Showing 180001 words to 183000 words out of 214217 words

Chapter 61 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

96

jajur musamman karan hancinta hakan ya

nuna tashin hankalinta a fili, jikinta sai rawar yake yi,kamar wacce ake tsaka da

busawar hunturun sanyi ko gittawar jaura, gaf gaf gaf haka fararen ha™oranta suke

haWe kansu waje guda, suna bada sauti kamar jinin turawa haka take acting ta kasa

zama waje guda, sai jujjuya kanta kawai take yi, tana fesar da iska daga cikin

bakinta, data lumshe idanunta irin samun nutsuwa sai kuma ta buWe idanunta, da

sauri.



Ya kamo kyakkyawan hannunta, ya dam™a a hannun AA MAJ.



"And you have Maamah, na bar maka Maamah duniya da lahira, na baka ita halak malak,

ka Wauke matsayin komai na rayuwa, kamar yadda ta nuna mini kai ne inuwar data

gamsu ta sha™i iska a cikinta" ya ce a nutse.



"Huhhh...!" Ta fitar da iska daga cikin bakinta, idanunta na cika da hawaye.



"Yes Aliyu, Safiyyerh ta rubuta cewa kai ne next of kin Winta tun kafin na san cewa

™addara zata iya haWaku aure. Na je kamfanin da take yin aiki, a lokacin da aka

sace ta, na je wajan Alhaji Baiha™i SharfaWi, Ceo na Fs world, da burin ya bani ya

bani gabaWaya hannun jarin Safiyyerh, sai ya ce me zan yi da dukiyar Safiyyerh? Ko

saboda bata nan tunina za'a kashe ta, shine ya saka zan amshe dukiyar yarinyar? Sai

na ce masa, what ever SharfaWi kuWi kawai nake nema dole ka bani, sai ya nuna sam

ba zai bayar ba, idan ma zai bayar sai an yi cike cike, shima idan ya tabbata cewa

Safiyyerh ta saka sunana matsayin next of kin Winta, unfortunately, sai aka sakko

file Winta, unbelievable na ce a zuciyata ganin sunan Aliyu Abdu Marafa matsayin

next of kin Winta, ba ™aramin jinjina wa basirar Safiyyerh na yi ba, kowa ya san

basa ga majici, kamar Annabi Musa da fir'auna haka suke rayuwa, babu wanda zai kawo

cewa zata saka sunan Aliyu. A lokacin shocked ne ya kama ni, at the same time kuma

farinciki, reaction Wina sai ya nuna wa SharfaWi kamar ban ji daWi ba. Ni kuma na

yi acted da misbehave like ban damu da rayuwar da Safiyyerh ba, at that time, na

san cewa Eng Ali wali zai iya neman information, wannan dalilin na yi saurin da™ile

hakan"



Ya shafa kan Aafiyyah ya ce "Ina alfahari dake Safiyyerh Abdul-Johar Marafa, ke

kyauta ce daga Ubangiji"



Ya dam™e hannunta dana Aliyu ya ce



"Don Allah ku so juna, ko ™aunaci juna ina bu™atar ganin jikoki daga gare ku Aliyu,

kafin wa'adina ya yi"



"Daddy!" Aafiyyah ta ce, very loudly.



Tana girgiza kan ta, ta yi saurin saka hannunta Waya tana rufe bakinta da hancinta

saboda kukan dake shirin ™wace mata. Paaahh ya yi mata murmushi ya ce



"Of course, of course"



Ya Wora da "Ina son ganin ´an dagwai-dagwai ina son ganin jininki don Allah Maamah,

ki mini wannan alfarmar favourite, autar Abdul-Johar" jikinta na rawa ta zame

hannunta daga na Maj ta faWa jikin Paaahh, jinta a jikinsa ya saka ta saki wani

irin kuka, jikinta na rawa da kyarma idanunta ruf, bata gani, ™afafuwanta suka gaza

Waukan jikinta, luuu! Ta ja Paaahh ™asa zuwa saman haWaWWan Italian carpet Win dake

shimfiWe a parlourn, suka dur™ushe da shi, da ita, wani irin gunjin kuka take kamar

wacce komai ya ™arewa a rayuwa ta ™an™ame Paaahh tana girgiza kai sai kuma ta fara

fitar da numfashi da ™yar. "I am sorry daddy, i am sorry daddy ka yafe mini ka yafe

mini don Allah"



"Me ki kai mini?"



"I don't know, na ji kamar a rayuwa na taSa maka rashin kyautatawa ka yafe mini

saboda darajan shugaban halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam, ka

tauysawa ka yafe....," her voice was sharking, fuskarta ta jawur ta ri™e Paaahh

sosai. Sai ya yi murmushi yana danne ciwon da zuciyarsa take yi masa ya ce "Ba ki

yi mini komai ba, idan ma kin yi kuskurena ne, na kuma ya fe miki"



"Oh, i promise you, i promise you i won't do that again"



Sai ta ri™e cikinta ta shafa da kyau, sai ta yi shiru thinking kamar ta taSa ajjiye

baby a cikin nata da sauri ta ce "zan haihu, zan haifa maka grandchildren masu kyau

Paaahh, in sha Allah Safiyyerh za ta haihuwa Daddy, zan haihu" ta ce hawaye na bin

fuskarta jikinta na rawa.



Da sauri J ya juya ya fita, zuciyarsa na ingiza shi zuwa ga faWawa Maamah gaskiyar

abin da ake Soyewa mata, how long za'a Wauka ana rufe wannan abin? Idan Maamah ta

mutu ba tare data san cewa tana da Wa a duniya ba, mene ribar su? Me za su faWawa

Ubangiji wajan raba uwa, da Wan da bata san ta haife shi ba? He can't take it

anymore, wannan secret Win yana ™o™arin tarwatsa masa zuciya. Wannan dalilin ya

saka Paaahh haWa auren AA MAJ da Maamah, saboda a yi dakan Waka, tuwona mai na,

tunda da ruwan ciki ake jan na rijiya, shi zunubi romo ne, ™irjin mutum kuma

hijabin sirrinsa. Dole watarana Aliyu ya goranta wa Maamah cikin shegen da ™addara

ta sanyata yin shi, domin kamar yadda Ummimi ta faWa ne, gurbin ido, ba idon bane,

Aliyu idan bai samu budurci daga wajan Maamah ba, that means he gonna divorce her

immediately?  No! Junaid ya ce.



Awais ma bayan J ya bi zuciyarsa a dame, da tunani ashe kallon biri a kewa rogo,

ashe Maj ne ba jinin Paaahh. Dr Hash ma fita ya yi, domin daman a ganiye ya dawo

gidan saboda operation Win da ya yi.



AA MAJ ma a sukwane ya juya zuwa sashinsa dake cikin gida, Ummimi ta sulale saman

kujera ta zauna tana dafe kan ta, Ummi kuma har yanzu kuka take yi bata san da

wanne idanu zata kalli Aliyu ba.



On the night.

Juyi kawai Aafiyyah take yi, kan ta na yi mata wani irin ciwo sosai, yanzu bata iya

tunanin komai bacci take yi sosai, Ummimi ta hana yi wa Dr Hash yi mata allura

wannan dalilin ya saka Dr Hash bawa Dr Hamza alluran, shi kuma dr Hamza ya kwashe

alluran ya basa Dr I. Qasim kimiyya ya sauya su da wasu na ™arin lafiya.



Wayarta ce ta fara ringing kamar ba zata Wauka ba, sai kuma ta janyo wayar idanunta

rufe ta Waga muryarta can ™asa ta ce kamar dole



Ta ce "Assalamu Alaiki"



"How are you Safiyyerh?"



"Allahamdulillah. Kinal"

Kinal ta ce "Lafiya kike kowa? Your voice....,"



"No, lafiya nake ya sana'ar ™arya wacce ™arya kike shimfiWawa kuma?"



"Uhm, hahahaha" Kinal ta yi dariya ta cikin wayar ta ce "Ba ko da kirki sam,

sana'ar tawa ce ™arya ya miki kyau"



Luuu! Aafiyyah ta lumshe idanunta ta buWe tana yi farfar da su ta ce



"Of course, wa™a dai ™arya ce, dani kikaiwa wa™ar ma, daba kwaWo ba in ji gaya

wallahi"



Kinal ta ce "Yaushe kika ji Hausa? Abin mamaki, na ji mamaki"



"Kinal Aberdeen Awaya kenan, kina wasa dani ne kodayake ai an ce al'™alamin ya fi

takobi ko?"



Kinal ta ce "˜warai ma kowa ta wajena matar soja mazan fama"



"FaWi da ihu ki ™ara da wai, yarinya Safiyyerh matar mijinta Aliyu"



Wani ihu Kinal ta buga ta cikin wayar "wayyoo, unbelievable. Yaushe hakan ya faru?

Wait daman kina son shi ne Aafi.... Safiyyerh? Do you love him"



Aafiyyah ta yi shiru, can ta ce "Na taSa ce miki na tsane shi ne? komai a rayuwa

jarrabawa ce in ji Daddy. Bamu muke faWawa soyayya ba, so ke faWawa kan mu da

sar™afe zu™atan masoya waje guda, har suka dinga jin inda babu juna ba za su iya

rayuwa ba, so akwai daWi matu™a ban fahimci hakan ba sai dana rasa Ashraf. So

gaskiya idan ka yi dace da masoyin ™warai, so azaba ne idan ka kamo da son masu

wani, Ubangiji kan yi azaba da iya so" ta ce with full of emotional. Kinal ta ce



"Oh Allah! Sannu malamar soyayya"



"You're mistaken, kin san i love reading English novels akwai favourite writers Win

da nake following stories Winsu on wattpad, so na san abubuwa da yawa akan so.

Allah yana gani ina son kulawa a soyayya, ina son a nuna mini so, ina son a nuna an

damu dani... And ina son romantic guy haka, kin san irin mijin da nake so ai, na

faWa miki, ni bani da wata kunya ga abin da zuciyata ke so, kuma wanda zan rayu da

shi har abada no"



"Wanne kalar miji kike so?" Kinal Asked muryarta Wauke da fara'a.



Aafiyyah ta ce "Bawai don ina karanta novels ba, shi kin san creating ideas ne, but

most of the time can be reality. Kamar wani littafi dana karanta ANA MUSLIM na yi

kuka sosai, na yi ba™in ciki sosai, akan so mace ta yi Ridda daga Muslunci uhm. Ina

son namiji miskili, wanda idan na ce kai, zai ce ke, wanda gangar jikinsa zata nuna

abin da yake zuciyarsa ban damu da cewa i love you ba, wannan duk yayin da ne,

reality nake son a nuna mini, bana son mutum wanda aka raina shi koyaushe tsare

gira, ina son ba™in namiji sosai kinga ni yanayin kalar da Ubangiji ya yi mini"



"Uhm haka ne. Gashi kuma Soja fari ne ya za ayi kenan?"



Aafiyyah ta ce "Haka ™addara ta zaSa mini, daman imagination ne, mafarki kuma bai

taSa zama gaskiya, abin da kake so daban abin da Ubangiji yake baka daban, i love

Maj"



Jira suka cigaba da yi saboda yau ´an mutumcin Aafiyyah suna kan ta daga ™arshe ta

ce "Šan cillo mini wa™ar soyayya da WhatsApp kin motsa mini zuciyata Allah zai saka

mini"

"Hehehe ke da kike da miji?"



*

The following weeks.



Aafiyyah bata sake saka idanunta akan AA MAJ ba, ashe baya ma Kano ya je Abuja ne,

ta dinga tunanin kiran shi amma ta kasa to ta ce masa me?. Tana zaune a office

Winta a hankali take juya kujerar da take zaune hannunta Waya ta dafe haSarta Wayan

kuma tana danna laptop, ™afarta Waya kan Waya flat shoe ne a ™afarta mai igiya ya

fiddo da farar ™afarta simple bubu ta saka mai faWi sai siriryar sar™a a wuyanta

mai Wan ™aramin stone. Hannunta ta mi™a ta Wauki fanice Win data saka aka kawo mata

a hankali tana sha tana duba abin da aka tura mata.



˜arar buWe ™ofa ta ji, sai ta yi mamaki waye zai shigo mata kai tsaye? Ranta a Sace

ta ce



"Out of my office"



Ba'a amsa ba, kuma ba'a juya ba, ranta a Sace ta Wago tana cewa "Wanne hauka ne

wannan da....," haWiye sauran maganar ta yi, sanda idanunta ya yi arba a kan shi,

yana tsaye saman digadigansa biyu, tsaiwa irin ta cikakkun maza wanda koyaushe a

shirye suke da ko ta kwana, hannunsa zube cikin aljihu, wando ne iya qwwia a

jikinsa sai t.shirt a jikinsa wacce ta kama jikinsa sosai, damtsen hannunsa da

buWaWWan ™irjinsa six pack na jikinsa ya bayyana, ya rarrabe musamman brest Winsa,

ya rufe fuska da facemask sai wata p.cap daya saka. Wani waje can yake kallo kamar

baya son kallon ta. A hankali ta sauke ajjiyar zuciya a Soye tana mi™ewa tare da

komawa saman 3seater ta zauna tana harWe ™afarta



"Na san sai kai musulmi ne, da zaka shigo babu sallama ba haka Maj ya baka tarbiyya

ba ok"



Still bai motsa ba, bai kalle ta ba, walking majestically ya fara zuwa wajan

windown office Win, a bank ya Wan le™a lullumin hadari ne ™asa-™asa da yake haWuwa

saman gajimare iska mai daWi na kaWawa, iskar ta bashi damar tuna besty da yawan

lokaci cikin dare yana tarfata tana kallon sama sai ya dinga murmushi idan ta ji

iska na kaWa ta. Ya rufe ido ya buWe yana sake kallon girman kamfanin yama manta

office Win wata ya shigo.



Aafiyyah ikon Allah kawai take kallo, tana kuma bin bayansa da ido ganin duk motsin

da ya yi sai hannunsa ya motsa asalin American guy.



"Idan Maj ya baka sa™o ka faWa mini and leave my office"



Moh ya ji muryar Aafiyyah raWau a kunnensa ya yi jim, sai ya juyo ya kalle ta, a

duk sanda zai kalle ta ya kan ji cewa inama ya ™arasa kashe ta? Gently yake tafiya

ya zaga zuwa kujerar da yake zama ta matsayin Manager, ba ki ta buWe sosai ta ce



"Hy Blackman, office Win Manager kake fa, ka san wacce ni?"



Ya ji ta, ya share, laptop ya janyo ya fara danne danne kana ganinsa ka san cewa ya

kware wajan dannawa, sai ya yi tsaki kuma



yana jin idanunta na yawo a kansa ya saka hannunsa ya a aljihu ya fito sigari da

leta ya kunna, baki Aafiyyah ta saki saboda mamaki, a tunaninta ta ce daman haka

Muhammad Win yake mara tarbiyya? Šan shaye-shaye? Ga wata shegiyar izza ta girman

kai, ya zame facemask Win zuwa ™asa a hankali ya dinga zu™ar sigarin yana fesar, ta

zuba masa ido kamar mai study Win shi. Bayan ya gama danne danne sai ta ji wayarta

ya yi ™ara, jerin sunaye ta gani. BoWejo, Ali wali, Lawwalli, Sadu™u da wani ya ce

mata dukkan su a garin Rano suke, kuma BoWejo shine Hon BoWejo MaWatai. Tana gama

dubawa ta mi™e tsaye jikinta na rawa tashin hankali da warin sigari suka taimaka

wajan hautsina mata ciki, ta nufi wajan deep freezer da sauri ta dur™usa ta Wakko

ruwan gora, juyawa ta zo ta ji kanta ya daki ™irjinsa ashe yana tsaye hannunsa

cikin aljihu cikin masifa ta ce "Wai dame kake ta™ama ne, ko Maj ne ya



baka lasisin shigo mini kana abu kamar baka da..," ta yi saurin yin shiru saboda

idanunsa daya saka cikin nata a ransa ya ce



"Ba ki da hankali Aafiyyah"



A fili kuma fuskarta yake kallo ta ce



"Muhammad ko?"



Ya sake yin shiru idanunsa akan tafin hannunta da yatsun ™afarta.



"Ya aka yi ka san wannan? Ta ya ya waWannan mutanen za su kasance ´an gari Waya?

Bayan dukkansu ´an Kano ne? Ta ya ya Hon MaWatai zai kasance BoWejo? How? Me ka

sani game da wannan kamfanin?"



Madadin ya bata amsa sai ya sake zu™ar sigarin ya fesa mata a fuska, ta fara tari,

ya dam™i ™afafuwanta ya matsar da ita daga wajan, gorar ruwa ya Wauka sai ya samu

kan shi da zubawa chocolates Win cikin freezer Win ido, ruwan ya Wauka ya nufi waje

da sauri ta tari gabansa ta ce "babu inda zaka, wallahi kuma sai na faWawa Maj ka

fita, who are you?"



"Uwar Maj" ya yi niyya faWa.



Ya sake matsawa zai fita, ta sake shan gabansa sai ya bubbuWe idanunsa a kanta rai

Sace kuma ya saka hannu ya dam™o gaban rigarta, ya Wakko har breziyar cikinta

yatsunsu na kartar fatar ™irjinta idanunsa ya zazzago kamar zai faWo. Aafiyyah ma

hannunta ta saka ta dam™o wuyan rigarsa har tana shafo sumar ™irjinsa tana ™ifta

idanu ta ce "Har kake tunanin zaka shigo office Wina ka yi abin da kaga dama ka

fita? Ba'a yi mini haka Blackman ba'a mini wannan shirman" Mai dawa da jajayen

idanunsa yake dubanta ya ciko bakinsa da haya™in sigarin daidai sanda ta buWe

bakinta za ta yi magana ya busa mata cikin bakin maganar da haya™in sigarin ya

shige cikin ma™oshinta, sai idanunta ya yi ja kanta ya fara juyawa sosai da kyau



Moh ya dam™o gaban rigarta da kyau da ™arfi ™itttt! Ta ji ™arar yagewar sabuwar

rigar, tana tari tana ™o™arin ganin itama ta yaga masa riga ta ji ya cilla ta saman

kujera inda ya tabbatar ba zata ji ciwo ba, kafin ta yun™ura tuni ya fice da sauri

ta fito tana tambayar securities amma suka ce basu ga kowa ba, rai Sace ta Wauki

waya zata kira Maj sai ta fara tunanin kar ta haWa su faWa, gwara ta rama da kyanta

ko ta saka a Waure mata sakarai mara amfani, Sacin rai da takaicin rashin ramawa da

ba ta yi ba ya saka idanunta cika da ™walla zuriyarta na tafarfasa sosai ta ji

zaman office Win ma ya ishe ta sai ya nufi office Win Ceo ta same shi zaune saman

kujera bayan sun gaisa cike da ladabi ta ce



"Daman Sir tambaya ce dani"



SharfaWi ya ce "To daughter ya akai?" Da yake da yawan lokaci daughter yake ce mata

tun sanda suka fara soyayya da Ashraf har yanzu kuma bai daina faWa ba. Ta ce "Abba

me ya saka aka bani Matsayin Manager a wannan kamfanin? Su waye BoWejo, Ali wali,

da Lawwalli da Alhaji Sadu™u?" Zufa ce ta fara yankowa SharfaWi ya dake ya ce

"Saboda kin cancanta ki zama Manager ne, sauran kuma suna da hannun jari a FS WORLD

ne ai kin sani ma"



"BoWejo shine Madatai?"

Ta sake jefa masa tambayar sai ya mi™e tsaye ya ce "Ban fahimta ba? BoWejo daban

MaWatai ba, MaWatai ai bashi da hannun jari a nan"



Aafiyyah ta yi murmushi ta ce "To mene haWinsu duka? Mene ya haWa su da Rano? Ashe

Fulani ne?"



"Who told you that?"



Ta ce "Abba ka san komai, don Allah ka faWa mini gaskiya, ina ganin girma da

mutuncinka kallon uba nake maka, kuma don Ashraf baya raye ba zai zama hujjar da

zata saka na daina yi maka wannan kallon ba, me ya sa aka bani kujerar Manager?"



Ya shiga zagaya wajan can ya ce "Amsa Waya zan iya ba ki Safiyyerh, bani ne da

ra'ayin ba ki kujerar ba, bu™ata ce aka zo mini da ita, kuma aka ce ke ake bu™ata,

sanin hujjar ni kai na ban sani ba, bani da amsar hakan ki yi ha™uri kar ki ™ara

mini wata tambayar daughter" ya ce yana fita daga office Win Aafiyyah ta dafe kanta

ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, meke faruwa ne haka? Ashraf don Allah ka

faWa mini ko a mafarki ne Please" ta ce a sanyaye. Da ™yar ta mi™e ta nufi motarta

tana zuwa ta shiga kai tsaye gida ta nufa, zuciyarta fal ba™in cikin abin da

Muhammadu ya yi mata ga damuwar da SharfaWi ya saka ta. A lokacin ta samu labarin

wai a daren ranar zata tare a gidan AA MAJ, aka dinga shiryata Ummimi ta yi mata

faWa da nasiha sosai, tana cikin lafayar da aka naWa mata jikinta sai ™amshin haWin

S Bayero yake mai narkar da zuciyar masoyi ™amshi ne na musamman yake tashi a jikin

nata.



Sanda ta dur™usa gaban Paaahh kuka ta saka masa harda buri ita ta fasa auren, ya

dinga mata dariya can kuma ya kama hannunta da kan shi ya nufi hanyar fita, daidai

nan J ya yi saurin barin wajan ta ce "Paaahh bari na yi wa Yaa J magana"



Ya jinjina mata kai, a can bayan gidan ta ganshi ya sunkuyar da kai.



"Kuka kake yi?" Ya ji saukar muryarta



Cikin sauri ya Wako yana kallon ta sai ta yi murmushi ta ce "Kamar kana jin

haushina bayan ban san laifin da na yi maka ba, idan na maka abu a ™a'ida kana





faWa mini ni bani da wani aboki sai kai, kana haWe mini fuska kamar kaga ma™iyarka,

kamar ka tsane ni haba Yaa J, i love you fa"



"Where is the love?" Ya ce a hankali.



"A nan" ta ce tana nuna masa ™irjinta, ya kalli ™irjin sai ya Wauke kai a hankali

ya ce "show me"



"Allah ina son ka yaya"



Ya ji zuciyarsa da gangar jikinsa ta motsa, yar yar tsigar jikinsa je

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login