Showing 282001 words to 285000 words out of 328222 words
Chapter 95 - Murfin Jallo Dan Uwa By ZAINAB IDRIS MAKAWA
haka tsab yazid ya fada.
Yanzu ina Aminun yake mama ta sake tambayan nasan don Yazid ya katse zancensane
kan yarta ta fadi hakan a lokacin.
Biba je baya ki kira yayanki Aminu kiyi maza ki dawo don Allah kada ki tsaya da
sauri Biban ta fice don kofan a bude suka barshi saida ta dawo ta rufe tana fadin
gashi nan zuwa anty.
Bai jima ba shima ya shigo da sallamanshi yayi kyau a cikin kanyan dake
jikinshi duk suka juya suna kallonshi sai yayane tun bai zauna ba yake tambayanshi.
Dama da kaya kazo shine ka shigo min gida jiya da shigan iskanci kamar dan ginan
zinari mutsu mutsu dakai ba dadin gani.
Da sauri yaron yace a,a uncle mummy ta ban kudi jiya naje nan kasa na sayo kayan
nan ya fada yana kallona daga inda nake zaune nace kudi na bashi nace ya sayo yan
suturan sauyawa don yadda yazo.
Ba dole ku gamshi hakana ba uwarshi tace ya dawo daga wajen ball ne ai ya samu a
na rikicin ya kwaceta sun tarar mata kamar jaka zasu kasheta ya bambara uban daga
shakar da yaiwa uwar shine haushinsa da dan don me bai bari ya kasheta ba ya
bambarashi .
Allah ya saka maki da alheri yar nan aiko hakan kin wadatar wallahi angode
kinji kinyi komai wallahi iya ke fada min hakana.
A Rahama ai dabance gaskiya ni halinta yana mun sosai wallahi wai har wanan
sakaran zatawa mutane maganan iskanci don samun wuri.
Tayi mana tunda ta sabayi tana cin banza naso ai ace bakai magana bane takai
karshe a dazun din naci muruncin ta idan ba Rahama din datayi masa haka ba ni
yaushe zan tsaya kallon dan Barakha yanzu ?
Kallom J din kowa yayi da yake wanam kalaman nasa yace kwarai ko a zaron ku zan
manta da cin mutuncin da kuka so min ne a baya ?
Yau gashi wace kukai min donta itace kuma ta kama dan barakha aitayi amfani
gareku kuje kuyi tayi idan muna funci abin yine ni dai nasan ban hada dukiyana dana
kowa ba ?
Yanzu kuma meya kawo wanan zancen ga yar uwarka Jafaru jinin barakha jinin kane
hakama naka jinin natane dole ka rile dan barakha a duniyan nan itama ta rike naka.
Ma tukar ana son ayi zumunci mai,,,,,,,
Wani zumunci kawu irin zumuncin ku da mama kake nufi kome yan uwana dai masu
kaunana saboda Allah zanyi zumuntan dasu .
Kyaleshi kawu wani abu ya hau kanshi nake gani a gaban mu Jafar yake wanan
magana yanzu ka yankesu ka soya so wa yanda baka so din.
Basu dai sona mama ai su suka nuna min hakan ke zan fada maki da ga yau ki fita
hanyana da duk wata iyalina Saratu.
Na fahinci lamarin ki babu alheri a cikinsa ko daya don haka ba ruwan ki da
iyalina na fada maki bake kika auro min mata ba ba a karshinki take rayuwa ba ko
gaisuwa na yanke tsakanin kedasu.
Bake kika ban abin hannuna ba balle ki kawo min izza da isa a cikin iyalina na
fada maki .
Basu ba harni yar kallon lankwas nayi ina mamakin yaya J a lokacin don irin
maganan da yake zarowa a bakinsa.
Eeh lalai Jafaru yanzu na kara yarda cewa an wanke na fulani kuwa an baka kasha
don yadda ka zare din nan kai da bakinka kake fadan wanan maganan ga yar uwarka ?
Don tayi magana fadan gaskiya da wanan wawa yakasa fahintarta shine kake fadan
haka a gaban kowa yamzu ?
Mama nine wawa kuma sai yayi murmushi baiyi magana ba yazid ke nan ashe akwai
abindaya kulla a ransa ranan.
Shiko yaya yace meta fadawa Rahama yanzu in ita bata da hankali ai ita da iya
sun bata amsan daya dace ina magane akan shiga da tayi part dina jiya tasani meya
hadata da Asmau jiya ?
Waini karata ta kawo a wajen ka dama ni kike tambaya karanki aka kawo wajena don
kina yar iska ni zaki tambaya don ban isa a kawo karanki a wajena ba ko ?
Wai meye hakane kukeyi yau zaku tararwa mutum daya kamar kuna hake da ita dama
kun zauna baku barmu munyi abinda ya kawo mu ba kan yaron nan sai zagin yar uwarku
kukeyi.
Sakaiyan da zakuyi min ke nan a yanzu na fatana inga kanku ya hadu tun da raina
kai jafar kake fadin wai ka yanke alakarka dasu don mace ?
Ita Asmau ta kasa fada min ko meya sai ta kiraka nan don munafunci ta shiryama
karya da gaskiya ko mama akan me zata kiraki tunda bake kika ajeta ba .
Eeh lalai kuwa na tabbatar a yau din nan haka kace Jafar mama me zance tunda
wanan yarinyar bata son a zauna lafiya itace kadai kika dauka a yanzu kin haifa
cikin mu ?
Yaya tashi muje ta fada tana mikewa tsaye cikina duk ya duri ruwa a lokacin don
yadda naga ranan ya rikide min ya koma malam jafar dinsa na gaskiya dake tsayawa
ya fadawa ko waye gaskiya.
A,a fa mama nima dana ganta dashi sai da nayi mata magana nace hakan bai dace ba
ace ta shiga har dakinshi ta dauko mai abin amfaninsa haka ?
Tace ina ruwana ai ba nawa bane ni kuma na kyaleta tunda kona fada maki kema
zakice aiba nawa bane ta taba salima ke fadan hakan bayan sun mike din.
Mama ta juyo ta watsawa salima din harara sai kawu ke fadin a,a dubu abin
amfanisa fa akace ta dauka cikin zafin rai tace yaya don Allah ka barni ko ran
jafar saratu ta dauka laifineb?
Balle kayansa ai bansan a jirace yake damu ba gidansa ka zauna a gindin mata suna
rabaka da yar uwarka dama ai haka suke so don burinsu ke nan ?
Gaskiya kai Jafar kuma bai kamata ka fadi hakan akan yan uwanka a gaban mu ba
don dai kokarin uwarku duk a kanku yake karewa taga ta kammalaku a waje daya.
Wasu kalamai yazid ya fada a cikin larabci wanda shi yasan meya fadi kai dai
fada masu in aya ka jawo koda yana da hakkon kan iyayyensa don tauye hakki bala,ine
?
Muje yaya mama ta kara fada tayi gaba ya biyota a baya suka fice gidan kallon
Aminu yaya J yayi yana fadin ka tashi ka bisu.
Sai yaron yayi kasa da kanshi bai motsa ba ya kara fadan bakaji me nace bane ka
zauna kuma ?
Uncle ayi hakkuri don Allah a barni nan ni ba baeun ka gidan nan ba ban son
abinda zai jawo muna magana kan zamanka nan kaga yar iskan nan yanzu ta fara fadan
ba daidai ba.
Ba abinda zai faru ka barshi a nan har aji ta iyayyensa jafaru tunda nan din
yake son zama gashi anzo ba a gane komai ba yar banzan nan mai bakin tsiya ta hana
akai ga matsaya kanka ?
Waikai meya farune fada muna muji yazid ya fada aiyo yanzu naji maganan hankali
wurin nan nan din Aminun ya shiga basu labarin abinda ya faru kamar yadda
mahaifiyarsa ta fada a waya.
Yazid yace ni yanzu yaya abinda naga yafi tunda har shi yace ya bar masa gidansa
kan wanan zancen a barshi nan ya zauna mugani uban zai dawo hankalinsa ya nemeshi
idan bai nemasa ba fine sai a rikeshi a nan din dama da gida biyu aka sanshi ai.
Yanzu kai ka saurareni kaji abinda yaya ya fada wallahi naji wani tsegumi ko
kyam daga gareka game da zamanka a gidan nan ko yaya bai koreka ba ni zan turaka
kabar gidan nan.
In shaAllahu uncle ba za a samu matsala a wajena ba ya fada wanan dalilin yasa
Aminu din zama a gidan mu kuma yake amfani da hudubarsu a gareshi dama halinshine
hakan shiru shiru bai magana .
Haka burin da mama taci akan zataci min mutunci nida jafar ya tafi a fushin da
takeyi dashi gashi ya nuna bai ma san tanayi ba.
Zai kira Asmau da safe kafin ya karya su gaisa yaji lafiyansu haka kuma da rana
zai kira suyi ta hira da yara don ita dai za ace gata nan daine da halinta.
Ban faye damuwa da lamarin su ba don haka banyi mamakin rashin zuwanta gidan mu
wajen mijinta ba kamar yadda shima din bai je gunsu ba a cikin sati biyun da yayi a
gidan mu.
Duk da dama ba fita yakeyi ba illa iyaka dai idan wasu da baiso shigo mai gida
suka zo shine yake fita kofar gida ya samesu.
Saida yayi sati ukku cur a gidana ranan kwatsam naga ya kira yazid yana fadin
yazo ya kaishi gida ya dubu su daya gama shiri kuma yace min sai ya dawo.
Sai bayan fitansu nake ji a bakin Aminu daya shigo gaida mu da kwana yake
tambayan uncle fa nace ya fita yaje gida yau.
Sai naji yace dama iya tace in fada mashi yayi kokari yazo don rikicin kawu da
uncle yazid da sukeyi da sauri na juyo ina fadin rikici kuma akan me ?
Yace to ni dai naji kamar ana fadin rikicin kudin gadonsu uncle da mama saratu
wai kawu din ya cinye masu kudinsu na gado.
Wanan magana babbane ashe naji iya tace uncle yazid yana da gaskiya ita kuma
mama tana fadin uncle baida mutunci.
Allah ya kyauta nace dashi na karasa da abincin ka yana kitchen ka dauko ya mike
zuwa kitchen din ya dauko a nan falo ya zauna yana cin abincin nasa.
Yake ban labari akan zaman su yaya barakha da kishiyarta shike fada min yadda
tayi da kudinta itama da aka raba ta karba.
Yadda mijinta ya cinye kudin kaf babusu babu dalilinsu a yanzu ga kuma ba zaman
lafiya a tsakaninsu yanzu ya kare da fadin kowa gari ya sani da kudin ya kara aure
ai.
Haba dai Aminu haka na yuyuwa kuwa ya dauki kudinta ya kara aure dashi shine ya
shiga ban labarin irin rikicin da akayi lokacin auren.
Yaya bai dawo gidan ba tun safe har dare nina daukama ya koma canne sai gashi
wajajen magariba ya shigo kwatsam kuma na gaidashi ya amsa ya samu waje ya zauna a
cikin gajiya.
Na mike tsaye naje kitchen na dauko mashi ruwan gora da kofi na kawo mashi
gabanshi ya dube ruwan yana fadin anya kuwa zansha ruwan nan banci abinci ba tun
karin safene a cikina fa ?
Na waro ido cikon mamaki ina fadin garin yaya kaiko kasan fa jikinka ba lafiya
ko banza ni magani da bakasha bama shine nake tunane ai ashe har abinci bakaci ba.
A kasale yake fadin kinsan Asmau bata da wayau taga na wuni a gidan ko ruwa ban
samu ba a wajenta balle abinci ina can muna fama da rikicin yazid da kawu tun safe
don yazid yakai kawu koto.
Subbahanallahi na fada cikin kaduwa yace wallahi na mike ina fadin Allah ya
sauwaka na nufi kitchen don dauko mashi abincin rananshi dama na aje muci da
darene.
Na dawo na zuba mai na zauna a kusa dashi ya soma ci yana fadin kinsan yazid
tun ranan da sukazo nan da mama tace mashi wawa shine yayi fushi ya samu kawu gida
sukayi ba dadi zancen kudinsa.
Kudinsa ke wajensa ke nan ya dauki ruwa ya kora ya aje yana fadin duk abin nan
baki sani ba a nan ya koro min kan zancen tun farko.
Shi nake fada maki wanan kawu din ba mutumin kirki bane ya dade yana cutan mu ai
yanzu mama ta gani koda yake duk abin nan kamar bayansa take goyo har yanzu.
Yanzu sunso nasa baki nabawa Yazid kudin don rashin tausayi bayan kudin
dayasa mama tayi ta karba da sunan nema min magani yana debo ganyen banza yana kawo
muna.
Shine na nuna masu ni a yanzu banda komai ga yazid ya hau gashi gobe za a koma
kotu shine hankalinsu ya tashi iya kuma taki sa baki a zancen.
Sai cewa tayi yaje ya nemowa yaro kudinsa duk inda ya sakasu jin haka ita kuma
saratu ta sawa mutane kukan banza munafuka kamar bada ita aka shirya hakan ba.
Na salima na fada masu yanzu kudin sun kusa ninkawa don na kara mata kudi a
lokacin ake juya mata abinta lafiya lau.
Lalai yau ashe kunyi shari,a babba ni karshe dai don kada suce zasu jani gobe
zuwa kotunsu na nuna masu banda lafiya don haka ba zanje ko ina ba.
Amma yaya dakasa baki a zancen ko baka bada kudin ba a maida case din nagida
zaifi shiru yayi yaci gaba da cin abincinshi.
Saida ya gama yake fadin nasa baki in biya ke nan hakan ya nuna bansan zafin
kaina ba tun lokacin ai ido nasa masu nasan haka za a kare don nafisu sanin waye
kawu ?
Amma ita mama sam kome yayi daidaine a wajenta saboda ya gama da ita shida
wanan bakar matar nasa hafsatu munafuka ke nan ta karshe.
Dazun iya ke fada min ta kamasu suna fadin wai kece kikazo min da farar kafa
komai ke samuna a yanzu nan iya tayi masu tas ta fita.
Wa,iyazu billahi ni kuma nikan me nayiwa mutanen nan haka basu kaunata ina
ruwanki da kaunar wasu tunda ni ina kaunarki.
Nagane nufinsu ba yau ba duk abinda suke kitsawa a kunnena yake basu sani ba
Allah dai ya ban lafiya donsu yanzu a zatonsu duk na koma banda komai tunda basu
ganin ina facaka irin da.
Addu,a nayi a raina Allah ya bashi lafiya ya koma harkokonsa da yakeyi Allah
kuma ya buda mashi fiye da baya ubangiji ya fitar dani daga zarginsu.
Ashe in ba a son mutum komai ana iya mashidon kawai a bata mashi suna nikan naga
makirci ga mutanen nan da shekaruna bakai ace ya dauka ba.
Amma nasan na farko mace tasa tsoron Allah a cikin lamarinta na biyu kuma ta
rike gaskiya komai dacin ta ta kama kanta da mutuncinta ta zauna lafiya da kowa.
Mun gama ya mike don yin alwala nikan cike da bacin ran wanan kazafin daya fada
min suna min gashi Yanda tunda sukazo da yara sau daya ta dubani bata dawo ba har
wanan ranan ni kuma banje gidanta ba.
Saidai mukan danyi waya da ita wani lokacin ta kirani ko ni in kirata hakan
kuma ban saka komai a raina ba iyaka na dauka a yadda ta dauka din tana gudun ace
mun hade kai.
Ko wani magana ya tasone ace da ita don ita tun muna yara Allah yayita da ruwan
ciki sosai a cikin mu don tsoronta har ya baci donshi yasa ma nasa a raina zan
daina biye mata don bafa zata gyara ba.
Anty salma na kira akan zancen ta bani shawara tare da kwantar min da hankalina
akan zance na in sharesu yadda nakeyi su da kansu zasu biyoni.
Indai daure in fita batunsu kada kuma in fasa alheri ga wanda yazo wajena inda
nake.
Mun gama na kira yar aikin ummah itama mukasha hiran mu ta fada min wasu dabaru
namu na mata da zan kara dauka.
Ya shigo ya sameni kwance muna waya da ita yake fadin na zata barci kikeyi naji
shiru ga danki nan ya shigo yana neman ki !
Hakan yasa na fito falon a ranan na fahinceshi sarai so yake mu kasance tare
dashi dama tunda na dawo haka yake min idan yana son kasancewa dani da daren.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/27, 07:17] Aisha Srtr Mt: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
8️⃣8️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN
2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257
NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Wajajen shadayan rana muka iso gidan nida Biba da Aminu dana jawo yazo yaga gidan
don ya sani irinsu Yanda sune marasa marmari irinsune masu batawa fulani suna.
Sam bata da sabo ita bata da sakewa da kowa abu daine idan ance so to shi hana
ganin laifine a wajen wanda aka jefa da wanan kalman.
Don ko son da habu kewa yanda yasa shi bai ganin wanan halaiyan nata na daban da
mutane ke fadi kamar ace komawansu gidansu su kadai a yanzu din nan .
Ya kara nisanta ta da kowa yara kawai muka samu a falo suna waaansu ita kuma
tana dakin kwananta muka tsaya nan muna sallama yaron ya ruga daki ya kirata shi
mai wayau din kaeamin kuma ya tsaya yana kallon mu.
Haka ta fito sinkinkin da ita tana ganina ta dan yi murmushi tana fadin ashe
kune tafe sannunku da zuwa nima kwana biyun nan kina cikin raina wallahi.
Ban kulata ba na juya harshe da yare inawa danta Abba yaron baima san inayi
dashi ba don bai san abinda nake fadi da yaren ba na juya ina fadin amma kinyi
sakaci da baki koyawa yaran nan yare ba nan gaba zasuji haushin hakan.
Take fadin babansune bai so a koya masu yana fada idan yaji ana masu yare nace
filatancine bai so kome ?