ENGLISH DESCRIPTION
A cikin duniyar soyayya mai cike da rudani, kishi, da boyayyen sirri, labarin NAMIJI BAYA KAD’AN ya zo da wani irin salo da zai rikita tunaninka ya girgiza zuciyarka.
Khadija, kyakkyawar bazawara mai farin jini, wadda ta dandana radadin aure sau uku, ta rantse ba zata sake yarda da soyayya ba. Amma a gefe guda, akwai Mahmud, saurayi mai cike da izza, nutsuwa, da boyayyar wutar kauna da take cin ransa tun yana karami.
Abin da ya fi tayar da hankali shi ne... soyayyar da Mahmud ke boyewa ba irin ta ‘yan uwa ba ce.
Shin zai iya karya dukkan shingaye na al’ada da shekaru domin ya mallaki zuciyar Khadija?
Ko kuwa rayuwa zata sake jefa Khadija cikin wani sabon zafi na soyayya?
Lokacin da masu nema suka fara shigowa rayuwarta daya bayan daya, zuciyar Mahmud ta fara shiga wani yanayi mai hatsari tsakanin so, kishi, da burin mallaka.
Soyayya mai zafi. Kalamai masu rikitarwa. Sha’awa mai karfi. Sirrin da zai iya rusa komai.
Idan ka taba neman:
Hausa novel mai zafi
labarin soyayya mai rikitarwa
romantic Hausa story mai dadi
novel din da ke dauke da darasi da nishadi
To wannan labari naka ne.
Domin a wannan karon, soyayya ba wasa bace.
NAMIJI BAYA KAD’AN... amma shin zuciya zata iya daukar nauyin wannan soyayyar?
HAUSA DESCRIPTION
In a world of love filled with tension, jealousy, and hidden secrets, A MAN IS NEVER TOO YOUNG delivers a story that will twist your mind and grip your heart.
Khadija, a beautiful and admired divorcee, has tasted the pain of marriage three times and sworn never to fall in love again. But then there is Mahmud, a calm yet intense young man hiding a dangerous love that has grown inside him since childhood.
What makes it even more shocking... his love for Khadija is not the love of family.
Can he break every boundary of age, culture, and expectation to claim her heart?
Or will life drag Khadija back into another storm of heartbreak?
As suitors begin to circle her once again, Mahmud is pushed into a dangerous emotional battle between love, obsession, jealousy, and desire.
A burning romance. Tension-filled moments. Forbidden attraction. A secret that could destroy everything.
If you love:
intense romance novels
emotional love stories
forbidden love drama
African and Hausa romantic fiction
Then this story will pull you in and refuse to let go.
Because this time, love is not innocent.
A MAN IS NEVER TOO YOUNG... but can the heart survive it?