Showing 204001 words to 207000 words out of 268471 words
dau wayar tayi rejecting kiran, sake kira tayi nan ma ta kara
rejecting, sun yi hakan sau uku, ganin bata sake kira ba ta mayar da wayar ta
ajiye, wani sabon tsanarta kawai take ji a zuciyarta duk da dai bazata ce ga abinda
ta taɓa mata ba, but she hate her with passion, dai dai nan aka bude kofar dakin ta
daga kai tana kallonsa har ya shigo, ya ajiye ledan hannunsa ya cire agogon wrist
dinsa sannan ya shiga bandaki, alwala yayi ya fito, ta bi sa da ido har ya sake
fita daga dakin don an kira isha, mikewa tayi ta shiga bandakin ita ma tayi alwala
ta fito tayi sallahn, tana idarwa ta jawo ledan da ya ajiye ta bude, gasasshiyar
kaza ce sae kamshi take, ga fresh yoghurt me sanyi da kwalin lemo a wani ledan
daban, babu bata lokaci ta fara aika kazar inda ya kamata, tana ci tana korawa da
chilled drink din, sai da taji ya fita kanta tsabar cin da tayi masa sannan ta
ajiye wanda ta rage ta shiga bandaki ta kuskure bakinta ta fito ta hau gado ta
kwanta. Wajen karfe tara ya shigo dakin da karamin akwati wanda ke dauke da sabon
abaya da ya siya mata guda biyu da duk wani abinda zata bukata gobe kafin su tafi
Abuja, sae na shi kayan shima, ya ajiye akwatin yana kallonta don rufe ido tayi
kamar me bacci, ya zauna gefenta ya kai fuskarsa nata, murya can kasa yace "Are you
sleeping?" Bude ido tayi a hankali tana kallonsa, ya dagota ta zauna sannan ya jawo
ledan kazar da ya ajiye yace "I bought..." Kallonta yayi da sauri ganin ɗan abinda
ta rage a ledan, ta turo baki ta juya masa baya ta koma ta kwanta, ɗan murmushi
yayi ya mike ya tafi bandaki bayan ya dau sabulun da ya siyo, babu yanda Nihad ta
iya haka ya tilastata sai da ta sake yin wanka ita ma, tana fitowa bandakin ta ga
kayan baccin da ya ajiye mata gefen gadon shi kuma yana zaune daya side din gadon
sanye da wandon pajamas kawai, yana danna wayarsa with full attention, kana ganinsa
kasan text yake rubutawa, bata sake kallon kayan da ya ajiye mata ba, ta jawo
handbag dinta ta dau turarrukanta ta shafa sannan ta dau hijab dinta ta saka ta yi
kwanciyarta ta juya masa baya... Ya gama rubutun text din da yake ya tura sannan
yasa wayar a flight mode ya daga kai yana kallon Nihad, mikewa yayi ya kashe wutan
dakin ya dawo inda take facing ya kwanta, da sauri ta mike zata bar wajen amma ya
jawota jikinsa murya can kasa yace "Bayan kazata da kika cinye? Who told u it's for
free??" Ta marairaice tace "Ni kaina ciwo yake min, ina son inyi bacci" Yace "Ohk
zaki yi bacci, but we need to talk now" Bata ce masa komai ba, a hankali yace "Are
you ready?" Duk da ba ganin fuskar juna suke ba sai saukan numfashinsa da take ji a
fuskarta ta daga kai tana kallonsa cikin duhun, kwantar da ita yayi a faffadan
kirjinsa yayi wrapping dinta da hannunsa, bata san sanda ta lumshe ido ba tana
numfashi a hankali, yayi kasa da murya yace "Few months ago, i saw u in Bristol...
ke da wani gaye, me ya kawo ki?" Nihad ta bude idonta da sauri, tayi shiru tana
nazarin abinda yace, gaye kuma?? wani gayen? Ita dai tasan duk yawonta da tayi a
baya bata yi da maza sai dai su Husnah, then wani guy din yake magana akai? Ya
katse mata tunaninta yace "Answer me" a hankali tace "I can't remember" Yace "You
just have to remember..... He is tall and dark" Tayi kokarin tuna guy din amma
hakan ya faskara, ta girgiza masa kai cikin sanyi tace "Na manta, i am always
coming here together with Husnah and her clique... I don't know the guy are talking
about, or probably suna ciki zanje in samesu ne" Yace "I see, amma me ke kai ku
hotels? All the hotels in kano babu wanda baki taɓa zuwa ba" Ta ɗan yi shiru,
lokaci daya jikinta yayi sanyi sosai, yace "Ina jin ki" Ta rufe idonta don kawai
sai taji kunyar tambayar nasa, how did he know tana zuwa hotels bayan ita dai bai
taɓa kai ta ba, yaushe ma har ta tsaya suka yi shiri da shi balle ya kai ta hotels,
Habibu ne me kai ta hotel wani lokacin har ya jirata ko kuma yaje ya dawo, she felt
so ashame of his question, cike da karfin hali ce "Ba komai, kawai dai wani lokaci
Naf tana kama daki sai mu je can saboda constant Power, and ita tana son waje me
Ac, after that babu wani abinda ke kai mu hotel" Yace "Kema saboda constant Power
din da Ac kike bin su bayan na gidan ku?" Tayi shiru kamar baxata ce komai ba, sai
kuma tace "Ai dai ba wajen maza mu ke zuwa ba...." Yace "Babu warce bata zuwa wajen
maza a kawayen naki, kema kuma kin sani" Tace "Ehh, but that's their life, ni nasan
ba wajen maza nake zuwa ba Allah ma ya sani...." Yace "The Codeine,
Prophylactics...." Ta runtse ido da sauri gabanta na faduwa, lokaci daya taji kunya
ya rufeta, girgiza masa kai tayi tace "Na Husnah ne, kuma ban san ta sa a jakana ba
ranan, they are not mine i promise u...." Yace "Alcohol???" Ta bude ido a hankali,
he could feel how her heart is beating so fast a kirjinsa, tayi karfin halin cewa
"They lured me into taking it, amma bana sha wallahi, kuma ban taɓa sha ba, Allah
shine shaidata" Muryarta na rawa ta kare maganar, yayi shirun kusan minti daya, sai
kuma yace "What did u know about that Video?" Ta girgiza masa kai cikin sanyin
murya tace "I know nothing about it" Yace "Amma kinsan inda aka yi Video din ae"
Tace "I saw it just once, so i can't even remember how it is..." Yace "Ohk, idan
mun koma Abuja you will still have to see it for the second time because u need to
figure out where d video was done" lokaci daya hawaye ya cika idonta tace "Ni bana
son in sake gani, na bar ma Allah komai, koma waye yayi min na bar shi da Allah"
Yace "No zaki sake gani, sannan zaki duba da kyau kiga a ina ne aka yi video din"
Bata kuma ce masa komai ba, yaji saukan hawayenta a kirjinsa, lumshe ido yayi, ta
dinga shessheka a hankali a jikinsa.... abubuwan da take ta ignoring a zuciyarta
daxu su yake tambayarta yanzu and she have no choice then to give him answers to
his question, she wish mutum na iya gyara past dinsa, she wish zata iya amending
past mistakes dinta na rayuwa, but it's just too late, Bai hanata ba ya bar ta tayi
kukanta for few minutes kafin ya fara cire mata Hijab din dake jikinta a hankali,
da sauri ta dago don she is wearing just undies, ta rike hijab din taki bari ya
cire, murya can kasa yace "Take ur hands off it" sae da ya sake maimaita
instruction din nasa sannan ta sake Hijab din a hankali, ya cire ya ajiye gefe, and
he made sure he left her with nothing, ta dinga nonnoke masa tana son stopping
dinsa amma ta kasa, daga karshe she realized her body is just too weak for her to
stop him, and her body is welcoming duk abinda yake mata, ta gane cewar she is
liking it, Romance irin wanda ke nuni da akwai tsananin so na gaske between the
couples ya shiga yi mata as if his life depends on it, ba kowa ke samun matsayin
kalan romance din ba sai wanda ake so har cikin zuciya, ai ko ta sakar masa jiki
gaba daya ba tare da ta ma san ta yi hakan ba, he made sure she savor every bit of
it, duk sai da ya birkita mata lissafi ya rikitata kamar yanda shi ma ya rikice
telling her all what his mouth can, kyauta kam sae wanda ya manta ne bai mata ba a
wannan moment din, kiris ya rage bai bata kanon gaba daya ba a kora su Chamo Zaria,
and that night will always be a memorable night for them both, a night that will be
worth remembering.....
Har kusan karfe daya yana aikin lallashin shagwabar da take ta zuba masa tana kara
narke masa a jiki, daga karshe ya samu dai tayi bacci, mikewa zaune yayi bayan ya
kwantar da ita ya kunna wutan dakin yana kallonta feeling so blessed, a karo na
farko yaji kamar babu wani sauran damuwar dake tare da shi a rayuwa, he felt so
relieve kamar ya sauke wani burden daga kansa, yaji ya kara samun kwarin gwiwan
yanda zai tunkari sauran challenges dinsa babu fargaba, they all slept like a baby
throughout the night suna makale da juna. Da safe Nihad ta kasa hada ido da shi
tana zaune far end of the bed bayan ta gama shiryawa, wani mugun kunyarsa taji take
ji, she just don't know what came over her yesterday night duk da dai farkon
lamarin ta wahala sosai amma daga baya sai ya zama opposite of it, idan ta tuna
yanda ta dinga masa expressing feelings dinta sai taji kamar ta nutse, Khalil na
lura da ita, ya dai gama shirinsa ya dawo kusa da ita ya zauna yana kallonta with
smile all over his face, still taki bari su hada ido sai ma sunkuyar da kanta da
tayi, she wish kasa zai bude mata ta shige, yayi kasa da murya yace "Ko mu bari sai
gobe?" Ta daga manyan fararen idanuwanta tana kallonsa, they stared at each other
for almost 30 seconds babu ko kiftawa, ko wanne da tunaninsa a zuciya, kuma babu
wanda ya dauke idonsa a cikinsu, a hankali ya hade goshinsa da nata breathing
slowly, yayi pressing nose dinsa to her's, bata ankara ba sai jin bakinsa tayi a
nata, nan kuma labari ya canza, ashe jiya da daddare bata ga komai ba, don kuwa
this time around sai da yaga she can't take it anymore duk tayi laushi sai hawaye
take masa sannan ya hakura ya kyaleta, ya rungumeta sosai ya ja masu duvet yana
lallashinta, daga ita har shi a haka bacci ya daukesu, sai kusan Azahar Khalil ya
farka, ya zaro ido yana duba agogo a wayarsa don flight din karfe sha daya yayi
masu Booking, shikenan kuma sai dai wani flight din don yasan sunyi missing wannan,
ya kwantar da ita a hankali ya sauka daga kan gadon ya shiga bandaki... Still that
same day ya sake masu Booking wani flight din karfe shidda na yamma. Nihad ta daga
kai tana kallonsa bayan ya shigo dakin wajen karfe hudu da rabi, ya karaso ya zauna
gefenta ya ajiye ledan hannunsa yace "Baza ki sake cin abinci ba?" Girgiza masa kai
tayi tana avoiding eye contact da shi, ya dau ledan da ya ajiye ya mika mata yana
kallonta, kallon ledan ta dinga yi babu ko kiftawa, can ta sa hannu ta karba ta
ciro abinda ke ciki, kwalin latest iphone ta gani wanda bai jima da fitowa ba, ta
daga kai da sauri ta kallesa cike da mamaki, ya sakar mata murmushi me narkar da
zuciya, ta ma rasa me zata yi, amsar kwalin yayi ya bude yayi emptying dinsa, ya
daura mata sabuwar wayar a cinyarta, lumshe ido tayi, kana ganinta kasan she is so
happy, kawai sai gani yayi ta rungumesa tightly, murya can kasa tace "Thank you so
much" ya kai bakinsa kunnenta as if whispering yace "I... I.. love u" Lokaci daya
hawaye ya cika idonta amma bata iya ta ce masa komai, they remained like that for
almost 5 minutes, can ya saketa ya mike yace "Let not miss our flight again" Yana
fadin haka ya fara tattara kayansu dake dakin cikin trolley, cikin minti kadan ya
gama ya dau wayarsa yace "Bolt will be here in few minutes" Ya dau sabon wayar ya
saka mata a jakarta, kwalin kuma ya saka a trolley, sannan ya mika mata hannunsa,
ta daga kai ta kallesa sai kuma ta mika masa nata hannun ya dagota suka nufi
kofa.... Karfe bakwai da rabi suka sauka airport din Abuja, nan da nan Mood din
Nihad ya canza, bata sake shiga tashin hankali ba sai da ta ga unguwan da suka
shigo, shi dai yana rike da hannunta a cikin motar, lokaci daya hawaye ya kawo
idonta amma bata bari ya gani ba, me bolt din ya tsaya dai dai kofar gidansu
Khalil, Khalil ya bude motar ya sauka, ita ma ta fito daga motar, Mai bolt din ya
sauke masu trolley dinsu, Khalil ya dauka yana rike da hannunta suka shiga gidan,
basu tadda kowa babban parlon gidan ba har suka iso bangaren Mami, ba mood din
Nihad kadai ya canza ba har shi mood dinsa ya sauya, ga wani faduwa da gabansa
yake, wani shakkar Maminsa yake ji a ransa, ya shiga parlon Nihad na biye da shi,
har zuwa second parlor din Mami, ya ajiye trolly din hannunsa ya karasa bedroom
din, Nihad ta rakube jikin kujera feeling so sad, a hankali yayi sallama kofar
dakin amma bai shiga ba, Mami ta bude kofar jin sallama, ta tsaya tana kallonsa, ya
sunkuyar da kansa gabansa na faduwa, da ladabi yace "Ina yini Mami" a takaice tace
"Lafiya lau" Daga haka ta juya ta koma bedroom dinta, duk Nihad na kallonsu, ita ma
jikinta yayi sanyi lokaci daya, ya ɗan tsaya for few seconds a bakin kofar kafin ya
karasa cikin dakin ya kulle mata kofar a hankali, saman kujera ya ganta zaune ya
karasa har gabanta ya durkusa yace "I know i wronged you Mami amma don Allah kiyi
hakuri ki yafe min, kar fushinki ya shafeni" Mami tace "I don't have any problem
with ur stupid act Khalil, kuma bana ma son zance.... Don haka spare me!!!" Ya kasa
dago kansa, bayan wani lokaci yace "Kiyi hakuri don Allah Mami" Tace "Baka ji
abinda nace maka bane?" Yayi shiru bai ce komai ba, can ya mike a hankali ya juya
ya fita daga dakin, yana fitowa parlor ya kalli Nihad dake kallonsa yace "Ki shiga
ciki ki gaida Mami" Bata ce komai ba ta mike tana tafiya a hankali ta isa kofar
dakin tayi sallama, Sai da Mami ta amsa mata sannan ta shiga ciki, dai dai inda
Khalil ya durkusa ta duka kanta a kasa tace "Mami ina yini?" Mami tace "Lafiya lau,
ya kika baro mutan gidan?" Nihad tace "Lafiya lau" Mami tace "Toh madallah,
sannunku da zuwa" Nihad bata kuma cewa komai ba, Mami ma haka, tana ta durkushe
kasan, Mami tace "Kinyi sallah ne?" Ta girgiza kai ba tare da ta dago ba, Mami tace
"Ki je kiyi" Mikewa tayi ta juya ta fita daga dakin, bata ga Khalil a parlon ba, a
sanyaye ta shiga bandakin dake parlon ta dauro alwala.... Tana idar da sallah ta
mike zata dauke sallayar Mimi ta shigo parlon, Mimi ta wara ido ta nufeta da sauri
ta rungumeta cike da farin cikin ganinta tace "Welcome Nihad" Nihad ta mata
murmushi tace "Nagode"
Khalil na fita parlon Mami dakinsa ya tafi yayi alwala yayi sallan Magrib sannan
yayi wanka ya shirya ya dau makullin motarsa ya fita daga gidan zuwa gidansu
Nadeeyah... Yana ta zaune compound bayan yayi Knocking ya gaya ma mai aikin gidan
tayi masa sallama da Nadeeyah, don dama in yaje gidan a waje suka fi zama, amma for
almost 30 minutes bata fito ba gashi ya kira wayarta a kashe, mikewa yayi daga
karshe ya sake komawa kofar parlon gidan ya bude a hankali yayi sallama ya shiga,
babu kowa parlon ya zauna saman kujera, yana jiran fitowar mai aikin, bai jima
zaune parlon ba sai ga Hajiya Safeenah zata kitchen, da mamaki take kallonsa, suka
gaisa sannan ta tafi dakin Nadeeyah, bayan almost 5 minutes sai ga Nadeeyah ta
fito, Ta karaso cikin parlon kanta a kasa, ta zauna saman kujera bayan ta gyara
mayafin jikinta tana wasa da zoben hannunta, bata dai ce masa komai ba, yayi kasa
da murya yace "I am sorry Nadeeyah, this is all i can say to you" Lokaci daya
hawaye ya cika idonta ta girgiza masa kai tace "It's ohk" Dafe kansa yayi ya ma
rasa ta ina zae fara, infact he is just lost of words, can ya dago kai cikin karfin
hali yace "Kin dai san ina sonki ko Nadeeyah??" Ita dai bata ce komai ba sae
hawayen dake sauka idonta, yayi kasa da murya yace "Toh kiyi hakuri let accept
things the way God ordain it, i never bargained for all that has happened, Allah ne
ya kaddaro min duk wannan abun, albarkacin son da kike min kiyi hakuri ki taya ni
mu rungumi kaddarata tare Nadeeyah, in sha Allah kuma baxan mance halaccinki gareni
ba wannan alkawari ne na maki, i am begging you kiyi hakuri don Allah Nadeeyah"
Hawaye kawai ke sauka Idonta ta kasa cewa komai, lokaci daya jikinsa yayi sanyi,
Nadeeyah have sacrificed a lot because of him, tayi masa halaccin da ba ko wace
budurwa zata iya yi ma saurayinta ba, he knows she doesn't deserve this, mikewa
yayi ya dawo kusa da ita ya zauna, cike da damuwa yace "Plss ki daina kukan nan
haka Nadeeyah, u are making me feel guilty, nasan ban kyauta da na boye maki
abubuwan nan ba duk yanda muke dake, but ina son kiyi considering cewar even Mami
ban iya na gaya mata ba saboda ban son bacin ranta, kema gudun ɓacin ran naki ne
yasa na boye maki, but trust me Nadeeyah kina da special place a zuciyata har
kullum har gobe, kiyi hakuri ki tayani mu rungumi kaddarata kamar yanda kika saba
min a baya, ni kuma in sha Allah zan zamo me adalci gare ki, i am indebted to you
Nadeeyah.... Kamo hannunta yayi sanin fa baxata ce masa komai ba, don in har tana
kuka bata iya cewa komai, yayi kasa da murya yace "Send me the amount you need na
duk abinda za kuyi da kawayenki na biki in tura maki, if there is anything after
that ki gaya min" Mikewa tayi tana goge hawayen idonta tace "Zan yi isha'i" Tana
fadin haka ta juya ta bar parlon ya bi ta da kallo, gaba daya jikinsa yayi sanyi,
shi kansa yasan bata yi deserving haka daga garesa ba, but ya zai yi shi ma bai
taɓa tunanin things will turn out this way ba, yana ta zaune for almost 10 minutes,
can ya mike a hankali ya fita daga parlon duk jikinsa a sanyaye. Har khalil ya kusa
gida bashi da rest of mind, parking yayi jin Convoy din Janar sun shigo unguwan, ya
jira har suka wuce sannan ya ci gaba da driving dinsa a hankali, Ya jima zaune
cikin motar bayan yayi parking kafin ya bude ya sauka ya shiga ciki walking slowly,
direct ya tafi bangaren Mami, babu kowa first parlon ya karasa daya parlon ya bude
ya