Showing 210001 words to 213000 words out of 214217 words

Chapter 71 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

111

Ta sunkuyar da kanta zuwa ™asa, camera duka an saita

a kanta ita kawai ake jira tunda daman live ne ya sake numfasawa zai kira ta ji ta

ce



"Al'Qasim!"



Ba sunan ne bai saba ji ba, sai ya ji shi wani iri musamman data kira shi da

Al'Qasim Win wanda Mimi kawai ke kiran shi sai Aafiyyah idan taso tsokanar shi. Ya

kasa amsawa sai ya ri™o hannunsa ta mi™a masa jaririyar ta ce "Ri™e ΄arka" ya amsa

ya ri™e babyn da take ta bacci cikin nutsuwa da ™yar ya ce "Maaa, how do you knew

my name?" Ta watsa masa harara ta ce

"Me ka ce?"



Ya girgiza kai kawai. "Kin shirya?"



"Dr ba zan iya ba, ba zan iya ba ina jin nauyin hakan a ™irjina"



Shima Win kai ya girgiza ya ce "Me zai hana? Ki ™arfafa zuciyarki ki tuna al'ummar

da za ki ce ceto, ki tuna cewa bake kaWai aka zalunta ba, rayuka da rawa sun ta

gayyara dalilin shi, Madam ko a wajan Ubangiji fa ba ki da laifi, mara gaskiya kika

tunawa asiri rayuka za ki ceto, ki tuna abubuwan da kika faWa mini kafin ki shiga

coma, ki zama mai confidence, kuma mun yi magana as confidentiality don Allah kar

ki rusa yardar da na yi miki Madam, please!"



Ta yi shiru, idanunta na cika da hawaye a hankali ta ce "I think, zan bar shi da

Ubangijin Al'arshi zan bar shi da Sarkin da baya bacci, ni na san addu'ata ba zata

tafi a banza ba domin ya zalunce ni, ya mini miki a zuciyata fiye da yadda baka

tunani Qasim, ka Wauke ni a wajan nan" ta ce a raunace muryarta na rawa.



"Yanzu me kike so?"



"Take me out of the country"



"No, no Madam ki yi magana"



Ta girgiza kai tana cewa "Do you think it's easy for me na tuna masa asiri? Kasan

waye shi?"



"Na sani tunda kin yi mini bayani maybe kin manta ne. Kina ji ko babu wani Wan'adam

daya kamata a ji tsoro a duniya muddin azzalumi ne shi, Ubangijin daya halicce mu

shi kawai ya kamata mu ji tsoro, bayyana asirin mutane irin su Hon MaWatai alheri

ni, Madam don Allah ki yi saboda Allah da kuma al'ummar Annabi"



"Uhmm" ta ce kawai.



"Ba Uhmm nake son ji ba, ki dubi wannan matar yanzu da muke shigowa yadda ta sha

fiya-fiya ta kashe kan ta, ta kashe jaririn data haifa ki duba yadda aka ci zarafin

babban mutum irin Prof Marafa, har abada an Sata masa suna, Sacin da zai yi wahala

a gyara shi idan har bake kika buWe baki kikai magana ba, yana da nartacciyar

zuri'a maza yana da ΄arsa mace kina ganin ba za su iya samun matsala a cikin mutane

da zuciyarsu ba, don gane da abin da akaiwa mahafinsu na cewa ya yi wa, wata fyaWe

har ta haihu?"



"Al'Qasim zan yi, but in one condition"



"Mene shi?"



"Will you marry me?" Ta ce tana juyawa a hankali tare da zuba masa idanu tana

murmushi a hankali. Qasim ya ji maganar ta sauka a tsakiyar kan shi, zuciyarsa ta

bada bugu dum! A cikin ™irjinsa ya ji kalmar will you marry me Win tabbas, amma ya

kasa fahimtar abin da kalmar take nufi baya son ma fahimta burinsa kawai ta yi abin

da ya dace don haka sai ya jijjiga mata kai ta ce "Allah Ya shirya ka Qasim" ya yi

shiru ta ce "Answer me"



"I.... I... I will" he gave her an answer



"To na shirya" ta ce a hankali.



Ta gyara zamanta akan wheelchair Win ya dam™a mata babyn a hannunta aka gyara

komai, conversation Winsu da Qasim daman iya su ne amma ya nunawa jama'a kamar

argument suke yi a tsakanin nasu. Bayan ta daidaita Wan'jaridar ya ce "kin shirya?"

Ta Waga ya ce



"Action...!"



"Sunana Laylerh Abdulmaleek, ni kuma matar Alhaji BoWejo ce wanda a yanzu duniya ta

san shi da Hon MaWatai asalin sunan shine Alhaji BoWejo MaWatai...," ta yi jim sai

kuma ta juyo fuskar jaririn hannunta namiji ta ce "Dukkan wanda ya san Hon MaWatai

ko ya taSa ganin photonsa ko poster Winsa zai ya zallar kamar da suke yi da wannan

jaririn na hannuna, kamar copy and paste aka yi kamar kakin jaririn BoWejo ya yi,

ya tofar. Na haifi yara tagwaye a lokacin da ban taSa tunanin samun rabo na Wa a

duniya ba, ban taSa kawowa zai kasance cikin mata masu rabon ganin jininsu da

zuri'arsu ba. Zai yi wahala mace ta zaSi bayyana asirin mijinta ta wannan sigar

saboda ko babu komai dole a ce BoWejo mijin Laylerh ne, batun BoWejo baya haihuwa

ba gaskiya bane shi ne ya zaSi kada ya haihuwa da kan shi gudun wani abu da yake

Soyewa. Kafin na faWa muku abin da nake son faWa ku fara ganin wannan...," pictures

Win bikinsu da BoWejo take haskowa jama'a wanda adadin mutanen da suke kallon live

Win Allah Ya yi yawa dasu, BoWejo tun yana matashi ya yi aure kusan na ™uruciya

yana da jiki da suffar jan hankalin ΄an'mata ya iya Waukan wanka da tarin jinkima

da Wagawa shi Win tamkar wahainiyya haka yake ya iya tako wajan cimma manufarsa

kamar Sauna. Daga pictures na biki ta fara hasko wasu hoto sanda take da ciki

fuskarta ba walwala shi kuma ya rungumo ta jikinsa.



"Wannan ni da mijina kenan gani kuma aka ce ya kore ji. Ina son faWa muku...," Wif

hasken wajan ya Wauke akai disconnecting gidan jaridar gabaWaya na wannan lokacin

kamar daga sama suka fara ganin shigowar mutane masu Wauke da ba™a™en kaya jikin

Laylerh ya fara rawa ta rikice domin ta gane mutanen irin mutanen da suka dinga

mata allura a gidan BoWejo jikinta na rawa ta yun™ura zata tashi ta kasa ta

™an™ameta baby girl Win a ™irjinta laSSanta na haWewa ta ce "Innalillahi wa'inna

ilaihirraji'un! Allahumma ajirni fil musibati, wa'aklifni khairan minna"



Da ™yar take addu'ar tana saki gani ta yi suna dumfaro ta ya saka ya kurma ihu tana

sake ri™e babyn a ™irji.



Qasim ya yi saurin amsar jaririyar ya dam™awa Bara'a ta yi waje da gudu kafin su

™arasu daidai nan Moh ya samu zarafin shigowa kamar wakil™iya idanunsa ya sauka

akan mutanen nan take ya gane guda biyu, sanda ya je wajan Jaa'afar da Safiyyerh ya

ce kar ta shigo bayan ya gargaWe ta suna zaune ya jiyo ihun Safiyyerh da gudu ya

tashi daya fita babu ita sai ya yi waje a lokacin ya hango su suna jan wata mata

zuwa cikin gidan tana ihu tana Wago masa hannu sai ya yi kamar bai ga komai ba ya

fice daga cikin gidan a lokacin daya fita ya samu Bestie jikinta na rawa sai kuka

take yi, har suka shiga napep tana kuka ya™i tanka mata sai ta marairace tana

kwantawa gefen ™irjinsa cikin kuka ta ce



"Allah Ya shirya ka kana ji ina kuka ina ta maka kuka don ka rarrashe ni"



Da ™yar ya da™ile fuska ya ce "Na aike ki? Kukan daWi yake miki"



"Ni Win ko?"



Ya Wage mata girarsa biyun da suke cure yana lashe jajeyen laSSansa da suka tattare

suka fiddo asalin sexcy Winsa da yanayinsa na Yoruba boy. Ita kuma ta yi shiru ta

tsuke fuska ya saka hannu ya zungure ta, ta™i motsawa ya sake zungurinta ta™i motsi

bai damu da mai napep ba ya zura hannunsa ta cikin hijabinta ya zura cikin riga,

jikinta ya motsa da abin da yake mata amma ta ci mur ta™i bada kai ta haWe fuska,

sai ya ji rashin walwalarta na sokan naman ™irjinsa bawai damuwa ya yi ba amma

hakan ya taSa shi ya cire hannunsa ya yi shiru. Ganin ya mata banza ya saka ta cire

takalmanta ba zato ya ji tana kai masa duka a ™irji hawaye na biyo fuskarta ya ware

hannayensa biyu ya zura ta cikin ™irjinsa ya rufe ta, ta dinga motsi har ta gaji ta

fashe da kuka tana rungume shi cikin kuka ta ce



"Allah Ya yafe wa mijina, Allah ga mijina ina son shi ko baya so na, Allah ka so

shi, ka sanya Mala'iku so ™auna ce shi, ina son shi haka"



Ya matse a ™irjin ya Wora bakinsa a kunnenta ya fara ja mata fito cikin husky voice

ya ce



"Love me more Bestie"



"I love bestien bestie"



Ya cire ta a gefensa yana zu™e harshe kamar mai shan ya ji ya ce "Ya miki kyau da

kukan banza"



"Uhm Mai dawa kenan"



Sai ya ™an™antar da idanunsa ciki jin sunan da ta ce masa sai ta kyalkyale da

dariya tana Waga hannu sama ta ce "Oh! Laaaa tuba nake ranka ya daWe mijin

Safiyyerh kai na ™asa kar na zama rest in peace yanzu da hukuncinka" sai ya juya

yana danne murmushinsa ya ce "Barewar Mai dawa" ta ce "In sha Allah"



Da ™arfi ya ce "Subuhanallahi napep zai kife" salati ta yi da ™arfi Waraf ta haye

cinyarsa cikin napep Win tana salati "Allah kar ka Wauki raina ban bar baya mai

kyau na haifawa bestie babies ba" yana mamakin yadda gabaWaya sokuwa ce bata da

wayo sam sai ya sake cewa "ka mata ™adangare" ta kalle shi kamar bashi ya yi

maganar ba waje ma yake kallo abin shi ta harare shi ta ce "Zan rama. Ka san me

wata mata na gani tana kuka na taimaka mata shocked da tsoro ya hanani motsi kasan

na taSa jin kukanta a cikin baccina, na ji ina son matar da taimakon ta. Idan

Ubangiji bai bani dama da ikon hakan ba to don Allah ka taimaka mata ka ji

botsararren mijin deer?" Ya share ta sai ta ce "ka tuna mini ma, don Allah yau ka

faWa mini yadda ka cirewa Aafiyyah lizards Win nan, Aafiyyah bata son lizard ko

kaWan" sai taga yana murmushi shi kaWai nutsuwarsa ta bayyana ya lumshe idanunsa ya

buWe shi yama manta amma shi da kan shi idan ya tuna yadda ya cire ™adangarun daga

cikin ™irjinta sai ya yi murmushi.



Baki ta buWe za ta sake masa surutu ya yi saurin zura matsa yatsarsa cikin bakinta

ya ce "Silent, quiet deer ko ki zama abin farautata yau da daddare?" Ta tsotsi

yatsar ta fito dashi ta ce "jeji zaka dani? Farauta za ka yi yau?" Ya Wage mata

gira ya ce



"Farauta mai kyau ma, Allah Ya kai damo da harawa?"



"Ina Allah zai kai so?"



Ya cije lips ya ce "Ba ki da kai, nikam na auri mara wayoo"



Ya sake yin dariya yana gyara mata zama a napep Win saboda wata data shigo sai

kawai ya bar fiyya a cinyarsa ya ce "Allah Fiyya ba ki da kai" bata kula shi ba

tana ji yana mata cakulkuli sai ta take masa ™afa



*Ganin Laylerh ya saka Moh tuna abubuwan da suka faru a lokacin sai ya kasa motsi

shikam a rayuwa ya yi Bestie abubuwa da yawa na rashin Wa'a. Qasim ya dur™usa ya ce



"Madam come with me?"



Ta girgiza kai ta ce "Al'Qasim bana bar maka yarana ba? Jeka kula dasu ka bari su

™arasa kashe ni" bai tsaya sauraranta ba, ya tattare hannun rigarsa ya yi

Astagafirulla ya sunkuceta tare da saSa ta a wuyansa ya nufi waje bai kula da Moh

ba. Yana fita samudawan suka yi kan Qasim cikin zafin nama Moh ya cire wu™ar

hannunsa ya yi wani shaWi da ita, cikin sauri wanda aka yanka ya yi baya ya ce

"Waye kai?"



"Sai godiya" Moh ya ce yana shata layi da jinin daya lakata da jinin mutumin daidai

nan hasken wutar ya kawo gaban mutumin ya faWi mijin wanda suka kashewa mata ne ai?

Wanda da ace ya san cewa sune suka kashe masa mata, to tabbas yau sai dai buzunsu.

"Ka bani hanya"



"zan yi maka bille"



"Kai wu™a ce hannunka ni bindiga ce a hannuna wake da riba.....,"



Kafin ya ™arasa maganar Moh ya Waga shi ya buga shi da ™asa ya dam™i hannunsa ya

karya ya sake karya hannun ya Waga ™afarsa ya daki gaban mutumin cikin sauri sauran

mutanen suka dinga yin baya shi kuma Moh ya dam™i Wayan ya ja shi waje ya cilla shi

cikin napep Win wanda ya tsaya jin gulma. Bara'a na tsaye taga mutum gabanta kafin

ta yi magana ya amshi jaririyar hannunta ya zubawa fuskar jaririyar idanu da wani

irin yanayi mai wahalar fassara wa yake bin fuskarta da kallo, tunda aka hasko

fuskar jaririyar a t.v kamanninta da Deer suka firgita shi, suka saka tunaninsa ya

tsaya cak



ya fara zargin duk inda babyn nan take to akwai Bestie a wajan, haka zuciyarsa take

faWa masa, har ya fita amma domin ya sake tabbatar da kamannin jaririyar data babyn

daya gani ya saka ya dawo ya yi zaman dirshen a gaban t.vn zuciyarsa na bugawa da

™arfi. "Malam waye kai?"



Bara'a ta tambaya tana ja baya, domin wani irin kwarjini Mai dawa ya yi mata, a

hankali ya mi™a yatsarsa ya ri™e tafin hannun babyn Wis Wis take buWe idanunta ya

zubawa cikin idanunta ido, komai nata iri Waya ne dana bestie da tsotsar yatsa da

lumshe idanu da tsotsar lips komai har Wan ™aramin bakin, ji ya yi idanunsa sun yi

masa duhu kamar abu ya cika su. "Bara'a me kike jira?" Qasim ya ce yana ™arasawa

wajan cak ya yi ganin Muhammad sai ya dake ya ce "Muhammad me kake yi a nan?"



Moh ya share, cikin sauri Qasim ya ce Muhammad ina magana kana share ni?" Ya faWa

yana tsayawa gaban Moh. "Ke.... fece" Moh ya cewa Bara'a ba tare daya Wago kai ba.

Cikin sauri ta bar wajan Qasim ya ce "Bani babyn nan, sai ka yi ta zama a nan

Muhammad"



"Sunana Muhammad Mutallab Abdullahi inkiya MOH, wata inkiyar Mai dawa ko ka ce

Scorpion"



"Buddy!" Kimiyya ya ce da ™arfi sai ya jujjuya ganin ba kowa ya ce



"Mutallab bana son wasan banza, ina Muhammad waye kai waye Muhammad"



"Da Hausa, da mayan wasali na karta maka ai Muhammad Mutallab"



Qasim ya ce "Ka san me nake nufi, na san cewa Fid sun kama ka kuma basu sake ba, ba

kuma za ka iya barin wajansu ba saboda tsaron da wajan yake dashi, me kake

shiryawa? Ya akai ka zama Muhammad jinjina har ka shigo gidanmu, ko kai ne Muhammad

kuma kai ne Mutallab?"



"Ina Safiyyerh?" Moh ya ce a da™ile yana sake kallon jaririyar hannunsa.



"Wacce Safiyyerh?"



"Wacce nake da ikon tambaya, ina matata? Ina aka kai ta?"

Anya Mutallab nada hankali yake tambayar wacce ta yi shekaru uku a ™asa da rasuwa

tana neman shiga shekara ta huWu. "Subuhanallahi ka fi kowa sanin matarka ta rasu"



"Liar, ™arya kake yi kimiyya ka fito mini da matata duk inda yarinyar nan ta fito

to daga jikin deer ta fito, ni nasan Safiyyerh ba zata taSa mutuwa ba, tana nan a

raye kawai cutata akai da aka rufe ni, ko wani abu na aikata ba za ta yi fushin da

zata hukunta ni ta wannan hanyar. Qasim where is my wife ina Barewata?"



Su Goje da Mangal ne suka zo wajan Goje ya ce "Sarki ya aka yi ne?"



"Ka faWa masa da yaran da zai gane, ya fito mini da matata"



Ya ce yana juyawa tare da ™o™arin barin wajan da jaririyar data fara kuka a hankali

tana razana. Cikin saurin Qasim ya ce "Ku dakatar dashi daga tafiya da ΄ar mutane,

kun taSa ganin mamaci ya mutu ya dawo ne?" Ya yi maganar kamar da muryar rashin

gaskiya. Goje ya nufi wajan MOH yana zuwa ya cake ya ce



"Kawo yarinyar nan"



"Goje"



"Mutallab" Goje ya kira shi.



"Ka bani waje, idan ban tafi da ita ba baza su taSa dawo mini da mahaifiyarta ba,

ja jiki"



"Kana da nonon bata kenan?"



Mangal ya ce "Kambu au nono ake basu? To na sai a tatso na akuya ba?"



"Ji Wan mahaukaciya kai yaron nan mugun da™i™e ne, shege kowa ma nonon akuya yake

sha kamar ka?"



Mangal ya buWe ido ya ce "Nima da na sha na akuyar ai mugunta ce, kuma gashi ban

mutu ba ina raye sai na zama Sadam-Hussain" ya juya ya kalli Mutallab ya ce "Sarki,

mu ware kawai da ΄ar babyn nan zan kwalo wata akuyar ta dinga shayar da ita, ko

kawai ka dinga bata nonanka tunda naga manya ne ko ya?" Ya yi maganar tsakani da

Allah har cikin ran shi. Moh ya Wago ya kalle shi sai ya Wauke kai ya ce



"Salman"



Mangal ya ce "Sai godiya, ka dake Sarki yau ranar sa'a tace Sarki ya kira sunana"

ya faWa yana busa sigari



"Ko ka yi shiru, ko kuma dai yanzu na saka ka bacci"



Goje ya ce "Ka bani yarinyar nan mu fece nan ba wajan zaman mu bane saboda Wankoki

idan cinnaku suka dafe mu akwai matsala gwara mu gara yanzu a tayoyinmu"



"Sultan, za k bar wajan nan"



Ya cewa Goje shi tunda ya ji Moh ya kira sunansa na gaskiya ya san akwai Matsala

domin bai Wauka ya san sunan nasa ba da gaske. Qasim ya ce "Mutallab ka bani

yarinyar nan" Moh ya yi ™irmishi sai ya nufi waje Qasim zai yi magana Goje ya

girgiza kai da sauri Mangal ya je ya faki idanun Moh ya caka masa sirinji a wuya,

Moh ya tsaya cak jikinsa ya Wauki rawa jijiyoyin jikinsa suka saki ya kasa motsi ko

yun™urin tafiya kuzarinsa ya kau idanunsa sukai jawur sai numfashi yake fesarwa

cikin tsananin azabar da allurar take ratsa shi. Goje ya amshi jaririyar yana ji

yana kallo ya dam™awa Qasim, shi kuma Qasim ya nufi mota ya bubbuga aka buWe ya

bawa Bara'a ya ce su shige gidan Jeddah kar su koma asibiti yanzu zai zo. Goje da

Mangal suka ja Moh zuwa napep suka nufi Camber Winsu.



*

Saudat na zaune saboda yau suke saka ran sallama ba kowa a Wakin sai ita idanunta

jajur ta yi kuka har ta gaji ciwo sosai zuciyarta ke yi mata na ba™in ciki. A

hankali ya turo ™ofar room Win hannunsa ri™e da ba™ar leda yadi ne a jikinsa ruwan

™asa ya yi kyau sosai sai ™amshi yake yi yana ™aunar tsafta ya kuma zani ™azanta

sam. Saudat na jin motsin shi ta yi saurin rufe fuskarta saboda tsoron shi take yi

sosai gani take yi kamar zai kuma nanata azabar da ya yi mata. Ya ™arasa tare da

kallon ta yaga bacci take yi sai ya du™a daidai fuskarsa yana fesa mata numfashi ya

Wora hannunsa a kanta ya ji da zazzaSi sai ya koma ya zauna kan kujera wayarsa ya

Wakko ya fara dannawa a hankali cikin nutsuwa.



Saudat ta buWe ido, ta zubawa Jaheed jajeyen idanunta ashe yana da kyau sosai ya

iya gayo gashi a nutse yake sai ta zabga masa harara, duk yana jin abin da take yi

a jikinsa sai ta turo bakinta tana murguWawa



"Damn it" Jaheed ya ce yana mi™ewa tare da saka wayarsa cikin aljihu.



"Kar ka ™arasu mini nan" ta ce a shagwaSe idanunta fal hawaye.



"Kina da inda yafi ™irjin Jaheed Sada ne?" Ya ce yana nuna ™irjinsa da hannunsa

yana Waga mata gira da ™arasawa sai ta yi sauri zata juya ya ri™o fuskarta yana

sakin lallausan murmushi ya Wora kanta a cinyarsa ya ce "Ya Saudah mun yi faWa ne?"



Ta yi shiru ta™i magana.



"Oh common Saudah, Jaheed miss you alot my tom"



Still ta™i magana sai shasshe™ar kuka, ya Wagota ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login