Showing 84001 words to 87000 words out of 214217 words

Chapter 29 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

94

i am sorry Safiyyerh Abdu Marafa"" ya lumshe idanu ya buWe a kan photon ""kina tunanin kin yi girman da za ki iya kula da kan ki, ki"

"kuma yankewa kan ki hukunci? Maama ba kin san komai ba a rayuwa you're nothing but a stubborn girl"""

Ya ajjiya photon ya Wauki wayarta babu wani password a kai dudduba abu ya fara a nutse yana yi yana

"kallon ™ofar banWaki can ya sauke ajjiyar zuciya ya ajjiyar wayar daidai nan ta fito. Ya yi waje yana ""Ki"

"same ni a ™asa"""

"Suna tafe a hanya daddy na driving a nutse ta ce ""Daddy"" bai kalleta ba yana dai sauraren ta domin"

"program Win da ake yi da Eng Ali wali a redio shi ne ya Wauke masa hankali. ""Zan raka Kinal FGC"""

"Wani burki ya ja a kusan tsakiyar titin Fiyya ta dafe kai tana ""Subuhanallahi"""

"""Mene haWin ki da FGC Maama?"""

"""Daddy Kinal zan raka suna yin taro na makarantar zan bita idan na tashi aiki"" zufa har fitowa daddy take"

"a saman goshi sunan FGC ba ™aramin gigita masa lissafi ya yi ba. ""ba za ki ba"" shagwaSe fuska ta yi ""don Allah daddy wallahi na ji ina son zuwa"""

"""Wallahi mistakenly kika je shegiyar makarantar nan sai ranki ya Saci kuma sai kin daina fita hatta aikin"

sai kin ajjiye. Wallahi Safiyyerh Abdu Marafa idan kika je za ki san waye Abdu sai na zane miki jiki da

"carbi ko bulala"" ta yi ™asa da kanta zuciyarta duk babu daWi idanunta na cika da hawaye tun tana ™arama take yin biyaya a komai akan abin da ya yi crossing da bu™atar daddy."

"Hannunta ri™e da jakarta Waya hannun wayarta data kara a kunne suna magana da Kinal, duguwa ce"

"hakan yasa bata fiya saka takalmi mai tsayi ba suit ce jikinta as always fara tas mai riga da wando ta yi rolling da black Win mayafi idanunta sanye cikin wani shade glasses mai kyau a hankali take tafiya tana Wan jinjinawa mutanen kamfanin kai with so much respect tana da girmama mutane kawai rainin hankali ne bata Wauka ""Kinal ki je kawai idan na koma gida za mu yi magana, daddy ya hana"" yadda ta yi furucin"

ya bayyana ainihin abin da take jin a zuciyarta.

"""To shikenan nima na zo studio ne zan yi wa™a idan na koma gida zan shirya za mu yi video call na nuna"

"miki cikin FGC Win"" Fiyya ta Wan taSe baki daidai lokacin da take isa bakin ™ofar office nata security ya"

"matsa ta buWe ta shiga ta buWe idanu ganin Ashraf zaune a office Win ""Kinal mu yi magana anjima"" ta cire"

wayar tana kallon Ashraf daya mi™e tsaye yana mata murmushi

"""Kuma da permission Win wa ka shigo?"""

"""Wake neman permission idan ana batun ganin mata, na zo ganin matata ne"" ta ajjiye jakar hannunta"

"tana zama saman duguwar kujera ""Sannu mai mata"" ya mi™e ya dawo kan kujerar yana le™a fuskarta"

"""Miji Waya gare ki a duniya kuma nine"" cikin wasa ta ce ""Ai kowa ba zan aure ka don ka ji"""

"""Funny Fiyya"" a yanayinta na rashin damuwa da soyayyar ta ce ""How are you?"" Yana kallonta yana ji"

"wani abu sosai game da ita ""Fiyya na yi kuskure wallahi bana sanin ina shige limit Wina sai na yi wani abu. Ni na san ba wani sona kike ba amma idan kika yi ha™uri watarana za ki ji son nan ko yaya ne kullum kina ™ara nesanta kan ki dani yayinta zuciyata ke ™ara kusanto kanta gare ki. Komai da lokacin shi idan mukai aure muka rayuwa inuwa guda I'll definitely be honest to you, ina jin kishin ki a ™irjina ne a nan nake ji"

"kina mini motsi Fiyya"" ya nuna ™irjinsa saitin zuciyarsa sai ya Wan juya gwanin tausayi"

"""Amma bakya so na"""

"""Who told you that?"""

"Ashraf ya buWe idanunsa ""When are you gonna tell me you love me?"" Tana kallon shi tana murmushi ita"

"tana son shi sosai kawai bata san ya zata nuna bane sometimes rigimarsa ke sawa ta bijire itama ta mi™e tsaye tana danna kiran number messenger bayan ya Waga ta ce ""Call Md for me, ka kira mini Md da Secretary hadda accouter"" ta ajjiye ta ce ta haWa shayi a cup guda biyu ta saka cokali tana mi™awa Ashraf"

"Waya idanunta cikin nasa ta ce ""San da aka kai ni gidanka matsayin mata"" ya lumshe idanu ya buWe"

"""I'll wait as far as you're with me. Abin da kawai nake bu™ata shine ki so ni. Ki so ni ko da kaWan cikin"

"yadda nake sonki ne"""

*****

Anty Hameeda na sunkuye a madaidaicin parlon gidanta tana duba jarkokin lemon ginger Win da take

"siyarwa ta ji hucin mutum da sauri ta mi™e sai kuma ta yi baya a razane ganinsa tsaye a gabanta yana waige-waige kamar wanda aka biyo ga wani irin yanka a ™ar™ashin wuyansa da alama yanzu akai masa jini ja zuba, ya yi zuru-zuru sai huci yake yi naman jikinsa musamman na ™irjinsa na motsawa ""Šan autan Ammo wannan hucin fa kamar an biyoka wani abun ka yi? Wane ya yanke ka haka me ka yi masa?"" Bai kula ta ba ya juya ta bi bayan shi kitchen taga ya nufa ba jimawa ya fito da kwanon abinci daidai nan"

wata mata ta fito tana ganin Mai dawa ta yi saurin sakin butar hannunta ta ce

"""Wannan tantirin ™anin naki uban ne ya zo yi mana a gida? Yaushe ma aka sake shi innalillahi wa'inna"

ilaihirraji'un mugun ji da mugun gani Ubangiji ya kare Allah wadaran ´an daba ya tsine musu albarka ya

"saka su fita a cikin ajalin su"" matar ta faWa hawaye ya cika idanun Anty Hameeda ta ce ""Baba ina laifin ki"

"ce Allah ya shirya Wa fa na kowa ne bawa kuma sai me shi, ciki ne mai haife-haife baka san me Ubangiji"

"ya Soye ba suma fa ™addara ce ba wanda ya zaSi yadda rayuwarsa zata kasance"""

"""Ai duk wani Wan daba ™arshe wula™antacciyar mutuwa ce ko idan sun sha ta faWa musu babu daWi su"

"kashe kan su, ko kuma su haukace garin shaye-shaye ko garin faWan daban su a kashe su. Allah wadai"" Moh dai bai yi magana ba abinci kawai yake ci hannunsa ko wankewa bai ba duk jini Anty Hameeda ta shige Waki bayan ta share hawayen idanunta lemo ta Wakko masa da ruwa ta ajjiye tana kallon yadda kusan rabin fuskarsa ya yi tabo da yanka yaro ba ya kalle shi ihu zai yi ba annuri a fuskar nan. Duk yawan abincin ya cinye ta sha ruwa ya shanye lemon tas ""Na Ammo yanzu kana jin abin da ka zaSawa rayuwarka shine daidai ka ji tausayin mu don girman Allah. Wallahi daka kasance cikin wannan rayuwar gwara ka dinga aikata abubuwan da kake a baya, jibi yadda ka yi muni ka zama ™azami sai warin dauWa kake yi. Na je gida sun ce sun fi sati uku ko gilmawar ka basa gani wai malam aure zai ™ara kuma da ™yar idan ba Ammo zai saka ba, na rasa wake bashi kuWi ya fi son ya yi ta auri saki ana haifa masa yara yana"

"kasa kulawa da tarbiyyar su"""

Tamkar bada shi take ba haka ya yi ko gezau can ya mi™e tsaye ta ciro kuWi dubu Waya ta bashi ya kalle ta

ya kalli kuWin idanun nasa a rine kamar gauta ya™i amsar kuWi ganin inda ya nufa hannunsa ri™e da wu™a

ya saka Anty Hameeda ihu ta ce

"""Me za ka yi ka rufa mini asiri kar ka kashe mini aure na shiga uku"" ko kallon ta bai yi ba, ya Waga labulan"

"Wakin Baba tana sujjada ya same ta. Tsartuwa ya yi ya fito da kunama ya cilla mata a cikin hijabi kafin ta ankare ta Wago jin abu na bin bayanta kamar kunamar tsafi ta shige mata riga ya zaro askira ya daidaici Wuwawunta ya lafta mana wani uban yanka, baba ta saki ihu tana ta shiga uku ya yi saurin fita askirar na"

zubar da jini da.

Yana fita su spider suka rufa masa baya. A cikin wani kango ya kwanta ya yi shiru cikinsa zafi saboda

faWan da sukai da ´an cikin gari akan fita wajan kamfel da sukai kilashin. Ya rufe idanu zuciyarsa na

buWewa wani irin Waci yake ji a cikin ma™oshinsa wani a ya tokare masa kamar yanzu komai ke faruwa

haka yaga magic Win idanunsa ke hasko masa bidiyon komai ta ciki inda take tsaye.

Yana zaune a gida a lokacin yana jin yadda karatun Almajirai ya cika masa kunne ya yi kicin-kicin da fuska.

"Ammo ta kalle shi ta ce ""Yau kuma waya taSa jarumin Ammo?"" Ya yi mata shiru don bai fiya cewa komai ba idan ran shi ya Saci kafin ta sake magana wani yaro ya yi sallama ya ce ""Wai bestie ya zo in ji bestie"""

"""Waye bestie? Injiwa jeka tambayo"""

"Mutallab a lokacin bai motsa ba ya hakimce kamar sarki kansa a ™asa yaron ya dawo ya ce ""Wai in ji"

"Safiyyerh matar Mutallab bestie"""

"Baki buWe Ammo ke kallon Mutallab ta ce ""Na Ammo yaushe ka yi aure bani da labari yau naga abin da"

"ya fi ™arfina, yara ™ananu daku wacece Safiyya"" ya mi™e tsaye daga shi sai gajeren wando ta wata riga ™arama ""ban san ta ba"""

"""Ikon Allah"""

Fita ya yi yana shan kunu ganinta tsaye suna haWa idanu ta yi ™asa da kan ta. Ya dinga kallon ta yana jiran

"ya ji mene ""meye ne?"" Ya tambaya."

"Hawaye ya gani a idanunta fal ""Ni a gidanku zan kwana"" tar ya gama buWe shanyayyun idanunsa a kanta"

"""wanne gidan?"" Ta nuna masa gidan ""sai ki ce ke wa?"" Tana masa shagwaSa wacce daman ya san hali"

"""Matar Mutallab, baka zo makaranta ba yau ba kyau fashi"" da wani irin ™arfi ya ce ""Safiyyerh!"" Gani an yi"

kanta.

***  Safiyyerh ya ™walla kiran sunanta yana zabura kamar yanzu ne abin ke faruwa jikinsa duk rawa

"yake ganinsa shi kaWai a kangon ya saka ya kifa kansa zuciyarsa na wani irin tsalle tana huci jijiyin kansa sun fito sun yi kwance saman kan shi. ˜wayar Rohypnol ya Salle ya haWiye har huWu ya yi shiru jikinsa ya yi weak yana ganin kangon na jujjuya masa lokacin gudu yadda idanunsa suka gane masa cikin jini kwance saman gado ya sake faWo masa, ya dinga jujjuya kansa ™wa™walwarsa ta tsaya cak kamar wacce ta yi hooking da sauri ya zaro takardar daga cikin aljihu tsoron ™ara kalla yake ya yi saurin dam™e ta cikin hannunsa sai kuma Ammo ta faWo masa a rai bai damu da jinin dake fita a wuyansa ba ya yi kwance a"

™asa shi kaWai kamar maraya.

"Yammaci li™is yana zaune gaban ta, ya kalleta a karo na farko ya ce ""Me ya sa kika bu™aci na ce ina son"

"company?"" Abbasa ta ajjiye abin hannunta ta kalli cikin bukkar ta ce ""Sanda ka faWa mini waye Mutallab,"

ka bani labarinka zan faWa maka hujjata tare da dalilin cewa ka cewa Ali wali kana son kamfanin FS

"WORLD INVESTMENT COMPANY"""

"""Bakya tsoro na kashe ki?"" Ta dube shi ta saka hannu tana goge masa wajan ciwon ""ba zaka iya kashe ni"

"ba babu abin da zaka iya yi wa Abbasa. Ya batun zama mata mazan? Mene dalilin daya saka kake so ka zama?"""

"""Bana son haWa danganta da kowacce kurciyya, ba idan aka yi baru aure kenan ana wani abu ba, to bana"

"so ba wacce za ta yi sha'awar zama dani mata uku kenan babu su saboda ni ki mayar dani mata mazan"""

"""baka watarana zaka iya bu™atar lafiya ko kasancewa da mace"""

"""Sai godiya kafin lokacin na cika muradaina na baza ™iyama ki mayar dani"" ta dinga kallon shi ta ce ""Ka"

"tabbata ka yi tunani"""

"""Ki aikata kawai"""

"""An gama, ri™e wannan"" abu ta bashi ya amsa ya sha ba jimawa bacci ya Wauke shi. Bai san lokacin daya"

shafe ba sai farkawa ya yi ya gan shi an wanke masa ciwon an saka audiga ya yi shiru yana jin he just missed something very important.

Message Win Eng Ali wali ya gani kan yana son ganinsa da gaggawa ya tura masa address Win wajan. Mai

"dawa na tsaye yana kallon Eng Ali wali da ya yi badda kama ya zame facemask Win fuskarsa yana kallon Mai dawa ya ce ""Mai dawa"" bai magana ba sai fito yake yi."

"""Abdu Marafa ya shiga gidan rediyo yau da safe ya sake jaddada ra'ayinsa akan ™in takara ta yana kuma"

"janyo hankalin matasa da su farka a daina amfani da su, domin yanzu matasa sunw siyasar wannan mazanin. Gwara youth su haWa ™ungiya suna fitar da wanda suke ganin ya cancanta ya zana shugaba ba irina ni Eng Ali wali ba. Mutallab a fara shirin Wakko yarinyar nan yadda zamu saka harshen Abdu Marafa"

"ya yi laushi dole zai kawo kasa ya yi mubaya'a a gare ni Eng Ali wali"" Mutallab dai ya yi shiru abin shi."

"""Mutallab ina magana ka yi shiru?"""

"""Yau kake so a kawo ta ko gobe? Kai yanzu tukun mene ra'ayin naka akan matasa?"""

"""Bangane ba"""

"""Ka gane mana, ka zama Wan halak cikin gyatuma idan ka ™i cika mini al™awari bayan cin zaSe zan maka"

jahilci. Jinin malam Abdullahi ke guna a jikina idan na so dole na janyo maka farinjini amma na daina wannan sabgar yanzu. Na rantse da Wan Amina ka yi mini ba daidai ba za kaga ba daidai ba Wan malam

"nake ka daina ganina haka"" Ali wali yace"

"""Ai kai ™anina ne, amma waye kai? Zan so jin tarihinka ka faWa mini waye kai Mutallab?"" Nan da nan"

"Mutallab ya sake haWe fuska tamau ya yi shiru. ""Shikenan zan maka komai ka tabbatar ka sato mini"

"yarinyar nan babu lokaci ban san me Hon MaWatai yake shiryawar ba amma shirun da ya yi yana nufin komai. Sai batun nemo Scorpion"""

"""Zan tafi zan aiko Mangal anjima"" yana faWin hakan ya fice kamar wal™iya."

"Kwana biyu da faruwar abin da Captain ya yi bata ta Wauke walwala daga gidan kodayaushe tana sama,"

"tun lokacin bata sake jin motsin shi ba. Abubuwa da yawa ke damunta yadda ciwon kai ke damunta tana jin kamar ana jona mata wani abu, bata iya bacci. Ga matsalar kamfani da kullum manyan kuWaWe ke shigowa cikin asoson kamfanin an rasa daga ina? Ta yi duk binciken daya kamata ta kasa gano bakin zare masu gadi sun tabbatar mata da cikin dare manyan motoci na zarya a kamfanin hakan ya saka ta Wauki niyyar dole yau zata saci hanya ko wajan ™arfe Waya na dare ta fita tana jin hak™in kula da kamfanin yana kanta ne. Ta ™ara adding number cikin jerin numbersa Win abubuwan da take bu™atar sanin abu kai ma'ana hadda hujjar daddy na hanata yin wasu abubuwan. Mi™ewa ta yi tare da yin wanka ta tare da alwala ta gabatar da sallar issha ta yi addu'a sosai da azkar wanda ke sanya mata nutsuwa tare da kusantata ga Ubangiji. Fiyya ta dinga kallon kanta cikin madubi sometimes tana jin kamar ba ita ba, she"

missed the old Safiyyerh. BuWe ™ofar akai tare da shigowa

"""Zaman Waki manager ta fara kenan?"" Murmushi kawai ta yi tana juyawa ta saka hijabi"

"""Yaya J, how are you?"" Ya yi murmushi"

"""Nothing without manager, ki fito daddy na kira an kawo invitation card"" ta haWe fuska ya yi baya yana"

"Waga hannu ya ce ""cut me out Fiyya da kan shi ya saka akai yi komai"" ""wai dole sai an yi mini aure ko me daddy ke tsoro?"""

"Shiru J ya yi sukai waje ta samu Dr Hash zaune ta ce ""Dr good day, ina gefen kan mutum na ciwo yana"

"ganin reflection na wasu abubuwa what was the problem?"""

Dr Hash ya Wago kai haka J da kuma Marafa Ummi ma kallo Safiyyerh take daddy na zaune yana ji bai

"Wago ba. Ta buWe musu manyan idanunta Dr Hash ya ce ""Me kike gani?"" Kawai ta haWe fuska ta ce ""babu"" wajan daddy ta ™arasa ta dur™usa har ™asa ta kashe shi ya mi™o mata waya Ummi ta ce ""Ki zaSi furnitures Win da kike so"" ta yi sak tana kallon su dai daddy ya Aman wayar ya ce ""Babu bu™ata, zuciyata ta kasa nutsuwa zan yi requesting da an Waura auren kawai Ashraf ya bar ™asar dake"" da sauri ta kalli daddy ""Daddy aikina fa?"" ""Za ki bar aikin"" ta girgiza kai ta ce ""ba zan maka musu ba daddy kai mahaifina ne ina yin biyayya a komai, amma don girman Allah ka bar ni daddy akwai binciken da nake yi a kamfani da zarar na kammala zan je duk ™asar da kake so idan ma ™are rayuwata ne a can zan yi"" daddy bai kulata ba ya mi™e ya bar wajan J yana jin babu daWi Ummi ma ta yi shiru babu yadda za ta yi da daddy idan abu akan Maama ne sai dai a kalle shi ta jawo Fiyya jikinta ta dinga bata ha™uri tana kwantar mata da hankali, Fiyya ta rungume Ummi tana kuka. Kamar kullum J Kalla ne yake sanar da an samu gawar wani babban mutum mai suna Alhaji Haladu da aka shiga aka kashe har gidan shi ana kuma zargin Scorpion ne saboda shaidar daya bari na sunan Scorpion a jikin bango. Ta dinga kallon screen Win t.v sai"

"kuma ta mi™e ""kin ci abinci?"" Ta girgiza kai ""na ™oshi an yi mini formatted folder a wayata Yaya J"""

"""Formatted kuma ko dai kin shiga wani wajan ne"" ta Waga masa kafaWa ranta duk a Saci. Kwanciya ta yi"

sukai waya da Ashraf yana ta mata maganganun masu daWi har ta yi bacci.

"**** Idanunta ya kalla muryarsa a hankali ya ce ""There's something about you that make me feel like"

"you actually use magic about me, many things I do because you, many things I don't even know or remembered when I started doing them. The love I have for you is so real baby. Yet, ban san me ya sa zuciyata take yawan bijiromin da kokwanton yiwuwar samunki a rayuwata ba. I love you Safiyyerh"""

 I love you Safiyyerh

A gigice ta farka daga baccin tana ihu da ™an™ame pillow jikinta na rawa sosai da Sari da sauri Daddy ya

"buWe ™ofa ya shigo haka Ummi da Yaya J wajan karfe biyu na dare ""Fiyya mene? Maama mene?"" Ta"

sakko daga kan gadon a gigice ta nufi wajan daddy bakinta na rawa ta kama hannun daddy ta ce

"""Mutallab daddy, Mutallab who is Mutallab?"""

For more information akan littafin MUTALLAB. Via 08164069385

WhatsApp only

Na'ima Sulaiman Sarauta

Assalama alaikum

Hajiya muna da ingantaccen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login