Showing 255001 words to 258000 words out of 328222 words
Chapter 86 - Murfin Jallo Dan Uwa By ZAINAB IDRIS MAKAWA
a dauko a takura haka
bace ita.
Yazid idan da bansonta zaunan aureta gashi ka fadi kaima ko makaho yasan halinta
na alheri balleni da kusan a yanzu yarinyar nan itace rayuwanta.
Me nake tsunta a wajen wa yan nan marasa hankalin tunda na auresu sunan nayi
aurene amma ba wani jin dadin rayuwa na ma,aurata a tsakanin mu.
Na tabbatar da Rahama bata tare dani haka ya sameni gaskiya ko kwanana bai kare
ba dana wullakanta ita kanta mama tasan hakan don tun bata aureni ba take dawainiya
dani a kwance kan lalurana.
Na zata dana yanke shawaran aureb yarinyar nan mama zatafi kowa jin dadin hakan
a ranta ashe ba hakana bane a wajen mama don sai gashi ta juya zancen da cewa
sihiri sukai min don suci arzikina kawai.
To ashe kasan hakan ka bari ana mata hakan a gaban kowa bama kamar yar iskan nan
Saratu da kawu da sune suka canza muna mama daga nan gidan kawu na nufa zanje
amsan gadona dake hannunsa ko ba zanyi amfani dashi ba ina bukatan abina a hannuna
yadda kowa ya karbi nasa .
Da sauri yace da dan uwan nasa No Yazid kokaje kudin nan a yanzu ba samuwa zasuyi
ba Yazid don haka ka barshi kawai don Allah.
Duk abin nan da kawu yake muna sam mama bata ganin hakan a idonta saima idan mun
matsa taga laifin mu zancen iyace datace ba banza suka barta ba.
Kaga na dauka akan zancen nan nawa da kawu keda hannu a cikinsa zaisa mama ta
gane waye kawu sai gashi naga yanzuma suke wani shiri na daban a tsakanin su don
haka karkaje ku samu matsala da mama don Allah.
Dolene inje bros so nake in kawo karshen mutumin nan ai masa iyaka damu yadda
zai fahinci yanzu mun girma ya fita daga tsabgan mu gaba daya.
Mamace yar uwarsa bamu ba ka bari na latsashi na dan lokaci zai shiga hankalinsa
kasa muna ido kawai kaga yadda zanyi dashi don Allah ?
Yana fadan hakan bai tsaya ba ya fice daga falon da saurin binsa yayi da kallo
yana sauke ajiyan zuciya tare da lumshe idanunsa na dan lokaci.
Muryan maman tudu ya dawo dashi hayacinsa tana tsaye take fadin yazid ne ko ina
daki nake jin muryanshi ai shine ya fita ya bata amsa.
Can ya dora da fadin yazone yana fada dani kan tafiyan Rahama wai laifina bani
daukan mataki idan an mata cin fuska koda a ganane ?
Fissabillahi mama wani irin mataki take so in dauka bayan wanda nake kokarin yi
mata a yanzu na rabata da zama nan gidan duk da mama da sauran yan uwanta sun nuna
min rashin yardansu da hakan amma na cije naki dawowa da ita gidan nan .
Abinda take nufin anyi mata ai in Nusaiba tayi mata ita da bata gajiya da lorafin
anyi mata ba daidai ba koda yaushe nakan tsaya kuma nayi abinda ya dace amma duk
bata ga hakan ba mama ?
Watau abinne naku yake son natsuwa da fahinta jafar duk wanan laifin na Dubuce
data ba dakariyar yarinyar nan saratu dama da yawa haka a cikin matanka.
Har yaushe zan zauna in sakarwa yarinyar da batayi aure ba dama zama da matan
yayyun ta haka zaman daba na Allah da Annabiba kuma ta sani ta kyalesu suna aikata
abinda ba daidai ba.
Har ace kamar Saratu tana kokarin aibanta jinin dan uwanta tun a ciki da nice
yarinya tayi min wanan aikin a dakina ranan danasa yan uwanta sunyiwa ja,ira dukan
kawo ruwa da gobe bata komawa .
Amma dubu ina taji fa amma sai kokarin kare yarta takeyi daga karshe wai aiba da
ita sukeyi ba tsarguwane kawai irin nata data sabayi tana kokarin daukan laifi ta
dora akan yar mutane.
Irin maganan sherin dake fitowa a bakin saratu kan yarinyar nan ko waye dole ya
dauki matakin hakan tunda ba a gidan nan aka kare rayuwa ba.
Gaba dayan ku kuna da laifi gaskiya yanzu baga habu ba ko ince yazid tayiwa
dayan su irin abinda takeyi tsakanin matanka mana idan gaskiyane ?
Dole har in kana son yarinyar nan ka dage ka kwatar mata ince ga kowa a gidan
nan shine mafita amma baka zura ido haka abubuwa suna faruwa ba ?
Sun dauki karan tsana sun dorawa yar mutane da za a tsayar dasu a tambayesu babu
mai kawo wani dalili mai karfi a wanan zance kishine kawai irin na mata don sunga
ta fisu da komai sai kuma samun wajen iya shege din.
Shiru yayi yana sauraren zancen da mama din take kwararo mashi a lokacin shi dai
a iya sanin sa ai yana kyautatawa zamantakewan mu dashi ba zaci zance abindake
faruwa tsakanina da mama ko saratu da matanshi zai zama laifi a wajenshi ba.
Wanan yasama bai yarda ina yawan zuwa gidan ko shiga wani harkansu da bai zama
dole ba amma kuma duk bai tsira daga hakan ba a wajena.
Da mama ke zancen idan har yana sonta ai itama tasan yana kaunar yarinyar nan
saidai ba zai iya cewa yana fito na fito da magaifiyarshi ba kan abubuwan da suke
mata din.
Yasani ba a kyauta mata amma yasota da yin hakkuri da kullum yake bata kan wata
rana sai labari tunda har mama ta kasa hango alherin yarinyar a yanzu yasan ba zata
taba hangowabane kuma.
Yau duk wanda ya tsaya yayi maka haka akan naka aiko komai yayi ma zaka iya masa
ragowa don hakan amma sam sunki su fahinci hakan ita mama tana ganin komai takeyi
tanayinsane don ta mallakeshi da abinsa.
Har ta ina Rahama tayi wayau haka duk ance kabar mace indaka ganta amma yasan
halin matanshi yarinyar da komai kankanta abu ya batashi zaiga farin ciki a wajenta
bata taba raina hakan.
Nan ko zai basu kuma a raina a kumazo a wullakanta abin daga karshe yana kallonsa
an nakasashi baida bakin magana kan hakan har ya gaji ya saba don ba zai sayo abu
ayi amfani dashi yagani yaji dadi ba.
Shawara sosai masu amfani mama ta bashi wanda yaji dadin hakan sosai har cikin
ransa ya kuma godewa mama din don yaji dadin wanan shawaran data bashi a lokacin.
Shigowan mama dubu yasa suka canza zancen take tambaya bayan sun gaisa ta
tambayi karfin jikinsa da Yazid ya fitane ta shiga part dinsa bai nan ta dauka yana
nan wajensune ai ?
Anya kuwa Yazid bai fita ba don yace min daga nan idan ya fita gidan kawu dauda
yake son zuwa ya gansa ina ganin ya tafi can din ne ?
Gidan yaya kuma da safen nan baiko fada min can zai tafi ba yau ya tuna dashi
ke nan shima yaya din yanata korafin tunda ya dawo baije gidansa ba.
Yaran nan zumunci yanzu bai damesu ba akan zumunci sai Allah ya hana maka
alheri suna yawan wasa da zumunci a yanzu wanda basu sani ba yana cikin abindake
habka rayuwan dan adam sosai.
Yanzu sai kika ko kana da zumuntan sai a sarema gwiwa a zaci saboda wani abin
hannun mutum kaje gidan don a baka akama daurema fuska don gobe karka dawo.
Haka kuma zakiji mutun yace ko naje banda abin bayarwa don haka ba zani ba duk
wanan halaiyan su suka kawo koma bayan zumutun a yanzu.
Kedai bari yaya irin fa hakan ke bata zumunci a yanzu ko baka mutum komaiba yaje
wurinka ai ya kyautama haka kuma kai da zaka ai ba ace sai ka rike komai ba da zaka
dashi.
Har iya ta shigo ta samesu a dakin aka zauna ana hira a nan wanda hirane akan
lamarin ciwon shi jafar din da mama dubu take fadin yanzu kan jiki yayi dama daba
zancen yarinyar nan daya saka a ransa ba aida sauki ya kara samuwa mashi sosai ?
Dole ya saka keko Dubu ance ka samu da wanda ya damu dake kodana munafuncine
kuwa yarinya data san yakamata yau ta tafi ta barshi ace ba zai damu ba ?
Ki duba da gari ya waye din nan yanzu karfe nawa don Allah amna ba a kawo mashi
abin karyawa ba har yanzu fa aiko wanan ya isa mutum ramewa haka ba sai ciwo ba ?
Halin Asmaune baki sani ba kuma iya yanzu haka tana can tana barcinta na safe
sai tayi mai isanta tace zata tashi ta dora abinci ko kuma an dora din an koma an
kwanta ana jira.
Dukkansu haka suke har wacan data tafi indai kinga an karya da safe gidan nan to
yarinyar nan ce ta tashi tayi muna dabara lokacin da take nan din tana kwana samu .
Shine zata dan samo mana abu mai sauki da zamu karya dashi suna zancen Asmau ta
shigo da kayan abincin da missalin tara da rabi na safe .
Mama din ke fadan cewa wai meyasa suke haka suna da mara lafiya amma ba za a
daina wanan barcin safen na lalaci ba sai lokacin da akaga dama a dora girkin abin
karyawa ?
Wayanta ya shiga kara tana fada tana dauka tana jin muryoyi na tashi a cikin
wayan wanda yasa hankalinta tashi har ta furta Yazid da yaya kuma me yayi zafi haka
kuma ?
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/17, 08:44] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
8️⃣0️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN
2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257
NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Idan nace dake ban shiga damuwa ba karyane don dole akwai damuwa da kadaici balle
yanzu dana shaku da yaya haka ko yaushe muna tare.
Sai naji dan kwanakin da nayi gida ya zama min daban a rayuwata ga wayana na
kashe don kadama ya kirani in kulashi.
Kusan kwana shidda a gidan ummuh inda na sake raina kamar yadda kowa ke ban
shawara ina samu ina barci haka kuma babu aikin komai duk da nakan dan shiga
kitchen wani lokaci da Saudatu mai aikinsu.
Haka yaran daddy mata su anty Baby su ukku duk sunzo gidan dubani kamar yadda
mahaifinsu ya umurcesu dasuyi min din mun zauna na fada masu damuwa ta suka kuma
ban goyon baya kamar ta mahaifinsu da inzauna sai sun kawo kansu in kuma sake
jikina na kama harkokin gabana kawai ba a sa zancen namiji a zuciya don sai ka
lalace a banza.
Naga karamci a wajen mutanen nan sai yanzu da zamana ya dawo gidansu na fahinci
halinsu ashe ban fahincesu bane da farko mutanene masu halarci da sanin darajan dan
adam.
Inda ko wacensu take a gidan hutu gwargwadon hali don basu cikin wahala ko
talauci kadaram kada ham a rayuwa .
Gashi a fahintana suna nuna kamar mu kanninsune na jini haka sai naji kunyar
kaina ya kamani a ranan na yadda bamu kullasu duk da suna bin mu amma ya dace ace
ai muma muna maida kara a garesu shine mutunci.
Ina kwance daki ranan misalin karfe biyar na yamma saiga ummah da wayanta a
hannunta ta shigo dakin tana fadin wai barci kikeyine Rahama ?
Na dago ina fadin a,a ummah na dai kwantane ta miko min wayan tana fadin mijinki
a layi na dago na kalleta nace mi zan mashi kuma ni ina ruwana dashi ummah ?
Ki karba saiki fada mai ta fada tana dangwaro min wayan a hannu na da sauri na
cabe ina karawa a kunne yana kan layin naga ta juya ta fita daga dakin ta barni da
wayan.
Na manna a kunnena naji yayi murmushi yana fadin baki san me zaki fada min bama
Rahama shiyasa kika kashe wayarki kenan ashe don kada indameki ko kiji muryata ?
Shiru nayi ina saurarenshi na sake jin ya furta are with me na amsa da ina jinka
mana rai bace cikin wani yanayin murya a daure.
Naji ya sake murmushi yana fadin fushin hardani ke nan akeyi da nayi maki me kuma
Rahama bawan Allah dake kwance haka har zai iya batawa wani rai don Allah kiyi
hakkuri please ?
Nace da kai fushi nakeyi ni kawai nagajine da cin mutuncin da akemin kuma a hana
mutum ramawa ba a kuma daukan mataki a kansa.
Ba gaskiya bane Rahama wanan bai isa hujja a gareki ba nidai abinda zuciyana
yaban game dake shine kin gaji da halin da nake cikine a yanzu kawai kike nemawa
kanki mafita ?
Ohh abinda tunanen ka ya baka ke nan kai to shike nan in haka kake tunane look
Rahama idan kin gama hutun ki dawo nima ina bukatanki a nan tare dani kin sani .
Ashe zaka zauna zaman jirata kuwa don ba zan dawo wanan gidan da baida saiti ba
sai abinda kowa yaga dama yayiwa mutum kuma a hana ka daukan mataki nagaji na
hakkura na kashe wayan.
A bangarenshi shiru yayi yana tunane yaushi nake fadawa hakan a gabanshi da farko
bai yarda ba amma yanzu yaji gaskiya da kunnuwanshi.
Maganan mamansu ya zama gaskiya ke nan ba wanan yasani tafiya ba saidai kawai
gajiya da halin da yake ciki din da nayi inbashi ba baiga abinda zaisa nace haka ba
shima tunda yasan yana iya kokarinsa damu ai.
Shigowan mama tudu dakin yasa ya nisa ita ke fadin Jafar yau ina son in koma
gida don na shirya zuwa gida in duba yaya da jikinsa dan uwanta da akace hawan jini
ya kayar dashi.
Ya dago yana fadin mama kema tafiya zakiyi ke nan yanzu muka gama magana da
diyarki ai tana a bankanta na cewa ita ba zata dawo gidan nan ba.
Ni abin ya daure min kai mama iya kokari inayi da yarinyar nan amma ace Rahama
bata ga hakan a kaina ba yanzu.
Shiyasa nake tunanen zancen mama gaskiyane da tace kawai dai tagajine take neman
hanyan guduwa a yanzu din.
A kul dinka Jafar na kara jin wanan zance irin haka a bakinka kai yanzu bakaji
kunyan furta wai yarinyar nan ta gajine ba tunda ka fada yanzu a nan nasan zaka iya
fadin hakan a gaban kowa Jafaru.
Jafar ka tuna iri alherin yarinyar nan a gareka kana a cikin ciwin kama bata yi
haka ba sai yanzu da Allah ya kawo maka sauki ana gani ?
To mama ni banga abinda nayiwa yarinyar nan bayan wanan da zatace ban mata
adalci ba a yanzu wani irin adalci take so a rayuwa kuma ?
Ehh lalai Jafar da sauranka sosai wanan yasa har ake ganin damanka dana matanka
ashe sam baka tsayawa kayi tunane akan abu ?
Yanzu kai ya dace ace kanwaka da mahaifiyarka suna yiwa yarinyar nan cin mutunci
kana kallo amma baka tsawata ba sai wani cikin yan uwanka yazo shine zai tsawata
masu ?
Kaga hakan yayi daidai ke nan a rayuwa don Allah kofa waye akewa hakan a gaban
wanda yayi dalilin zuka gidan baka dauki matakin daya dace ace ka dauka ba a
matsayinka na mijinta.
Kayi tunane wanan dalilin kadai dana baka idan kana da tunane zaka gane gaakiyan
yarinyar nan nayin hakan dolene ta kufuleka a zuciyarta.
Sanadinka fa take zaune gidan nan yanzu amma irin hakan yana faruwa baka taba
daukan matakin daya dace ba kan hakan Jafaru ?
Shiru yayi yana sauraren mama din saida ta gama ya nisa yake fadin mama nagode
insha Allahu za a gyara dama gudin nayi magana ace banda ta ido .
Mama kin fa san halin mama sarai mama banyi bama tace nayi akan Rahama ni ina
kyalewane don kada na gogawa Rahama bakin jini amma zan gyara insha Allahu.
Daga wajen suka kara tattaunawa da mama din inda a karshe yake fadin saikin dawo
zaki dawo nan ke nan mama da sauri take bashi amsa da fadin anya kuwa Jafar ?
Shi kuma yace haba mama ki dowo don Allah kinsan zaman ki nan a yanzu yana da
amfani sosai a garemu ta dan dago kai tana murmushi take fadin Allah dai ya dawo
damu lafiya ya amsa da amin.
A ranan ta tafi hakan yasa ya koma zama shiru shi kadai a daki sai idan iya
tashigo dakin dayake yakan dan samu abokin hira bata zama kuma take fita.
Makin Asmau tayi amfani da wanan daman ta mami mijin nata sai ya kasance a
lokacin ita kuma take ikirarin wai aiyuka suna mata yawa saidai ta dan lekoshi ita
da yaran ta koma .
Hakan yasa ya shiga damuwa mai din bin yawa zaman kadaici ya dinga damunshi a
dakin dole yasa zaisa a fito dashi kofan wajen part din ya zauna yana shan iska.
Gaahi zuwan Yazid ya hana a dinga tayar da injimin da rana sai idan dare yayi ko
zafi yayi yawa tun lokacin da matan yaya Jafar din sukace ai ana cutansu ana cin
dukiyan mijinsu ba tare dasu ba don anga yana kwance baisan abinda yakeyi ba su
kuma an mayar dasu mata ba a daukesu a bakin komai ba.
Yazid a mota ya tsaya bai fito ba ya tura aiwa kawu sallama jin hakan yasa kawu
ya fito don yaron ya fada mai wani mai mota ke sallama dashi a waje.
Sai gashi ya fito da sauri yana dan waige waige ya hango motar dake tsaye nisa
da gaban gidansa kadan ganin hakan yasa Yazid din fitowa daga motan dayazo dashi.
A,a Yazid dama kaine ka tura ayi sallama dani baka shiga ba ka tsaya waje ya
karaso yana fadin eeh kawu to bussimillah mana mu shiga daga ciki kawu ya fada.
A,a kawu aiba wani abu ya kawoni