Showing 153001 words to 156000 words out of 214217 words

Chapter 52 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

62

ta, ga wasu mutane da fararen kaya sun zagaye ta, murmushin take yi

masa tana lumshe idanunta hannunta harWe ri™e da fararen yara sai jijjiga su take

tana nuna masa yaran murmushinta kasa gushewa. Muryarsa na rawa ya ce.



"Zinariya, bestie"



Harara ta watsa masa ta ce "Allah Ya shiryar ka, Allah Ya shirya ka"



"Amin. Me na yi?" Ya furta a sanyaye yana langwaSar mata da kai gefe idanunsa na

sauya sosai ta ce. "Kar ka yi mini kuka, idan ba haka ba zan koma" cikin sauri ya

girgiza kai sai ta yi taku Waya biyu kana ta ajjiye yaran can gefe cikin nutsuwa

take takawa zuwa gare shi, tun kafin ta ™arasa ya mi™a hannunsa ya cakomo ta zuwa

jikinsa sai ya ji tana wani irinn ™amshi da bai taSa jin irinsa ba, dariya take yi

masa sai ya Sata rai ya ce "Allah bestie ba ki da gaskiya"

"A'a wannan karan dai ina da ita" ta ce tana masa farfari da idanunta kafin ta saka

hannunta cikin sumar kansa sai ta shanshana ta ce "Uhmm ™azami wari kake yi baka

wanka?"



Ya jinjina mata kai, yana sake shigewa jikinta kamar za'a ™wace ta, idanunsa na

cika da ™walla ya ce "Kina raye a duniya kika bar ni?"



Ta ce "Ba na ce kar ka zo kabarina kana mini kuka ba, ba zan jure ba? Haba bestie

ba kyau zama da ™azanta , tsafta cikon addini ce a haka zaka ke wajan Maamah?"



"Mahmah?" Ya maimaita.



"Yes. Aafiyyah is waiting for you, ba za ta ji daWi ba idan ta ganka cikin mummunan

hali, haba nawan" ta ce tana shafo gemunsa da laSSansa. Kallon ta kawai yake yi, ta

sauya kamar irin matan aljanna Win nan jikinta kamar jini ya yi tsartuwa saboda

haske da ja a hankali ya ce.



"Uhm"



"E Win, uhm Win"



Ya sake cewa "Uhm"



Ta haWe hannunsu da kyau waje guda ta ce "Mai hali baya fasawa. Bestie please love

Aafiyyah ai kana son ta ma, ka yi ™o™arin ganin ka mallake ta" laSSansa na rawa

sosai kamar zai tsaga su da ha™oransa da suke cikin bakinsa ya ce "Safiyyerh!" Ta

kalle shi tana murmushi sosai tare da Wage masa girarta biyu ta ce "Me?" A hankali

taga ya janye ta daga cikin jikinsa ya mi™e tsaye can ya juya hannunsa tare da fusa

iska sai taga takobi a hannunsu sai she™i take yi ta bubbuWe idanunta ta ce "Mene

haka? Ashe abin da nake gani gaskiya ne? Zan yi tafiyata, zan Wauke yarana mu tafi

mu barka ba ruwanmu da kai"



Kai ya dinga girgiza mata sai taga ya zube a kan ™afafuwansa ya dur™ushe a gabanta

kamar mai ro™an gafara ya ce "We're forever together Fiyya, you're not going

anywhere ki yafe mini na gaza kulawa dake na tattaka kare hakkin wani daya rataya a

kai na, na tuba bestie, na tuba, na bi Allah na biki Safiyyerh don Allah ki rayu

dani ban ™are ™ara bari a yi miki komai, look kalli nan Fiyya..," takobin ya ri™e

ya nuna mata ya ce "For you, saboda kare ki ba mai sake rabaki da ranki kin ji ko?"

˜ura masa ido ta yi kawai tana kallon shi tana murmushi mai san yi ya ce "Za ki

rayu dani?"



Sai ta Wauke kan ta zuwa gefe tana kallon yaran nata ta ce "Lallai zan rayu da kai,

rayuwa a inda bamu mai rabani da kai. Zan rayu da kai idan ka dawo gare ni, zan

rayu da kai a sanda babu Aafiyyah yanzu ta fini bu™atarka ni kuma na fi jin daWin

zama a inda nake yanzu. Kaga na manta ban faWa baka ma, Jaaanah na gaisheka sosai

da Anty Hameeda da Diyna da favourite Winka Muneeberh wajanmu Waya muna jin daWin

rayuwa a can, har uncle Ade muna tare bacci muke cikin kwanciyar hankali iska mai

daWi waje mai ni'ima bestie ban taSa tunanin akwai waje me daWi ba wajan ya shige

nan, na Wauka zan samu farinciki ne kawai a sanda nake kwance saman ™irjinka sanda

nake jin Womin jikinka ashe i was mistaken, Allah don ka ji can ya fi ™irjinka

lusarin mijina daWi"



Muryarsa na rawa sosai ya ce "Lusari?" Ta ce "E. Lusari mana gashi ka tsaya ka™i

Waukan mini fansa ka kasa cika mini wasiyyata ka daman da kuka bana iya cikakken

bacci a cikin gidana" ya yi shiru kamar bai fahimta ba a hankali ta amshe takobin

ta ajjiye ta ce "Ba kyau"



Still ya™i magana ta ce "I love you"

"I love you, I love you to Zauja, I love you bestie i love you all the time"



Ta kyalkyale da dariya ta ce "Lalala Allah Ya kama mini kai, ashe kana so na?" Ta

ce tana dam™e hannunsa.



Muryarsa cike da rauni yana sake kallon annurin fuskarsa Safiyyerh ya ce "My love

for you will never die Deer. I love you and i want to keep loving you coz da son ki

nake samun sukuni a cikin zuciyata. Kece wacce kasancewa dake yake sanya ni

farinciki, rashin ki kusa dani ke sani kewar da ke ™ara wanzar da son ki a cikin

zuciyata. There's something about the love i have for you that's making me so

addicted to you each day that come to pass. Ina sonki so mara adadi! So mara adadi

Barewata"



Sai idanunta ya cika da hawaye ta ce "Wannan son na sadaukarwa da Aafiyyah har

abada ka ji Bestien beastie?" Zai yi magana ta ce "Zo na Wan sammaka ™amshin

jikina, zo mu yi sallama na Wan rungome ka" matsawa ya yi jikinta a ™o™arin ganin

ya shige jikinta wanda yake tsananin kewa a kodayaushe a kullum......,



"Kai!" Aka ce masa, ya yi saurin buWe idanunsa wanda ya haddasa masa farkawa daga

duniyar mafarkin Deer.



*

AA MAJ bayan ya yi parking motarsa a harabar Federal investigation department Win

yana ™o™arin fitowa ya samu kiran gaggawa daga wajan ogansa hakan ya tilasta masa

juya kan motar yana mai takaicin kiran a cikin ranshi hakan ya saka yaja motar a

guje ya nufi inda ake kiran nashi rai matu™ar Sace.



I.Qasim na cikin motar Aafiyyah yana waya da mahaifinsa Dr Abraham Denial David

wanda suke kira da Papi ya hango motar AA MAJ Win na fita daga cikin wajan ya yi

shiru yana tunanin ko saboda ya biyo Aafiyyah ne? Mene ya kawo mijin Aafiyyah nan

Win? Ya ja numfashi ya ce "Bana son ka nuna mata ka sanni balle ka nuna ka haife

ni, leave the innocent Maamah ta yi aikinta cikin nutsuwa kawai zan yi supporting

nata ne kamar yadda na saba don Allah" ta cikin wayar Dr Abraham ya Wan yi shiru ba

tare da ya ce komai ba.



"Please Papi" cewar Kimiyya.



A hankali ya ji Dr Abraham ya ce "Baka da gaskiya QASIM"



"No. Da gaskiyata kawai agree"



"Uhm"



Qasim ya ce "Haba mana Papi da ALHASSAN ne da tuni ka ce to"



Ta cikin wayar ya Wan yi murmushi ya ce "Kawo abin sada™a to"



"Ni yanzu bani da kuWi, zan saka Jeddah ta tura maka to" daga can Sangaren Dr

Abraham dake tsaye hannunsa Waya yana Wan shafa kansa ya Wan jima bai amsawa Qasim

Win ma sai can ya ce "Bani son kuWi, call Mimi ka ce ta buWe ™ofa kaga a bakin

™ofa" Qasim ya tuntsire da dariya ya ce "Rest in peace kawai Papi tunda Mimi ta

rufe maka ™ofa" sai Abraham ya kame fuska yana juya manyan idanunsa, da sauri ya

shige corridor ya ce "Qasim inda Alhassan ya fika kenan,kai ba'a sirri da kai, ka

kira Jee ka ce ta buWe ™ofa now!"



"Amma deal za mu yi"



"Mene Deal Win?" Papi asked.

"Zan faWa maka, bari na kira ta"



Kafin Qasim ya kashe kiran tuni Papi ya kashe nasa, domin ba'a kashe masa waya a

kunne yana ta tsaye zuciya na faWa masa ya Salla ™ofar ko ya haura ta window, amma

idan ya tuna da ba yanzu bane sai ya sake tsuke girarsa waje guda.



Qasim ya kira Mimi tana Wagawa ya ce "Uwargida ran gida, uwar gidan Khalil,

uwargidan Dr Abraham mata a wajan Ibrahim, kaga gimbiya wajan tsohon sarkinmu Allah

Ya ja da ran jee Allah Ya ™arawa Malama ilimi"



"QASIM! Ta kira shi alamar warning.



"Mimi gani bakin ™ofa"



Malama Majeederh ta yi shiru, ta san cewa idan Alhassan ne zai iya haWa baki da

ubansa ko ya Wakko sifana ya ™unce ™ofar Wakin tas Kimiyya kuma baya hakan sai ta

ce Ok kawai tana mi™ewa ta nufi ™ofa buWewa ta yi kafin ta yi magana Abraham ya

shige ciki yana watsa mata harara ta ce "Na gode maka Qasim Allah Ya yi maka

albarka" dariya ya yi ya kashe wayar.



"Amin. Da ni mijin malama dana bada shawarar a kira ki"



Mimi ta girgiza kai ta san halin mijinta ne faWar gaskiya gashi ya kuncewa Qasim

zani a kasuwa. BanWaki ta nufa sai ya yi saurin bin bayanta yana magana ™asa-™asa.



* I. Qasim murmushi kawai yake yi yana mai jin daWin dramar iyayen nasa yana

™aunarsu sosai fiye da komai ba'a sanin sun yi faWa sai dai a ji shiryawar su. Daga

can nesa ya hango Aafiyyah ta fito a hargitsa cikin sauri ya buWe ™ofa ya fito

kafin ya ™arasu ta dur™usa ™asa saman qwiwoyinta kanta ta tura cikin cinyoyinta

wani irin raunataccen kuka take yi jikinta na jijjiga kamar mazari ta kasa daina

kukan a hankali ya dur™usa gabanta ya kasa magana kukanta yake ji sosai har cikin

zuciyarsa nan da nan hankalinsa ya sake tashi fiye da koyaushe.



"Maamah" ya kira sunanta a hankali sai ta Wago abinka da zabiya idanunta ya

™an™ance da ™yar take gani a gigice take kallon Qasim kafin ta ri™e hannunsa ta ce

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un innalillahi

wa'inna"



Cikin sauri shima ya maimaita "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!"



"Qasim na shiga uku, na shiga uku Qasim wayyo Allah" ta sake ri™e shi.



"Maganin shiga uku Allah"



Ta girgiza kai ta ce "Wallahi na shiga uku wayyo ni Safiyyerh meke damuna ne? Qasim

wacece ni?"



Ya tausasa muryarsa ya ce "Tashi mu je gida Please" kallon shi ta yi sai kawai ta

mi™e tsaye ta nufi mota cikin sauri. Duk abin da ya faru Muhammad yaga komai sai ya

zama statue kamar irin kumakan nan ya rasa meke faruwa, tsananin kamanninsa daya

gani a fuskar Moh ya saka ya yi masa murmushi ba tare daya shirya ba, kamar an yi

photocopy an ajjiye haka kamanninsa suke shi da Moh, hatta ba™in da jikin har tsayi

komai banbanci Waya ne Moh akwai yanka a fuskarsa sosai shi kuma ba komai a

fuskarsa yanzu kuma ya fito da niyyar yadda zai fara tunanin abin goge tabo ko ta

halin yaya ne sai gashi ya ci karo da muryar I. Qasim kimiyya wacce ta sake

daskarar dashi meke faruwa? Waye shi Muhammad, waye Qasim da muryarsu take iri Waya

sak? Waye kuma wancan na cikin kurkukun. Something is going wrong.

"Maamah kar ki yi driving....," Qasim ya ce sai ya yi saurin yin shiru jin ya yi

tuntuSe da ™afar wani, kafin ya Wago kai Muhammadu ya yi saurin juyawa ya sanya

facemask ya rufe fuskarsa. "Hyy You" cewar Qasim.



Muhammad ya tsaya a hankali kuma ya juyo ya ce "Your computer pen" Qasim ya ce yana

mi™awa Muhammad sai ya amsa zai juya Qasim ya sake cewa "No thank you?"



KafaWa kawai Muhammad ya Waga yana ™urawa kimiyya idanu sai kuma ya yi sauri ya bar

wajan.



A mota ya samu Aafiyyah sai sauke ajjiyar zuciya take yi a haka ya yi driving nata

zuwa gida. Sanda ta shiga babu wanda ta kula ta yi upstarts har aka yi issha'i bata

fito ba, ™ofarta a rufe har Paaahh ya zo da kansa amma ta™i buWewa ta yi shiru

zaune akan prayer mat.



*

˜arfe 9:00 Soha da Kimiyya na harabar jirgi suna jiran fitowar mutanen da jirgin ya

sauke juyawa ta yi ta ce "Bro" Qasim ya ce "Yaya"



"Wallahi na gaji kamar na tafi mun daWe a nan fa, kuma gabana faWuwa yake ban san

me bawan Allan nan zai ce mini ba" Qasim ya yi murmushi ya ce "Ki shirya gashi nan"



Soha ta ce "Don Allah?"



"Kalli gabanki yanzu yi zai yi kamar bai ganmu ba" juyawa ta yi ta hango shi tsaye

yana duba Cartier Rotonde luxury watches dake ma™ale a hannunsa, ™ananun kaya ne a

jikinsa da suka kama shi sosai sukai masa kyau ash colour kansa sanye da Flat cap

sai fuskarsa daya manna mata sunglasses mai kyau baka ganin komai a fuskarsa sai

jajayen laSSansa, a hankali ya fara takawa yana cillawa wayarsa aljihu ™afarsa

cikin Rainbow sandals yanayin tafiyarsa da fuskarsa ya gama bayyana cewa shi jinin

Dr Abraham Denial David ne, alamu rashin son dawowarsa ™asar ya gama bayyana tuni.

A hankali Qasim ya ce.



"Welcome back Alhassan Abraham Denial, our ArWos group's CEO"



Da sauri kuma ya ce "Yaya gamu nan" ya ce da sauri yana buWe bayan motar Alhassan

ya kalli ™annen nasa musamman Soha ko ubanta ne ya kawo ta gidan yanzu? Ina ta bar

mijin nata sai ransa ya sake Saci, kallo Waya ya yi musu ya Wauke kai. Qasim ne ya

Wauki jakarsa ya saka a baya. Alhassan ya mi™awa Kimiyya alamar ya bashi key Win

motar "Yaya mun daWe a nan fa" kallo Waya ya yi wa kimiyya cikin sauri Qasim ya

bawa Alhassan key Win, gaban mota ya shiga Soha na shirin buWe motar su kaga

Alhassan ya jata da gudu ya fice daga cikin airport Win without saying a single

words. Soha ta yi gaba zata faWi Qasim ya yi saurin ri™ota suka bi motar da kallo.



*

˜arfe wajan 11:45 na dare Aafiyyah na zaune a tsakiyar gadonta tana duba ducoment

Win da Md ya tura mata hannunta ri™e da cup tana shan fresh milk sunan farko data

duba na wanda suke da hannun jari a FS WORLD taci karo da Eng Ali wali, sai wani

Alhaji BoWejo ita bata ma san shi ba, tana cikin dubawa aka buWe ™ofa aka shiga da

sauri ta ce.



"Waye zai shigo mini without my permission around this time?"



Shiru ta ji, sai ta Wago kanta idanu biyu suka yi da AA MAJ yaushe rabon data

ganshi ma? Ashe yana gidan a hankali ta mayar da kan, shi Win mijinta ne tana manta

hak™in miji da yake kanta kamar yadda shima yake mancewa ita bata san matsayinta a

wajansa ba yanzu. AA MAJ ya taka zuwa bakin gado ya zauna kusa da ita sun jima haka

kafin ta ce "Sannu Maj" ya yi shiru sai ta Wago kai suka haWa idanu ya zuba

idanunsa cikin nata kafin ta ce "kana lafiya?"

"You left me missing you so badly..."



AA MAJ ya ce a hankali dab da kunnenta ta ce "Yaushe hakan ya fara?" Ya Wan kame

fuska sai ya murmusa kaWan laptop Win ya amsa ya kashe ya kamo hannunta ya rasa me

zai ce amma ya sani this is the right time daya kamata ya gina soyayyarsa a zuciyar

Maamah sai ya samu kansa da faWin "Na amince da auren ki Saffi kema kin amince mu

sauya akalar mu'amala mu ok?"



"In sha Allah" ta ce kanta a ™asa.



Maj ya Wan matsa hannunta sai ta kalle shi ya ce "promise me zuwa gaba duk abin da

kika ji ko ya faru ba za ki sauya ra'ayinka akai na ba, za mu zauna tare, za mu so

juna a hankali, za mu ™aunaci juna, promise me Saffi cewa you belong to me, only me

Aliyu Abdul-Johar Marafa" Ya ce yana mi™a mata hannunsa ta kalli hannun ta ce "Me

ya sa zan sauya ra'ayina bayan umarnin Paaahh kamar wahine a gare ni? Zan zauna da

kai Maj. Safiyyerh Abdul-Johar Marafa most stay with you Maj"



"Promise me,you love me. Promise you stay with me, promise you will be my side,

promise you will give me a care, a support, love a cute babies like you

Maamah...,!"



Aafiyah ta yi murmushi ta ce "Uhm kai yaya. Babies?"



Ya jinjina kai a hankali without care ya be "I want a baby, Wana na kaina, ni dake

Wan Sofia da Aliyu"



Hannunta ta Wora saman nasa ta ce "I promised you" ta ce tana murmushi mi™ewa ya yi

tsaye, itama ta mi™e zata nufi bathroom sai ya ri™o ™ugunta da yafi kusa da shi ya

sanya ta a jikinsa ta baya, ta yi saurin rufe idanunta domin ya yi mata bazata, a

hankali ta ji ya Wora kansa a wuyanta sai ya murza kwankwasonta tare da juyo da ita

front of him, suka kalli juna a hankali ya Wago fuskarta bayan ya Wora tasa fuskar

a saman tata cikin sauri ta ce "Where have you been all this while?" Bai ce komai

ba baki ta buWe a zata sake magana ta ji ya sauke lips Winsa cikin bakinta bayan ya

gama sanyata a jikinsa da sauri ya rufe ido saboda feelings Win daya gama mamaye

mata jiki tun safe he is kissing her lips romantically the halal kisses jikinta ne

ya fara rawa kanta ya fara juyawa wani irin tsoro ne ya mamaye ta, tsoron wani abu

ya cikin duhun idanunta take hango memories Win baya daya shige lokacin da Mutallab

yake kissing Winta a gigice ta yi ™ara tare da saka hannunta duka biyun a ™irjin AA

MAJ ta tunkuWa shi baya.....



=Ø¥ÜChapter 7: The Interview



AA MAJ tafukan hannayensa ya saka da niyyar janyo ta zuwa jikinsa ganin yadda

lokaci Waya ta hargitse kamar mai tsoran shi,ko sumbatar da yake mata ne bata so?

Sai ya ji wani iri a gangar jikinsa duk da ™o™arin ganin ya saka Maamah ta nutsu da

shi amma abin na neman fassakara, ya san daman it's very difficult to her ta amshe

she lokaci guda domin basu

da sha™uwa da kuma jituwar da za'a yi samun fahimtar juna cikin ™an™anin yanayi.

Auren shi da ita, ™addara ne wacce shi da ita Win, babu wata wanda ya isa ya gujewa

faruwar hakan, she loves Maamah tun kafin yanzu babu wata ™addara da zata iya zuwa

ta yi sanadiyyar rabuwar su, ko akwai wannan ™addarar,to; ba dai ta raba su da juna

ba, sai dai wacce za ta iya ™ara kusanta zuciyoyinsu waje guda a cikin ™irji da

gangar jikinsu.



Sai ya ja numfashi ta ™irji, ya kuma ya haWiye ta ™irjin nasa,idanunsa na zube a

saman fuskarta, yana ™o™arin lalubu yanayin da emotions Win da take ciki a yanzu,

da son lalubu matsayinsa a zuciyarta ta cikin idanun nata. "Lafiya kike?" Tambayar

ta fito daga bakinsa kai tsaye yana matsawa gare ta tare da ri™o hannayenta.

"Yaya.. yaya... Please kar ka zo wajen, kar ka zo inda nake, yaya Please".



Matse hannunta ya yi, yana ri™o fuskarta tare da tallafo gadon bayanta cikin son

lallashinta wanda hakan ba Wabi'ar AA MAJ bace, yana mamakin yadda a lokuta

mabanbanta ya kan iya magantuwa a gaban yarinyar daya gama gina ™iyayyarsa a

zuciyarta tun tana rarrafe. Ya kawar da tunanin wajan sake furta "Maamah! Are you

okay?"



"I'm not, tsoro nake ji,bana son abin da kake yi mini kai na zai fashe" ta ce a

gigice tana sake kwacewa daga ri™on da ya yi wa hannayenta.



Reflection take gani, shuWaWWan abubuwan da suka kasa samun gurbi na tuna su a

zuciyarta a yanzu, sune suke remending kansu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login