Showing 159001 words to 162000 words out of 268471 words
fasa wani ihu a tsorace
tace "Wayyo na shiga uku, don Allah ka bari, wallahi ban saka komai ba..." bai ko
saurareta ba har ya fixge rigar da karfi, ta kara gwalo ido cikin rikicewa ta jawo
duvet tana kokarin rufe jikinta yana kallonta don bai yi zaton babu Bra a jikinta
ba, cause the way they are firm and pointed babu wanda xai ce bata saka Brassiere
ba, lokaci daya ya kwace duvet din yayi cilli da shi gefe daya yana ci gaba da
kallonta, tunda take bata ta6a tsayawa haka gaban kowa ba, hakan yasa duk ta rikice
taki barin ma ya kare mata kallo ta takure waje daya jikinta na rawa, tana ganin
zai dagota and that will give him access to seeing her bare chest fully, kawai tayi
saurin rungumesa ta fashe masa da kuka tace "Don Allah kayi hakuri ina rokonka, i
am ashame plssss" Ba a tsaye yake ba but he just loose his stamina all of a sudden,
ya tafi luuu ya fada kanta, bata damu da weight dinsa ba ta kara rungumesa sosai
tana kukan tashin hankali, ita a dole kar ya tashi yaga jikinta, runtse ido yayi
cause he is beginning to loose his mind, he is gasping heavily for breath, kawai
taga ya fara canza salon rungumar da tayi masa to something else and at the same
time trying to make her go completely naked before him, bata san sanda ta wani zaro
ido ta fara turashi da duk strength dinta tana kokarin tashi amma yaki bata wannan
daman, sai ta fara ganin abun da yake mata kamar a mafarki, tayi karfin halin wage
muryarta ta fasa wani ihu tana girgiza masa kai a gigice tana cewa "Don girman
Allah, don darajan iyayenka ka yafe min duk abinda na maka tun sanda ka fara
sanina, wallahi sharrin shaidan ne, don Allah kar ka min haka, wallahi baxan sake
rike wayar ba xan bar shi a wajenka...." Ko sanin abinda take cewa bai yi ba balle
kalmomin nata su ceceta, idanuwansa suka yi matukar tsorata ta, bata taɓa ganinsa a
haka ba, infact komai nasa ma ya tsoratata a lokacin nan, kamar ba Khalil da ta
sani ba, he wasn't even ready to waste anytime, he wasn't wanting to be careful in
anyway, ko kwakkwaran motsi yaki barinta tayi saboda yanda ya gwada mata ba
karfinsu daya ba, shi dai kawai ya cika burinsa a lokacin, tayi karfin halin cewa
"Wallahi ban ta6a ba, don Allah Khalil kar ka min haka xan iya mutuwa, wallahi ban
ta6a ba" a karo na farko yayi magana cikin kaushin murya yace "Baki taɓa me ba?"
Cikin tashin hankali tace "Abinda zaka min" Cikin muryar da bata san sa da shi ba
"Karya kike" Kasa ce masa komai tayi kawai tayi give up, but she is so shock, lkci
daya taji kamar numfashinta na neman dauke saboda yanda ta tsorata, kawai ta fasa
masa ihu a wahale yaga tana kokarin jawo numfashi and she immediately passed out,
duk yanda ya so ya hakura ya kyaleta bayan ya fahimci wani abu kasawa yayi, instead
yaki yin abinda yayi niyya da farko, amma still bai kyaleta ba har sai da yaji
hankalinsa ya dawo, ya koma gefenta yana kallonta babu ko kiftawa breathing
heavily, he is a doctor but he is confuse at this moment ba wai suman da tayi bane
confusion dinsa, he couldn't stop looking at her for almost 30 seconds kafin ya
tashi ya shiga bandaki ya fito da karamin towel, bayan ya gama abinda xai yi ya
zauna yana kara kallonta, ya sake duba inside of her da kyau yaga ta kankame
jikinta upon she is unconscious wanda hakan ke nuni da she is in severe pain hakan
da yayi mata, and the smallest of his finger couldn't gain access comfortable into
her, balle kuma shi da kansa, jin siren tun daga nesa ya mike da sauri yana kallon
agogo, ya dau singlet dinsa ya saka sannan ya sa shirt din, ya mayar mata da
kayanta gaba daya, ya shiga bandaki ya debo ruwa ya fito, zaunawa yayi gefenta ya
dagota yana kallonta yayi rubbing ruwan gently on her face, sai da yayi hakan sau
biyu, ta fara kokarin bude idonta kamar warce tayi bacci me nauyi sai kuma ta kara
kulle idon, jin an bude gate ya kwantar da ita kawai ya dau karamin towel din ya
bude dakin da makulli ya fita ya kulle kofar.... Ya fito wanka kenan sai ga Mami ta
shigo dakinsa, tana Kallonsa tace "Wanka kayi" ba tare da ya kalleta ba yace "Eh,
sannu da dawowa" Tace "Yauwa, kayi breakfast din?" Still bai kalleta ba yace "Nayi,
Mami baki je gidansu Nadeeyan ba?" Tace "Ehh xamu yi maganar da Hajiya Safeenah ta
waya, idan ka shirya ka sameni parlor" Yace "Toh Mami" Daga haka ta juya ta nufi
kofa ya bi ta da kallo. Khalil na gama shiryawa ya fito xai sauka downstairs ya sha
ko tea ne don wani irin yunwa yake ji, karo suka kusa ci, ya koma baya yana
kallonsa, kamar yanda shi ma yake kallonsa from head to toes, Khalil ya bi ta
gefensa ya bar wajen fuskarsa daure yayi hanyar kitchen, a nan dinning table dake
kitchen din ya zauna yana sha shayin da tunani iri iri a zuciyarsa, kawai yaji ya
ma kasa shan shayin, daga karshe ko shanyewa bai yi ba ya bar cup din a wajen ya
haura sama, direct bangaren Mami ya nufa, a hankali ya murda kofar dakin da Nihad
take ya shiga, zaune ya ganta saman gadon ta hade kanta da gwiwa tana shesshekan
kuka, ta dago kai da hawaye shabe shabe a fuskarta tana ganin shine tayi saurin
mayar da kanta bisa gwiwanta wani sabon kukan na taho mata, ya karasa ya zauna
gefenta a hankali yana kallonta, amma ya rasa me xai ce, can ya mike ya shiga
bandaki ya hada mata ruwan wanka sannan ya fito ya dawo gabanta yace "Go and take
ur bath" Taki dago kai tana ci gaba da kukanta kamar ranta zae fita, ji tayi ya
dauketa kamar wata er yarinya, ta bude ido da sauri cikin kuka tace "Don Allah ka
bar ni" Bai saurareta ba har ya shiga bandakin da ita ya ajiyeta dai dai jacuzzi
dake ciki, ta durkusa da sauri ta rintse ido tana kuka, yayi kasa da murya yace
"Are you okay?" Ta kasa kallonsa don ita yanzu da gaske take tsoronsa, cire mata
rigar jikinta ya fara kokarin yi tana son hanasa amma tana tsoron yin hakan, banda
hawaye babu abinda take, tana ji tana gani ya cire mata kayan taki yarda su hada
ido, ruwan dumi da ya tara a bathtub din ya dauketa ya sakata ciki, wayarsa ya fara
ring ya ciro a aljihu ganin Mami ne ya mayar da sauri ya durkusa dai dai fuskarta
ya rada mata magana sannan ya mike ya nuna mata clean water da ya tara a wani bowl
daban, daga haka ya juya ya nufi kofar fita bandakin, sai a sannan ta bi sa da
kallo hawaye na zuba idonta. Khalil na shiga parlon Mami ya sameta zaune, ya zauna,
a hankali yace "Ga ni Mami" Mami tace "Hope kayi breakfast din?" Yace "Na yi" Tace
"Ohk, ranan kana parlon Abbanka kanwarsa ta kawo maganar yarinyar nan dake karatu
gidan nan ko?" Khalil dai yayi shiru yana kallonta, Mami tace "I am asking" a
hankali yace "Ina jin na fita sannan" tace "Toh, I covered up everything that day,
kuma nayi iya kokarin ganin i defend the girls stay in this house, na nuna masa
lallai nan zata zauna tayi karatu tunda ae ana kawo wasu ma su zauna su yi karatun
a nan babu wanda ya taɓa cewa don me, to ko sauraronsu ban yi ba ma na bar parlon,
to ban san me er uwar ta kitsa masa ba bayan fita na, Allah kadai ya bar ma kansa
sani, jiya da daddare kafin in kwanta ya kirani akan maganar dai still, and ya nuna
lallai lallai baxata zaunar masa a gida tayi karatu ba, da na nuna hakan baxai yiwu
ba naga xai xama mana ɓacin rai kawai na tashi na bar masa parlon, amma nasan Allah
baya bacci, duk me nufina da sharri a gidan nan in sha Allahu zai kare masa, zai
gani a kwaryarsa, tunda ni ban nufi kowa da sharri ba" Khalil dake ta sauraronta
yace "Mami she is staying here, ni da kaina xan samu Abban, What if here is the
rightful place for her to stay? What if she have every right to live in this
house?" Mami ta hade rai tace "Ka samesa akan wani dalili bayan na nuna masu ni na
kawota gidan nan ba wani ba, kai duk abun magana baka gudunsa a rayuwar ka ko
Khalil? Duk sun sa kayi baƙi wajen ubanka amma duk da haka kai baka gani, baka
tsaya ka gama saurarana ba xaka yanke hukunci just like that, quite alright
iyayenta sun maka kirki to tunda abubuwa suka kasance a haka ba sai mu nemi wani
solution din ba for the mean time" Khalil yace "Noo Mami, akan me zaki bari wannan
matar ta maidaki so low a gidanki, meyasa zata dinga maki abubuwa haka and u are
doing nothing about it" Mami tace "Ka saurareni pls khalil" Yace "Ina jin ki" Mami
tace "I want to show them that ko da gidan nan ko babu zata yi karatunta lafiya a
garin Abuja, kuma koma ina zata zauna she will be comfortable, wannan dalilin ne
yasa na kira Hajiya Safeenah kuma ta amince zata zauna gidanta, ba wai xata yi ta
zama gidan bne amma ina son in san ta inda xan billo ma lamarin ne, nima kaina
hakuri na ya kare a gidan nan...." kallonta khalil ya dinga yi babu ko kiftawa,
gashi ya kasa cewa komai, can yayi karfin halin cewa "Mami gidansu Nadeeyah kuma??"
Mami tace "Ehh ko ina da sama da uwar Nadeeyan ne a garin nan tunda Maryam bata
nan? Sannan i am not saying she will be staying there har ta gama karatun, kawai
dai i want to sort out things yanda ya kamata, don naga mahaifinka is taking this
issue so personal, he isn't even giving me a listening ear" khalil was speechless,
ya kasa daina kallon, Mami tace "Yanzu zan je in samu ita yarinyar ince mata zan yi
tafiya, zata koma gidan kawata kafin in dawo..." Khalil dai ya kasa cewa komai,
Mami ta mike zata fita, kamar wanda ya tuna abu yayi saurin tashi yace "Mami xan
sameta ni, i know how to talk to her about it" Mami
tace "No, kawai ka kira min ita ta zo nan" Bai ce komai ba ya nufi kofa ya fita,
yana shiga dakin da Nihad take ya ganta ta dukunkune cikin duvet ta kulle idonta,
ya zaune gefenta ya duka yana kallonta amma bata bude idon ba, ya dagota ta bude
ido da sauri, tana ganinsa ta fara ja baya taki barin su hada ido, gaba daya
jikinta a sanyaye yake and she looks so afraid, ya jawota jikinsa murya can kasa
yace "Are you okay?" Taki cewa komai and he could feel the way her heart is beating
so fast, ya kalli dogon gashinta dake a jike, ya jawo karamin towel din da yaga ta
ajiye gefe ya shiga goge mata gashin, ita dai taki yarda ta kallesa balle su hada
ido, bayan ya gama goge mata, a hankali yace "Kinyi breakfast?" Ta kasa ce masa
komai hawaye na zuba idonta, ya kara rungumeta yana patting bayanta a hankali, ya
kai bakinsa dai dai kunnenta murya can kasa yace "Why are you crying?" Still taki
ce masa komai, bayan few minutes ya saketa ya mike ya nufi inda kayanta suke ya
bude yana duba wanda xai daukar mata, dai dai nan aka bude kofar dakin, juyawa yayi
da sauri yaga Mami ce, sai da heart dinsa is skipping, yace "Erm em Mami, bama ta
jin dadi ashe tun jiya, i just came in and realize that" Mami ta kallesa ta
kalleta, Nihad dai ta kara dunkune jikinta cikin duvet don towel kawai ta daura,
Mami na kallonta tace "Me ya sameki?" Cikin karfin hali Nihad tace "Kai na ke min
ciwo" Mami tace "Toh Allah ya sauwake" Khalil ya nufi kofa ya fita daga dakin da
sauri, Mami na kallonta tace "Wanka kika yi ne?" Nihad ta gyada mata kai, Mami tace
"Toh sauko ki saka kaya sai in baki magani" Nihad ta cire duvet din, ta jawo hijab
dinta ta saka kam towel din jikinta ta sauko daga saman gadon tana tafiya a hankali
ta nufi wajen kayanta, Mami na kallonta tace "Kinji ciwo ne a kafar?" Ta gyada kai
da sauri tace "Bugewa nayi tun jiya" Ji take kamar ana mata azaba idan ta taka
kafarta da kyau, she is feeling pain down there but not terrible pain, kawai tana
jin haka ne sbda attempt da yayi, wanda ita in ance bai mata komai ba baxata ta6a
yarda ba, duk tunaninta ya mata wani abu, Mami tace "Idan kin sa kayanki ina
jiranki a parlor" a hankali Nihad tace "Toh" Bayan ta shirya ta fito tana tafiya a
hankali zuwa parlon Mami, tun da ta shigo parlon yake kallonta, shi ya ma kasa
daina mamaki seeing how she is walking, and he did nothing to her, ya kalli kofar
dakin Mami ya mike da sauri ya isa kusa da ita don a kasa ta zauna ya durkusa
gabanta yana kallonta
*Adai dinga manage pls for the meantime kun san ban koma gida ba har yanzu, thank
you*
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
50
Nihad ta ki yarda su hada ido da shi, ya dinga kallonta don duk a tsorace take, ya
kamo hannunta zai yi magana aka bude kofa Mami tayi ta fito daga dakinta, Khalil
yayi saurin tashi daga kusa da ita ya nufi kujera, Mami ta kallesa ta kalleta, ita
dai Nihad kanta na kasa, Mami tace "Ya ciwon kan? Kin sha magani?" Nihad still bata
dago kanta ba tace "Na sha" Mami tace "Toh Allah ya sauwake, je kiyi kwanciyarki
kawai...." Mikewa tayi ta nufi kofa ta fita, Mami na kallon Khalil fuska daure tace
"Ban gane ma'anar shisshige ma yarinyar nan da kake ba Khalil?" Ya zaro ido da
sauri, sai kuma ya xauna yace "Mami shisshige mata kuma? I just saw she is sick
and...." Mami ta katse sa rai bace tace "If she is sick ni baxan iya mata abinda ya
kamata ba sai kai? Sannan who did she tell she is sick? i see no reason da xai sa
kana shiga dakin da take at the first place ita ba muharramarka ba, meye ma'anar
hakan? to gaskiya bana so, don't ever try it again, idan wani abu ya dameta ta zo
ta gaya min bana son wannan shige matan da kake we are not pagans" Khalil ya mike
yace "Mami ai baki taɓa gani na...." Dakatar da shi tayi tace "Bana son jin komai,
na dai gaya maka abinda xan gaya maka, khalil ya dinga kallonta ya kasa cewa komai,
ta juya tayi komawarta cikin dakinta, a hankali ya koma ya zauna ya jinginar da
kansa jikin kujera ya lumshe ido, kansa bai taɓa kullewa yanda ya kulle ba yanzu,
ya ga alama it's not going to be easy, it doesn't look Mami will take things easy
kafin aje ga Abbansa, sai a sannan ya fara tunanin he wished bai boye ma Aunty
Maryam komai ba tun farkon dawowarsu, may be she will have understood him, yasan
yanzu its too late ita kanta baxata fahimcesa ba yanxu, it's just too late, bayan
wani lokaci Mami ta fito daga dakinta ko kallonsa bata yi ba ta nufi kofa zata
fita, ya jima bai ga ta hade masa rai haka ba, wannan yasa jikinsa yayi sanyi, he
don't think she will ever support him in any way, Mami xata bude kofar parlon aka
bude before her, hakan yasa ta daga kai suka yi ido hudu da shi, da fara'a tace
"Aa, Aliyu yaushe ka dawo?" Yace "Not too long Mami" Khalil ya wani murtuke fuska
yana danna wayarsa, Mami ta koma ta zauna tana kallon Aliyu tace "Sannu da zuwa, ai
ban san ka dawo ba wallahi" Ya zauna saman kujera yace "Ina yini Mami" Tace
"Alhamdulillah, ka dawo lafiya?" yace "Lafiya lau Alhamdulillah" Mami tace "To maa
sha Allah, gaskiya ka dade sosai wannan karan" ya ɗan yi murmushi da iyakarsa baki
yace "Na shigo ne in gaisheki dama...." Tace "Toh Nagode Aliyu, i will be coming
downstairs later, you are welcome dear" Yace "Alright" Mikewa yayi ya nufi kofa ya
fita daga parlon, Mami ta kalli Khalil da damuwa tace "Why didn't u speak to him
Khalil?" Khalil kamar jira yake yace "Why will i speak to him Mami?" Mami ta
girgiza kai tace "No.... gaskiya bana son haka, tunda ya shigo har nan ya gaisheni
menene a ciki don ka gaisa da shi? Me yake yi som" Khalil yace "Am i his mate da
xan fara gaishesa Mami? or da can ya saba shigowa gaisheki a nan idan ba hypocrisy
ba, look Mami i am begging you to stop forcing me do what isn't necessary, babu
abinda ya hadani da su" Mami tace "No Khalil, me yasa kake daukan komai da zafi a
rayuwarka ne? ko kaki ko ka so ɗan uwanka ne fa" Khalil ya mike yace "Ba ɗan uwana
bane ban hada komai da shi ba..." Mami ta daure fuska tace "Kace min ba ɗan uwanka
bane" Yace "I want to excuse my self plss" Kallonsa Mami ta dinga yi, yace "I said
i want to excuse my self Mami" Mami ta sauke boyayyen ajiyar zuciya tace "Ohk"
Juyawa yayi ya fice daga parlon a fusace, Mami ta girgiza kai irin zuciyar Khalil
na damunta, he is the one always causing problem for himself, sai yace baya tsoron
kowa, hatta mahaifinsa tasan yanda duk suke shakkarsa shi baya yi, shi yasa yana ce
masa ya bar masa gida ko minti goma bai kara ba a gidan yayi gaba, bayan few
minutes ta girgiza kai ta mike ta fita daga parlorn ta nufi dakin da Nihad take don
ce mata ta hada kayanta, Khalil yayi stiff a bakin kofar dakin don zai fito kenan
sai ga Mami, Kallonsa Mami take babu ko kiftawa ta ma kasa ce masa komai,
confidently yace "I left my phone in here, so i came to pick it up" Daga haka ya
bar ta tsaye bakin kofar without waiting for her reply, ta bi sa da kallo, Can ta
shiga cikin dakin, Nihad na kwance ta rufe ido kamar me bacci, Mami ta dinga
kallonta for some seconds, sai kuma ta karasa kusa da gadon, Nihad ta bude ido da
sauri, ganin Mamin ta mike ta zauna tana murza idonta, Mami tace "Are you feeling
better now?" Nihad tace "Alhamdulillah" Mami stood for almost a minute looking at
her, Sai kuma ta juya ta fita daga dakin. Khalil na komawa bedroom dinsa yaga miss
calls din Farooq, zaunawa yayi gefen gado