Showing 207001 words to 210000 words out of 214217 words

Chapter 70 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

119

ki yi zato

ba, zan watsa miki yatsu a fuska Jeddah" ta jima tana haWiye abubuwa a zuciyarta

saboda haka ta gyara tsaiwa ta ce "Allah ko? To mare ni Ibrahim, idanunka ya rufe

akan soyayya? Abin da matarka take so shi kake so? Na tabbatar da ita ta ce aje

court da tuni ka yi magana da jam'iyya shine yanzu za ka yi mini faWa saboda na

zama tuwon tushe ko? Na nuna ina son ka na zama abin wula™antawa daman kuma alfarma

ka yi mini, ya yi kyau na gode sosai" ta ce idanunta na sauyawa, Qasim ya ji

tausayin Jeddah ba kuma zai iya jure ganin abin da mahaifin nasu yake ™o™arin yi ba

cikin sauri ya bar wajan, sauran yaran ma suka tashi tare da ficewa.



"Ni na Wauka soyayyar dana nuna maka da kuma yadda nake son jininka zai saka ka

dinga mini kara, ko ta™amar kana ganin ni juya ce bani da mamora ko?"



"Silent!" Ya ce cikin Waga murya.



Ya ce "Point of correction Jeddah, duk wannan ba shi ne ya damu Abraham ba, ni kuma

ba mijin tace bane. Sai nunawa kike kamar ba ki gane akan me nake magana ba, ki

jinki mai gaskiya kuma you have a right to talk, the whole me ina magana kina

magana ta ™amar kina da connection da presidency ko? Kafin wanda kike magana ya

zama abin da ya zama ubana ya yi mulkin daba kowa zai iya irin shi ba, bama irin

mulkin Nigeria ba" ta girgiza kai ta ce "Uhm" ta ce tana shirin barin wajan ya

janyo ta, ta yi baya ya ce "Explain"



"Explain what?" Ta ce tana tsare shi da ido, hawaye na sauka a fuskarta

"Kin yi waya a Presidency, kin saka an saki mai laifi, waye shi? Mene haWin ki da

mai laifin da har za ki bi ta sama ki saka a sake shi"



Sai ta ware ido ta ce "Oh"



"Za kiga Oh a fuskarki"



Ficewa kawai ta yi ta bashi waje, ya biyo bayanta kafin ya fito ta shiga mota ta ja

a guje ta nufi gidanta.



*

Jama'ar Hon MaWatai suka fara celebration na cin zaSe musamman Sp Ghali Gaddafi da

yake tunanin dama ta samu da za'a ™ara masa matsayi. Daga gefe guda kuma al'umma

sun hargitse da zanga-zanga ana ta yage fastocin Hon MaWatai ana ba'ayi kuma ana

cewa justice for us, a bamu abin da muka zaSa. Sai faWa ya rikice wannan dalilin ya

saka daga Government house aka baza jami'an tsaro kuma aka saka kafiyu na wani

lokaci. Shugabanni jam'iyya suka ce basu yarda ba, NNY aka buga ™ara court kai

tsaye aka yi accepting ™arar aka saka ranar da za'a fara saurare.



Social media aka dinga yaWa photon jariri dana Hon MaWatai ana cewa ai mutumin

banza ne ya yi wa wata maWe har ta haifi mai kama dashi. Cikin ™aramin lokaci

mutanen Hon MaWatai suka ce sharri ne daga mutanen adawa ake son lalata masa suna,

Hon MaWatai baya haihuwa bashi da lafiya kamar kowanne namiji akan wannan dalilin

ne ma matarsa Laylerh ta guje shi duk da irin son da yake yi mata, amma ta kasa

ha™uri ta ™addarar da Ubangiji ya Wora masa ta tursasa sai ya sake ta, shi kuma

ya™i sakinta wannan dalilin ta gudu daga gidansa. Nan da nan bloggers suka fara

yaWa labaran ™anzan kurege wanda aka samu daga bakin PA Win Hon MaWatai. Zantuka

suka fara fitowa aka dinga cewa tabbas Hon MaWatai bashi da Wa balle jika ashe

bashi da lafiyar haihuwa ne? Daga nan aka ™ara sakin magana cewa ai Alhaji BoWejo

mai taimakon alamjirai da kuma marasa ™arfi yake raba abinci da kuWaWe shine HON

BOŠEJO MAŠATAI. Sai hankalin jama'a ya karkata suka daina batun neman adalci ga Dr

Abraham domin tarihi ya nuna Alhaji BoWejo mutum ne mai tausayi da jin ™ai suna da

kyakkyawan ya™ini a kan shi.



Sai aka ce photon jaririn ma edited ne kuma set up ne irin yarfe na siyasar nan da

akewa mutane.



"Hahaha, second round dole"



BoWejo ya ce yana mi™ewa tsaye Alhaji Wada shima ya mi™e yana tsiyaya lemo a cup

suka haWa alamar cheers. "Congratulations Hon BoWejo MaWatai congratulations once

again"



"Alhaji Wada nawa"



"BoWejo ikon Allah, congratulations Distinguish wannan karan ka nemo matsayin

Speaker a majalissa" cewar Alhaji Wada yana kai cup bakinsa.



BoWejo ya yi murmushi yana tuna sanda suka yi shigen tattaunawar nan da Eng Ali

wali, Ali wali ya yarda da shi amma ya yi masa za™on ™asa,



shi kuma sam bai yarda da kowa ba. Sai ya yi murmushi ya ce "Alhaji Wada mun yi

nasara, mun yi nasara"



Alhaji Wada ya ce "Nasara daman taka ce, yanzu mutumin yana nan jininsa ya kai 200

ina tunanin kaWan ne ya rage bai samu bugawar zuciya ba" ana haka kuma sai ga

notification ta wayar BoWejo daga number Jaa'afar wanda ake tunanin ya koma tsagen

Ali wali. Ta WhatsApp ne, sai ya shiga ya buWe Eng Ali wali ne ya yi zaman dirshen

ana yayyafa masa ruwa, ga jama'arsa sai salati suke yi. Nan take BoWejo ya tura

bidiyon zuwa ga Alhaji Wada, shi kuma ya turawa drivensa, drivern kuma ya turawa

abokinsa, abokin kuma yana da aminin blogger sai ya bashi bidiyon nan take ya Wora

a internet.



"Amma Dr Abraham zai iya shiga court fa" In ji Alhaji Wada.



BoWejo ya ce "To ya shiga mana? Mu ma sai mu je court muga me zai faru"



*

Cikin sauri Accouter yake driving motarsa zuwa wajan matar data haifi jaririn wanda

Aafiyyah ta haWa su, sanda Aafiyyah ta je asibitin dake cikin Fs world, taga

jaririn dake tsananin kama da Hon MaWatai sai hankalinta bai kwanta ba, ta nufi

Sangaren da take gani a rufe tana shiga taga wata budurwa tana ta kuka bata jima da

haihuwa ba an Wauke jaririn za'a siyar dashi, ta samu damar Wauke yarinyar mai suna

Yasmin, ta Soye a nan take faWa mata cewa ga yadda aka yi ta samu cikin, sai

AAFIYYAH ta yi amfani da wani mutum ya je ya siyi jaririn, yana siya ya kaiwa

Aafiyyah ita kuma ta bawa Yasmin ta siya mata gida ta Soye yarinyar a ciki.



Wazeer ya ™arasa gidan da Yasmin take ciki tana zaune tana shayar da jaririn idanun

nan nata jajur, ta yi saurin mi™ewa ta ce "Yaa Wazeer"



"Yasmin sako hijabi da takalmi ba lokaci" ya faWa yana duba agogo.



"Ina zamu?"



Ya ce "Gidan t.v zamu a haska ki live ki faWi dukkan abin da ya faru ok?"



Ya sata a gaba suka nufi gidan t.v bayan ya yi waya da ´an jaridu.



*

Sanda Aafiyyah ta shiga gida akan idanun AA da Dig Abdul-Johar, daman ba gidan

mijinta ta nufa ba idanunta a juye kamar gauta ya rine sosai. Babu wanda ta kula ta

nufi Wakinta dake gidan message ta yi wa Kinal akan tana son ganinta. Babu jimawa

Kinal ta shigo Ummi ta ce



"Yau Kinal ce a gari?"



Tana murmushin ta ce "Wallahi Ummi, ina mutuniyar ne?"



"Tana ciki, daga asibiti ta gudu ai kin ji mene ya faru da ita ko?"



Kinal ta ce "Abu babu daWi Ummi, na gani a social media Allah Ya tsare ya kiyaye

gaba" Ummi ta ce "Amin, amm don Allah ki ri™e al™awari kin ji?'



"In sha Allah Ummi" cewar Kinal ta faWa tana nufar Wakin Aafiyyah. Dur™ushe ta samu

Aafiyyah a tsakiyar bedroom Win ta ce "Madam wannan kiran na gaggawa fa?" Ta ce

tana cilli da handbag Winta. "Matar AA ya aka yi?" Ta sake tambaya.



"Kinal wacece ni?"



Aafiyyah ta faWa tana mi™ewa tsaye ta juya ta kalli Kinal, gaban Kinal ya faWi

sosai ganin yadda idanun Aafiyyah ya rikiWe ya yi jawur kamar garwashin wuta

™irjinta kamar zai yi magana saboda Wagawa da yake yi. Ta kasa magana. Aafiyyah ta

buga mata tsawa ta ce "Kinal wacece ni?" Kinal muryarta na rawa ta ce "ummm amm ban

fahimta ba"



"˜arya kike yi Kinal, kin fahimta, kin gane abin da nake magana. At least ko kowa

zai rufe ni ban dake, na Wauka ke aminiyyata ce ko?"

"E haka ne" cewar Kinal.



Aafiyyah ta ce "Good, yaushe amintarmu ta fara? Ni dai kawai Paaahh ya nuna mini ke

ya ce ke aminiyyata ce, Kinal don Allah don girman Allah saboda ™aunar da kikewa

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ki faWa mini wacece ni? Wacece Safiyyerh

me ya saka aka kira ni da Aafiyyah, Kinal ki faWa mini na taSa yin Fgc ne, ki faWa

mini waye Kimiyya" ta saki kuka tana dur™ushewa tare da ri™e ™afafuwan Kinal ta ce

"Ki tausayi mini, ki tausaya zuciyata ki tuna ban taSa cutar da kowa ba, ban taSa

cutar dake ba kada a haWa baki dake a cutar dani, ni ba wani abu zan yi ba kawai

ina son sanin kai na ne, wallahi wannan Safiyyerh da ki kaga tana magana ba asalin

Safiyyerh bace" ta sake tsananta kukanta ta ce "ki taimakawa aminiyarki, ki dubi

™arfin amintarmu ki faWa mini wacece ni mene ya faru dani, ni ba karayayyi bace zan

Wauka zan jure"



Kuka Kinal ta saki itama ta dur™ushe a wajan jikinta na rawa ta rasa me zata cewa

Aafiyyah, gashi ko yanzu an sake gargaWinta.



"Zuciyata zata buga, gab nake da zaucewa Kinal ki taimaka mini"



Da sauri Kinal ta mi™e tsaye ta na yin baya, itama Aafiyyah ta mi™e tsaye tana

™o™arin kama Kinal sai ta ji ta ce "I am sorry Safiyyerh ban san komai ba, maybe

you should ask Qasim"



Tana cewa haka ta juya da gudu ta yi waje, da sauri Aafiyyah ta biyo bayanta tana

kiran sunanta sai Awais ya tare Aafiyyah ta yi masa wani irin kallo sai ta juya

wajan Paaahh dake ™o™arin shigewa part Winsa, Ummimi na zaune haka Ummi da AA suna

bin Aafiyyah da kallo. "Daddy who is me? Who is Safiyyerh Abdul-Johar Marafa, daddy

waye Kimiyya, wace Aafiyyah, mene ya faru a Fgc, daddy wanne abu ne ya kai ni

Lagos? Daddy ina da Wa?" Ta jera masa tambayoyin hawaye na bin fuskarta ta buWe

masa manyan idanunta kuma. Kafin ya yi magana an hasko labarai matsayin breaking

news fuskar Yasmin da jaririn hannunta da aka Wan rufe gefen fuskarsa ya bayyana,

inda ake tambayarta "Malama Yasmin da gaske yaron hannunki Wanki ne? Da gaske kuma

Wan Hon MaWatai ne kamar yadda jita-jita ta bayyana, da gaske Hon MaWatai ne ya yi

miki fyaWe har kika haihu?" Wannan tambayar ya dakatar da Aafiyyah ta mayar da

hankalinta kan t.v. tana kallon Yasmin da babyn hannunta da kuma Wazeer dake tsaye

yana saurare.



"Malama Yasmin ke muke saurare"



Sai Yasmin ta fashe da kuka ta ce "Wallahi ™arya ne sharri aka yi wa Hon MaWatai,

ni ban ma taSa sanin shi ba tunda nake a rayuwa"



Aafiyyah ta buWe ido, ta Wauki wayar Ummimi da niyar yi wa Wazeer messages jikinta

duka rawa yake yi kamar daga sama ta ji Yasmin ta ce.



"Wannan mutumin shi ya yi mini fyaWe shi ya yi mini cikin" Yasmin ta faWa tana nuna

photon Dig Abdul-Johar Marafa ta fashe da kuka sosai ta ce "Sunansa Dig Abdul-Johar

Marafa shine wanda ya yi mini fyaWe, domin rufa masa asiri ´ar shi mai suna

Safiyyerh Abdul-Johar Marafa Manager of FS WORLD INVESTMENT ta taimaka mini ta siya

mini gida, ashe itama akwai ™udirinta tana son Dr Abraham ya samu kujerar Wan

majalissar tarayya shi ne take ™o™arin Satawa Hon MaWatai suna saboda suna ganin an

sanar da sakamakon zaSe akan Hon MaWatai ya ci, ina tunanin azaman court da za'ayi

suke son su yi nasara tunda akwai yiwuwar court ta ™wace kujerar ta bawa Dr

Abraham, amma wallahi Dig Johar ne ya yi mini fyaWe, ba zan iya wannan rayuwar ba"



Tana cewa haka ta buWe wata kwalba mai Wauke da fiya-fiya ta Worawa jaririn nata

itama ta sha.

Moh dage can gidan da yake zaune yana kallon komai ya yi shiru yana tunani, Dig

Abdul-Johar mahaifin Aafiyyah dai? Akwai lauje cikin naWi. Mutane sukai kan Yasmin

ana jijjigata a daidai lokacin kuma Qasim ya shigo gidan t.v. Win yana tura mara

lafiyar dake zaune saman wheelchair hannunta ri™e kyakkyawar jaririya sai nurse

Bara'a dake ri™e da baby boy Win. Qasim ya ce "Idan an rasa wata shaidar to ga

wata" ya faWa yana ™arasa tura wheelchair Win daidai nan aka hasko fuskar matar.



A kusan lokaci Waya Moh da Aafiyyah suka yi wata zabura jikinsu na kyarma da Sari

suna nuna screen Win t.v tsananin shock ya saka Moh kasa motsi sai zuciyarsa dake

motsawa tana raya kanta a cikin ™irjinsa a zabure ya Wauki key ya yi waje gani yake

duk wata da™i™a da take shigewa kamar da numfashinsa take tafiya,gangar jikinsa da

zuciyarsa na fuskarsa zuwa gare ta, har ya tafi ya sake dawowa domin tabbatar da

abin da yake gane, ya zubawa fuskarta idanu sai ya ji ™afafuwansa na rawa sun gaza

Waukar gangar jikinsa kawai ya sulale ya zube saman ™afafuwansa yana kai hannunsa

saman t.v tare da shafa fuskarta idanunsa na cikowa da ™walla......



=Ø¥ÜChapter 16: Amsh





Gani ya yi zaman da yake yi ma sake Sata masa lokaci yake yi, sai ya mi™e tsaye

naman ™irjinsa duka rawa yake, ya nufi hanyar fita sai ya sake dawowa ya dur™usa ya

Wauki p.cap da facemask ya saka bai Wauki key Win mota ba, cikin sauri ya yi waje.

Kasancewar har yanzu ana cikin hargitsin zaSe ga kuma rashin abeben hawa da babu

saboda zanga-zanga da ake yi ya sa ya nufi takawa da ™afafuwansa cike da kuzari

tare da mazantakarsa, kallo Waya za ka yi wa Moh kasan ba irin lusarin namijin nan

bane, shi Win tsayayyen namiji ne, kuma senior man he is always serious bashi da

wani hujja na yin murmushi balle dariya, kamar yadda bashi da hujjar zama ya yi

fira, hakazalika bashi da cikakken lokacin Satawa wajan gulmar wani, sabgarsa ya

fiye masa komai a rayuwa, he is a caring person akan abin da ya shafi mace, shi ma

ba tattali ko rasshi ba, duk bai iya wannan ba, a yanzu ma bashi da nutsuwa da

fahimtar wata mace baya tsofaffin feelings Win da suka gama mutuwa a zuciyarsa,

kamar dama a dalilin Barewarsa ya fahimci yana da wannan nagartar ta Wiya mace. A

yanzu da yake jin kamar ya rasa komai zai yi wahala idan ba haka zai rayu babu mace

a gefensa ba, idan ma batun sha'awa ne shi baya jinta gabaWaya ko tsirara zai ga

mace baya jin akwai abin da zai iya fisgarsa, yadda yake jin zuciya da gangar jiki

da ruhinsa ba zai iya zama da mace watan SAFIYYERH bestie ba, nutsuwarta ta kai,

ha™urinta ya yi yawan da ba za'a iya kwatanta shi ba, ha™urinta tamkar wani dinare

haka yake jinsa za'a tara mata sama Wari ba'a samu mai nutsuwa ha™uri da gudun

duniyarta fa, baya fatan ™addara ta bashi ikon kasancewa da wata mace domin zai iya

yi mata dukan mutuwa zai iya casa ta kamar yadda ake casar shekararriyar fawa, gani

zai yi kamar dalilin wata Safiyyerh ta rasu, bai san dalilin faruwar hakan ba, but

Allah knows everything!



Tafiyar yake yi amma gani yake kamar baya yake komawa, Allah Allah yake ya isa ga

gidan jaridar, yana cikin tafiya sai ga mai napep ya tsayar dashi ya™i tsayawa, zai

ja napep Win Moh ya yi saurin ri™e kan napep Win cikin Sacin rai mai napep Win ya

kalli Moh ya ce "Malam wanne irin shirme da shashanci ne haka? Na ce ba aiki na

fito yi ba, akwai inda na nufa ka bani hanya kafin jami'ai su ™arasu ka ji ko?"

Yatsu biyu Moh ya saka ya zare facemask Winsa zuwa ™asa, ya zaro tsinin harshensa

wanda har biyu yake Wan ramewa ya ja huci ya fesar ya ce "Malam na gida, wannan

Wan'daba ne" ya ce a kumbure yana muzurai da manyan idanunsa masu sawa bugun

zuciyar mutum tsayawa na wani lokaci.



"Ah ah to Allah Ya baka sa'a Waukan ka ne dai ba zan iya ba" mai napep Win ya bawa

Moh amsa cike da gadara. "Ka bani hanya"



Ya sake maimaitawa. Sai Moh ya Waga rigarsa ya zaro wata shafceciyar wu™a mai bakin

zarto yana tsartar da ruwa daga bakinsa ya ce "To ya? Mu huce ko ka farka a

barzahu"

Jikin mai napep Win ya fara Sari domin babu alamun imani a tattare da Moh babu

fuskar rahama ya kunna napep Win ya ce "Oga shi ga, shiga mu je Allah Ya kaimu

lafiya" gidan jaridar Moh ya faWa masa suka nufa, shi dai mai napep ta madubi kawai

yake kallon Moh har suka ™arasa ko gama daidaita napep Win bai yi ba, ya fito da

sauri ya nausa cikin gidan jaridar. Mai napep ya girgiza kai ya ce "Allah ka shirya

mana zuri'a, ji yadda yake shagiWar da bakinsa gefe sai warin sholi yake yi wai ni

Wan'daba bane" ya ce yana karkatar da bakinsa zuwa gefe. Har zai juya ya ce "Kai

ina, gwara a yi komai a gabana idan ma rahoto ake nema zan faWi komai daya faru

domin kana gani kasan cewa ba abin arzi™i zai yi ba, zan jira nan, dama

mai rake ko gyaWa marau-marau zasu zo gittawa sai tsaiwar yafi mini daWi"



Dif dif sautin tafiyarsa yake badawa, yanayin tafiyar kamar Wawisu yadda yake

ajjiye ™afa Waya bayan Waya saurin da yake yi kuma shine zai nuna zarihin ™irarsa.

Ya dinga ganin jami'an tsaro ta ko'ina baya raba Wayan biyu duk a dalilin wannan

abin aka sako jami'an tsaron, baya son yin wani abu da zai nuna bashi da gaskiya

akwai abubuwan da yake son aiwatarwa idan suka kama shi kuma akwai aiki, sun ji™a

masa aiki sai ya yi baya-baya ya kama katanga hannunsa ya sauka akan kwalba wacce

aka jera a saman katangar gidan jaridar matsayi kariya, jini ya fara zuba saboda

sosai kwalbar ta ratsa cikin hannunsa da ™yar ya fisge yana jin raWaWin har

tsakiyar kan shi ya dun™ule hannun jinin na cigaba da zuba da sauri ya yi wata

kwana yana haWe zufa da gwama numfashi.



A can Sangaren Qasim ya dur™usa a gabanta ganin ta Wan firgice tana neman sakin

babyn hannunta a hankali cikin kwantar da murya ya ce "Nutsu Angel, ki nutsu kin

ji?"



"Ina jin tsoro" ta furta cikin ™asa da murya alamu ya nuna tsoron mutanen wajan

take yi ma.



"Ke jaruma ce angel, ba ki da wani dalilin jin tsoro idan ina gefenki kin ji?" Ya

ce yana rarrashinta



"You told me za ka kula dani ko?"



Ya jinjina mata kai alamar eh, ta saka farin hannunta ta ri™e nasa ta sar™e su waje

guda idanunta cike da hawaye ta ce "Ka yi Wawainiyya dani sosai, ka kula dani a

lokacin da nake hanyar mutuwa,ka jani jikinka a lokacin da bani da kowa, ka zame

mini bangon jikina a lokacin da



nawa bangon ya gaza Waukan al'amurana, ka zamewa yarana uba na duniya da lahira

basu da uban daya shige kai...,"



Ta yi shiru sai ya ce "Madam ba lokaci ki bar duka wannan mu yi abin da yake

gabanmu, wannan ita ce ranar da kike jira, ranar da zan sadaki da wanda ya dace

kuma ga wannan ranar ta kasance yau Ubangiji Ya bamu ikon ruskar ta"



"Madam.... Maaa" ya kira ta, ganin kamar ta Wan fara yin daidai ta dai na wannan

misbehaving Win like a child.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login