Showing 159001 words to 162000 words out of 214217 words

Chapter 54 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

67

a gare ka, ka bar gidan nan, idan kuma kuskurenka ya sake sawa ka rasa Waya

yarinyar shikenan" MOH ya kalli Abbasa kafin ya ce "Kalli fuskarsa kalli tawa"

Abbasa ta kalli fuskar Muhammad da yake wasai babu tabo balle sara balle kuma Winki

saSanin ta MOH.



˜ya™yacewa ta yi da dariya sosai haya™i na fita daga cikin bakinta kafin ta Waga

sandan hannunta ta nuna Muhammad da shi, wasu surutai ta fara idanunta na firfitowa

waje can kuma ta buga sandan sai wani abu ya haske kana haya™i ya fito ya sauka a

fuskar Muhammad, Waya hannunta ta saka ta lashe tafin hannunta da dugun harshenta

kana ta shafa hannunta a fuskar Muhammad. Cikin ™aramin lokaci tabon fuskar

Mutallab ya goge tas tare da komawa fuskar Muhammad Win. Da Muhammad da Mutallab

suka shafa fuskarsu lokaci guda cike da al'ajabi tsohuwa Abbasa ita kuma ta tsuke

fuska ta ce "Baka da lokaci, wa'adin da kake da shi na cika tabon fuskarka zai

dawo, ga layar zanarka ka tashi ka sauya kayan jikin Muhammad kai ma ka bashi kayan

jikinka" tana cewa haka ya buga sandan hannunta a jikin sar™ar da aka Waure

Muhammad da ita sai ga sar™ar ta rabe biyu. Cikin sauri suka sauya kaya har lokacin

Moh yana ri™e da wasiyyar Safiyyerh Abdulwahab wacce yake jinta kamar Safiyyerh

domin daga hannun Deer Winsa ta fito yana girmamata.



"Ga key Win motata nan, ga key gidan nan ga kuma wayata nan. Password na komai da

yake gidan ka saka" sai ya yi shiru a hankali ya ce ka saka "AAMAJ zai buWe hatta

na jikin laptop, computer za kaga direction na gidan a cikin motar" Sai Moh ya

jinjina kai bayan ya Wauki wayar da komai ya saka cikin aljihu kana ya Wauki

facemask da hular ya saka.



"Allah Ya taimaki Mai dawa sarki me jeji, jeka abinka lokaci ya fara"



Muhammad ya ce "All the best"



Moh ya rufe idanunsa, ita kuma Abbasa ta juyar da kan Muhammad da sauri Moh ya

danna layar bayan ya matsa jikin bango nan take ya Sace. Kafin Muhammad ya buWe

idanu itama Abbasa ta Sace daga wajan. Fitarsu ke da wahala Dig Abdul-Johar Marafa

ya shigo ya fara tambayar Muhammad da tunanin shine Moh kuma Scorpion Win da suka

tsare har suke ™o™arin zartar da hukumcin kisa ko hauka a wajansa.



Wata iska mai kama da iskar ´anci Moh ya sha™a bayan ya fita zuwa inda motar daya

tabbatar ita ce ta Muhammad, ya buWe idanunsa ya dinga kallon sararin samaniya yana

sha™ar iska da kyau amma zuciyarsa kamar ta yi bindiga kansa na wata sarawa da

™arfi. Yaushe rayuwarsa za ta yi daidai kamar ta sauran mutane? Waye zai fahimce

shi ko yaya ne? Yaushe duniya da mutanen dake cikinta zasu wanzar da adalci a gare

shi? Me ya sa mutane suka kasance masu tsananin son kansu suka zama azzalumai? Me

ya sa kowa ya tsane shi ne? Idan yanzu ya kasance Wan'daba me ya sa sanda yake

lafiyaye aka yi masa tsana, tsanar ma har da iyayen da suka kawo shi duniya? Shin

mene laifin Wan'daba? Shi ba mutum bane? Aka san dalilin daya saka ya zama Wan'daba

Win? Ya yi shiru da sauri kuma ya buWe motar ya shiga gwargwadon yadda zuciyarsa ke

bugawa ta cikin ™irjin gwargwadon yadda yake driving motar tare da sa mata giya

yana shige sauran motoci. A haka ya isa gidan ya yi parking ya shiga, kamar yadda

ya ce AAMaJ shine password haka Winne, ya tsaya gaban computer sai tunanin recorded

Winsa da Kimiyya ya faWo masa. Halin da zuciyarsa take ciki ya saka ya ji zaman

gidan bai masa ba, yana bu™atar ganin Goje da Mangal yana bu™atar kayan caji zama

jewa yake so bana gida ba, zaman dabarsu ya fi masa komai.



Zuwan shi ke da wahala AA MAJ ya shigo, Moh bai motsa ba har Maj ya ™arasu yana

faWin "Na tura maka abu ta mail Winka, check"



Sai Moh ya yi shiru kawai, bai san Maj sosai ma amma ya ganshi sau biyu da sanda ya

cakawa Aafiyyah wu™a da sanda ya Wauke Aafiyyah a gaban Maj Win. "Muhammad"



Nan ma Moh bai motsa ba. "Check ur mail aiki ne na gaggawa ka ji?"



"Uhm" kawai Mutallab ya ce.



AA MAJ ya zauna saman kujera sai ya Wakko wayarsa dake ringing number Aafiyyah ya

gani kuma vedio call kamar ba zai Wauka ba sai ya Waga, fuskar Aafiyyah ta bayyana

tana zaune saman kujerar dake office Winta ta yi rolling mayafin abayar jikinta a

hankali ta ce "Ummimi na bu™atar ganinka, idan ka je gida"



"How are you?" Cewar Maj yana sake zuba mata idanu sosai. Sai ta yi cute smile tana

Waga kafaWa ta ce.



"Good"



Maj ya jinjina kai ya ce "Wife, say hi to Muhammad" ya ce yana juya wayarsa zuwa

inda Mutallab yake tsaye ya juya baya. Moh sarai ya Wauki muryar Aafiyyah a cikin

kunnuwansa kenan Maj shine mijin Aafiyyah? Da gaske daman tana da aure? Ya cije

bakinsa da ™arfi yaja numfashi yana jin to mene damuwarsa bama haka ne a gabansa ba

a yanzu Win. "Muhammad" Aliyu ya kira Mutallab da tunanin shine Muhammad. A hankali

Moh ya juyo yana kallon screen Win wayar Maj, idanunsa ya sauka a fuskar Aafiyyah,

itama Win shi take kallo can ta ce "How are you?" Šauke kai ya yi yana barin wajan

tare da nufar wani Waki daya gani a buWe.



*

Su wajan bakwai ne a cikin gidan gonar bayan kowa ya fito daga cikin mota hankali a

tashe Eng Ali wali ya ce "Wallahi akwai matsala idan Scorpion ya buWe bakinsa a kan

mu, kafin Fcid su saka shi yin magana mu yi ™o™arin fito da shi a Soye kota halin

yaya ne" ya faWa yana barin jikin motarsa tare da saSa babbar rigar jikinsa zuwa

gefe.



SharfaWi ya ce "Ni mene haWina da wani Scorpion da har kuka kira ni zuwa meeting

Win nan naku?"



"Kana da haWi kowa, domin kasan mu, muma mun sanka. Yana da kyau mu nemi sulhu da

shi mu ji me muka yi masa da yake ™o™arin raba mu da rayuwarmu a dole? Hankalina a

tashe yake nine next plan Winsa a wanda zai kashe, wallahi ban shirya mutuwa a

yanzu ba, ina da buri da muradan da nake ™o™arin cimmawa"



Hon MaWaita dake jingine da jikin motarsa ya yi murmushi, kallon Eng Ali wali kawai

yake domin shi ba Scorpion ne a gabansa ba, idan ya tuna maganar da Alhaji Wada ya

zo masa da ita akan cewa wai Ali wali ya yi tarayya da matarsa Laylerh sai ya ji ya

rasa sukuni ta inda zai fara Waukan mataki kawai yake tunani, koda tsohuwa Abbasa

bata ce ya kwanta da Sabrina Noor ba dole ya yi amfani da ita wajan WanWanawa Ali

wali maWaci a baki. "Hon MaWaita ana ta magana baka ce komai ba"



"Me zai ce daman? Tunda ya san ba shi za'a kashe yanzu? Wallahi dole mu fito da

Scorpion dole ne"



Sai Hon MaWatai ya kalli Ali wali ya ce "Ali wali kenan."



"Ban fahimci Ali wali kenan ba? Kana nufin zan zuba idanu na mutu ne? Ai sai dai a

yi mutuwar kasko"



MaWaita ya jinjina kai ya ce "Ba za'ayi hakan ba, za'a fito da Scorpion ta

Soyayyiyar hanya amma ka bari mu kammala interview Win da BBC za su yi wa ´an ta

karkaku ko? Bayan wannan sai mu zauna a yi magana"



SharfaWi ya ce "BBC ko? Ai kamar komai ne a Abuja i will be there nima"



Suka amince da wannan batun, Hon MaWatai sai kallon Eng Ali wali yake yi yana

murmushi a ransa da wannan tunani kowa ya shiga motarsa suka bar gidan gonar

SharfaWi.



*

A Sangaren Aafiyyah ta samu appointment na ganawa da Dr Abraham Denial David ta

dalilin I. Qasim wanda bata san yadda aka yi ya nema mata appointment Win ba. I.

Qasim ya samu Dr Hamza a office kasancewar Dr Hamza abokin Dr Hash ne ya nemi

alfarma daya sauya masa alluran wajan Dr Hash da ya kewa Aafiyyah da wanda shi kuma

yake yi mata. Tunda Dr Hamza ya san komai dangane da allurar da Dr Hash ya kewa

Aafiyyah.



Bayan sun gama magana I. Qasim ya nufi Sangaren da jariran suke ciki a hankali ya

zubawa Waya idanu daya Wan fara ™wari kamammin da yake hangowa a fuskar macen har

tsoro suke bashi, ya dinga kallon jaririyar kafin ya saka hannu ya Wauke ta a

hankali ya rungometa a ™irjinsa wani hawaye na cika idanunsa ya jima kafin ya

ajjiyeta ya Wauki namijin Allahu Akbar kawai kimiyya ya ce sanda ya kalli kamannin

namijin ya jima kana ya ajjiye shi ya fita zuwa special room Win da mahaifiyar tasu

take ciki ya ™arasa har yanzu bata motsi muryarsa a raunace ya ce.



"Motsin ki cikin lafiya da dawowar ki cikin hayyacinki shi kawai nake bu™ata, babu

lokaci na kasa ha™uri zuwa sadaki da inda ya dace. Get well soon dear Allah Ya ba

ki lafiya" ya ce hawaye na bin fuskarsa sai ya ji ya ri™e hannunsa da sauri ya

kalle ta bata motsi sai hawaye da yake bin idanunta alama karaya.



*

Suna tsaye adabar tasu su kaga ya faWo cikin sauri Mangal ya ce "Kutumar uba

salatin arna, sai da kai mai gida, kai ne da gida kai ne da dawa dar yi shirunka na

waje na"



Goge ya bankawa Mangal harara ya ce "Ankar Wanwahala jemamme"



"Dar, a huce" cewar Mangal.



Goje ya kalli Moh yana karkace bakinsa kafin ya ce "Shirwa kake baka jewar banza,

na san daman dole zaka fito da iznin mai duka lillahi rabbil samawati. Dar ne

wannan"



"Goje"



Moh ya kira sunan shi yana gyara saitwarsa kafin ya Wago kai ya kalle shi ya sake

cewa "Goje"



"A lafiya mai dawa"



"Ina bu™atar kayan caji"



Da sauri Mangal ya ce "Sha fara kaga aljan kake so,ko ™wayar doki ko mai zubin

lemon fenta kake bu™ata"



"Can ji babanka Mangal zan maka tsago ´an uwa a wuyanka. Sha fara ka ci jahilin

duka yake so"



"Yawane wannan Oga Goje ka faWa mana kai kodayaushe ciki ne"

Sai Goje ya juya ya amshi kayan hannun Mangal ya mi™awa Moh ™waya guda biyu cikin

sauri ya amsa ya dannata a ™asan harshensa a gaggauce kamar mayunwaci. "Ya aka yi

kamar hannun waWancan cinnaku? Damar na ce kar ka faWa da yarinyar nan ta yi zubin

kimini amma ka jirga da zancenta, su masu Wankwali ba'a taSa sirri da su gashi

yanzu ta janyo ruwa ´ar wahala kawai sam ba ta yi ba"



"Oga Goje da ka yi makaranta ba ™aramin mai basira za'ayi ba, Allah Ya tarfawa

garinsa nono"



"Goje"



"Mai dawa"



"Ina matar dana Wakko a gidan Ali wali ranar da zan bawa yarinyar can labari, ina

take tana ina?" Moh ya fara jikinsa na kakkarwa da Sari domin ™wayar ta fara aiki,

duk suka ja baya ya faki idanunsa ya fisgi wu™a a ™ugun Mangal ya ce "Tana ina?"

Cikin sauri Goje ya ce "Bamu ganka ba" kallon Goje kawai Mai dawa ya ke yi kafin ya

zalla™o harshe ya lashe gefen bakinsa sai ya juya dif dif dif ya yi kwana.



*

Kamar yadda Bbc ta saka musu rana bayan an fafata a interview Win tsakanin Eng Ali

wali, Hon MaWatai, Dr Abraham Denial David. Bayan sun fifo Dr Abraham Denial David

ya ja mutanensa a lokacin mamaki ya gama cika zuciyar Hon MaWatai ganin yadda Dr

Abraham ya yi masa tawaye daman ™arya yake yi da yake cewa ya sallama masa kujerar?

Eng Ali wali ma ya kwashe jama'arsa suka bar wajan ya rage sai Hon MaWatai.



³an jarida sun cika a wajan da gidan rediyo tv da ´an media suna sun tattaunawa da

Hon MaWatai akan mene gaskiyar ala™ar shi da Dr Abraham Denial David? Ya aka yi aka

haihuwa a ragaya? Hon MaWaita ya nufi motarsa zai shiga.



Jami'an tsaro ne ta ko'ina cikin kayan kaki ma bambanta, duk da cewa yammacin ranar

lahadi ne a watan Fabrairu bai hana ta gane fuskarsa ba. Cikin tashin hankali

jikinta na rawa da kyarma ta nufe shi tare da ™o™arin cakomo wuyan babbar rigarsa

tana furta cewa "Shi ne, wallahi shi ne, daman na ce zan gano shi" a gigice mutumin

dake ™o™arin shiga motarsa da aka buWe masa ya yi baya yana mai ™arewa matar kallo

sosai sai dai ya kasa gano ko wace ita? Daga ina me kuma take bu™ata.



"Wace ita?" Ya furta yana tambayar zuciyarsa tare da kallon gefe. "Wallahi shi ne,

mugu azzalumi sai ka yi kuka, ka wula™anta " Jin furucinta ya saka ´an'jarida

dawowa kan ta, suka fara tambayar "Kin san shine? Mene haWinki da shi?" Kafin ta yi

magana wani ya ce



"Arrest her, ku kamata"



A hankali ya jingina da jikin motar can ya numfasa yana kallon yaronsa ya ce "Wace

ce? Na santa ne? To me ya sa take abu kamar ta sanni?"



"Sir, da gaske ta sanka bana jin ko mutuwa ta yi ta dawo zata manta fuskarka, kuma

zamanta a raye yana nufin abubuwan da yawa dole a yi wa tufkar hanci, kar a bari

´an'jarida su samu ganawa da ita, even your securites, wannan matsalar kai da kai

ce kuma zata shafi kimarka" cike da mamaki ya yi ta kallon yaron nasa na tsayin

sacanni da ™yar ya cije leSe ya ce "To ina na santa? Me ya sa zata zama damuwata?"



"Sir ita ce wacce ka saka aka kawo maka ita, wacce ka yi wa fyaWe a lokacin.....,"



"Ya isa!" Ya ce yana jin jiri na neman Wauke shi, ya dubi tarin jama'ar da suke

wajan can ya yi murmushi yana Wauke fuska sai kuma ya ™urawa yaron idanu ya juya ya

kalli matar ya gyatsine fuska ya ce "kuma ta kasance a raye ya haka? To a yi

hanzarin toshe wannan Sarnar ya zama kamar ba a yi ba"



"Amma me ya kamata a yi mata?"



"A yi mata allurar hauka, wacce ake yi duk shekara da wata wata kana a kaita gidan

yari, life in prison har ta mutu. Bayan haukan zata mance komai, su ´an´an talakawa

wama ya damu da su mutu ko su yi rai bata da wani mai tsaya mata kai mutuwa ma za

ta yi" yana faWin hakan ya shige mota.



Tana takure a jikin ™ofar Wakin da aka ajjiyeta idanunta ™ur a kan photonsa

zuciyarta sai zafi take mata wani abu ya tsaya mata. Da sauri ta juya jin an buWe

™ofa wani mutum ne sanye da farar riga ya rufe fuskarsa hannunsa ri™e da ™aton

sirinji iya ruwan allurar da ya yi ja abin tsoro ne, ta fara ja da baya amma a haka

ya fincikota tare da yin cilli da ita,ta faWi saman carpet bai tsaya jiran komai ba

ya caka mata allurar a ™ashin bayanta wajan spinal cord ihu ta fara da birgima

idanunta ya shiga ™a™™afewa jikinta na sandarewa ta dinga buga kanta da jikin bango

tana buge-buge a hankali jini ya fara fitowa ta cikin hanci da bakinta tabbacin

allurar ta amshe ta za kuma ta yi aikin da ake bu™ata a jiki da ™wa™walwarta.



Bayan ya yi mata allurar ya fito daga Wakin ya dubi Hon MaWatai ya ce "Done sir,

sai a samu mai kai ta gidan yarin......," kafin ya ™arasa maganar daya cikin redia

sun ji muryar wata budurwa na faWar cewa Hon MaWatai ya yi mata ciki idan ™arya

take yi a tambaye shi. Sai Hon MaWatai ya ™ya™yace da dariya kafin ya ce "Har abada

babu mai yarda yarinya duk da ban san wacece ke ba amma zan yi maganinki" ya juya

ga yaronsa ya ce "A shirya report Win ™arya cewa bana haihuwa bani da cikakkiyar

lafiya"



Daga can gefe suka ji an ce.



"Idan baka haihuwa Safiyyerh kuma ´ar wacace don banbaka?"



Da sauri ya juya sai ya arba da Moh zaune saman kujera hannunsa ri™e da wu™a. Hon

MaWaita ya ce "Wace Safiyyerh? Wacce Safiyyerh?"



"Safiyyerh matata, wacce ka saka aka kashe saboda ka gano cewa ´arka ce......



=Ø¥ÜChapter 7: The Interview



AA MAJ tafukan hannayensa ya saka da niyyar janyo ta zuwa jikinsa ganin yadda

lokaci Waya ta hargitse kamar mai tsoran shi,ko sumbatar da yake mata ne bata so?

Sai ya ji wani iri a gangar jikinsa duk da ™o™arin ganin ya saka Maamah ta nutsu da

shi amma abin na neman fassakara, ya san daman it's very difficult to her ta amshe

she lokaci guda domin basu

da sha™uwa da kuma jituwar da za'a yi samun fahimtar juna cikin ™an™anin yanayi.

Auren shi da ita, ™addara ne wacce shi da ita Win, babu wata wanda ya isa ya gujewa

faruwar hakan, she loves Maamah tun kafin yanzu babu wata ™addara da zata iya zuwa

ta yi sanadiyyar rabuwar su, ko akwai wannan ™addarar,to; ba dai ta raba su da juna

ba, sai dai wacce za ta iya ™ara kusanta zuciyoyinsu waje guda a cikin ™irji da

gangar jikinsu.



Sai ya ja numfashi ta ™irji, ya kuma ya haWiye ta ™irjin nasa,idanunsa na zube a

saman fuskarta, yana ™o™arin lalubu yanayin da emotions Win da take ciki a yanzu,

da son lalubu matsayinsa a zuciyarta ta cikin idanun nata. "Lafiya kike?" Tambayar

ta fito daga bakinsa kai tsaye yana matsawa gare ta tare da ri™o hannayenta.



"Yaya.. yaya... Please kar ka zo wajen, kar ka zo inda nake, yaya Please".



Matse hannunta ya yi, yana ri™o fuskarta tare da tallafo gadon bayanta cikin son

lallashinta wanda hakan ba Wabi'ar AA MAJ bace, yana mamakin yadda a lokuta

mabanbanta ya kan iya magantuwa a gaban yarinyar daya gama gina ™iyayyarsa a

zuciyarta tun tana rarrafe. Ya kawar da tunanin wajan sake furta "Maamah! Are you

okay?"



"I'm not, tsoro nake ji,bana son abin da kake yi mini kai na zai fashe" ta ce a

gigice tana sake kwacewa daga ri™on da ya yi wa hannayenta.



Reflection take gani, shuWaWWan abubuwan da suka kasa samun gurbi na tuna su a

zuciyarta a yanzu, sune suke remending kansu ta cikin idanunta sai take ganin kamar

abu makamamcin hakan ya taSa faruwa a gare ta, ita Maamah wani ya taSa attacking yi

mata kiss wanda a wancan lokacin cikin tsoro take, wannan dalilin ya saka tsoron

nata ™ara girmamawa a cikin zuciyar Aafiyyah Abdul-Johar Marafa. Ta dinga girgiza

kanta idanunta a rufe ruf ™irjinta na Wagawa tare da bugun zuciyarta wanda yake

tafiya daidai da sautin fitar hucin AA MAJ. A hankali ya sake ta yana ja da baya

can kuma ya yi sauri ya juya tare da barin bedroom Win nata yana dafe saman

goshinsa. Aafiyyah ta sulale a wajan tana nishi hannunta ta saka ta daddafe kanta

dake ™o™arin raSewa gida biyu. Hango mutum take sanye da uniform yana ™o™arin sanya

bakinsa cikin nata, ba™in mutum ne, duk da dishi-dishi take gani idan ta matsa

kanta wajan sai taga fuskar wanda yake kissing Win nata, sai taji kanta ya sara

musamman ta tsakiya.



A hankali ta jingina da jikin bangon bedroom Win ta cure waje guda, har wata ramewa

take wajan ™o™arin tuna abin da take jin tana da ala™a da su, mene ya faru da

rayuwarta?



"I am sorry Maj, bana nufin ™untata maka i am sorry...," ta kasa ™arasawa.



Cikin sauri kuma ta mi™e tsaye kanta babu ko Wankwali balle takalmi ta nufo

downstairs tana kiran sunan J.



"Yaa J Yaa J Yaa Junaid"



Ta ce tana sakkowa daga stairs

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login