Showing 198001 words to 201000 words out of 214217 words

Chapter 67 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

61

na kai ki wajan shi ko?" Ta ma™ale kafaWa ta "sai ka goyani, ni na goya baby

girl, ita kuma ta goya wancan" ta ce tana nuna baby boy Win. Qasim ya ce "To haka

za a yi kowa ba ki da case teddy" ya faki idanunta ya yi mata allura ta ri™e

hannunsa gam kanta a cinyarsa, ta dinga masa surutu yana ya amsata tare da yi mata

bidiyo ya san zazzaSi ne da giyar allura, a haka ya ji jikinta ya saki ta fara

sauke numfashi a hankali tana ri™e da hannunsa, cikin dabara ya gyara mata kwanciya

ya rufe ta da duvet ya saita baccin nata,

ya kwace babies Win zuwa wajan Nurse Bara'a. Ya bata su.



Bara'a ta ce "Dear Allah ya bada sa'a"



"For?"



"ZaSen gobe"



Ya jinjina kai yana cewa "Amin, ina mijin Saudat Win?"



"Ya fita kawo kuWi"



Cikin faWa Qasim ya ce "Wanne kuWi? Ni na ce miki ki amshi kuWin shi ne Bara'a ba

ki dubi yanayinsa bane, ke komai kuWi kuWi are you ok?"



Ta ce "I am sorry my love"



Ya ja tsaki yana kiran number Jeddah. Bara'a ta ce "I love you"



Da wani kalar yanayi ya dubi Bara'a ta ce "Qasim i love you, ina son ka"



Bai bi ta kanta ba ya yi waje abin shi, lokacin da yake cewa "Allah Ya ja da ran

amaryar Papi, don Allah ko Mimi zata kira ki ce ina wajanki Please" ta cikin wayar

ta ce "Mimi ba zata kira ba, kana ina ne?" Ya bata amsa da "Asibiti, ina tunanin a

can kwana zuwa subhi zan dawo" ta yi shiru.



"Don Allah Jeddah"

"Qasim come back"



Ya marairace mata ya ce "Haba mana Jeddah don Allah kin ji"



"Allah Ya tsare ya kiyaye ka kula ka saka securities a asibitin ka ji?"



Ya ce "In sha Allah bye i love you"



"I love you my son"



Ya kashe kira ya le™a Wakin yaga bacci take yi sosai ya yi mata addu'a ya fita, ya

le™a Wakin Saudat itama bacci take yi sai ya nufi bedroom Winsa dake cikin

asibitin.



*

Hon MaWatai yana zaune ana ta tsare-tsare duk a cikin daren wannan ganawa ta wajan

biyar ce da su Sp Ghali da su Musbah su p.a da sectary. Da agent na zaSe a goben.



Ya jingina yana harWe ™afarsa ya ce "a zaSen gobe idan muna raye, hukuncin Ubangiji

ne kawai zai saka na™i samun nasara domin nasara a jinin MaWatai take kuma zan same

ta in sha Allah. Kamar yadda kuka sani su talakawa har yanzu basu san kansu da

΄anci su ba, muddin za'a ka janyo su inuwa ko yaya ne wajan cimma bu™atarka do zasu

bada kai bori ya hau. Mun tanadi atamfofi mai suna atamfar MaWatai, da taliya da

makaroni sabulu da omo dubu biyar-biyar dukkan wanda ya yi zaSe akan idanunku kuma

ku kaga alamar jam'iyyar NPL New people life ya zaSa, ku bashi atamfa Waya makaroni

Waya komai Wai-Wai. Idan a kaga zaSe yana kyau kuma an kusa kammalawa kawai a saka

yaranmu ΄an'daba su fara sare-sare a wajan kunga mutane za su ji tsoro su bar

wajan, ku saka faWa sosai har masu kayan zaSen kar ku bari ta yadda za ku je ku yi

ta dongwala mana, jami'an tsaro baza su je wajan ba sai komai ya lafa, a Wauki dubu

bibbiyu a bawa ΄an'daban idan sun gama wanda kuma aka kama ka da ku sake su yi

mentioning sunana, a basu kayan caji sosai ta yadda ™wa™walwarsu za ta tsaya da

aiki ko?"



Sectary ya ce "Duk mun kammala shirya komai lokaci kawai muke jira"



Ya ce "Good, za ku iya tafiya"



Musbah ya ce "Ranka ya faWa kuWaWen da za'a bawa woman leaders fa?" hon MaWatai ya

ce



"Musbah P.a zai baka 2m"



Duk suka watse daga wajan. Bayan tafiyar kowa ya mi™e a hankali yana murmushin jin

daWi hannunsa cikin aljihu yana tafiyar izza har ya isa bakin ™ofa, yana shiga ta

same ta zaune ™asan carpet tana ta barbaza gashinta ya saka ™afa ya zungure ta, ta

yi zumbur ta mi™e tsaye tana yarfe hannunta ya ce "mahaukaciyata"



"Allah Ya isa, mugu sai ka wula™anta"



Ya Waga kafaWa ya ce "Daman Allah ai isasshe ne, ni ma zai saka mini tunda asirina

za ki tuna, nama fasa kai ki gidan yarin kina nan tare dani"



Ta dinga ja-da-baya tana mannewa da jikin bango jikinta duka rawa yake yi da Sari,

ya saka hannunsa ya fisgota zuwa jikinta domin yana sawa kullum a yi mata wanka a

gyara mata jikinta sosai. Ya zuba mata ΄an iskan idanunsa masu kaifi, yana

nazarinta tare da tunanin wani abin ta dinga kowa da shi ganin yana shirin kamo

bakinta, tana da ihu-ihu ya haWe bakinsu da sauri jikinsa na rawa ya fara kissing

Winta a gaggauce yana shafo mazaunenta jikinsa duka rawa yake, tunda ta da

=Ψ₯άChapter 14: Betrayer



"Kana nufin wannan mahaukaciyar ta samu ciki, kuma abin data haifa yana raye, kana

nufin ku ce mini Safiyyerh ΄ar wajan Abdul-Johar ita ce ΄ar mahaukaciyar nan, kuma

Safiyyerh ΄a ta ce?" Hon MaWatai ya tambaya yana yin baya tare da buWe idanunsa

sosai cike da shocked Win daya gama ratsa jikinsa ya ji ya fara hooking jikinsa ya

Wauki mazari.



Ya fara sunturi a parlourn, Uncle Musbah da Moh basu motsa, suna tsaye inda suke

tun zuwan nasu, mahaukaciyar dake zaune saman kujerar asibiti ta marasa lafiya

waWanda ba za su iya tafiya ba, kuma aka tanada domin irin su. A hankali take

kallon fuskar Hon MaWatai cike da tsantsar tsana da tsoron shi wanda ya dasa mata a

zuciya, ta wanzu da wannan tsoron tsayin shekaru. Da kyakkyawan fararen idanunta

kamar na turawa haka take binsa da idanu, fara ce tas kamar jini ya yi magana a

jikinta, tana da manyan idanu,da tsayayyen hanci sai zagayyen baki mai Wauke da

siraran laSSa duguwa ce sosai domin tsayinta Aafiyyah ta Wauka tana yawan haWe

yatsun hannunta waje guda, kallo Waya ta kewa abu ta kau da kai, amma Hon BoWejo

MaWatai ya zama tarihi a gare ta da kuma rayuwarta, ko sunansa ta ji bata iya

numfashi mai kyau, balle ta gan shi tsaye a gabanta, numfashin ne gabaWaya yake

Waukewa. Ya yi mata azabar da babu wani rai da za'a yi wa wannan azabar tunaninsa

bai goshe ba, ya Wauke ta tamkar matar da aure ya halasta masa ita, ya shayar da

ita wata rayuwa da dabbobi ne kawai suke yin irin ta, ko ™ara ta ce zata kai shi

gani take dukkan wani hukunci da za'a iya Wauka akan shi bai kai kwatan abin da ya

dasa mata a zuciya ba, babu wani hukunci da zai iya faranta mata rai sai hukunci da

Ubangiji zai Wauka akan shi. Sa kayyar Allah take nema.



Ta Wauke idanunta tana rufe su. Hon MaWatai ya girgiza kai da ™arfi ya ce.



"Impossible, ba zai ta taSa yi yuwa a ce Manager ita ce ΄ar mahaukaciya ba, ba kuma

zai yiwu ace ΄ar wajan Laylerh ita ce wacce ta rasu ba"



Ya fesar da huci yana hargitsa sumar kan shi idanunsa sun firfito waje ya ce "Dole

murgayiya ita ce shegiya ita ce ΄ar wajan wannan taSaSSiyya, na yarda Manager ΄a ta

ce, amma ta wajan Laylerh kuma ΄ar sunna. Domin ni MaWatai na rufe dukkan wata

hanya da zata iya kawo mini cikas a siyasata, na rufe dukkan abin da nake zargin

zai iya tuzarta ni a idanun jama'a da talakawansu da suke shirin zaSena, abubuwa da

kan iya kawo mini tsako kowa ya haWa harda murgayiya Safiyyerh wacce ta rasu,

wannan dalilin na toshe wannan damuwar tun kafin na fara siyasa a domin haka wannan

maganar da kuke yi ta ™anzon kure ge ce mai kama da tatsuniya ko almara da irin

labaran nan masu kama da labaran hikaya"



Uncle Musbah idanunsa ya gama rinewa ya ce "To da gaske ka kashe Safiyyerh? Ka

kashe mana gudaliya?"



Moh kan shi a ™asa hannunsa a dun™ule baya son yin misbehaving a gaban matar dake

gabansa gudun kar ya ™ara razanar da ita, wannan dalilin ya saka ya yi ™asa da kan

shi, muddin yana kallon MaWatai za'a iya samun Madam bai kuma san iyakacin inda

matsalar zata tsaya ba.



Hon MaWatai ya yi murmushi yana ja-da-baya tare da Waga hannayensa zuwa sama ya ce

"bani na kashe ta ba, amma tabbas ni na saka a kashe ta, ni ne dalilin mutuwarta.

Ni BoWejo MaWatai bana tsoro ko shakkar aiwatar da dukkan abin da na san zai kawo

mini nasara ko faWuwa. Ina da matata mai suna Laylerh, bawai juya bace tana haihuwa

amma ni na da™ile haihuwarta ta, akan ra'ayin kai na, na san ina aikata abubuwa da

yawan gaske bana fatan na haifi yara musamman mata zuciyata ba zata jure hak™in

yaran da na yi mu'amala dasu ya faWa kan zuri'ata ba, zuciya da gangar jikina ba

zai Wauki yanayin ba, ina da tsananin son ka na, to ba zan iya Wauka watarana ace

an yi wa ΄ar gidan Hon BoWejo MaWatai fyaWe ba, zan iya mutuwa da wannan mikin zai

iya zama ajalina lashakka. Hakan ya saka na hana Laylerh haihuwa, kwatsam na same

ta da ciki lokacin na yi tafiya ashe ta samu ciki ta Soye mini, sanda na ruski

cikin kuma ya shige matakin zubarwa sai na ha™ura da niyyar zan Wauki ™addarata zan

yi ™o™ari naga na ajjiye jinina a duniya ko Waya ne. Har cikinta ya isa haihuwa

muka je asibiti bayan ta sauka lokaci suka tabbatar mana cewa babyn bai zo a raye

ba, har kyautar kuWi na yi saboda tsananin murna da farinciki, ban damu da sanin

mace ta haifa ko namiji ba, tun kafin ta farfaWo na Wauke matata muka bar ™asar,

daga wannan ranar kuma bata taSa samun ciki ba. Game da wannan mahaukaciyar

kuma....,"



Ya yi wani lalataccen murmushi yana cije baki na cikakkun ΄an duniya ya ce "Ina da

tsari, dukkan wacce aka bani umarni na yi mu'amala na kan yi ™o™arin ganin na bi

hanyar da ba zai taSa samun ciki ba, wannan ya saka na fi mu'amala da yaran da basu

fara al'ada ba, tunda nake abuna babu wacce ta samu ciki, so ba za'a fara akan

wannan matar da bata da wani ΄anci ba, ba kowa bace ita sai talakawa irin ku" ya yi

taku Waya zuwa biyu ya ce "lalala, point of correction, ba zan haihuwar Wan

zina ba, wacce na tabbatar ΄ar zina ce kuma ΄ata tuni ta bar duniya. Sanda naga

idanun matarka ya buWe ™ofar nan ba ™aramin gigita na yi ba, ban ji muryarta ba,

kuma ban damu da ganin kamanninta ba, domin ta bawa ™ofa baya duk da ina ganin

gefen fuskarta, idanunta kawai ya wadatar, na riga na san abin da Laylerh ta haifa

baya duniya, sai jikina ya bani duk inda yarinyar take ΄ata ce kuma yarinyar Waya

daga cikin matan da na yi mu'amala dasu"



"Allah Al'hakkamu Sarki zuljalalu, Ubangiji daya samar da duniya kuma ya wanzar da

ikon shi akan wanda ya su, Ubangijin da yake wanzar da adalci akan bayinsa yake

bayyanar da gaskiya, yake nuna ikon shi akan gafalallun bayinsa irin ka. Allahu

Akbar, Allahu Allahu, Allah mun tuba, Allah kar ka tuhume mu akan zunubin wasu,

Allah mu bayinka ne

masu biyayya da kiyaye hakko™inta kar ka dulmiyar damu akan kuskuren wasu daga

cikin mu" ya ™arasa maganar hawaye na bin samar fuskarsa idanunta sun yi jajur,

jikinsa ya Wauki rawa ™afafuwansa suka gaza Waukan jikinsa, gaSSansa na rawa ya

dur™ushe bisa



kan duga-dugansa, kar kar kar haka zuciyar uncle Musbah ke rawa ta cikin ™irjinsa,

wani irin rauni da bai taSa jin shi ba, wani tsoron Allah, wani tsoron mutuwarsa ya

koma ga mahaliccinsa, da zaman kwanciyar kabari tsoron ya dinga ratsa zuciyar uncle

Musbah da ™yar yake fitar da numfashi, wata kewar Safiyyerh yake ji tana ratsa

jinin jikinsa tausayin Wan'uwansa Professor Abdulwahab da tausayin matarsa sune

suka cika zuciyar Musbah, uwa uba tausayin Mutallab ya rasa wanne irin tunani zai

yi, sai ya baje, tare da yin zaman dirshen a wajan wani irin raunataccen kuka na

suSuce masa.



"Allah Ya ji ™an ki gudaliya, Ubangiji ya haskaka kabarinki ya ba ki ikon kwanciya

a gidanki cikin nutsuwa da sallama, Ubangiji kada ka hukunta baiwarka akan zunubin

mahafinta Allah ka bawa Safiyyerh ikon bacci a kabarinta cikin nutsuwa ka yi mata

sakayya da aljannar Fiddausi ta kasance cikin amintattun bayinka. Innalillahi

wa'inna ilaihirraji'un, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wayyo Safiyyerh Ubangiji

ya ji ™an ki, Ubangiji ya yi miki sakayya da abin da zato bai taSa zata ba,

ha™urinki, sanyin halinki, da ™aunar Allah data ManzonSa da kike yi su zame miki

tukuici. Rabbi rahamhuma"



Kuka yake yi sosai, zuciyarsa na girgiza mutuwar ta dawo masa sabuwa fil a zuciya,

idan ya tuna yadda Safiyyerh ke ™aunar Allah da Manzonsa har tsoron imaninsa shi

yake yi sau tari idan ta ziyarci gidansa, cikin dare yana samunta a waje guda inda

babu kowa zaune a saman ladduma ta kifa kan ta ™asa, har zama yake yi yaga me take

bata taSa sanin yana ganinta, har watarana ya gaji ya fito ya ™arasa gare ta, tare

da dur™usawa ya taSa kafaWarta amma bata motsa ba, ya sake taSa ta bata motsa a

lokacin a sanyaye ya kiranyi sunanta.

"Gudaliyar Prof"



"Safiyyerh....!"



Ta Wago a gigice sai yaga hawaye yana gudana daga cikin idanunta yana sauka saman

farar fuskarta mai tsananin kyau da haske idanunta jawur ya dubi sama hadari sama-

sama, ya dubi balcony ya rasa meke kawota wajan sai ya tsinci kan shi da cewa "Me

kike yi a nan wajan, all the day? Cikin duhuwar dare lokacin da dare ya raba kowa

ke bu™atar nutsuwa da samawa kan shi hutu? Me kike yi Safiyyerh?"



Itama saman ta kalla tana jin yadda iska ke ratsa ta, tana jin nutsuwa na sauka a

™irjinta. Sai ta yi shiru, domin bata san me zata faWawa uncle Musbah wanda zai

fahimce ta ba.



"Kina da matsala ne?"



"E, ina da ita, ga Ubangijina uncle Musbah" ta ce a hankali.



Uncle Musbah ya ce "Safiyyerh, wacce matsala meke damunki?"



Murmushi ta yi masa, tana Wauke hawayen fuskarta ta ce "Ina son Allah da Manzonsa,

ina jin tsoron Allah da haWuwa da shi, ban sani ba ko ina da tarin zunubai, Ya

sayyadi ya ce, babu wata soyayya kamar ta Muhammadur Rasulullah sallahu

Alaihissalam. Uncle ina tsoron haWuwa da Ubangijina, zuciyata zafi take yi mini ina

™aunar Allah da Manzonsa uncle, ina son ganawa da ma'aiki ko a cikin baccina ne,

ina son komawa wajan Ubangijin al'ajabi"



Šib, Uncle Musbah ya Wauke wuta ya zubawa Safiyyerh idanu ganin yadda take kuka

saboda soyayyar Manzon Allah. Ya kasa furta komai ta ce "Uncle babu wani hutu a

wajan bayin Allah wanda ya shige bautawa Allah, bani da tabbacin sallolina suna

amsuwa, Ya sayyadi ya ce dukkan wani abin lada da gulamai wanda basu fara mafarki

ba suka aikata to ladan na iyayensu ne, kaga Daddy baya samu hutu sosai shi ya saka

nake ta yin abubuwa domin Allah ya kai ladan ga Abbana, ya kuma yafe masa, ina

ro™an Allah ya dubi raunin zuciyar wanda ya kasance mahaifina ya yafe masa, ya

gafartawa wanda ya haifan ni tsoran duniya nake uncle"



Ta rushe da kuka sosai.



"Uncle ina son ganawa da ma'aiki, yadda lahira take ga yara da yadda Ya sayyadi

yake kwaWaita mana aljanna ya saka bana son zaman duniya, aljanna akwai daWi akwai

abubuwan ™awa, wanda ya rabauta da ita ya ji daWi" Ta Wan tsagaita sai ta yi

murmushi ta ce "Ina son wannan rabautar" sai ta yi sauri ta mi™e tana naWe laddumar

ta yi gaba sai murmushi take yi, uncle Musbah ya yi sak yana jin kamar imaninsa da

saura.



*Uncle Musbah ya sake tsananta kukan shi sanda ya gama tuna wasu memories, abin da

bai taSa faWawa Professor ba kenan, ya sha kama Safiyyerh tana rubuta ™asidu tana

rerawa ita kaWan. Dab da zata rasu ta same shi suna ta hira da tsokanar shi sai ya

yi mata murmushi ya ce "Drop out zan ce ko out of school, ΄ar love?" Sai ta

™ya™yace da dariya tana fari da idanunta ta sakko daga saman kujera ta dawo wajan

™afafuwansa ta ce.



"Ka san me uncle?"



Ya ce "A'a, ina zan san me ni ba akuya ba?" Ta yi smile ta ce.



"Wai ku haushi kuka ji an kore ni daga makaranta ko? Ni wallahi ban damu ba, kawai

i feel bad saboda Professor, amma ni makarantar bokon nan bana so, na mawa™iyar

yabon Annabi Sallallahu alaihi Wasallama nake so na zama, ina son shau™in ya

kasance dani, ina son



™asidun fadar bege sosai shi zai zama role model Wina"



"Gudaliya fadar bege ai ya rasu ko?"



Ta buWe idanunta ta ce



"Subuhanallahi ban sani ba, Ubangiji ya ™addara saduwarmu cikin ™an™anin lokaci,

Allah Ya yafe mana Allah ya yafewa Abbana"



"Sannu mai Abba, yau ki ce Abba gobe ki ce daddy, gata ki ce Professor"



"Uncle su iyaye a duk yadda suke garkuwarmu ne, duk lalacewar iyayena ba zan iya

wofintar dasu ba, balle Ubangiji Ya yi mini liWifi da iyayen bugawa a jarida, i

love them, i love them for the sake of Allah, ina son iyayena" ta mi™e tsaye sai

uncle Musbah ya ce "To a fasa auren kawai ki dawo wajan iyayen naki"



Kamar bata fahimta ba, haka ta juyo kalli uncle Musbah ta ce "Ina son mijina ai

uncle, ™aunar Mutallab a jinin jikin Safiyyerh take zan ta ha™uri da shi Ubangiji

yana sane dani" tana cewa haka ta fice tana Wan tsalle kamar ba matar aure ba.



*Uncle Musbah ya kalli Hon BoWejo MaWatai ya ce "Rasuwar Safiyyerh hujja da dalili

ne, rasuwar Safiyyerh manufa da ishara ne, rasuwar Safiyyerh buWewar wani sirri ne,

kai ne dalilin mutuwarta kamar yadda kai ne za kaga ishara amma Ubangiji da kan shi

ya so ya Wauke Safiyyerh ta dawo gare shi, wallahi Ubangiji ya fi mu ™aunar

Safiyyerh shi ya sa ta koma gare shi kamar yadda take ro™a kullum, kai sanadi kawai

ka zama amma soyayyar Ubangiji ce ta janye ruhin Safiyyerh daga duniya. Abin mamaki

bata waye ubanta ba har ta bar duniya, kuma bata taSa sanin Professor da dr ba sune

iyayenta ba, Professor ba mutum banza bane amma Safiyyerh bata da magana sai ta

Ubangiji ya yafewa Abbanta, ya shiryi Abbanta, tana yi wa mutumin da shi ya kawo

™arshen shan ruwanta addu'a ina da tabbacin addu'arta zata bika saboda ita

tsarkakkiyar yarinya ce" Uncle Musbah ya mi™e tsaye ya kalli Mutallab da ya saurin

juya baya, alama ya nuna baya son aga fuskarsa amma yanayin hawa da saukar ™irjinsa

ya bawa uncle tsoro sosai musamman daya lura da hatta gargasar da suke jikin

Mutallab sai da suka mimmi™e tsaye.



"MaWatai ka yi kuskure, su yaran da zina ta samar dasu ba yara bane ko? Mene

laifinsu? Me ya sa ka aikata zina bayan ka san bashi ce dole zaka biya, ko ta biya

kan ta a yanayin da baka taSa sani ba, wallahi wallahi saboda Ubangiji ya nuna maka

ikon shi ya nufeka da kashe ΄ar cikinka kuma ΄ar sunna da kan ka, sai ya bar maka

΄ar zina Win wacce ma baka taSa sanin da samuwarta a duniya ba, domin Ubangiji ya

Wauke tunaninka ya saka Maamah bata Wakko kammaninka ba, kuma bata Wakko kamannin

mahaifiyarta ba, Ubangiji ya wanzar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login