Showing 90001 words to 93000 words out of 214217 words

Chapter 31 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

68

shi"""

"""Darma"""

"""Ka dake Mai dawa ka jima ka yi lastin irin na dabino, wa kake so a taka a kashe ko a yi masa fiWa"" Darma"

ya ce yana buWe hannu sama tare da karkatar da baki hannunsa ri™e da ledar pure water ya nannaWe a

"hannu yana kaiwa baki tare da zu™a. Mutallab ya sake buWe idanu a sama ya kasa cewa komai tunaninsa ya tafi wani wajan. Goje ya ce ""Sai godiya matsalar goge ce ko wato ka kayan lantarki"""

"""Zaman gidan yari ba daWi,amma na ji daWi"""

"""Ka ce ka tuna na jakuna nan cinnaku tsakaninmu da su sai ™arfe ba ma'ana ka tuna na jakin da suka"

"haWa maka kenan"""

"""Ina jin zafi a ™irjina farcuna na da suka cire mini sun ™i fitowa, zan Wauki fansa Goje"""

Kafin su yi magana an yi sallama an ™arasu cikin sauri Mutallab ya rufe idanunsa jin muryar zabuwa. Goje

"ya dinga kallon wacce take tsaye ""Bayin Allah sallama nake muku fa"" Mangal ne ya kalleta sosai ya ce ""Yi batu"" ta Wan rausayar da kai gefe ta ce ""Amma dai ku musulmai ne amsa sallama wajibi ce"""

"""To alaiki, mene sagin aiki kike so a yi miki?"""

"Kinal ta fito da littafi da biro ta ce ""Sunana Kinal ni mawa™iya ce, har zan shige na hango ku na ji ina son"

tambayarku na ji ina son na yi wa™a akan ku kasan mu da mu da marubuta kusan aikin mu Waya muna da

"son bin ™wa™™wafi"" Goje ya ce ""To ina ruwan mu? Fece kafin na yi miki lahani"""

"""Ku ba ΄an shaye-shaye bane? To akan shaye-shayen zan muku tambaya ina yin wa™ar zan kawo muku"

"ku ji, idan kun yi shaye-shayen me kuke ji mene dalilin daya saka kuka fara shaye-shaye kuma kuke harkar daba"""

"Moh na jin su ya juya musu baya zaka Wauka bacci yake, ransa duk a Sace saboda jin muryar mace da ya"

ji ya san daya juyo zai iya kashe ta tsaf don bashi da wani business da mata. Darma ya ce

"""Yanzu yadda muke ji za mu faWa miki kenan?"" Kinal ta yi saurin cewa ""E, wallahi na iya wa™a ina da"

"murya sosai babu mamaki idan na yi wa™ar na saka a YouTube ta je viral na saka a tiktok ta yi trending"" Darma ya ce ""To ni dai tun daga sanda a gida na yi...,""Da sauri Goje ya tsayar da shi yana cewa ""Kai amma Wan tsinanniya ne kai, ba haka ake bayani ba"""

"Mi™ewa ya yi ya ce ""bari na faWa miki"" wu™a ya zaro a ™ugunsa Kinal ta zare idanu tana yin baya cikin"

"sauri Mangal ya tare bayan jikinta na rawa ta fasa ihu jin yadda Goje ya yanke ta da wu™a a fuska,ya"

danna mata ledan wiwin a baki ta fara zare ido tana ihu. Sai a lokacin Moh ya juyo yana kallon yarinyar

ya cije bakinsa tare da juyawa exactly irin ihun da Safiyya ta yi lokacin zata mutu.

"""Gani ya kore ji, idan kin rero wa™ar muna dakon ki a nan sata ΄ar munafuka"""

"Darma ya dinga tuntsira dariya sosai yana ri™e ciki ""Amma Goje baka da imani kamar fa fitsari ta yi a"

"wando gaskiyar kurciyar nan akwai jan ido ga bayani nan kin gani ganin idanunki ai"" ya juya ya kalli Moh ya le™a ga wata cukurkuWaWdiyya takarda yake karantawa shi ba wani karatu ya yi ba ""Wai wannan takardar mece kamar ta asiri kodayaushe tana wajanka, kamar numfashin sha™a ka faWa mana ta mece"""

cikin sauri ya Soye yana dam™e ta a hannu Goje ya ce

"""Nima sai fakon farar nake na mata karatun makarantar allo, na rasa wacce tsiyar ce a ciki"""

"""Goje"""

"""Sai godiya"""

"""Zan saka maka tsini idan ka taSa takardar nan ko na saka su tiger cinye ka Wanye, wallahi zan iya kashe"

"ka akan takardar nan"""

"Kafin su yi magana an zo da babur an cillo wata takarda da sauri mai babur Win ya juya, Mangal ya mi™e"

"tsaye ya Wakko ya buWe cikin sauri ya kalli Mai dawa dai kuma ya mi™a masa amsa ya yi ya duba, photo"

"na gudu biyu ne Waya zanen fuskar wata kamar dai mahaukaciya sai kuma photo jira-jirai, photo me mai magana ga wanda yake da cikakken lissafi a gefe an rubuta FS WORLD INVESTMENT COMPANY."

****

"Kwana biyu Safiyyerh ta yi busy duk wani family sun zo saboda gobe ne ake Waura auren, kamar auren"

munafurci ba wata gayya ko shagali Waurin aure ne kawai ana yi kuma Ashraf zai Wauki matarsa su tafi. A daren ranar Safiyyerh ta riga data gama accepting auren Ashraf ta yarda bata da wani miji sai shi zata sawa zuciyarta yadda zata zauna da shi tunda tana son shi ko ba can ba. Waya suka yi da Ashraf ya dinga

"tsokanarta ""Har na hango idanun Maama a Wakin miji, mijin na kuma Ashraf ta yi nasarar samun"

"kyakkyawan saurayi"" ta murguWa masa baki ta ce ""Zan fasa"" ya yi saurin cewa ""Idan ki kaga ba ki auri"

"Ashraf to mutuwa na yi ko ke kika mutu, da gaske Fiyya ina son ki Allah shine shaida duk da ina dalilin auren ki ko saka ni akai na yi hakan amma na yi you're my life partner har janna in sha Allah"""

"""Kamarya? Mene dalilin auren?"""

"""Ke ba ki da wani favourite words ne sai kamarya, zan faWa miki komai a daren ranar da kika zama"

"halaliyyar Ashraf zan faWa miki, zan sau™a™a miki binciken da kike akan Company"" a ruWe ta ce ""Ta ya ya kasan ina bincike akan Company"""

"""Safiyyerh kenan, that's is the difference between man and woman, ina da ba™i sai goben idan na zo"

"ganin matata a wannan lokacin dole na rungume ki halal runguma zan miki Safiyyerh"" hankalinta duk a tashe waye Ashraf ne me ya sa daddy ya amince da auren shi? Ta kasa magana har ya kashe kiran sai ya ™ara kiranta video call ™ura mata idanu ya yi taga yana shiri cikin sauri ta ce ""Kuma sai ina?"" ""Inda kika"

"aike ni"" ta buWe idanu"

"""Kamarya?"""

"""I miss you Fiyya shine abin da na manta na ce miki, a nan nake jin motsin ki"" ya nuna mata saitin ™irjinsa,"

"daga nan ya kashe wayar. Daga ™arshe ta yi zamanta cikin bedroom Awais har bedroom ya shigo ya dinga mata shira ""Yaya Aiwas ka Wan yanke mini farce"" ""to ban taSa ganin amarya irin ba tunda nake a duniya"" ya jawo ™afar ya fara yanke mata farce ta rufe idanu."

"Washegari da sassafe Fiyya na bacci daddy da kan shi ya tashe ta, ta farka da ™yar saboda kan ta dake"

"ciwo mamaki ta yi ganin kusan family a Wakin ya kalleta ya ce ""Kin dai yi sallah ko?"" Ta Waga masa kai ""Daddy lafiya?"" Ya yi shiru ya ce ""Junaid je ku fara yin gaba, Captain an kira shi yanzu daga can headquarter, Ummi Wakko mini hijabin Maama"" Hijab ya karSa ya saka mata ya ri™e hannunta Anty Turai ta yi gaba tana zabgawa Fiyya harara har harabar gidan suka je, abin mamaki gidan shiru ta rasa meke faruwa a motar daddy suka shiga yana baya ri™e da ita Awais na jan motar da Ummi. Motar Fiyya kuma da ita Captain ya yi using wajan fita saboda shi bai Fiyya Waukan tashi ba. Fiyya ta yi shiru kan ta a ™asa,har suka ™arasu cikin babban gidan mai tarin jama'a daidai lokacin aka fito da shi daddy na ri™e da"

"hannunta ya ce ""Mamana je ki masa addu'a"""

"""Addu'a? Daddy waye?"" Ta furta muryarta na rawa ta juya ta kalli makarar da aka ajjiye gabanta Wauke"

"da gawa, ya sake ri™e hannunta da kyau ya jata zuwa gaban makarar ya du™a tare da yin namijin ™o™arin buWewa. Fiyya numfashinta ta ji ya Wauke lokacin da idanunta ya yi arba da gawar Ashraf dake kwance cikin makara, jira ya fara Waukar gangar jikinta da gaske Ashraf ne kwance ba yau aka ce za a Waura musu aure ba shine zai mutu anya gawar Ashraf ce numfashinta ya tsaya cak tana daga tsayen suka ji ta yi"

"wani irin ajjiyar zuciya tare da yin baya cikin sauri a tare daddy da J suka tare ta, ta ™arasa suma a jikinsu."

Bayan sallatar gawar Ashraf da binne shi duk ana zaune ana addu'a daddy ya ce yana neman alfarma

"don Allah suka ce tame ""Kar a tambayan hujja ko dalili a yanzu ina son a Waura auren Safiyyerh da Aliyu""."

"*for now na san a ranku za ku yi ta wasu wasu, wasu ma su ce ba su gane inda labarin ya nufa ba ku"

"dai nutsu tafiyar kura ce mai tsar™a™™iyya har nishaWi kuke bani idan ana comment tafiyar da hasashe ku lissafi ba zai taSa kawowa tunanin mutum ba, kar ku ji kun karaya domin na san dole a gaba zaku bu™aci"

"labarin, har yanzu shimfiWa muke yi iya shafi 8 mukai*"

Littafin MUTALLAB na kuWi ne kuma za a ke yin posting kullum. An fara biya yau domin shiga paid group

na MUTALLAB.

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S. A tura shaidar biya ta nan 08164069385 ku yi ku biya a

sati uku mu kammala 

Domin gyaran nono d'=Ψ%έ=Ψ%έ=Ψƒά

Assalama alaikum

Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani

Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai

silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull

"[10/15, 2:30 PM] Nanameera: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*"

Page 9

*Bright pens..2nd batch*

"""Bani da wani zaSi sai na hakan, haWa auren Aliyu da Safiyyerh kar ku tambayan dalili kar a tambayan"

"cikin Safiyyerh da Aliyu waye ba ™wayar halittata bace ta yi sanadin zuwan shi duniya, hankalina zai fi kwanciya kafin Ashraf ya kwana cikin kabari ya zamana Safiyyerh nada igiyar aure a kan ta"" ajjiyar zuciya SharfaWi ya yi idanunsa a kan Prof Abdu Marafa ya ce ""Me kake jin tsoro da kake so dole ka aurar da ita, Allah Ya gani amintar mu ya saka muka yanke hukuncin haWa yaran nan aure saboda ™arfafa zumunci, to kana taka Ubangijin talikai na tashi nasa kuma shine gaskiya, Ashraf ya rasu baya duniya ina tunanin ka bar yarinyar nan ta samu nutsuwa ta duba wanda take so yake son ta sai a yi mata aure, kar a ™untata"

"rayuwar yarinya"""

"""SharfaWi ba zaka fahimta ba, ka yi mini wannan alfarma ka wakilci Aliyu ni zan wakilci Safiyyerh ga"

"jama'a su shaida Please sai a haWa a yi addu'a har ta Ashraf"" J zufa har yanko masa take yi na tsananin mamaki mene haWin Captain da Safiyyerh da za a yi musu aure? Baya son zuciyarsa ta gasgata abin da yake jin tsoro ko wassafo shi cikin kan shi, Safiyyerh fa and Aliyu? Ya Allah! Shi dai Awais kan shi a ™asa"

Dr Hash daman baya wajan yana can duba Fiyya tunda ta faWi wajan ya yi shiru can daddy ya ce

"""Kawai alfarma nake nema zan ji daWin hakan idan ka yi mini"""

"""To shikenan, waye maWaurin auren?"""

"Daddy ya nuna wani abokinsa, SharfaWi ya ciro kuWi mai yawa a cikin aljihu ya dire ya ce ""Ni SharfaWi ina"

"nemawa Wana Aliyu Abdu Marafa auren Safiyyerh Abdu Marafa a wajan waliyi na wannan yarinya"" daddy ya saka hannu ya Wauki kuWin ya ce ""Ni Abdu Marafa uba a wajan Safiyyerh Abdu Marafa na bawa Aliyu Abdu Marafa auren yarinyar wajena Allah Ya sanya musu albarka"" addu'a aka yi nan take kuma aka"

Waura auren a gaban shaidu ma Waurin ya ce

"""Aure ya Wauro a kan sadakin da SharfaWi ya bawa dubu Wari biyu, Allah Ya sanya albarka tsakanin Aliyu"

"da Safiyyerh ya kuma kaWe fitinar da kan iya wanzuwa a tsakaninsu"" duk aka amsa da amin. Daddy ya"

"lumshe idanunsa yana sauke Soyayyiyar ajiyar zuciya nutsuwar ta saukar masa, bashi da sauran fargaba a yanzu Safiyyerh ta zama matar wani."

"Kasancewar rasuwar Wan babban mutum ce kamar SharfaWi ya saka manyan mutane zuwa gaisuwa, ΄an"

"kasuwa da ΄an siyasa da wanda dai suke jin kansu wasu ne a garin. Kallo kallo aka shiga yi tsakanin Hon MaWatai da Eng Ali wali dukkan su cikin shiga ta alfarma, ga mutane da take musu baya kowanne da tarin ΄an jagaliya da ΄an daba gudun kota kwana. Hon MaWatai ya yi murmushi yana mi™awa Ali wali"

hannu ya ce

"""Kwana da yawa Ali wali?"" Ali wali ya Wauke hannu sai kuma ya juya ya ce"

"""Ba yanzu ba ka jira na wani lokaci komai zai haska, za a yi tsawa wal™iya ta bayyana munafukan da suke"

"Soye cikin duhun ciyayi"" murmushi Hon MaWatai ya yi kawai yana furta ""Allah Ya nuna mana"" gaisuwa duk sukai sai dai daddy tsakaninsu kawai addu'a ya mi™ewa daga wajan. Bayan yin ta'aziyya Hon MaWatai ya ce ""Allah Ya yi wa Ashraf Rahama, ya ta™aita iya kan shi"" SharfaWi ya juya ya kalli Hon MaWatai kana ya kalli Eng Ali wali sai kuma ya ce ""Amin, yanzu ba gashi ba gwanin sha'awa a dinga siyasa bada gaba ba sai an fi samun nutsuwar zuciya data ™wa™walwa duk wanda zai samu wannan kujerar Ubangiji ya gama rubutawa kawai dai lalube ake yi cikin duhu ku haWa kai da hannu kowa ya yi kamfel nasa babban jin"

"daWin ba jam'iyyarku Waya ba"""

Cikin jinjina kai Hon MaWatai ya yi murmushi daman shi bashi da wata matsala da Eng Ali wali shi yake

"haukan shi hankalinsa na kan wanda ya yi shiru, shirun nasa kuma yana nufin babbar barazana a gare shi ""Siyasa ai ba zata haWa musulmi irina faWa da wani ba, munga jiya mun ga yau muna da tabbacin za muga gobe mai kyau, ni fatana na samu gurbin saka hannun jari a kamfaninka idan aka bani dama an yi"

"mini komai SharfaWi"" daddy na jin su can aka kira shi waya da sauri ya mi™e tsaye yana neman uzurin"

tafiya Eng Ali wali ya bisa da idanu.

"Cikin dare Fiyya ta farka da wani irin ciwon kai na Sari guda, ta kasa buWe idanunta a hankali ta saka"

"hannu ta dafe kan ta duk da halin cewa bai hanata yin addu'a ya yi tashi a baccin ba domin tabbatarwa da kanta ba a cikin kabari ta farka ba. ""Sannu Maama"" shine abin da Ummi ta iya cewa tana hamdala a ranta domin shirun ya yi yawa ta dam™e hannunta sosai"

"""Ummi kai na ciwo, ciwo nake ji a gefen kaina"" jikinta har rawa yake na tsananin ciwo Ummi ta ce"

"""Maama zai daina in sha Allah, bari a kira likita"""

"""Ummi daddy fa?"""

"""Yanzu ya fita, ki yi ta addu'a komai ya yi farko yana da ™arshe, wannan ciwon kan zai daina miki"

"watarana buWe idon ki kalle ni"" a hankali ta buWe idanun ganin yadda idanun ya yi jajir ya saka Ummi cewa ""Subuhanallahi wannan jan kuma na magani da mene?"""

"""Ummi jimawar da ta yi a kwance da ciwon kan shine ya saka idanun ja yanzu daddy zai shigo Fiyya zata"

"ji sau™i ki kwantar da hankali"" daidai nan daddy ya buWe ™ofa ya shigo J na bin shi a baya da Dr Hash, ganinsu kuma ya saka komai ya dawo tunanin Fiyya ta runtse idanunta tana jin fargaba na saukar mata. ""Da gaske Ashraf ya mutu daddy? Da gaske an binne Ashraf babu Ashraf ya mutu yanzu haka yana kwance cikin kabari mijin da zan aura ranar Waurin aurena ya mutu daddy na shiga uku"" daddy ya kama"

hannun Fiyya cikin nutsuwa ya ce

"""Laa, sam ba ki shiga uku ba tana iya yiyuwa ya shige iyakar shi ne, kuma mutuwa a hannun Ubangiji"

"take idan lokacin ya yi kota wacce siga ce dole wannan rai ya koma wajan wanda ya samar dashi, Maama da gaske mijin da za ki aura mutu ki sawa ranki ha™uri ki yi masa addu'a ki saka salama ki Wauka bashi ne zaSinki ko alheri gare ki ba, Ubangiji na yin komai a lokacin ya yi niyya babu mai tuhumarsa hujjar hakan domin shi ishasshe ne ki yi addu'a Safiyyerh Ashraf is no longer alive pray for him"" juyawa Fiyya ta yi ta zubawa daddy manyan idanunta wanda yake cike da hawaye da ™yar ta ce ""Ashraf ya mutu ya bar ni cikin zullumi daddy, inama tuntuni aka Waura mini aure da shi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wayyo ni"

"Safiyyerh"""

"""Zullumi na me kuma Safiyyerh kin ga abubuwa da yawa a rayuwa sai mutuwar Ashraf zai tsaya miki? Ba"

"za ki yi addu'a ki sawa zuciyarki sallama, kuma wani hanin ga Allah baiwa ne kamar yadda aka sanar yau Waurin auren ki da Ashraf Allah bai yi ba, haka kuma al™awarin Allah gaskiya ne igiyar auren wani ta hau kan ki Maama"" ta yi shiru don ta tabbatar daddy ba zai fahimce ta ba, ba zai gane me take nufi ba, ta yi missed Ashraf tun ba'a je ko'ina ba ta ji inama ita Ubangiji ya Wauki rayuwarta ya bar Ashraf ko da bai aure ta ba, babu mamaki ta dalilinsa wani ya san abin da yake Soye gashi ta mutu ya barta da wani irin"

damuwa ba tare daya bar mata ™ofa ko Waya da zata gane ba komai ba.

"""Daddy me ya sa ka haWa aure na da Ashraf tun fari?"" Daddy ya kalli Fiyya cikin kwantar da hankali"

"""Saboda ya cancanta kuma ya dace Maama ki yi shiru da wannan maganganun duk zafin ciwo ne yake sawa kike furta su kamar saukar ruwan sama ki yi addu'a"" ta jinjina masa kai a hankali ta zare hannunta daga cikin nasa idanunta rufe sai sauke numfashi take yi ba tare da ta ce komai ba ta juya ta kwanta maganganun Ashraf na dawo ba, a ranta ta dinga masa addu'a ita bata taSa sanin bashi da lafiya ba, he"

never told her he was sick innalillahi.

Dr ne ya shigo zai yi magana daddy ya yi saurin girgiza masa kai alamar kada ya ce wani abu serious Dr

"Win ya zubawa Safiyyerh idanu ya ce ""za'a sallame ta yau kamar yadda ka bu™aci baka son kwana zan"

"mata allura amma before"""

"""Thank you Dr"""

"Dr Hash ya mi™e ya ce ""daddy zan je asibiti ina da aikin dare Awais zai yi dropping nawa bana jin daWi"""

"Ummi ta ce ""Kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login