ENGLISH DESCRIPTION
THE MILLIONAIRE'S SON
Al'ameen has everything money can buy: wealth, status, and a future everyone admires. But his heart belongs to Abni, a young woman from abroad who sacrifices everything for him, even embracing Islam because of his promise to marry her. Yet one person is determined to destroy their happiness forever. His own mother.
When Abni travels to Nigeria hoping to earn her future family's acceptance, her dream turns into a nightmare of humiliation, insults, rejection, and heartbreak. Love is suddenly forced to fight against family, culture, and impossible choices.
Will Al'ameen choose the woman who gave him her heart or the mother who refuses to accept her?
Can true love survive hatred, prejudice, and painful sacrifices, or will fate separate them forever?
The Millionaire's Son is an emotionally gripping romance filled with family conflict, forbidden love, heartbreaking sacrifices, shocking twists, and unforgettable suspense that will keep you turning pages until the very end.
If you're searching for a Hausa romance novel, billionaire love story, emotional African romance, family drama, forced choice romance, Muslim love story, or a suspense-filled novel with unforgettable characters, this is a story you won't want to miss.
HAUSA DESCRIPTION
DAN MILLIONAIRE (Ɗan Miloniya)
Al'ameen yana da komai. Arziki, kima, da rayuwar da kowa ke mafarki. Amma zuciyarsa ta kamu da soyayyar Abni, budurwa daga ƙasar waje wacce ta sadaukar da komai domin shi har ta rungumi addinin Musulunci saboda alkawarin aurensa. Duk da haka, akwai mutum guda da ya rantse ba za su taɓa zama mata da miji ba. Mahaifiyarsa.
Lokacin da Abni ta zo Najeriya domin neman amincewar iyayensa, abin da ya kamata ya zama ranar farin ciki ya rikide zuwa cin mutunci, zagi, mari, da hawaye. Soyayya ta shiga gwajin da babu wanda ya taɓa tsammani.
Shin Al'ameen zai zaɓi mahaifiyarsa ko macen da zuciyarsa ta amince da ita?
Shin ƙiyayya za ta rusa soyayyar da aka gina da sadaukarwa, ko kuwa ƙaddara tana da wani sirri da babu wanda ya sani?
'Dan Millionaire labari ne mai cike da soyayya mai raɗaɗi, rikicin iyali, bambancin al'adu, sadaukarwa, hawaye, da manyan sirrika da za su sa ka kasa ajiye littafin har sai ka kai ƙarshe.
Idan kana neman Hausa novel mai ban tausayi, labarin soyayya mai cike da tashin hankali, novel ɗin billionaire, forced love, emotional romance, family conflict, da labarin da ke ɗauke da manyan darussa, to wannan littafin zai kama zuciyarka tun daga shafi na farko.