Showing 72001 words to 75000 words out of 214217 words

Chapter 25 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

93

cikina ciwo"" cikin sauri ya ce ""Subuhanallahi! Bari"

"na zo na duba ki ko kawai mu tafi gida"" kashe wayar ta yi domin ba wani ciwon ciki da take so take ta saka kanta busy sosai ko zata manta da wasu abubuwan. Knocking aka fara tana ji ta yi shiru can ta ce ""In"" ya buWe ya shigo idanunsa ya sauka a jikin sunanta dake manne a table Win  SAFIYYERH A. MARAFA "

"ya Wauke idanunsa yana rusunawa ya ce ""Good day Maa"""

"Da hannu ta yi masa nuni ya zauna bayan ya zauna, still idanunta akan system tana danna keyboard ta"

"mio masa file ya Wauka ya ce ""Wannan fa?"" A nutse ta ce ""I have to ask, daga ina file Win nan? Wanne kaya aka fitar aka samu ruSanyar kuWi kashi wajan goma cikin awa guda Accounter?"" Ya Wan shafa kai ya"

"ce ""Maa ni ma haka na gani, kawai aka ce na kawo ki saka hannu"""

"""To ba zan ba"" ta ce a taaice. ""Maa ya zama dole fa"""

A hankali ta Wago idanunta sai kuma ta cire glasses Win idanunta manyan fararen idanunta tas a kan shi

"ya yi saurin Wauke nasa idanun saboda kwarjin da ta yi masa ""Ni ce Manager, ka faWawa duk wanda ya"

"turo ka cewa ba zan ba, ina buatar explanation me aka siyar a kamfanina nan har aka samu shigowar"

"kuWi kimanin 5.1B cikin awa guda, ba details na abin da aka siya sai file na zuwan kuWin kuma yanzu ana buatar fitar dasu daka account Win kamfani? This is complicated"" zai yi magana cikin tsawa ta ce ""Out of my office accouter"" cikin saurin ya mie tsaye yana ficewa daga officer Win. Numfashi Fiyya ta sauke ta rufe idanunta da sauri kuma ta buWe jin an shigo ba tare data bada umarnin a shigo mata officer ba."

Cikin sauri ta mie tsaye tana Wan ja baya ta shiga are masa kallo daga sama har asa ta yi mamaki to

babu security a ofar office Win nata ne? Da yar ta ja numfashi tana saukewa ta ce.

"""Who are you? Waye kai."

For more information

08164069385

"WhatsApp only.[10/6, 9:07 AM] Nanameera: *d'=% MUTALLAB d'=%*"

Page 4

Nimcyluv

*Bright pens. Second batch*

arewa office Win kallo ya yi yana buWe idanunsa akan Fiyya wacce ta Wan ja da baya tana Wauke kanta

"gefe. ""Ya Allah i really missed her, Safiyya A. Marafa"" ya furta yana kallon makaken photon Fiyya dake cikin office Win kafin ya arasa ciki murya a hankali ya ce"

"""Wa kike tunanin zai zo banda mijinki Fiyya? You're enjoying teasing me"" sai a lokacin ta sauke ajjiyar"

"zuciya a Soye tare da Wan yin murmushi mai kyau wanda ya saka shi lumshe idanunsa ya buWe ""Like this. I missed you completely Fiyya ba shiri na dawo gida fa"""

"""Ina yini ya hanya?"" Ashraf na kallon files Win gabanta ya ce ""Allahamdulilah. Ya naki aikin Manager?"" Ta"

"ce ""Lafiya, me ka zo yi a kamfanin ko kana da business damu ne?"""

"""Eh, babban business ma"" tana kallon system ba yabo babu fallasa ta ce ""Ohh"" kallon ta ya dinga yi"

"yadda take operating system Win cike da nutsuwa fuskarta a kame ba wargi hakan bai hana kyan fuskarta bayyana ba ya ja numfashi ya sauke yana jin wani abu sosai na fuskarsa a kan Fiyya ya kalli agogon hannunsa ya ce ""Ko gida ban je ba, ina son na samu nutsuwa da kallon fuskarki dear"" kamar baza ta ce komai ba sai kuma ta ce ""Ok"" mamakin halinta na ko ina kula yana damunsa cikin damuwa yana sassauta"

"murya ya ce ""Fiyya"" ta Wago ta kalle shi sai kuma ta zame idanunta."

"""Na kasa fahimtar me kike nufi dani Fiyya anya kina so na kamar yadda nima nake son ki? I told you na"

"dawo saboda ke amma ki ce mini wani ok? To hell with the ok Win na tsani irin wannan Wabi'un naki, da na yi miki uzurin rashin sabo ne amma for good 5years muna abu Waya dake? Idan customers ne kya musu fara'a ki yi welcoming nasu, amma ni da zan zama mijinki kwana kwana nan kike ma haka, ko wanne gardi ya zo office naki kin zama wata kamar jerry abar kallon kowa"" ya girgiza kai cikin damuwa"

da unci yana zare gilas Win idanunsa tare da buga table Win gabanta ya ce

"""A cikin abu biyu dole ne a yi guda"""

Kallon Ashraf kawai take ta tabbatar yana da anger issues tama rasa me za ta ce masa don takaici ya zo

"har office Win ta kuma yana yi mata hayaniya, yana oarin tara mata jama'a. Ko motsi ba ta yi ba, tana"

"juya kujerar da take kai a hankali idanunta zube a kansa. ""Ina ji Ashraf"" bata taSa kiran sunansa ba sai"

yau hakan ya saka ya kalleta da sauri ransa ya ara Saci.

"""Aure ko aiki, ya zama dole ki zaSi guda Waya a ciki"""

"""Ok"" ta sake cewa tana miewa tsaye tare da Waukar jakarta da wayarta da makullin mota ta zaga a"

hankali zata shige shi ya yi saurin saka hannu ya rio nata hannun cikin sauri ta kalle shi tare da jefa

masa wata iriyar harara sakinta ya yi ya matsa dab da ita yana sauke mata hucin numfashin Sacin ransa

dake fitowa tun daga asan zuciyarsa.

"""Ki bani amsar abin da na buata kafin ki fita, aikin ki ko aure"""

Ta taune leSenta tana ware masa manyan idanunta sai kuma ta kalli wayarta tare da buWewa ta shiga

"wajan photos pictures Winsa ta nemo wanda ya yi kyau sosai ya saka ananun kaya lokacin bashi da lafiya ta je duba shi ya fito harabar gidan tana murmushi ta ce ""My patient, bari na Wauki photo as evidence karka mutu bani photon nunawa yarana masoyin da ya tafi ya bar Fiyya"" a lokacin juyawa ya yi ya kalleta daga kwancan da yake ya wurga mata harara sai kuma ya mie tsaye yana nufar inda take ta yi saurin yin"

baya tana masa wani irin murmushi ya tsaya yana kallon ta sai kuma ya ce

"""To make you clear, ba ki da wasu yara sai na Ashraf, ba ki da wani miji sai Ashraf ba wanda za ki yi wa"

"takaba sai Ashraf. Ashraf na Fiyya ne Fiyya kuma ta Ashraf ce in sha Allah"" murmushi kawai ta yi bata"

ce komai ba ta Wauke shi photon yana langwaSe kai gefe.

Fiyya ta shafa screen Win wayarta tana kallon photon kamar yanzu ta Wauka cikin muryar mara hayaniya

"idan tasu ta ce ""Ya ce wai na zaSa aiki ko shi, kar ya buaci jin amsar daga bakin Fiyya"" fisge wayar ya yi ""Dole ki bani amsa yanzu ba sai anjima ba"" ta gyara tsaiwa tana fuskantar shi da kyau a hankali ta matsa dab da shi ta ce ""Allah Ya baka wacce ta fi Fiyya"" Ashraf ya yi sak can ya ce ""Me kike nufi?"""

"""Ina nufin na haura da auren, na zaSi aikin"" tana kaiwa nan ta fisge wayarta cikin sauri ta yi waje ya bita"

"da kallo zuciyarsa na ta fasa. Tana fita ta kalli security ta ce ""Idan ya fito a rufe mini office"" waje ta yi ko Elevator bata tsaya shiga ba ta sakko ta bene dake a wajan 5 floor office Win nata yake. Sai gaisheta ake yi amma ba wanda ta saurara idanunta har dishi-dishi yake saboda Sacin rai."

Misalin 1:43 dare ya nutsa ana samawa zuciya nutsuwa ya yinda kowa yake bacci a lokacin ne safiyarsa

"ta waye. Ya tsaya a ofar gidan yana kallon gate sosai ya jima a wajan kafin ya juya ya kalli Goge da Darma cikin hanzari Goje ya shiga buga gate Win gidan kamar zai cire shi, sun jima kafin daga bakin ofar suji an ce ""Waye?"" ""BuWe"" Goje ya ce yana zare wua tare da matsawa jikin ofar mai gadin a ruWe yake"

"sosai ya ce ""Kamarya na buWe a wannan zamanin da muke cikin insecurity na sani ma ko an fashi ne?"""

"""Sune"" Darma ya ce yana yin muzurai shi kaWai ne a cikin su yake a buge shi Moh abin da Mangal ya"

"bashi har yanzu bai gama sakin shi ba, shi ya sa ba komai yake ganewa ba. ""Wallahi ba zan buWe ba, babu mamaki kun ji Alhaji Wada ya dawo gari shine za ku yi masa fashi"""

"""Ko ka buWe gidan nan na rantse da an Amina na shigo sai na yi maka Salli-Salli"" ai kowa mai gadin ya"

"ce ""Ka yi mini Wari-Wari ma amma babu abin da zai saka na buWe daman asa babu lafiya ga yaron can daya dawo abin tsoro ana ta surutu a unguwa ya kashe matarsa kuma ya shigo cikin al'umma zai lalata jama'a..."" Kafin ya arasa faWa Moh ya saka afa ya daki aramar ofar nan take ta Salle ya faWa cikin gidan, da sauri mai gadi ya ja baya ba wani sanin Moh ya yi ba kawai zancen ya dawo kunnensa da labarin kisan daya game ko'ina a shekaru uku da suka shige. Goje ya dao mai gadin ya falle shi ya faWi"

"""Kai har ana cewa ka buWe ofa kana i?"""

"""Goje"""

"""Sai godiya"" Moh ya numfasa yana durosawa daidai fuskar mai gadin ""Me ya ce a yi masa?"" ""Sai godiya"

"Wari-Wari ya ce yana buatar tsini"" ihu mai gadin ya saka ya ce ""Wallahi tallahi arya nake"""

"""ZaSi Waya"" cewar Moh yana fito da askira ya ajjiye gefe ya sake fito da wata wuar ya ajjiye ya jima a"

"due kamar mai tunani sai ya ce ""Ko Salli-Salli ko an uku ko na jaki"""

"""alli-Salli"" mai gadin ya ce da sauri ya Wauka wani abun za a Salle da idanu ya kalli Goje da Darma suka"

"rie mai gadin tare da juya shi yana ihu da komai Moh ya Wauki ankarar ya dinga tsaga masa a baya jini na fitowa shi kansa zuciyarsa ce kawai ke ingiza shi ya yi hakan kuma daidai gani yake yanzu daidai yake da tsarar kowanne mutum haka wawalwarsa ke karantar da zuciyarsa. Tun mai gadin na kuka har ya yi lawas sai nishi yake fitarwa, suka yar da shi a wajan cike da tafiyar taama yana taku WaiWai jikinsa na buWewa cikakken namiji a tsaye matashi dake kan lokacinsa. Cikin sa'a ya samu ofar shiga babban parlon gidan a buWe ya kutsa kai yana kallon tangamemen parlon ya dinga kallon komai, iya haWuwa ya haWu sai arar a.c ya lumshe idanunsa ya buWe ya jima kafin ya ara shiga cikin Waya parlon su Goje na"

biye dashi.

Alhaji Wada na zaune shi da iyalansa basu da jima da sauka daga asar ba. Yana saman kujera matarsa

"na gefe sai yaransa guda biyu mace da namiji kayan ciye-ciye fal a gabansu bama su damu da cin abincin ba sai ice-cream dake hannunsu suna sha. Da sauri Alhaji Wada ya mie tsaye yana kallon matasan da suka shigo ya juya ya kalli matarsa da yaran ya ce ""Su waye ku? Me kuka zo yi mini a gidana a irin"

"wannan lokacin?"""

Moh bai ce komai ya zaga ya zauna saman kujera ya jingina ya Wora afarsa a saman table Win yana

kallon abincin Goje da Darma na tsaye sai muzurai suke yi cikin sauri Alhaji Wada ya Wauki wayarsa zai

"kira an'sanda ""Ba wani abu da zai bani tsoro, yadda aka fara dakai dole a are da kai Alhaji Wada"""

"""Waye kai? Me aka fara dani"" fuskar Moh a rufe ya saka hannu ya zame abin da ya rufe fuskar da shi"

"""Idan maye ya ci ya manta ai uwa ba zata manta ba, idan kare na yawo zabo na yawo za a haWe ya ranar"""

"irjin Alhaji Wada ya buga ya yi baya da sauri ya ce ""Kai ne? Me na yi maka"""

"""Ba labari na zo baka ba, ba fansa na zo Wauka ba na zo ka ganni kasan ina raye ina numfashi ka san cewa"

"na cika Wan babata Ammo Mai dawa nake sarki mai jeji, na gode an Amina da ka zama kai ne silar da ya saka na gano wasu abubuwan"" Alhaji Wada jikinsa rawa kawai yake ya ce ""Don Allah kar ka yi mini komai kar ka taSa yarana basu san abin da ya faru ba"" ""Idan zan yi mana jira, idan na yi sai ta Saci. Ina je store Win gidan nan?"" Da hannu Alhaji Wada ya nuna masa hanya ita kam matar ta kasa motsi saboda tashin hankali bata taSa ganin fuska mai ban tsoro irin wannan ba, yaran sai takurewa waje guda suke yi ko haWa idanu da Moh basa son yi"" ganin har lokacin Moh bai tashi ba ya saka Alhaji Wada cewa ""kar ka ce zaka mini komai"" shi dai Moh kallon Alhaji Wada kawai yake zuciyarsa na tuna masa irin zaluncin da ya yi masa da hannu ya nuna masa yaran cikin kakkausar murya ya ce ""Ko dan waWan nan, ba zan so su zama abin da na zama ba"" ya juya ya kalli Goje ya yi masa fito da inkiya suka nufi store Win kayan abinci kamar hauka haka suka dinga fito da buhun shinkafa katon na taliya da maroni su magi da galan na mai suka"

jide waje guda.

"Yana bada faWi ya mie tsaye ya nuna kayan abincin ""Ka raba a masallaci ka haWawa mutane da haushin"

"kare guda goma-goma, ka kai har gidanmu"" Ya juya zai fita sai ya tsaya ya saka hannu a aljihu ya zaro kunama atuwa baa irin da ita ta Waga ari sama ya dami hannun Alhaji Wada ba tare da yaran sun gani ba, ya cilla kunamar ciki ya dame hannun. AzaSa ta saka Alhaji Wada zubar da hawaye zufa na yanko masa sosai da sosai a hankali cikin asa da murya ya ce ""Ka kira cinnaku an'sanda kenan ka faWa musu an yi maka fashi, idan sun tambayi waye karka yadda ka ce Mai dawa, ka ce SCORPIO"" yana kaiwa"

"nan ya kashe kunamar ya soke jikin bango da sauri ya fice kamar waliya, su Goje suka mara masa baya."

"Fiyya na durushe a gabansa kanta a asa ji take dama tana da arfin yin kuka a yanzu, ta kasa fahimtar"

sai yaushe ne komai zai daidaita ya tafi daidai? Tana haWiye abubuwa da dama ba tare da kowa ya sani ba bata bari a san rauninta amma yau ita aka saka gaba akan abin da sam bai kai ya kawo ba? Ita zaiwa haka?.

"""Safiyyerh A. Marafa"""

Ya kira sunanta a karo na uku sai a lokacin ta Wago kai ta kalli Daddy dake zaune saman kujera hannunsa

rie da carSi fuska ba wasa ya lura sai ya dage sosai akan Safiyyerh.

"""Ya kuka yi da Ashraf me neman auren ki?"" A hankali ta ce ""Ba komai Daddy"""

"""Ba komai Daddy, na gaji da jin wannan daga bakin ki Safiyyerh ke kina nuna mini ke mai wayo ce kuma"

"kin girma kin isa ki yi handling dukkan wasu matsalolinki ko? Ke jaruma mai experience akan aikinta Managern FS WORLD INVESTMENT COMPANY? na yarda kina da wayo tunda na kasa sanin damuwarki tsayin shekaru na yarda kina da experience hakan ya sa cikin aramin lokaci kika zama Manager but amma.."" ya yi shiru yana kallon ta sai kuma ya ce"

"""Safiyyerh kina buatar aure shine cika da imar kowacce mace, me kike buata a rayuwa da ba a yi miki"

"ba, wanne gata ban yi miki ba da kika ce kin fasa auren Ashraf?"""

"""Daddy ya ce na zaSi aiki ko aure"""

"""Sai kika zaSi me?"""

"""Aiki"" Daddy ya dinga kallon ar tasa shi ya rasa gane wani mataki zai Wauka a kanta."

"""Ba za ki yi auren ba kenan, bain cikin jikoki kike mimi Maama? Sai na faWi na mutu za ki yi auren me ya"

"sa kika kasance stubborn ne, ko don kinga ina biye miki?"" Fashewa ta yi da kuka sosai ita kanta bata san"

"kukan ya wace ba, kalmar mutuwar da Daddy ya faWa ya firgitar da ita sosai idan Daddy ya mutu ta shiga uku."

"""Daddy gasu Yaya J, su Marafa, su Captain Daddy me ya sa sai ni za a yi aure ne? Ni ce arama fa nawa"

nake gabaWaya ko aure za ka mini ka ara mini lokaci Ashraf zafin zuciya ne dashi baya fahimta ta a

"kodayaushe"""

"""Maama kuma taurin kai, ji da kai while zafin zuciya, Safiyyerh dole za ki yi aure"" runtse idanunta sosai"

kenan duk abin da take ya tashi a banza? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un me ya sa Ashraf zai yi mata haka me ya sa zai haWata da mahaifinta? Ta kasa cigaba da kukan abu ya tsaya mata a wuya sosai. Har Daddy

ya je bakin ofar shiga sashinsa ya tsaya ba tare daya juya ba ya ce

"""Cikin satin nan zan Waura miki aure da Ashraf in sha Allah"""

"Dum! Haka ta ji zuciyarta ta buga da arfi har tsakiyar kanta kuma ta ji hakan, ta runtse idanunta sosai"

"take oarin jan numfashi ta kasa ta yi saurin rie wuyanta da take jin kamar an soka mata abu a ciki saboda zafin da yake. Cikin sauri J ya arasu parlon daman ya shigo da nufin yiwa Daddy sai da safe ya nufeta yana rio hannunta ya ce ""Manager lafiya? Mene?"" Kafin ta bashi amsa Marafa shima ya shigo ya nufe ta, haka Dr Hash gabaWaya suka zagaye ta suna tambayarta lafiya kasancewar suna mugun son anwar tasu kamar rai. Hannun J ta rie gam tana nishi hawaye na zubu mata sosai ta kasa magana hakan ya saka Dr Hash miewa ya Wakko ruwa mai sanyi ya yiwa J alamar ya Wago ta, a hankali ya dinga"

bata ruwan tana sha ya zame rubar ruwan.

"""Junaid kwantar da ita saman kujera ko ka kai ta Waki"""

"""Bari ta ara jin dama dama a dai aro gudun acn ta fi shaar iska da kyau"" cikin sauri Marafa ya nufi"

wajan aro a.c a hankali suka ji an ce

"""Kar ka aro"" ya juya ya kalli Captain dake zaune kan kujera abin shi yana dannawa, yana zaune Daddy"

"ya kira Fiyya duk maganganun da sukai yana zaune har halin data shiga. ""Captain daman kana ciki kana kallo Maama ba lafiya?"""

"""Ni na Wora mata?"""

"""Amma baka ce mata sannu ba, she's our little sis our favourite"" kallon da Captain ya yi wa Marafa ya"

"saka dole ya yi shiru dukkan su ba wanda ya iya cewa Captain komai domin sun san hali basa shiri da Fiyya bai shiga sabgarta ba, duk abin da ya shafe ta babu ruwansa da shi. Ko magana bai fiya yi ba ana"

ganinsa kowa ke nutsuwa domin shine babba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login