Showing 78001 words to 81000 words out of 214217 words

Chapter 27 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

70

kuma Director ka kawo mini record Win komai daga watan daya shige zuwa yau Win nan, ina bu™atar statement yanzu a office nawa"" ta sauke numfashi fuska a haWe sosai ""An"

"gama"" secretary ne ya kalleta kamar a tsora ce yake ya ce ""Manager akwai ba™i da suke jiran ki"""

File ta Wauka ta mi™e tare da ficewa daga cikin meeting hall Win. Bata nufi office Win ta ba inda suke

"ganawa da ba™i ta nufa ta tura office Win a hankali a hankali ta yi sallama ta shiga. Manyan mutane ta gani su biyu zaune a kan kujera kana ganin su ba sai an yi magana ba ta zauna kan kujera mai cin mutum biyu a ladabce ta ce ""Ina kwanan ku? Welcome to FS WORLD INVESTMENT COMPANY i am Safiyya A. Marafa how can i help you?"" Wani rushehen mutum ne daya Hakim ce a kan kujera ya dinga kallon ta kamar zai haWiye ta idanunta dai na kan system tana ta dannawa da aikin tura sa™o can ta Wago kai suka"

"haWa idanu ta sake kame fuska ta ce ""How can I you? Ta ya ya zan iya taimaka muku"""

"""Ba ki gane ni ba"""

"Sarai ta gane ko waye ta ce ""Yau na taSa ganinka"""

"""To ma sha Allah. Sunana Hon MaWatai zan saka hannun jari ne a cikin wannan Company"""

"""Ok, me kake bu™ata?"""

"Ya gyara zama sosai ya ce ""Za a dinga bani shinkafa, suger, wake a kan farashin yadda Company yake"

"siyarwa ni kuma zan Wora kaso 50 domin cin riba amma daga lokacin Company ba zai sake siyarwa da kowa kaya ba sai ni"" Fiyya ta dinga kallon shi sosai a ranta tana mamakin son zuciyar wasu ya suke so talakawa su yi da ran su ne? Burin shuwagabanni talaka ya faWi ya mutu saboda yunwa? Ta yi jim sai"

kuma ta ce

"""Da wata ce matsayin Manager ba Safiyya A. Marafa ba do wata™ila ka samu wannan damar a yanzu ina"

"maka murna da cewar we're not interesting anymore, da wannan zai fi kyau ka buWe naka masana'antar ka nemi matasa marasa aikin yi wanda suke lalacewa ka basu abin yi"" ya dinga kallon ta can ya ce ""Kin"

"san waye ni? ³an'mata ki bi a hankali fa"""

"""Ai ba a yi wa Fiyya maimaici Hon MaWatai ba zamu baka hannun jari ba You can leave"" ya mi™e tsaye"

"yana jin ba'a taSa yi masa wula™ancin da yarinyar ta yi masa ba ""Safiyyerh ko? Ki bi a hankali haWuwar farko ce wannan, zan tafi amma zan dawo"""

Ficewa ya yi rai Sace zuciyarsa na zafi. Fiyya ta Wauki kayanta ta nufi office. A hankali take bin bayan Md

"da Secretary Sangaren kayan abinci aka kaita kana da mai daga can baya wajan shara inda ake ajjiye bukar kamfanin ta dinga jiyo wari da sauri ta nufi wajan Md ya ce ""Manager sharar kamfani ce nan"" bata kula shi ta nufi wajan sharar tana rufe hanci da f facemask kamar an ce ta juya idanunta ya sauka akan"

yatsun hannu guda huWu da suke a leda ™uda na bin su.

Tunda ya nufu layin su tiger na biye masa baya hannunsa ri™e da gora yara suke watsewa sai waje ake

"bashi hatta almajirin Malam sai da wasu suka bar wajan banda Šanyaro dake zaune yana danna sabuwar wayar daya siya sosai Malam yake ji da shi yanzu lokaci zuwa lokaci yake yi malam alheri na kuWi ga nama da yake kawo masa, sai dai cikin dare Šanyaro zai lallaSa ya gudu ba zai dawo ba sai safiya. Moh na ™o™arin shiga gidan Malam ya tare ™ofar ya ce ""Na haifi yaro sunan shi MuWallabi amma yanzu bani da wannan yaron na bar wa ΄an iska shi da ΄a΄an banza tunda ya zama shaiWani ba zaka ja mini masifar da zan mutu a gidan Wan kande ba"" Moh zuciyarsa ta fara tafasa har wani haya™i ke fita ta cikin bakinsa ya dinga kallon asawan nasa ya kasa cewa komai ya le™a surar gidan ko zai ga Ammo amma sai Inna Binta"

"dake suWe tukunya tana faWin ""Matsalata Waya a duniyar nan abinci idan na ci na ™oshi Mufee ta ci ni fa"

"ko a jikina"" Juyawa Moh ya yi kamar zai yafi sai kuma ya nufi saman katanga ya kama ya dire ta cikin"

"gidan Inna Binta ta zabura tana faWin ""™ulna naru ™ulni bar dan wasalamun Allah Ibrahim, auzubillahi"" jikinta sai rawa yake masifar tsoron Mai dawa take kamar ran ta sauran jama'ar gidan duk suka shige Waki banda Mufee da ta yi tsaye tana kallon shi sosai idanunsu yake iri shi bai san wace ita a gidan ba, bai"

damu daya sani ba yara ne kamar ya™i wasu iyayensu basa cikin gidan.

Labulan Wakin Ammo ya Waga ya ganta zaune tana ninke kaya ya fi minti goma tsaye kamar zai juya sai

"kuma ya shiga cikin Wakin idanunsa akan kwanon abinci sosai yake jin yunwa idanunsa na rufewa ya mi™a hannu zai Wauki abincin Malam ya ce ""Kana ci zan maka Allah Ya isa ka tashi ka bar mini gida tsinannen yaro"" da sauri Ammo ta kalli Malam sai kuma ta Wauke kai."

Jikin Moh ya fara rawa jijiyoyin kansa na mimmi™ewa jin uban daya kawo shi duniya na yi masa Allah Ya

"isa ya yi ™asa da kansa idanunsa kamar za su fito waje ya ji babu abin da yake bu™ata sai ™wayar da Mangal ya bashi ya sha, ita kawai zata sauke masa abin da yake ji ya manta da komai, yaushe ne zai zama daidai kamar kowanne mai rai an ci zalin shi an lalata masa rayuwa. Ya mi™e da sauri yana banko"

"™ofar ya yi waje ""Sallamammen yaro Allah dai ya rabani da ™addara na huta"""

"Kai tsaye Moh dabarsu ya nufa yana zuwa suka mimmi™e Darma na faWin ""sai godiya Mai dawa sarki mai"

"jeji, wani ya ce ba kai ba yanzu mu fito mu yi farfesun hanjinsa"""

Yanayin fuskar Mai dawa a bar tsoro ce ya takure waje guda yana jin kamar zuciyata zata fito waje don

"ba™in ciki. ""A sama yake ku bashi sha fara kaga aljan"" cewar Darma Mangal ya girgiza kai ya ce ""Ba za ta"

"yi masa ba, kawai a yi masa allurar fenta"""

"""A'a ta yi masa girma yaushe ya faWo sabgar kar ka luda masa ya yi mana na jakuna yanzu"" zaro sirinjin"

"ya yi Moh ya ™urawa siririn idanu ganin yadda Mangal ke zu™o ruwan ciki ya fara girgiza kai da ™yar ya ce ""Kar ka yi mini Ka bar ni da tunanin bana son mantawa"" kokawa suka fara yi da shi ya Wauki Darma ya buga da ™asa Mangal ya faki idanunsa ya caka masa allurar a gadon baya. Jinjiga ya fara sosai cikin ™aramin lokaci ya yi shiru yana jin shi kamar a samaniya yana yawo yanayin ya yi masa daWi sosai ya ji zuciyarsa wasai a wannan yanayin bacci ya Wauke shi. Can cikin dare ya farka kam shi ya yi masa nauyi har yanzu bai dawo daidai ba, babu komai a cikinsa ya mi™e tsaye yana layi kamar zai faWi Mangal ya ce"

"""Mai dawa"""

"Ya yi masa shiru yana Waukar wu™a ya soke ya Wauki fitila ya ri™e ""Dare ya yi ba, kana fita waWancan"

"Wankokin za su iya kama ka gashi babu da goge a hannu ka zauna, kasan kuma ΄an cikin gari sun shigo sun samu labarin mun yage musu poster bama wannan ba Wazo an ga gawar wani to ana tunanin mu ne kuma yaron Wan cikin garin ne fansa suka zo Wauka,na bibiyi abun shi yaron ™wacan abar magana ya yi"

jama'a kuma sun fara Waukan doka a hannunsu suka rufe yaron da duka har ya mutu. Su Cokali kuma ba

"za su ha™ura ba kar muna zaune su ci mu da ya™i"""

"""Sai godiya"""

"Ya furta da ™yar daga nan sake yin shiru yana shirin barin wajan kamar zai kifa ""Ina zaka ne? Ka dawo ka"

"kwanta"""

"""Kai fa ba Malam zan haWaka da Rainbow"""

"""Shikenan ina zaka yanzu"" ya cije leSe zuciyarsa na ayyana masa abin da zai yi shi ne daidai allurar sai"

"gaibu take faWa masa a hankali ya ce ""Zan kashe Malam ya baza lahira"""

For more information

08164069385

WhatsApp only

"[10/9, 5:16 PM] Nanameera: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*"

Page 6

*Bright pens... 2nd batch*

* for the adults and criminal side please just take it as a lessons*

"Goje daya farka daga bacci ya yi saurin mi™ewa yana furta ""Malam Win zaka kashe mahaifin naka?"" Ya yi"

"shiru bai yi magana ba, yana sake ri™e wu™ar a hannunsa da kyau duk jikinsa rawa yake, ga wani irin ciwo da kansa yake yi masa sosai, idan ya tuna abubuwan da aka aikata masa sai ya ji zuciyarsa ta bushe ta kuma ™e™ashewa. Ya saka ™afa ya banga je Mangal dake tsaye zai shige Goje ya yi saurin shan gabansa yana Waure fuska sosai ya ce ""Saboda kana jin kanka a sama ta bakwai kake jin komai za ka iya yi? Me ya sa ba zaka yarda sarki sammai ke yin komai ba, mu fa ba haihuwar ta zubar bane ko yaya ne mun san abin da ya dace kashe mahaifinka ba shi ne mafita ba Mai dawa"" ya Waga jajayen idanunsa kamar zai ci babu yadda ™wa™walwarsa take faWa masa ba daidai haka komai na duniyar yake yi masa babu daWi"

ma™oshinsa na yi masa zafi da raWaWi wani abu ya tsaya masa da ™yar ya iya buWe bakinsa ya ce

"""Ya zan yi?"""

"Kai tsaye Goje ya ce ""ha™uri, ka bi komai a sannu mai dawa ita gaggawa aikin ΄an annaru ce. Kashe"

"Malam a yanzu ba zai rage maka kashi goma a cikin Wari na damuwar da kake ciki ba, iya wuya iyaye ne su"""

"""Ba iyaye na bane, ka bari ko Salli-Salli na yi masa"" ganin da gaske shirin tafiya ya ke yi ya ce ""Idan kaga"

"ka bar wajan nan sai dai ni za ka fara kashewa"" Ya ™uri da idanu yana kallon Goje har wani haya™i ke fita ta cikin bakinsa ya wani cije gefen baki yana karkatar da kai gefe. Kamar wasa Goje ya ga Moh ya nufe shi da wu™ar shima ya™i matsawa yana ganin kamar wasa ne yana ™o™arin kawai Goje sara su kaga mutane kamar daga sama sun zagaye su. Moh ya™i motsawa sai Goje da ya yi baya ya cake yana zazzaro idanu tare da Waga gora sama. A kallon farko Mai dawa ya gane cinnaku ne ΄an'sanda sai ya Wauke kai"

shi Goje bai faWa da labarin ba saboda shigar fararen kaya suka yi.

"""Eng Ali wali ya aiko mu wajan ku kawo muku kaya"" sai a lokacin Mangal ya ™arasu yana tale ™afa ya ce"

"""Kaya sun sauka da zafin su kenan yallaSai, amma eh kun razana mu shigowa ba notice sai mu Wauka dire aka yi mana"" Wan'sandan ya yi murmushi kawai ya ce ""Kuna da kamar Ali wali za ku ji tsoro? Kune matasan da yake ji daku a yanzu musamman wannan da naga ko kallo bamu ishe shi ba"" Goje ya juya ya kalli Mai dawa da yake kallon wani sashi daban alamar baya ma jin me suke cewa ""Mai dawa sarki me"

"jeji wajanka aka aiko mu domin aikin bana yara bane"""

"""FaWi"""

Moh ya ce yana bada faWi ba tare daya kalli da Wan'sandan ba. Abu ya fito da shi a jaka ya mi™awa

"Mangal ya amsa ya ce ""Ka a dana kada a je a yi ta sha ana Sarna, Eng Ali wali ya ce akwai fita ta musamman kuma ™auyen da za shi basu da kirki dole tafiyar sai daku a ranar zaku cake ku bawa samaniya yazo ta yi hadari"" Mangal ya buWa ya ce ""Dar hakan ya yi mana, sai Eng Ali wali ko ana su ko ba'a su ya zama dole don uwatar"" Police Win ya juya kan Mai dawa a hankali cikin magana mai mu™amin"

ya ce

"""Ka taSa jin mai suna Scorpio?"""

"""Wa?"" Goje ya ce da sauri yana kallon Mai dawa da sai a lokacin ya juyo ya kalli Jafar shima Jafar ya kalle"

shi da kyau ya ce

"""Akwai matsala ne babba, Scorpio yana yi wa Eng Ali wali barazana, yana da babbar hujjar da zai iya"

"kawo masa matsala a mulkinsa kuma babu shakka ko waye Scorpio akwai alamar ya shirya fito na fito da Eng Ali wali, to muna jami'ai ba zamu bari ba tunda a jikin shugabannin da ΄an dabarun mu muke samun namu rabon. Ali wali yana bu™atar ka taya shi gano waye wannan Scorpio da sunan shi kawai ake ji ba"

"kamanni"""

"""Kamarya kenan?"""

Mai dawa ya tambaya a ta™aice yana jin ™irjinsa na buWewa sa™o ya fara isa kenan a fili kuma ya sha kunu

"sosai. Jafar ya dafa kafaWar Mai dawa ya ce ""Kamar kai yanzu kowa ya san sunanka Mutallab inkiya Mai dawa saSanin shi da sunan Scorpio kawai muka sani, babu wanda Eng Ali wali ya yarda da shi sai jami'an Dss ka baza jama'arka su tayaka binciko asalin waye Scorpio akwai kyauta mai yawa idan hakan ya"

"tabbata, kuma ya ce ka faWi kome kake so zai baka"""

"Wani irin kallo Moh ya dinga yi wa Jafar na kan kaga biri, biri ya ganka kifi na ganinka mai jar koma sai"

"kuma ya Waga kai sama yana kallo sama cikin kumburarriyar murya ya ce ""Bayan Dss da shi uban gidan naku waye ka ji yana neman SCORPIO?"" Jafar ya ce ""Me ya sa kake tambaya?"""

"""To kuje ku yi aikin da kan ku"" ya faWa yana juyawa cikin sauri Jafar ya ri™o shi ya ce ""ka dinga"

"sassautawa zuciyarka da fushi. Bayan Dss akwai jami'ai mafi hatsari da suke neman shi idanu rufe FID Federal investigation department, basu da imani wannan mutanen jami'ai ne da ba zaka taSa tunanin ta"

"ina zasu cimmaka ba, suna iya zuwa a suffar mahaukata ma ko mai neman taimako, su kakkarya mutum"

"ko su kashe shi ko haukata shi ba wani abu bane a wajan su"""

"""Suka kasa kama Scorpio?"" Jafar ya watsa hannu ya ce ""Sannu sannu da zarar sun gane kamanmin su,"

"babu mamaki su Sullo ta wata hanyar kafin hakan ta fara ka ruga su kai hari,mun gama magana da kai"

"Mai jeji"" ya yi shiru bai ™ara cewa komai ba ""Ka yi shiru?"""

"""Ka bada sha Wayanka, zamu jauwalo ka idan akwai sagi"" cewar Goje Jafar ya girgiza kai ""Ka bar shi ya yi"

"magana"" Moh ya sake kame fuska babu wasa kuma ya™i cewa komai sai ma fito daya fara yi yana kallon bindigar dake hannun Waya Wan'sandan. Bisa dole suka juya suka tafi ba tare daya tanka su ba,daman Goje ya san ba maganar zai yi ba. Goje ya juya ya kalli Mangal da yake zu™ar wiwi a hankali ya ce ""Ka"

"raina musu hankali waye Mai dawa waye Scorpio"""

"""Ni ne, MUTALLAB TAHHB SCORPIO"""

Mai dawa ya ce yana zare idanu waje manya gwanin tsoro da razani har sai da Goje ya ja da baya don bai

taSa ganin halittar idanu kamar ta Moh ba ™wayar ta juye kamar bata mutane ba kuma sai ™ara ware

manyan idanun yake yi.

"""Akwai matsala Moh idan suka gano cewa kai ne Scorpio, za su yi maka illa gwara ka Sace kawai daga"

"yankin kafin komai ya sarara"" ""Gawata za su iya gani su ha™ura da nema na"" Ya furzar da iska daga cikin"

bakinsa kansa ya yi masa nauyi

"""Goje an yi sake tunda aka bari na je state cid,ba san komai ba amma a fitar dani. Zan iya ha™ura da"

"komai banda abin da yake damuna a zuciya ni da kai na zan bayyana cewa nine Mutallab Tahhb Scorpio da zarar na cika muradina na abin da na yi niyya"""

"""Mai dawa"""

"""Sai godiya"""

"""Ina tunanin ka ha™ura ka bar wa Allah komai duk zamu baza mu je gare shi ya yi mana eh hisabi"" Moh"

"ya taune harshe yana kaWa leSe tare da saka harshe ya kashe wu™ar dake hannunsa ""Zafin nake ji a"

"zuciyata zan yi Sarna, zan sha jini"""

"""Kamar wani maye? Shi Ali wali Win me ka yi masa ne?"""

"Mai dawa ya ja idanunsa ya lumshe ko yaya idan ya yi shiru sautin kuka biyu yaje ji a kunnen shi, tare da"

"jiyo ™arar wutar dake cinye jikin nata hakan ya saka baya iya runtsawa idan ba wani abu ya afa ba haukwata shi ake son yi. ""Na yarda da kai Goje, ka ci amanata askira zan saka maka a ma™oshi"" ""Ni Wan halak ne. Yanzu ya batun Manager Win? Ka santa ne na ji baka bashi amsa ba"" jin ya yi shiru ya saka shi"

cewa

"""Ko dai ka san Managern kamfanin?"""

"""Karka ka daman"""

*****

Fiyya na zaune a saman gadonta tunda ta dawo take kwace tunani ne fal a cikin zuriyarta ga wani irin

"tsoro da bata taSa jin shi ba, a karo na farko ta ji tana son sanin komai da komai na Kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, da duk mutanen da suka saka hannun jari a ciki data rufe idanunta yatsun hannun take ganin da aka yanka aka zuba cikin leda sosai taga rubutu jikin ledar amma ta manta bata duba ba. Ta juya a hankali tana kallon wayarta kamar mai tunanin wani abu kuma sai ta Wauki wayar tana dannawa numbersa ta kira aka danna line busy. Har zata ajjiye wayar sai ta ji an kira ta zubawa"

sunan idanun kafin ta ce.

"""Ashraf..."""

Kiran ta Waga ta kara a kunne ta yi shiru ta cikin wayar ya sauke numfashi da ™yar muryarsa a hankali.

"""Na ji tsoro Fiyya"" ta Wan tura bakinta gaba kamar yana kallonta muryarta mai daWi ta ce ""He said he was"

"scared"" ya ™ara fidda numfashi kamar tana gabansa ""Maama kina wahalar dani da kika zaSi aikin nan na kusa mutuwa, na ji ba zan iya barin ki ba kuma ke ce dai wacce nake so Fiyyar nan tawa"""

"""Ba na ce ka daina ce mini Maama, why not Fiyya kawai?"" Kamar mai raWa a hankali Ashraf ya ce ""I am"

"sorry bestie me"""

Dum! Haka ta ji kan ta ya yi masifar sarawa da sauri ta dafe kan nata tana jin kamar wani abu na janta a

"gigice cikin faWa ta ce ""Karka sake kira na da wannan sunan"" ta cikin wayar ya ce ""Ba zan sake ba amma lafiya kike? Yanzu kike mini magana cikin soyayya Fiyya me ya sa sometimes kike abu kamar bake ba?"

"Are You okay?"""

"""Kai na ke ciwo"""

Tana cewa haka ta kashe kiran ta cillar da wayar nata zuwa gefe guda. Da sauri ta mi™e babu ko hula a

"kan gashinta yana tashi sama tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login