Showing 102001 words to 105000 words out of 268471 words

Chapter 35 - NIHAAD By Khaleesat Haiydar

dau allura me cike da wani liquid a ciki ta
bude murfin syringe din, ta dawo parlor har tana tuntube ta tafi gun ledan ta bude
ta ciro drink din kwali da ta gani ta tsira masa alluran ta sama ta juye duk
content din ciki sannan ta mayar da shi ledan hannunta na rawa, sbda rudewa
maimakon ta koma daki sai ta shige kitchen, ta fi second talatin a kitchen din
kafin ta leko parlon a hankali still taga ba kowa da sauri ta wuce dakin Nihad ta
kulle kofa ta zura doguwar rigarta ta dau wayarta ta kwanta saman gado tana danne
danne tana ɗan murmushi.....




*Few mutanen da suka sameni jiya for discount wai basu da halin dari biyar, bayan
message dina na jiya, sorry i didn't acknowledge u guys yesterday, after all ni din
ce dai zan yi loose still😏, don haka na amince nayi discount daga yanzu xuwa gobe
in sha Allah*



3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via👇🏻


07087865788



32

Assalamu alaikum manyan mata!!

For your Egyptian Abaya's, mad gowns, laces and handbags and all sort of
jewelries... Give me the privilege to be ur plug plss, and u will never regret it🥰


Ping me on WhatsApp to view our catalogue 👇🏻


https://wa.me/c/2349090591769


Nihad ta fito daga wanka bayan ta gama shafe shafenta ta zauna tana tunanin abinda
xata sa yau ta kwanta don dama kayan baccin biyu ne kawai ya rage mata kuma duk ta
sa su bata wanke ba, ita tunda take ma ta ta6a wanki a rayuwarta banda pant da bra,
Husnah tayi mika tana kallonta tace "Ke kuma tunanin me kike haka?" Nihad ta
kalleta a sanyaye tace "Toh kayan baccin nawa duka duka biyu ya rage fa a gidan nan
gashi nan kuma duk na sanyesu ba a wanke ba" Husnah ta mike zaune tace "Toh ke
garin yaya kika zo da kayan bacci kala biyu kawai?" Nihad tace "Ko ba can kauyensu
na rabar ba, da tsummokara fa mutanen kauyen ke yawo wallahi" Dariya Husnah tayi
tace "Toh kawai ki saka undies dinki sai ki saka hijabi ki kwanta" Nihad tace "Kin
ta6a ganin na kwanta haka?" Husnah tace "Yanzu ma dai ina kayan wanki naki yake?"
Nihad ta nuna mata inda ta ajiye su har da hijab kala biyu, Husnah ta mike tace
"Nasan ko tsutsa xa su yi a nan ba wanke su xa kiyi ba bari in wanke maki su in
samu ladanki" Daga haka ta kwashi kayan ta shige bandaki, Nihad ta mike ta dau
Hijab dinta kawai ta saka don dama akwai sanyi sanyi garin alamar hadari, tana ta
zaune tana game da wayar Husnah, sai ga Husnah ta fito rike da bucket tace "Can
waje zan je in shanyasu ko?" Nihad tace "Ehh ta baya xa ki ga wajen da xakiyi
shanyan" Daga sama har kasa Nihad ke kallonta don wani skimpy night wear ne a
jikinta, gashi ko bra bata saka ba, Mikewa Nihad tayi tace "Bari kawai in shanya"
Husnah tace "Ka ji ki, Aa wllh gwara in cike ladana, da me ya hanaki wankewa balle
ki shanya, kawai ni bari in je inyi shanyana" Daga haka ta nufi kofa, Nihad ta
kwashe gwangwanin maltina da suka sha da bottle wata ta bi bayanta, Yana zaune
parlor hannunsa rike da remote, ga ledan abincin nasa har sannan bai ta6a ba,
Husnah sai satan kallon ledan take har sai da ta buge da kujera ta kusa faduwa, da
ido ya bi ta, ta nufi kofa da sauri, Nihad dake kallonta har ta fita ita kuma tayi
hanyar kitchen taje tayi disposing thrash din hannunta a dustbin sannan ta fito
parlo, ta koma kamar xata shiga daki sai kuma ta tsaya bayan 2 seater dake side din
tana kallonsa, shi dai idonsa na kan tv, ta yanda xata fara masa tambayar da Umma
tace tayi masa kawai take tunani, Ganin bata da alamar barin wajen can dai ya daga
kansa ya kalleta yace "Lafiya?" ta jefa masa wani kallo tace "To banda ina son inyi
maka tambaya ance maka xan tsaya nan ne" Ya ɗan yi shiru sai kuma yace "Wa za ki yi
ma tambaya?" A takaice tace "Kai" Yace "Ohk, ni za ki yi ma tambaya kenan"
Hararansa ta dinga yi wato har wani feeling kanshi yake zata masa tambaya, ya
kafeta da ido yace "Yi tambayar ki" Babu yabo babu fallasa tace "Dama baka gaya min
sunan gwaggwonka ba a can garin, har da babanka ma duk baka gaya min sunansa ba"
Ita kanta tasan she sounds stupid, sai kuma ta fara sosa kai, kallonta kawai yake
ba ko kiftawa, can yace "Tun a garin baki tambayeni ba sai yanxu da daddare?" A
takaice tace "Ehh saboda sai yanxu na tuna" Yana gyada kai yace "Ohk!! To wa ya
aikoki ki tambayeni sunan su?" Ta wara ido kamar munafuka tace "Aa fa, ba wanda ya
aikoni yace in tambayeka nice kawai na tambayeka ina son sani" Yana kallon kwayar
idonta yace "NIHAD" ta kara buda ido a ɗan rikice tace "Na'am" Yace "Sunanta kenan"
Lokaci daya ta hade rai tace "Ban gane Nihad ba, sunanta ne sunana?" Yace "Ehh" Ta
dinga masa wani mugun kallo, can tace "Toh don baka da kunya sai ka wani kira
sunana gatsau wai Nihad, sunan nawa ka raina haka? waye ma ya gaya maka sunana?
Aminu me gadi ko???" Khalil bai kuma ce mata komai ba ya bude ledan dake ajiye
gabansa ya ciro drink din, dai dai nan Husnah ta shigo parlon ganin lemon a
hannunsa wani farin ciki ya mamayeta tana kallon Nihad tace "Ke an fara yayyafi fa,
kije ki rufe windows ko" Khalil ya ajiye kwalin lemun hannunsa ya mike ya shiga
kitchen xai dauko glass cup, wajen lemon Nihad ta nufa da gudu, Husnah da ke
kokarin shiga daki tana ta murmushi ita kadai kamar ance ta juya taga Nihad ta
kinkimo lemun ta taho da gudu xata shige daki, cike da zafin nama Husnah ta fixge
lemon daga hannunta tace "Meye haka sai kace mayunwaciya Nihad, bai siyo ya baki ba
sbda rashin hankali kin wani dauko masa abinda kika fi karfi, me xa ki yi da abin
hannunsa, bayan kudin ma kinsan na wanene ya ke ci, a'a wllh kin bani mamaki" Bata
jira cewar Nihad ba ta koma da sauri sauri ta ajiye masa lemon ta bar wajen sai
gashi ya fito kitchen, tuni Husnah ta figi hannun Nihad ta shige daki da ita ta
kulle kofar tace "Wallahi kin bani kunya, me xa kiyi da lemonsa ke da ko ni kika ce
in kawo maki carton din lemon can tsaf xan siyo in kawo maki, balle Umma ma kina
gaya mata xata bayar a kawo maki har gida? Me ya kai ki? Ke fa har yanxu yarinta na
damunki wllh, banda yarinta meye kike abu haka babu class, yanzu na gano dalilin da
yasa yayi mugun raina ki" Nihad dai bata ce komai ba, Husnah ta sauke wani boyayyen
ajiyar zuciya, dai dai nan aka fara ruwan sama kamar da bakin kwarya, Husnah ta
zaro ido tace "Lahh ga ruwan ya sauko, ki kulle windows din dakunan ni kuma bari
inje in kulle na parlor" Daga haka ta fice da sauri zuwa parlor, Nihad ta bi ta da
kallo sai kuma ta bi bayanta, farin ciki bai kara lullube Husnah ba sai da tagansa
rike da lemon a glass yana sha, ta kasa daina murmushi ta tafi ta kulle windown
parlon ta shiga ma kitchen ma ta kulle sannan ta fito tana kallonsa tace "Sai da
safe" Bata damu da ta ji ya amsa ba ta nufi daki tana jijjige inda ya kamata a
jikinta, Tana kallon Nihad dake bakin kofa tace "Wai duk kika ga na fito sai ki
biyoni" Nihad tace "Aa ni kitchen xan tafi ne" Husnah bata ce mata komai ba ta
shige daki, Nihad ta shiga kitchen ita kanta tasan babu abinda xata yi a kitchen
din bayan ta gama zagaye zagayenta ta fito ta nufi dakinta, da ido khalil ya bi ta
har ta shiga dakin, makulli ta saka ta zare makullin, Husnah dake kwance tana danna
waya tace "Kamar da wasa fa sai ga ruwa ko ba komai garin yayi sanyi naturally ayi
bacci me dadi" Nihad dai bata ce komai n a ta hau saman gado daga daya side din ta
jawo pillon ta jefa makulli a ciki Husnah dai na ta kallonta da gefen ido, Husnah
ta mike zaune tana kallonta tace "I want to take malt but gaskiya baxan iya shanye
daya ba, idan na rage maki xa ki sha ai ko?" Nihad ta girgiza kai tace "Aa na
koshi" a hankali Husnah tace "Toh shikenan, bari in bari kawai kar ayi asaran sa"
Nihad tace "Ki sha ki rage ki ajiye mana" Husnah tace "Aa ni kinsan bana son
almubazzaranci ke kuma dama kin iya walakanta abinci, da dai kuna da fridge ne sai
in je in ajiye sauran amma idan aka bar shi haka ai lalacewa xai yi, ba fa wai da
yawa xan rage ba ni nasan gejin cika na, kadan zan rage wllh" Nihad tace "Wa yace
maki malt na lalacewa??" Husnah tace "Ke dai tunda baxa ki sha sauran ba shikenan
sai in hakura in kwanta da craving dina" Nihad tace "Ni wallahi ban ta6a jin inda
malt ya lalace ba sai a bakin ki, ki sha kawai ki rage yayi ta lalacewan mana"
Husnah bata kuma cewa komai ba ta kwanta, bayan kusan 10 mins ta mike zaune tana
kallon agogo dake nuna karfe goma da rabi ta jawo malt daya kawai ta bude ta fara
sha, kallon Nihad tayi ganin kamar ta fara bacci ta tasheta, Nihad ta bude ido a
hankali Husnah tace "Wai kin daina alwala ne idan xaki kwanta?" Nihad na lullumshe
ido tace "Zan yi" Husnah tace "Aa tashi kije kiyi gaskiya kafin bacci me nauyi ya
dauke ki" Sai da ta tashi Nihad kusan sau uku sannan Nihad ta tashi da kyar duk da
tunda ta xo gidan nan bata ta6a alwala idan xata kwanta ba amma dabi'arta ce yin
hakan tun bayan da taje tayi wani hutu wajen Aunty Jamila na sati uku, Aunty Jamila
bata ta6a barin ta kwanta bata yi alwala ba, kuma bayan ta dawo gida kawai training
din ya zama jikinta, in dai xata kwanta sai tayi alwala wani lkcn Umma tayi ta mata
fada idan taga tayi tace so take sanyi ya shiga jikinta, Nihad na shiga bandakin
Husnah ta jawo jakarta da sauri ta bude wani abun maye ta zuba kusan quarter a
cikin ɗan malt din ta rage sannan tayi saurin mayar da shi cikin jaka ta ajiye
jakar, har ta dauko pillown Nihad xata cire makulli sai kuma ta fasa ta mayar da
sauri, Nihad ta fito daga bandakin bayan tayi alwalan ta nufi inda xata kwanta
Husnah tace "Don girman Allah ki shanye guntun malt din nan saura kadan, ta6a ki
ji" Nihad ta girgiza kai tace "Aa baxan sha ba kawai ki ajiye" Husnah ta dinga
kallonta sai kuma tace "Ohhh sai yanxu ma na gane, wai kyankyami yasa baki son ki
sha kamar warce ta zuba na bakinta a ciki?" Nihad ta kalleta tace "Ni nace maki
haka?" Husnah tace "Aa haka ne mana, banda haka meye don na sha malt na rage maki
ki ki shi Nihad?" Nihad tace "Ke dai kin san yanda xa ki bi ki juya magana, ni na
gaya maki haka? Ko daxu da kika dau ruwana kika sha gani kika yi na zubar?" Husnah
ta mika mata gwangwanin tace "Ni dai gashi babu yawa ki sha don bana son Allah ya
kamani da walakanci da abinci" Nihad tace "Wai ba daxu kika ga na dau malt na sha
ba salon inyi ta tashi cikin dare fitsari" Tsaki Nihad ta ja ta amshi gwangwanin
hannun Husnah ta kwankwade lokaci daya ta ajiye gwangwanin, Husnah sai kallonta
take tayi wani Murmushi, Nihad ta kalleta, da sauri Husnah ta dauke kai ta lulluba
da duvet tana cewa "Ki kashe mana wutan sai da safe" Nihad na yamutse fuska tace
"It has a different taste" Husnah tace "Aa hajiya sai dai bakinki ne" Nihad na
kallonta tace "Amma tsakaninki da Allah babu abinda kika zuba a malt din nan
Husnah, ni na sha gaya maki bana son irin abubuwan nan kuna forcing dina sai na
sha, dama shi yasa kika dage sai na sha?" Dariya kawai Husnah tayi tace "Oho dai,
ko ba komai yau xaki yi bacci me dadi brain dinki yayi relax, habaa" Daga haka
Husnah ta shige duvet, Nihad ta dinga mata wani irin kallo, can ta ja tsaki ta yi
kwanciyarta, she wish ta gano abinda Husnah xata mata kenan da baxata sha malt din
ba ko me xai faru, ko minti goma ba ayi ba Nihad ta bingire da wani nannauyan
bacci, Husnah ta juya tana kallonta tana Murmushi, har sannan kuma ruwa ake
kamar da bakin kwarya. Sha daya dai dai Husnah ta cire duvet din jikinta, ta sauka
daga kan gadon, ta zaga ta inda Nihad take bacci kamar warce tayi tseren awa biyu,
janye pillon kanta tayi ta ciro makullin ciki sannan ta ajiye pillown nan gefenta
ta bude jakarta tayi shafe shafen da xata yi sannan ta nufi kofa, bude kofar tayi a
hankali ta fita, taga duk an kashe wutan gidan, tana lalubawa ta nufi dakinsa,
murda kofar dakin tayi slowly ta bude, she saw him kneeling a kusa da gadonsa ya
daura kansa saman gadon wearing just his trousers, ta shigo dakin da sauri ta kulle
kofar da makulli tace "Subhanallahi, me ya faru? Lafiyarka kuwa?" Lkci daya ya dago
da fierce eyes yana kallonta, tayi kasa da murya ta karasa kusa da shi ta durkusa
gabansa tana kallon broad chest dinsa tace "Ko dai baka da lafiya ne?" Bata jira me
zai ce ba don she was more than Randy a moment din, ta kai hannu chest dinsa, lkci
daya cikin dubara tayi loosening din igiyar rigarta, rungumesa tayi gam murya can
kasa tace "Ka gaya min me ya sameka...." rufe idonsa yayi sai kuma ya bude da
sauri, da duk karfinsa yayi karfin halin hankadata gefe har sai da ta fadi, sai
kuma ya mike cikin husky voice dinsa yace "Me ya kawo ki dakin nan?" Daga sama har
kasa take kallonsa, dariya ma ya bata, a wannan yanayin da take kallonsa daga sama
har kasa har yake da karfin halin tambayarta me ya kawota dakinsa, wani er dariyar
bariki tayi, tasan yau TBD straight up, cike da kissa ta cire rigar jikinta ta
jefar nan gefensa tana masa wani shu'umin kallo da lumsassun idanuwa, kauda kai
yayi cikin zafin nama ya nufi belt dinsa dake saman jaka bata ankaraba sai jin
saukan belt tayi a jikinta, gigicewa tayi saboda azaba, ya dinga zabga mata belt
din iya karfinsa, ihu take tana jin kamar ranta ake zarewa sbda azaban belt, ta
dinga neman yanda xata kubuta daga hannunsa ta ihu a gigice, duk inda ta yi haka ya
dinga bin ta yana sauke mata belt din duk inda ya samu a jikinta, a wannan daren
Husnah ta ga jalala, kawai ta sa ma ranta karshen rayuwarta ne ya zo, tun tana
rokonsa da muryarta har muryar nata ya daina fitowa, dukanta yake iya karfinsa da
belt kamar an aikosa, ga shi ta garkame kofar dakin balle ta fita, har bandaki ta
shiga ya bi ta yana duka daga karshe ta fito da rarrafe, dukan da yake mata ya sa
shi jin saukin axaban da yake ji a lkcn, sai da ya gaji don kansa bayan yaga yayi
mata lilis sannan ya jefar da belt din after 30mins kenan, nan ya bude kofar dakin
yana sauke numfashi, tsabar yanda ta jibgu ga kofa a bude amma ta kasa motsawa daga
inda take balle ta fita, ya nufota ya kalla mata wani wawan mari har sau biyu a
fuska ya dau shegiyar rigar baccinta ya hada da ita yana janta ya fito da ita
parlor yayi wani hajijiya da ita sannan ya cillar da ita da rigar ya koma dakinsa,
gudun kar ya sake dawowa ya sa ta karfin halim rarrafawa da kyar ta nufi kitchen,
gaba daya jikinta shatin belt ne rudu rudu ga bakinta sai zuban jini yake, idonta
daya kuwa ya kulle, tana shiga kitchen din hannunta na rawa da strength dinta na
karshe ta saka makulli kafin ta fada kasa rigijib. Tun Khalil na daurewa yana
cijewa, daga nan ya koma can, daga can ya mirgina ya koma nan kamar me labor har
dai yaji he is going to harm himself, he couldn't bear it anymore, Mikewa yayi
kamar wanda aka tsikara ya fice daga dakin, tsaye yayi corridor ya hade kansa da
bango corridon, yana ta tsaye a haka for almost 5 mins sai kuma ya kalli kofar
dakin Nihad, murda kofar yayi amma bai bude ba, can ya runtse ido ya sa kafa ya
tura kofar staggering inside the room, ya manna hannunsa jikin switch din dakin
yana sauke numfashi, standing there for another 2 mins kafin ya kunna wutan dakin a
hankali, tana saman gado ta dukunkune can saman jikinta da hijab daga kasan waist
dinta har ƙafafuwanta kuma babu wani obstacle sai na lingerie dinta and she is
sleeping heavily, hade kai yayi da bango ya rufe ido yana sauke breathing dinsa a
hankali, can ya bude idanuwansa da suka yi jajir, ya kashe wutan dakin ya nufi kan
gadon, gefenta ya fada yayi rub da ciki, perceiving her scent all over, da yayi
attempting kai hannunsa jikinta sai wasu abubuwa suka dinga fado masa a xuciya, and
all of a sudden ya janye hannunsa ya zamo kasa a hankalii ya daura kansa gefen
gadon, yana ta durkushe a hakan har kusan karfe biyun dare, zuwa sannan yayyafi
kawai ake ruwan ya tsagaita... Da kyar Nihad ta bude idonta ta dalilin fitsari da
take ji, ana ta kiraye kirayen sallahn asuba ta sauko daga saman gadon tana layi
xata bandaki, gaba daya jikinta is so weak, tutunbe ta ji ta ci da mutum a kasa
lkci daya kuma ta fada kansa, wani ihu ta fasa a mugun tsorace tana tattabasa amma
lkci daya hankalinta ya ɗan kwanta jin kamshin turarensa, zamewa tayi ta sauka daga
jikinsa ta zauna gefe tana kallonsa cikin duhun don jikinsa taji xafi kamar me, nan
da nan mugun baccin da ke idonta ya washe gaba daya, da sauri ta mike ta tafi ta
kunna switch din dakin, kwance ta gansa nan kasan tiles ko riga babu a jikinsa, ya
bude jajayen idonsa, ta dawo ta duka gabansa tana kallonsa, bata san sanda tace
"Baka da lafiya ne?" Bai ce mata komai ba yayi karfin halin mikewa zaune, ta koma
baya bata kara ce masa komai ba, Mikewa tsaye yayi taga yana layi kamar wanda ya
sha ya bugu, ta tashi tsaye da sauri kafin tace komai yayi baya zai fadi, xaro ido
tayi ta jawosa ita a dole xata tarosa, amma ya rinjayeta sai ga su a kasa, ta zaro
ido cike da azaba tace "Wayyo bayana" Cike da karfin hali ya dagata ya fada gefenta
can underneath his breathe ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login