ENGLISH DESCRIPTION
At ten o’clock at night, on a cold, rainy street, a troubled man named Habibullah encounters a young girl trembling in fear, blood on her lips, whispering just one name… Hanifah.
That night changes everything.
Who is Hurrah? Why was she left alone in such a condition? And why is she afraid to return to the woman she mentioned?
As Habibullah tries to help her, he is drawn into a web of family conflict, emotional tension, and hidden secrets. Meanwhile, his wife Fareedah is fighting her own battle, desperate to reclaim her place by any means necessary.
This gripping story explores:
complicated love and marriage
family secrets and deception
emotional struggles and moral conflict
the vulnerability of a child in danger
In a world where truth and lies collide, one mistake can change everything.
Will Habibullah uncover the truth behind Hurrah?
Will Fareedah succeed or lose it all?
And who really is Hanifah in this tangled story?
If you are looking for:
a romantic Hausa novel with suspense
emotional drama and relationship conflicts
stories of love, secrets, and survival
a page turning story that keeps you hooked
then this is a must read.
HAUSA DESCRIPTION
Ƙarfe goma na dare, cikin duhun titi mai sanyi da ɗan yayyafin ruwan sama, wani mutum mai suna Habibullah ya yi karo da wata yarinya ƙarama mai cike da tsoro da rauni. Jinin bakinta na fita, jikinta na rawa, kuma tana faɗin suna ɗaya kacal… Hanifah.
Daga wannan daren ne rayuwa ta fara sauyawa.
Wanene Hurrah? Me ya kawo ta bakin titi a cikin wannan hali? Kuma me yasa take tsoron komawa wurin wacce ta ambata?
Yayin da Habibullah ke ƙoƙarin taimaka mata, sai ya tsinci kansa a cikin rikice-rikicen gida, soyayya mai cike da raɗaɗi, da kuma sirrika masu duhu daga baya. A gefe guda kuma, matarsa Fareedah na ɗauke da wata dabara da zata iya rushe komai, tana neman mafita ta kowanne hali.
A cikin wannan labari mai cike da:
soyayya mai rikitarwa
sirrin iyali da yaudara
rayuwar aure da ƙalubale
tausayin yara da gaskiyar rayuwa
za ka shiga duniyar da gaskiya da ƙarya ke haɗuwa, inda ƙaramin kuskure zai iya zama babbar masifa.
Shin Habibullah zai gano gaskiyar da ke bayan Hurrah?
Shin Fareedah za ta kai ga abin da take nema ko kuwa zata rasa komai?
Kuma wanene Hanifah a cikin wannan labarin mai cike da ruɗani?
Idan kana neman:
romantic Hausa novel mai cike da suspense
labarin soyayya da sirri
drama na aure da rayuwar yau da kullum
labari mai ban tausayi da darussa
to wannan littafi ba zaka iya ajiye shi ba har sai ka gama.