Showing 93001 words to 96000 words out of 214217 words

Chapter 32 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

92

baka jin daWin zaka tafi kamar dole ka yi kwanan tsaye ba'a Waukan uzuri ne"" ya Wan yi murmushi kawai ya ce ""Ummi ai ba zai yiwu na amshi kuWi na ™i aiki ba, sai Ubangiji ya kama ni da"

"wannan hak™in ki yi addu'a zan iya"" ta ce ""To Allah ya sauwa™e ya bada sa'a ya kuma kare"""

"""Amin Ummi"""

"Dr Win ya yi wa Fiyya allura ta samu bacci mai nauyi, Ummi dai kallon daddy take jin ya kira Aliyu ya zo ya"

"Wauki Fiyya nan da 20 minutes shi zai tafi tare da Ummi har lokacin Aliyu bai san da batun auren ba kamar yadda Fiyya bata Wauki maganar daddy serious ba. Ya gyara mata kwanciya ya mi™e Ummi ta mi™e tana shafa kan Safiyyerh a haka suka fita. Har wajan ™arfe 1:30 Fiyya na kwance tana bacci lokaci zuwa lokaci wata nurse ke shigowa duba ta. Yana tsaye hannunsa biyu zube cikin aljihu ba zai ce ga abin da yake tunani ba, amma fuskarta kawai yake kallo ganin yadda a bacci ma take Sata rai ta sauke ajjiyar"

"zuciya, ™ofa aka buWe ya yi saurin yin baya yana kame fuska sosai."

"Dr ya kalli Captain ya ce ""Sai yanzu na Wauka ma ko a nan zata kwana"" Aliyu dai ya yi shiru ya zaro waya"

"ya fara dannawa ""ga maganganun nata wannan za a yi amfani da shi lokacin...,"" ""Ka kira su, sai ka musu bayani"" shi daya tsaya tunanin yadda zai tashe ta yake ga daddy sai kiran shi yake banda haka da ba zai zo bama, ya saka ™afa ya fara zungurun gadon dr ya ce ""Allurar da aka yi mata nada ™arfi sai dai ka Wauke ta"" siririn tsaki ya yi ""to Wauke ta kai"" ganin fuskar Aliyu cikin serious ya sa dr ya nufi Fiyya zai Wauke ta zuwa waje kafin ya ™arasa kawai yaga Captain ya saka hannu da drip Win da mayafin nata ya Waga sama ta zabura ta yi saurin ri™e shi Idan ba kuskuren ji ya yi ba ya ji kamar ta ce ""TAHHB"" ya sata gaban mota"

ya kwantar da kujera kamar wanda ake bi haka yake jan motar.

****

Yana dur™ushe ya tsattsare mutumin da jajayen idanunsa wanda suka shige ciki alamar a buge hannunsa

ri™e da askira gefe kuma jibgegen karan shi Tiger ne da duk a cikin karnukan ya fi son shi. Ya saka askira Win a cinyar mutumin ya nutsa jini ya fara fita sosai yana ihu da kururuwa cikin tsakiyar daren ga duhu

ko'ina ya ce

"""Wai me ya sa baka da imani ne, zaka raba mini cinya biyu"""

"Duk da cewa a buge yake amma tar ya buWe idanunsa, cikin muryarsa da kana ji ka san shi ba ma'abocin"

magana bane da wani kalar sautin mai kama da gurnanin zaki ya ce

"""Ka gane ni yanzu?"" Ya jinjina kai yana wani irin nishi da kakari kamar na mutuwa ya ce ""Na gane na"

"gane, wallahi na gane ka"""

"""Good"" ya sake nutsa askirar ya yi feshi kunama ta faWo ta shige cikin wandon birnin ya ce ""Sanda aka yi"

"mini baru ma'ana aure, da nazo kai na ganin bakin ™ofar gidana, haka ne?"" Ya sake faWa yana ™ara cilla masa wata kunamar ba™a ™irin ta sake shigewa cikin wandon mutumin, Darma da Goje sun tale shi"

kowanne ya take hannu Waya mutumin ya yi shiru hakan kuma ya sake fusata Moh ainun

"""Idan aka bani ciwon kai hauka nake yi ba zaka ka ji daWi ba, a yunwa ce nake, yi batu"" kamar zai mutu"

"cikin kakarin mutuwa ya ce ""Zan yi, zan yi magana"" suka sake shi suna kallon shi."

"""Mutane kala biyu ne suka shigo a wannan daren da aka kawo ta, na farko sun bani kuWi fuskar su a rufe"

"take na biyun ma sun sake bani kuWi suma fuskar su a rufe take amma sun bani sa™o na baka tun a wannan lokacin, bayan an kama ka na rasa wa zan bawa na dinga bulayi kawai na ha™ura, daga baya kuma aka zo aka sake cewa na bada wannan sa™on na ce a'a sai sukai mini tagoma shi da kuWi har miliyan Waya kawai na basu ai kan ™asar nan yadda muke fama da babu da yunwa ga iyalai ina dasu"

"kawai na amsa na bashi"""

"Darma ya ce ""ka ji kimini ΄an yankin nan ba za ku gama da duniya lafiya ba, da ™yar kusha ruwan"

"alkausara"" Moh ya zubawa mutumin jajayen idanunsa sai kuma ya mi™e tsaye magana yake son yi amma ta ma™ale a harshen shi da ™yar ya ce ""Ku yi masa Salli-Salli"" yana cewa haka ya juya."

"""Baka ji ba, ai na haddace abin da aka rubuta harafi uku ne a jiki. A.M.A, sai wani suna nada ban kamar"

"sunan asibiti kamar sunan unguwa idan na tuna zan zo na faWa maka amma don Allah kar ku yi mini komai a tausaya mini sabuwar amarya ce dani"""

"""Ni tawa matar ko kwana ban yi Wakinta ba, duk irin gwagwarmayar dana sha, uhmmm"" ya yi shiru a"

lokacin sautin muryarta yake ji na kakarin mutuwa a kunnensa can ya mi™e kawai ya yi gaba. Goje ya ce

"""Zan dinga zuwa lokaci lokaci domin kana cikin taskar Moh"""

"Da sauri suka bi bayansa ganin har ya yi nisa sosai ""Mai dawa daman ka iya yaran nasara na ji ka ce"

"Good"""

"""Na yi kala da wanda iya turanci ko mota ko amfani da waya ne?"" Kallon tsaf sukai masa Darma ya ce"

"""Ciki ne kai yasin sai fama kake da kan ka ba wannan maganar a basar kawai ya maganar Wawan nan?"""

"Kamar zai yi shiru sai ya ce ""Bana son sabga da mace zan iya kashe ta kamar yadda itama Wayar na kashe ta"""

"Darma ya fashe da dariya sosai yana kaWa kan shi ya ce ""ba wannan ba wallahi wata figigiya da ita, suma"

"dai basu da man kai wai ita ce manja"" Goje ya ce ""matsalar kai da™i™i ne ajawo sam ciki ne kai, manager ake cewa dake mayen garau garau ne kai wai manja ai uwar manja gaja kawai"" Darma dai bai kuma Goje ba ya ce ""Maganar gaskiya wannan za a iya karya mata ™ugu a wajan Wakko ta ma sille kenan, Mai dawa ko kai baka ganta bane"" Ya yi musu shiru yana jinsu dai ""Sai godiya, ina magana baka ganta ba wata ΄ar"

"shila da ita?"""

"""Ita wa?"""

"""Manja Win"""

"""Idan ka ™ara ce mana manja a wajan nan za kaga manja ganin idanunka, Wan wahalar yaro kawai"""

"Mutallab dai idanunsa a lumshe tunanin da yake yi daban, kalmomin da mutumin ya faWa masa nata yawo a cikin kan shi. A.M.A Ya kasa fahimtar kowanne harafi me yake nufi sai kawai ya taune bakinsa ™irjinsa na buWewa duk jikinsa tsami yake masa ya buWe idanunsa ya kalli sama yana ganin yadda"

gajimare ke gudu yana haWewa tare da warewa muryarsa bata wani fito sosai can ™asa ya furta kalmar.

"""her eyes look alike, tiger""."

Washegari misalin 12 na rana Safiyyerh na saman bene cikin Wakinta ta dinga kallon Kinal bata da

"nutsuwa sosai da babu abin da zai hanata yin dariya. Kinal ta share hawayenta tana Sata fuska cikin sanyin murya ta ce ""Kalli yadda sukai mini da fuska daga tambaya na Wauka za su faWa mini ashe ΄an"

"wahala, ni bada wata munufar na je wajan su ba wallahi kawai su bani amsa na ™ara gaba"""

"""To ga amsar nan ai"""

"""Maama fuska ita ce kyan mace fa, yanzu idan tawa ta lalace waye zai aure ni haka? Sun kusa tsaga mini"

"baki gashi yanzu ina da aiki a ™asa sosai har Hon MaWatai zan yi wa wa™a"" Safiyyerh ta yi shiru tana tunani so take ta fice daga cikin gidan secretly amma no way ""wai ina magana kina ji ba zan shariyar nan naki damuna yake, na zo Webe miki damuwa da kewa na rashin Ashraf kamar yadda Ummi ta bu™ata duk"

"da ciwon da bakina yake mini ina da zuba ke kina ignoring nawa for God sake"""

"""Idan ba ™i auro ba sai ki auri Wan daban kawai"" Kinal ta yi tsaki ta ce ""Kuma zan iya, mene a ciki"""

"""Shi auren Wan daban?"" Fiyya ta bu™aci amsa tana kallon Kinal. Kinal ta ce ""Deal, nama yi miki al™awarin"

"in dai ina da numfashi wallahi wallahi sai na auri Waya daga cikin ΄an daban nan, kamar ni mawa™iya za"

"su yi wa haka? Uhm"" Fiyya ta lumshe idanu ta buWe deep down ™irjinta na bugawa sai ta ce"

"""You most like them ma, ΄an daban ai sun iya soyayya"""

"""Ke ta ya kika san sun iya?"" Shoulders kawai Fiyya ta Waga ba tare da ta ce komai can ta sauke numfashi"

tana kallon Kinal ta ce

"""Kinal Ashraf ya rasu, mijin da zan aura ya bar ni Kinal ina cikin damuwa ina jin da old Safiyyerh ce ba zan"

"ce ina cikin damuwa ba, gwara ta kashe ni haka nake ji"" Kinal ta jinjina kai ""Fiyya something is over doesn't mean your life is over, ki yi ha™uri mu Wauki ™addara ki yi wa Ashraf addu'a Please kar ki saka damuwa wani abun ya zo yana damun ki daman ke idan kika birki ce kamar mai ΄ar mero a ka, ™addararmu zata zama mai kyau muna tare da addu'ar iyaye ai"" sun jima tare da Kinal har yamma kana"

ta tafi gida tana jin dole ta sake komawa wajan ΄an kodin Win nan.

"Da ™yar da daddare Fiyya ta sakko ™asa bayan tayi sallar issha tana sanye da hijabi har ™asa, fuskarsa"

looking ok ba yabo ba fallasa sai dai ta faWa idanunta ya fito akwai damuwa a tattare da ita. Inda ta yangi

"su J ta nufa ta shiga tsakiyar ΄an mazan ta zauna a nutse ta ce ""Sannun ku"" Awais ya Wago ya kalleta ya"

"ce ""Yawwa Manager ya ™arin ha™uri?"" Idanunta ya juya ta cije baki ta ce"

"""Allahamdulilah,thank you"" daddy dake kallon ta cike da tausayi ya ce ""tashi a nan wajan Safiyyerh"""

"""Daddy me ya sa?"""

"""Ki dai tashi na ce ko?"""

"A sanyaye ta mi™e sai kawai ta yi sama ya bita da idanu a hankali ta ce ""Sai yaushe zaka faWa mata batun"

"auren?"" Daddy ya ce ""Da sai an kammala Visa Win ta, na san wacce take da ita a baya ta yi expired, to Safiyyerh stubborn girl ce da na yi maganar visa zata kalli cikin idanuna ta fara mini turanci wayonta tsoro yake bani, kuma yanzu i feel very comfortable da Aliyu matsayin mijinta duk da basa shiri amma ba"

"zai Waga mata ™afa bana son dai ta yi rayuwa a wajan shi kamar Prisoner, za ta yi shakkar yi masa abu"""

"""Kana ganin zata amince da auren?"" Ya mi™e tsaye yana haurawa sama ya ce ""In sha Allah"" daman daga"

sallah ya dawo shine ya zauna. J dai baya uhm baya uhm'uhm abubuwa da yawa ke yawo a ™asa wanda

baya rasa nasaba da tunanin wace Safiyyerh waye Aliyu?

"Ummi ta kalli yadda ya shigo ba wanda ya kula kamar bai ga kowa ba ta ce ""Aliyu tun safe ina ka je ne?"""

"Ya buWe ido ya yi shiru ta ce ""Kuma ka ci abinci ne? Kodayake ba'a tambayar soja ko ya ci abu da za'a buWe cikin ka duk ganye ne"" kallon Ummi kawai yake kuma ya yi shiru"

"""Yaushe zaka tafi goben?"""

"""A'a, night Ummi"" ya ce yana shigewa cikin Wakin shi dake part Win mazan."

Fiyya ta ci kuka a Waki kamar rai da sauri ta buWe system Winta taga sa™o a e-mail nata tun sanda sukai

last called da Ashraf bayan hakan ta minti ashirin da wajan biyar. Maganar daya tura mata ya saka ta buWe idanu sosai.

"_Safiyyerh daddy ya zo ya fita yanzu, ko ma dai menene ki tabbatar ba ki bawa wani damar mallakar FS"

"WORLD INVESTMENT COMPANY ba Fiyya mutane biyar sune mamallakan wannan kamfanin mutane masu haWari ko ni ban san su ba, da ina da yadda zan yi a yanzu zan faWa miki komai domin sau™a™a miki,"

"ki fara nemo ma'anar FS shine key Win binciken, don't cry when you miss me i love you""_"

"Safiyyerh was shocked, thinking me ya saka Ashraf ya yi mentioned sunan daddy a lokacin, meke shirin"

"faruwa ne gabaWaya kan ta ya Wauki zafi da gaske ta yi rashin Ashraf sai yanzu ne take jin gudun zuciyarta na ruSanya aikinta a kan Ashraf Win. Ta kwanta tana rufe idanunta ™arar notification na wayarta ta saka ta buWe idanu tana janyo wayar a hankali, rubutu a ta™aice mai Wauke da azanci da Soye manufar abin"

da ake so a bayyana.

_ laifi akan laifi again? Kodayake shi laifi tudu ne Safiyyerh ke inuwar wani ce ki yi ™o™ari kar a saka ki

shiga wuta _

"A gigice ta ce ""Na shiga uku ni Safiyyerh"""

****

Cikin dare ne wajan biyu da arba'in motarsa na gefen titi cikin duhun daren ya saka facemask ya rufe

"fuskarsa tsoro da fargaba ya gaba gitta masa zuciya a hankali ya zuge glasses Win motar babu mai cewa shine a ciki, yana buWewa ya faWo cikin motar ya ce ""Kira cikin dare? Ban fiya son ina tsaka da wani aikin"

"kuma ana kira na wani ba, ya akai?"""

Photo ya fito masa da shi na wani kyakkyawan yaro fari tas da shi idanunsa buWe ya shagwaSe fuska tare

"da mi™a hannu alamar a bashi wani abu, yana sanye cikin wasu ™ananun kaya ba™a™e. ""Na gani photon"

"waye? Wannan yaron fa?"""

"""Šan gidan Safiyyerh ne"" ya furta yana lumshe idanu tare da yin baya ya jingina da kujerar zuciyarsa na"

"buWewa sosai tsoro da fargaba na cika shi ""What! Safiyyerh yaronta kuma?"""

"""E, idan kaga Safiyyerh ka gan shi kamar an yi kaki ban san ko ta san da yaron ba a tabbatar an gano mini"

"inda sa Safiyyerh take"""

"Kwanakin wajan biyar da rasuwar Ashraf daddy bai faWawa Fiyya batun auren ba, haka ma Aliyu Fiyya"

"kullum sai ta fita wajan aiki ba kuma ta dawowa da wuri. Yamma wajan magariba take driving a gajiye take sosai fahimtar ana bin bayanta ya saka ta ™arawa motar giyar da sauri ta Wakko waya number J ta fara kira amma bai Wauka ba, ta shiga kiran ta daddy amma a kashe duk wanda take tunanin kiran"

"number shi a gidan ta kira bata samu ba,"

"ta kalli madubin taga har yanzu motar na biye da ita, tare da wasu babura biyu bata iya hango fuskar"

"mutanen amma kallo guda ta yi musu ta san ΄an daba ne, ko dai masu satar mota ne ko satar waya ta shiga uku. Baburan guda biyu suka cimma ta Waya ya saka hannu ya daki glasses motar nata, ta yi gefe tare da ™arawa motar gudu suma suka take mata baya a lokacin tsoron da ya yi mata yawa ya saka ta fara gani dishi dishi kan motar na neman kwace mata, cikin sauri tana ™an™ame steering ta shiga lalubar numbersa bata da tabbacin ko tana da ita cikin sa'a ta gani ta danna kiran sai da ta yi kiran biyar bai"

"Wauka ba, gashi hanya babu mutane a kira na shida ya Waga cikin Waga murya da fitar hayyaci ta ce"

"""Yaya na shiga uku Captain wasu ne"""

"Ya yi mata shiru can ya ce ""Who are you?"""

"""Yaya Safiyyerh ce wasu ΄an daba suka biyo ni gashi titi babu kowa, Captain suna da yawa wasu a babur"

wasu a mota na kira number kowa a gida basu Wauka ba gashi ciwon kaina kamar zai tashi bana ganin

"hanya sosai kan motar ™wace mini yake"" ta cikin wayar Captain ya yin siririn tsaki can ya ce"

"""Ina ruwana?"""

"""Captain kashe ni fa za su yi innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!"""

"""Allah Ya ji ™an ki"""

littafin MUTALLAB

Na kuWi ne we're still on free pages. Ka biya a yi adding naka a paid book before mu yi cutting free pages

Win. MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

"0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S. A tura shaidar biya ta nan 08164069385[10/17, 8:12 PM]"

Nanameera: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*

Page 10

*Bright pens..2nd batch*

"""Kamarya Allah Ya ji ™ai na, Captain ina faWa maka biyo ni ake yi za'a kashe ni, kana cewa Allah Ya ji ™ai"

"na, i called you saboda na rasa wanda zan kira Please help me"" ta cikin wayar Captain ya yi tsaki ya ce"

"""Kee, ina ruwana idan sun kashe ki who cares about your life, zan kira daddy a Wauki gawarki ok"" kashe"

wayar ya yi. Safiyyerh wani irin zafi ta ji a zuciyarta da raWaWi bata san ma wanne gurbi zata saka Aliyu ciki ba idanunta ya kawo hawaye ba™in cikin kiran da ta yi masa tana zargin kanta da laifinta ne. Ta cikin madubin motar take sake kallon motar dake bib bayanta da kuma sauran baburan ta runtse idanunta a

"fili ta ce ""Ya Allahu Ya Rahmanu ka dubi Safiyyerh ka kawo mata Wauki..Daddy!"""

Ta kira sunan daddy a gigice tana sakin steering motar bata sake sanin abin da ya faru bayan nan ba.

Yana tsaye fitowar shi daga motar kenan ya dubi yadda ta yi flat kwance a ™asa gefen kanta da jini ya

"kalli sauran jami'an tsaron da suke wajan ""Is she ok? Tana numfashi?"""

"""She is, buguwa ne kuma Allah Ya rufa asiri motar ta tsaya da kanta, ba'a yi nasarar kama ko mutum"

"Waya ba, yarinyar ce dai bamu san wace ita ba za mu duba id card nata sai a kira iyayenta a shaida musu ko asibiti ne a tafi da ita"" ya yi maganar cikin girmama kan shi a ™asa, wanda ke tambayar ko Fiyya na raye ya yi baya rungume da hannunsa can ya duba a gogo sai bai ce komai ba ""Sir meeting Win naka? Ina tunanin ka je kawai za mu kula da komai tunda shugaban jam'iyya da secretary na jam'iyya na jiran zuwan naka"" kafin ya yi magana cikin sauri wata mota ta ™arasu wajan kamar zata tashi sama ko gama daidaita tsaiwar motar bai yi ba ya fito idanunsa a kan Safiyyerh, mutumin ya dubi fuskarta shima a"

hankali kuma ya ce.

"""Easy Captain, ka kira ni sanda muke kan titin da take ta kuSuta Allahamdulilah"" jinjina kai Aliyu ya yi"

"cikin girmamawa ya ce ""thank you"""

"""Anything for you Aliyu, amma ku kula tana da harshe zuciyar nan tata irin take ce, Allah Ya bata lafiya"""

"Aliyu dai na tsaye idanunsa akan fuskarta ya kasa magana har mutumin ya shiga motarsa driver ya ja, jami'an tsaron suma suka shiga motar suka marasa masa baya cikin tafiyar sirri. Ya jima yana kallon ta hannunsa ri™e da wayarsa tunanin yadda zai yi da ita, ΄ar mitsitsiyar yarinya ta fito da shi, banda darajar daddy da babu abin da ya yi masa zafi sanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login