Showing 183001 words to 186000 words out of 214217 words

Chapter 62 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

73

zubawa wani

abu mai kama da feelings, kuma feelings Win Aafiyyah ta gudana a jinin jikinsa ya

kasa motsi, kar kar kar haka zuciyarsa ke rawa idanunsa suka juye, sanda ta kama

hannunsa kamar dalma haka J ya ji jijiyoyin kan shi suka mimmi™e idanunta cike da

hawaye ta ce "Ko babu komai ka yi mini addu'a a gidan aurena, ina sane ko murnar

aure ba ka yi mini balle ka bani gitfs,, wannan sauyin na mene? sauyin lokaci

Waya?"



"Sauyin ki ne, laifin ki ne" ya samu kan shi da faWa a fili ta ce "Kamarya?" Sai ya

ce "I love you" farfari ta yi da idanunta ta ce "And i love you too J" sai ta nufe

shi zata rungume shi, ya yi saurin ja da baya ta madaidacin sai kuma ta ce "Ina ta

son na yi maka gulma, Yaa J kaga wanda Paaahh ya saka na yi arrested Win shi" J dai

baya uhm baya uhm'uhm ta mi™a masa wayarta ta ce "kaga picture Win shi, dana Wauke

shi yana shaye-shaye da haukan shi" ta ce tana murmushi.



Dam! Zuciyarsa J ta buga sanda yaga photon, a gigice ya Wako ya kalli Aafiyyah a

kiWime ya ce "Kin tabbatar shi kika kama?" Ta Waga masa gira.



"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Maamah kin san wa aka saka kika kama? Kin

sani? Ko dai daddy yana sane ya saka kika kama shi?"



"Kamarya? Ba kowa bane Scorpion me mai kashe mutane mana Wan ta'adda"



Wani irin kallon tausayin Aafiyyah J ya bita da shi, ita kuma sai murmushi take yi,

shi sam bai yarda shi ta kama ba, yaron data rayu da soyayyarsa? Yaron data shiga

matsala da dama saboda shi, shine yanzu ta kama? Aafiyyah ta ce "Kuma kasan cewa

kashe shi za'ayi? Yana da kwarjini sosai ni kowa har kwaWa masa mari zan iya" ta

amshi wayar ta ta ce "bye"



Paaahh ya ce "Ya aka yi kika zauna?" Ta yi dai murmushi sai kuma ta yi sak ta ce

"Daddy jini a hancinka" ya yi saurin buWe ido sai ya ce "Oh haSo na yi" ya ™arasa

wajan motar ya bubbuga, a nutse aka buWe bayan motar ™afar Maj ta fito sai ya

™arasa fitowa yana sanye da wani yadi fari tas mai laushi da taushi, ya Wora hula a

kan shi ya fito a asalin ango iya kyau da haWuwa Aliyu ™arshe ne. "Aliyu ga

amanata" ya ce yana dam™a hannun Aafiyyah ana Aliyu "Ka dinga ha™uri da ita don

Allah, ban ce karka hukuntata ba, amma ka kula da ita"



"In sha Allah. Thank you Sir"



Sai Paaahh ya ji tsoron wani iri da Aliyu ya ce Sir akan idanunsa ya buWewa

Aafiyyah bayan mota ta shiga, shima ya shiga Sergeant Timo ya ja motar suka Wauki

hanya zuwa gida AA Maj Aliyu Abdu Marafa.



˜amshin Aafiyyah ya nutsar da zuciyar Aliyu ya kasa daurewa abinka da soja kuma

tsohon gwauro anjima babu aure uwa uba haWin S Bayero daya gama gigita masa zuciya.

Ya saka hannunsa ya kama nata ya Wan matsa, a hankali ya janyota zuwa jikinsa, ta

yi saurin Wago kai ta kalle shi sai taga ya yi mata murmushi,a hankali ya sumbaci

goshinta yana zame lafayar muryar can ™asa ™asa daidai kunnenta yana sake matse

hannunta ya ce "Barka da zuwa duniyar ma'aurata, barka da zuwa gidan soja

halaliyyar matar soja"



"Ina ne gidan?" Ta ce a hankali.



"My cheek?..," ya ce yana kwantar da kanta a ™irjinsa ta yi luff tana sauke

numfashi ta zaga hannayenta ta baya ta rungume shi. "Thank you"



"For?" He said.



"For being your wife"



Bai ce komai ba, domin yanayinsa bana magana bane ya sake rungumeta very tight a

jikinsa a hankali kuma ya Wago fuskarta ya yi covering suka kalli juna. "Aliyu

loves Safiyyerh so much ok?"



"And Safiyyerh loves Aliyu for life"



Kissing Win juna suka fara,.with full of love and care romantically.



*

Abubuwan da yawa sun faru. Muhammad har baya iya motsi domin an ™ara tsananta

bincike akan Scorpion saboda labarin harin da aka ji ya kai wa Hon MaWatai duk da

yana tsare a wajan Fcid Win. A kuma asabar Win da zata zo ne aka tsayar ranar da

za'ayi zaSen Šan Majalisar tarayya da kuma Gwamna, sai duka jam'iyyu ukun suka

shiga cikin ruWani musamman Eng Ali wali, Hon MaWatai kuma ko a jikinsa saboda

shirun da ya ji kwana biyu matar da ta yi magana akan shi bata sake yi ba, sun

karSi votes card Win talakawa aka jefe su da kuWi da sabulu da omon wanda suka amsa

ta hannun woman leaders a Sangaren mata, suka shirya ´an daba tare da basu kayan

caji da makamai na musamman saboda fasa akwati kuma da satar akwatin kamar yadda

aka shirya kafin akai su zuwa ga inec.



Babban parlourn gidan Dr Abraham Denial David a cike yake da family Win. Alhassan

da Al Hussaini da Arjun da suka dawo jiya saboda zaSe sai kuma Soha da abokiyar

haihwurta, sai Qasim da Mimi da Jeddah kana AA MAJ sai Oga Mutallab da yake tsaye

ya™i zama wanda a tunaninsu Muhammad ne shi.



Dr Abraham ya gyara zama ya ce "Muhammad ko? Nemi waje ka zauna" sai ya ji maganar

Abraham kamar umarni ce a gare shi kawai ya nemi armchair ya zauna yana du™ar da

kan shi zuwa ™asa, Qasim sai kallon shi yake yana tuna maganar da suka yi da

Jeddah.



"Aliyu ya aka yi Muhammad ya zama jinina? Ba musu nake ba, domin kallo Waya na yi

masa na san jinin Abraham na gudana a jikinsa"



AA MAJ ya ce "Sir ka san cewa kai ne ka shige mini wajan ganin na yi nasara a aikin

soja ka mini komai ta ya zan wofintar da abin da na fahimci yana da ala™a da kai?

Akwai watarana muna neman ™wararre a fannin computer aka kai mu wata makaranta, kai

tsaye aka nuna mana Muhammad ne zai iya yi mana abin da muke so, lokacin baya nan

saboda an ce baya son zama waje guda, kuma lokacin wai kamar ya je Lagos wani

interview da makaranta ta tura shi, ina ta bibiya har muka samu ya dawo lokaci daga

club ma yake yana warin giya, kallo Waya na yi masa naga kamannin Alhassan da kuma

kamanninka" Qasim da Jeddah suka kalli juna Aliyu ya ce "kai tsaye na ce ya

sunanka? Sai ya yi mini shiru sai dana nuna masa bindiga da id card ya ce Muhammad

na ce ka san dr Abraham? Ya nuna bai taSa jin sunan ba, na koma wajan nanny Win

data rai ne shi domin a gidan marayu ya taso na dinga bincike ta ce ai wata mata ce

ta kawo shi yana zanin goyo haka na dinga bincike har muka samu matar ita kuma ta

kai mu wajan wata nurse wacce ta amshi haihuwar Malama" ya nuna Mimi dake zaune ya

ce "Ba iya Qasim ta haifa ba, yara maza tawaye ta haifa kafin ta san cewa tagwaye

ta haifa aka Wauke jariri guda Waya aka bar mata Waya, na saka nurse Win a gaba ta

ce ai ita wallahi sata aikin satar aka yi, kuma bata san matar ba, domin fuskarta

rufe yake da ni™ab kuma kuWi ta bata mai yawa, kuma tana Wakko jaririn ta bawa

matar ta fice da shi daga cikin asibitin, har gashin kan ka sir na cira a lokacin

da na yi maka waya cewa wasu sun biyo matata a hanyarka ta tafiya wajan meeting, na

ciri gashin Muhammad na kai aka yi DNA test results ya nuna positive. Muhammad da

Qasim twins ne"



Waje ya yi shiru, Jeddah dai kanta na ™asa zuciyarta na bugawa da matsanancin ™arfi

idan ta kalli Moh dake zaune wanda sukewa kallon Muhammad sai ta kalli Qasim.



Wayar Qasim ce ta fara ringing da sauri ya Wauka ya ce "Dr Hamza ya aka yi? Lafiya

dai?"



Ta cikin wayar dr Hamza ya ce "Kimiyya komai kake yi ka bari ka zo asibiti yanzu,

mara lafiyar ka ta farfaWo allahamdulilah amma sai ihu da kuka take yi tana kiran

sunan wani ko yaran ta™i gani sai mutumin take kira" wayar a speaker take hakan ya

saka kowa jin abin da ake cewa, Moh ya yi saurin kallon kimiyya haka kawai ya ji

gabansa ya faWi, jikinsa ya yi sanyi zuciyarsa na bugawa ta cikin ™irjinsa ta ™arfi

ya ji yana son bin kimiyya zuwa asibitin, sai ya mi™e tsaye ya yi waje "Muhammad

Muhammad" Maj ya shiga kiran shi, shima Kimiyya mi™ewa ya yi ya fita zuwa waje,

yana fita Moh har ya shiga Moh ya kunna, daidai nan kuma Aafiyyah ya shigo da

motarta saboda tana ta kiran wayar Qasim bai Wauka ba, kuma tana bu™atar zuwa wajan

Dr Abraham har yanzu bata san shine mahaifin Qasim ba, kafin ta fito daga mota

Kimiyya ya yi saurin shiga motar ya ce "Yawwa kin zo a daidai dear, kai ni asibiti

don Allah" Ganin

yadda jikinsa ke rawa ya saka bata tsaya tambayarsa ko lafiya ba, daman tasan

asibitin don haka ta kunna motar ta yi reverse ta fita daga gidan da wani irin

gudu, kafin mai gadi ya rufe gate shima Moh ya yi waje da gudu a cikin motar Maj ya

bi bayan su Aafiyyah da I. Qasim kimiyya zuwa asibitin da suka nufa.



Not edited

=Ø¥ÜChapter 11: Fake love, Internal love



Gudu sosai Aafiyyah take yi akan titi idanunta cikin sunglasses, sarai taga motar

dake biye da tata, bata fahimci dai motar waye ba, sai ba ta yi zargin su ake bi

ba. Juyawa ta yi kaWan ta kalli Qasim sai ta lura baya cikin nutsuwarsa hankalinsa

kuma a tashe, giyar motar ta rage ta fara tafiya slowly sauran motoci na shige ta.



Qasim ya juyo ya kalle ta ya ce "Maamah please" ya faWa da sauri.





"Please what?"



"Drive faster"



"Uhm" kawai ta ce tana sake rage gudun motar, har sai da motar Moh ta yi daidai da

tasu suka fara jerawa, har lokacin kuma Qasim bai lura da motar Moh Win ba, domin

ya tattara hankalinsa kwacokan zuwa ga asibitin da kuma abin da yake jiran shi a

can Win, don haka sai ya sake duban Aafiyyah ya ce "Kina ji"



Ta girgiza kai, sai ya ce "Tsaya a nan ki bani kan motar wallahi ji nake kamar na

ari fuka-fukai na tashi sama, da kin san abin da yake gabana da ba ki yi wannan

iyayin naki ba Maamah" sai ta kalle shi kawai, still kuma ba ta yi magana ba,

shiru ta yi na wani lokaci, kafin ta juya su sake haWa idanu da Qasim a hankali ta

ce



"Qasim waye kai?"



Cikin rashin fahimta Qasim ya ce "ban fahimce ki ba, bangane waye ni ba, wanne irin

question ne haka?"



"Abu Waya na tambaya, ka yi magana ya kai 10 words. Qasim who are you? Waye kai

Please?"



"Safiyyerh" Qasim ya kira ta da mamaki sosai a fuskarsa sosai.



Sai ta saki kan motar gabaWaya tana Waga hannu sama, da sauri ya ce "Safiyyerh

lafiya kike? Kashe mu za ki yi ne? Kin saki motar fa" sosai ya ruWe musamman daya

lura a tsakiyar titi suke kuma suna gab da zuwa asibitin. Bata ri™e kan motar ba,

sai ta yi murmushin tana rufe ido ta ce



"Oh oh oh, na san driving nake, na san akan titi muke, ina sane"



Sai ta ri™e motar tana sauke numfashi a hankali "Huh, it's okay, zan sake

maimaitawa waye kai?"



"Qasim Ibrahim" ya bata amsa.



"Kana son raina mini hankalin tabbas. Qasim na san na taSa rayuwa da kai mai tsayi,

we spend time together, we know eachother, ban san yaushe bane ban san wacce kalar

rayuwa na yi da kai ba, muryarka na damuna cikin bacci sometimes, ina ganinka cikin

idanuna, Qasim who are you?" Ta ce shortly.



Qasim duk da a ruWe yake, damuwa da tashin hankali bai hana shi jin wani daWi na

saukar masa ba, tambayoyin Aafiyyah a gare shi ya nuna masa cewa a kowanne irin

lokaci zata iya recovering daga Anemia Win data shiga, wanda kuma dalilin BDNF

Brain-Derived Neurotrophic Faction injection da yake mata ne ya taimaka wajan

dawowa da tunaninta daya shuWe na wasu shekaru, kuma daman memory loss Win under AA

ne Anterograde Amnesia wanda hatsarin mota ke haddasa ce a kuma Severe cases

recovery can take months to years average 1-2 years or more. Aafiyyah kuma dalilin

allurar da dr hash ke yi mata ya sake taimakawa wajan da™ulewar farfaWuwar

tunaninta akan lokaci.



Sai ya share ya ce "still, ban fahimta ba, me kike nufi da kina ganina a baccinki?

Daman dole ki ganni mana, tunda ni abokinki ne, kuma akwai amana ana tare ko ya?"



"Makamancin haka. Bayan kai akwai wanda nake gani, na damu da isan ko waye idan na

zurfafa tunani kai na ciwo yake sosai. Qasim muryarka tana amsa mini cikin kunne,

muryarka iri Waya data wani, shi kuma wanin yana yi mini shige data wani ni kam na

kasa fahimtar komai a wannan lokacin, Safiyyerh ta rasa ™warin zuciyar fahimtar

abu"



"No, ba ki rasa ba, as long as muna tare kuma kin yadda dani zan taimaka miki in

sha Allah"



"Qasim when?" Ta ce tana buWe hannunta tare da yin corner, ta manta da batun motar

Moh tuni.



"Ki bani lokaci"



Bata ce komai ba. Asibitin suka shiga, ta yi parking jikinsa duka rawa yake kamar

mai jiran wani gagarumin abu ko wanda aka yi wa bushara da samun aljanna kai tsaye

babu hisabi haka ya saka hannu ya buWe murfin motar ya fito, itama buWewa ta yi

zata fito sai ya zaga inda take zaune, kafin ta fito ya kalle ta sun haWa ido sai

ta tsaya tana binsa da idanu a hankali ya ce "Za ki jira ni a nan ai?" Kamar

yarinya ta Wan rausayar da kanta gefe ta ce "Kamarya to?"



"Ki jira ni"



"Ba zan bika ba?"



Ya girgiza kai ya ce "Laaaah, yanzu zan fito ki kunna wa™a ki yi game i am coming

bani five minutes?"



"Bari na tafi gida to"



"No please ki jira"



Sai ta yi sak, sai kuma ta Waga kafaWa ta ce "Ok, zan jira"



Cikin motar ta koma ta zauna, Qasim ya juya kuma zuwa cikin asibitin tun a

reception Dr Hamza ya tare shi, bayani yake yi masa yanayin data farfaWo Win, yana

shiga wani room us Wauki korayen kaya ya saka a jikinsa, takalmi da hula da safar

hannu yana kammala sawa ya nufi room Win da take ciki, tun kafin ya shiga na'urorin

dake room Win suke bada sauti, da sauri ya ™arasa bakin gadon da take kwance

idanunsa a kanta, itama Win tunda aka buWe ™ofa ta samu nasarar buWe idanun nata da

™yar saboda nauyin da suka yi mata, ga wani irin ciwo da kanta yake mata, kallon

shi take yi babu ko ™iftawa, wani irin kallo mai kama da ashe da ikon cigaba da

rayuwa? Ashe numfashina da takuna gami da shan ruwana a duniya bai ™are ba, ina da

sauran lokacin da zan iya rayuwa da mutanen da suke so na. Tun daga sama har ™asa

take bin Kimiyya da kallo, ta lumshe idanunta sai ta buWe su tar a kan shi har ya

gama shigowa cikin room Win ya daidaita tsaiwar shi a kanta. Qasim wani irin

farinciki ne ya lulluSe masa jiki musamman ganin kallon da take yi masa, wanda yake

nuna masa jikin nata ya samu ™warai, amma tana jifansa da kallon tuhuma ne, kallo

ne, mai kama da ka yi mini laifi madadin kuma ta juyo ta kalle shi sai ta rufe

idanunta ruf hawaye na bin gefen idanun masu zafi kuma.



Qasim ya yi ™asa da murya ya ce "Allahamdulillah. Kin farfaWo jiki ya samu mun gode

Allah" ya ce a tausashe yana duba computer da ya yi connected Win ta da

nunfashinta, ya yi disconnected ya cire komai a hankali ya mi™a hannu ya kamo

hannunta, sai ya ji hannunta laushi lumus har wani tsantsi fatar take, a lokacin

yaga ta juyo da ™yar ta kalle shi a hankali, sai ta mayar da idanunta zuwa ga

hannunsa daya ri™e hannunta da shi. Da sauri ya sake ta yana faWin.



"Oh oh afuwa"



Ta dai tsora masa ido, da idanunta ya sake cewa "Afuwan, ina ™okarin cire miki

wannan abin ne so that za ki iya jingina da jikin gadon"



"Ya jikin? Ya kike ji yanzu?"



Ta Waga idanunta da ™walla ta gama cika su sosai, sai gently ta Wauke kanta ta

zubawa bakin ™ofa idanu kamar jiran shigowar wani, kamar mai kiran tsammanin

warabbuka zuciyarta na wani irin bugawa da ™arfi ta cikin ™irjinta, ko kallo na

nutsuwa ka yi mata sai ka fahimci rashin nutsuwar da zuciyarta take ciki, ta kasa

jure rashin



ganin wanda take tunanin gani a yanzu Win. LaSSanta suka fara rawa ta fara ™o™arin

yin magana amma ta kasa, ko Wazo ma, taimakon Ubangiji ne ya sahale mata yinta, sai

ta Waga yatsarta guda Waya ta juya ta kalli Kimiyya ta fara nuna masa bakin ™ofar

da take buWe, bai fahimci me take nuna masa ba, ita kuma kamar a mafarki taga

shigewar Moh da wannan tafiyar tasa kamar jumuna,



™okarin tashi ta fara amma ta kasa saboda bata da ™arfi da nauyi nan da nan

hankalinta ya tashi ta dinga nunawa kimiyya bakin ™ofa, da wani irin hanzari ta

yun™ura da dukkan ™arfinta zata tashi, sai ta yanke jiki ta faWi. Takaici da damuwa

da ™uncin zuciya da ya yi mata yawa ya saka ta kwanta a wajan ta saki wani irin

kuka mara sauti saboda har yanzu wuyanta a tokare yake abu,kuka take sosai idanunta

da fuskarta sun yi jawur dasu, kukan baya fita sosai.



Ganin hankalin data shiga ya saka Qasim kimiyya saurin fita daga cikin room ya fara

duddubawa amma babu kowa, dr Hamza ya kira ya taimaka masa suka yi saurin mayar

mata da kayan aikin ganin ciwon na neman dawowa ruwa. Ta kasa nutsuwa dai kuka take

yi dr Hamza ya ce "Wai wani abu ne ya faru ne?"



"Actually, i don't know Dr Hamza, waje kawai naga tana nuna mini"



"Kuma ba wani ta gani ba? Ba ka yi mata al'™awarin kawo mata wani ba"



Qasim ya yi shiru yana nazari cikin sauri kuma ya tafi windown Wakin ya le™a can

baya wajan following na asibitin motar Aafiyyah ya hango har yanzu tana inda ta yi

parking, ya dinga kallon mutanen wajan da nazari cikin sauri ya juyo yana kallon Dr

Hamza ya ce "Na yi al'™awari tabbas ba kuma mantawa na yi ba, lokacin al'™awarin ne

kawai bai ciki ba, akwai abin da nake jira, ita kanta a yanzu ba zata ji daWin

ganin abin da take bu™atar gani ba, ba zata so ganinsa a yadda yake Win ba, akwai

sauran lokaci yana nan zuwa in sha Allah, in sha Allah"



"In sha Allah" Dr Hamza ya maimaita

"Ka Wakko mini babies Win"



"Ok" cewar dr Hamza yana fita.



Qasim ya dawo da ganinsa gare ta, ya runtse idanunta jikinta har yanzu rawa yake

yaja kujera ya zauna a tausashe ya ce "Ki yi ha™uri, ki yi ha™uri, ki yi ha™uri da

rayuwa da kuma yadda kika tsinci kan ki, ki yi ha™uri da karya miki al™awarin da na

yi miki, na san ban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login