Showing 111001 words to 114000 words out of 214217 words

Chapter 38 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

98

mu akan Captain ne"""

"""Ok ka yi mana"" in ji Anty Turai."

"""Aliyu kafa yi ha™uri kalar aikin ku na sojoji daban, namu daban kowa da nasa iyawa da ™warewar a nasa"

"Sangaren ok. Aliyu kai ne zaka faWa mana abin da ya faru a cikin gidan su waye suka sace maka mata har cikin gidanka a matsayinka na soja wanda kodayaushe zaka iya samun ™arin matsayi na aiki, ya akai haka ta faru? Su waye?"""

"""Ban sani ba"""

"Kai tsaye Captain ya bada amsa ""Baka sani ba? Har kuma suka ji maka ciwo kada ka saka na fara zarginka"

"na yi tunanin sace Safiyyerh set up ne kuma ne ka yi plans Win hakan, ka sace matarka?"""

"Aliyu ya dinga kallon Sp Ghali a hankali kuma ya ce ""E"". ""kana nufin ka sace matarka Safiyyerh?"""

"""E"" ya sake cewa"

"""Aliyu!!"" Daddy ya kira Aliyu da ™arfi ya mi™e ya ce ""Da gaske ka sace Safiyyerh?"" Kamar idanun Captain"

"za su faWo ™asa saboda yadda suka fito waje sai kawai ya lumshe ido ya buWe ya ce ""E, na sace ta daddy"""

"yana cewa ya fita daga parlon yana banko ™ofar da ™arfi kamar ya cire ta. ""Innalillahi wa'inna"

"ilaihirraji'un!"" Muryar Ummi ta karaWe parlon ´an mazan dai sukai shiru."

"""Karya yake yi"" Ummimi ta ce har yanzu ta™i zama lokaci zuwa lokaci kuma tana duba wayarta kawai sai"

tabi bayan Aliyu. Daddy har jiri yake gani baya so a fitar da maganar ya fiso a yi komai secretly har Safiyyerh ta dawo gare su amma sai yaushe ne?. Only God knows.

****Ammo na zaune ta yi shiru a Wakinta kamar kodayaushe ta yi nisa a tunaninta bata ma san Malam

"ya shigo ba sai muryar Inna Binta da ta ji a sama wajan ™ofar Wakin tana faWin ""Yanzu don Allah Ammo da rana ma ba za ki daina kwantar miji kina satar kwana ba, wacce irin jaraba da masifa ce haka ni Bintalo jaraba kala-kala Malam Win duk da basir ya cinye shi da rana ma ba za a bar mana miji mu dinga ganinsa duk da ba wata tsiyar yake yi mana ba"" Ammo ta cira kai ta kalli Inna Binta ta juya ta kalli gefe har yanzu"

ba taga Malam ba cikin rashin fahimta ta ce

"""Kamarya?"""

"""Ohho shafa ki ji mace an girma amma sai shegen munafurci da kissa wato kafin ki gama sallama Wan"

naki wa duniya kafin ya gama zama Wan ta'adda ya miki aikin mallake malam ko? Shi ya sa kaf gidan nan

"kin fi kowa yawan yara"" Ammo ta kasa cewa komai da ™yar ta buWe baki ta ce"

"""To ina Malam Win yake yaushe ya shigo mini?"" Ta banka mata harara ta nuna mata malam dake zaune"

"ya yi shiru a hankali ta furta ""Ikon Allah ki yi ha™uri ban san ya shigo ba"" Malam ya yi gyaran murya ko"

"kallon Inna Binta bai yi ba cikin damuwa ya ce ""Ammo ki nutsu ki ji me zan ce miki babu tabbacin abin"

"dai har yanzu, ki yi ha™uri idan har hakan ya kasance gaskiya"""

Jin haka ya saka Inna Binta neman waje ta zauna a bakin dakalin Wakin Ammo ita dai wacce ake maganar

"domin ta shiru ta yi tana bin Malam da kallo gabanta na faWuwa ba wai yanzu ta saba da faWuwar gaba ba, ta ji wannan ta musamman ce. ""Gawa aka tsinta. ,"" ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Na Ammo?"""

"Malam ya ™ura mata idanu bai taSa zaton tunanin wancan gantalallan yaron mara amfani a duniya zai zo ranta bq, ya girgiza kai kana ya yi shiru caraf Inna Binta ta ce ""Idan shine ai gwara ka faWa ko kuwa? Kai aka cire masa ko wu™a ce harsashi ne ko rayata ko babbake shi aka yi kasan haka ake yi wa ´an daba, wallahi wani da aka rutsa shi ´an unguwar jahilin duka sukai masa, ashe shima dai irin tsinannen yaron naka ne wu™a bata huda shi, suka dinga rutsa masa dutse aka ina sai da kan ya ya yi dugu-dugu a nan cikin gari akai abin, da iyayen nasa suka je wajan ´an sanda cewa sukai su yi ha™uri gawar ba zata Wakko ba ta yi muni yaron nan dai da yake bashi da rabon rahama ko sallah ba a yi masa ba, yana can za a yi"

"gwaje-gwaje da gawar ´an makaranta daman ™arshen duk wani Wan daba kenan"""

"Malam ya yi shiru bai yi zaton haka Inna Binta take ba, Ammo rasa kalmar da za ta yi amfani da ita ta yi"

"wajan yi wa Inna Binta, ta yi shiru tana sunkuyar da kai."

"""Malam ka faWa mata kawai sai ta Wauki don gana"""

"""Wallahi tallahi ko"""

Mama ta yi caraf ta faWa ashe itama tana laSe a jikin taga daga waje. Ya girgiza kai kawai cike da takaici

"kana ya ce ""Gawa aka tsinta ta mace an cire mata idanu biyu kuma an cillar da ita bakin hanya, aka kira"

"ana tunanin kamar gawar"" haka kawai ya ji yana jin tsoron kalmar da abin da zai biyo baya Ammo ta ™ura"

"masa idanu a sanyaye ta ce ""Sa'adah ce ko Bafullatana ko Hameeda?"""

"""Hameeda"""

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Astagafirulla Allah mun tuba jama'a an cire idanun Hameeda gatan na"

"ammo ta shige jama'ar gida Hameeda ta mutu a kawo mana Wauki"" a gigice Inna Binta ta zari mayafi tana ficewa zuwa ma™ota. Mama kuma ta yi shiru idan haka ne ba ™aramin gigita mutuwar Hameeda ya saka ta ba. Ammo bata ce komai ba a ranta tana nanata kalmar Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Ita kawai ta yi mata saura a cikin baki ""Ba a tabbatar bata, saboda haka ki taso muje a gani ™ila ki fini ganewa sosai"" kafin Ammo ta yi magana Baba uwar mijin Anty Hameeda ta shigo tare da mijin idanunta ya yi ja"

cikin sauri Mama ta ce

"""Yaya lafiya dai Baba?"""

"""Ina lafiya, Hameeda ce daga fita siyo magani da daddare mun neme ta mun rasa kwana biyu kenan"

"wallahi"". ""Shikenan ta tabbata an kashe Hameeda"" kafin ka ce me cikin gidan ya cika Inna Binta sai rusa ihu take yi tana sun shiga uku an kashe musu yarinya. Koda aka kawo gawar Hameeda ba kowa ya iya gani ba kamar dodo har ta fara wari an cire kyakkyawan idanun nan nata. Ammo ta dinga tuna nasihar Hameeda ta ™arshe da ta yi musu,daga nan bata sake dawowa gidan ba wani abu ya tokare wuyan"

Ammo ta kasa magana balle kuka sai kallon gawar take cike da sarewa.

****Kamar kullum yau na Goje ya buWe ™ofar tana dur™ushe duk ta fita daga cikin hayyacinta idanunta

ya faWa ba zaka taSa cewa Safiyyerh bace. Ya dire mata abincin yau dai pure water Win hadda sanyin shi

"""Kar ki sake buga mana ™ofa domin ba wanda zai buWe miki"""

"""Ka Wauke bana ci"""

"""Dar kin yi kyan kai ´ar kurciya"" ya juya baya ta faki idanunsa ta zare ™aramar wayar data gani a jikin"

aljihunsa ta yi saurin Soyewa. Goje kuma ya dawo cikin harabar gidan Moh ya gani zaune yana sake karanta takardar sai ya yi murmushi yana dafa kafaWar Moh ya ce

"""Ni dai na fara gajiya da siyo abinci gaskiya"" banza Moh ya yi yana ninke takardar tun daren da aka kawo"

"Safiyyerh bai sake ganin kamarta ba sai sautin kukanta da yake ji kullum yanzu ma kukan take tana buga musu ™ofa da ™arfi a fusace ya mi™e tsaye ya nufi ™ofar Wakin Goje ya bisa da kallo can ya mi™e ya bi bayansa. Da ™afa ya daki ™ofar ta buWe da sauri Safiyyerh ta mi™e cak kukan nata ya tsaya a ma™oshi ta tattare ta haWiye ta mayar zuwa cikinta, fitsarin dake mintsinin mararta ya saki kansa ya fara zuba a gefen ™afarta, dukkan wata gaSa ta jikinta Sari take yi. Ashe da bata san waye ba, bata san waye ya yi kidnapping nata ba sai yanzu cikakkiyar siffarsa ta bayyana zubi da tsarin da halittar da Ubangiji ya yi masa mai firgitarwa bata san waye mafi muni a cikin ´an daba amma ta san wannan tantirin ne ko daga tsaiwar da ya yi, cikakken namiji a tsaye majiyin ™arfi matashi kuma mai jini a jika da cikakkiyar lafiya shine matsayin Wan daba tsaye a gabanta gefen fuskarsa wani zabcecen yanka wanda akai masa Winki har ya zama tabo. Salati take ™o™arin yi ta kasa ta gama ji™a wajan da fitsari ™iris ne babu numfashinta ya"

yi ™aura daga ™irjinta ta yi saurin ™asa da idanunta.

"""Ka yi ha™uri kar ka mini komai, don Allah ko nan waje ne ku bar ni na fito kalli skin Wina zai lalace akwai"

"ants a nan waje"" ta tattare hannun rigarta tana nuna masa farar fatarta da ta yi wani irin tabo ritsi-ritsi kamar kwanciyar ji fuskarsa ta kumbura ta yi jaa sai susa take yi saboda ™ai™ayi. Ta langwaSar da kai ta ce ""Ka gani ko na sake nuna maka har bayana"" ta juya bayan tana ™o™arin Waga rigar ta ji ya daki ™ofar da"

mahaukacin ™arfi kafin ta juyo ya bar wajan. Ta sauke ajjiyar zuciya feeling reliver ganin ™ofar a buWe.

"Tana fitowa suka haWa idanu da shi da sauri ta juya kanta na bugewa da jikin bango, anya tana da hankali"

da lissafi kuwa? Fitsari fa a wando sai ya tsuke fuska. Suna zaune Mangal ya shigo yana hakki da sauri Goje ya zare wu™a sama tiger ya yi zumbur ya mi™e tsaye yana gurnani Moh kuma kallon Mangal yake yana jiran ya ji suwaye suka biyo shi don yana da ya™inin ba wanda ya san gidan da suke.

"""Kai Wan wahala mene su waye suka biyo ka?"""

"""Daga layin su Mai jeji naje an yi rasuwa kuma a gidansu Moh aka anyata lahira wallahi"" duk suka juya"

suka kalli Moh shima Win kallon nasu yake fuskarsa ba wani sauyi kawai ™arashen maganar yake jiran ji.

"""Sai aka ce waye ya baza? Iyayen Moh dai akwai sauran rai wannan dar in sha Allah"""

"""Wai ko Hamida ko Hamda, idanu aka ™wa™ule mata ashe tana cikin mutanen da aka sace ta"" Moh"

"tunani yake yi ina ma ya san mai sunan Hameeda tasa Hameedan ba zata taSa mutuwa a irin wannan halin ba, sam ba zata mutu ba duk da yanzu ba ruwansa da ita. Bayan wasu shuWewar da™i™o zumbur ya"

"mi™e tsaye kansa na sarawa a dagule ya furta ""Amini?"""

Da sauri kuma ya yi wani Waki suna shiga suka same shi yana cakawa kasan wata sabuwar allura da Ali

"wali ya basu da maye, bayan ya zu™e ruwan a jikinsa ya ™ara Wakko wata ya sake cakawa kansa sirinjin ana ukun Goje ya yi saurin matsawa ya ce ""Easy Mutallab,zaka haukata kanka a banza kasan wacce irin"

"allura ce ko dan baka jin turanci muma bama ji, haukatar da mutane take yi fa?"""

"Sakar masa allurar ya yi ya sake Wakko wata Goje ya sake ri™e wa ya ce ""Wallahi in dai ina nan ba zaka"

"sake yi ba"" ya ™ara sakar masa ya Wakko fenta zai yi Goje ya ™ara ri™e, Moh ya shammaci Goje ya Wauke shi ya damfara shi da ™asa ya saka ™afa ya take hannunsa hannun ya yi ™ara, ganin yana shirin kashe shi ya sa Mangal ya Wakko abu ya makawa Moh aka, ya Wauke ™afarsa ya juya yana kallon Mangal da sauri"

Mangal ya zare Goje ya fito da shi daga Wakin da gudu suka fice daga cikin gidan.

**The following days.

BuWe ™ofa Captain ya yi ya shiga Wakin a hankali wanda ya yi wa Aliyu mugun sani shi zai lura da ramewar

da ya yi. Idanunsa akan Ummimi dake zaune gefen gado hannunta tsakanin cinyoyinta ta sunkuyar da kanta ™asa ya ™arasa ya du™a gabanta ya Wora hannunsa a cinyarta a hankali kuma ya le™a kansa ta ™asa ya kalli fuskarta suka haWa idanu ta zabga masa harara lallausan murmushi ya yi mata a hankali ya ce

"""Love"""

"""Aliyu fita"""

"Ya girgiza mata kai ya yi shiru sai lokacin ta yi shiru tana ™are masa kallo ""Ciwo ka yi ne Gadanga?"""

"""A'a love"""

"""Kuma yaushe ka damu da Maama har haka ka dame?"""

"""Love, Safii is my wife"" ta wani buWe idanunta na rashin fahimta ""Waye Safii?"""

"""Safiyyerh, your Maama"" da sauri ta mi™e tsaye tana girgiza kai ""Yaushe aka yi haka? Tunanin waye"

"hakan decision Win waye wannan professor ko?"" Gani take sauri take yi amma sai ta cire ™afa Waya take mayar da Waya ta fice daga Wakin a parlo taga duka mutanen gidan hadda police da team na musamman da suka fara bincike akan sace Safiyyerh Abdu Marafa. ""Ashe daman baka yarda ba professor za ka iya mini haka? Bana ba™in ciki da auren da ka yi musu amma ina da hak™i na sanin ka haWa Safiyyerh da Aliyu aure, Professor burinka ya cika ™udirinka ya tabbata ka aurawa Safiyyerh Aliyu"" masifa Zahiyerh take yi tai Hausa tai turanci ta koma larabci ba wanda ya tanka ta, kan Abba a ™asa. Da ™yar Aliyu ya janye ta a ransa ya gode Allah da bata ce a raba auren ba tsaf zata iya. Ta nemi kujira ta zauna sai nishi"

take yi na rashin lafiya.

"""Zo Aliyu"" ya ™arasa wajanta ta nuna masa kusa da ita ya zauna, sai kawai ta rufe idanu ta kwanta ta yi"

shiru a hankali ya fara danna mata kanta Dr Hash shima ya Wauki ™afarta data kumbura ya fara danna mata sai a lokacin Daddy ya buWe idanu ya kalleta ya girgiza kai fatansa kafin ta farka Safiyyerh ta dawo gida.

"""Sp har yanzu ba wani kira da muka samu akan batun sace Safiyyerh, ina zargin anya issues na"

"kidnapping ne?"". ""Za su kira ai sun sauya salo ina mai tabbatar maka cewa za a kira Safiyyerh zata dawo gida"" daddy ya jinjina kai ya yi shiru."

Wayar Aliyu ce ta fara ™ara yana dubawa yaga kamar private number har sai share sai ya yi tunanin ko

masu sace Safiyyerh ne? Da sauri ya amsa kiran was the first abin da ya ji daya nemi buWe masa zuciya

"sautin kukan Safiyyerh ™asa ™asa ya runtse idanu can ya ji ya ce ""Yaya Please help ants za su cinye mini"

"fata Yaya za su kashe ni"""

"""Safiyyerh listen"""

"Karo na farko daya kira sunanta ""Take a heart peanut, ke matar soja zama jaruma"". ""Yaya am scared"

"wu™a™e"" ya buWe idanu ya ga duk kallonsa suke yi hadda daddy Sp Ghali ya yi masa alama ya saka speaker. ""Kina ji na?"" Kamar tana gabansa ta Waga kai ""Be strong Maama, daddy is here for you, Ummi kowa ma hadda ni am here for you ´an mata, hadda Ummimi"" da wani irin sauri ta ce ""Ummimi?"

"Ummimita Yaya?"""

"""Sure, ki nutsu wanne waje suka kai ki, za ki iya tuna suna ko wanne abu da zai bamu haske?"""

"""Yaya sun rufe mini idanu ban san komai ba, don Allah ka taimaka mini daddy help me please"" idanun"

daddy ya yi jajur already anyi connecting na wayar an fara bincke da ™o™arin tracking daga ina wayar ke zuwa. Shima kuma daga can haWaWWan Wakinsa da suke zube da kayan na'ura kamar hauka ya saka abu a kunne ya Wora ™afa yana girgiza kai a hankali yana jin conversation Win Safiyyerh da Aliyu yana yi yana

duba time da cije leSe.

Abin da Aliyu bai taSa yi ba kenan ™o™arin jan Safiyyerh da hira da ya ji Ummimi zata motsa zai yi saurin

"girgiza ™afarsa ""In sha Allah i will save you Safii, ki yi ™o™arin gane wani abu ki yi addu'a"" tana ™o™arin sake magana suka ji ihunta da ™arar buga wayar da ™asa ""Safiyyerh kina nan kina kan kayi baby?"" Aliyu ya jere tambayar. Kafin sun an kare daddy ya sulale a wajan babu numfashi."

"****Tunda su Goje suka fita yake abu Waya kamar wanda za'a zarewa rai, sai buge buge yake yana fasa"

"komai na gidan kumfa na fita a bakinsa ihun da ya yi da gurnani shi ya saka Safiyyerh sakin ihu tana yin cilli da wayar a gigice ta mi™e har lokacin kayan bacci ne a jikinta, tana fita ta ganshi a tsakar gidan ya yi tumu-tumu wani irin mahaukacin tausayinsa ya ratsa zuciyarta ta duba babu kowa a gidan sai ta yi tunanin wannan opportunity ne da zata bar gidan hankali kwance, bata damu da kayan jikinta ba sai kawai ta nufi ™ofa da gudu tana ™o™arin fita ta ji muryarsa cikin mawuyacin hali kamar ana fisgar ransa abin da ta ji ya saka ta tsaya ta yi jim itama kanta na sarawa tana gani bibbiyu ta sake yun™urin buWe ™ofar ta ji ya ce ""Safiyyerh. !"" Ya faWa da ™arfi a gigice ta juya taga ita yake kallo yana ™o™arin tashi ya"

kasa yana mi™o mata hannu...

*MUTALLAB IS NOT FREE*

We'll soon end the free pages. ka yi payment a yi naka a paid group.

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385

³an Niger kuma ya gadda tsarin yake.

'Yan Nijar ku turo carte airtel ta 300fcfa saman wannan layin 84506476

"[10/25, 11:14 AM] Nanameera: *This is not a love story,but a love that builds a story, and a love that"

destroys the story.*

*d'=Ø%Ý MUTALLAB d'=Ø%Ý*

Page 14

*Bright pens...2nd batch*

*Author's books*

Munafukin miji

Moon

Mijin malama

Tsintacciya

Idan ba ke

Sirrinmu

E.t.c

Follow on Arewabooks

Follow on telegram

Remain 1 free page

Jikinta rawa yake ganin ya kafe ta da idanunsa har lokacin kuma kakkarwa nasa jikin yake yana fesar da

numfashi. Ina ya san sunanta? Take tambayar kanta. A hankali Moh ya lumshe idanunsa bayan ya janye su daga gare ta yana Wan ciccije bakinsa.

"Safiyyerh ta kasa fita, idan ta bar shi ya mutu alhalin zata iya taimaka masa Ubangiji zai kamata da laifin"

"rashin tausayi da imani, ta salwantar da rai ta hanyar ganganci da son zuciyarta."

"""Safiyyerh taki rayuwar fa? Kashe ki za su suma fa, ya kamata ki bar wajan nan tunda kin samu dama, shi"

"kinga kamar mahaukaci ne maybe"" zuciyarta ta bata shawara cike da gamsuwa ta jinjina kai tare da kama handle Win zata fice."

HaWa idanu suka sake sanda ta juyo ya dinga kallon ta rinannun idanunsa sai ta saki hannun ™ofar tana

Waga ™afa zata nufe shi.

"""Run Safiyyerh, run away run Safiyyerh"""

Ta sautin muryar zuciyarta a cikin kunnenta ta sauka har tsakiyar kanta ™irjinta ya dinga Wagawa tana son

tafiya bata kuma san meke janta zuwa gare shi ba. Ta girgiza kai

"""Save him frist"" ta furta a iya harshenta. Yana ganin ta nufo inda yake ya rufe idanu kafin ta ™araso ya"

juya baya yadda ba zata ga fuskarsa ba. Jikinta a sanyaye ta dur™usa cike da tsoro ta kasa magana can ta yi ™arfin halin furta

"""Ina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login