Showing 270001 words to 273000 words out of 328222 words
Chapter 91 - Murfin Jallo Dan Uwa By ZAINAB IDRIS MAKAWA
goyon bayan
hakan ?
In ma laifine su hardo suvkeda laifin ai da suda basu binckeki ba suka daura mata
auren dashi amma ita Rahama umurni tabi ta zauna dashi.
To ni dai wanan auren a yanzu yasani tsakiya gaskiya nan yan uwanku naganin
laifina cewa dani na hada komai nayi sheri data auri yaya .
Can kuma gida sun koma ganin laifina a yanzu kan naki tsayawa yar uwata in mara
mata baya murmushin da mijin yayi yaci gaba da zuba abincinshi shiya katse mata
magana.
Sai binshi da kallo da tayi a cikin tuhuma saboda me yayi murmushi bai tsaya
kulata ba ya soma cin abinsa falon yayi shiru na dan lokaci kafin taji muryanshi
yana fadin.
Yanzu dai na fahince ki so kike ta kashe auren ko ?
Ko kuma bakiyi na,am yanzu da dawowan datayi gidansa bane da sauri ta tare da
fadin ka rufa min asiri don Allah ni ba haka nake nufi ba kawai dai gani nayi a
yanzu kowa ya dora laifin hakan a kaina.
Ko anyi hakan daidaine Maria ja rasa irin halinki nako in kula har yar uwarki da
kika san kece sanadin zuwanta gidan nan kina nuna halin ko in kula irin naki a
kamta.
Dolene Rahama tayi fushi dake ta nuna bacin ranta duk abubuwan nan dake faruwa
kin taba tsayawa kika nuna damuwanki a kai ?
Rahama ce fa ku kenan ku biyu ga mahaifiyar ku sai yam uwanku maza amma zurin
ciki ya hanaki fitowa ki kare yar uwarki don kada a zargeki ?
Nima nazo daga baya nayi tunanen rashin kyautawa yarinyar nan mu ya kamata ace
mun tsaya mata ba sai tabar dakinta zuwa wajen ummah ba.
Nasan Saratu yar banzan yarinyace sosai idan ta saka abu a gaba daki sai taga
bayan abin wanan yasa nayi mata iyaka daku tun farko .
Wanan kuma yanzu ni ba mai zama bane balle insan abindake gudana ke kuma baki
kirana ki fada min to yanzu gashi ta gane hakan ta dauki zafi dake kuma abin ya
dawo ya dameki.
Tana da gaskiya idan tayi hakan don mu muka fara nuna mata rashin kullawan mu su
kuma aiba fushi sukayi dake ba tunda har sun biyo nan sun duba lafiyan ku.
To amma baban ,,,,,, dakata haka maria don Allah wanan zance ya isheni ki barni
inji da wanda ke gabana a yanzu don Allah yaci gaba da cin abincin kafin ya daga ya
barta tana kuka a wajen.
Nima haka na kwana ina tunane akanta don tun bayan zuwan da sukayi gida bamuyi
waya nida ita ba saboda ta hau fushi dani wai naki girmama mijinta indawo a
lokacin.
Kiran sallah asuba na farko na tashi zuwa bandaki na dauro alwala na dawo na
fara nafila saidai saidana dubashi yana barci har lokacin cikin kwanciyan hankali
hakan yasa banyi dogon motsi ba kada yaji ya tashi a lokacin.
Don a lokacin barci ake son ya samu issashe a rayuwansa idan ba hakan ba daya
tashi shima tunkan na tashi din din na shedeshi gaskiya akan addini sosai.
Shi mutum ne da aiyukanshi basu hana mashi tsayawa bautan ubangiji hakan kuma
yana raya dare wajen bautan Allah saidai ba kullum ba.
Muryan ladabin unguwar na kira na biyu naga ya falka ina zaune ina lazumi a
inda nayi sallah nasan idan ma ba yanzun daya dan ji sauki ba bai iya dagawa da
kanshi ko alwala a baya saina kawo wani tasa mai fadi nayi mashi kafin naje gida
dana koma gidana kuma maman tudu ce ke taimaka mashi.
Zance hakan kamar shagwabane wanda ba hakana bane saukin daine kawai ke shiga a
hankali lokacin don yanzu yakai yana dan lalabawa yaje da kansa.
Saidai ina ganin hakan na mike zama ya fara yi ina gaidashi da mashi sannu da
jiki ya amsa yana fadin koya makarane nace ba a tayar da sallah ba ai a lokacin.
Yana kokarin mikewa tsaye ganin yanayinsa yasa na tuna da zancen likitoci da
suke fadin idan mutum ya tashi da dare koda safe daga barci ba a son ya mike farat
daya sai ya dan zauna jininsa ya sauka don gujewa faruwan sturk a gareshi balle
wanan dake halin ciwo a yanzu.
Daka zauna tukun na bashi amsa yake fadin wallahi naso tashi kuma na kasa kinga
yanzu abin dake damuna shine duk ilahirin jikina sai na dinga jin yana min majirya
wani lokacin.
Wani lokaci kuma sam banjin hakan a tare dani amma hakan yafi faruwa gareni da
safe haka ko da yamma idan na dade a inda nake fitowa insha iska.
Kinsan yanzu sun daina tayar min da injin don kawai Asmau tayi magana ranan kan
an jima ba a tayar da injin din ba wanan yan iskan yaran suka fadawa mama shine
tace samun wajene ai ?
Ko gidan ubanta ana tayar da injine haka balle ta kawowa mutane iskanci to injin
din ma an daina tayar dashi idan akwai wutan nepa aga haske din.
Idan babu kuma kowa ya zauna hakana kinga ni basu damu dani ba koda mutuwa zanyi
ke nan Rahama kansu kawai suka sani sai naga yayi murmushi yana hada hannayesa a
waje daya.
Kafin ya dago kai yace amma kinsan me kuma duk sati sai ansaka kudin mai a
cikin buget din da za a fitar nidai kawai kallonsu nakeyi fatana a yanzu shine.
Idan ina da rabon tashi a ciwon nan Allah yaban lafiya mai amfani gareni da
iyalina idan kuma hanyar tafiyanane hakan Allah ubangiji yasa na cika da imani
Rahama.
Tausayi sosai ya ban a zuciyana wanda nagane maza da yawa ashe in sun kwanta
ciwo suna ganin takaicin duniya a kan iyalinsu ban ji tsoro ba saida naji yana
fadin kinsan me kuma ?
Nace a,a yace duk basu zata Allah zai ban lafiya da zan mike kamar haka bama a
yanzu ba karamin illa sukaiwa dukiyana ba Rahama zancen dai kawai ayi shiru tun
Habu yana hanawa yazo ya fada min har yakai yanzu shima ya soma nasa hada hada a
ciki saidai nayi kamar ban fahinci hakan ba garesu.
Yau dan uwakane yayi ma hakan da mahaifiyarka to don wani yayima me zakace
mamafa wai har cewa tayi a ware wasu kudi don auren yaran nan kada nazo na mutu
kudin su shiga cikin magadana ?
Ki duba wanan zancen don Allah Rahama wai mahaifiyace takewa danta hakan me zan
fada a yanzu suyi min hakam waye ba zai min ba nasan wanan shirin kawune sarai
shike turata duk wanan abubuwan .
Bansam lokacin da bakina ya furta to wai ku baku iya maganin kawu din nan ne
mutum yana cutan ku kun sani amma kuna taushewa don Allah ?
Bai ban amsa ba sai murmushin da yayi yana fadin kamani inje inyi alwala kada mu
makara ga sallah lokaci naja hakan yasa na kamashi ya mike tsaye zuwa bandaki.
Bamu fito ba saida yayi komai ya fito na gyara mashi inda zai zauna yayi sallah
na koma na dauro alwala na fito nazo na don har an tayar da sallah a lokacin.
Na idan na dan zauna nayi addua kafin na mike zuwa kitchen tea mai kauri na hado
mashi nazo dashi dakin yana zaune a wajen har lokacin.
Na mika mashi bayan na fifita ya karba ya shanye yana min godiya ruwan dana
tofe da addua na mika mai ya dora a sama bayan yasha na shafe mai jiki dasu tsaba
na kamashi zuwa gado ya kwanta.
Na gyara mai kwanciya yadda zaiji dadin samun barci zan mike yake fadin ki
kwanta mana ki huta nace ina zuwa kawai na fice daga dakin zuwa dakin biba na tayar
da ita don tayi sallah.
Duk aikin da nakeyi zancen mu dashine na dazun ya tsaya min a rai na na fahinci
wanan abin sai an koyawa mutanen nan wayau a rayuwansu.
Wani abin ko baka da niyar yi mutane suke sakaka yinsa don fansan kai matsala
guda kishiyoyina haka take garesu duk inda aka juya mu can suke.
Haka kuma ba zamu taba rabuwa da wanan matsalan bafa matukar talikin nan yana
raye sai mun rabu da mutanen nan kamar yadda yaya habu ya tsame kansa cikinsu a
yanzu.
Dan zama da igiyar auren Jafar yasa na fahinci abubuwa da dama game da zaman
gidan wanda a baya ban kai fahintar hakan ba a lokacin don abune dabai shafeni ba
lokacin.
Don haka ya zama dole na fito da halin fulatanci na mugunta da nuna wayau
wawaye yanzu garesu don tsirar da mutuncin mu ga baki daya.
Mama ko a gaban mu da yar uwata idan abinta ya tashi zatace ita makircin fulani
ai duk ta sanshi ita da tayi zama da inna amarya ana gwada mata fulatanci ?
A yanzu zata fahinci fulantanci ba komai bane sai zalla wayau da kissa da iya
duniyanci akauyance muke shammatan mutum.
Abinci lafiyayye na shirya mashi wanda nasan zai kara gina masa jiki ya samu
lafiya don ramansa tayi yawa a yanzu ba son nakai zuciya nesa ba saima na zargi
zama a kusa dashi din.
Kamar yadda saudi ta ban shawara na zage in kula dashi idan yana wajena ta yadda
ba zai iya boye komawansa wancan gida ba a fili ta hanyar bashi kula ta musanman.
Don ita saudi irin mantan nan ne da suka kare rayuwan kurciya a bariki har lokaci
ya kare masu basu sani ba sai a koma yan kame kame saboda girma.
Wanan ya kaita ga aiki gidansu ummah ita din ance wata yar uwar su daddyne ta
haifeta gashi tana bala,in jin tsoron daddy wanan yasa a yanzu ma don ta natsu ya
zaunar da ita a gidansa yana kuma yi mata albashi.
Alhamdullahi din ta natsu kamar yadda yan uwa suke mata fatan hakan wanan yasa
bata da shamaki a gidan din nasu yazo daya da ummah sosai saboda bata takura mata
ko kadan.
Itace kuma a irin hiran mu ta kara min haske akan zama da irin su mama da
iyalanta wanda wanan huduban hakan yai min tasiri sosai a cikin zuciyana a lokacin.
Na lekashi a dakin na samu ya samu barcinsa sosai har baisan inda yake ba a
raina nace har yunwa a cikin lamarinsa na fito falo na tsaya muka gyara da biba
don gudun girshi a gareni azo a samu gida ba shiri wanan kesa macen kwarai ke gyara
gida tunda safe kazama kuma malakaciya itace ke zama har wani lokaci gida ba gyara
ko jikinta nakoma dakina nayi wanka.
Bayan na fito na zauna na shafe jikina da mai sosai na zauna nayi kwaliya kafin
na fito daga gidan har jikin mu duk ya dauki kamshi yadda nake so .
Ina cikin irin mutanen dake son kamshi a rayuwansu don hakane ban wasa da kamshi
a lamarina ko don tashi a wajen mummy Abujace na kasance a hakan oho ?
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/23, 14:10] Aisha Srtr Mt: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
8️⃣5️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN
2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257
NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A
WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA
YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
A gaskiya zamuce ba laifi don amarya ba zata gwadawa anty barakha komai ba na
rayuwa saidaima anty barakha din ta gwada mata don ta fita komai na zamanin nan.
Hakan yasa da farko anty barakha daga kai tana ganin cewa ba wani abinda
amaryan zata gane aiga mijin nasu don haka ta shiga aika yan dabarrun data iya na
kisa don kawai ta sace zuciyar miji a bangarenta.
Saidai kash ta manta da haljn da namiji a lokacin dayayi aure idonsa gaba daya
makancewa yakeyi wani lokacin ya koma akan amaryan ke uwargida duk gwanintaki ba a
ganar maki hakan.
Bature yana fadin don,t mind the body mind the engyne matukar gidan aikin na
kalau ba a damu da kyau jiki ba.
Don kuwa maigida illiya kan amaryansa datayo masa tsaraban kayan hadin matanmu
na hausa na gargajiya sune suka haukatashi har yakai yana fitar da sabon rayuwa da
ba a sanshi dasu ba a gidan.
Mutumin da aka sani yana fita sallah asuba yanzu duk ranan girkin amarya babu
mai ganinsa wajen jam,i sai rana ya fito kiri kiri zasu fito yin wanka da ita dashi
a cikin bayi daya duk kuwa da yan matan da yake dasu sakwa sakwa baya kunyar hakan.
Haka kuma zasu fito zuwa daki don shakiyanci wani lokacin amaryance ke goyashi a
baya tana fadin shi babyntane wai a cikin shakiyanci suna wasa da dariya a
tsakaninsu.
Dare kuwa karfe takwas da rabi sun kargame kofan daki sai kuma safiya idan sun
fito ga yaran makwabta kawayen yayansu dake shigowa gidan kallon tv.
Amma bawan Allah nan ba kunya haka zasu shige daki su rufe da magariban fari ido
na ganin ido ba tare da yaji nautin diyansa ba ko matarshi.
Ire iren wanan halin yasa ko yaushe waya yana manne a kunnen anty din tana kai
karan mijin a gurin mahaifiyarta ko kanninta.
Gashi duk wani kissa da akace tayi tana kokarin yi amma ga banza randama ya dawo
dakinta zai tsiri fushin banza da ita da yaranta dan abu kadan ya hausu da fada da
cin mutunci.
A ranan kuma sai dare bayan sha biyu zai shigo gida ya kwanta da safe kuma inya
fita sallah asuba ba zai shigo gida ba sai wajajen tara da rabi na safe ko goma
daya shigo ya karya zai fice idan ya fita kuma sai karfe hudun yamma zai dawo
gidan.
Allah sarki macen bahaushe don mata da yawa suna fuskanta wanan sauyin a wajen
mazajensu yayin da akace miji ya kara masu abokiyar zama .
Wanan yasa matan mu na hausawa a yanzu saboda halin maza basu kaunar ace miji
zaiyi aure sai su dauka abinda ya samu waccan shine zai samesu suma ?
Tun tana magana har yanzu ta jinginashi ga Allah ita da yaranta ga wani sabin
doka dayasawa yaranshi zuwa kasan layinsu don su dibowa amaryansu ruwan bohol wai
bata shan ruwan rijiya tace.
Haka zasu fita da safe suje bun layin ruwan bohol din da take so din shiko suna
daki kargame da ita sai lokacin da sukaga dama su bude su fito.
Zuwanta duban jikin jafar data dan jima acan zaria din ta danyi dabarun ta irin
na mata ta dawo dashi amma halin bai canza ba saima wasu sabbin sallon data dawo ta
sama a gidan lokacin.
Wanan yasa ta rame ta lalace ta fita hayacinta don yanzu ta gaji da kiran gida
tana fada masu halinda take ciki saida a yanzu ta daina wahalan kashe kudin da
takeyi na gyara girkinta a ranan da yake wajenta haka iya abinda ya bayar kawai
take girkawa kowa yaci.
Wanan kuma ya kara haddasa fitina a tsakaninta da maugidan ya sako wani bakin
kiyayya da yake mata a gaban kowa saidai abokiyar wayarta saratu tace ta daure ta
fita batun dan iska kada ta bashi komai nata har yaran ta barsu ai diyanshine.
Yanzu kan fitina sosai sukeyi da mijin akan hakan har yakai ana bugaiya
tsakaninshi da anty barakha din zai dirke ta a gaban kowa a taru a gidan suna tonon
asiri.
Tun mama na boyon wanan abin har yakai ga ta fara sakin magana tana jawa surikin
nata Allah ya isa a baina.
Na samu ya falka dana shigo yana kwance ya zuba min ido har na karaso gaban
gadon Allah kadai yasan tunanen da yakeyi a lokacin.
Gaidashi na sakeyi da kwana ina fadin da zaka lalaba ka tashi kai wanka sai kaci
abinci zaifi ya dubeni yana murmushi kawai yace bayan karyawan da nayi dazun din ?
Awa uku da dan kaifa yanzu naso ka yi wanka sai kasha wancan maganin dakazp
dashi jiya haka dai na samu yaje yayi wanka ya fito na dauko mai sabon jallabiyansa
dake wardrobe wanda bai taba amfani dashi ba ciwo ya kasheshi don a baya yana sayo
kayan shan iska ya aje a gida.
Wani baki mai addon zaiba maikyaun desine na dauko mashi ya saka muka fito falo
na gabatar mashi da abinci .
Yadda yake nuna farin cikinshi a fuska yasa nasan yana cikin nishadi a lokacin
har ya gama ina gefe ina taimaka mashi a wajen ci bayan mun idarne na mike na
kwashe kayan zuwa kitchen nasa biba ta wanke.
Falon na dawo na kamashi muka koma saman dogon kujera mai cin mutum ukku muka
zauna wayansa ya shiga kara ya dauka hakan ya ban daman mikewa daga wajen na shiga
shawagi a cikin falon zuwa kitchen din mu.
Duk wayan da yakeyi idonsa yana kaina har ya gama lokacin ina tsaye a kitchen
din Biba tana min hiran wasu makwabtansu da sukai fada ina dariya.
Jin shirunsa yasa na fito falon na sameshi na zauna a kusa dashi ina fadin naji
kana fada yace bari Rahama bansan me mutane suka dauki hakki ba a yanzu Rahama ?
Mutane basu tsoron Allah ko kadan kowa dai kokari yake ya gina kansa koda haramun
ne a duniyan nan yanzu wai suna fada min kayan dana tura kafin ciwin nan ya kaini
kwamce an sace rabi.
Ba dole a sace ba kayan da in nakai abina bai wuce inyi wata biyu zuwa ukku sun
samu shiga ba amma tunda vani wajen kowa yayi abinda yaga dama dasu.
Shi Habu na rasa irin zuciyarsa ya hau ya zauna yana fushi wai don mama da
Nusaiba sun jefa masa zargi a dukiyana yau idan habu ko yazid