Showing 240001 words to 243000 words out of 328222 words
Chapter 81 - Murfin Jallo Dan Uwa By ZAINAB IDRIS MAKAWA
tace sai yayi mata cikin dole yadda yayiwa yar uwarta tunda ba Allah ta sani
ba ita ?
Saida na daga kai na dubi iya dake wanan maganan lokacin kafin na mayar da
kallona gareshi yana kurum ya zuba ido yana saurarensu a cikin takaici.
Ashe hayajiyar su yasa mutanen cikin gida sunji sai gasu gaba dayansu sun shigo
part din yazid ne a gaba yake tambaya da iya lafiya da safen nan kuma ?
Inafa lafiya yazidu wanan mara kunyar ta buga muna kofa da tijaranta tunda safen
nan wai tazo a raba kwana a tsakanin su a hakan .
Halama jiya nasan batayi barci ba da zancen hakan ta kwana a ranta shiyasa ta
bugo muna wanan uban sammakon da tijara yarinya haka ba kunya ?
Kawai muji kin turmujeshi cikin dare kina kwantan hakinki wurinshi koda karfin
tsiya kuwa hakan data fada yasa su salima yin dariya a fusace yazid ya juya a kansu
yana fadin .
Ku kuma yan abu kazan uba dama shiya hanaku aure ai don iskanci karya iyan ta
fada ba abinda zai faru ba kenan aga kawai ya zubewa mutane.
Wai me take fadane meya kawo fitinan nan kuma haka yanzu da safen nan mama data
shigo karshe ita da Asmau take tambaya cikin son sanin abindake gudana.
Tazone itama a bata hakkinta yazid ya fada yana nunata da hannunsa yace tazone
danki ya bata ciki itama ya fada cikin halin ko in kula a gaban manya.
Wani irin zancen banzane kai kuma abata ciki kamar yaya haka ake bada cikin
gatsau kamar tumakai ta juya wajen saiba din dake tsaye cikin tijura tace nusaiba
lafiya kika shigo masu haka da fitina da safen nan ?
Mama niba fitina nazo dashi ba daga kawai nazo akan zancen raba kwana tunda abin
hakane amanan mu takeci shine iya take min sababi haka .
Ai dole Nusaiba dole iya tayi maki hakan tunda aikin hankali bai hakan ke wace
irin fitsarariyace wai Nusaiba ?
Mama niba wajensu fa nazo ba wajenshi shida ita nazo don kowa zai karbi
girkinshi tunda cutarmu akeyi ashe ace mu bamu iya kula dashi ba sai ita.
To ba za a raba kwanan ba nace ai gara ita Rahama din Allah ma ya gyara yaya ta
gane tun farko data yanke wanan hukunci don da kun halakashi tun,tuni ban sani ba.
Ta dai halakashi mama tunda ita take ha,intarmu kowa kuma yagani ai yanzu ke
r,,zz,z,,z,z,z,,z,d,zd,z,z,z,, muna mu sheda juna dake a gidan
nan .dzzzzzzzzzzzzzzzdzzzz,zzzzz,z,z,z,z,d,zzzzzzzzd,z dzzdddz,zdzzzzzzz
Malam bafa dakai nake ba magana nazo yi dasu za a hade min kai kuma a hanani
magana hannu yazid din ya daga da nufi marinta da sauri maman tudu ta hana hakan
tunda mu,,,,,,,,,,
Daga saman gadon da Jafar yake kwancen yana saurare sai ji mukayi yana fadin
Nusaiba enough kije gida nasake don Allah.
Cak ta tsayar da maganarta tana saurarenshi itama hakanma yafi wallahi taje
kowa ya huta haba me ake da wanan hali naki don Allah abu haka ba marmari saboda
Allah ?
Yau mamace ke fadin hakan akan nusaiba wanda ba nusaiban ba duk wanda ke dakin
saida ya kalleta tacigaba da fadin me ake da halin yarinyar nan mama ?
Yarinya ba abinda ta rike sai cin mutunci a kullum kuma tafi kowa cin riba a
gidan nan amma babu godiyan Allah kasheshi zakiyi a kwancen ko me ?
Ai dole kiyi hakan tunda kina bakin ciki da wani ya rabeshi ya samu na fahinci
yarinyar nan bashi ta damu dashi ba abinsa ya dameta yanzu ?
Dama shita biyo ai hakan yasa ta shiga ta fita tayiwa rayuwansu kutse ta hanasu
zaman lafiya gashi dai ubanki ya fadi har gida ya saya maku amma duk hakan bai
isheku ba.
Saikin kashe min shi da ransa kin karasashi don bakin cikin yana tare da wata a
ranan dai Nusaiba taci zari agun mama ido rufe ba ita ba har mu dake wajen saida ta
hada damu din .
Ta kuma kafe sai Nusaiba tabar gidan kota bata mamaki a ranan haka kawai wajen
bakar jaraba irin namu ita ba zata yarda ba in abin ya koma haka duk mu watse mu
koma gidan iyayyen mu.
A,a dai su meye nasu a cikin zancen nan ita dai da tayi din ai ta samu abinda
take nema ga yaron nan yau hakkurinsa ya kare ai.
Sun jima suna surutunsu nidai na koma falo tun saiba na dakin nida salima tana
fita Saare tabi bayanta suka fita ta jima bata dawo ba sai daya kai wajen awa biyu
sai gata tashigo rai bace tana cewa.
Abu haka ba adalci don Allah aimaka laifi kayi magana kuma ace za a sakeka wanan
aida gani kasan aikin asirine wallahi.
To wa kike nufin yayi mata asirin yanzu waya damu da ita balle ya tsaya yiwa
Nusaiba asiri salima dake zaune kusa da iya ta fada.
Sai iya ta amsa da kinsan dan fara daya suke da ita dole su dauka abinda sukeyi
shi kowa keyi a gidan wakeda lokacin hakan a yanzu kowa abin gabanshi ya dameshi.
Kedai saratun nan baki da halin kirki wallahi yanzu cin mutuncin dan uwanki da
tayi bai sa kinji haushinta ba sai namu ?
Nifa iya kada ki daureni don ban ambaci sunan kowa ba a nan maganata dai nakeyi
yaya za a taru a bata rashin gaskiya bayan kuma ga gaskiya a fili su ake cuta kowa
yasan haka ?
Tas tas taji saukan mari a kumatunta saida takai gurfane a wajen yazid dake
tsaye kanta yana huci daga kofa muryan mama ke fadin kara ma yar iska mara kunyan
banza kawai .
Ko hakan ma aiya isa iya ta fada yayin da take tsugune tana wani irin kuka a
dafe da fuska duk mun zuba mata idanu cikin mamaki.
Ta jima a wajen su mama na zaginta kafin ta mike ta fice a cikin kuka a hankali
na lumshe udanuna ina nazarin abubuwa da yawa dake faruwa a gidan .
Ranan ko gyaran part din ban samu yi ba don wanan fitinan da muka wayi gari
dashi sabo ga yan uwansa maza sun zo dubashi sun jima a wajenshi basu tafi ba sai
kusan azahar muna tare da salima a dakin mama muna hira.
Wanda hakan yasa na dan sake jikina a nan Asmau ta same mu taso a dauko zancen
saiba amma sai duk muka share zancen .
Nasan halinta tun ban auri mijin su ba tana da son kananan magana ayi da wani a
bayansa wanan yasa ban yarda inyi dogon hira da ita.
Saida darene muna zaune mama ke fadin ai mahaifin Nusaiba ya bugo waya yana
bada hakkuri amma sunce a barta gida har tayi hankali tunda bata da mutunci kowa
bata ragawa a gidan.
Wanan yasa na kara sanin cin mutunci baida alheri ga mutum don idan ya tashi
tambayanka saika raina kanka.
Ko yayane ka koyi girmama na gabanka don wanan halin rashin ragowan shiya kaita
ga hakan don wata kila databi abin cikin mutunci dole tsofin namu su tsaya su duba
masu a raba kwanan a yanzu yadda suke so.
Itako Asmau don munafunci sai cewa takeyi wallahi ni sam ban damu da hakan ba
kici gaba da kokarinki Raamah don Allah ya gani ba zan iya yadda kikeyi ba ni.
Da wuri na kwanta ranan don gajiyan dake tare dani har barci ya soma dibana
Yanda ta kirani sai lokacin take tambayana yaya jikina tare da fadin ashe kuma wanu
fitina akayi a gidan ?
Ehh kawai nace mata tare da fadin ni bai shafeni ba shiyasa ban daukeshi komai ba
na kashe wayana ga baki daya na kwanta.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/17, 08:44] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
7️⃣5️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN
2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257
NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Baifi sati daya ba da wanan rikicin Maria ta haihu ta haifi danta namiji na shiga
cikin sahun yan murna amma banje barka ba.
Don halin,mu na fulani daya motsa ance rikon magana sai bafullace gaskiyane wanan
maganan don kuwa muna da hakan a cikin jinin mu idan kai muna abu zamu ajeshi a ran
mu na tsawon lokaci komai dadewa sai mun dauki fansa akan abin gareka wanan haka
yake.
Nima ta haihuwanta na haketa don naki ko nuna zanje barka har akai kwana ukku
da haihuwa ta bugu tana tambayana wai lafiya nake kuwa ?
Amsan dana bata shine ban jin dadin jikina kawao don itama haka takan fada a
lokacin Allah ya baki lafiya Ramaah ta fada ta kashe wayan don ta fahinceni.
Aka kai kwana biyar yaya jafar da kansa yake fadin kinko je gidan Habu kinga
jariri Rahama a takaice na bashi amsa da banje ba yaya kuma ban zuwa.
Ya kalloni da sauri tare da furta subbanallah lafiya meya faru nace dashi ba
komai kawai dai banjin zuwa gidan ne kawai a yanzu.
Nasan dole dai akwai wani abu amma yar uwarki ta haihu zakice ba zaki ba Rahama
ko akwai abinda ya farune ban sani ba yake tambaya ?
Ba komai hakan dai nace ba zani ba na sake fada ina kokarin fita daga dakin
bansan ya sukayi da mama ba sai gashi naji maman tudu tana min maganan tace.
Mijinku ya fada min kina fushi da yar uwarki nima nayi tunanen hakan tun shekaran
jiya da naga bakije gidanta ba har wanan lokacin saida raina ya bani akwai dalilin
hakan ?
Kiyi hakkuri da yar uwarki kada ki bari har a gane kuna da matsala da ita a
gidan nan ki shirya gobe kije ki dubata in ma wani abu tayi maki ki boye hakan kada
ki yarda a gano hakan ayu maku dariya.
Wanan maganan da mama din tayi min yasa na shirya naje tare dasu da iya ina
gidan mahaifiyar mu ta bugo waya nake ce mata ai gani gidan acikin harshen
fulatanci nake fada mata abinda maria din tayi min.
Take fadin wai nasan halin maria ai wanan halin nata ai yasa aka hadota dani
zuwa aure katse ummah nayi da fadin dana san haka zai cika dani ta dalilinta ta
kuma gudu ta barni da ban biyo ta zuwa garin nan ba.
Baki yarda da kaddara ta riga fata ba ke nan ko ina kike tunda Allah yayi jafar
mijinki ne sai kun hadu don haka ki daina cewa itace tayi sanadin haduwan ku Allah
ne ya hadaku tun farko.
Wani malolon bakin ciki na hade ina goge fuskana ban tsaya ba duk yadda taso in
tsaya muyi shawara na koma gida tare dasu mama hakan yasa ta fadawa habu mijinta
halin da muke ciki da ita din.
Ba kunya sai gashi ya shigo da yamma gidan muna zaune saman baranda muna shan
iska don ba wuta shi yasa muka fito daga wajen ginan mu samu iska.
Bandashi yaya da yake ciki zaune tare da mama suna hira bayan mun gaisa dashine
har dan shiga sai kuma ya dawo yana fadin zo nan Rahama ya shige ciki ya barni ina
kallonshi ta baya.
A dakin na samesu su ukku tare da ya J da mama suna zaune na shiga ina kara
gaidashi bai karba min ba ya hau fadin Rahama meya faru tsakaninki da yar uwarki ta
kirani tana kuka wai kinki tsayawa kuyi maganan komai a tsakanin ku.
Saida na lumshe ido ina hadiyan zuciya nace ni din nan kuwa yace look Rahama
banson irin haka dole akwai wani abinda ya faru tunda har tace hakan.
A,a habu ba zaka shiga tsakaninsu kayi saurin yanke hukunci ba yanzu ka nuna
kamar laifin na wanan yarinyarce ita kadai ita matar naka bata fada maka dalilinta
nayin hakan ba ?
Tace ita bata san tayi mata komai ba haka kawai ta tsiri fushi da ita yaushe ma
maria zata tsaya yin haka ga wani balle Rahama ?
Kaji ai mama ta fada niko a cikin yaren mu na soma magana ina fadin ai dole kace
hakan tunda dukkan ku baku dauki hakan wani abu ba tunda niba mutum bace.
In zaki fada da hausa ki fada kina muna maganan da bamu ji so kike ki tayar mata
da hankali bayan kinsan halin da take ciki a yanzu.
Ina jin hakan bansan lokacin da hawaye yazo min ba na soma fadin niba mutum
bace ai tunda ta kasa yi min abinda ya dace lokacin da nake neman wani na kusa dani
a wajena.
Kamar yaya ya fada ya kura nin ido zuciya yazo min na ci gaba da fadin ashe ba
dadi itama ta shareni kamar bata san inda na fito ba ?
Dama ai ,,,,,, kai habu kada ka matsawa yarinyar nan don Allah kasan dai a yanzu
halin da take ciki don Allah ka daina maganan nan tunda tace ba komai kasan dai ba
fada maka abinda ya hadasu zatayi ba .
Nayi mata magana dazun taje ina shike nan koma meye ai ya wuce dai yanzu ko so
kke ta tare a gidab ka baki daya tabar mijinta a nan kwance ?
Amma mama ai gaku tare dashi kinsan mama ta hana kowa irin zuwan nan da akeyiwa
mace idan an haihu sai daga can gidane suke zuwa nan tace tunda salima taje taga
baby bata koma kuma ace itama din bata zuwa ai hakan baiyi ba mama.
Amma habu ban zace zaka shiga tsakanin yaran nan ba harka nuna kana goyon bayan
matarka haka kiri kiri inma laifine matarkace ta fara mata ai kasan su fulani da
riko nasan shine take nufin zata rama itama ga nata wautan ?
Sai lokacin yayi magana tunda dan uwan nasa ya soma magana yana zaune ya kura
mashi ido yace dashi habu bakaji me mama tace dakai bane wai ?
To ka barsu kawai banson irin hakan Rahama dai dole taje wajen yar uwarta baka
san sanda suka sami matsala ba haka ba zaka san shirinsu ba kuma .
Yanzu kazone ka daga mata hankali kuma kome tunda dai an tillasata mata zuwa kuma
ta tafi ka fitar da bakinka a cikin matsalansu don Allah.
Su kuma yaran nan da basuje ba don kansu ai sun kumayiwa kansune ba wani ba suma
matane ai kamarsu ko ?
Shina so in fada ka rigani abinda basu kulaba shine maganar da ya J din yayi a
lokacin mai tsayi wanda tunda ya kwanta ciwo zance karona farko ke nan da naji yayi
magana mai tsayi irin haka ?
Haka kuma kariyar harshen nan nasa a ysnzu ya rage harafin bakinsa yana dan fita
daidai a cikin yan kwanakin nan tunda ya soma zama da mikewa din nan .
Sai dai kuma na lura da wani yanayi idan ya mike ko yai magana zaita yin zufa
yana dan haki na dan lokaci kafin ya koma daidai.
Wanan karon ma hakan ne ya faru dashi idon dana kura mai shiyasa mama fadin
daidai habu din yana mikewa tsaye tace.
Kazo har ka saka dan uwanka magana yau yaran nan da abin dariya kuke wallahi
kowan ku a nan ya shigarwa matarshi ke nan ko ?
Muryan iyace ya katseta tashigo tana fadin yanzu saratu kece muna gaka nan ka
shigo nasan fita zakayi abin ka kuma yasa na taso.
Iya fushi fa nakeyi da kowa gidan nan yanzu fisabillahi iya ace har dake matana
ta haihu bakije kin zauna da ita ba kina gida abinki zaune iya ?
Yi min adalci mana dan nan iya din ta fada a marairaice tana wani irin lagabe
kai tace yaron nan yana haka ai in nabar gidan nan sai a zageni ?
Hakane yanzuma aida nashigo anan din na sameki bakomai ai iya don kawai na
dauke iyalina mun bar gidan nan shine kowa ke fushi dani ko ?
A,a habu idan kowa yayi fushi daku kasan bandani a cikin shirmen nan wanan abin
dana fada shine kawai dalilina amma kai min aikin gafara gobe zan je insha Allahu
in rai yakai.
Sun dan jima suna zance dashi ya fita bai kara bi ta kaina ba nima ina zaune ban
daga daga inda nake zaune ba tare da iya ya fita mama kuma ta mike zuwa bandaki .
Hannu ya miko min alaman inzo inda yaken zaune banki ba na mike zuwa gareshi na
zauna a gefenshi ya soma fadin kina son raina ya bacine Rahama.
Fushin nan da kikeyi da kowa ya isa hakana nine mai laifi ba wani ba kuma nabada
hakkurin ai niba fushi nakeyi ba na bashi amsa ina kokarin mikewa sai kuma na koma
na zauna ina fadin.
Na kula kamar maganan ka yana son dawowa daidai amma kuma kana wahala ga hakan
don zufan da naga kanayi da yawa yace haka nima nagani .
Saidai gaskiya ina jin saukin jikin nawa sosai a yan kwanakin nan karfin jikin
daine sai a hankali amma Alhamdullahi gaskiya.
Na lumshe idona ina tayashi yin tasbihi ga ubangiji subbahanahu wata,ala daya
nufemu da ganin hakan .
Wa zaisa bawan Allah nan zai mike haka yau shine Allah ya tayar a cikin ikonsa
haka har yake iya wasu abubuwan daya shafi rayuwan sa dana iyalinshi haka.
Muryan mamace data leko tana fadin to kina ciki bari na leka wajen dubu ance
tana fama da kai yau tun safe data shigo bata dawo nan din ba .
Hakan ya kawar