Showing 36001 words to 39000 words out of 214217 words

Chapter 13 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

99

izinin daddy kamar kodayaushe wandon sojoji ne a jijinsa da farar riga tas ya Wora hula p.cap a kan shi ya zauna kansa a ™asa yana furta ""barkan ku da safiya"""

"""Aliyu ya aiki, baka san Maama ba lafiya bane naga baka shigo ba?"""

"""Na sani"" ya ce kawai a ta™aice yana danna wayarsa ""Ka sani kuma? Shine ba ka yi mata sannu ba me ya"

"sa kake haka ne Gadanga, me ya sa kai zuciyarka bata motsawa sai akan Maama meke damun tunaninka baka Waukan responsibility Winka as a brother"""

"""Idan bai Wauki responsibility nasa matsayin yaya ba, yanzu zan Wauki responsibility Safiyyerh a matsayin"

"mijinta"" da wani irin yanayi Aliyu ya juya ya kalli daddy yana son sake tabbatar da abin da ya faWa masa a"

"zuciyarsa wani irin fargaba ne ya wanzu ciki a fili kuma ko gezau ya dai zubawa daddy idanu can ya ce ""kamarya?"""

"""Da kai da Safiyyerh baku da wata kalma da za ku replying mutum ko responding maganarsa sai kamarya?"

"To kamarya dai yadda ka ji ai aikin da ka yi na soja bai saka ka daina jin Hausa ba, har gwara Safiyyerh"

"ma"" daddy ya gyara zama Aliyu dai kallon mahaifin nasa kawai yake da wani irin yanayi mai Wauke da zallar mamaki."

"""Aliyu ni ban isa na saka dole ba, ban kuma isa na tilasta rayuwarka yin abin da ka yi niyya ko baka so ba,"

"Aliyu ni dai mahaifinka ne ka saka hakan a zuciyarka. Bani da wanda zai mini wannan rufin asirin kaf family, ka manta da batun Junaid da Awais da kuma Dr, kar ka tambayi mai ya saka na zaSe ka na ji a raina zaka kula da Safiyyerh ko bayan bana numfashi ko bayan ™asa ta rufe mini idanu na zaSi aura maka ita saboda dalili mai ™arfi, na yarda da ingancinka"" Ya yi shiru Ummi kuma Aliyun take kallo shi kuma yana kallon daddy da duk nutsuwarsa. ""Ranar da Ashraf ya rasu a ranar aka Waura maka aure da Safiyyerh, don Allah don girman Allah karka tambayan tsakaninka da Safiyyerh waye ba jinina ba, wannan tambayar shine abu mafi girman laifi a gare ni, ka taimaka ka yi mini alfarma ka ri™e Maama ka"

"amshe ta matsayin matarka"""

"Captain ya kasa motsi balle magana bai ma san mene zai ce ba. Daddy ya matsa hannunsa ""Don Allah"

"Aliyu"""

"""Ita ta sani?"""

"""A'a, kai na fara sanarwa Safiyyerh bata da wata matsala ga umarni na"" Aliyu ya sake yin shiru idanunsa"

"a ™asa har ya juya baya ya sake juyawa ya kalli daddy a hankali ya ce ""tell her first, ko bana son ta zan yi ™o™arin ganin na fara son Safii in sha Allah"""

"""Ba zan tambaye ka ni ne ba Wanka ba ko ita, zan bar tambayar a raina har sanda ka shirya faWa mana"

"gaskiya ni da ita, zan rayuwa da fargabar sanin amsa, da gaske daddy zan so Safii iya tsayin numfashi tunda kai ka zaSa mini ita"""

Daga Ummi har daddy kallon Aliyu suke musamman daddy bai yi tunanin jin wannan amsar ba ya dinga

"kallon Aliyu ba ko ™iftawa ""da gaske zaka so Safiyyerh? Ka san Safiyyan da nake nufi Aliyu?"" Aliyu ya"

buWe idanunsa wanda hula ta Wan rufe masa su

"""Safiyyerh Abdu Marafa ko ba ita ba?"""

"""Ita, zaka so ta ka ce?"" Daddy ya sake faWa da mamaki"

"""Bata da Qualities Win da za a sota ne?"""

"""Haka ne tana da shi, na shirya tafiyar ku za ku bar ™asar nan nan da kwana biyu bana bu™atar ku"

"gabaWaya a yanzu domin nutsuwar zuciya"" Aliyu ya sake duban daddy ya ce"

"""Kuma? Ka bar tafiyar nan daddy"" sai kuma ya juya gabaWaya ya kalli Ummi da daddy"

"""Aliyu soja ne, so i will be with her always"""

Yana cewa haka ya fita da ™yar ya yi jarumtar kai kansa Waki ya cire p.cap Win kansa ya shiru ba auran ke

"damun shi ba, tunani ya fara wa daddy ya haifa tsakanin shi da Safii?"

Da yamma Safiyyerh ta Wakko ™asa bayan tafiyar Kinal daga ita sai duguwar rigar bacci kanta ba hula

"sosai ™uruciyar nan tata ya bayyana, ta zauna saman kujera ta lumshe idanunta ta zama wata ira tun bayan tashin ta daga bacci jikinta ba ™wari. I dake kallonta ya ce ""Sannu Manager, ya jikin yanzu?"""

"""Bayana ke mini ciwo Yaya J, ina jin Dr Hash ya mini allura, bana son allurar nan Yaya J bana jin daWin ta"

"watarana zata kashe ni don Allah ka cewa daddy ya daina sawa Dr ya yi mini"" idanunta ya shiga kawo"

"ruwa ta yi lamo da kanta saman hannun kujera. Daman yana bakin ™ofa jin abin da take cewa sai kawai ya juya shi kuma Yaya J ya ce ""Ki yi ha™uri Maama za a daina miki in sha Allah"" ta yi shiru kawai."

Dr Hash na zaune a lambun gidan yana waya kasancewar baya da wani aiki a asibiti hutawa yake kashe

"wayar ya yi ganin Captain tsaye a kan shi. ""Babban yaya barka da fitowa"" kamar ba zai zauna ba sai kuma"

"ya nemi waje ya zauna fuskarsa kamar kodayaushe babu walwala ya jima a haka kana ya Waga kai ya kalli Dr Hash ""Akwai wani abu da kake son faWa ne Captain?"""

"""Ka daina yi mata allurar da kake mata"""

"""Me ya sa?"""

"""Haka dai na ce, idan kuma ka yi zaka sha mamaki"" Dr Hash ya ce ""Wannan kam ai daddy zaka faWawa"

"shine ke bada umarni"""

"""Wa kake da suna, ka da ka sake ka kuma yi mata idan ba haka ba kuma wallahi zaka kwana Wakin duhu"""

yana cewa haka ya mi™e tare da barin wajan.

*****

Hon MaWatai na zaune gabansa zube da fastocinsa yana magana da wani yaronsa wajan keSantacce ne

kamar lambu haka yake bai san da zuwan mutum ba sai huci da ya ji ta bayansa ya juya da sauri sau kuma ya buWe idanu waje kafin ya ce

"""Ya zaka faWo mini kamar Sarawo?"""

"""Da Wan siyasa da Sarawo uwa Waya ta haife su, waye kai?"""

"""Baka san waye ni ba a garin kake nufi?"""

"""Ba'a haife ni da na sanka ba, ka aika akawo ni ina fatan sa™ona ya iske ka?"""

"Hon MaWatai ya kalli mutumin gabansa da wani ya ce ""Wa™a ta yi, da ita za'a fara fita yawon kamfel a"

"biya a dinga sawa a gidajen rediyo"" ya ciro kuWi miliyan biyu ya bawa mawa™in ya ce ""Ga sadakin ka, ina fatan wa™ar gaba tafi wannan akwai wata zabiya wai ita Kinal A Awaya"" cikin jin daWi mawa™in ya amshi kuWin ya ce ""Na san Kinal ai ta iya wa™a, ba dai ta shahara sosai bane"""

"""To sai mu saka ta shahara na ji ta yi Ali wali wa™a, ta yi sosai ta zuba kalamai na fikira harshen nata"

"akwai za™i dani kuma kawai ya dace a nemo mini ita"" ""zan kawo ta in sha Allah hon, ka yi ka gama ka karya kujerar dambu mai hawa uku Allah Ya kare ka Wan Majilisa kai ne da nasara Hon"" ""zaka iya tafiya sai na jika"""

"""Akwai taliya da atamfa da su Omo suger, a tabbata duk local government Win da aka je kamfel an basu,"

"a kuma Wauki photo da bidiyo za a bawa ´an social media su baza shi ko'ina. Sai sauran magana na siyan ™uri'u za ku yi da p.a you can leave Musbah"" Musbah ya mi™e tsaye ya fice sai a lokacin ya juya ya kalli"

Moh dake tsaye fuskarsa duk rauni

"""Nan ai ba jeji bane, ni kuma ba naman jeji bane ba have a seat"""

"""Bana zama"""

"""Saboda me?"""

"""Tsaro, yi magana"""

"""Shi wanda kakewa aikin baya kula da lafiyarka ne dubi fuskarka Mutallab"""

"""Ka kira ni da Moh ko Mai dawa sai mu yi magana"" Hon MaWatai ya jinjina kai ya ce ""Ina son sanar maka"

"na haWa hannu da Dr Abraham, ta yiyuwa ya janye mu™amin da yake nema ™ar™ashin jam'iyyarsa idan haka ta gaske zamu kai Ali wali ™asa ne, ka haWa hannu dani lallai za ka ji daWi"""

"""Me ka shirya yi wa matasa idan kaci zaSen?"" Hon MaWatai ya Waga kai ya kalli Moh sai kuma ya yi"

murmushi ya ce

"""Inganta ilimin su, rage musu kuWin makaranta samar musu da ayyukan yi cusa musu ra'ayin noma da"

"muhimmanci yinta"""

"""Su kuma ´an daba fa? Wanda kuke anfani da su wajan cimma burikan ku, bayan yaran ku na keSe kuna"

"tattalin tarbiyar su ba ruwansu da sabgar siyasa sai mu ´a´an talakawa ´an wahala kuma ´an daba mashaya mune ´an bangar siyasar ku a yau, a gobe a manta damu jibi kuma a neme mu shine ko?"" Hon MaWatai ya yi murmushi ya ce ""Mutallab kenan, duk wata nasara da muka samu ai daku zamu rabata ni mulki da siyasa tamkar don su ne aka haifan, ina da kyakkyawan tanadi akan ku ba za a bar rayuwarku"

"haka ba"""

"""Me kake bu™ata"""

"""An saka ka kamo Manager ta kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY ko?"""

"""Wanne kiminin ya faWa maka?"" Hon MaWatai ya mi™e tsaye yana zagayawa ya Wauki fasta Winsa ya dinga"

"kallon kansa ta ciki can ya ce ""kai yin aikin ne a gabanka, mu ´an siyasa da idanu Waya muke bacci mun"

"raba kunnuwanmu ko'ina, ka dai sani a siyasa babu masoyi na dindin haka ma ma™iyi, iya ruwa je fidda kai kowa ya iya allonsa ya ce wanke kuma ni da Ali wali ai sahun qiwa ne ya take na ra™umi kowa da abin"

"da yake bu™ata, idan ka yi kidnaping yarinyar ka tilasata maka ta saka mini hannu domin na saka hannun"

"jari a wannan kamfanin shine abin da nake bu™ata"" Jin Mutallab ya yi shiru ya saka ya ce ""Ko baka ji ba?"""

"""Na ji"""

"""Mene ala™ar ka da makarantar FGC?"""

"""Ban sani ba, maganar kuWin aikinka sai na yi aikin zai sanar. Sai godiya"" yana cewa haka ya bar wajan."

Kasancewar Monday ce Safiyyerh ta shirya da wuri zuwa office har yanzu jikinta bai warware ba dole

"amma ya zama sai taje. Ba jimawa Md ya shigo bayan sun gaisa fuskarta dai a kame ya shafa kai ya ce ""Manager gari ya ci wuta fa"" idanunta akan wani ducoment tana juya kujera a hankali kamar ba za ta yi magana ba sai kuma ta ce ""Nawa kake bu™ata Md?"""

"""Ko dubu Wari biyar ne zan yi maleji"""

"""Zan saka accouter ya baka miliyan Waya"" ya dinga mata godiya sosai ta yi murmushi kawai ta ce ""Mene"

"ma'anar FS ni kam Md?"" Tsam ya yi da ransa sai kuma ya ce ""Ba zan iya ba ki wannan amsar ba Safiyyerh, zan dai faWa miki abin da ba ki sani ba"" ta sake juya kujerar hannunta a haSarta tana murmushi mai kyau"

"""Ina ji Md"""

"""Yatsun da kika gani kwanaki gaskiya ne, ana siyar da ™odar mutane a wannan kanfanin tare da jarirai,"

"ana kuma dillacin ™wayoyi, sauran abun ki yi bincike da kan ki za ki iya dacewa"" yana cewa haka ya fita. Kasa motsi Safiyyerh ta yi numfashinta ya tsaya cak da ™yar ta mi™e ta Wauki ruwa ta sha ta dawo saman duguwar kujera ta zauna zufa ta dinga yanko mata a hankali ta ware rolling na kanta ta rufe idanu tana"

"kiran sunan Allah. Knocking aka yi da ™yar ta ce ""In"""

"Ta buWe idanu da mamakin ganin wanda ya shigo, ya ™arasu cikin office Win ""Ba dole ki buWe idanu ba"

"Safiyyerh, idanunki kenan?"" Ta yi murmushi tana gyara zamanta"

"""I. Qasim kai ne"""

"""Ni ne Safiyyerh"""

"Ya nemi waje ya gaisa ta ce ""Yaushe gari kuma?"" Ya yi murmushi ya ce ""Zama likita a garin nan is not"

"easy Fiyya, ya batun ciwon kan ki kowa?"" Ta ce"

"""Yana nan"""

"""Ayya sorry, akwai maganganu da zan ba ki in sha Allah da allura, gudun kar ki dinga sha ba daidai ba zan"

"dinga zuwa dasu kina sha a gabana na yi miki allurar, za ki samu sau™i in sha Allah"""

"""Thank you I. Qasim na gode sosai"" wayarsa aka kira ya kalleta sai kuma ya mi™e tsaye tare da yi mata"

alama da yana zuwa. Ta bishi da idanu har ya fita.

*****

"Safiyyerh ta dinga kallon daddy kamar mahaukaciya saboda rashin fahimta ta ce ""Daddy, aure da Yaya"

"Aliyu ka ce dani kuma Safiyyerh, mu duka ´a´anka ne fa"" hawaye ya fara suntiri a saman fuskarta ta saka hannunta ta toshe kunnuwata tana girgiza kanta gabaWaya ta ji™a hijabin da ta yi sallah da shi da hawaye ""ruWanin da kake sani a kullum yana shirin haukatar dani daddy, ba auren ne ban yi na'am da shi ba na"

"kasa fahimta ne dani da Captain waye wanda ka haifa waye ba Wanka ba"""

"""Ku duka yarana ne Maama, idan har kin yarda ni uba ne a gare ki kuma kina so na da ™aunar farincikina"

"ki amince da auren Maama, ba zan taSa cutar dake ba ni ubana ne, uban ™warai kuma yana zaSawa yaransa abun ™warai ne ki yi mini biyayya Safiyyerh, kin ji ko?"""

"""Na amince daddy zan amince da abin da ya fi wannan ma, Allah Ya sa shine mafi alheri a gare ni"" ta faWa"

"tana rushewa da kuka da sauri kuma ta yi waje ta nufi Wakinta ta faWa saman gado ta dinga wani irin kunjin kukan kamar ranta zai fita wai wanne irin abu ne haka? Ta shiga uku meke faruwa aure fa, auren ma da Captain innalillahi wa'inna ilaihirraji'un addu'a take Allah ya yafe mata komai ta fahimta da ™yar"

bacci ya Wauke ta ko abinci bata ci ba. Cikin dare ta farka ganinta ta yi rufe da bargo ta yi saurin buWe ido

don bata san kwanciya a duhu gashi an kashe mata hasken Wakin babu mamaki Yaya J ne. Gani ta yi

"wajan Waya da rabi ta mi™e ta Wauki Wan makullin mota da wayarta ta saka hijabi har ™asa, ™ofa ta buWe ta sauka downstairs ba kowa ta buWe ™ofa ta fita mota ta shiga mai gadi ya buWe mata cikin sauri ta nufi kamfani gari shiru sai hasken fitilo na titi ta dinga duban hanya ba wanda ke biye da ita a haka ta isa kamfanin ta ajjiye motar a waje, ciki ta shiga wajan mai gadi sun jima suna magana ya ce ""Ana shigo da mata cikin dare ana kuma fita da su, na yi bincike abin da ya saka ke iya Sangaren abinci kika sani to"

"akwai asibiti a cikin wannan kamfanin"" ta ce ""Ka Wauki number motar ko haddacewa?"""

"""A'a ranki ya daWe"""

"""To shikenan na gode Baba, ga wannan"" ta Wauki kuWi ta bashi a cikin aljihun rigarta. Tana ™o™arin buWe"

"gate Win kamfanin ta fita kawai ta ji ™arar dingowar mutane, ta juya da sauri suka haWa idanu da Darma"

da kuma Goje da Mangal wani irin mummunan faduwar gaba ne ya sameta lokacin da idanunta ya shige cikin nasa shi bai kai ga dingowar ba yana zaune saman katangar shima Win ita yake kallo babu ™iftawa...

MUTALLAB PAID BOOK ne a jerin littafan bright pens. We're still on free pages kar ki bari a yi bake.

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 via WhatsApp only.

DOMIN INGANTA NONO

Assalama alaikum

Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani

Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai

silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da

magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana

karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull

"[10/18, 9:23 PM] Nanameera: *d'=Ø%Ý MUTALLAB d'=Ø%Ý*"

Page 11

*Bright pens.. 2nd batch*

"Ya ™ura mata idanu yana daga zaune saman katangar a hankali yake girgiza ™afarsa, fuskarsa rufe da"

"ba™in ™yalle a lokacin duniyar ya ji tana masa daWi yana jinsa kamar a cikin jirgi ana juyawa dashi, shi ya sa ya™i sakkowa ™asa daga katangar, shi kansa bai san wacce irin ™waya Mangal ya kawo masa ba. Fiyya ma shi take kallo ganin shi kaWai ne ya rufe fuskarsa Goje da Darma da Mangal suka zagaye ta, ta juya ta"

kalli securityn da yake on duty ranar ta nuna masa Goje

"""Su kuma waWannan fa security?"" Kai tsaye ya bata amsa da ""Ban san su ba, amma Hajiya akwai hatsari"

"bamu san me suka zo nema ba"" Goje ya matsa kusa da ita yana kallon ta"

"""Mai dawa wannan ce ™uruciyar? A hotun kamar bata kai haka girma ba, ´ar firit da ita kamar benu, nan"

"kuma an ci kuWin jama'a an sha madara da milo an yi SulSul"" sai ™arewa Fiyya kallo yake ita kuma ta yi tsaye tana jin yadda warin wiwi ke dukan hancinta kamar za ta yi amai amma ta™i matasa saboda taurin kai irin na Safiyyerh Abdu Marafa da rashin tsoro. Tsaki ta yi kawai ™asan zuciyarta kuma tsoro ne fal ga"

™irjinta dake bugawa kamar zai fito waje sai buWe manyan idanu waje take yi.

"""And what is my business with you? Me kuke nema a wannan kamfanin kun zo sai warin ganye kuke"

"mini"" Mutallab ya sake buWe manyan idanunsa jin sautin muryarta za™wai a cikin kansa ya kalli bakinta dake motsawa cike da masifa duhun dare ne amma kamfanin haske tar tar ko'ina. Mangal ya lailayo ashar ya dannawa Safiyyerh ""ke dan ™aniyarki mune muke warin ganyen, su waye sila idan baku ba, ´ar"

"wahalar yarinya idan ban bawa tiger namanki Wanye ya cinye ba"""

"Safiyyerh ta juya ta kalli tiger daya hauro ya zauna kusa da Moh, yana zaro harshe waje ta nuna karan da"

"hannu ta ce ""abin da ya fi namana Wanye, banda rainin hankali jikin nawa zaka Wauka ka bawa shegen karan naku, idan kuWi kuke bu™ata na baku don nasa na yin caji kuke nema, stupid"" Goje ya juya ya kalli"

"Mai dawa ya ce ""ba zamu rage wa yarinyar nan tsayin harshe ba kuwa? KauWinta ya yi over, ka je ka"

"zauna matsalar idan ka sha wannan ™wayar baka gane komai yanzu babu mamaki jinka kake a saudia"""

Moh ya lumshe idanunsa ya sake buWe su a kan Fiyya duk motsin da take yi a kan idanunsa sai dai ba

"wani fahimta yake ba muryarsa a cunkushe mai ban tsoro ya shafa kan tiger ya ce ""shiit"""

Tiger ya diro shima ya diro ya tsaya a kan ™afafuwansa hannunsa Waya yana murza gashin kansa wanda

ya zama wani iri ba kyan gani na shegun shahararrun ´an daba Win nan.

"""Mai jeji ™irit ka ankare ba lokaci ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login