Showing 201001 words to 204000 words out of 214217 words

Chapter 68 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

66

kamanninta daban domin akwai tabbaci idan

kaga kamar ka saka a kashe ta. Kamar Yadda Maamah ta Wakko muryar mahaifiyarta,

haka late Safiyyerh ta Wakko muryar Laylerh matarka sak,.haka kuma ta Wakko zubin

™wayar idanunka, kuma da ace ka nutsu sosai wannan zafin zuciyar da Wagawa da

jinkimar, da rashin

tsoron Maamah bata kowa bace face taka Hon BoWejo MaWatai, amma take idan kana

lissafi baka komawa gidan Waya shi ya saka lissafinka baya cika, hatta wayon Maamah

naka ne bana Dig Abdul-Johar ba. Kaga inda jini yafi ruwa kauri ko? Blood is

thicker than water"



BoWejo dai na tsaye kamar sa™ago har yanzu ya kasa gasgata maganar Musbah baya jin

kuma zai yarda Win.



"Wannan dalilin ya saka ka shigo cikin siyasata saboda Waukan fansa?"



Sai uncle Musbah ya Wan yi shiru sai kuma ya ce "Is that what you are thinking?

Nop! Actually no!"



Ya ce "Ni ai na san waye kai, duniya kuma nake son ta sani, ta san cewa BoWejo

shine MaWatai, MaWatai shine BoWejo. Ranar da Safiyyerh zata rasu i received a

message from her, ta numberta abu Waya ta rubuta mini shine; Alhaji BoWejo MaWatai"

ya juya sosai ya ce "Tun a lokacin na saka idanuna a kanta domin babu wani furuci

da Safiyyerh take faWar shi a banza, wannan dalilin ya saka na shigo jikinka kuma i

knw a lot of you, kuma in sha Allah Mutallab zai wanke tas zai fita daga zargin

jama'a nan nan kusa ma kowa, kai ka san yadda ka samar da cikin Maamah, kamar yadda

baka san yadda aka haife ta ba kuma baka san yadda aka yi ta je wajan Dig Abdul-

Johar ba. Ina ro™an Allah akan cewa, kada Maamah ta san cewa kai ne ubanta domin

zata iya haWiyer abubuwa, kuma in sha Allah sai tafi ™arfinka kuma daga kanta zaka

gane cewa suma shegu ΄a΄a ne"



Ya juya zai fita sai ya tsaya ya ce.



"Mutallab saboda darajar da Allah Ya yi wa ManzonSa kar ka Wauki mataki a hannunsa,

ka bar Ubangiji Ya hukunta shi kuma ka har doka ta yi aikinta a kan shi in sha

Allah zai gani, iya fitowar gaskiya kawai ka cika wasiyyar Safiyyerh kuma na

gasgata son da kake mata daga nan duniya har lahira Ubangiji Ya saka mana"



Keken matar ya tura har yanzu ta™i sake kallon kowa kan ta a ™asa, ya tura a

hankali suka nufi ™ofa, Mutallab dai na tsaye domin a yanzu baya fahimtar komai ko

taSa BoWejo ba zai iya ba wani irin abu yake ji a zuciyarsa.



"Babu mai iya janyo BoWejo zuwa rana, zan cigaba da samun nasara zan ta yin nasara

kuma gaskiya iya ko ne kawai kuka santa kuma zan kawo ™arshen ku. Zan yi bincike

akan ita Manager Win idan na tabbatar da gaskiya zan kashe ta tabbas zan kashe ta

wallahi"



Da wani irin speed Moh ya Wago kan shi saboda jin furucin MaWatai, zai kashe

Maamah! Maamah dai? Jikinsa na rawa ya yi kan MaWatai ya ce.



"To don babanka jeka jeka maza hanzarta Wan ta shegiya"



Ya cilla masa paper ya ce



"Take it, ranar daga shigo gidan nan na yanke ka na ciri gashin kan ka, kamar yadda

na ciri nata gashin, na je aka yi DNA test kuma ya tabbatar kai ubanta ne, kamar

yadda na sake yin gwaji dana mahaifiyarta. Ka yarda ko akasin hakan idan na amsa

sunan Muhammad Mutallab Abdullahi wallahi ba zan taSa bari Mayh ta gano cewa ba Dig

Johar bane mahafinta ba, idan har ba zina uwata ta yi ta haifan ba wallahi baka isa

ka cutar da jinin matata ba, hak™in kula da MAYH a wajena yake darr ne don uwarka

kimini ni da kai shega kafasa kai iskanci kake da rashin ilimi ni kuma ta™adiri ne

mai cikakken ilimi, rayuwar MAYH tawa ce, numfashin MAYH nawa ne, kukan MAYH nawa

ne, dariyar MAYH bata kowa bace face ta Mudallabi na Ammo ganin Sa'adah da Hamida

jinin Bafullatana, Wan gidan Malam mijin matarsa Safiyyerh bestie"



Moh ya shagiWar da baki yana yin wani Wan iskan taune harshe ya ce.



"Dar, da babban wasali nake goga maka idan ka taSa MAYH sai ka yi danasin zamanka a

duniya a lokacin zaka tabbatar da sunan mai dawa don sai na kai jeji ka yi kwanan

zaune" ya juya zai fita sai MaWatai ya ce "Scorpion ko? Zan saka a kashe ka"



"Ka je Federal investigation department za kaga Scorpion a can, ka faWawa jami'an

tsaro kuma hakan ya tabbatar kuna son taimakon Scorpion saboda kar ya fallasa

asirinku na garin RANO da kuke Soyewa" Ya Waga hannayensa sama ya ce "Sai godiya"



Suna fita Hon BoWejo MaWatai ya saki wata ajjiyar zuciya wacce yake ta ri™e da ita,

zufa ta dinga yanko masa tamkar babu ac ya fara ™o™arin kiran Ja'aafar da Sp Ghali

Gaddafi. Baya son tayar da maganar sai an faWi makomar zaSan ya fara ™o™arin ganin

an nemo jaririn da aka photonsa da nashi wanda suke tsananin kama kwabo da kwabo da

kuma uwar jaririn duk inda aka gansu kawai a kashe su kamar yadda ya kashe Dr

Ganash.



Uncle Musbah na tsaye jingine da jikin mota yana duba wayarsa da sakamakon mazaSun

da aka fara saki yaga Mutallab tsaye hannunsa zube cikin aljihu, ya mayar da wayar

cikin mota ya tsaya kallon Mutallab ganin yadda ya rame ya yi zuru-zuru yaro tun

yana ™arami yake gwagwarmayar da rayuwa tun bai kai ya kawo ba ya rabu da iyayensa

rayuwar daba da shaye-shaye suka yi masa mara ba, cikakken matashi wanda duniya

take neman irin su, gashi tsayayyen namiji da kakke mai kyau da nutsuwa da tarin

haiba da kwarjini amma ™waya ta birkita shi, ™addara kenan!



"Ba zaka daina shan abubuwan maye ba? Ba zaka daina ba ashe?"



Moh ya yi shiru.



"Mutallab"



"Mutallab yana ji" ya ce yana sake cakewa waje guda.



Uncle Musbah ya ce "Ba zaka dai na ba? Rayuwarka kake gurSatawa"



"Allah Ya ban ikon, zan do™a zuwa jewa" cewar shi.



"Shikenan Allah Ya kiyaye, kana lura kar ka yi misbehaving Win da zai nuna ba

Muhammad bane kai, domin sanda naga Muhammad Win na firgita da kamanninku. Anya ku

ba jini Waya bane?"



KafaWa kawai Moh ya Waga yana ™o™arin juyawa ya ji ta kama hannunsa ya yi saurin

juyawa, sai yaga ta yi masa murmushi ta ce



"How are you?"



Ya Wan yi jim, sai ta buWe idanunta ta ce "Kamarya? Is there any wrong?"



Ta ce tana kallon uncle Musbah da shima kallon ta yake yi sai ta sake buWe ido tana

watsa hannunta ta ce



"Na yi wani abu ne?"



Ya girgiza kai ya ce "You did, nothing"



"He is my son right?" She asked.



Uncle Musbah ya ce "Šanki ne mana,.halak malak"



Sai ta yi murmushinta sak irin na Aafiyyah ta ce "To ni ma na bar bashi babyna

halak malak Ubangiji ya shaida"



"Mun gode kowa sosai, kuma mun amsa Mutallab ka yi godiya mana an baka ΄a" sai Moh

ya kasa cewa komai, shi dai matar yana ganin girmanta da nauyinta sosai a zuciyarsa

magana take yi a hankali amma yanayin sakin maganar sam babu hankali a ciki a hakan

ma kuma da sau™i a kowanne lokaci tsoron zai iya sakinta. Da ™yar ya zame hannunsa

ya sulale ya bar wajan. Mota uncle Musbah ya saka ta a ciki ya ja suka bar wajan.



*

ŠaiWaikun waje ne ba'a kammala zaSan ba, kuma duk inda aka irga ™uri'a Dr Abraham

Denial David ne gaba da kowa sai hon MaWatai. Ba'a maganar Eng Ali wali ma, aka

dinga posting cewa Taliya bata zaSe duk da dai ta ja ra'ayin wasu, sun amshi kaya

wanda kuma suka zaSa daban hakan ya sake tunzura zu™atan magoya bayan Hon MaWatai,

daman shi uncle Musbah dukkan woman leaders Win daya bawa kaya cewa yake su amsa

kawai amma su saka a zaSi Dr Abraham Denial David.



An samu rikici, yawanci na faWan daba ne kuma sai an gama jami'an tsaro suke zuwa

aka dinga bada rahotanni daban daban daga kowacce gidan rediyo musamman inda

Yakasai yake aiki. Har dare ya yi aka fara kai ™uri'un gwamna zuwa inec shi kuma

Wan Majilisar tarayya ya tsaya a ™aramar hukumar da zai wakilta wanda kuma yawanci

tun dare aka sake hayar ΄an daba wanda aka shirya set up ana cikin shirin faWar

sakamako za su tayar da tarzoma a Sangaren Dr Abraham Denial David, nutsastsun

mutane ne suke tsaye a kan komai da kuma jajir cewa wajan ganin an bawa al'umma

abin da suka zaSa, suka hana idanunsu bacci. Har wajan uku na dare an tattara

samako kuma har lokacin Dr Abraham Denial David ne gaba da kowa sanarwa kawai ya

rage ace ga wanda ya saci ama abu ya gagara, dab da asuba aka kawo wasu jami'an

tsaro na abin mamaki duk wannan abin a idanun Mutallab yana saman bishiya ya haWe

™afafuwa yana kallon komai shi da Goje Mangal kuma sun tura shi cikin jama'ar Eng

Ali wali.



*

Morning.

Bugawar 7:00 na safe ya yi daidai da farkawar Aafiyyah daga baccin dolen daya Wauke

ta. A hankali take buWe idanunta tana mayarwa saboda haske ta kasa buWe su gabaWaya

tana jin hannunta na mata zugi hannunta ta ji an kama tare da cewa.



"Maamah, You are awake?"



Jin muryar Paaahh ya saka ta ri™e hannunsa da kyau gefen idanunta na zuba da hawaye

ya saka hannunsa ya goge mata hawayen ya ce "Ke da za ki yi godiya ga Allah daya ba

ki ikon farkawa lafiya? Kuka kuma haba Maamah" sai ta fashe da kukan tana buWe

idanunta muryarta na rawa ta ce "Paaahh na yi mafarki mai munin gaske, zuciyata ta

tsinke Paaahh"



"In sha Allah, ba komai"



Ya ce yana goge mata hawayen.



"Mrs crying" aka faWa a hankali.



Ta juyo suka haWa idanu da shi yana zaune hakimce yana kallon ta yana murmushi da

jin daWin ta farka lafiya ya tasu a hankali ya duba drip Win hannunta ta yi saurin

tsuke fuska ta ce "Qasim!" Ta kira shi a gaggauce.



"Ba allura zan miki ba ΄ar nan"



"Wace ΄ar taka?"



Ya yi dariya ya ce "To, mata"



Mi™ewa Paaahh ya yi yana Waga waya tare da faWin "shi Scorpion Win? Gani nan ina

hanya yanzu" Aafiyyah ta yi saurin kallon Paaahh ta ce "Daddy me ya yi?" Ya juyo ya

ce "Wa kenan?"



"I had his name, Scorpion"



Ya ce "Ohh umarnin yi masa allura muka samu yanzu" yana faWin haka ya fice. A

gigice Aafiyyah ta mi™e zaune jiri na Waukanta ta kalli Qasim wanda shi ma tashin

hankali ™arara ya bayyana a saman fuskarsa ta ce "Qasim na shiga uku" ya yi kamar

bai fahimta ya ce "Maganin shiga uku Allah Maamah. Mene?"



"Ka san allurar da ake nufi za'ayi masa?"



Sai ya girgiza kai ya ce "Laaa, koma wacce kala ce ai murna za ki yi bake kika kama

shi ba? Kamar za ki fi kowa murna ai Maamah"



Ta lumshe idanunta ta ce "kawai yau na ji faWuwar gaba, na ji bana son a cutar da

shi sam" sai ta yi maza ta sakko daga saman gadon ta ce "Qasim arama mini key Win

motarka" kafin ya yi magana ta zari key Win motar dake gaban rigarsa yana ™o™arin

dakatar da ita ta daka masa tsawa tana nuna shi da tsaya cikin sauri ta yi waje,

tana fita kuma J na shigowa cikin asibitin na I. Qasim ya hangota ta shiga mota

jira na Waukarta, wannan dalilin ya saka ya™i fitowa motarta na fita yabi bayanta

shi kuma Qasim ya fito da sauri jin ™arar motar ya bi bayanta kawai da addu'a

gabansa na faWuwa jiki a sanyaye ya koma cikin asibitin can part Win da special

patient Winsa take ya nufa.



Tana kwance idanunta na kallon sama ™amshin turarensa ya yi mata sallama ta Wan

juyo ta kalle shi sai ta yi masa murmushi ya ™arasu yana haWe hannunsa ya ce



"Good morning"



Murmushi ta yi a hankali ta ce "Kana lafiya dai? Ina ta jin hayaniya yau"



Ya ja kujera ya zauna ya ce "Oh! sure; na yi sabuwar patient ne wasu ΄an daba ne

suka sare ta wajan zaSe"



Ta rausayar da kanta gefe ta ce "Ayya ΄an daba kuma?" Qasim ya ce "Eh"



"Ubangiji Ya shirya su, Allah Ya yafe musu Ubangiji kar ka yi fushi dasu"



"Amin"



Sai ta ce "To kai ni na yi mata sannu?"



"Saboda me?"



Ta ce "I I'm just worried about the patient, to kai mata baby girl su gaisa ko? Ko

na bar mata ita?"



Kimiyya ya dinga kallon ta sai ya amshi yarinyar ya ce "Kuma kin san za ta yi murna

idan kika bar mata ita? Zata ri™e ta kamar ita ta haife ta"



Murmushinta ya faWaWa sosai har white teeth Winta ya bayyana ta rungume hannayenta

a ™irji ta ce "Allah na bar mata" ya yi mata shiru ta ce "To ita baby girl Win da

waye take kama ne?" Sai ya dube ta ya sake duban jaririyar ya ce "Da Safiyyerh take

kama sosai" ta washe ha™oranta cike da jin daWi ya ce "Me ya sa bakya Waukan

namijin ne?" Ta Sata fuska ta ce "Da shi yake kama, baya ji, na nuna masa so sosai,

ya wofintar Allah baya jin magana saka alheri yake da sharri amma ina son shi haka

nan, kawai fushi nake da shi, ai zaka kai ni ko?" Ya jinjina mata kai ta ce "when?"

A hankali ya ce "jibin gobe"



"Gobe?"



Ya ce "jibin gobe"



Ta marairace fuska ta ce "To bangane ba ni dai, ka yi kyau sosai?"



Sai ya ce "Ah haba? TaWi na je"

Cikin rashin fahimta ta ce "Me?"



"Zance na je wajan budurwata"



Ta Wauke fuska sai bata sake magana ba, ya dinga janta da hira amma ta yi Wib daya

matsa mata daga baccin ™arya sai na gaske ya Wauke ta. Ya zuba mata idanu yana

rungume da babyn da take ta tsotsar fatan wuyansa tana cilla ™afafuwa gwanin

sha'awa. Ri™e da babyn ya fita suka ci karo da AA MAJ ya ce "Wclm uncle"



AA MAJ ya tsare Qasim da idanu sai Qasim ya yi saurin cewa "Oh Maamah ta je Fcid

wajan Scorpion" sai zuciyar AA MAJ ta motsa, shi sam baya ™aunar yadda take yawan

zuwa wajan Scorpion Win nan bai ga hujjar zuwa ba tana matar aure kishinsa ya

bayyan tare da son ta fil a zuciya. Ya juya ya fice daga cikin wajan. Qasim ya nufi

Wakin da Saudat ke ciki ya samu Mama Zaituna da Inna Binta zaune ya ce "Ya mai

jikin?"



Caraf Inna Binta ta ce "Da sau™i Wan nan, ai a gigice muka zo sanda almajirin Malam

ya zo yake cewa ya tsinci Saudat a ™ofar gida yashe cikinta yana ciwo ya kawota

asibiti. To ashe jikin ma da sau™i sai dai kamar ciwon ya tafi da bakinta ta™i yin

magana sam sai kuka tambayar duniya ta yi shiru, ai da ko kunun tsamiya an yi mata

ta kurSa tunda dai yau ma hannu wayam muka wayi gari wallahi tallahi"



"Allah Ya sauwa™e"



Ita dai Mama Zaituna jaririyar hannunsa kawai ta ke kallo ta kasa jurewa ta ce "Ma

sha Allahu ΄arka ce wannan?" Murmushi Qasim ya yi ya ce "E, yarinyata ce"



Ya ce yana mi™a mata ita, ta amsa ta zubawa jaririyar idanu sak Safiyyerh kamar an

tsaga kara, ban da Safiyyerh ta rasu babu shakka da ta ce wannan jinin Safiyyerh

ce, idanunta ya cika da ™walla Allah Ya gani ta ™aunaci Safiyyerh musamman dab da

rasuwarta "Ina Maman babyn ya sunanta?" Ya ce "Maman baby na gida, baby ke kewar

Abbanta sai Abbanta ya taho da ita nan, sunan matata umm baturiya ce sunanta akwai

wahalar faWa kawai ina ce mata Angela shikenan"



"To Allah Ya raya, amma ka mayar da ita jikin mahaifiyarta ta yi ™an™antar da

sha™ar iskar nan ka ji?"



"In sha Allah"



*

Aafiyyah ta riga Dig Abdul-Johar Marafa zuwa FCID Win, cikin sauri ta fito daga

mota hankali tashe ta nufi Wakin da Scorpion yake ciki, J na biye da ita an Wauka

tare suke sai babu wanda ya kula shi ita kuma bata san yana biye da ita ba a haka

ta buWe ™ofar ta shiga ciki idanunta zube a kan shi, yana zaune jingine da jikin

bango hannunsa dafe da cikinsa saboda yuwar da yake ji sosai.



Ta ™arasa ta tsaya a gaban shi, sai kuma ta dur™usa daidai fuskarsa, ya ji saukar

numfashinta da ™amshin da take fitarwa mai sanyi. Ya juyo tare da buWe sexcy eyes

Winsa zuwa kan fuskarta, idanunsa ya sauka a kan jajayen laSSanta sai ya lumshe

idanunsa ya ja numfashi ta ™irji kuma ya shanye numfashin ta ™irjin nasa gudun kar

ta ji, suka kalli idanun juna ita ta fara cire idanunta daga cikin nasa ganin bashi

da niyyar zare idanunsa a hankali ta ce



"An yi maka allurar?" Aafiyyah asked.



Ya ji ta sarai sai ya share, he want hear her voice again and again kuma again sai

ya dinga binta da kallo da musamman cikinta. "Malam a hannun hukuma kake, ka daina

jinka kai wani ne babu abin da za ka iya yi, ina magana Dig Johar ya shigo nan?"

Ya yi shiru, tana ™o™arin magana taga ya yun™ura kamar zai tashi zaune ta yi baya

sai taga ya ri™o hannunta, za ta yi magana ya Wora yatsa a bakinsa alamar shiru, ai

kowa shirun ta yi, bandejin dake hannunta wanda ya cire ya kama ya fara naWa mata a

hankali ita kuma idanunta akan fuskarsa, sai kuma tunanin Muhammad wanda ya taimaka

mata ya faWo mata ta kasa tantance komai sai ™irjinta da yake bugawa, ya gama gyara

mata hannun ya koma ya jingina ya sake zuba mata narkakkun idanunsa. Ta Wauke

idanunta ta ce.



"Kawai ina jin tausayinka ne"



Ya yi shiru bai fiya son magana ba gundirarsa take yi. Za ta sake magana ya yi

saurin marairace fuska ya ce.



"Wassh cikina, Wassh Sophie yunwa"



"Sophie!" Ta maimaita sunan a cikin zuciyarta da ™wa™walwarta.



"Sophie yunwa"



"Yunwa Sophie"



Ya sake nanatawa yana narkar da fuska, nan ta nan ya rikice kuma ya rikitata ta

mi™e da sauri ta nufi waje da niyyar nemo masa abinci tana fita Junaid ya shigo da

yake tsaye, he saw everything komai akan idanunsa. Suka haWa idanu da Muhammad sai

Junaid ya ja kujera ya zauna ya ce



"Sunana Junaid Abdul-Johar Marafa, yayan Safiyyerh wacce ta kama ka, ka bani minti

biyu mu yi magana don Allah" Sai Muhammad ya kalli J ya tuna labarin komai da

Mutallab

ya bashi a hankali ya jinjina kai. J ya ce "Sunanka Muhammad Mutallab? Kuma ka yi

makarantar Fgc tare da su Safiyyerh su Qasim kimiyya? Haka ne? Kuma ka auri mata

mai suna Safiyyerh haka ne?" Kamar Muhammad ba zai magana ba sai kuma ya ce "E" J

ya ce "To na gode shikenan, kar ka faWa mata na zo" yana faWin hakan ya fice yanzu

kam yana da tabbacin da gangan Paaahh ya saka Aafiyyah ta kama Mutallab, domin a

labarin da Paaahh ya bawa su Ummimi akwai abubuwan daya cire wanda bai faWa musu

ba, amma ya aka yi Paaahh ya gane Mutallab me ne ya saka ya yi amfani da Aafiyyah

wajan kama abin da take ™auna a duniya? Wanne dalili ne wannan? Dole ya sanarwa da

Aafiyyah komai duk abin da zai faru ya jima bai faru ba, Waukan hak™in yarinyar ya

isa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login