Showing 180001 words to 183000 words out of 268471 words
na wa kake ignoring??" Da sauri yace "No ba haka bane Aunty, kawai i am not
my self this days ne shi yasa, amma kiyi hakuri don Allah" Aunty Maryam tace "Yanzu
dai ina Nihad? Mami tace min ta koma gidansu, garin yaya hakan ta faru Kjay? And
did the parent accept her??" Yace "Gidansu Nadeeyah Mami tace ta koma saboda su
Aunty Hassana, ita kuma a ranan ta bar garin which means bata son zaman gidan...."
Aunty Maryam ta bude baki cike da mamaki tace "Ikon Allah, kaga kuma Mami bata gaya
min haka ba wallahi, ce min kawai tayi an nemeta an rasa, daga baya aka gano ashe
gidansu ta koma" Khalil dai yayi shiru, Aunty Maryam tace "Amma Mami bata kyauta
ba, yanzu saboda su Aunty Hassana ta ki rike baiwar Allahn nan? Me yasa Mami tayi
haka kai me baya? Gaskiya ban ji dadin jin haka ba, ka tabbatar kuma gidan nasu ta
koma Khalil? Kar fa wani wajen daban ta tafi" Khalil yace "Can ta koma Aunty, naje
har gidan nasu, i came back today" Aunty Maryam tace "Allah sarki, to me ya samu
wayar da na bata ba a samunta, Ayman ma har ya gaji da kiranta" Khalil yace "I
think charging point din ne ya lalace" Aunty Maryam tace "Toh ai kana da number
Mamarta ka turo min yanzu" Khalil yace "Oh ohk, amma ba a wannan wayar nake da
number ba, idan na kunna wancan wayar zan tura maki" Aunty Maryam tace "Toh yau
nake son ka turo min Malam, don't keep me waiting" A hankali yace "Ohk" tace "And
lastly Mami tace min ka kwashe takardunka da Cv a dakin Abbanku, ta kuma ce zata
amsa ta mayar masa, to shawaran da zan baka kada ka kuskura ka bata ko me zai faru
kuwa, ban san me ke damun Mami ba kwata kwata wallahi, don't make that mistake of
giving her na gaya maka, idan ma ya kama ka bar masu garin ne ka bari gaba daya, ta
yaya ita bata kwatar maka hakkin ka ba ka kwata da kanka kuma take neman amsa ta
mayar masa, wannan wace irin rayuwa ce?" A hankali Khalil yace "Ban san yanda zan
yi ba Aunty, and she is taking the issue so personal" Aunty Maryam tace "Kaga idan
ya kama kawai ka taho inda nake kayi zamanka cikin kwanciyar hankali, with ur
qualifications zaka samu aiki me kyau a nan, kada ka wani tsaya biyewa Mami...."
Khalil yayi murmushi yace "Nagode Aunty" Tace "Toh ni dai na gaya maka, kuma ina
jiran number Maman Nihad" Khalil yace "Toh Aunty" Daga haka ta katse wayar, ya
sauka ajiyar zuciya ya ajiye wayar yana nazari, bayan few minutes ya mike ya fita
daga dakin, dakin da Nihad ke ciki ya nufa ya bude a hankali, zaune ya ganta gefen
gado ta daura sabon towel da ta gani cikin press din dakin tana shafa turarurrukan
ta alamar wanka tayi, tana ganinsa ta jawo hijab dinta ta rufe duk jikinta, ya
tsaya jikin mirror ya rungume hannunsa yana kallonta ga kamshinta da ya cika masa
hanci, bayan few seconds ta daga kai ta kallesa tace "I need space" Ya ki ce mata
komai kuma yaki barin dakin, ganin hakan ta mike ta dau doguwar rigar baccinta zata
shiga banɗaki yayi saurin riketa, zaro ido tayi tace "Ni wallahi ka sakeni in je in
sa kayana, meye haka mana" Ya janye hijab din ya jefar saman gado dama tana ganin
haka ta rike towel dinta gam tana zazzare ido, hankalinta a tashe kamar zata yi
kuka tace "Meye haka kake yi don Allah? It's not proper plss" Ya kai bakinsa
kunnenta ya rada mata magana a hankali, sannan ya kalli fuskarta to see her
reaction, ta marairaice zuciyarta na bugawa amma ta kasa hada ido da shi, maganar
nasa yayi mata nauyi sosai, mamakin yanda baya jin kunya ko kadan take, murya can
kasa taji yace "Agreed?" Still taki kallonsa balle ya sa ran amsa, zai dago kanta
taki barin yayi hakan gaba daya a tsorace take, ya kai hannu towel din ta rike
hannunsa da sauri muryarta na rawa tace "Why are you doing this plss? Ni fa ba er
iska bace" Ya kai bakinsa kunnenta a hankali yace "Toh ni ne ɗan iska?" Ta kasa ce
masa komai banda bugawa babu abinda zuciyarta yake, amma kuma a ranta taji gwara ta
amince da abinda yace mata tunda iya hakan ne kawai, bata hanasa ci gaba da kwance
towel din ba amma kafin ya cire ta rufe fuskarta jikinsa da sauri jikinta na rawa
tace "Ni akwai haskeee" yanda tayi maganan just turned him on the more, ga
kamshinta da ya gama rikitasa, Yana rike da ita ya nufi wajen switch din duk da
yanda kafafuwansa suka masa nauyi, ya kashe wutan dakin, tun tana nonnoke masa har
bata san sanda ta sakar masa jiki gaba daya ba kamar ba ita ba, he made sure she
savour every bit of that moment, he let her forget the global she was in, lokaci
daya hankalinta ya dawo jikinta bayan kusan minti sha biyar, tana zaro ido ta fara
turasa tace "Kace min banda shi, wayyo na shiga uku, You excluded that..." cikin
shaky voice yace "Plsss" ta fashe masa da kuka tace "Nooo, baxan iya ba wallahi"
Bashi da option haka ya kyaleta cike da karfin hali ya koma gefe yayi kwanciyarsa
upside down, har sannan jikinta rawa yake ta jawo hijab dinta da sauri ta saka,
tashi taga yayi wanda hakan sai da ya tsoratata ta koma edge din gadon da sauri
jikinta na rawa, sai taga ya sauka daga kan gadon, ta bi sa da kallo cikin duhun
har ya shiga bandaki, sai da ya kusa minti ashirin kafin ya fito taga ya kwanta a
kasan dakin, ita dai tana ta kallonsa cikin duhun, har dai ta gaji ta kwanta a
hankali ta rufe idonta amma ta kasa bacci, tana ta kwance har kusan sha biyu, tana
jin yanda yake juye juye a kasa da yake kwance, ta mike zaune tana kallonsa, can
kuma dai ta sauka daga kan gadon ta koma inda yake ta durkusa dan nesa da shi duk
da ba sosai take ganinsa ba saboda duhu tace "Are you okay?" A hankali taji yace "I
am not" Bata san sanda ta isa dab da shi ba ta durkusa tace "Baka da lafiya ne?"
You could tell from her voice that she is worried, taji ya jawota jikinsa with
trembling voice yace "I promise i won't hurt you, i promise, i promise" Sae da taji
wani mugun faduwar gaba, ta fara kokarin tashi daga jikinsa ya ki saketa yana maida
numfashi yace "Plsss,
i promise it won't hurt, trust me Nihad" Bai bata damar cewa komai ba ya cire
hijab din jikinta ya jefar.
Mami ta kasa bacci tun da taji fitar motocin operation biyu na sojoji dake gidan
wajen karfe biyun dare, kuma General na gidan, gaba daya ta kasa samun nutsuwa, ta
kira Khalil yafi sau goma bai daga ba, kuma tasan bashi da nauyin bacci, ko karfe
nawa ka kirasa na dare zai daga, sai ta fara tunanin to ko yana zaton maganar
takardun zata masa yasa ya ki dagawa, ita kuma so take taji inda yake, daga karshe
ta kira Aunty Maryam, Aunty Maryam na dagawa Mami tace "Maryam yanzu naji fitar
motocin operation a gidan nan, to gaba daya hankalina yaki kwanciya, you know how
cunning general can be, to na kira Khalil baya daga kirana, ki kirasa ki ji yana
ina, though ni dai yace min ba gidan nasa yake ba, amma ki kirasa pls" Aunty Maryam
tace "Toh bari in kirasa" Ba a dau lokaci ba Aunty Maryam ta kira Mami tace "Mami
wallahi baya dagawa" Mami taji hankalinta ya kara tashi, a hankali tace "Toh
shikenan Maryam" Aunty Maryam tace "In sha Allah babu abinda zai faru Mami ki
kwantar da hankalin ki, balle ai General din ba sanin inda yake yayi ba" Mami tace
"Toh shikenan, sai mun yi magana" Daga haka ta katse wayar ta ajiye tana ma ɗan
nata addu'ar neman tsari daga Abbansa.
*Ayi kokarin sauke bashin dari biyar ayi karatu cikin aminci hankali kwance*
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
56
*This page is dedicated to my one and Only Deejah me lamurje, she is a sister from
another Mother, ina kuma sonta har cikin raina, Allah ya bar xumuncinmu har
aljanna*🥰😍
Hajiya Zahrah Me gari naji labarin Najar Jikamshi ya siya maki sabon kasuwar cikin
garin dutse, to su kuma yan dutse su yi yaya? Ko da yake ga dai kasuwar Hakimi. 🤔
Khalil na zaune gefenta ya jinginar da kansa jikin gado yana kallonta ko kiftawan
kirki bai yi, gaba daya a sanyaye yake kamar ba shi ba, bai taɓa jin haushin kansa
irin yau ba, he know she will ever trust him again because he never fulfilled the
promise he made to her, he can't tell what came over him that way, he didn't take
it easy on her, and all this is making him feel so bad, duk motsin da Nihad zata yi
idonsa na kanta, even in sleep she doesn't look alright, baccin karfin hali kawai
take, duk tayi laushi saboda wahala, wani mugun tausayinta yake ji har ransa, a
karo na farko kuma yaji yana son sanin ta yanda video dinta ya fita, yaji yana son
yasan who is behind the leakage of that video of her, da kuma a inda aka yi sa,
this he is going to find out by all means.... Bacci take amma restlessly, kana
ganinta kasan she is in severe pain, he wish he can help her more than the way he
did, but babu wani abinda xai iya mata bayan wanda yayi mata don ko kwayar magani
babu a gidan, ji yake dama zai iya mayar da pain din nata zuwa jikinsa, duk ya kagu
gari ya waye ya bata full care din da take bukata, ya kamo hannunta a hankali ganin
ta kasa kwanciya guri daya sai juye juye take, he is been sitting there for almost
an hour now, and bai damu ya zauna a hakan har gari ya waye ba just to keep an eye
on her, hannunsa ya kai goshinta yaji temperature dinta is gradually getting so
high, hakan da yayi yasa ta bude idonta da suka kumbura a firgice tana kokarin
tashi zaune ya kwantar da ita, cikin sanyin murya me cike da damuwa yace "I am only
feeling ur temperature" Taki bari su hada ido ta juya kanta tana sauke numfashi a
hankali ta kulle idonta, ya duka dai dai kunnenta cikin sanyin murya that is full
of remorse yace "I am sorry Nihad, i never meant to hurt you this way.... Don Allah
kiyi hakuri.... I was just..." Sai kuma ya kasa ci gaba, he felt so bad because he
is making her pass through much pain, ya kife kansa saman gadon ya kasa cewa komai,
Ita dai bata bude idonta ba duk da hawayen dake zuba ta gefen idon nata a hakan,
bayan few minutes ya dago kansa a hankali yana kallonta da idanuwansa da suka kada,
ya ga alamar ta koma baccin, ya kalli agogo da yayi strucking karfe biyu da minti
sha biyar, ya sake kallonta yaga baccin take yi, a hankali ya kai hannu ya goge
hawayen dake fuskarta sannan ya mike duk jikinsa ba kwari ya nufi kofa, karfin hali
kawai yake don ji yake kamar zazzabi na neman rufesa, har ya fita ya dawo ya dau
Hijab dinta ya ajiye saman bedsheet din sannan ya juya ya fita daga dakin ya kulle
kofar a hankali, nasa dakin ya koma, ya shiga bandaki ya tara ruwan dumi yayi wanka
sannan ya fito, a daddafe ya goge jikinsa ya saka Jallabiyarsa sannan ya kwanta ya
rufa da duvet feeling feverish, ga wani sanyi da yake ji, yana son tashi ya koma
dakin nata to check on her amma ya kasa tashi, lokaci daya zazzabi ya rufesa, yana
ta kwance cikin duvet yaji kamar tsayuwar motoci a waje, ya bude fuskarsa wanting
to be sure of what he heard, Bai san sanda ya yunkura ya mike ya nufi windown
dakin da sauri ya bude curtain din, sosai gabansa ya fadi jin ana taɓa gate din
gidan, da hanzari ya shiga parlornsa ya bude kofar balcony dake wajen don ta nan ne
kadai zai iya hango kofar gidan da kyau, still yayi yana kallon motocin wa enda
yake hangowa a kofar gidan, lokaci daya hankalinsa yayi mugun tashi, ya juya da
sauri ya fito ya koma bedroom dinsa ya dau wayarsa zuciyarsa na bugawa, nan ya ga
missed calls din Mami ya kusa sha biyar, Ga kuma na Aunty Maryam duk few minutes
ago, he was just confused at this stage, gaba daya ya rude, ya koma dakin da Nihad
take da sauri, rasa yanda zai yi yayi, ya jingina da bango zuciyarsa na bugawa
sosai, da shi kadai ne gidan sai dai su shigo su dau hotonsa da za su gani manne a
parlor amma ba dai shi ba, definitely sai ya sami hanyar fita cikin lokaci kankani,
he will surely find a way out for himself, but yanzu bazai yi hakan ba ga Nihad,
yaji kafafuwansa sun kasa daukansa ya karasa da kyar ya zauna gefen gadon ya rike
kansa da yayi masa nauyi sosai, duk wani tunaninsa ya kwance a lokacin, bai kuma
sannua zai yi ba, his father really caught him unaware, yana jin suna ta kokarin
bude gate din gidan babu kakkautawa, can yayi karfin halin tashi ya tafi dakinsa ya
dauko duvet ya fito ya dawo dakin da Nihad take, lulluba mata duvet din yayi a jiki
a hankali, don riga ce iya gwiwa da ya sa mata daxu a jikinta, ta bude jajayen
idonta da sauri tana kallonsa, yayi kissing goshinta yaji jikinta yayi mugun zafi,
ya lumshe idonsa yayi kissing lips dinta a hankali yace "I don't want you to be
cold.... I am sorry i made u sick Nihad" Ta rufe idonta don muryarta ma a dashe
yake, bata taɓa sanin akwai irin wannan wahalan ba a duniya sai dazu, ya mike a
hankali ya fita daga dakin, ya zura wayarsa a aljihu sannan ya sauka downstairs duk
da yanda kansa ke juya masa, ya nufi kofar parlor ya bude ya fita, direct gate din
ya nufa, ya ɗan tsaya for few seconds, can ya runtse ido lokaci daya ya bude gate
din yana kallonsu, Sojoji ne sun kai su goma a bakin gate din, daya daga cikinsu
yayi gripping din hannunsa yana kallonsa, Khalil ya hade rai yace "Easy Mr Man, kai
ka kamani ko ni na kawo kaina??" Tuni wani ya miko handcuff, shi dai kallonsu kawai
yake kirjinsa na sama da kasa, ganin yanda sojan ke kiciniyar saka masa handcuff
din kamar wanda yayi sata, Khalil yaki bari ya saka, yana huci yace "Ce maku aka yi
nayi sata ku zo ku daureni?" Duk cikinsu babu wanda ya kalli fuskarsa balle su ce
masa komai a wajen, har sai da suka makala masa suka yi hanyar mota da shi, wani
sojan ya tafi ya kulle gidan Khalil na kallonsa, anyi masa ire iren haka ya fi a
kirga don haka ba sabon abu bane wannan a wajensa, kuma yanda Janar ya basu umarni
su yi haka suke yi, shi sa duk bakaken maganar da Khalil zai gasa masu basa daga
kai su kallesa balle su ce masa komai, don ko dungurinsa Najar bai basu umarni su
yi ba, iyaka su saka masa handcuff su kawo masa shi har gida.... (au Janar xan ce
wai Najar
😂)
wajejen karfe hudu na asuba suka isa gida da shi, direct Guard room dake cikin
compound din suka kai sa suka turasa ciki sannan suka rufe wajen da kwado, leaving
him all alone, Khalil ya rike kansa dake sara masa, why didn't he think twice kafin
ya shiga gidan, he just forgot who his father is, babban damuwa da tashin
hankalinsa yanzu bai wuce Nihad ba, she needs to be taking care of, she needs him
by her side, yasan baxata iya yin komai ba, wannan tunanin yasa yaji zazzabinsa ya
dawo da karfinsa, har aka yi kiran sallah na biyu ko gyangyadi khalil bai yi ba, ga
sauro sai abinda suka manta ne basu masa ba a jikinsa, ko kwanciya mutum bashi da
damar yi a guard room din, wajen ne ɗan tsut da shi, ana tada sallan asuba sojoji
uku suka zo suka bude karfen Guard room din, fitowa yayi da kyar yana jin kansa na
juya masa, ya dafa bango da sauri, ɗan cell ne wajen kafin ainahin guard room din,
shi cell din ba laifi yana ɗan da sarari duk da shi din ma dai ba babba bane, a
cell din kuma har da bandaki a ciki, yasan dalilin budesa da suka yi bai wuce ya
fito yayi alwala a cikin bandakin dake cell din ba yayi sallah, yayi namijin kokari
wajen shiga bandakin, ko kafin ya fito ya ga darduma an ajiye masa nan cell din, ya
dauka ya shimfida, suna ta tsaye bakin kofa har sai da ya idar da sallah, suka sake
maida sa cikin guard room din suka kulle sannan suka kulle cell din ma daga waje,
Khalil ya hade kansa da karfen Guard room din, duk da yanayin da yake ciki Nihad ce
kawai a ransa, he is so worried because of her, banda ita he don't mind being in
the guard room for weeks tunda dai ya saba zama ciki, kuma yanda Abba yasa aka
ajiyesa a nan zai iya tafiyarsa ya mance da batunsa har sai randa Allah ya dawo da
shi, iyaka a dinga kawo masa abinci da ruwa, for the sake of Nihad yaji zai iya
mayar masa duk abinda yayi seizing, duk da zafin da guardroom din shi sanyi yake
ji.... Yana nan a haka har wajen karfe takwas ya ji ana bude kofar cell din, ya
daga kansa, sojan na gama bude cell din Mami ta shigo ciki tana kallon ɗan
guardroom din, Sojan ya karaso ya bude karfen guardroom din... Khalil ya kasa
fitowa saboda zazzabin da ya ci karfinsa, Mami ta karasa tana kallonsa, cike da
karfin hali ya fito, Mami na ganin yanayinsa taji hankalinta ya tashi tace
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Yanzu meye amfanin haka khalil, kaga abinda
nake ta gudar maka ka kasa ganewa...." Sai kawai ta fashe da kuka, Da sauri taga ya
shiga bandakin cikin cell din wanting to throw up, ta bi bayansa hankalinta a mugun
tashe, tana rike da hannunsa suka fito daga bandakin don ya kasa aman, ya zauna nan
kasan cell din ya jinginar da kansa jikin bango ya lumshe ido yana sauke ajiyar
zuciya, Mami dai sai hawaye take barin yanda taji jikinsa yayi zafi, it's rare aga
yana rashin lafiya shi yasa ma hankalinta ya tashi yanzu, to kiran Abban nasa zata
yi tace bashi da lafiya yanzu kenan, tana yin hakan kuma zai ce ita ke supporting
dinsa yayi duk abinda yake yi, gaba daya she is confused, ta durkusa gabansa