Showing 132001 words to 135000 words out of 214217 words

Chapter 45 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

103

da nake jin ™arar bugun ™ofar

gidan daka tanatar mini domin bani farinciki mara iyaka, ban san suwaye ba na san

dai ba mutanen arzi™i bane. Ina son ka yafe mini akan hak™in zuciyarki dana Wauka

da kai da Aafiyyah na zaSi daidai wannan lokacinne wajan faWa maka gaskiya domin

bani da tabbacin zaka so ka ruski ruhi a jikina ba iya gangar jikina ba. Ubangiji

yana da ikonsa akan kowanne bawa kullum ina addu'ar Allah Ya zaSa mini abin da yafi

zama alheri a gare ni da rayuwata. Bestie ka yi mini afuwa ka ro™a mini yafiyar

Aafiyyah a yadda Aafiyyah ke so na da ™aunata bai kamata na rama sakayyar nan ta

wannan hanyar ba. Wannan wasi™un dana maka bani ce mamallakiyasu ba, Aafiyyah used

my handwritten ta iya rubutuna tun ba yanzu ba, she is smart a kodayaushe. Wasi™un

soyayyar nan da kake karantawa kake jin daWinsu Aafiyyah ce ta rubuta su, ba iya a

takadda ta rubuta ba hakan a rubuce yake a cikin zuciyar dake rayuwa a ™irjinta.

Aafiyyah loves you so much, duk ciwon da take yi saboda kai ne, ta Soye maka saboda

al™awarin da ta yi wa mahafinta na cewa sai ta kammala karatu zai aura maka ita,

´a´anta J ya san komai. Wallahi wallahi ni da kaina na san na raunata zuciyar

Aafiyyah raunin da har abada ba zai goge ba ko warkewa amma kana iya zama

maganinsa, Aafiyyah ta zo gidanmu ranar da zata bar ™asar nan bata da lafiya ta

bu™aci na rakata wajanka na ce ban san gidanku ba, bani da numberka, ina hango

tashin hankali da sarewa a cikin idanunta kuma tunda ta karya wannan al™awarin na

Paaahhh tazo ta gaya maka na san cewa ya gama fidda rai da rayuwa, ta amince mu yi

rayuwar aure tare ka aure mu amma tsananin son zuciya da kishi irin nawa na ce ban

amince ba, na amshi wasi™un da niyyar zan baka nace injita na ji ba zan iya ba

ban sani ba ko kasan Aafiyyah na mutuwa kullum tana farfaWuwa da soyayyarka, na ji

tabbas zaka iya neman Aafiyyah na duba wahalar dana sha hakan ya saka na ce maka

nina rubuta wannan dalilin ka yi accepted soyayyar da nake maka. Idan Ubangiji ya

bani ikon ci-gaba da rayuwa zan tayaka neman Aafiyyah a duk duniyar da take idan

har tana raye, idan wannan shine rubutuna na ™arshe da ranata ta ™arshe ka Wauki

maganata matsayin WASIYYA. Na yafe maka komai a rayuwa amma ba zan taSa yafe maka

ba idan Aafiyyah ta yi rayuwa da wani ba kai mijina MUTALLAB ba, Aafiyyah tana yi

maka soyayyar da bana yi maka ita. Allah bestie ba zan yafe maka ba, Allah ba zan

yafe maka Allah ba zan yafe maka, zan ta gigitaka da fatalwata har san ka cika mini

WASIYYATA. Duk abin da same ni a wannan daren kar ka yafe kamar yadda ba zan yafe

ba, kar ka sare kar gwarzo ne a koyaushe ka iya yinka wajan ganin ka Waukar mini

fansar abinda ya saman, ka iya yinka wajan ganin ka cika mini WASIYYATA ka san

wasiyya ga mamaci rashin cikata azaba ne ga ruhinsa. Oh see har na ji gabanka ya

faWi ni bance zan mutu ba, amma ina jin ™amshin furanni ina jin kamar ina da gidan

da yafi duniyar nan daWi yana can yana jirana, idan na rigaka zuwa wannan gidan zan

kasance cikin kewar Wan ba™in mijina. KA AURI AAFIYYAH KA AURI AAFIYYAH KA AURI

AAFIYYAH idan ka cutar da ita ko ka bari aka cuceta Allah bestie kamar ganin ina

maka kawaici this time ba zan yafe ba. I want to see goodbye maybe forever and ever

sai a mafarki kuma. I love you so much karka manta ni don Allah kar ka manta

Barewata ina son dai ka kula da wannan Damisar. And bestie ka san me? Ina da

albashir da zan maka amma tukwaicina duk sanda ka haWu da Aafiyyah ka Wauke ta ka

goyata ka bata kulawar dana rasa, ban ce na raina wacce ka ban ba, ina son ko a

mafarki ka bani labarin yadda ka cirewa Aafiyyah lizards a wannan ranar zan tafi da

kwaWayin jin labarin nan. Albishir Win shine Ummeyh ta yi mini gwaji......

Subuhanallahi bestie sun Salle ™ofar sun shigo bye Safiyyerh love you!"



Iya ™arshen rubutun wasi™ar kenan, Moh ko a mafarki bai taSa tunanin Aafiyyah na

son shi ba, ganin babu jituwa a tattare dasu bata ma da kunya bayan hakan kimiyya

ke son ta. Shiru ya yi idanunsa na kallon sama yana jin duniyar na fita daga ransa

gabaWaya.



*

Bacci Aafiyyah take yi amma muryar Muhammad na yi mata amsa kuwwa a cikin kunnenta

a gigice ta farka tana addu'a ta buWe idanunsa cikin makami ta ce "Kimiyya's voice"



"And who's Kimiyya?" Ta sake tambaya sai kawai ta juya ta cigaba da baccin gajiya

tana mannewa a jikin Ummimi lokacin wajan ™arfe 2 da wani abu na dare.



Sai biyu AA MAJ na buWe ™ofar Wakin Ummimi yana shiga sai ya yi tsaye yana kallon

fuskar Maamah data Ummimi nutsuwa na ™ara saukar masa, wannan karan ma tsaye ya yi

daman bai wani jima da shigowa gidan ba bacci yake ji haka kawai kuma yanzu daya

samu nutsuwa bashi da damuwar komai sai ta son jin kai wacece matarsa da Dr Hash

yake bashi raddi a kansa? Rashin damuwar ya saka dukkan wasu tsofaffin feelings

suke farfaWuwa tare da yara kansu a ™irjin AA MAJ yana jin wani irin tsananin

bu™atar Maamah a gefensa yana sun jin wannan kusancin da suka rasa a baya shi da

ita yana bu™atarsa a yanzu, yana jin bu™atar miji zuwa ga matarsa yana son ya ji ya

zama cikakken namiji mai shirin tara zuri'a da Maamah ya ji duniyar ma'auratan da

ko a mafarki bai taSa hango kansa ciki ba. Yana son dasawa Maamah so da ™aunarsa da

sabo da shi a zuciyarta amma tayaya? Ya san cewa aurensu babu haramci tunda dai

Paaahh ya san me yake yi wa, ya kuma yi al™awarin ba zai taSa tambayar Paaahh waye

ba jininsa ba tsakanin shi da Aafiyyah. Idan AA MAJ ya ce baya jin motsin Maamah a

zuciyarsa ya yi ™arya, wannan motsin da shi zai koma ga mahaliccinsa, motsin ya

fara tun ranar da idanunsa ya sauka akan Aafiyyah tana zanin haihuwa matsayin

™anwarsa, akwai wani abu mai kama da ™auna dake wanzuwa a jikin AA MAJ ™aunar

Aafiyyah, zafi da raWaWin da yake ji da ™aunarta ya saka yake nisanta kanshi da

ita, ya saka yake mata mugunta da nuna mata tsana wai duk a dalilin abin da yake ji

a zuciyarsa game da ita ko zai ji sau™i. A duk sanda Aafiyyah bata da lafiya a

zuciyarsa yake jin hakan, ko a faWa masa ko ba'a faWa masa ba, ko kuka take sai ya

ji a jikinsa yana dawowa gida ne kuma saboda ita, ita kawai bai san meke damunsa ba

amma ya ji zan iya kashe kowa domin ta, wanda ya yi yun™urin aurenta tun bai san

cewa aure ya halatta akansu ba, gwara ta dauwama babu aure. Wani abu mai kama da

zalunci da tauye rayuwar Maamah wannan dalilin ya saka ya sauka ana saura kwana

Waya aurenta da Ashraf.



Ya dur™usa daidai kanta ya dubi yadda ta marairace fuska, duk da zabiya ce ita amma

kyan da Ubangiji ya yi wa Safiyyerh Dig Abdul-Johar Marafa daban ne Ubangiji ya yi

ikonsa na tsarin halitta a fuskarta.



"Aliyu's wife"



Ya ce a ™asan zuciyarsa yana kama hannunta dana Ummimi ya ri™e cikin nasa, ya dinga

bin lips Winta da kallo da suke pech gwanin sha'awa a hankali ya sumbaci goshinta

bai san ta yadda zai fara shirin rayuwar aure da ita ba kawai dai yana bu™atar

matarsa. "Aliyu's dream wife" ya ce yana sake yi wa French kisses sanyin laSSansa

ya saka ya tura bakinta tana sauke ajjiyar zuciya. Hannunsa ya saka ya tura ta

cikin gadon ta zama tana tsakiya Ummimi na gefe, sai ya kwanta a gefe ya ja musu

duvet su duka ukan cikin bacci Aafiyyah ta shige cikin jikin AA MAJ ta Wora kanta a

™irjinsa ya saka hannunsa Waya ya rungometa ya zubawa fuskarsa ido da kyau sai ya

sake shigar da ita jikinsa da kyau yana yi mata halak hug. Ummimi ta farka daga

bacci mamakin ganin Gadanga ya cikata, idanunta ya cika da hawaye ta Wora hannunta

a saman na AA MAJ da Maamah ta dinga yi musu addu'a daga ™arshe ta ja musu bargo ta

rungume su duka. Kafin su farka daga bacci tuni ya sulale ya bar bedroom Win ya

nufi haWaWWan part Winsa a lokacin ya gama yin magana da masu gyara masa gidansa.



Cikin sauri Aafiyyah ta gama shirinta na zuwa aiki brown colour Win Abaya ce a

jikinta wacce ta gama gajiya da haWuwa, hannunta ri™e da L G handbag ta manna shade

glasses Winta ™afarta cikin flat shoe mai kyau ba™i, rolling ta yi sai baza ™amshi

take yi she looks so beautiful and classy ganin Aafiyyah dole ya girgiza zuriyar

mutane ga tarin kwarjini.



A hankali take sakkowa hannunta ri™e da bag Winta tare da key Win motarta, lokacin

suka Marafa's family na zaune saman dining area domin yin breakfast,ita ce kawai da

Maj babu a wajan kamar kuma haWin baki tana sakkowa yana fitowa shima jikinsa sanye

da uniform wannan karan ba p.cap saman kan shi, J da Dr Hashim da Awais da Waheeda

data kwana a gidan suka mi™e da sauri tare da haWa baki wajan faWin "Good morning

Maj" Waheeda kuma ta ce Uncle. Bai kalli kowa ba sai kujera daya nema ya zauna

wacce ke kusa da Ummimi, itama Win Aafiyyah kujerar kusa da Maj Aliyu ta nema ta

zauna saboda ita ta yi saura. Aliyu ya gaida Ummi da Paaahhh tuni don haka ya ja ya

tsaya sai kuma ya ja tea Win da Ummimi ke sha ya Wauka ya kai nasa bakin.



"Yaa J Dr Hash namu na gargajiya Yaa Awais good morning"



"Morning Manager, ya kike?" Cewar Dr Hash yana zuba mata ido.



"How are favourite?" J ya furta

"Kai kace Manager kai ka ce Favourite ni me zance ´ar le™en asiri?" Cewar Awais.



Aafiyyah dai bata sake cewa komai ba sai wayarta da take danna, a hankali kuma ta

ce "Morning Maj"



Bai kulata ba tea Win kawai yake sha, sai ya juya kamar zai tashi daidai kunnen

Ummimi ya ce "Barka da safiya Love" kai kawai ta girgiza masa. Paaahh ya ce "Maamah

karyawa za ki yi ko waya za ki danna?" Sai ta buWe ido ta ce "No zan ™arya a

Company" ta mi™e kafin ta fita tuni AA MAJ ya ragata fita ta ce "Bye Ummi, Paaahh,

brothers"



Ummimi ta sumbata a kumatu ta ce "Bye love i miss you" ta fita J ya bita da idanu

shima Win ta shi ya yi ya bar wajan, Paaahh da Dr Hash suka kalli juna. Aafiyyah na

fita daidai corridor ta ji an Wora mata bindiga aka, sai ta yi tsaye can kuma ta

™ame tare da sarawa irin salute Win nan. Ta juya ta kalli AA MAJ shima kallon nata

ya yi yana zame bindigar tare da mayarwa cikin ™ugunsa. "Zani aiki" ta ce a hankali



Ya rufe ido ya buWe yana sake ganin lips Win nata, kamar ana jansa ya sake kusanta

kansa gare ta, a hankali ya rige kafaWunta masauki ya yi mata da jikinsa ya Wan

rungumeta sai ta lumshe idanunta, shima Win rufe idanun ya yi jin Aafiyyah yau a

jikin nasa musamman da ta saka hannu ta dafe bayansa, igiyar rigarta ya ™arasa

Waure mata wacce ita ce dalilin fitowar tasa, a hankali ya Wan zame yana kame kansa

a ™o™arinta na cewa thank you sai ta kasa breakfast Win da bata samu damar yi ba

sai ta samu kyakkyawar sumbata daga wajan Gadanga na Ummimi, ta samu karyawa ta

musamman daga wajan soja, kissing Winta yake slowly ya Wan matse ta a ™irjinsa rufe

idanu ta yi, jin kamar zuriyarta na rinjayarta wajan mayar masa da martani saboda

Aafiyyah a waye take she know what she is doing, ta san komai. Bayan ya bata

special breakfast ya manna mata forehead kiss sai ya ja baya yana juyawa tare da

danna wayarsa gently.



Maamah ta sauke numfashi ta juya tana buWe motarta tare da shiga zamunin driver

sa™o biyu ne ya shigo Waya na Paaahhh Waya ba suna bata ma da number Win.



Ta buWe sa™on Paaahh "Ki same ni a office za mu office Win Eng Ali wali na fitar

dashi daga kokwanto dana saka shi na cewa ban damu da rayuwark"



Replied ta yi masa da "Yes sir"



Sai ta buWe Waya sa™on magana ce a gajerce mai muna kulawa da gargaWi



"Ki kula da cikin ki, You are now a house wife" aka ce kawai.



A fili ta ce "Idan na™i fa Maj Aliyu Abdu Marafa?" Ta faWa tana ajjiye wayar.

Driving take a hankali cikin mutuwa har ta ™arasa companyn aka dinga murna da

dawowarta sanda Accounter da ya ji labarin dawowar Madam Aafiyyah jikinsa har rawa

yake yi, bata bi ta kansu ba kai tsaye office Win CEO kuma MD ta nufa wato office

Win mahaifin Ashraf ma'ana wajan SharfaWi. Ya yi murna da dawowarta kana ta nufi

office aiki ta dinga yi kuWin data ganin duk ™warewarta a lissafi kasa lissafawa ta

yi, ta dinga duba tarin files wayarta ta Wauka da niyyar kiran Accounter ta ji ana

knocking an daWe kafin ta ce "In". Shigowa ya yi yana kallon office Win itama ™ure

shi da kallo ta yi tana jin kamar ta taSa rayuwa da shi kafin yanzu uwa ta san shi,

jin muryarsa ya saka ta fara tunanin muryar Muhammad sak iri guda ce.



"Wannan kallon fa Aaffi....," sai ya yi saurin yin shiru.



"What?"



Ya Waga kafaWa ya ce "Nop, mistake ne Safiyyerh zan ce" waje ya nema ya zauna ya ce

"How are you? Congratulations kin kuSuta" shiru ta yi tana kallonsa tare da juyawa

a saman kujerar ya ce "Wannan kallon bashi ko tara ko kin sanni ne?"



Harara ta watsa masa ta mi™ewa tsaye ta nufi wajan haWa tea, shayi ta haWa mai zafi

ta dawo saman 3seater tana harWe ™afafuwanta a nutse bayan ta kurSi shayin gently

ta ce "I.Qasim how are you?"



"As you can see, good"



"Kamarya?"



Ya ce "Couldn't be better, and you?"



"I'm chill"



Ya ce "Good. Ya ciwon kan naki na zo da maganin da allura?"



"Lau, kawai ina yawan ganin mutanen da nake jin kamar na san so idan zan tuna sai a

yi mini allura shikenan na manta fa" ya yi ta kallonta sai ya bata magani ta amsa

ta sha ya mi™e ya ce "bari na Wakko allurar cikin mota, na yi miki in sha Allah

komai zai dawo nrml Fiyya"



Ta haWe fuska jin ya ce allura I.Qasim ya ce "Allah sai na yi miki" sosai muryarsa

iri Waya data Muhammad na system Win, who's he?"



I.Qasim na fita ya ci karo da Sp Ghali yana zuwa ya buWe baki da ido ya ce

"Goodness wa nake gani kamar Sp Ghali the great class captain?" Sp Ghali na

murmushi ya mi™awa I.Qasim hannu ya ce "Nima wa nake gani kamar I.Qasim

kimiyya?.... Waye wannan kamar Qasim Abraham Kimiyya?



A fafata a comment section domin samun update na gaba.



=Ø¥ÜB2: chapter: 3: I Screwed up



Dariya suka yi lokaci guda suna haWa hannu tare da tafawa cikin farinciki Sp Ghali

ya ce "I. Qasim.... I. Qasim duniya" ya ce yana jijiiga hannun I.Qasim tare da

dukan kafaWarsa. Shima Win dariya ya yi yana juyawa zuwa ™ofar office Win Aafiyyah

ya ce "Class captain namu, ya bayan rabuwa?" Cewar I. Qasim yana murmushi mai cike

da jin daWi.



"Kimiyya Wan iskan kaya"



Cikin sauri Kimiyya Win ya saka hannu a saman bakinsa ya ce "Shittt, akwai matsala

muje daga wajan motata sai mu yi magana ko?"



Sp Ghali ya ce "As your wish Dr"



A tare suka nufi harabar companyn suna magana cikin jin daWi, bayan sun jingina da

jikin motar kimiyya data kasance fara tas sabuwa sai Waukan idanu take yi ya juya

ya kalli Sp Ghali ya ce "Wai ya aka yi aka haihu a ragaya ne? Na ganka da uniform?"

Kimiyya ya tambaya yana mamakin ganin rayuwar dayan ´an Fgc ta sauya sai wanda ba

za'a rasa ba. Sp Ghali ya ce "To ya za'ayi da hukuncin Ubangiji? Ban taSa tunanin

zan yi aikin ´an'sanda ba sai yanzu, kasan na rigaku yin graduate, duk da

cewa kai ba'a makarantar ™arasa ba, Abba ne ya sauya mini ra'ayi bisa wani

dalilinsa sai karatuna a jami'a ya sauya zuwa fannin police kuma ba'a Nigeria na yi

University ba, kasan kuma yanayin ™asar nan idan babanka wani ne aiki ba zai wahala

ba, duk wata Saraka za'a Soye ta wajan ganin irinmu mun samu shiga, ko matakin Sp

Win ai shige da fice ne kawai irin na manya shine" ya ce yana murmushi yana jin

kansa wani na musamman ga mutane na musamman irin shi.

Kimiyya ya ce "abu ne mai kyau ai, na ji mamaki saboda na san ba shine mafarkinka

ba, zama jami'i"



"To ya za'ayi , my father's wish is my command, I have no choice"



"To Allah Ya taimaka ya sa ka tsaida gaskiyar da ka yi rantsuwa a kanta" kimiyya ya

ce yana buWe gaban motarsa ya Wauki wata mini box. Sai Sp Ghali ya ce "Amma ya aka

yi ka fara kirana da Sp without knowing na zama police? Ya ka zama Doctor ina

barrister Win? Mene ya kawo ka wannan kamfanin?"



Kimiyya ya buWe ido ya ce "What a questions! Son na zama Barrister ra'ayin Jeddah

ne ai, Mimina kuma bata son barrister wai dole dr zan yi na zama kamar Papi, to ya

zan yi kasan uwa uwa ce duk yadda nake ™aunar Jeddah dole na ha™ura na bi ra'ayin

Malama" sai kuma ya yi shiru yana Waga kansa sama ya ce "Sanda aka yi hutu a Fgc

wajan Mimi na koma da nufin yin hutu kasan Jeddah ce a nan, Mimina da Papi suna

Germany, ina zuwa tace idan har ita ta haife ni ba zan dawo Nigeria ba, tana kwace

mini sim kamar wani yaro, to ya zan yi ina son Mimi sosai, ina kewar mutane da yawa

kodayaushe hankalina yana Nigeria wallahi musamman Fgc da Jeddah. A haka na daddage

na yi karatun da take so kasan karatun ™asar waje ba kamar na nan ba, bayan na

kammala Papi ya ce wa'adin zamanmu a Germany ya ™are dole na yi wa Nigeria aiki

kamar yadda yayi shima, ni dai nafi kowa farinciki fa, a ranar da muka dawo na je

Fgc sai dai i feels bad na ji dama ban dawo ba saboda abubuwan dana tarar na yi

kukan zuci na yi na fili i don't know ma ko zuciyata bai samu matsala ba, ina doubt

ma"



Sai ya yi shiru yana Wan sauke numfashi yana yin na sake ruskar zuciyarsa a yanzu,

wani kimi ne mai tsananin rauni a cikin zuciyarsa da baya jin zai warke sai ya yi

murmushi yana kallon Sp Ghali ya ce "Look at yourself captain, or Sp Ghali" Sp

Ghali ya kalli kansa da kyau sai yaga bai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login