Showing 135001 words to 138000 words out of 214217 words

Chapter 46 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

358

ga abin da Kimiyya ke son nuna masa ba.

Ya ce "Ban fahimta ba, me kake son nunawa?"



"Ka ce ina na san ka zama police da matsayin Sp Win dana ambata ko?"



I. Qasim kimiyya ya ce, yana nuna uniform jikin Sp Ghali da kuma ina aka rubuta

matsayin Sp Win wajan kafaWarsa ya ce "Gashi nan ai"



"Oh na manta da uniform a jikina. Kimiyya na tambayeka kana da labarin mutuwar

Safiyyerh ko na ce kisan da aka yi mata?"



Kimiyya ya girgiza kai ya ce



"Safiyyerh ta rasu na sani, Aafiyyah ta yi lossing memory domin sanda na dawo ™asar

nan mahaifin Aafiyyah da kansa ya kira ni ya ce kar na kuskure na ambaci suna

kimiyya ko na yi mata maganar data shafi Fgc, wannan dalilin ya saka data ganni

take tambayar ni kuma waye sai aka ce mata sunana I. Qasim kuma dr ne ni da wannan

muka saba muka zama kamar abokai, haka Paaah ya sake jawa Kinal kunne. Ban san wani

accident aka samu mai muni daya saka har ayi ta manta rayuwarta ta bawa, still

Safiyyerh died" ya faWa cikin rashin jin daWi da walwala damuwarsa na sauka a

fuskarsa tare da sake fasalta yanayin da zuciyarsa ke ciki koyaushe yana tuna

Safiyyerh a ransa da yadda take yawan kuka akan MOH ya san dai duk irin kukan da

zata yi a bayan na Aafiyyah kawai yake, duk wanda zai bada labarin how much

Aafiyyah loves Mutallab a bayansa yake.



Sp Ghali ya katse tunanin I. Qasim kimiyya wajan furta "Uhm ya kashe Safiyyerh,

yana yi kamar bai san ni na amshi case Win ba ya yi kyau"



Kimiyya refused to answer, sai ya share maganar wajan cewa "Zaka shiga wajan

Aafiyyah Win ne?"

Shima Sp Ghali ganin kimiyya baya son maganar Moh, kuma kamar bai fahimci me yake

faruwa ba sai ya ce "E, na zo ganinta akan amsar statement Win kidnapped Winta da

aka yi but he survived Alhamd. Kai me ya kawo ka? Ko kana da hannun jari ne?" Sai

kimiyya ya yi murmushi yana Waga kafaWa ya ce.



"Kamar ka manta Aafiyyah is my crush? Yanzu kuma abokai"



"Ah, lallai nima dana tabbatar na rasa Safiyyerh sai na ji ina ™aunar Aafiyyah sai

gashi kuma ta zama matar Maj Aliyu. Yanzu ina tunanin zan koma kawai sai na sake

shigowa ka gaishe ta Please?" Sp Ghali ya ce sanda suke sake gaisawa da Kimiyya sai

ya buWe mota ya shiga tare da tayar da ita ya bar cikin companyn a guje I. Qasim ya

bi bayan motar da kallo yana murmushi a hankali ya fara takawa tare da komawa cikin

office Win Aafiyyah. Tana zaune inda ya bar ta a lokacin hannunta ri™e da waya tana

dannawa gefenta kuma plate Win chips ne tana ci a hankali ta harWe ™afarta Waya

saman Waya, ta ji motsi amma bata Wago ba sai a hankali can ™asa ta ce.



"Can you help me with water pls?"



"Ok Maamah" cewar Kimiyya.



Wajan deep freezer Win dake cikin office Win nata ya je ya buWe ya Wakko ruwa mara

sanyi shi kuma ya Wakko juice a ciki. Ya dawo ya zauna yana mi™a mata amsa ta yi ta

buWe ta sha kaWan sai ta ajjiye shiru ba wanda ya yi magana sai shi ne ya ce.



"Ance na gaida ke"



Juyuwa ta yi ta Wan kalle shi for a second kafin ya Wauke ta ce "na ji a bakin ™ofa

ance kimiyya, i think na san kimiyya Win nan haka nake ji"



Sai ya kalle ta ya ce "Haba? A ina kika san shi waye shi? Mene ala™arki da shi ma

tukunna?" Ya yi tambayoyin zuciyarsa cike da zullimi tare da fatan ta gano ko yaya

ne cewa I. Qasim Win da yake gabanta shine Kimiyya Win da take magana akai, abubuwa

da yawa sun yiwa zuciyarsa ™awanya tare da cunkushe ta burinsa a yanzu abu biyu ne,

yaga Aafiyyah ta dawo cikin tunaninta tun kafin komai ya zurfafa kar ta dauwama

cikin halin da take domin akwai cutarwa yana ganin kuma hak™in hakan akan shi ne,

idan ya kasance aboki na ™warai kuma masoyi na gaskiya dole ne ya jajirce wajan

ganin Aafiyyah ta dawo asalin Safiyyerh Winta kuma cikakkiyar Aafiyyah. Madadin jin

abin da yake son jin domin zuciyarsa har zillo take yi sai ya ji ta ce "ban shi ba,

amma kamar na san sunan haka zuciya da ™wa™walwata suke faWa mini, musamman idan na

yi bacci ina jin sunan raWau, ba iya kimiyya ba hadda mai suna MUTALLAB. Kafin na

fahimci komai nake farkawa daga bacci a tsorace kuma ina farkawa na tambayi waye

Mutallab ana nuna mini babu wanda ya san shi sai kuma Dr Hash ya yi mini allura

shikenan, abubuwan nan suna damuna a zuciya ina kasa bacci wajan ganin na zurfafa

tunanina akan tilastawa kaina sanin mene haWina da Mutallab da kuma kimiyya Win, na

fara gazawa, na fara gazawa na gaji matu™ar gajiya I.QASIM"



Sai ya yi mata shiru yana kallon ta cike da tausayawa, zuciyarsa na girgiza tare da

rawa a ™irjinsa wani irin tsofaffin feelings na motsa masa, idan ya ce baya son

Aafiyyah ya yi ™arya amma bu™atarta ita ce gaba da son da yake mata sai ya kasa

huSSasa zuciyarsa wajan yin magana da idanu yake bin ta ganin ta lumshe idanun nata

tana sauke numfashi a hankali tare kuma da dafe kanta.



"Za ka taimaka mini ko?" Ta ce a raunace tana Wan kwanciya ka Wan. Sai ya ji jinin

jikinsa ya tsinke daga daskarewar da ya yi. "Help me please Qasim Ibrahim, do me a

favour"



"I will crush...," ya ce a nutse.



Sai ya mi™e tsaye yana Wakko maganin ya mi™a mata tare da ruwa ta Wan marairace

fuska sai ya jinjina mata kai ya ce "Wannan shine taimakon Safiyyerh, the only

thing i can do....!" amsa ta yi.



Sai kuma ta ce "Kamarya?"



"Kamar yadda kika ji. Zan taimaka miki da dukkan iyawata, da dukkan zuciyata, da

dukkan abin da nake ji game dake zan taimaka miki gwargwadon abin da Ubangiji ya

bani ikon taimaka miki da shi, zan taimaka, taimakon da zai nuna adadin soyayyar

nan da nake miki"



Sai ta ce "Soyayya?"



Ya Wan jinjina kai yana ware hannunsa ya ce "Shine kika zaSi Ashraf kika bar ni,

dalilin barina ™asar kenan sai yanzu na dawo kuma na dawo a gaSar da kika zama

matar AA MAJ. kinga mafarkina ya mutu soyayyar ce ke raya kanta a zuciyar Qasim

Ibrahim. Let's bygones be bygones yanzu abokai ne mu"



Bata kalle shi ba, sai kwanciya da ta yi saman 3seater Win saboda maganin ya fara

sata bacci, irin baccin dake samar da cikakkiyar nutsuwa a ™wa™walwa da zai bawa

™wa™walwa damar yin tunanin abubuwa masu kyau Win. "Oh! ka san wani Muhammad

please?" Sai ya ce "Muhammad?" He repeated the same loudly da mamaki tare da shi.

Ta jinjina kai tare da faWin "E. Akwai wani friend Win Yaa Aliyu sunansa Muhammad

muryarsa da na ji a system suna Vcall sai na ji tamkar muryar I. Qasim muryar

Muhammad irin taka ce sosai Qasim"



"Ikon Allah. Kin san Ubangiji kan iya halittar bayinsa a gari daban-daban sai kuma

a samu kamanni ko wani abu dake tattare dana wani ki gansa ana wani. Hakan kuma ya

samu asali ne dalilin kasancewar mu jinin Annabi Adam Alaihissalam. Idan kika Wauke

haka ko family bani da wani Wan'uwa mai suna haka. Babban Yayanmu Khalil sunansa

mai irin sunan Papi muna ce masa Yaa K sai Mami ta haifi tagwaye Alhassan da Al

Hussaini. Alhassan bai bar komai wajan Wauke halin Papi ba, bayansu kuma Mami ta

sake Haihuwar tagwaye mata Soha da Noha sai kuma ni last born kasancewar Jeddah

bata taSa haihuwa ba ya saka na ke zama wajanta amma bada son ran Mimi ba kisan

mata akwai kishi sosai" surutu take ta yi mata ba tare daya lura ta yi bacci ba,

sai daya Wago idanu yaga numfashinta na sauka slowly a ™irjinta ya zuba mata idanu,

sai kuma ya Wauki allurar ya yi mata a hannunta duk da bacci take sai data buWe ido

ta kalle shi irin Why?.



Cikin sauri ya shiga wayarta tare connecting ya tura mata pictures na calture day,

amma babu Mutallab ciki ita da Kimiyya ne sai Safiyyerh dake gefe tana murmushin

nan dimples nata ya loma cikin bakinta ta rungume Aafiyyah, ita kuma Aafiyyah ya

ri™e hannun Safiyyerh tana yin wani irin killer smile. Bayan wannan picture Win sai

ya sake tura mata pictures Winsu suna team work da su Kinal sai kuma filin ball

jikinta sanye da sportswear ta Wan cilla ball Win aka Wauki picture gefe an rubuta

Fgc yana gama turawa ya ajjiye mata wayar ya fara ™o™arin kiran Papi.



*



Eng Ali wali na zaune cikin office Winsa da yake amsa ba™i na musamman idanunsa

akan P.a Winsa ya ce "Ina ta kiran wannan Šan'daban yaron bana samu kuma hakan yana

nufin akwai babbar matsala, ina son ya kawo mini yarinyar waje zan saka wani daban

ya aiwatar da abin da nake nufi. Dr Abraham Denial David da Hon MaWatai suna son

kawo mini matsala dole na dawo da Professor Abdu cikin tafiyata" ya yi furucin yana

mai sake danna wayarsa wacce ba ko yaushe yake amfani da ita ba, tashin hankali

™arara ya gama bayyana a saman fuskarsa tsoron rasa Aafiyyah wajan yin amfani da

ita shine yake tarwatsa zuciyarsa da nutsuwarsa.



"Distinguish. Ina ganin muje da kanmu mana mu same shi? Ba suna gidan daka bashi ba

ko?"

Eng Ali ya kalli P.a kafin ya ce "Na tura Ja'afar yanzu lemme give him a call?" Sai

ya kasa kiran ma gabaWaya ya cillawa P.a wayar ya ce "Call him"



Wayar P.a ya Wauka ya ce shine Jafar ko? Cike da masifa Eng Ali wali ya ce "Wai

meke damunka ne P.a ya ina abi cikin gaggawa kana mini tambayar daka riga ka san

amsarta tuntuni eh?" Ha™uri P.a ya bawa Ali wali kana ya kira Jafar magana sukai a

takaice sai ya kashe kiran ya ce "Yana hanyar dawowa sun je gidan wai babu komai a

ciki" Ali wali ya yi baya yana dafe kai sai kuma ya ce "Akwai matsala idan yarinyar

nan ta suSuce mini ina ji a jikina Mai dawa ba zai ci amanata ba, P.a ka yi maza ka

nemi Jafar

duk inda Mai dawa ya kai yarinyar nan a nemo tun kafin kuzo nan a nemi mai yi mata

fyaWe kungane? A tilasta mata cewa Professor Abdu Marafa shine yayi mata fyaWen

tunda ya nuna mini ita ba jininsa bace kaga dalilin hakan dole ya yi ba™in jini a

idanun jama'a, a je a nemo mini Safiyyerh right now ok?"



Daga ba™in ™ofar office suka ji an turo ™ofar tare faWin "Safiyyerh A Marafa is

finally here"



Daga P.a har Eng Ali wali mi™ewa sukai tsaye, bakin P.a hangame yake bin fuskar

Aafiyyah da kallo, sai kuma wanda yake tare da ita. Ali wali wani yawo ya ji ya

tsaya masa a saman harshensa ya dinga ™o™arin haWiyewa zuwa cikin ma™oshinsa daya

bushe nan take saboda gigita haWi ta kiWima, ™afafuwansa suka dinga rawa kamar

yadda zuciyarsa ke rawa, idanunsa zube a fuskar Professor Abdu Marafa yana masa

wani irin kallo mai kama da ya haka?zufa ta dinga yanko masa amma ya dake tare da

shanye mamakinsa cikin ransa yana sassauta yanayin kiWimar. Paaahh ya kalli

Aafiyyah sai ya kama hannunta suka ™arasa shiga cikin office Win, tare da neman

wajan zama ya zauna itama Aafiyyah ta zauna sai Paaahh ya kalli Eng Ali wali yana

murmushi haryanzu kafin ya ce



"Eng Ali wali mai neman kujerar Wan majalissar tarayya a karo na babu adadi". Sai

ya yi shiru yana nuna kujerar da Ali wali ya tashi akai ya Wora da "zauna kan

kujerarka kar razani ya sake raunata gajeren tunaninka Distinguish"



"Me ya kawo ka wajena? Ya aka yi ka kuSutar da yarinyar da bata zama damuwarka ba,

ko da zan yayyanka naman jikinta kamar yadda ka ce?"



"Shi ya sa na ce maka ka zauna, kuma yau na sake tabbatarwa Hon MaWatai da ilimi

yake amfani wajan kai ka ™asa basa ™wa™walwa kuma da ka kamar kai yadda kake yi ba.

Zauna na feWe maka biri har wutsiyarsa na buWe ka daga cikin ™ullin kokwanton dana

cilla zuciyarka, babu mamaki maganata ya sake fama jinyar zuciyarka da ™ara

haukatar da kai" Paaahh ya yi magana yana ™ara nunawa Eng Ali wali kujera.



Kujerar ya ja ya zauna yana kallon Aafiyyah wacce ta harWe ™afafuwanta tana danna

waya ba tare data sake magana ko kallon Eng Ali wali ba. Paaahh ya ce "A zahiri

Professor aka sanni dani, mai bawa matasa shawara akan inganta rayuwarsu da abin da

ya dace dasu musamman sanin ciwon kansu da gudun tarzoma da kama karya irin na ΄an

siyasa tare da gargaWi akan bangar siyasa hani ga shaye-shaye" murmushi Paaahh ya

yi yana girgiza ™afa ya ce "Sunana Dig Abdul-Johar Marafa jami'i a hukumar jami'an

tsaro ta FCID mai matsayin Dig. Shekarun baya da suka shige ina Waya daga cikin

jama'am SSS wanda kuma a hankali aka ware mutane na musamman daga SSS aka samu FCID

jami'ai na musamman, mun jima muna neman Scorpion idanu rufe sai gashi mun samu

damar kama Scorpion ta dalilin naka zaluncin da son zuciya da ™o™arin ganin dole

sai ka ja ™afafuwana zuwa gare ka wajan tarwatsa rayuwar yarinyata. Aafiyyah bawai

iya Manager bace staff Win Fcid ce, tun kafin ka saka a yi kidnapped nata ta san

cewa ana bibiyarta kuma ta Wauki photon yaron ta tura mini a nan na sake yarda cewa

kai zero ne kuma minus zero war wu™ar da suka caka mata a Company na sani, kuma

nina hana ta faWi ko waye. Wanda muke nema sai gashi ya shigo komar mu cikin ruwan

sanyi, tun daga ranar yarinyarta ke shirin kota kwana saboda mun bata huro na

musamman, a sanda nake faWa maka cewa ta je inda ya tace ne ai satar amsa na baka

madadin ka yi tunani sai ka sake zama zero. Na faWa maka Safiyyerh ba zata taSa

zama ciwon kai na ba saboda Satar da tunaninka na san idan na nuna rashin ko inkula

ka sace tan zaka jinkirta ™udirinka har zuwa sanda zata gama aikinta. Safiyyerh

rayuwar Abdul-Johar ce jinin jikinsa da ace bani da wani plan wallahi ka yi kaWan

na rabu da kai"



Mi™ewa tsaye ya yi yana sake murmushi ya ce "Ban taSa cewa kar a zaSeka ba, hanya

kawai nake buWewa matasa daga kai har Hon MaWatai da ruwan kallo da gajiya

tsakanina daku ni ba Wan siyasa bane, wakilin matasa ne ka Wauke idanunka daga kan

΄ata Safiyyerh. Daga ™arshe ina mai yi maka albashirin mun kama Scorpion yaron daka

saka ya sace Safiyyerh shine Scorpion Win na barka lafiya Eng Ali wali" mi™ewa

tsaye Aafiyyah ta yi tana bin bayan mahaifinta zuwa waje, mota ya shiga ita ke

driving shi kuma yana gefe ta lumshe idanunta tana jin sau™in ciwon kan.



"Daddy...!"



"Maamah"



"Ka san nasha wahala a wajan ΄an'daban nan musamman Scorpion baya magana sam kullum

zuciyarsa a ™untace take mashayi ne sosai ya dinga hauka da kururuwa so bad"



Paaahh ya jinjina kai ya ce "Uhm"



Tana kallon titi daidai sanda zata shiga estate nasu ta ce "Ya sani ciwon baki,

idan na yi masa magana mai tsayi duk don ya saki jiki dani

amma baya magana, har ™asa bakina nake saboda yawan magana kasan ban saba ba, gashi

wari suke yi basa wanka at all. Har labarin su J na bashi amma bai tanka ni ba ka

san sai da na ce masa ina son shi ya fara sakewa? I told him, i love him and i want

to marry him"



Da sauri Paaahh ya juya ya kalli Aafiyyah da tsananin mamaki kafin ya ce "You love

him? Auren dake rataye a wuyanki ba? Auren Aliyun fa?" Sai ta zubawa titi idanu ta

yi shiru kawai gabanta na faWuwa tare da samun fargaba a zuriyarta musamman idan ta

hango tsakiyar cikin idanun Mai dawa kamar yadda su Goje ke ce masa, sai ta dinga

jin kamar bata kyauta masa ba ta yarda a dalilin SO ya bata labarinsa dalilin SO ya

sake amincewa da ita dalilin alfamar SO ya faWa mata komai dake cikin littafin

rayuwarsa saboda jin furucin zata aure shi, bai san cewa a iya harshen Aafiyyah

kawai so Win ya tsaya ba, babu shi ba a zuriyarta domin Ubangiji dake samar da SO

bai riga ya haliccin Mai dawa a zuciyar dake rayuwar a ™irjinta ba. Wasu

raunatattun abubuwa take ji suna famo kansu da taso mata da shuWaWWan miki a cikin

™irjinta, sai ta ji kamar ana raya wani abu mai kama da SO Win ya mace a ™irjinta

abubuwan da suka jima da tarwatsewa suna tattaro kawunansu ta waje guda tare da

matsewa a ™irjinta suka dokawa da ™arfin gaske a kalbim dake ™irjin da ™o™arin

tunasar da zuciya da gangar jikinta cewa akwai halittar dake jirin wannan matattun

feelings Win.



"Ya Rabbi!"



Ta Wan matse kan motar a zuciya ta ce "I screwed up*



Ta ce a zuciya tana Wan sauke glasses Win motar tare da ™aro gudun acn cikin motar

ko zata samu damar sha™ar iska da kyau.



"Mene hakan?" She asked herself.



Paaahh dake kula da yanayinta daya jirkice nan take ya ce "Kika cewa Šan'daban kina

son shi? Kuma za ki aure shi? Šan'daba?" Ya yi furucin a gaggauce saboda zullumi.

Aafiyyah ta juya ta kalli mahaifin nata da idanunta dake mata wani yaji-yaji sai ta

girgiza kai kawai ta ce.



"Ni jami'a ce Daddy, kowanne jima'i yana da nasa salon aikin. Na yi masa karyar ina

son she sai da ya aminta da wannan son da nake masa ya yarda ya bani labarin komai,

a kuma iya kwanakin da na yi wajansu sanda suka sace ni na tabbatar daya kamo da

son ΄ar gidan Dig Abdul-Johar Marafa na hango soyayyata a idanunsa. Na ce ina son

shi ne kawai a harshena ba'a zuci ba, i don't meant it kawai pretend ne kalar nawa

passion Win kenan" sai Daddy ya ji nutsuwa na saukar masa a ™irjinsa ™ofofin gashin

dake saman fatarsa suka fara rufewa tare da kwanciya daga mimmi™ewar tashin

hankalin da sukai ya Wan yi shiru for a seconds kana ya sake duban yarinyar tasa



"Ya matsayin aurenki? Kin yi furucin so akan wani bayan kina da aure?"



"I told him bani da aure gaskiya and he believed. Yanzu komai ya ™are na yi

survived shi yana wajan jami'an FCID shikenan. Akwai ™aryar da kan iya zama

halattacciya domin kare kai wannan ba laifi bane a wani Sangaren just trust me

Daddy"



Ta sake cewa "baka yarda dani ba?"



"I do" Daddy ya ce a sanyaye.



Wani soja ne ya buWe musu gate Win Aafiyyah ta danna hancin motar cikin harabar

gidan, Paaahh ya fara fitowa sai Aafiyyah daidai lokacin shima AA MAJ ya fito daga

cikin motarsa wacce Sergeant Timo ya buWe masa murfin motar, da sauri Lance

Corporal Leo da Sergeant Arma suka sarawa Maj Aliyu Abdul-Johar bai kula su ba, ya

fara takawa saman ™afafuwansa kallo Waya ya yi wa Aafiyyah ya Wauke kai ita Win ko

kallon shi ba ta yi ba, ta nufi cikin gidan tana waya da Kinal, lokaci Waya suka

kai hannunsu ga handle Win

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login