Showing 162001 words to 165000 words out of 268471 words

Chapter 55 - NIHAAD By Khaleesat Haiydar

yayi dialing number, yana fara ring
Farooq ya daga, suka gaisa sannan farooq yace "I think Nihal will be going to kano
for the weekend don dazu Umma ta kirani tace in tura mata Tp ta ce mata ta taho
Kano, after exams ai xata iya zuwa Abujan ko?" Da sauri khalil yace "Sure ba
damuwa, i think that will even be better" Farooq yace "Toh maa sha Allah" Daga haka
suka yi sallama khalil ya katse wayar. Mimi na dawowa makaranta Mami ta shigo
dakinta, Mimi dakw goge jikinta da towel tace "Mami good afternoon" Mami tace
"Afternoon dear, kina ji na" Mimi ta kalli Mami tace "Ina ji Mami" Mami tace "Za ku
je gidansu Nadeeyah ke da Nihad ku yi 2 days a can" Da mamaki Mimi tace "Why Mami?
Me ake yi a gidan?" Mami tace "Ba komai, but you have to do as i say" Mimi tace
"Ohk" Mami tace "Idan kin huta kin ci abinci anjima sai kice mata ta shirya
kayanta, kema ki shirya naki" Mimi tace "Toh" Juyawa Mami tayi ta fita daga dakin.
Nihad na kallon Mimi dake zaune gefenta a kan gado tace "Ina za mu je?" Mimi ta
wara ido tace "Somewhere, gidan sister din Mami" Nihad felt a bit relieve jin haka,
don dama har cikin ranta ta gaji da gidan nan, and har zuciyarta taji bata son tana
ganin Khalil don wani tsoronsa take ji, da ta tuna abinda yayi mata sae taji hawaye
ya zubo mata, ita duk tunaninta ae ya santa fa, a hankali Mimi tace "But pls tell
me Neehad, why are u always unhappy, ur eyes are often swollen, u are always
silent, ko baki son gidanmu ne?" Nihad ta sauke idonta bata ce mata komai ba, Mimi
tace "Or are you not comfortable here? Am i not nice to you? Kinga ai bakya haduwa
da cousins dina da step sister dita Hanan, basa shigowa part din nan so it's rear
ku hadu, and idan kika saki jiki da Noor xa ki ga she is also nice, u misunderstood
her ne kawai from the beginning" Nihad dai ta kasa ce mata komai she wish she can
tell her abinda khalil yyi mata ko zata samu saukin abinda ke damunta a zuciya,
Ganin haka Mimi ta sauke ajiyar zuciya tace "So now kawai ki hada kayanki, nasan
you won't get boring gidan da za muje cause they are not strict, we will be having
enough freedom there to go anywhere unlike here, and i will be taking u out to many
places in Abuja" A hankali Nihad tace "Okay thank you" daga haka ta sauka daga
saman gadon ta tafi wajen kayanta, Mimi ta bi ta da kallo, seeing how she is
walking tace "Are you injured?" Da sauri Nihad ta kalleta tace "I am getting better
now" Mimi tace "Ohk"

Umma na jera kayanta da Isiya me wanki da guga ya kawo mata dazu a Press aka bude
kofar dakinta, daga kai tayi tana kallon kofar ganin Amina tace "Wai baki tafi
islamiyyar ba?" Amina tace "Umma, Aunty Nihal ta dawo" Umma ta ajiye kayanta da
sauri tace "Kai haba, oyoyo oyoyo" Daga haka ta fice daga dakin da sauri ta tafi
can bangaren Mumy ta shiga dakin Nihal, Kwance ta ganta Mumy na zaune gefenta, cike
da farin ciki Umma tace "Oyoyo autana, sannu da zuwa, sannu da zuwa" Sai kuma ta
karasa bakin gadon tace "Aa baki da lafiya ne?" Nihal ta girgiza kai tace "Aa
lafiyata qlau" Mumy tace "Nima tambayar da nayi mata kenan, ina jin gajiyar hanya
ce kawai" Umma tace "To taso mu je, ga favourite dinki can na maki" Nihal tace
"Umma bana jin yunwa sai anjima" Umma tace "Ni dallah taso, dubi yanda kika rame
kamar baki cin abinci a makarantar, ni wallahi wannan jarabbaben makarantar ya
isheni Allah ya so shekaran karshe kike ki huta mu ma mu huta" Mumy tace "Tashi
kije Nihal" Nihal ta sauka daga kan gadon ta bi bayan Umma suka fita daga dakin,
Mumy dai ta bi su da kallo, at times ganin Nihal na sa ta mance duk wani damuwarta,
yana rage mata kewar Nihad da take, tana jin Nihal kamar Nihad a zuciyarta, sannan
tun bayan da Farooq ya kirata ya sanar mata yaje har inda Nihad take a Abuja, Mumy
ta samu rest of mind, duk da yace sauran bayanan sai ya shigo Kano zai mata amma ta
kwantar da hankalinta Nihad is fine and comfortable where she is. Umma ta cika ma
Nihal abinci a gabanta, ita dai Nihal ta daura chin dinta a saman gwiwarta tana
kallon abincin, Umma ta dawo ta zauna tace "Toh deba ki ci mana" A hankali Nihal ta
jawo plate ta fara zuba abincin, Umma dai sai kallonta take don ta rame sosai ba
kadan, sannan ba lively Nihal dinta take gani a nan ba, Umma tace "Nihal" Da sauri
Nihal ta dago ta kalleta, da damuwa Umma tace "Did you have any problem?" Nihal ta
girgiza kai da sauri tace "Aa Umma, i am okay" Umma tace "Na ganki a sanyaye kamar
kina da damuwa daughter" Nihal ta girgiza mata kai kawai tace "Ba komai Umma" daga
haka ta ci gaba da dibar abincin da take, Umma na ta kallonta tace "Ko dai Nihad
kike tunani har yanzu Auta?" Lokaci daya taga hawaye ya kawo idon Nihal, nan da nan
hankalin Umma ya tashi, ta mike don a duniya babban tashin hankalinta kukan Nihal
ko kuma damuwar Nihal, Umma tace "Yanzu meye abun kuka? Wallahi in dai Nihad ce ni
sai in sa duk inda take a samota in hakan ne xai sa ki daina damuwa, in ma kauyen
xaki je ki masu kwana biyu sai kije in dai wannan ne damuwarki Nihal" Nihal dai ta
kasa cewa komai sai goge hawayen da yaki tsaya mata take, nan Umma ta hau
lallashinta tana jin kukan nata har cikin ranta. Da yamma Umma ta dau makullin mota
ta fita sai gidan Hajiya Turai, bayan sun gaisa Umma tace "Anya turai baxa ki sake
rakani gidan malamin nan ba a sassauta abin nan da yayi" da mamaki Hajiya Turai
tace "Saboda me?" Da damuwa Umma tace "Toh Nihal ce har yanzu na rasa gane kanta
wallahi, duk ta sukurkurce, kinsan sun shaku sosai da er uwar, wallahi daxu da naga
test script dinta sai da hankalina yayi mugun tashi, Nihal da bata taɓa faduwa a
makaranta ba, gashi shekaran karshe take, a'a gaskiya mu je a sassauta abin nan
Turai" Hajiya Turai tace "A karya asirin kenan nufin ki?" Umma tace "Aa, a karya
kuma?? Cewa nayi fa a sassauta yanda dai Uban zai bar Nihad din ta shigo gidan amma
babu yabo babu fallasa sannan ko sisinsa baxai shiga hannunta ba balle na dreban,
kin dai gane ai, ni dai in samu hankalin 'ya ta ya kwanta, ta ci gaba da karatunta
cikin aminci" Hajiya Turai tace "Amma abun da mamaki, tun da can bata daga hankali
haka da abun ya faru yana zafi zafi ba sai yanxu?" Umma tace "Ke kuwa sabo, nima
dai farko naga bata yi haka ba duk da ta damu gaskiya, amma wai daga zuwa makaranta
shkkn abu ya lalace, Sai ma kiyi ta kiranta a waya bata son dagawa, gaba daya tayi
sanyi yanda kika san an zare mata laka, wallahi abun na damuna, kuma nasan saboda
er uwarta ne, gashi yanzu naga uban ma yana jan ta jiki tunda ba Nihad din, ko
Shekaranjiya ce min yayi xai canxa mata laptop, to taki kwantar da hankali" Hajiya
Turai tace "Toh sai mu koma gobe" Umma tace "Yauwa Hajiya turai, sannan ita ma
Kamila ina son a kara aiki akan mijinta, don suna ta samun matsala kwanan nan, ita
kuma Nihal wani da minister ya fito yana sonta shi ma sai ayi aiki a kai" Hajiya
Turai tace "Duk Allah ya kai mu goben" Umma bata jima a gidan ba tayi mata sallama
ta kama hanyar gida.
Dab da magrib Nihad ta gama shiryawa tana tsaye gaban mirror tana daura Nikab dinta
sai ga Mimi ta shigo ita ma ta shirya, Mimi ta wani ɓata fuska tace "C'mon plss
where r u going with this mask, ba fa school xa mu je ba" Bata jira me Nihad xata
ce ba ta kwace Nikab din, Nihad ta juya tana kallonta don khalil ne yace ta sa
Nikab din, da tayi niyyar baxata sa ba amma kuma kawai ta dauko daga karshe, Mimi
na girgiza kai tace "Don Allah ki dau mayafi ki yafa mu fita, we are not going to
school fa, beside this is evening" Nihad tace "I am more comfortable with the Nikab
Mimi" Mimi tayi shiru tana kallonta, Nihad ta mata murmushi ta amshe Nikab din a
hannunta ta shiga daurawa, Mimi ta daga kafada ta fita daga dakin xuwa parlon Mami,
ganin Khalil zaune parlon tace "Yauwa yayanmu pls ka kai mu mana since u are
around, i don't want to be escorted" Ya kalleta sai kuma yayi kasa da murya yace
"Tell Mami so" Da sauri ta shiga daki wajen Mami tace "Mami since yayanmu yana nan
ya kai mu can gidan mana" Mami tace "Ohk" Mimi tayi murmushi ta juya ta fita ta
kulle mata kofa, Tana kallon Khalil tace "She said ohk" Daga haka ta fice daga
parlon. Mimi ta sauka downstairs tare da Nihad bayan Bilkisu ta kai masu kayansu
waje, dai dai stairs din karshe Nihad ta makale jikin rail din staircase din tana
kallon wanda ta gani zaune parlor ko kiftawa babu, yana tare da 3 of his frnds ga
drinks da kaza with small chops a gabansu, they were all gisting suna dariya, Mimi
ta kalleta ganin kamar she is shock tace "What happen Nihad?" Nihad tayi backing
parlon da sauri kamar xata koma sama tana zaro ido ta cikin Nikab din fuskarta,
Mimi ta kama hannun Nihad da mamaki tace "Are you alright?" Nihad ta kasa cewa
komai xuciyarta na heaving, Mimi na rike da hannunta tace "Nihad" Da sauri Nihad ta
kalleta, with confusion Mimi tace "What happen?" Nihad tayi karfin halin cewa
"Nothing, nothing" Mimi ta kama hannunta suka sauka daga stairs din, kin kallon
inda su Aliyu suke tayi tana makale da hannun Mimi tana shige mata kamar xata harde
ta fadi, gaba daya mamaki ya cika Mimi, Can dai Mimi ta kalli su Aliyu da suka bi
su da kallo tace "Yaya sai mun dawo" Yana kallonta yace "Ohk" Daga haka suka fita
daga parlon tana rike da hannun Nihad, Mimi ta kulle kofa tana kallonta tace "Kin
san wani a cikinsu ne?" Nihad ta hadiye wani abu da kyar ta girgiza mata kai, Mimi
dai ta dinga kallonta, Nihad tayi karfin halin cewa "Who is the guy in white?" Mimi
tace "He is my cousin brother, did u know him?" Nihad ta kasa ce mata komai tana
kallonta babu ko kiftawa, lokaci daya taji komai ya tsaya mata ga wani jiri da ke
dibanta, ta dinga nanata kalmar cousin da Mimi ta furta mata a zuciyarta, Can Nihad
tayi karfin halin cewa "Can i know his name pls??" Mimi tace "Aliyu, his name is
Aliyu Iliya, yayansu Sajida and Farhana" a hankali Nihad ta dinga gyada mata kai
amma ta kasa cewa komai, Mimi tace "But don Allah ki gaya min, kin san sa ne? U
reacted as if kin ta6a saninsa" Da sauri Nihad ta girgiza kai amma ta kasa cewa
komai har sannan, bayan few seconds tayi karfin halin cewa "What is his
relationship with ur brother?" Mimi tace "Of course they are cousins, my brother is
Ibrahim Khalil Jikamshi, while he is Aliyu Iliya, mum dinsa ita ce Aunty Hassana ai
kin santa...." Nihad was Baffled, taji zuciyarta na wani irin bugawa tace
"Jikamshi?" Mimi tace "Yeah, that's my father" Mimi ta wara ido tace "You mean all
this while baki san gidan da kike ba?" sunkuyar da kai Nihad tayi a hankali tana
jin jikinta kamar an zare mata laka, Mimi dai sai kallonta take, can dai Mimi tayi
murmushi ta kama hannunta suka bar wajen, Har suka isa mota Nihad jan kafa take
tana ganin komai kamar a mafarki, a ranta kuwa ta fadi Aliyu Iliya ya fi sau goma,
for the first time she felt life had never been nice to her, she's been deceived in
so many ways by so many people, Umma, her frnds, and now Aliyu, nothing was in her
favor during her pass, a yan kwanaki kadan taga abubuwan da bata ta6a zato ba a
lkcn da bata ta6a tunani ba, a yan kwanakin nan ta fahimci not everything is as it
seems, she felt so stupid of her self at this point, tayi da ta sanin abubuwa da
yawa na rayuwarta a baya, she wish she can amend things, but how will that be
possible, Mimi ta dinga kallonta bayan ta bude mata back seat amma taga bata shiga
ba alamar tayi nisa tunanin da take, kamar ma bata san sun kai parking space din
ba, a hankali Mimi ta dafata, firgit Nihad ta dawo duniyar tunanin da ta tafi, Mimi
ta nuna mata motar, Nihad ta shiga da sauri trying all possible best kar ta bar
hawaye ya taru idonta balle har ya kai ga zubowa, why she?? Why is all this
happening to her?? Mimi ta zaga ta shiga gaban motar, sai a sannan Nihad ta daga
kai suka hada ido da khalil dake kallonta ta madubi, sosai gabanta ya fadi, kuma
bata taɓa jin kunyar duk abubuwan da tayi masa ba sai yau, she felt so ashame of
her self, yau ne taji kunyarsa na gaske, a kwanakin baya tana jin guilt a xuciyarta
na abubuwan da suka faru amma na yau ya wuce misali, and she remembered vividly
ranan da ya kai ta Wellcare wajen Aliyu da abinda ya faru, yanda ta cakumesa a
wuyar riga raining all sort of insult on him, bata san sanda ta hade kai da gwiwa
ba wasu hawaye masu zafi suna sauka idonta, many things are not as they seem, truly
not everything is as it's seems, ta yaudari kanta sosai a baya, Khalil ya tada
motar suka bar gidan, sai da suka yi nisa ya kalli Mimi yace "Ba ki bukatan komai?"
Mimi ta ɗan buda ido tace "In dai expenses din na kanka" Ya ɗan yi murmushi yace
"Ohk, where are we going now?" Ta kira masa wajen wani shopping, nan ya dau hanyar
zuwa wajen, suna isa yayi parking ya ciro Atm card dinsa ya mika mata, ta amsa tace
"I thought tare xa mu shiga" Yace "Nahh, ke kadai za ki shiga, i have done my part
by giving u my card" tace "Can i shop for two?" Ya gyada mata kai, kulle motar tayi
ta juya ta bar wajen yana ganin ta shiga ciki ya sauka ya shiga bayan motar, shi da
yake bai biyo ta main parlor ba bai san su Aliyu na parlon ba ma, Nihad taji wani
kukan ya taho mata jin ya shigo bayan motar, ya dago kanta a hankali yace "Now tell
me what's ur problem" ta kasa kallonsa tana shesshekan kuka sosai, she wish many
things didn't happen, she wish she was so kind to everyone back then, bata taɓa
sanin Umma bata sonta ba sai da Aunty Maryam ta ganar da ita, she encouraged her to
be mean to everyone, ya cire nikab din fuskarta yana kallonta, ta boye fuskarta da
sauri wani kuka ya taho mata, kunyar hada ido da shi take, ya jawota jikinsa ya
rungumeta a hankali yana kokarin kai hannunsa in between her legs yace "Does it
hurts har yanzu?" Bata san sanda ta zaro ido ba ta rike hannunsa da sauri, closing
her leg tightly tace "Aa" Yace "Then what?" Shiru tayi bata ce komai ba tana sauke
ajiyar zuciya a jikinsa, she felt a bit relieved, tana jin breathing dinsa a
fuskarta kamar me rada yace "You need the phone?" Shiru tayi Idonta a rufe bata ce
komai ba tayi lamo a jikinsa, Shi ma bai kuma ce mata komai ba ya lumshe idonsa
yana sauke numfashi a hankali, Nihad ta bude ido tayi karfin halin cewa "Me ya
kawoka gidanmu?" Bai bude ido ba still yana taɓa kafarta yace "We should ask Habibu
that" Da sauri ta daga kai ta kallesa, da sauri Khalil ya saketa ganin Mimi ta fito
daga mall din rike da just er leda, ya bude motar ya sauka ya koma front seat, tana
karasowa ta shiga gaban motar ta ajiye ledan hannunta tana Murmushi tace "just 2
perfumes" Yace "You are not serious" Dariya tayi, ya tada motar suka bar wajen. Har
suka isa anguwansu Nadeeyah Nihad bata daina tunanin abinda yace mata ba wai they
should ask Habibu, how did he know Habibu, gari yayi duhu suka iso gidansu Nadeeyah
don har an idar da magrib, bayan yayi parking ya sauka motar, Mimi ta sauka ita ma
tana rike da ledan turaren da ta siyan ma ita da Nihad, Nihad ta sauka daga cikin
motar, Mimi tace "Bari in kira me aiki ta dau mana kaya" Daga haka ta wuce ciki,
Nihad ta bi ta da kallo, sai kuma ta kalli Khalil taga kallonta yake da sauri ta
sunkuyar da kai ta juya zata bar wajen ya fizgota ya hadeta da mota yana kallon
lips dinta, gaba daya ta rikice don mai gadi na zaune kusa da gate, ta fara turasa
zata bar wajen sai ga Mimi ta fito tare da Nadeeyah, da sauri ya saketa ya bude
driver seat kamar zai dau wani abu.
Kika karanta min littafi baki biya ba bashin dari biyar a kanki har duniya ta nade.
Ehe 😌


Nihaad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via 07087865788

51

Nihad ta dinga kallon Nadeeyah dake tahowa tare da Mimi ko kiftawa babu har suka
karaso parking space din, Nadeeyah na kallonta murmushi dauke fuskarta cikin
sanyayyen muryarta tace "Sannu da zuwa" Babu yabo babu fallasa Nihad tace "Yauwa"
daga haka kuma ta dauke kai, Khalil ya kulle motar yana kallonsu ya ɗan yi murmushi
yace "Hi Nadeey..." Nadeeyah taki yarda ta kallesa tace "Welcome" Mimi ta nuna ma
mai aikinsu Nadeeyah da ta taho trolly dinsu dake cikin mota, yarinyar ta saukar da
su daga booth din ta dauka ta wuce ciki, Nadeeyah ta dau wani karamin jaka ta bi
bayan mai aikin, Mimi na kallon Khalil tace "Yayanmu xaka shigo ne?" Khalil yace
"Yeahh, ki tafi ina zuwa xan yi waya tukun..." Mimi ta kalli Nihad tace "Let go in
Neehad" Nihad ta ki ce mata komai, Mimi ta kalli Khalil da ya fiddo wayarsa yana
danne danne kamar zai yi sending call, Ta sake kallon Nihad sai kuma kawai Mimi ta
juya ta bi bayan Nadeeyah, bayan sun yi nisa Khalil ya mayar da wayarsa aljihu yana
kallon Nihad ya dawo kusa da ita yace "Why are you not going in?" A takaice Nihad
tace "I am not staying in this house" Ya dinga kallonta, sai kuma yace "Why??" Ba
tare da ta kallesa ba tace "Ban ga zan iya ba" Shiru yayi yana kallonta, ta jingina
da motar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login