Showing 129001 words to 132000 words out of 214217 words

Chapter 44 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

90

tata a screen system nasa wani irin bugawa ™irin Aafiyyah ya yi

shima Win Muhammad tsaye ya mi™e lokacin da sexcy eyes Winsa ya shiga cikin lulu

eyes Win Aafiyyah a tare kuma suka nuna juna ta cikin Vcall Win.



Idan an yi comments a conversation group maybe na fanshe muku na jibi na yi posting

gobe



=Ψ₯άMUTALLAB

B2: chapter 2: Who am i seeing



Kallon juna suka yi na wani lokaci, Muhammad cikin idanunta ya dinga kallo kamar

kallo na tuhuma ko zargi, sai ta ji kaifin idanunsa na tsinkar mata da zuciya, haka

kawai

take jin akwai wanda ya taSa yi mata irin wannan kallon, duk ™o™arinta na son

tunawa ta kasa, zuciyarta na sake ™arfafarta wajan kallon sake ci-gaba da kallonsa

wanda take jin wani abu mai kama da nutsuwa na sauka a ™irjinta yana ratsa

zuciyarta. Shi Win ma ita yake kallo musamman cikinta kafin ya Wan sake buWe

idanunsa tar saman fuskarta yana cije lips Winsa.



"Muhammad" Maj ya kira sunan muryarsa a buWe kuma a kausashe yana mai Wan buWe

idanunsa akan screen Win system Win.



Muhammad ya yi shiru, sai idanunsa daya janye cikin nutsuwa yana yin baya tare da

daidaita zamansa a kan kujerar daya nema ya zauna, ya Wan kwanta kaWan jin Wakin na

juya masa ™irjinsa na buWewa zuciyar dake ™irjin na tsukewa tana ™untata bugun da

™irjisa ke masa sai ya lumshe idanunsa tare da yin shiru bayan Wan kallon daya

jefawa AA MAJ Win.



"Ka san ta? Ita ce wacce kake magana akan ta ko? Kana da tabbacin hakan?" Maj ya

tambaya yana kallon tea Win dage gefe wanda ya Wan fara yin daidai da shan shi.



Madadin Muhammad ya bada amsa, sai ya Waga kafaWa kawai yana danna wayar hannunsa

ba tare da ya ce komai ba, dukda cewa akwai tarin kalamai cikin bakinsa sai dai

baya jin za su yi aiki a yanzu bashi da tabbaci da ™warin zuciyar sanin hakan. "are

you deaf?" Maj ya sake magana.



Silently Muhammad ya ce "Ask your wife idan ta san Muhammad, tambaya matarka mana

idan ta sanni" cewarsa yana sake cilla idanunsa akan Aafiyyah itama Win haryanzu

shi take kallo musamman zanen tattoo Win dage wuyansa.



"Kin san shi?"



Juya idanunta Maamah ta yi, tana Waga kafaWa itama kamar ba za ta yi magana ba sai

ta ce "Gashi ina ganinsa yanzu?" Maj ya ce "Kafin yanzu Win" ta sake Waga shoulders

ta ce "A'a, his voice seems familiar to me" ta ce tana sake yin shiru.



Muhammad ya yi murmushin da bai taSa yi ba, yana ci-gaba da speeding cork Winsa

daya sake tsiyayawa cikin glasses cup Win ya ce "Uhm" Maj ya ce "amma ka ce ka taSa

ganinta da ci....," cikin sauri Muhammad ya buWe idanunsa sai ya girgiza



kai kawai yana Waga hannunsa Waya ya zura cikin sumar kansa ya ce "No no no please"

yana faWin hakan ya kashe Vcall Win. Maj Win ma shiru ya yi yana zubawa system Win

idanu, a iya saninsa bai taSa ganin murmushin Muhammad har haka ba, ko faWa yake

masa sai dai ya kafe shi da idanu har ya yi ya gama ko tari ba zai yi ba, da yawan

lokaci idan ya ce "Muhammad magana nake fa?" Sai yaga Muhammad Win ya cije lips ya

ce "kace me?" "FaWa nake maka" a wannan lokacin Muhammad ya kan Waga kafaWarsa ya

ce "Bafa komai ke damun Muhammad ba". A hankali Maj ya jingina bayansa da jikin

kujerar yana mi™ar da ™afafuwansa saman table Win gabansa, a hankali ya Wauki tea

Win ya fara speeding nasa a nutse a kuma kame, bawai alamun haihuwa ya gani a

tattare da cikin Aafiyyah ba, ya faWi hakanne saboda yaga reaction nata da yadda za

ta yi acting idan ta ji furucin haihuwar, babu alamun haihuwa tattare da Maamah a

duk sanda yake tunani ko yake rufe idanunsa murmushin Amsh ke cikin idanunsa tare

da hasken farar fatar jikinsa irin hasken nan na Maamah na zabiya hattta idanunsu

Waya ne da yatsun hannun da kuma yanayin sumar kan. Har ya kwashe kwanaki cikin

gadirom na sojoji tunanin Aafiyyah ne a zuciyarsa su waye suka Wauke ta amma ya san

tabbas M. General zai dage wajan bincika masa abin da yake faruwa da kuma inda

Aafiyyah take, tsoro da mamaki ne kuma ya cika shi ganin an rufe shi ba tare da

wani dalili ba wannan cin mutumcin har rauni ya yi masa a zuciya. A Soye kuma Major

General ya kira can hedkwata ta Abuja aka haWa shi da Major Maj wata Maj Aliyu ya

shaida masa cewa tabbas an yi kidnapped Aafiyyah amma binciken sirri da suka

gudanar a Soye ya nuna Wauke Aafiyyah set up ne na hukumar FCID kuma staff Winsu ce

kuma tana bincike akan Scorpion ne. Jin sunan Scorpion ya saka AA MAJ yin murmushi

kawai tare da kashe wayar.



A hankali ya juyo ya kalli Aafiyyah har ya yi shiru zai mi™e sai kuma ya ja

numfashi ya ce "Wa kikai arrested?"



"Scorpion" ta bashi amsa.



"Kin tabbata shine?"



"Why are you question me?"



Ya mi™e tsaye hannunsa ri™e da cup Win tea Win, ita Win ma mi™ewa ta yi tana

™o™arin juyawa ta ji ya ce "Ki yi a hankali dai Safii"



"Me ya sa? Ni fa jami'a ce ta Fid ina da bindiga tattare dani me zan ji tsoro? Babu

abin da zai firgita Safiyyerh Dig Abdul-Johar Marafa"



Ya jinjina kai kawai yana mi™a mata raguwar tea Win hannunsa tare da Wauke idanunsa

zuwa ga agogon hannunsa yana duba lokaci cikin kamewa ya ce "ke nan za ki iya

arresting mijinki?" Ta juya idanunta tare da yin farfari da idanunta sai ya dubi

idanun da bakin nata ya Wan ja idanunsa ya lumshe lokacin daya kalli mitsitsin

bakin nata wani abu ya gitta a zuciyarsa alamun bu™atarsa zuwa ga matarsa, idan ba

mancewa ya yi ba ya jima da bawa 30yrs baya he need his wife by his side.



Ta ce "sai dai idan Maj bai shiga komar Fid ba, aikin mu ba sani ba sabo hatta shi

Dig Abdul-Johar Win da kansa Safiyyerh can arrest him"



Ta ce tana ficewa daga cikin Wakin a nutse ta je bakin ™ofar ta juyo suka haWa ido

kafin kuma ta Wauke idanunta ta ji an buWe ™ofar, idanunta ya sauka akan Waheeda

dake tsaye bakin ™ofar sai kuma Zahiderh dake taunar cimgam. "Bamu waje malama"

cewar Waheeda har tana ™o™arin bangaje Aafiyyah ta shige, ita Aafiyyah dariya ma

Waheeda take mata har yanzu ta lura bata gama sanin halinta ba, sai ta matsa ta

bata waje har ta yi ™o™arin tsayawa sai kuma ta fita ganin bata da wani issues da

abinda ya kawo su nan Win musamman Zahiderh. Bayan ta fita Maj ya kalle su sau Waya

sai kuma ya yi poiting Waheeda ya ce "Out... Out of my room"



"Uncle A gaishe....."



"Dalla can fitar mini a Waki"



"Uncle A please ka bani dama ka ji me zan ce maka akan Zahiderh" bata san ya ™arasu

wajanta ba sai da ta ji saukar wasu jerarrun maruka a fuskarta ya yi mata Sarin

mahaukaciya, nan take bakinta ya fashe ya fara jini, cikin sauri Zahiderh ta juya a

gigice wani fitsari na neman ™wace mata a wando a gigice itama Waheeda ta yi waje

tana fasa kuka tare da rufe hancinta suna fita ya rufe ™ofarsa ya shige cikin

bedroom a gurguje ya shirya cikin uniform Winsa ya fito a cikkaken soja M MAJ ALIYU

MARAFA. Bindigo wajan uku ne a ™ugunsa cikin sauri ta a fito yana jin Anty Turai na

kiransa a kiWime tare da ri™e Waheeda amma ya share ta, ta saki Waheeda ta biyo

bayansa yana fita compound ita kuma tana entrance "Aliyu ni nake magana kake iska

dani? Ta faWa tana nufarsa a haukace a zuriyarta tana tsinewa Aafiyyah.



"Ka Waukar mini cikin Waheeda ne balle kuma ka tayani na™udarta da zaka saka hannu

ka yi mata wannan marin? Wallahi i can't take it"



Tafi ya yi yana poiting Anty Turai tare da yin wani yare na sojoji, wasu manyan

sojoji ne ri™e da bindiga sukai kan Anty Turai suna bubbuWe mata manyan idanunsu

wani murWawa cikinta ya yi ganin tana yin wani motsi za su iya harbinta. Sai kawai

ta yi ™wafa ta juya tana kiran sunan Zahiyerh wato Ummimi.



AA MAJ da sauri ya nufi Sakar motar dake kunne tana jiransa, cikin sauri Lance

Corporal Leo da kuma Sergeant Arma Sergeant Timo suka sarawa Maj tare da buWe masa

murfin ™ofa ya shiga, wasu motocin suka shiga daban suka marawa motar Maj baya

sauran sojojin suka tsattsaya bakin gate da cikin gidan suna zagayewa..



*

Yana dur™ushe baya iya ko motsi saboda tsananin Waurin da aka yi masa, daga shi sai

gajeren wando jikinsa duka shatin duka farcensa na zubar da jini saboda cire masa

su da aka yi, kamar wancan karon tunda aka kawo shi ko tari bai yi ba, balle ya

basu haWin kai wajan sake tabbatar musu da cewa shine Scorpion Win da suke nema.

Baya bawa zuciyarsa damar tunani shi dai ya san ko zai dauwama a nan dole na cika

wasiyyar Zinariyarsa tabbas, ya kuma rasa sai yaushe ne abubuwa zasu zama daidai a

rayuwarsa? Ya rasa Muneeberh, ya rasa Diyna da Jaaanah, ya sake rasa uncle Ade ya

sake rasa Anty Hameeda. Shin annobar daga wajansa ne ko yaya? Duk sanda aka samu

mutuwar wani shine yake zama suspect wajan mutane da jami'ai, a rikice yake shine

Scorpion bashi da wani shaidar kare kansa, zanen ™irjinsa ma kaWai ya wanzar da

amsar da suke bu™ata for a year. A sanda ya Wakko Goje suka hau napep zuwa FS WORLD

ya ganta, ya kalle ta a lokacin da take Waukar photonsa, a lokacin shocked Win

ganin nata ya saka bai Wauki Waukan da ta yi masa serious abu ba, rashin tabbacin

ganinta a Nigeria gabaWaya bama Kano ba ya saka ya yi shiru a lokacin, duk da

maganar da Goje ke yi masa, bai Wauka zai yi saurin ganinta bayan fitowarsa ba.



She changed, ta sauya completely kamar yadda rayuwarta ya sauya, a lokacin kuma sai

ya ji Waukan da ta yi masa yana da ala™a da soyayyar da take masa kamar yadda ya

samu labari kuma ya fahimta Win, ya Wauka zata yi masa magana a lokacin sai yaga

akasin hakan bayan ta Wauke shi photon ta juya cikin companyn tana waya tare da

Wagawa security hannu. A sanda Eng Ali wali ya kira shi akan batun sace Aafiyyah

bai yi niyya ba, sai kuma ya ji tsoron su bawa wani aiki a yi mata wani abu, wannan

dalilin ya saka ya amsa amma har lokacin mamakin rayuwa da sauyin da Aafiyyah ta

samu yake yi, mene ya faruwa bayan ya barta cikin Waki a can Lagos? A sanda ya sake

nutsa idanuna cikin nata sanda ya je Companyn a zaune da yake saman katanga ji ya

yi zuciyarsa ta sake tsinkewa, bai san yaushe ya caka mata wu™a ba ya rasa

tunaninsa a lokacin da ya ji furucin tana da aure har take i™irarin soja ne

mijinta, babban abin da ya sake hauhawar zafin zuciyarsa yadda ta nuna bata san

wata halitta wai shi MUTALLAB ba, balle ta yi masa uzuri, irin uzurin da soyayya ke

samarwa, ya caka mata wu™a a inda ya caka mata a Lagos,

yana da tabbacin kuma ba zata mutu ba, a tiger most be a tiger always Damisa bata

zuwa ™asa kamar yadda dafin kunama kan iya razana tunani da gigita nutsuwarsa nan

take.



BuWe ™ofar ake ™o™arin yi yayi saurin dun™ule takaddar hannunsa tare da cilla wani

abu a ™asan harshensa, ya san dole za su iya amsar takaddar sai ya nannaWe ta tas

ya cusa cikin boxer Winsa daya kama ™ugunsa sosai. CI Chief Inspector of police

tare da ASP Assistant Superintendent of police under FCID ranks na matakin Junior

ranks ne suka shigo sai kuma Deputy Director Civil a Civilian ranks, a yadda suka

barshi a haka suka same shi a hankali suka dinga kallonsa sai CI ya ce "Na jima

banga tantirin yaro irin wannan ba, wallahi da muke neman Scorpion ido rufe ban

Wauka zan ga wannan matsayin Scorpion ba sam" sai ASP ya ce "Shima Win abin tsoro

ne, ka duba ™irar da Ubangiji ya yi masa, idanunsa abin tsoro haka jikinsa ka sake

kallon zanen ™irjinsa na bani da shakku akan cewa bamu Wana tarkwanmu akan daidai

ba, he is the one shine dai Scorpion"



CI ya jinjina kai ya ce "Sure, bai kamata mu ja lokaci ba domin cikin abu biyu

za'ayi Waya kamar yadda Dig Abdul-Johar ya sanar damu, ko dai mu kashe shi ko kuma

a yi masa allurar hauka ya zama bashi da amfani". Director ya ce "I agree with you

guys, ku duba mini takaddar wajansa muna bu™atar ganin abin da yake rufe mana"

kafin su ™arasa wajansa MOH ya yi namijin ™o™arin mi™ewa tsaye akan ™afafuwansa da

basa iya Waukan gangar jikinsa sai su kaga kaf ya kare su a tsayi da girma da faWi

a hankali kuma ya dinga binsu da kallo. "Where is the paper?"



Ya yi shiru. "Ku bincike shi"



Jikinsa suka fara dubawa babu komai cikin sauri CI ya kama wandon Moh yana zamewa

™asa ya ji saukar fitsari a fuskarsa, hakan ya saka da sauri ya yi baya tare

kakarin aman saboda saukar fitsarin cikin bakinsa, da sauri Moh ya ja wandon sama

ganin ya yi nasarar rufe takardar hakan ya saka

rukunin suka kira masu bada huro suka junawa Moh shocking nan da nan suka gigita

shi, suka ™arasa cire masa farcen hannunsa zafi da raWaWi da azabar da yake ciki ya

saka ya fara fasa kansa da dukkan ™arfinsa, motsin rashin lafiyar ™wa™walwarsa ya

tashi a lokacin a cikin idanunsa Deer kawai yake iya hango, da murmushinta da take

yi sometimes idan ranta ya Saci, sai ya ji wannan ha™urin nata ba zai tafi a banza

ba, ya daddage ya kurma ihun daya saka jami'an suka bar Wakin tare da barinsa yashe

jini yana zuba, ya dinga huci kansa na zubar da jini.



Sunansa ya ji ana kira, ya kasa buWe idanu amma a muryar ya san cewa Abbasa ce yana

mamakin ya aka yi ta shigo har nan? "Za su iya kashe ka idar baka bar nan ba, kana

da dama da ikon fita ga layarka nan"



Ya buWe idanunsa jajur yana gani dishi dishi Abbasa ta ce "Ba lokaci, na zo na faWa

maka ma'anar A.M.A ne amma sai sanda ka bar wajan nan"



"I can't...," ya furta silently kuma a wahale. Ta ce "Za ka iya fa, domin Ubangiji

bai halicci ruhinka domin su ba, domin su kashe ka ba, mutuwarka ba'a hannunsu take

ba kar ka basu damar haka"



Ya buWe rinannun idanunsa yana jin ™irjinsa na masa nauyi burinsa a yi masa allura

ko kuma a bashi ™waya ya sha ko zai daina jin zafin da yake ji a zuciyarsa, ji yake

kamar ya kashe kansa ya bi matarsa lahira su yi rayuwar su a can. "Ki bani abin da

kike bani" ta girgiza kai ta ce.



"Za su tuhumeka ina ka samu abin maye ka danna layar nan ka bar cikin gurin nan".

Ya yi shiru kawai yana rufe idanunsa wata gigitacciyar tsawa Abbasa ta yi wa Moh

wajan ya amsa sautin muryarta, da sauri kuma ta buga sandan hannunta ta rufe su

cikin yana ita da Moh yadda babu wanda zai iya shigowa cikin Wakin, haya™i ne ya

fara fita daga cikin bakinta da idanunta, harshenta kamar ya faWo sama ta ce "Ka

san adadin yadda suka cutar da rayuwarka tun kafin kazo duniya? Ba iya ita kaWai

take bu™atarka ba, mutane da yawa suna bu™atar kasancewarka a duniya, daga cikin

har mahafinka Moddibo, an fi cutar da rayuwarsa fiye da kai"



"Moddibo?" Moh speak very loudly.



"Ina nufin Abdullahi"



Ya girgiza kai ya ce "Ba ki da gaskiya Abbasa, da gaske ba ki gaskiya"



A ransa ya ji ba mistake ta yi ba wajan ambaton Aby da Moddibo. Ta ce "Tashi, ba

zaka cimma komai ba kana nan wajan ba zaka cimma komai ba, akwai wata rayuwar

albarkatacciya wacce ke jiranka ba'a nan ba, wacce kake hauka dominta ba zaka same

ta a nan ba"



A hankali ya mi™e zaune da ™yar ya zubawa Abbasa idanu da gaske bata da gaskiya

anya ita Win mutum ce? Tabbas kuma da Aljanna ce ita kallo Waya zai yi mata ya gane

hakan. A hankali ta sauke ajjiyar zuciya tare da juya sandan hannunta sai gashi ya

zama kujera ta zauna ta hakimce ta ce "Mutuwar Diyna da Jaaanah abin da ka shuka ne

ka girbe tabbas kai ne ka kashe su, zafin zuciya ya saka ka faWawa Hameeda cewa

Safiyyerh ta cancanci mutuwa, saboda ba zaka iya zama ka yi mata bayani ba. Ka

kashe Diyna da Jaaanah da hannunka tabbas ba tare daka sani ba kuma dole hakan zai

faru domin mutuwarsa tana rataye da ™addararka ne. Amma mutuwar Safiyyerh manufa

ce, auren Aafiyyah shine zai buWe babin komai da kawo ™arshen komai, domin aurenta

lashakka sai ka fita daga cikin gidan nan MUTALLAB. Kai inuwar da mutane da dama

suke jiran shan iska daga cikinta ne, abin da zan furta maka kafin kashe Zinariya

sai da aka yi mata fyaWe idan na ce ta mutu da cikin tagwaye a cikinta kar ka ji

mamaki, ban kuma faWa maka tabbacin cikin ba. Safiyyerh ™addararka ce Safiyyerh

kuskure wani da zunubin wani ne" ta jinjina kai ta ce "Kafin samun FS WORLD da

Aafiyyah dole acikin mutane huWu wani zai mutu, ko a rasa ita kanta Aafiyyah, ko a

rasa mahaifiyarka Ammo ko dai a rasa Aliyu mijin Aafiyyah ko a rasa.....," ta yi

shiru.



"Wa?" Ya tambaya.



"Lokaci zai bayyana na ™arshen"



"Bata da aure, liar....,"



"Injiwa waye? Tana da aure mijinta ne kuma sojan da take magana akai, shima

™addararsa na jingine data Aafiyyah ne. Ka tashi mu tafi"



Wani irin soya da raWaWi yake ji, numfashinsa ya tsaya cak wani irin tashin hankali

da bai taSa shiga cikinsa ba ya ruski Moh ya ji duniya na neman yi masa atishawar

tsaki, fyaWen da Abbasa ta faWa ya saka ya daddage ya kurma ihu iya ™arfinsa bai

san tafiyar Abbasa ba sai ganinsu ya yi a kansa. Dig Johar ya kalli Moh kana ya

juya ya fita waje da sauri ya ce "We can't kill him, sai mun fara gwada

™wa™walwarsa idan mun tabbatar yana da taSin hankali kamar yadda shekarun baya aka

shaida mini ba zamu iya kashe shi ba, saboda doka bata aiki akan mahaukaci maybe mu

sake yi masa allurar da zata ™arasa haukata shi gabaWaya yadda ba zai iya aikata

komai ba" wani ya ce "Sir. Duk kisan da yake yi yana sane fa, kamar Waukan fansa ne

yake yi mu fara bincikar dalilin kisan ina tunanin shine muka fi bu™ata kawai"



"Good Idea".



Bayan fitar su ya zaro takaddar a lokacin da babu adadi da yake ganin kamar rubutun

yanzu yake karanta shi, duk ta yage ya zubawa rubutun ido ya fara karantawa kamar

haka;



"Ban san yaushe ne wannan sa™on zai ruski ga ruhin Safiyyerh ba, mijin Safiyyerh.

Ina son shaida maka a lokacin da nake rubutun nan babu zafi ko haushinka a zuciyar

matarka bestie, ina maka rubutun nan ne a lokacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login