Showing 177001 words to 180000 words out of 268471 words

Chapter 60 - NIHAAD By Khaleesat Haiydar

jira Nihad take jirgin ya tashi ta fara bacci, ya jawota
kusa da shi a hankali ya kwantar da kanta saman shoulder dinsa, shi dai yasan banda
Mami babu abinda zai kai sa Abuja, but he just have to go because of her, jirgi na
sauka a Abuja bayan sun fito daga cikin jirgin hankalin Nihad ya tashi, yanzu
gidansu zai sake mayar da ita kenan, tunanin hakan yasa taji kamar ta fashe da
kuka, suka dau cab a airport din bayan khalil ya sanar masa inda zai kai su,
tafiyar kusan minti arba'in suka yi, Nihad taga wani anguwan daban suka shigo, ta
dinga bin ko ina da kallo har mai cab din yayi parking dai dai wani gida wanda ya
haduwa iya haduwa, duk manyan gidaje ne a layin kamar wannan, Khalil ya sauka daga
cab din don tun a hanya yayi masa transfer, mai cab din ya bude booth ya ciro
trolly din Nihad, Khalil ya amsa yana kallonsa yace "Ka jirani zaka ajiye ni wani
waje yanzu" Mai cab din yace "Ok sir" Daga haka ya nufi gate din gidan ya ciro
makulli a aljihunsa ya bude sannan ya juya yana kallon Nihad dake tsaye, karasowa
tayi a hankali kusa da shi ta tsaya, ganin jira yake ta shiga gidan kawai ta shiga
shi ma ya shiga sannan ya kulle gate din, ta dinga bin compound din da kallo, it
looks so beautiful, duk gidajen da taje a Abuja daga gidansu sai wannan a kyau, don
ko na Aunty Maryam bai kai wannan kyau ba balle nasu Nadeeyah, kuma sabon gida ne
kamar ba kowa ciki, yana gaba tana biye da shi har suka iso entrance din shiga
cikin gidan, ya bude kofar da makulli ya shiga ta bi bayansa, waow the parlor is
breathe taking, komai na ciki sabo ne dal, ya ajiye jakarta yace "Ki tafi sama kiyi
sallah, i will be going out now" ta marairaice tace "Ni kadai a katon gidan nan?"
Yace "Ke yarinya ce?" Ta dinga kallonsa gabanta na faduwa amma ta kasa ce masa
komai, daukar jakar yayi ya wuce sama ta bi bayansa da sauri, ya bude wani daki ya
ajiye jakar a ciki ya juya yana kallonta, ta shigo dakin tana bin ko ina da kallo
yace "Ki shiga bandaki kiyi alwala" Daga haka ya juya ya fita sannan ya sauka
downstairs, ya fita daga gidan ya kulle gate din da makulli ya shiga cab din dake
jiransa don baya son Mami ta sake kiransa.



Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah


Ur evidence via 07087865788

55

Khalil na isa gidan Hajiya Safeenah, ya ga motar Mami a compound din alamar tana
ciki, ya karasa har kofar shiga parlon gidan yayi Knocking, ba a dau lokaci ba aka
bude kofar suka yi ido hudu da Nadeeyah, juyawa tayi zata bar wajen ya bi parlon da
ido ganin babu kowa ciki ya jawota da sauri yace "C'mon Babe, did i offend you in
anyway?" Nadeeyah dai bata ce masa komai ba, ya karaso cikin parlon ya kulle kofar
still yana rike da ita yayi kasa da murya yace "Haba Nadeey, nayi maki wani laifin
ne? In ma nayi kiyi hakuri don't punish me plss" Taki kallonsa, a takaice tace "Pls
aiki muke yi a kitchen, let go of me" Ya sake bin parlon da kallo sannan ya
rungumeta a hankali yace "I am sorry dear, I'm deeply sorry...." Kamar jira take ta
fashe masa da kuka tace "Saboda ga budurwarka ta gudu shi yasa zaka daga hankalinka
haka har ka dinga shareni ko?" Da sauri yace "Noo Nadeey, budurwata kuma? Haba...
Kawai ya zama dole in daga hankalina saboda parents dinta trusted me har suka bari
na taho da ita Abuja ta zauna a gidanmu, Kinga idan wani abu ya sameta i don't know
how to explain to her parents, bansan da wani idon zan kallesu ba, wannan shine
dalilin da yasa kika ga hankalina ya tashi Nadeeyah, but Alhmdlh she is home now,
ba shikenan ba" Hawaye na bin kuncinta tace "Ko farin cikin sa mana rana da aka yi
baka yi ba, u are not even saying anything about the wedding, balle mu yi wani
shirye shirye, You've been ignoring me for at least 2 weeks now...." Ya wara ido
yace "Ko ba wata daya aka sa ba? ina fa lissafi Nadeey, i know yau saura 15 days in
sha Allah, and kinsan ni bana son duk occasions din nan da ake yi ko events a biki,
i told u that years back, so ba wani abu da xa ayi, just wedding fatiha sai walima
a gida, but if su Mami za su yi wani program fine za su iya, kema in za kiyi da
frnds dinki it's okay the expenses will be on me, but count me out of any
event....." Nadeeyah dai bata ce komai ba, ya share mata hawayen idonta a hankali
yace "You know i love you always dear, kuma baxan so ranki ya baci saboda ni ba....
Don Allah kiyi hakuri kin ji wife" Jin bude kofar kitchen yasa ya saketa da sauri
ya koma baya, ya wara ido yace "Ina su Mami?" Bata kai ga basa amsa ba ya jiyo
muryarsu, Ya kashe mata ido yace "Bari in karasa ciki Baby" Daga haka ya nufi kofar
parlon Hajiya Safeenah, Nadeeyah ta bi sa da kallo, yana shiga parlon da sallama
Mami ta dinga kallonsa, ya zauna ya gaida Hajiya Safeenah da ladabi ta amsa da
fara'a tana tambayarsa ya hanya, yace "Alhamdulillah" Ya ɗan kalli Mami da ke
kallonsa har sannan yace "Ina yini Mami" Mikewa Hajiya Safeenah tayi ta fita daga
parlon ta basu waje, Mami na masa wani kallo tace "Ban ga komai a hannunka ba bawan
Allah" a hankali yace "Kamar me fa Mami?" Ta jefa masa wani kallo tace "Kar ka
raina min hankali mana, ina takardun da makullan da ka kwashe?" Khalil yayi shiru
bai ce mata komai ba, Mami tace "Na lura baka son kwanciyar hankali na Khalil, duk
wani abu da zai daga min hankali baka gudunsa a rayuwarka, banda haka what are you
lacking in this life? Rasa motar hawa kayi ko rasa gidan zama kayi? Nawa ne salary
din naka dukka? Sannan nawa kake samu currently a wata? Ka gaya min ko banbancin da
wani tazara, ko kuma rashin godiyar Allah ne ke damunka?" Kallonta kawai Khalil
yake ya kasa ce mata komai, A fusace Mami tace "Instead of you to sit and plan ur
wedding cikin tsari sai ka ɓuge da dauko mana magana, Is this the rightful time da
zaka amshi abubuwanka khalil in ba dai kana da wani kuduri na daban a zuciya wanda
mu bamu sani ba, are u even okay? A kan bikinka that's by the corner zaka yi
concentrating yanxu ko takardunka?" Yayi kasa da murya yace "Kiyi hakuri Mami, ni
ban yi hakan don ranki ya ɓaci ba, i am very sorry Mami...." Mami tace "Aa kayi ne
don raina ya ɓaci don sarai kasan kaina komai zai dawo, you are lacking nothing,
akan me zaka damu da takardu ko makullin gida? Yanzu maganar da ka jawo min dai dai
ne?" Shi dai yayi shiru bai ce komai ba, tace "Toh duk inda ka kai su ma kaje ka
kawo min su ina jira, duk da ba shiri ku ke da shi ba but he is planning on sending
6million da za a hada maka lefe shine kaje ka aikata wannan shirmen, sannan da ka
kwantar da hankalinka nasan dole xai baka makullin gidanka idan anyi auren tunda
nan din dai amarya zata tare.... Amma ban san meye manufarka nayi abinda kayi ba"
Khalil ya daga kai ya kalleta, Mami ta girgiza kai tace "I am very disappointed
Khalil" A hankali yace "Kiyi hakuri Mami, i am so sorry" Mami tayi shiru, can tace
"Sannan ita Maryam akan wani dalili take kiranka for many days now baka daga
kiranta?" Ya ɗan buda ido yace "No ban ga kiranta ba, or may be ban lura ba, but
zan kirata" Mami tace "Ita kuma yarinyar can wato gidansu ta koma ko" Khalil ya
sauke idonsa yace "Ehh" Mami tace "Ikon Allah, toh Allah ya kyauta, dama can ba wai
ta saki jiki bane a wajen nawa, gwara ta koma gaban iyayen nata su kara sa mata ido
don har ga Allah hankalina bai kwanta ta zauna wajen mu ba, kada taje ta ci gaba da
abubuwan da take a makaranta mu muna nan gida bamu sani ba, so i am happy da ta
koma gida" Shi dai Khalil bai ce mata komai ba, Mami tace "Don yarinyar na bukatar
sa ido sosai, a shekarunta in zata iya aikata abinda ta aikata a social media to
komai ma zata iya yi, dubi dai yanda babu tsoro ta bi dare ta kama hanyar kano,
abun nan yayi mugun daure min kai wallahi" Still Khalil dai bai ce komai ba, Mami
tace "Toh ya ku ka yi da iyayen nata da kaje can din?" Ya girgiza kai yace "Ba
komai, the most important part is that gida ta koma ko da dai bamu iya mun rike
masu ita ba" Mami tace "Aa baka masu bayanin yanda mu ka nemeta muka rasa bane? Ae
ba wanda ya ki riketa, kin zama tayi instead" Yace "It's not necessary Mami, kinga
sanda take gidan Aunty Maryam ai bata taɓa attempting barin gidan ba, she was sad
and cried all throughout bayan tafiyar Aunty Maryam" Mami dake ta kallonsa tace
"Toh me kake nufi yanxu?" Yace "Aa ba komai" Nadeeyah ta shigo parlon da sallama ta
ajiye masa tray me dauke da ruwa da lemo a kai, tana kallon Mami tace "Sannu Mami"
Mami tace "Sannu Nadeeyah, kun gama girkin" ta girgiza kai tace "Aa da saura" Daga
haka ta mike ta nufi kofa, khalil ya dau ruwan gora ya bude ya sha, Mami tace
"Tashi zaka yi ka tafi ka dauko min takardun yanxun nan" Yace "Toh, amma ki bari
sai gobe Mami, it's almost magrib yanzu" Mami tace "Why not today?" Yace "Baya nan
kusa sai naje na dauko" Mami tace "Toh Allah ya kai mu, da baka aikata wannan abun
ba ko ni zan same Abban naku ince ya bada makullin gida za aje kai kaya ina da
tabbacin baxai hana ba wllh, amma ka zo ka ɓata sha'anin" Khalil dai yayi shiru
yana kallonta, don yanzu gaba daya hankalinsa yayi can gida bai son gari ya fara
duhu bai koma ba, Mami tace "Ka ɗan samo min fruits masu kyau idan na koma gida xa
a min fruit salad" Yace "Babu a gida ne?" Tace "No, i need fresh fruits" Yace "Ohk"
Daga haka ya mike yace "But ba fa mota a gurina Mami" Tace "Ka amshi makulli wajen
driver na yana waje, i will call him ya baka" Mikewa Khalil yayi ya nufi kofa ya
fita, Nadeeyah na zaune parlor ya karasa kusa da ita yace "Zan je grocery in dawo
yanzu Babe" Ta daga kai ta kallesa tace "Can we go together?" Yace "Sure" Ta mike
tace "Bari in gaya ma Mumy" Daga haka ta tafi dakin Mumy, shi kuma ya fita ya samu
sojan dake tsaye compound kusa da Motar Mami, yana isa ya mika masa hannu babu yabo
babu fallasa yace "Bani makulli" Sojan ya mika masa don Mami ta riga ta kirasa
kafin Khalil ya fito banda haka da baxai basa ba, in akwai wanda Khalil ya tsana a
rayuwarsa bai wuce soja ba, ji yake kamar ya makuresu, he detest the sight of them,
ga shi sun fi goma a gidansu, fuska daure ya bude motar ya shiga, yana ta zaune
driver seat har Nadeeyah ta fito looking so cute, kallo daya yayi mata ya dauke
kai, ta karaso ta bude gaban motar ta shiga sannan mai gadi ya bude masu gate suka
bar gidan, Khalil na Driving din yace "So where did u suggest i should rent an
apartment for us??" Tace "Amma wannan gudun na meye kake yi haka?" Yace "Abokina na
jirana before magrib kinga ai it's almost magrib now shi yasa nake sauri" tace "Toh
amma ka rage speed din pls...." Yace "Ohk" Tace "Duk inda kaga ya dace nan za mu
zauna ai ko?" Yayi Murmushi ya gyada mata kai kawai, bayan ya siya ma Mami fruits
Nadeeyah tace "Pls ina son zan ɗan yi shopping amma ba me yawa ba" Yace "Ki bari
gobe Nadeeyah kinga sauri nake yanzu" Ta ɗan yi shiru sai kuma tace "Toh Allah ya
kai mu" Bai fasa gudun da tace ya daina ba har suka iso gida, bayan yayi parking ta
bude motar ta sauka, ya ɗan zaro ido, don shaff ya mance bai mata tayin ice cream
ko pizza ba tunda tana so sosai, kuma basu taɓa fita tare suka dawo bai siya mata
komai ba sae yau, Yayi kasa da murya yace "Nadeeyah" Juyawa tayi ta kallesa, a
hankali yace "I am sorry na mance i didnt get you anything, but let me order...."
da sauri tace "Noo it's fine, ai sauri kake shi yasa, gobe idan mun fita sai mu
siya in sha Allah" Yayi mata murmushi yace "Thank you" a mota ya bar fruits din
Mami ya sauka ya ba drivern makullin sannan ya bi bayanta suka shiga gidan, Yana
tsaye parlon Mum din Nadeeyah ya sanar ma Mami fruits din suna mota, Mami tace
"Baxa ka tsaya ka ci abinci ba? Saurin meye haka kake yi" Da sauri yace "Aa Mami,
ni a koshe nake" Tace "Toh wai saurin me kake haka?" Ya ɗan buda ido yace "Aa ni ba
sauri nake ba kawai bana son a kira magrib ina nan ne" Mami tace "Toh gidan naka ka
bude ka shiga??" Sai da yaji gabansa ya fadi, lokaci daya ya girgiza mata kai da
sauri yace "Not at all, ina gidan abokina ne fa" Mami tace "Gobe karfe nawa zaka
kawo takardun?" Yace "Da safe" Tace "Toh Allah ya kai mu" Daga haka yayi mata
sallama tace "Ka jira mu fita tare mana sai mu ajiyeka inda zaka, nima yanzu zan
tafi gida" Yayi karfin halin cewa "Noo i am fine Mami, Bolt na jira na a waje tun
dazu" a hankali Mami tace "Toh Allah ya tsare" Yace "Ameen" Daga haka ya fita daga
parlon ta bi sa
da kallo, Ko sallama bai yi ma Nadeeyah ba balle Mum dinta ya bar gidan. Ana idar
da magrib Khalil ya isa gidansa don sai da ya tsaya eatry ya siyo abinci with
drinks da bottle water, 3 houses away from his house yaga sojoji hudu a tsaye kofar
gidan, nan ya fara imagining gidan waye wannan kuma har da sojoji masu gadinsa, ya
tsani yaga an cika ma gida sojoji a bakin gate, ya ciro Makullin gidansa a aljihu
ya bude ya shiga ciki, yana bude kofar main parlon Nihad ta mike tsaye da sauri, ya
kulle kofar ya karasa ciki yana kallonta don kana ganinta zaka san ta ci kuka ba
kadan ba, taki yarda su hada ido ta koma ta zauna saman Carpet ta dauke kai ta wani
hade rai, ajiye ledan hannunsa yayi ya wuce sama ta bi sa da harara, har bayan
minti goma bata ga ya sauko ba, ta jawo ledan da ya ajiye a hankali tana duba ciki,
taga jollof rice ne da fried rice a takeaway daban daban sae kaza, jollof rice din
ta dauka ta fara ci, har kuma ta gama cin abincin bai sauko ba, ta mayar da empty
takeaway din sannan ta matsar da ledan daga kusa da ita, sae gashi ya sauko sanye
da jallabiya bata taɓa ganinsa da jallabiya ba sai yau, ya karaso cikin parlon ya
bude ledan ganin empty takeaway ya daga kai ya kalleta for like 20 seconds, sai
kuma yace "Ke fa hana mutane abincin kike a gidanku, nan ba a hanaki ba an siyo
baki jira a baki ba kin dauka, who does that?" Sai a sannan ta kallesa kamar baxata
ce komai ba sai kuma tace "Toh me mutum yayi kafin aka hanasa abincin a gidan
namu?" As if that was what he was waiting for ya zauna yace "Ba abinda yayi kawai
baƙin hali yasa aka hanasa" Ta masa wani kallo tace "Aa ya dai tuna abinda yayi"
Kallonta ya dinga yi, ta turo baki ta mike ta dau goran ruwan da ta rage, ta koma
can jikin wani kujera ta zauna, sai kuma yayi murmushi, ya bude fried rice din da
ta bar masa ya fara ci, lokaci lokaci yake daga kai sai su hada ido don kallonsa
take, da sauri kuma take dauke idonta, sun yi hakan kusan sau uku, a na hudun ne ta
mike da sauri, yace "Ina za ki?" Bata bari sun hada ido ba ya ga ta wuce sama ya bi
ta da kallo, nan parlon yayi isha ya kai sauran abincin kitchen ya ajiye, babu
abinda babu a katon kitchen din kamar da mace a gidan, komai kuma sabo ne, ko gas
din gidan ba a taɓa kunnawa ba, ya kashe wutan kitchen din ya fito, ya haura sama,
master Bedroom ya shiga ya yi wanka sannan ya saka pajamas dinsa yana zaune gefen
gado ya dau wayarsa ganin kiran Nadeeyah ya kirata, tana dagawa yace "Hello dear"
Tace "Shine ka tafi ba ko sallama Dr?" Yace "Ai nace maki sauri nake ana jirana" a
hankali tace "Ohk, ya hanya?" Yace "Alhamdulillah, Mami ta tafi gida ai ko?" Tace
"Yea tun daxu" Yace "Ohk, ya ake ciki?" Tace "Dama ina son zan maka maganar kayan
da za muyi fitar biki ne...." Yace "Ohk, kawai kiyi shawara da frnds dinki sai ki
gaya min" Tace "Alright?" Yace "Shikenan maganar?" Da mamaki tace "Are u eager to
cut the call?" Da sauri yace "Noo, kawai dai i am tired ina son zan kwanta ne da
wuri" tayi shiru, yace "Hello?" A hankali tace "Ohk, good night" Yace "Hope u ain't
taking it personal?" Har hawaye ya cika idonta tace "Yaushe rabon da mu yi magana a
waya, kai idan ban kiraka ba baka kirana, kuma na kiraka yanzu kana ce min bacci
zaka yi, shikenan kayi baccinka kawai ba damuwa" Ya sauke wani ajiyar zuciya yace
"I am sorry Nadeeyah, to yanzu meye labari?" Tace "Noo, kawai kayi kwanciyarka sai
da safe" Yace "I will sacrifice that because of you my love" Taki ce masa komai,
sarai yasan kuka take.... A hankali yace "Nadeeyah" taki amsawa, yayi kasa da murya
yace "Ke komai kuka, duk randa na maki kishiya shikenan haka zaki dinga mata kuka
ita ma har ta raina min ke?" Diff yaji ta katse wayar, ya wara ido, nan ya dinga
kiranta taki dagawa, ya kirata ya kusa sau hudu bata daga ba, ya ajiye wayar sai ga
kiran Aunty Maryam, sai da gabansa ya fadi, for almost 3 days now yake ignoring
kiranta don yasan dalilin kiran nata, yana ta kallon wayar har ya kusa katsewa can
dai ya daga a hankali ya kai kunne, yayi gathering courage yace "Hello Aunty" Daga
daya bangaren tace "Shaye shaye ka fara yi ne kana ganin kirana baka dagawa Khalil?
Kiran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login