Showing 126001 words to 129000 words out of 214217 words

Chapter 43 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

122

yarinyar ta ce "Amin" Dig Johar ya kalleta ya ce



"Sunanki fa? Tare kuke?"



"E. Sunana Waheebah ana ce mini Wahee ai tare muka yi makarantar Fgc da Aafiyyah"



Paaahh ya Wan kame fuska ya juya sai kuma ya tuna Aafiyyah bacci take yi. "Allah

sarki" Prof ya ce "³ar ™anwata ce Waheebah ´ar wajan Musbah, wannan kuma sunansa

Aliyu ™anina ne ciki Waya muke dashi duk abin da ya faruwa da gudaliya bashi da

lafiya bai fiya zama ba sai lokaci zuwa lokaci, ko yazo kan je wajan Hajiyata ne

kawai, shi costom ne muna kiransa da Haydar" Wanda yake zaune cikin nutsuwa ya juya

ya kalli Dig Johar ya ce "Ina yini?" paaahh ya ce "Good day Aliyu Haydar"



"Thank you "



Paaahh ya ce "Ikon Allah. Prof Abdulwahab kamar mun haWa zuri'a Waya? Ina da

yarinya Safiyyerh kai ma kana da ita, nima ´ar kwanta Turai sunanta Wahee amma

asalin sunan Waheeda ne kai kuma Waheebah, ina kuma da yaro mai suna Aliyu shi kuma

soja ne. Anyway yanzu ya ake ciki? Ba shi yaron an kama shi bane? Ko har yanzu

shari'a kuke yi dashi?" Prof Abdulwahab ya ce "An kama shi shekaru uku yana wajan

jami'ai a ranar ™arshe na zaman kuto aka samu sanarwar wai a sake shi, da alama

manya ne suka shiga maganar yanzu haka sun jima da sakinsa yana yawo tare da

ta'addanci ya zama cikakken Wandaba na nemi hujjar sakinsa amma ance umarni ne daga

can sama sun™i faWa mana sunan wanda ya saka a sake shi. Yanzu na saka a kama uban

nasa domin ko komai nawa zai ™are wallahi sai an Wauki fansar ran gudaliya in sha

Allah" ya faWa yana jinjina kansa cike da damuwa.



Mi™ewa tsaye Dig Johar ya yi a hankali yana takawa sai kuma ya tsaya ya ce "Lallai

duk wanda ya saka aka saki wannan yaron ba ™aramin babban mutum bane a jihar nan ko

™asar nan" Paaahh ya kalli Prof ya ce "Safiyyerh ´a ce a wajena ko dan amincin dake

tsakaninta da Maamah zan tsaya mata in sha Allah wajan ganin an hukunta shi ya biya

bashin abin da ya yi in sha Allah. Zan iya ganin yaron?"



"I have his photo on my phone" Waheebah ta ce tana duba wayarta sai ga picture Win

MUTALLAB ya bayyana ta mi™awa masa with respect ya amsa, wani shock Paaahh ya ke

kallon photon Mutallab kafin ya ce "This is complicated"



"Mene ya faru?" Haydar asked.



"Wannan yaron yau Win nan na kama shi fa? Yana hannun FCID yanzu haka ai komai yazo

da sau™i in sha Allah" Paaahh ya faWa yana sake kallon photon Mutallab Win dake

sanye da sport wear sai ya ce "Amma mene haWinsa da Fgc?" Waheebah ta ce "A can ya

yi karatu ai, class mate Win su Aafiyyah ne, a nan ma Safiyyerh ta ganshi har ta

fara son shi har dai aka yi auren kamar alamara"



"Na fahimta" ya ce a sanyaye.



Sallama suka yi da zasu tafi Waheebah ta ce "Sir ko zan iya gaisawa da Aafiyyah

Please?" Ya girgiza kai can ya nisa ya ce "ta Wan fita ai sai kun sake zuwa in sha

Allah" gabaWaya suka fita waje a harabar gidan Waheebah ta samu Nahyan yana zaman

jiran nasu hannunsu ri™e da wata kyakkyawar yarinya wacce suka haifa shi da

Waheebah. Mota suka shiga gabaWaya daidai lokacin Aafiyyah ta fito tana amsa waya

saboda wayar sirri take yi da Accounter da sauri ta juya jin an ce "Nahyan kazo mu

tafi" ™o™arin juyawa ta yi sai taga mota tana yin waje zasu fita daga cikin gidan,

da sauri ta ce "Mahadi tsayar da motar nan yanzu" Paaahh dake tsaye ya ce



"Ki yi musu me?"



Ta ce "Na ji kamar na taSa jin suna Nahyan, kuma na ji kamar na taSa jin muryar mai

maganar"



Ya ce "Ba™ina ne ko kina ai"



Girgiza kai ta yi sai kuma ta ce "Ina zuwa Paaahh i knw them"



Kafin ya yi magana ta yi saurin sauka daga steps Win tana kiran maigadi kafin ta

™arasa wata mota ™irar Range Rover Vogue black colour ta shigo cikin gidan da

sauri, sai kuma wasu manyan motoci na sojoji da suka marawa motar farko baya cikin

sauri suka fara diddrirowa kafin wani seconds sun zagaye gidan Dig Johar da bindigo

a hannunsu fuska babu walwala. Wani magidancin saurayi ne mai ™irar ™arfi Captain

Rafiq ya ™arasu wajan motar cikin sauri ya buWe murfin baya ya ce "welcome back

Sir" ya ce yana sarawa tare da ™amewa waje guda. ˜afarsa mai sanye cikin Nike

Killshort shoe, ita ce ta fara fitowa daga cikin motar a hankali ya ™arasa fito da

gangar jikinsa duk da cewar ya rame, amma ramar ya Soye saboda uniform Win jikinsa

mai Wauke da tambarin tsuntsu ya rufe ramar ga p.cap Win kansa da glasses Win daya

rufe idanunsa dasu. Welcome sojojin suke ta yi masa bai kalli ko guda ba sai Rolex

Submariner dake ma™ale a hannunsa daya shiga dubawa. Cikin sauri kuma dib-dib yake

taka ™afafuwanta tun a shigowar tasu idanunsa ya sauka akan Maamah amma daya zo dab

da ita sai ya yi banza da ita idanunsa akan Paaahh daya ja ya tsaya a gabanta.



"Welcome Maj Aliyu Abdul-Johar Marafa" cewar Dig Johar.



"Thanks sir"



Itama Maamah banza ta yi wa Maj hankalinta na kan gate sai ta juya ta shige cikin

gidan Maj ya taka zuwa ciki shima idanunsa zube a ™ugun Aafiyyah ransa na Wan bacci

ganin wandon jeans dake jikinta. Cikin sauri Ummimi ta mi™e tsaye shima Win da nasa

saurin saboda kasa jurewa da ya yi ya nufi wajan Ummimi yana zuwa ya dur™usa gaban

Ummimi akan ™afafuwansa baya ta yi ta zauna akan kujera sai ya Wora hannunta a

saman kansa da suma ta Wan taro ta shafa kan nasa ya sauke ajjiyar zuciya a hankali

Ummimi ta ce "Simba".



"Love" ya furta can ™asan zuciyarsa yadda ita kaWai zata ji. Sai ya Wago idanunsa

ya zubawa Ummimi ido.



"Ban san me ya sa Aliyu yake zama yaro a gaban Zahiyerh ba" Anty Turai ta ce tana

shigowa tare da Waheeda da kuma ´ar ™anin mijinta Zahiderh.



Bai bari wani ya sake magana ba ya yi saurin mi™ewa ya nufi part Winsa, suka zuba

masa ido musamman Ummi ita kuma Ummimi murmushi ta yi tana harWe ™afarta tare da

™ara jin ™warin jikinta ganin Maamah da Gadanga a gabanta a kuma kusa da ita. Anty

Turai ta zauna ta ce "Ina yini Yaya? Hajiya Muwaddat ina yini" Paaahh ya jinjina

kai kawai Ummi ta amsa ta "Alhamd ya kwanan su Waheeda?" Anty Turai ta ce "Lafiya"



Sai ta juya kan Ummimi ta ce "Sannu Zahiyerh ina yini ya ™arfin jiki?"



"Sannu Turai"



Ummimi ta ce tana mi™ewa su Waheeda suka gaida mutanen wajan. Ita dai Zahiderh

hankalinta yana kan Maj Aliyu tana jin kamar ta yi tsuntsunwa tare da aron fiffike

ta je wajansa ko zuciyarta zata samu nutsuwa tana azabtuwa da so da begensa a cikin

zuciyarta yana wahalar da ita tabbas kuma zuciyarta ta yi wa al™awarin dole ta aure

shi. "Maamah je kiwa Glory magana ya shiryawa Aliyu abinci ko?" Cikin sauri Waheeda

ta ce "Ummi bari na yi masa sai Zahiderh ta taya ni?" Aafiyyah dai na jinsu domin

ba wanda ta kalla hatta Anty Turai. Ummi ta ce "kayya, Aliyu ba abincin kowa yake

ci ba wannan ma ni na yi wa babansu sai kuma gashi ya dawo, sai dai idan kai masa

za ki yi part nasa" mi™ewa Waheeda ta yi ta ce "Bari na kai masa, Zahiderh zo ki

taya ni Please" mi™ewa ta yi.



Cikin suka nufa. "Wahee...!"



Aka kira sunan Waheeda ta juya ™irjinta na bugawa, Allah Ya Wora mata tsoron

Ummimi. Ta juya ta ce "Na'am Ummimi"



"Gadanga ai yana da iyalin da zasu iya yi masa Wawainiyya kar a wahalar dake kin

ji? Je ki huta"



"Ummimi zan iya"



"Wahee go and seat" ta ce babu walwala a maganar. Sai kuma ta kalli Aafiyyah ta ce

"da kike tsaye kamar sanda what are you waiting for?"



Sai Aafiyyah ta fara rarraba idanu can ta ce "Kamarya?"



"Bana son shirme, je ki kai wa mijinki abinci ko? Ko kuma ki fara zuwa ki tambaye

shi me yake so abincin ya yi sanyi ko an yi warming nasa he won't eat gaskiya"

Aafiyyah dai na tsaye ganin Ummimi na shirin mi™ewa ta yi saurin shigewa cikin

kitchen Win.



Takaici ya cika zuciyar Anty Turai har ta kasa jurewa ta ce "Zahiderh me kike nufi

ne? Me ya sa kike ™o™arin raba Aliyu da Waheeda ne? Me ya sa kuke son ™ulla zu™atan

da suka kasance fire and ice waje guda? Babu shiri da jituwa tsakanin Aliyu da ´ar

gwal Win taki ki bar Aliyu ya auri Zahiderh domin ita yake so" Ummi dai murmushi

take yi Ummimi ta ce "Turai" ta kira sunan a kausashe kafin ta ce "Ki aura mishi

Zahiderh mana ai ban hana ba, bani na haWa auren Aliyu da Aafiyyah ba, je ki

tambayi yayan naki Dig Abdul-Johar sai kuma ki tambayi Aliyu yana son Maamah ko

baya so? Sai kuma ki faWa masa kin haWa aurensa dana ´ar ™anin mijinki" ta faWa

tana mi™ewa.

"Idan ma gatse kike za ki gani"



Ummimi ta juyo ta ce "Ki daina ™o™arin cewa zan gani Turai, kin san waye mijina? Ki

duba Aliyu Maj ne ki duba Maamah kiga matsayinta, ki tsaya iya limit naki ok?"



"Zahiyerh idan na™i fa?"



"Turai!" Paaahh ya kira sunanta da ™arfi yana nuna ta da yatsa ya ce "mutuniyar

banza mutuniyar wofi ashe ba ki da lissafi? Kin san dawa kike magana ne Turai?"



Ta yi masa banza ta san tana saki magana zata iya jin saukar mari ko ya ce a rufe

masa ita don haka ta ja bakinta ta yi shiru tana girgiza ™afa fuska ba walwala.

Waheeda ta ji ta tuzarta da abin da akaiwa mahaifiyarta shi Paaahh baya tuna cewa

Turai ™anwarsa ciki Waya sai ta ji ta sake ninka tsanar da ta yi wa Aafiyyah a

ranta tunanin zuciyar Zahiderh ya bambanta dana Waheeda ita ji take ko za ta yi

yawo tsirara sai ta auri Maj Aliyu.



*

A hankali Aafiyyah ta tura ™ofar Wakin ganin ba'a bata izinin shiga ba, komai na

Wakin a tsaftace yake gwanin sha'awa da birgewa, duk da baya nan amma sai baza

™amshi yake ba kowa cikin bedroom Win sai ta yi tunanin ko yana cikin bathroom

wanka? Ta Waga shoulders alamar rashin damuwa ta nufi gaban madubi, tarin turarruka

a wajan jere da mayuka. Wani man cire gashi ta gani ta Wauka tana dubawa sai ta yi

murmushi kawai can ta ce "su Maj an girma har wani cire gashi ake yi?" Sai ta yi

saurin saka hannunta ta rufe bakinta ta ce "Oh my mouth" ta ce tana lumshe

idanunta, ™o™arin nemo waje take a zuriyarta inda zata saka Aliyu tare da bashi

gurbin miji da kuma matsayi na musamman, sai a yanzu take jin tsananin kewar

Alhassan Ashraf a zuciyarta, sai yanzu ta ji cewa tana son Ashraf da gaske ya jure

abubuwa da yawa wanda take yi masa tsayin shekaru ya mutu ya bar ta a lokacin da

take tsananin bu™atar taimakonsa sai ta fara tunanin ya aka yi Scorpion ya san

batun binciken da take yi akan FS word? Tabbas tana bu™atar shiga office gobe.



"Allah Ya ji ™an ka Ashraf my love"



Ta ce tana juya tare da sake duba mayukan Maj. Lokaci Waya hannunsu ya sauka akan

body oil Win, nata ne a ™asa sai hannunsa a sama saboda ta riga shi sauke nata

hannun, ya zubawa mitsitsin hannun nata ido, ™o™arin cirewa take sai ya haWa da man

da hannun nata ya dam™e, rawa zuciyarta ta fara da kyau saboda wani irin abu da ta

ji a jikinta, adadin yadda hannunta ke rawa haka zuciyarta take tana numfashinsa a

wuyanta tare da saukar ruwan kansa a wuyan nata still sakin man ta yi da nufin

juyawa sai kanta ya daki ™irjinsa ta buWe ido, ganinta ya sauka a gashin ™irjin

nasa da suke kwance suna zubar da ruwa ta runtse idanun nata bata san mene ya sa

ba, a duk sanda za ta yi wani kusanci da namiji sai ta ji kanta yana sara mata tare

da ™o™arin tuna makamancin hakan daya faru da ita, shi ya sa ko a baya bata son

kusancinta da Ashraf sam. Ta dage tana cewa "Yaya".



Ya dinga kallon fuskarta yana son ganin inda kidnappers Win sukai mata illa amma

babu sai wuyanta da yake zane da shatin yatsun hannu.



"Ina yayan yake?"



Ya ce yana du™awa gaba ya rufe ta da ™irjinsa gabaWaya a ™o™arin Waukan wani body

spray da yake yi, ™amshin shower gel ya shiga hancin Aafiyyah ta kasa jurewa saboda

hucin zuriyarta da take ji a ma™oshi ta yi saurin ri™e shi tana "zaka yar dani"



Abin da zai Wauka ya Wakko, ya Wan matsa zata fita ta ji ya ce "Da kin tsaya kinga

na isa cire gashi ko a'a?"



Ta zazzare ido ashe ya ji bai kula ta ba, ya fara shiryawa ta ce "Me za'a dafa maka

in ji Love"



"Waye Love" Maj asked without looking at her yana fesa body spray.



"Ummimi"



Sai ya Wago gabaWaya a lokacin na farko taga ya Wan saki fuskarsa can ya tsuke

fuska ya ce "Tea"



Fita ta yi da sauri, babu jimawa ta dawo lokaci yana palronsa sanye da ba™in wando

ya saka riga mai buWewa waya ce a kunnensa gabaWaya ya tattara nutsuwarsa ga wayar

da yake yi, system Win gabansa ma Vc yake cikin nutsuwa yana nuna Aafiyyah kusa da

shi sai ta yi tsaye, baya son magana mai tsayi sai ya ja hannun ta zuwa armchair ya

jinjina kai ya ce "In sha Allah, abar meeting Win zuwa 12 na dare ko?" Ya sake yin

shiru sai ya juya ya kalli Aafiyyah da take danna wayarta ya ce "Tana lafiya, kamar

ba su yi mata komai ba zan bincika" ya ce yana ajjiye wayar sai ya kalli cikin

screen Win system Win tasa, fuskarsa na Wan faWaWa calmly ya ce "how are you

Muhammad?" Jin sunan Muhammad ya saka kan Aafiyyah sarawa ya runtse idanunta tana

maimaita  Muhammad a zuciyarta ™irjinta na bugawa da ™arfi.



Muhammad dage zauna saman kujera mai juyawa hannunsa ri™e da cork kamat kodayaushe

armless mai tsadar gaske a jikinsa ya Wan yi unzipping rigar zuwa ™asa, dark skin

Win nan sai Waukan idanu take asalin American man har shinny yake yi sai jajayen

laSSansa. Ya lumshe idanunsa ya buWe yana kai cork Win bakinsa idanunsa akan yatsun

macen daya gani a gefen Maj ya cikin Vcall Win, ya jinjina kai bai ce komai ba. Maj

ya ce "Muhammad ina magana"



"Oh! ka ce me?"



"Ya kake?"



Ya cije lips yana taSa bandanar dake kansa wacce ya tukare gashinsa da ita sai ya

ce "Waye right hand naka?"



Maj ya san Muhammad ciki da bai ™in amsa shi da ya yi alama ce dake nuna yana fushi

don haka ya ce "Are you angry with me?" Ya Wan tsare Maj da manyan idanunsa sai ya

Waga kafaWa yana girgiza kai ya ce.



"Why should i?"



Sai Maj ya jinjina kai, ya dubi Muhammad dake juyi akan kujerar da yake kai can

Muhammad ya ce "Is she okay?" Sai Maj ya ce "Who?"



"Sophie"



"Oh, she is. Ban san plan nasu ba ita da Dig Johar kamar staff Winsu ce"



"I knw, na je inda suke via the location da na yi tracking"



Da sauri Maj ya buWe idanunsa a tsorace ya ce "Kana nufin ka fita waje? Kana nufin

fita ka yi?"



Muhammad ya mi™e tsaye tare da laptop Win hannunsa zuwa Wakin computer ya ce "Me

kana tsoro? Fita dai na fita Allahu ya tsare gaba, na gaji da zaman nan you lefted

ba tare da wani bayani ba, ni kam na gaji"



"Muhammad!" Maj ya kira sunansa cikin tsawa, sai yaga idanun Muhammad na yin jaa

yana Wan dafe kansa ya sani sarai Muhammad baya son tsawa ko da wasa balle faWa,

sai ya yi shiru yana ™arewa Maj Aliyu kallo idanunsa jajur jijiyoyin kansa na

harbawa kamar ya fasa laptop Win haka Maj Aliyu yake hango abin a cikin idanun

Muhammad. Sai Muhammad ya cije lips kawai yana taSa zanen tattoo Win dage gefen

wuyansa. "Muhammad say sorry"



"Why? Laifin me na yi?"



Da ™arfi Maj Aliyu ya ce "say sorry ina saka maka bindiga aka tunda baka jin magana

kasan hatsarin fita daga cikin gidan nan yake? Kasan hatsarin dake tattare da

fitarka waje cikin mutane yake? Muhammad are you mad? Are you crazy wallahi billahi

sai na cillaka cikin gadirom a rufe mini kai sai sanda na yi niyya"



Glasses Win hannunsa da yake tsiyaya win a ciki ya dam™e sai har daya fasa hannunsa

na Wigar da jini zuciyar sojoji ta motsa shima Muhammad zuciyar tasa a kusa take

yama mance da batun waye Maj Aliyu, Aafiyyah dai na jin su ita kanta bata fahimta

muryar Muhammad ke mata amsa kuwwa cikin kunne tana hargitsa mata tunaninta

zuriyarta na bugawa ™afafuwanta na yin tabbas ta san muryar haka take ji nan da nan

kanta ya fara ciwo Wakin na juya mata. Muhammad dake cikin system ya ce "Good,

tashin hankalin nake so na ji reason na Soye ni da ka yi, I'm tired"



Ya ce yana nufar waje cikin sauri Maj ya ce "Bad boy"



Sai Muhammad ya yi shiru yana sauke ajjiyar zuciya kafin ya ce "Ok, i am sorry.....

I am sorry Yaya"



"Shikenan"



"But you lefted me why?" Cewar Muhammad Win yana sake Waukan wata win idanunsa

jajur.



"Zan maka bayani, na faWa maka an yi kidnapped matata i will come"



Sai yaga Muhammad ya yi murmushi ya ce "Liar..... Ta kai kanta ko akai kidnapped

nata? Me ya sa take yi kamar tafi kowa iya wayo ne? Har fa cewa ta yi wai bata da

aure"



"Wa?" Maj ya tambaya da mamaki, Aafiyyah bata nutsuwarta amma hakan bai hana

fahimta da ta yi cewa Maj na mutuwar ™aunar wannan Muhammad Win ba, sai kuma ta

fara jin tsoro domin banda ita da Scorpion Win ai babu wanda ya san cewa ta faWawa

Mutallab bata da aure ba, ba wanda ya san wannan maganar Who's Muhammad? Shima

Muhammad Waga kafaWa ya yi ya ce "Matarka, a san cewa zaka gano inda take shine aka

rufe ka a can Kaduna ne or Abuja?"



"Ina ka san duka wannan?"



Muhammad ya ce "Yaya, don't ask"



"Ok" sai Maj ya juya ya kamo hannun Aafiyyah kai tsaye ya yi mata masauki a

cinyarsa, sai tsigar jikinta ya mimmi™e yana zubewa wani abu mai kama da feelings

na sauka a jikinta a kuma masarrafar dake sadar da wanzuwar faruwar wani abu a

jikin mutum, ™o™arin tashi take sai ta ji Maj Aliyu ya zaga hannunsa ta cikinta

kansa a kafaWar ta muryarsa a hankali daidai kunnenta ya ce "Safii my wife, ´ar

le™en asiri"



Kasa magana ta yi jin Maj na magana a tausashe can ya ce "cikin nan kamar ya taSa

ajjiye baby ko?" Da sauri ta juya ta kalli Maj cikin rashin fahimta ya Wage mata

girarsa ya ce "akwai motherhood a tattare dake Mahmah" can ya ce "Muhammad wannan

ce wacce kake faWa ka gani?" Ya faWa yana saka hannunsa a fuskar Aafiyyah tare da

juya duka fuskar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login