ENGLISH DESCRIPTION
In a dark world ruled by witches, spirits, forbidden magic and ancient prophecies, a young girl named Naomi finds herself trapped in a terrifying destiny after the death of her mysterious mother. In a single night, her life changes forever from an ordinary girl of the water village into the feared Queen of the Land of Death, a ruler empowered by prophecy and deadly supernatural forces flowing through her blood.
But the power she inherited comes with a dangerous curse. In another world, Naomi encounters Prince Naslam, a holy warrior from a powerful kingdom devoted to destroying witches and dark magic. Their first meeting sparks bloodshed, war, hatred, and a strange soul binding connection neither of them can escape.
As Naomi rises deeper into darkness with spirits and water demons under her command, Naslam becomes haunted by visions and nightmares of her. Is Naomi destined to destroy his kingdom? Or is Naslam the enemy fated to bring down the Land of Death?
Filled with horror, romance, dark fantasy, prophecy, spiritual warfare, betrayal, ancient powers and forbidden love, this story pulls readers into a terrifying world where people sacrifice blood for power, spirits rule in secret, and hearts fall for the very enemies they were born to destroy.
TIF DA TAYA is more than a horror story. It is a battle of destiny, a romance between enemies, and a deadly secret capable of changing two worlds forever.
If you love Hausa novels about magic, spirits, witches, dark romance, prophecy, fantasy kingdoms, and supernatural warfare, this novel will keep you awake all night.
HAUSA DESCRIPTION
A cikin duniyar duhu mai cike da tsafi, aljanu, mayu da ruhohi, wata yarinya mai suna Naomi ta tsinci kanta cikin wata ƙaddara mai firgitarwa bayan mutuwar mahaifiyarta mai ƙusumbi. Rana ɗaya kawai ta isa ta sauya rayuwarta gaba ɗaya daga yarinya mai rayuwa cikin ƙauyen ruwa zuwa Sarauniyar Yankin Mutuwa, wacce kowa ke rusunawa saboda ikon prophecy da baƙin sihirin da ke gudana cikin jininta.
Sai dai ikon da ta gada ya zo da wata babbar annoba. A wata duniya ta daban Naomi ta haɗu da Prince Naslam, jarumin daular musulmai mai yaƙi da mayu da duk wani nau’in tsafi. Ganinsu na farko ya haifar da jini, yaƙi, tsana da wata alaƙa mai ban mamaki da ba wanda zai iya karya ta.
Yayin da Naomi ke ƙara zama sarauniyar duhu mai iko da aljanu da ruhohin ruwa, Naslam kuma yana ƙara shiga cikin mafarkai masu firgita game da ita. Shin Naomi ce ƙarshen daularsa? Ko kuwa Naslam ne makiyin da aka rubuta zai kawo rushewar Yankin Mutuwa?
Cikin wannan labari mai cike da horror, romance, dark fantasy, prophecy, spiritual warfare da soyayya mai haɗe da tsana, za ku shiga duniyar da ake kashewa saboda iko, ana bautar ruhohi domin kariya, kuma zuciya na iya faɗawa cikin soyayyar wanda aka haifa domin hallaka ka.
TIF DA TAYA ba kawai labarin tsafi ba ne. Labari ne na yaƙin ƙaddara, soyayya tsakanin maƙiya, da sirrin da zai iya canza duniya biyu har abada.
Idan kana neman Hausa Novel mai tsoro, soyayya, aljanu, mayu, prophecy, masarautu, da yaƙin ruhaniya, to wannan labarin zai hana ka bacci.