Showing 309001 words to 312000 words out of 328222 words
Chapter 104 - Murfin Jallo Dan Uwa By ZAINAB IDRIS MAKAWA
ayi taron nan lafiya don Allah yadda ya tsara abinsa a tafi a
hakan yafi ?
Gaskiyane dai baku so ni tsoron Auwal nake ji baby bani tsoron Auwal balle
uwarsa karane kawai nake masu tunda suna muna suma .
Ni dai na fada maku kada ayi wanan zance in kuma kince sai kinyi zakiga abinda
zai biyo bayan hakan muna dai zaune kalau dasu don Allah mama kada abin duniya ya
rufe maki ido kuma yanzu.
Wallahi maman mu yanzu ya kamata ki natsu girma ya kama komu da kuka haifa muna
kawar da idon mu ga abinda mukasan ba hirminmu bane a yanzu don Allah ki barbin ta
yaran nan suna bata maki suna.
Ita mai haihuwan haka kuka sakata gaba da abinda ta haifa dakinkine fa ya ajeta
itama ba wani bare ba wace tafita gidan nan yadda kowa yazo aure haka itama tazo
aure danki don Allah mama ki bari ayi wanan abin lafiya a watse lafiya kada aji
bakinki ga komai don Allah ?
Kin daice sai nan za ayi suna yaran nan basuki ba sunzo nan din babu jayayyan
komai don haka kada inji bakinki ga komai don Allah ?
Wanan yasa dole ta kyale batayi fada ba da Saiba ta zugata wai an kwashe nama an
kawo masu kadan a gidansu tunda so tayi akawo shanun gaba daya a nan gidan.
Yaya barakha kuma a yanzu nagama da ita tana bayana akan diyanta don da sukazo
bukin saratu suka kwana gidana na kwaso duk tsofin kayana na basu ga Aminu dake
karatunshi yanzu ta sanadina idan ba butulu ba ai hakan dole ta soni ?
Washegari kuma tunda safe da nayi wanka na saka wasu atamfar super cikin wanda
da akayo min a Abuja mama ta hada min shayi mai zafi taban ina sha.
Lokacin anty barakha tashigo take labartawa iya abinda sukayi da uwar da fadan
Jafar da nusaiba din a dare har take fadin ta fahinci saiba bata bar uwar a banza
ba.
Maman tudu ta tsoma baki da fadin Dubu ko banza bata bincke abinda aka fada
mata dashi take amfani haka take tun farko Alh yayi mata fadan hakan bata daina ba.
Saukina a yanzu ke Amina da yake dubu tana shakkunki har yanzu iya ta fada
nagode wa Allah daya barku tare da bansan iya inda abin nan na dubu zai tsaya ba.
Yarinya karama tana amfani da ita don ciwa manufarta akan yayanta amma dubu bata
gane ba tana ganin hakan sone bata san tana dafa kanta bane da kanta yarinyar nan
tana cikin silar tabarbarewan komai na gidan nan a yanzu.
Shi yayi sallama ya shigo yadda ya samesu ya bashi mamaki yaya barakha bata boye
mashi ba ta labarta mashi komai yace ta barshi kawai da ita yasan komai ai.
Ya shigo mun gaisa dashi ya tambayi jiki ya dan jima ya fita yana fita kai
tsaye ya nufi wajen masu aiki girki ana gaisawa yake tambayan ina naman da aka kawo
aka fito mai da dan nama kadan da aka soya.
Ina naman kafa biyu da baya barakha tace matanka suka karba aiba mu suka bawa ba
Asmau ya nema yake tambaya akan me suka rike komai a hannunsu ga yaya barakha a
gari ?
Ni nikan ban san komai ba na daiga ana yankan nama a gidan nan amma ba wanda
tace dani komai ta fada a cikin sanyi murya.
Ina Nusaiba ta fito tana fadin gata yace don me kika karbi komai da yaya ya aiko
dashi ga yaya barakha gari ?
Don me na karba fa kace don na karba shine abin magana kuma eeh ya fada a
gadarance sai tace to ita yaya barakhan ta kawo karana kome ?
Ke ina kayan suke nake tambaya ba dogon magana ba ta kawo karanki har kin kai
wanan matsayin da zakiwa yayata abinda zata kawo karanki a wajena ?
Ban aje wanan matar datafi karfina har ta wullakanta min yan uwaba tukun nazo ina
tambayan nama aka nuna min dan wani abu can a kasan kwano ?
Shina bayar ta fada a cikin gadara ki fito da sauran yanzun nan to idan na fito
dashi mufa ta fada baki sake cikin namaki yace kufa ?
Kufa name donki na yanka naman nan ko don sadaka ke koke kika haihu a gidan nan
ba zaki min iko da abina ba tunda ina da yan uwa fito dashi nace .
Tayi tsaye ya juya ya nufi part dinsu din tare da kiran Asmau tabi bayanshi ita
Saiban ta bisu a can fada ya turnike yayu mata dukan tsiya a gaban mutane aka fito
da naman a cikin wani jan kula data shake da nama har bai rufuwa.
Ga iyayyen suna magana sai zagi take aika mashi da cin mutunci ya kyale har ya
juya take fadan ba dole kayi min cin mutunci ba tunda matarka ta zugoka ?
Dama wani dane ba dan ,,,,,,,, ya juyo gareta kamar wani tsohon zaki yasa bata
karasa ba yace karasa mana tayi shiru yace ke Nusaiba kije gidan ku don Allah na
dai sakeki wallahi.
Dama nasan shirinkine kika takura sai ayi suna a nan don kiyi muna tozarcin da
kika saba saboda mama dake kama maki kiyi min iya shegen da kike so tana sakeki
wallahi.
Salati aka dauka muna tsaye bakin window daga dakin da muna kallon duk abinda
ke faruwa a gidan nida biba a hankali na juya zuwa bakin gado na zauna.
Ba zance ga yanayin da nake ciki ba a lokacin shigowan mama yasa na dago take
fadin sun sami abinda suke nema dama masu iya magana sunci idan zaka gina ramin
mugunta ginashi ya zam gajere.
Sunyi hakan don su bakantawa mutane rai yanzu gashi abin ya juye a kansu ba
komai bane na sani wanan abin shirine dama don kawai su bakanta baki su bata shirin
ga nasu ya baci a yanzu.
Ina dadi danka ya tsawata maka a gaban mutane dubu bata da hankali da har take
kokarin batawa danta ta goyi bayan wata gashi a gaban kowa ya bata kunya yau.
Fadan hakan yasa na fahinci bayan barin inda nake kallonsu wani abu ya faru kuma
wai ashe mama cewa tayi ba inda Saiba zata udan yace ta bar masa gida saidai shiya
bar gidan baki daya yaje inda aka tsafeshi ta sheda an tsafeshi din .
Mama matukar kika hana saiba fita wanan karon zanko nuna an tsafeni din ya fada
ya shige cikin part dinsu har ya shiga dakinshi ya fito ya kira Asmau tana zuwa
yace ta fara tattara kayanta ta kalloshi yace zamu bar gidan nan ya juya ya
shigaciki.
Da wanan zance dai suka bata min plan fin sunan da sukeson raina ya baci sai
gashi nasu ya bacisu yan garin mu da sukazo suna suka sauka wajen mama kaduba sun
iso zuwa rana.
Tare da tawagan mama har na debe rai da zuwan anty Salma sai gasu sun iso bayansu
kadan naji dadin hakan sosai a lokacin.
Muna tsaka da shagalin suna yan uwan saiba suka iso da tashin hankali yaya
barakha ta tare zancen ita da yan uwansu suka fara fada a tsakaninsu ko leke yan
uwana basu leko ba har sukaci suka sude saiga mama ta koma kuka don yadda yan
uwanta ke zaginta da danta a gabanta sukace inma munafuncine mamace ta hada ai.
Yanda da anty Nafisa suka shigo da girkin da akayi don yan uwana na kudi muka
bayar don abincin yayi dadi sabodasu don haka ba wanda yasan da hakan sai lokacin
da suka shigo da manyan kulolin abincin.
A nan kuma sai hakan yaso zama laifi yaso zama don saiga sakon mama wai naki debo
abincin inbawa mutanen cikin gida.
Anyi ba dadi da hakan ya dagawa yan uwana hankali har suke fadin zasu daukeni
zuwa gida shan ruwan zafi tunda nan din ba kwanciyan hankali.
Tun basu fitar da zancen ba maman tudu da suka fara fadawa ta hanasu yin maganan
acewanta irin hakan a yanzu tsegumi yake kawowa su barni a dakina dana haihu ai
haiwan tiyatane ba wani wankan jego zanyi da ruwa masu mugun zafi ba.
Magananta yasa suka kyale zancen da wai kona koma kaduna ko can gidan camerro
zan koma basu kwana ba a ranan suka koma kaduna anty salma kuma ta nufi Abuja.
Munso brin gidan tun a ranan amma wai dare yayi mu bari sai washegari hakan
yasa muka kara kwana amma tun cikin daren mama ta tattara komai da muka samu aka
kai wancan gidan da muke.
Nidai ban san don me tayi hakan ba don haka ido na zuba mata don ta fini sanin
waye mama haka kuma kayan suna irin wanda akance daga miji ko yan uwansa bai fitar
ba a nan bayani kawai yayi min cewa kayan suna gida ya aje min idan yan uwana suna
son gani suje can gidan wanan yasa kafin su tafi Yanda ta kaisu suga kayan daga
can suka tafi sam ba a shigo da kayan gidan ba.
Koda daren sun kara fitina mu dai mun kwanta don ko mama bata fita ba har iya
don mun rufe part din mu don gajiya.
Washe gari kuma sallah sukayi mama tace azo a kaini gida don kada kayan da
iyayyena sukazo dashi ya lalace ban nan gida duk da su anty Nafisa sun koma da biba
da Aminu.
Ko a lokacin duk da safen na suna kan rigima dai an taru a part din mama ana
faman shari,a muka bar 'masu gidan muka dawo ba kuma zance mama ta shigo ta duba
moh,d ba har muka bar gidan.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[6/9, 22:18] Aisha Srtr Mt: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
9️⃣6️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN
2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257
NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Tunda na dawo gidana ba zance hankalina ya kwanta ba don abubuwan da suka faru a
lokacin nasan gidan aure wani jami,ane babba na daukan darasin ya mace.
Don ba lalai bane kiyi dacen gidan miji mai kama da naku gidan da kika baro dole
akwai banbancin ra,ayi dana tafiyar da rayuwa duk da yadda muke yan daji ra,ayin
iyayyen dana saba zama dasu ya fita daban dana nan da yanzu nake rayuwa.
Abinda ya faru babban darasine a kaina dama ke da nake ba labari yayi da kaddara
ta sameki yar uwa fauwala lamarinki ga ubangiji ki bar komai gareshi yana sane zai
maki gata da fitar dake cikin kuncin da kike yar uwa.
Kwarai kuwa nasa da saiba kadai zan samu matsala wace ke ikirarin cewa dan
cikina a lokacin shege ne don ta hanyar haramun na haifeshi.
Don haka nake dari darin zuwan baby duniya sai gashi duk abinda suka kitsa
zasuyi mi na tozarci ya koma kansu yadda basu zataba ma don gashi sanadin hakan
gadara da isa da izza yaja mata saki kan dan karamin abu.
Ita kuma mama ta shiga tozarci duk a wanan ranan duk da mutane sunsan komai amma
ita uwace ba a fito fili anyi mata zunde da nune yadda aka wuni yiwa saiba shi ba a
ranan.
Don kuwa sa ido da hana ruwa ido da kaskancin da suka kulla zasuyi yazo ya kare
a kansu karshe su suka fada a wanan ramin na tozarcin da aka shirya yi min nida
maman tudu da akace itace ke goya min baya take iza jafar yake kara haukacewa don
ba itace ta haifeshi ba take hakan don koma bayansa.
Na yarda nice dai ba,a kauna da Jafar don matsayina ko kimata baikai na zamo
matarshi ba don ko Yanda duk da nasan mama bata wani kaunanta cin fuskan da ake min
yanzu ita ba ai mata irinsa ba.
Duk ina wanan tunanen ne a dakina kwance bayan zuwan salima gidan mu da kwana
biyu da yin suna tazo take labarta muna zancen saratu.
Saratu dai ba dadi ashe zaman gidan don tunda taje ake fitina da ita mutanen
gidan sun hade mata kai ga miji ashe ba wani maishi ba dan karyane kawai yana
amfani da kyan da Allah yayi mai yana tara mata.
Ance uwargidansa kamar tafi kardinsa don shine saratun bata samu yadda take so ba
a gidan don taso tayi iya shegen datakeyi a gida na nuna daukan kai.
Ita kuma uwargida tace ai bata fisu ba aurosu akayi aurenta akayi don haka aiki
daidai da kowa zatayishi a gidan tunda ba funsu tayi ba.
Taso nuna batayi miji kuma yabi bayan iyayyensa da matashi ya fara juya mata
baya shine wai washegarin dawowan mu ta bugo waya tana kuka cewa ita tagaji wallahi
bata iya wanan auren ?
Don a rana mutum baida huta ko yaushe cikin aiki yake yana aikin wahala ita da
bata da da amma tana bautan diya da wahala akan yayan wasu .
Hankalin mama ya tashi sosai tana rarashin saratu din akan ta zauna zataga yan
uwanta ta fada masu halinda ake ciki kada ta dawo tayi hakkuri ta zauna dai har ta
jisu.
Gashi kuma tun ranan sunan Amir da wanan fitinan ya faru yaya J bai zaunu a gida
ba take fadin kamar akwai wani abu da yakeyi wanda yasa gaba a yanzu don sai dare
yake shigowa gidan.
Maman tudu tace me kuwa yasa a gaba kila don yarinyar nan da dubu taki barin ta
fita yake hakan ai rabu da namiji idan ta tsani mace garama ke mace ki tsaneshi da
sauki akan namiji ya tsaneki salima Allah dai ya kyauta abune bai faduwa kawai amma
dubu tana bukatan addua sosai.
Bandashi yarinya na dakinta kice sai ta koma gabanku anyi suna kinga komai yanzu
da taje din riban mai hakan ya haifar don Allah ?
A rayuwa na tsani sa ido da hassada ga bawa don duk ma hassada bai taba cigaba
kullum a baya yake bai taba ganin daidai a rayuwanshi.
Salima tace tun ranan da na fito mama ke fada min wai can Rahama zata dawo ayi
suna nake tambayan saboda me tace saboda ita ta haifi danta ba zata yarda azo nan a
juya mata shiba.
Duk abinda za ayi azo gabanta ayishi nace a,a mama ki barsu don Allah ta dura
min zagi yasa kikaga na kama bakina ban kara magana ba.
Tun a lokacin nasan duk shirin Nusaibace hakan ita ta zauna da saratu suka
shiryawa mama hakan ta hau gashi a karshe yadda ta kaya ai.
Yanzu dai mama tace ba inda zata shi kuma yaya ko kallo bata isheshi ba tunda ya
sake mama tace aita zauna zaman dubu a gidan tunda tace ba inda zata ko ?
Wanan hiran tasune ya tsaya min a rai yanzu ke nan Saratu tana can cikin wani
hali amma mama take kokarin ganin ni saita sakani a matsala kota halin kaka a idon
duniya.
Haka da take min nakayi tunanen in bar mata danta kawai in tafi amma kuma ina yi
tunane shi jafar din a kullum hanyar kyautata min yake bida a tsakanin mu sai in ji
wani iri a raina don banda laifin da zan fada ince yayi min a yanzu.
A cikin jegon na fara yanke shawaran da anty salma taban na fara sana,a kada in
zauna zaman housewife in neme abinyi ko a gidane tunda ta fahinci rayuwan mazan mu
rayuwan mazan hausawane a kulle mace a gida ana juya ta kawai sai kin nema a miji.
Zannuwan gado ta ban shawara na dinga sarawo masu kananan kudi don haka na zauna
na lissafa yan kudin dake hannuna naga sun kai dari biyar a lokacin.
Donshi na tura mata a saro min zannuwan gadon a turo min dasu duk da ba wani
shiga mutane nakeyi ba hakan zai min wuya amma anty Nafisa tace min akwai matar da
zata hadani da ita indan an kawo min.
Sai bayan dana bada kudin daya shigo nake fada mai abinda nake son yi yace min
nayi tunane kuwa nida ba fita nakeyi ba ina zan saida su ?
Dana fada mai da ban tura kudin ba sai ya bayar a kasuwa a dinga juya min irin
na Salima nace a,a nafison in juya abina da kaina don gudun zargin mahaifiyarshi da
abokan zamana.
Sati daya da bada kudin sako ya iso min wanda naji dadin hakan tun daga can anyi
packed dinsu an saka a leda an mana kudin ko wani a jikinsa.
Washegari Anty Nafisa tazo ta kwasa ta tafi dasu bansan ya akayi ba salima taje
tagani sai gashi ta zabi har kwara biyar a ciki tazo tana min labari wai ta gida
tabiyo taga Nafisa na sayar dasu ta kwaso.
Sunyib kyau don yadinsu masu laushine sosai suna da quality ni kaina na zabawa
yaya guda biyu a ciki na bata kudinsu.
Anan take bamu labarin cewa Saiba tana nan taki tafiya wai saki biyune
tsakaninsu da yaya don haka ba zata tafi ba nayi magana dashi yace hakane amma
zamanta bada miyau bakinsa ba zaima dauke Asmau daga gidanne kwanan nan.
Ina zasu koma na tambaya sai tace ke ki barsu kawai ba haka ya habu yayi a
lokacin ba sai kawai gani mukayi suna shirin tashi suka bar gidan.
Kai ranan naga tashin hankali wajen mama kamar zatayi hauka har gobe tana fadin
hakan idan zance ya tashi take fada balle ace yau yaya j shima ya bar