Showing 177001 words to 180000 words out of 214217 words

Chapter 60 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

71

yanzu ta marmashe ™irjinta ya yi mata wasai, soyayyar ta

zama murgayya. Ta matsa dab da shi ta ce



"Idan ka sake ni, na ce sai me Abdullahi? Ko kana tunanin zan mutu ne? Kana tunanin

ba zan iya komawa wajan dangina bane? Wallahi ba aurenka a kaina baya gabana bai

daman ba"



"Ni kike faWawa haka?"



Cikin ™araji ta ce "Na faWa, waye kai? A kayan miya wane Abdullahi? Ni wacce na

buWe ™ofar wula™antani da cin zarafina na gaza gane cewa daman haka halin maza

yake, mace zata ja namiji inuwa idan ya tashi gwanya mata ya kai ta cikin tsakiyar

rana mai azabar zafi, ya Wora mata garwashin azaba, na yi ladama na yi dana sani, i

regretted it, regretted everything, wallahi na tsanai kai na i failed as a mother,I

failed as a daughter....,"



Sa'adah dake bakin ™ofa ta yi cak, jin turanci na fita daga cikin bakin Ammo,

turanci bana wasa ba, tana wani acting like a queen, muryarta na fita saWara bayan

saWara ta ce "Kai ba masoyi ne bane mugu ne, kai ba malam bane shaiWani ne, naga

irin naku ri™on auren na Hausawa DAMA SUN FAŠA MINI, na Wauka cikakken mai hankali

na aura, Malami musulmi wanda zai tayani ri™e amanar da Ubangiji ya Wora mini na

yara, zai taimaka mini wajan gyara kuskurena ashe ANA MUSLIM na aura, ashe mugu

azzalumi na aura, wanda bai san darajar aure da hak™in da yake cikin shi ba, bai

darajar yaran da Ubangiji Ya azurta shi da shi ba, wallahi Allah Ya...,"



Sai ta yi saurin yin shiru kawai tana buWe hannunta ta ce "Enough is enough, I'm

scarred,na gaji na gaji"

Ta ce idanu cike da hawaye.



Cikin sauri Malam ya Waga hannu zai mare ta, kafin ya ™arasa Ammo ta sauke masa

lafiyayyun maruka a fuskarsa sai kuma ta yi baya tare da dur™ushewa saman

™afafuwanta ta rushe da wani irin raunataccen kuka tana cewa



"It's over, between us"



Sa'adah waje ta yi itama tana kuka sosai kamar ranta zai fita, hankali tashe babu

abin da yake bata mamaki da Waure mata kai jin turanci a bakin Ammo, duk yadda suke

so da ™aunar karatun book ashe ta iya ta yi musu burus bata ko ganin gabanta a haka

take tafiya idanu cike da hawaye.



*

I. Qasim kimiyya ne tsaye cikin Wakin asibitin hannunsu ri™e da baby boy Win dake

cilla ™afafuwa gwanin sha'awa suma fal kan yaron, ya dinga jin so da ™aunar babyn a

zuciyarsa, a hankali ya kalli macen da take buWe ido da ™yar,data ga haske take

rufe ido ita haryanzu bata yarda cewa ta zo duniya ba ta takure jininta waje guda

cikin lallausan shawel Win da Qasim ya siyo sumarta har wajan goshi,a duk sanda zai

Wauki yarinyar fargaba ce take cika masa zuciya da tsoro ya rungometa a jikinsa ya

ce



"Matsoraciya, kar ki yadda ya fiki wayo" ya ce idanunsa cike da hawaye. Ya daWe

ciki kafin ya ajjiye su kusa da mahaifiyarsu wacce har yanzu bata motsa ba, kullum

abu Waya



*

Paaahh ya kalli Zahiyerh kafin ya ce "Junaid ya ce kina nema na"



Ta jinjina kai, bata kalle shi ba ta ce



"FaWa mini komai na abin da ya faru da Maamah, completely"



Ya yi shiru yana tunani bai sani ba ko zata fahimta ko kuma zata gasgata shi?

Wannan dalilin ya sa ya kasa magana sai ta Wago kanta daga saman wayarta ta ce

"Abdul-Johar"



"Afuwa Zahiyerh"



Ya gyara zama ya ce "Kamar yadda kika sani sanda Safiyyerh ta kammala primary

school Winta na yi ™o™arin ganin mun koma ™asar waje ta yi karatu secondary school

a can, amma ta kafe ta ce dole ita a Nigeria za ta yi karatu a nan Winma akwai

makarantun masu kyau, kuma a Nigeria aka haifeta me ya sa zata gujewa ™asarta? Daga

baya na fahimci ashe dalilin wata ™awarta ko na ce aminiyarta ya saka Maamah ™in

™asar waje, ta kafe ta nace naje wajan mahaifin yarinyar kin ma santa ai Safiyyerh

sunanta, na bu™aci ya bani dama na haWa Safiyyerh da Maamah na kai su ™asar waje

karatu, sai ya nuna rashin amincewar hakan bai kamata ba, na faWawa Maamah kin san

yaro duk sanda ka yi ™o™arin yi masa abin da baya so sai an samu matsala, na yi

tunanin ko ta je ™asar wajan ba lallai ta yi karatun ba, na ce ta zaSi makaranta

sai ta ce Fgc na cike komai ta fara zuwa, kullum tana Waukan first position, amma

sai ta sauya result Winta dana Safiyyerh ™awarta, ta kawo mini matsayin ta Wauki

2nd position,a tunaninta ban sani ba, ta manta cewa da handwritten Winta dana ™awar

ba Waya bane, ban damu ba, domin na san a information na makaranta dole ita ce a

gaba, a haka ta yi jss 1 da 2 duk hutu bama yi a ™asar. Kwatsam sai ta zo mini da

zancen wai taga wani yaro tana son shi, don Allah na aura mata shi, na ce ya sunan

yaron ta ce bata sani ba, sai na Wauki maganar a shashanci, a take kuma ta ki ai

Maamah bata taSa zuwa da magana makamancin hakan ba, tabbas da gaske take magana

Waya take yi, gudun kar ta saka soyayya a ranta ya sa na yi saurin ce mata na

amince amma sai ta yi first graduation,ta kawo first certificate Winta, a ranar

kuma zan yi maganar aurensu amma da sharaWin kar ta yadda ta bari yaron ya gane

yana son ta, kuma kar ta sake yi mini maganarsa, she agreed and she accepted, a

lokacin ta ce tana son zama kamata na ce kowa zata zama. Bayan haka kullum tana

cikin rashin lafiya sai na Wauka ko ciwonta ne, bata taSa ce mini ga abin da yake

damunta ashe ciwon soyayya ne ban sani ba. Har na gaji na Wauke ta muka bar ™asar,

a can komai ya lalace ta kasa dauriya duk da tsananin tawakkalin Maamah, yanzu za

ka yi mata abu yanzu zaka manta, soyayya a lokacin ta ci ™arfinta duk da bai kamata

a wannan shekarun ace ta faWa soyayya haka ba, lokacin ™uruciya ce matakin

teeganer, na gaza tunanin cewa a lokacin adolescence stage yara sun fi Waukan abu

very serious ta zaSi da kuma sanyawa a rai, kuma ban taSa kawowa har yanzu yaron

yana zuciyarta ba. Ranar data zo mini tana kuka akan ina al™awarin da na yi mata,

sai na ce ba gaskiya bane, wasa nake mata domin ta nutsu ta yi karatu, ba har

zuciya ba, kuma ko babu haka aure ita da yaron ba zai yiwu ba, saboda na yi

al™awarin aurenta da ga Ashraf Wan wajan SharfaWi asalin sunansa Alhassan tagwaye

ne shi. Kuma idan har ni na haife ta kar ta sake yi mini maganar wacan yaron, ta yi

mini biyayya. Again she agreed, she obeyed, bata sake yi mini maganarsa ba, kullum

zata nuna she is ok bata da damuwa, ashe idan ta ware kanta kuka take yi, zuciyarta

kullum cikin ™unci take damuwa ashe har sada™a take yi Allah ya yafe mata, amma

tana da sanya abu, ta kasa controling na zuciyarta, ashe damuwa ya yi mata illa mun

Wauka aljanu ne ma da ita, ban taSa nutsuwa na fahimci cewa cutar damuwa depressed

ne ya kamata ba, saboda ina zarya daga ™asar da muke zuwa Nigeria akan wani case da

nake dubawa. Ta fara zuwa makaranta ashe bata ma zama a makarantar ta haWu da wata

muguwar ™awa, ta fara bata maganin shaye-shaye da yake sata baccin da take kasawa,

ina da tabbacin da a zahirin kwalbarsa Maamah taga maganin ba zata sha ba, sai

™awayar ta yi amfani da lemo wajan bawa Maamah, na san Maamah ta son abin kwaWayi

ban kawo wani abu ne a cikin lemon ba, a haka har ta saba da sha, daga nan abubuwa

suka faskara ta dinga ihu tana cewa zata mutu ga mala'ikan Waukan rai nan, sai na

fara rufe ta a Waki, har lokacin kuma bata faWa mini cewa akan yaron bane, kwatsam

watarana muka nemi Maamah a ™asar da muke muka rasa, daman a lokacin ta tsani a

dinga ce mata Safiyyerh sai Aafiyyah haka dai muka fi ra'ayinta...,"



Paaahh ya yi shiru, kan shi a ™asa idanunsa jawur kamar yanzu komai ke faruwa.

Ummimi kallon Paaahh take yi da wani irin expression looking daga cikin idanunta.



"Abdul-Johar"



Ya kalli Ummimi ya ce "Ashe lokacin ne mafarin ™addarar Maamah, ban san cewa ™aunar

da nake yi mata ta yi girman haka ba, sai dana wayi gari naga bata tare dani, yanke

jiki na yi na faWi, nan take Ummi hawan jini ya kamata har ya nemi kashe mata

idanu, na fara nemanta ido rufe, har Nigeria na koma babu Maamah. Abin da ya bani

mamaki bincike daya nuna mana cewa tana Lagos, a Lagos Win muka sameta cikin jini

an caka mata wu™a an yi mata fyaWe, Ubangiji ne ya ™addara dani da ita zamu cigaba

da rayuwa, na karaya sosai, ban taSa jin cewa za ta yi rayuwa ba, na san dai hakan

™addararmu ce

da kuskure na, na yi mata al'™awarin dana gaza cikawa. A lokacin na samu ciwon

zuciya har yanzu kuma matata da yarana babu wanda ya sani sai yanzu dana ke faWa

miki. Mun jima a asibiti hankalinta ya tashi jin cewa an yi mata fyaWe, ita bata

san ya aka yi ta tsinci kanta a Lagos ba, tun kafin mu bar asibitin ciki bayyana a

jikin Maamah hankalina ya sake tashi, ciwon zuciyata ya kuma tsananta ya kai

matakin da ba lallai na iya cigaba da rayuwa ba, a haka muka tattara na nemana gida

a Germany muka zauna, na tattara yaran na yi musu bayanin komai banda Aliyu domin

yana can wajan aikin soja, Junaid muna tare da shi always, Hashim da Awais suna

karatu, na ce kar na sake na ji maganar a bakin wani, kuma da ace na san wanda ya

yi wa Maamah fyaWe ko komai nawa zai ™are muddin yana raye wallahi sai na Wauki

mataki a kan shi, ko a yanzu ban ha™ura ina ta addu'a kullum ina bada sada™a. Bamu

faWa mata tana da ciki ba sai sanda ta fara jin motsi a cikinta, dake cewa ita dai

maciji ne a jikinta, domin tattara ta mance maganar fyaWe bama taSa yi mata maganar

hakan, a lokacin nakan ce mata shikenan wata zata haifi maciji, sai ta fara kuka ta

ce tana shiga uku mutuwa za ta yi, ko bacci take yi cikin ya motsa sai ta fara ta

sakko ™asa tana ™wala mana ihu da kiran sunan mu, ciki bana halak ba, amma kyawun

da ta yi a lokacin Sata baki ne, gashi yaro cikin ™oshi lafiya yake, da ina da iko

zubar da cikin zan yi wallahi, Ashraf ya amince zai aureta haka saboda yana son ta

sosai, sai na fara tunanin komawa Nigeria muka gama shiri tsaf, a nan nake cewa ai

ciki ne da ita haihuwa za ta yi, ga mamakina sai naga kamar fuskarta ta faWaWa da

murmushi, murmushin da har yanzu na gaza gano ma'anarsa har muka sauka a Nigeria

kuma Kano bata sake cewa komai ba, ni da ita motar mu Waya, sauran kuma motarsu

daban, hanyarmu ta zuwa gida daga airport Ubangiji ya saukar mana da mummunan

hatsari, wanda ya yi sanadiyar da ya saka Maamah ta yi loosing memory, tunaninta na

baya ya goge daga cikin ™wa™walwarta, a lokacin data farka da naje wajanta cikin

idanuna ta kalla ta ce Who are you? Hankalina ya tashi sosai fiye da sosai sai na

sake yanke jiki na faWi, babu wanda ta iya ganewa cikinmu a lokacin kuma Dr Hash ya

yi mata aiki, kafin a fito da ita ma daga Wakin operation Win na Wauke ta muka bar

asibitin, a gida aka gama yi mata treatment, na ce nine mahafinta kowa na faWa mata

matsayinsa har ke da Aliyu, sai na ji daWi Ubangiji ya kawo mana sau™in abin, ta

manta komai a har makarantarsu na nuna mata Kinal na ce ™awarta ce bayan na gargaWi

Kinal ce, haka na nuna mata class mate Winta Kimiyya na ce abokinta ne sunansa

Qasim kuma duk ta yarda a lokacin muka daina ce mata Aafiyyah sai Safiyyerh,

lokacin kuma na fahimta lossing memory Win ba mai nisa bane, sai ka bu™aci dr hash

yana yi mata allura wannan dalilin ya saka duk sanda ta yi yun™urin tunawa sai a yi

mata allura, lokacin na samu damar cika mata muradinta da take cewa tana son zama

kamata, na fara bata horo a Soye na musamman kuma ta fara online classes Sangaren

business ta ™ware sosai akan harkar kuWi, sai SharfaWi yazo da bu™atar Waukanta

aiki a Company kuma matsayin Manager ban yi musu ba domin ai Wansa zata aura"



Shiru ya yi alamar ™arshen maganar kenan sai Ummimi ta ce



"Ina yaron data haifa? Mene amfanin rabata da shi? Duk wahalar data sha ta haifo

amma duk bata san cewa tana da yaro a duniya ba?"



Ya yi shiru. Tana ™o™arin magana AA MAJ ya shigo ya ce "Sai ka faWa mini waye shege

tsakanin ni da Maamah, waye ba Wanka ba?" Paaahh ya kalli Aliyu, sai kuma Aafiyyah

ta shigo bata ji komai ba sai maganar Aliyu don haka ta ™arasa kusa da Maj ta tsaya

itama tana kallon Paaahh kamar yadda Aliyu ya tsare shi da idanu ta ce "Paaahh don

Allah ka faWa mana waye ba Wanka ba?"



Sai ya yi murmushin takaici yana mi™ewa tsaye ya juya baya ya ce "Ko baku tambaya

ba, yau na shirya zan faWa muku waye Wana a cikinku waye kuma bani na haife shi ba"



Ummimi ta mi™e da sauri ta ce "Ka kar soma Abdul-Johar ban goyi bayan ka faWa musu

gaskiya a yanzu ba"



"Me ya sa?" Junaid asked yana shigowa cikin parlourn. Dr Hash da Awais ma suka

shigo haka Ummi.



Itama Ummi kuka ta fara ta ce "Don Allah Dig ka yi shiru da maganar nan, ka bar

maganar nan kar ka faWa "



Dai Paaahh ya yi murmushi ya ce



"Me ya sa? Bani lokacin, kwanakin da suka rage mini a duniya kaWan ne, kuma baku

san komai ba, idan na mutu ban faWa musu gaskiya ba ya kuke so na yi da hak™insu

dole na faWa" a gigice Ummimi da Ummi suka yi kan Dig Johar ganin yana tarin jini

"I most telling you the truth, time is not our side ba wani lokaci"



"No please, babu abin da zai faru ka yi shiru ba sai ka faWa ba don Allah"



Cewar Ummi tana ri™e Paaahh sai kuka take, Aafiyyah tuni hankalinta ya tashi ta

gigice jikinta ya fara rawa da Sari sai ajjiyar zuciya take saukewa ta kasa yin

kuka, AA MAJ ne ya kama hannunta ya dam™e cikin nasa. Junaid ya ce "Daddy ka faWa

mana gaskiya muma mu fita daga cikin shakku da kokwanto"



"Junaid zan faWa zan faWa"



Sai ya yi kasa da kai a hankali kuma ya Wago ya kalli AA MAJ ya kalli Aafiyyah sai

ya ce "I am sorry, ba kowa bane wanda bani na haife shi ba a cikin ku

face..............

=Ψ₯άChapter 10: The Evidence



"Aliyu shine wanda ba ™wayar haihuwata ya samar da shi ba, Aliyu ne wanda ba jinina

ke gudana a jikinsa ba, Aliyu ne wanda ba fito daga cikin tsatsona ba, Aliyu ne

wanda na rufewa duniya asalin matsayinsa da nasabarsa ga Marafa family, Aliyu is

not my son, but he is blessing to me, ya yi mini abin da ko jinina ba zai iya yi

mini ba, ya yi mini biyayyar da ko su Junaid sai haka" ya yi shiru da maganar, yana

jan numfashi a hankali kuma ya juyo gabaWaya yana ™arewa kowa dake cikin parlon

kallo, musamman Maamah domin ya kasa kallon direction Win da Maj yake tsaye,

muryarsa na Wan rawa duk da dauriyar da yake da ita ya ce.



"Is that what you want?" Ya ce a hankali.



"Shikenan shikenan. Na faWa muku gaskiya, gaskiyar da nake son a binneta a nan

wajan kar na ji komai a waje, jininka wuya za shi"



Ummimi ta ce "Sai dai, gurbin ido, ba idon bane Abdul-Johar"



"What do you mean? Kina son da™ile Aliyu daga kallon uba da yake mini ne, saboda

kin san kina da ikon hakan, kina son farra™a tsakaninmu Zahiyerh? Haka kike so?"



"Ko kaWan, ban taSa barranta Aliyu da kai ba, ka sani abin da ka yi zunubi ne ba

kuskure ba, kar dokin zuciya ya jaka zuwa turbar halaka Abdul-Johar ka gyara wannan

shaci-faWin naka, ka yi ™o™arin lashe aman da ka yi domin anyway ban ga alfanu da

tasirin wannan abin ba" ta ce idanunta jawur har yanzu kuma ta kasa fidda hawaye,

abubuwan da suka yi mata tsaye a zuciya idan ta ce kuka za ta yi musu to akwai

bu™atar ta ajjiye bokiti domin tissue ko hanky ya yi mata kaWan wajan tare gudanar

hawaye daga cikin idaniyyarta, bata isa ta iya kaucewa wannan cukurkuWaWWiyar

™addarar, she believe in fate, ta kuma yi accepting hakan a matsayinta na

cikakkiyar musulma, cikar imanin mutum shine, yar da da ™addara, bata son dai kawai

Abdul-Johar ya yi ladamar abin da ya aikata, domin hakan kamar an kashe maciji ne

ba'a sare wuya ba, bata so buWe gaskiyar ta wannan hanya da tsigar ba.



Maj tunda furucin Paaahh ya sauka a kunnensa ya ji bugun zuciyarsa ya tsaya na

shuWewar wasu da™i™o, shuuuu! Shuuuu! Shuuuu! Kamar saukan ruwan sama haka yake jin

sautin amon muryar Paaahh, sai ya ji wani sanyi a gaSSansa, sai ya ji nutsuwa,

nutsuwarsa data saukar da rauni a zuciyarsa mazan jiya. Hamdala, ya yi a zuciyarsa

ya godewa Sarki Ubangijin talikai, daya wanzar da gaskiya a kan shi, ba'a kan ta

ba, damuwar da zai shiga idan ya kasance Maamah ce ba jinin Marafa family ba, ya fi

gaban kwatance, wani miki ne wanda kan iya zama maroro a zuciyarsa mai wahalar

samun magani. DaWi, farinciki, gamsuwa, nutsuwa, sune suka mamaye shi, da maye

gurbin wasu-wasi da taraddin da zuciyarsa take ciki, amma hakan bai hana Waya

zuciyarsa faWa masa tare da tambayarsa cewa;



"Waye mahafinka Aliyu?"



A fili kuma Junaid ne mai ™arfin halin cewa "Waye mahaifin Yaya? Me ya sa aka rufe

mu, mene dalilin Soye gaskiya, wanne irin hali kuke tunani Yaya zai iya shiga? Haba

daddy!"



Paaahh ya juya ya kalli Junaid sai ya jinjina kai ya yi shiru, a hankali kuma ya

™arasa zuwa gaban Maj, ya mi™a hannunsa ya ri™o na Aliyu, cikin kwantar da murya ya

ce "Kar ka hau majajjawar son zuciya,ta ingiza ka zuwa tubalin danasani, komai ya

faru da Šan'adam, Ubangiji ya rubuta faruwar hakan a zanen allon lauhil Mahfouz,

al™alamin da baya taSa rubutu ™arya. Aliyu, kar ka karaya kar ka ji kamar bani da

iko da kai, kar ka ji kuma kamar kai ba daga jikina ka fito ba, ka Wauka Ummi ta yi

dakwan cikinka, kuma ta yi na™udarka, ka cigaba da kallon mu matsayin one big

family, we love each others, support, care don Allah kar ka bari ia raunata.

Hashim, Junaid, awais duka ™anenka ne, babu wani tarihi da zai sauya hakan...,"



Paaahh ya tsahirta da maganar, sai juya ya kalli Maamah, dake tsaya ta kasa motsi

sai rarraba idanunta take yi fuskarta ta yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login