Showing 138001 words to 141000 words out of 214217 words

Chapter 47 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

60

™ofar, wannan karan ba ita ta fara Wora hannunta shi

kuma nasa ya sauka akan nata, ta haWiye ajjiyar zuciyar data taho mata tana daidai

kanta fuskarta a Wan kame, hannunta ya dam™e cikin nasa ya Wan matsa kaWan wanda ya

tilasta mata Waga gajiyayyun idanunta zuwa ga fuskarsa, ™o™arin daidaita idanunsa

yake cikin nata tare son hango matsayinsa a cikin idanunta sai da haryanzu ba'a iya

hango komai cikin idanun Aafiyyah.



"Ku bani hanya ni kam" cewar Paaahh yana yin kamar bai gansu ba duk da cewa daman

kusancin nasu yake so yake bu™ata.



Gently Maj ya janye hannunsa ita kuma ta yi saurin buWe ™ofar ta shiga. Mutanen da

suke zaune a main parlor suka juyo ta gaida Ummi da Ummimi sai ta nufi wajan

kujerar data hango yayyinta akai, ta cillawa Awais jakarta tana Wora kanta a

kafaWar Dr Hash ta ce "Wash, I'm starving" ture kanta ya yi ya ce



"Ba dole ki ji yunwa ba, ke kenan aiki kamar robot. Tashi ki shiga kitchen"



"Uhm'uhm ni uhm" ta ce



Ya sake tura kanta ya ce "Waga mini jiki kar ki kassarawa matata ni" jikin J ta

koma da bai sake kallon ta ba, tun kallon farko ta ce "Ummi plz yunwa zata kassara

mini hanji ko bonvita ne a bani na sha" Yadda J bai kalle ta ba, haka bai motsa ba

yana jin tana yi masa allan dungure a jiki sai ta yi saurin juyawa ta Wora hannunta

a ™irjin J ta ce "Subuhanallahi! J zuciyata haka take gudu da masifar ™arfi are you

ok? Ya yi mata shiru hannunta ta kai zata juyo fuskarsa ta ji saukar wata

razananniyar tsawa a saman kanta ta yi saurin rufe idanu ta riga ta san ko waye.



"What stupidly? Mahaukatan ina ne zaku dinga bari tana zama cikinku? Dalla malamai

get out of here" Maj ya faWa cikin hargagi da wata muguwar tsawa ya kuma kalli

Aafiyyah ya ce.

"Dilla tashi a nan kafin na watsa miki yatsu a fuska nonsense"



Kin tashi ta yi, ya yun™ura kanta tare da fisgota tsaye ta Waga idanu ta kalle shi

yadda yake huci haka take huci jikinta duk rawa yake haka shima Win. Hannunsa ya

Waga zai mare ta ya ji Ummimi ta ce "No please" sai ya dun™ule hannun yana fesar da

huci.



"Maamah mene hakan?"



Aafiyyah ta juya ta kalli Ummi irin kallon  kamarya? sai ta™i magana "Gadanga

karka karya mini kafaWun yarinya ka ji ko? Allah ka saka ta yi kuka sai ranka ya

Saci" cewar Ummimi. Sai Ummi ta ce



"Kike tunanin za ta yi kuka? Da dai kukan banza ne banda wannan"



"For real?" Ummimi said.



Tana mi™ewa tsaye ta ce "To su ci kansu tunda ba™ar zuciya gare su"



Maj ya matse kafaWun Aafiyyah sai kawai ya figi hannunta zuwa upstarts har bedroom

Winta ya tura ™ofar da ™arfi kana ya saka key wani irin kallo yake jefe mata kafin

ya ce "Are you ok?" Ta yi masa shiru tare da bawa iska ajjiyar shi. Wata tsawar ya

sakar mata wacce ta saka kanta sarawa ™afafuwanta na rawa ta nemi dur™ushewa a

wajan a gigice kafin ta kai ™asa ta jita a cikin jikin AA MAJ ya ri™eta tare da

rungumo ta zuwa jikin nasa dake sanye da farar t.shirt sai amy colour Win p.cap

dake saman kansa, ta yi ™o™arin haWiye kukan sai kuma ta saki wani irin maraitaccen

kukan sangarta tana diddire ™afafuwanta a ™asa tare yarfe hannunta, hakan ya saka

Maj sake ™arfin rungumar da ya yi mata a cikin jikinsa a kunnenta ya ce



"ke da waye?" Ya ce, his voice barely above a whisper.



She looked up at him, tears streaming down her face ta ce "Maj ne"



"Mijinki dai" he replied.



Ta Wauke kan ta daga ™irjinsa tana marairace fuska ta ce "Mijina ba zai mini tsawa

ba, mijina ba zai ce zai mare ni ba, wannan ba mijin Safiyyerh bane" idanunta rau-

rau



He pulled her close, placing her head back on his chest, ya fiddo idanunsa ya ce

"What do you think?"



"You hated me....."



She started to say, but he cut her off "Ya isa, ya isa, ya isa" ya ce yana sakinta

tare da juyawa a hankali ya bar bedroom Win fuska Waure. Aafiyyah ta bi bayansa da

kallo sai kawai ta Waga kafaWa ta nufi bathroom domin yin wanka bayan ta fito ta

shirya cikin kaya masu Wan sulSi pech Win jallabiya ta mata mai kyau da ratsin

white ta saka sallah ta yi bayan ta kammala ta shafa oil Win S Bayero da aka yi

mata recommended kuma ya amshe ta sosai ta fesa humra duk ta S Bayero laptop ta

janyo ta fara duba abubuwa masu muhimmanci, ta mail ta turawa su Accounter da

sectary da Md cewa tana da meeting nasu. Sai a lokacin ta ci karo da wani sa™o a

mail Win batu ne akan Hon MaWatai dole yana bu™atar sanya hannun jarin sai kawai ta

yi tsaki ta Wauki number Md kira Waya ya Wauka kafin ma ya gaishe ta, ta katse shi

da faWin "10:30 za mu gidan maWatai"



"Ok Mahh" ta kashe kiran.



Gajeren message Win Maj ne ya shigo wayarta ta Wan duba taga abin da ya ce. "Meet

me at my room, with food"



Ta lumshe idanunta, bawai damuwa ne ba ta yi akan son sanin tsakanin ita da Maj

waye ba jinin Paaahh ba? Tsoron jin amsar ya saka bata tsawaita tunaninta balle har

ta yi yun™urin tambaya, dole ta yi ™o™arin samawa Aliyu waje a zuciyarta ta bashi

gurbi miji na son iya mu'amala da shi akan dole domin sauke ha™™inta matsayin mata.

Glory ta kira ta sanar mata ta Wan sama mata abu mara nauyi mai Wan ruwa-ruwa. Sai

ta kunna data maganar Kinal ta gani da I.Qasim ba wanda ta kula ta kashe datar

gabaWaya.



*

Kuka take sosai duk da ta yi kyau da ™iba alamar hutawa amma babu kwanciyar hankali

a tattare da ita, gashin kanta a birkice tana kukan tana ™afe shi da idanunta

alamar tuhuma da zarfin. Ya nufe ta zai ri™e ta, ta yi saurin ja-da-baya.



"Allah ba ruwana da kai" ta ce tana shasshe™ar kuka wajan da take inuwa ce shimfiWe

ga wasu tarin furanni sai ruwan ™orama na gudana tsuntsaye sun baibayeta suna Wan

tashi kaWan-kaWan.



Ya zuba ™asan ™afafuwansa ya ce "Kina azabtar dani Zinariya ni ne bestie, Bestien

beastie fa?"



"You're no longer my bestie"



Ya yi saurin cewa "Don Allah ki sassauta mini, ki bar ni na shigo cikin inuwarki ko

zan samu sa™in ciwon da zuciyata ke ciki haba gudaliyar Prof"



Sai ta kalle shi ta ce "Kana son shigowa cikin wannan inuwar?" Ya yi saurin Waga

mata kai ta ce "Kalli nan"



Ya yi saurin juyawa, kyakkyawar budurwa ya gani farinta na shigar masa idanu,

jikinta Waure da sar™o™i ta ™an™ame wani yaro a ™irjinta tana kuka yaron na kuka,

sai ™o™arin ™wace yaron wasu gardawa suke ta hana jikinta jina-jina da jini. Ya

juya ya kalli Bestie ya ce "Deer na gani, wacece ita? Waye Wan, su waye za su Wauke

yaron?"



"Aafiyyah ce da yaron ta. Bestie waWancan jininka ne alhalinka ne ka je ka ceci

matarka da yaron ta, maza jeka gaggauta tafiya Allah idan baka Wauke Aafiyyah zuwa

gare ka ba, babu ruwana da kai babu ruwana"



Sai ya mi™a mata hannu ya ce "But i want you, ni wajanki nake so Barewata please

ina son jinki a jikina" ya ce a raunace.



"Allah Ya shirya ka. Jikin Aafiyyah ya fi nawa ™amshi. Mutallab! Ba zan taSa yafe

maka ba ba zan taSa yafe maka kana wofintar da wasiyyata kana hanani bacci cikin

sukuni a cikin kyakkyawan gidana, kukan Aafiyyah nake ji zan maka Allah....,"



*A gigice Moh ya farka daga baccin da yake wanda tsabar wahala ya saka shi ba tare

daya sani ba. Mafarkin Deer ya gigita shi ya sake fahimtar a yanzu ba wai fansar

ranta take bu™ata ba, kasancewarsa da Aafiyyah take so, su waye waWannan? Waye

wannan yaron? Ya ™an™ame takadda a ™irjinsa yana jin rauni na son bayyana a

fuskarsa, idan har abin da yake so gaskiya ne wallahi mutuwa yake bu™ata, Safiyyerh

yake so kusa da shi not Aafiyyah, Womin jikin barewa yake bu™ata.



ya runtse idanunsa ™o™arin kokawa yake amma idanunsa ya bushe zafi da raWaWi

zuciyarsa ke masa yana jin wani yaji-yaji a ma™oshinsa gargasar jikinsa na buWewa

sanyi na ratsa jikinsa, duk rauni ne a jikinsa sun sagar masa da gaSSai ya gama

yarda shi maraya ne bashi da kowa a duniya bashi da gata babu mai zuwa gare shi

babu mai jin tausayinsa shi sam bai san me ya yi iyayensa da mutanen duniya ba,

wani irin kewa da maraicin Barewarsa yake ji yana huda ™irjinsa tare ratsa ™ofofin

zuciyarsa, ko zaiwa deer faWa ya ji dama tana kusa da shi kewar Anty Hameeda ta

mamaye gangar jikinsa tare da jikkata ™wa™walwarsa ya rufe idanunsa da tunanin zai

sake ganin deer ta gitta a cikinsu. Ya kasa koda ihu ne ya dinga buga kansa da

wajan da yake kwance fuskarsa caSa-caSa da jini jin za'a shigo ya yi saurin hura

iska ya muzar hannunsa a wajan ya dam™o ™asa ya murza tare da takaddar hannunsa

cikin ™aramin lokaci takaddar ta zama Wan ™aramin dutse. Magana suka fara yi masa

amma ya yi shiru wani ya ce.



"Ko ™ara saka masa lantarki"



Tsananin azaba ya saka Moh Wago idanunsa a hankali ya ce "Zan yi, ku kira mini ita"



"Ita wa"



Ya yi shiru. Sai wani ya ce "³ar Dig Johar yake nufi. Safiyyerh"



A take suka kira ta, har kira uku ana haWun ta Wauka "Mahh, Scorpion zai yi magana

amma ya ce sai ki nan" ta cikin wayar ta ce "And?"



"Please, you need to come"



Yana ™o™arin magana ya ji ta kashe kiran gabaWaya ya zubawa wayar ido.



*

HaWaWWan parlour ne daya gama gajiya da ™awatuwa iya kujerun kaWai abin kallo ne ga

wani ™amshi da yake tashi yana sauka a zuciyar mutum tare da bawa zuciya nutsuwa.

Tana hakimce tare da danna laptop Win gabanta jikinta sanye cikin wani golden Win

lace siriryar sar™ar gold ce a wuyanta can ta Wago kai ta ce.



"Me kake cewa ne?"



Sai ya Wan shafa kansa ya ce "Yana da kyau kiwa Papi magana akan takarar nan wai ya

ce ya haWa hannu da Hon MaWatai" sai ta Wago idanunta sosai tana nazartar Khalil ta

ce "Idan kana da wata magana bayan wannan yi"



Ya girgiza kai, sai ta ce "Good"



I. Qasim dake zaune yana ji ya ce "Yaa K ya jikin naka? Da jikin baby?"



"Allahamdulillah" Khalil ya ce yana mi™ewa tsaye tare da fita waje. A hankali ta

sauke ajjiyar zuciya, Malama Majeederh ta bi Wan nata da kallo sai kuma ta haWe

fuska ta ce.



"Kimiyya baka ji"



"Kai Mami me na yi? Ga marasa ji can Soha sai dai kullum ta ce tazo gida kwana

saboda shima mijin nata bai san me yake yi ba" Mami ta ce "Yayarka ce, kar na kuma

ji"



"An gama Mami. Jeddah na gaishe ki"



Ta yi masa shiru. ˜amshin turaren shi na musamman shi ya fara sanarwar Majeederh

Abraham is here, ta Wago kai ta kalle shi sai ya watsa mata harara ya nemi waje

kusa da ita ya zauna. Kimiyya ya ce "Papi barka da wannan lokaci"



"Qasim, ku yi magana da Ceo ka fara zuwa Company ok?"



Qasim ya ce "In sha Allah"

Sai ya yi shiru can ya ce "Na sake zana wani company da za'a fara gininsa a Lagos a

think lokacin dawowar yayanka daga Germany ya kusa na gaji haka nan" sai gaban

Kimiyya ya faWi ya ce "Zai dawo ya addabi kowa da masifa da mitar tsiya, kuma baka

masa faWa Allah Papi kafi son shi ai"



Abraham ya ce "Kuma Mimi na tafi son ku ai, kai da kake da Iyaye biyu?"



Ya juya ga Majeederh ya ce "I am right jee?" Ya ce yana le™a laptop Win gabanta da

take duba kayan da Aaliyyah ta turo mata. Kimiyya ya mi™e ya bar wajan, yana fita

Abraham ya ™wace laptop Majeederh za ta yi magana ya ce "Takarar na nan, Abraham

bai yadda da faWuwa ba, Abraham Denial David zai yi nasara just pray for me jee"



*



10:30 ta yi wa Aafiyyah da Md a parlourn amsar ba™i na gidan Hon MaWatai. Ya yi

murmushi ya ce "Na san dole za ki kawo kan ki ai, dole za ki amince da bu™atata na

sanya hannun jari a FS WORLD"



Ta Wan kalle shi ta ce "Haba?"



"Haka nake ji a raina"



Sai ta harWe ™afafuwanta sosai ta cire glasses Win idanunta tana yi masa wani irin

kallo, shima idanun nata yake kallo kafin ta ce "You got it wrong. Hon MaWatai;

gargaWi mai kama da jan kunne nazo yi maka, stay away from my company ka Wauke

idanunta daga kai na, wallahi ko zaka mutu ka dawo baka isa ka samu abin da kake so

ba, bama bu™ata we're not interested, kuma wallahi sai na saka hannu ka faWi zaSe"

da sauri Md ya kalli Aafiyyah ya buWe zai yi magana ta yi saurin saka yatsa a

bakinta ta ce.



"Quiet..... Md"



Ta mi™e tana kallon Hon MaWatai daya mi™e tsaye ta ce "Kai da a tunaninka zan zo

wannan kangon gidan naka just to say i agree? Kawai don na ce na amince or poor Hon

MaWatai baka san wace a gabanka. Idan kuWi kake bu™ata ka faWa na ranta maka daga

cikin arzi™in da Ubangiji ya yi mini na baka da kuWina, ni ba mai arzi™i bane amma

I'm born to be riche, kuma thank God i richer than you"



"Shut up"



"If not? Idan na™i fa?"



Aafiyyah ta ce. Sai ya Waga hannu zai mare ta cikin sauri Md ya shiga tsakiya ya ce

"Don Allah ka yi ha™uri zan yi magana da Ceo, zan wa SharfaWi magana kar ka ce zaka

Wauki mataki akan Madam, ita macace kasan halin mata"



Takaici ya ishi Aafiyyah ta Waga hannu ta zabgawa Md mari ta ce "Useless, ka barshi

ya mare ni ya gani da yaga abin da ya turewa buzu naWi" tana cewa haka ta fice

daman a sabuwar motar da Paaahh ya bata gift Winta ta zo she left Md ta yi

tafiyarta. Md na fitowa motar Eng Ali wali na shigowa cikin gidan don haka sun samu

saSani da Aafiyyah.



Eng Ali wali ya shiga parlour yaushe rabonsa da gidan Hon MaWatai? Suka kalli juna

shi da Hon MaWatai kallon kar ta san kar. A hankali Hon MaWatai ya ce "Yes, follow

her" yana cewa haka ya kashe wayar gabaWaya.



Sake kallon juna suka yi kafin Hon MaWatai ta ce "Eng Ali wali" shima Eng Ali wali

ya kalli Hon MaWatai kafin ya ce "Hon BoWejo MaWatai.....

MUTALLAB BOOK NE

PAY BEFORE YOU READ DOMIN SAMUN UPDATE AKAN KARI KA BIYA KA SHIGA GROUP NAMU.



08164069685



=Ø¥ÜMUTALLAB

Chapter 4: Behind the secret



Ya yi murmushi ya ce "Zauna mana Eng Ali wali?" Hon BoWejo MaWatai ya faWa yana

nuna wa Ali wali kyakkyawar kujerar dake bayansa kafin a hankali shima ya yi baya

tare da komawa ya zauna yana haWe ™afarsa hannayensa cikin na juna ya ri™e. Da wani

irin kallo Ali wali ke bin madaidacin parlourn wanda ya gama haWuwa aka narka uwar

dukiya a cikinsa. Duk da cewa Ali wali ya ri™e mu™amin kujerar Wan majalissar

tarayya har sau babu adadi, a karon baya ne kuma aminin nasa ya yi masa tawaye ba

tare da saninsa ba, ya fito takara har ya samu nasara wannan abu ya sake jijjiga

zuciyar Ali wali har ya kasa Soye mamakinsa na nasarar da Hon MaWatai ya samu. A

wannan karon ma ya sake neman tsayawa gashi ya samu nasarar tsallakawa zaSen cikin

gidan duk wasu manyan ´an siyasa suna tsagin Hon MaWatai.



Ali wali ya jinjina kai ya ce "Da zama nazo yi dana sanar maka da zuwana tun kafin

ka gani yanzu a gabanka Hon BoWejo MaWatai. Haryanzu mamaki kake bani na kasa

farkawa daga baccin daya Wauke ni wanda nake jin kamar mafarki nake yi" ya yi

furucin cikin zafin zuciya wani irin tsanar BoWejo yake ji a ™asan zuciyarsa

musamman yadda ya mamaye komai nasa yake ™o™arin kai shi ™asa bisa dole tare da

watsa masa tulin ™asa a cikin idanu.



Hon BoWejo ya yi murmushi kafin ya mi™e tsaye yana takawa sannu a hankali cikin

izza, ta™ama da jinkima da arzi™in da yake da shi wanda ya samu ta gurSatacciyar

hanya. Ya jinjina kai lokacin da yake Waukan gorar ruwa mai sanyi ya tsiyaya a cup

ya dawo kusa da Ali wali ya ce.



"Abokina Ali wali, sha ruwa"



"Da kai da duk wani abu dake cikin gidanka bai ishe ni kallo ba, bana bu™ata nazo

jin dalilin da adole kake son ganin sai na dur™usa a kan ™afafuwana, kake so fito

dani rana" Ali wali ya yi raddin maganar cikin ™onar rai, ji yake kamar ya Wauki

™arfe ya caka a ™ahon zuciyar BoWejo Win saboda zallar tsanar da take gudana a

jikinsa. Sai ya cije kawai.



Hon BoWejo ya ce "Kana jin kamar ka kashe ni ko Ali wali?" Ya tambaya yana sake

kurSar ruwan. Kafin ya ce "Sai dai ko inuwata ta yi maka nisa balle gangar jikina,

ina da taurin kai Ali wali ina da kyakkyawar fuskar nunawa jama'a bayan wannan

fuskar da kake gani a gabanka. Ali wali babba ne kai da ™wa™walwar yara, siyasa ´ar

zamba ce ya™i ne inma ka yi nasara inma na yi, wannan kuma takobin nasarar a

hannuna take a yanzu, idan naso zan iya cire kan ka, ko kuma na yanke ™afafuwansa

na kwantar da kai kamar yadda ka salwantar da ™afafuwan Bebeji akan mu™amin Chief

whip"



Da sauri Ali wali ya ce "Ina ka san wannan maganar? Waya faWa maka?"



Sai BoWejo ya Waga kafaWa ya ce "Like this...... Kamar dai haka zaka dinga kwafsawa

madadin ka zama 9 ko 10 sai ka sake komawa sifili. Da bakinka ka faWa mini cewa ka

yi wa Bebeji asiri a lokacin kuma ka fara faWa mini irin daWin da ake ji a siyasa.

Tun daga wannan lokacin ka fara kwaWaita mini son siyasa, a wannan daren ban bar

gidanka ba sai da burin zama Wan majalissar tarayya ko ta halin yaya. Domin cimma

nasara a rayuwa dole a kaucewa hanya a kuma toshe kunne hanyoyin da bani samun

kujerar nan kunnenka ba zai iya Wauka ba...,"

"Good! Da kyau" cewar Ali wali.



Kana ya Wago kai ya kalli BoWejo ya ce "Ni da kai abokai ne, aminan juna tun muna

™anana shine ka zaSi ka ci amanata? Ka nemi abin da nake nema ko? Kai ba Wan halak

bane BoWejo yadda ka raunata ni sai na tabbatar ka shiga uku, wallahi sai na Sata

sunan daka Soye a bayansa kake yin abin da kaga dama"



"Ali wali kenan. Ban ce bani da imani ba, ina kyautatawa zuciyata zato akan kai ba

tsara na bane, ni da kai na ina jin tsoron kai na. Akan wannan har kimar matata na

taSa balle wani aboki. So do what ever you want to do i can't care. Ba dan kuWi na

shiga siyasa ba Waukaka da shahara nake bu™ata ok?"



Cikin zafin kai shima Ali wali ya ce "Ka dinga yi kana tuna baya, na san komai nake

hatta gidanka da abin da yake faruwa game da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login