Showing 186001 words to 189000 words out of 214217 words

Chapter 63 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

102

kyauta ba, amma ki yafe mini ba haka na shirya haWuwarku ba, ba

haka nake so ya ganki ba, kema kuma ban shirya ki ganshi a yadda yake a yanzu ba,

ki yi mini alfarma zuwa lokacin daya dace, idan har ya san cewa kina raye kuma ba

ki mutu ba, to akwai matsala don Allah ki bani ™arfin qwwia ka bani haWin kai"

Muryarta na rawa bata fita sosai da ™yar take jan numfashin daya tsaya mata iya

™irji hawaye na fita a idanunta ta ce



"I want to see him"



"Za ki ganshi, not now"



Ta sake cewa "Ina son shi, ina son shi, ina son ganinsa don Allah"



"Nahhhh, ki sake ha™uri kan ha™uri kin ji? Dom Allah za ki iya"



LaSSanta na rawa ta ce "Zafi ina ji"



"A ina?"



Sai ta nuna masa saitin zuciyarta, alamar nan yake mata ciwo Win, kuma da gaske

zafi da raWaWi take ji a zuciyarta kamar ana rura mata garwashin wuta haka take jin

zafin da ™irjinta yake mata. Da ™arfi kamar wacce aljanu suka shafa ta ce "Ina son

ganin shi, i want to see him ka tausaya mini don Allah, don Allah" sai wani irin

rauni ya mamaye zuciyar Qasim, da yana da ikon yin hakan tabbas da ya yi, da kuma

yana da damar hakan da ya yi, amma wannan damar ba'a hannunsa take ba, dole ya yi

taka tsantsan akan lamarinta. Sai ya sunkuyar da kan shi ™asa idanunsa cike da

hawaye wanda ya kasa fitar dasu a kan idanun nata, yana jin yadda take ta haWa shi

da girman Allah ya kalle ta sai yaga ta yi murmushi ta ce "Allah Ya shirya ka, ai

shikenan ni ko? Ni Win ko?"



"I am sorry" ya ce a hankali.



Dr Hamza ya shigo da baby a hannunsa, da wata nurse da take biye dashi hannunta

ri™e da Waya jaririn. Qasim ya Wauki baby girl Win ya mi™a mata ya ce "Ga abin da

kika haifa nan, kyautar da Ubangiji ya yi miki" ta zubawa jaririyar idanu musamman

idanunta da Wan ™aramin bakinta, laSSan jaririyar jajir sai tsotsar yatsa take yi

alamar tana bu™atar nono, sai buWe ido take yi tana rufewa a tsorace kana ganinta

kaga farar kura, ko yaya abu ya yi sauti sai ta razana. Mahaifiyar kuma kallon

yarinyarta ta kawai take yi, ta rasa me take ji zuciyarta game da yaran ta rufe

idanunta ta bawa hawayen idanunta damar zuba a saman fuskarta. Qasim ya amshi baby

girl Win, ya ajjiye mata baby boy Win, sai da ta firgita da ganin kamar yaron ta

™an™ame shi a ™irjinta kamar zata mayar da shi ciki. Sai Qasim ya yi murmushin jin

daWi ya ce



"Yaranki ne duka, suna bu™atar zafin jikinki da kuma abincin su"



Kamar bata gane ba ta ce "Da gaske yarana ne? Har wannan cute babyn?"



Ta ce, tana nuna baby boy Win hannunta "Allah ne ya ba ki kyauta"



"Allahamdulillah" ta ce.

Ta yi shiru for a while kana ta ce "Kuma ya san da su? Ya san ina da babies? Ya san

na haifa masa yara?"



"A'a, tukunna" ya bata amsa.



Sai ta haWe fuska kamar yarinya ta saurin cillar da yaron dr Hamza ya yi saurin

tare babyn ya faWo hannunsa, da tuni ya faWa ™asa dake namiji ne sai ya kwakkwaSe

fuska ya fara cilla hannu da ™afa kamar zai yi kuka. Ita kuma ta takure jikinta

waje guda ta™i magana, lokaci zuwa lokaci taka kallon ™ofa tana ganin kamar zata

sake ganinsa ya zo shigewa. Allurar bacci ya yi mata wacce zata sake sawa ta nutsu

sosai kuma ta dawo nrml kamar yadda take baya.



Kayan jikinsa ya cire yana sake yi wa Sarki Ubangijin talikai godiya a zuciya da

sarari daya farfaWo da ita a lokacin da ake bu™ata,ya wanzar da nutsuwa na Wan wani

lokaci a zuciyarta tare da sanya mata dangana na ta™in lokacin kafin ta sake

birkicewa. "Ranki ya daWe a yi mini alfarma, a yafe mini" harara ta watsa masa tana

ajjiye wayarta ta yi wa motar key. Allah Ya gani Ubangiji shine shaidar zuciyarsa

yana tsananin so da ™aunar Aafiyyah kamar rai, shekaru nawa? Tun soyayyar ™uruciya

abu kamar wasa ya kasa dating Win kowacce yarinya saboda Aafiyyah, bai taSa tunanin

akwai watarana da zata iya yi masa shamaki da Aafiyyah sai yanzu, yana shirin

faWawa mata yadda yake jinta a zuciyarsa, sai kwatsam ta tare shi da batun wai tana

son MUTALLAB, so bana wasa ba, son da take jin watarana shi zai iya ajalinta a

wannan lokacin sai ya ji, jinin dake yawo a jikinsa ya daskare ya nemi dukkan wani

nutsuwa da sukuni a zuciyarsa ya rasa, tashin hankalin da bai taSa shiga a rayuwa

ba, shi ne ya shiga a yanzu tun bayan ranar da ya yi tozali da Mutallab, that's the

comfortable day for him, idan ya tuna ranar da yaga Mutallab zaune akan tudu sai ya

ji mikin abin ya taso masa, har tuntubar ya yi wajan zuwa ya shaidawa Jeddah abin

da ya gani, a lokacin tana zaune a parlour bayan maid Winta ta ajjiye mata jarida

tana dubawa tana sanye wani da dakakken lace wanda ya gaji da haWuwa Kimiyya ya

faWo cikin parlourn yana nishi.



"Jeddah Jeddah Jeddah"



Ya dinga kwaWa mata kira jininsa duka rawa yake, Jeddah ta juya ta kalle shi kana

ta ajjiye abin hannunta ta ce "Qasim" ta kira shi.



"Qasim sau nawa zan shaida maka bana son shigowa waje babu permission Ubangiji ya

yi hani, ko ka nemi izini sai an baka dama haka Ubangiji ya koyar da bayinsa

musulmai ka ji? Saboda gujewa ganin haramun ka gane?"



Ya rusina ya ce "Ki yi ha™uri Jeddah"



Ta jinjina kai. Shi dai ya kasa yin shiru ya ce "Jeddah i just saw my brother" ta

kalle shi ta ce "Your brother?"



"Eh, naga Wan'uwana Allah yanzu a Wan unguwar dake gabanmu zaune saman tudu"



I bit of scared take kallon Qasim a hankali a nutse ta ce "Alhassan ko Al Hussaini?

Ko kuma Arjun ko Yaa K?"



"A'a babu ko guda, wani mai kama da Papi da Alhassan"



"Kimiyya wanne rubishh ne haka?"



Idanunsa ya yi rau-rau "Allah Jeddah da gaske nake, wani mai kama da Papi sosai na

gani mai kama da Alhassan i saw him, da gaske nake"



Jeddah was about to confuse na maganganun Kimiyya cikin dabara ta ce "Jeka Wakko

mini photonsa a wayar da Papi ya siya maka, go Qasim" da sauri ya fita jikinsa na

rawa, Jeddah kuma ta yi shiru bayan tabi shi da idanu, thinking of kimiyya ko dai

ya samu matsala ne? Ko aljanu sun buWe masa idanu? Ban da ta san cewa babu wani Wan

Hajia Majeederh dake zaune a Nigeria duk suna Germany, ita daman tun sanda ™addarar

aure ta haWa ta da Dr Abraham, ranar da suka fara haWuwa ta ke ArWos group tun

kamfanin na ™arami taje da nufin siyasa sai suka haWu, bata taSa aure ba, ita da

kanta taje wajansa bayan ta sha wahala kafin ta samu appointment da shi, ita ta yi

requested soyayya daga gare shi, duk da cewa ta ji tsoro ™warai kar ya wofintar da

ita, luckily ya amince ba tsangwama balle yarfe na wasu mazan, uwargidansa dai ce

ta bada matsala amma daga ™arshe ta amince domin cewa ya yi sai da yardar Malama

Majeederh. Bayan sun yi aure ya ce ta zauna a Nigeria tana kulawa da kamfaninsa

dake Kano a lokacin kuma ko Satan wata bata taSa yi ba har aka haifi su Qasim.



"Jeddah Jeddah kin ganshi"



Qasim ya katse mata tunanin da take yi, wata majajjawar hajijiya ce ya Wauke ta

lokacin da idanunta ya sauka akan Mutallab, dake zaune yana kallon gefe guda,

kallon farko ta fahimci yaron yana cikin damuwa da ba™in ciki bashi da mafita,

kamannin da Mutallab yake yi da Dr Abraham da Alhassan har ya Saci ainu, lallai duk

inda wanannan yaje ya dawo akwai ™amshin gaskiya ta jinin Abraham ke yawo a jikinsa

dole zata binciko. "Jeka wajansa ya zo ka ™ulla abota da shi, kar ka yadda ka ce

masa yana kama da mahaifinsa, kar kuma ka yadda ka nuna masa photon Papi da

Alhassan, go and meet your brother Qasim, jeka wajansa"



"Jeddah ina son shi"



"Dole ka so shi, ni da kaina na ji ina son shi, bana son kowa ya san maganar nan

keep it as secret"



"Secret" Kimiyya repeated the word.



Aafiyyah ce ta kira shi da ™arfi hakan ya haddasa dawowa daga duniyar tunanin abin

da ya shuWe dawo masa, ya yi shiru, who is Muhammad? And who is Mutallab? Ya

tambaya a zuciyarsa cike da mamaki da kokwanto ya kuma rasa meke faruwa. Wannan

dalilin ya yi sacrificed na soyayyar da yake yi wa Aafiyyah zuwa ga Moh, domin ya

jima da fahimtar ina tunanin Moh yake yana yawan ganinsa yana satar kallon Aafiyyah

most of the time har pictures Winta yake Wauka a wayar daya bashi, kasancewar

™addara zane ce, inda muke tura zu™atanmu daban inda take kai mu daban, ™addarar

Buddy ta Safiyyerh bestie ce, baya wula™anta mata saboda duka yan'uwansa mata ne,

yana kuma jin tsoron kula mace gudun abin da ya faru da Jaaanah da Diyna ya faru da

wani wannan shine Soyayyiyar ™addarar kowanne bawa dake rayuwa a duniya.



Aafiyyah bata sake kula shi ba, har suka fita daga asibitin.



Moh dake cikin motarsa zaune yana zu™ar sigari ya bi motar Aafiyyah da kallo, shi

dai haka kawai ya ji zuciyarsa ta ala™antu da wannan asibitin, a sanda ya shigo

bayan motar Aafiyyah ta yi parking ™in fitowa ya yi, har kimiyya ya fito cikin

sauri ya fito ya bi bayan kimiyya yana gyara zaman facemask Win fuskarsa zuciyarsa

sai rawa take yi a cikin ™irjinsa, kafin ya kai zuwa ga ciki har Kimiyya ya Sacewa

ganinsa, sai rasa wanne room Win kimiyya ya shiga, ya dinga buWe rooms one by one

amma ba kowa a ciki,gudun kar a zarge shi ko ayi tunanin satar yara yake yi ko ta

mutane ya saka ya yi lungu dab da wani room 23 da yake buWe, a daidai lokacin ya ji

gabansa ya faWi zuciyarsa ta yi tsalle tare da dokawa ta cikin ™irjinsa bugun da

bata taSa yi masa ba, tun bayan ranar da Safiyyerh ta ce ya bata takardar saki ta

fasa auren, ya ji ™afafuwansa na rawa suna neman gaza Waukan gangar jikinsa, kamar

walkiya haka ya shige ta ™ofar Wakin ™afafuwansa na harharWewa idanunsa jajur

jijiyoyin kansa sun fito sun yi dara-dara tare da kwanciya a saman goshinsa, cikin

sauri ya shige mota ya kifa kan shi da sitiyarin motar a gaggauce kuma ya fara jan

sigari ya shanye sama da kara shida yana daga zaunen. Ya bi motar da kallo har su

Aafiyyah suka fice kana ya tayar da motar ya nufi gidan computer Win AA MAJ.



*



Ummeyh na zaune ita da Professor ta yi wata iriyar ramewa ta zabge ta lalace

idanunta ya faWa ya jeme, shi kan shi Professor Win kamar bashi ba. Abba Nasim da

Haydar na zaune dai Nahyan da Waheebah da Uncle Musbah. Uncle Musbah ne ya ce



"Dr da za ki yi ha™uri ki daina wannan kukan don Allah"



Tana sake matsar hawaye ta ce "Ta ya ya zan iya controling zuciyata daga hana kaina

zubar da hawaye, na cancanci kuka Musbah na cancanta da kai na na yi Safiyyerh

gwaji da naga duk ta sauya gwaji ya tabbatar da tana Wauke da ciki" ta sake rushewa

da wani irin kuka ta ce "Yanzu da ciki a jikinta ta tafi lahira? Da ciki a jikinta

aka gwada mata wannan rashin imanin? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wallahi ban

Wauka baya son ta ba, ko a labaran littafai dana film mata na ji tana kashe

mijinta, amma yau tarihi ya kafo a kan ´ata mijinta ya kashe ta, me Safiyyerh ta yi

masa a gidan duniya? Waye shi a wannan garin da duniyarmu ta kasa Waukarwa

Safiyyerh fansar abin da aka yi mata? Wayyo Allahna wayyo zuciyata wallahi mutuwa

zan yi muddin babu Safiyyerh"



Kuka take kan jiki kan ™arfi. Waheebah ta ce "Ummeyh Allah yana son ta, sai dai a

lokacin ko ya fara shaye-shaye ne tunda yanzu na ji labarin ya zama ri™a™™en

Wan'daba"



"Haka so yake? Allah ya tsinewa so idan haka yake ya kashe mini gudaliya"



Uncle Musbah ya ce "Kina da tabbacin shine ya kashe ta?"



"Evidence? A proof haba Musbah"



Ta kasa yin magana sai kuka. Professor daban bai fiya magana ba ya yi dangana cewa

babu gudaliyarsa a duniya babu ita kuma ba zata dawo ba, amma dole ya sadaukar da

komai wajan ganin ta samu adalci a hukumance a kuma tsarin shari'a.



Nahyan baya cewa komai, domin har yanzu kan shi a kulle yake baya taSa sawa ran shi

cewa Mutallab zai kashe Safiyyerh baya taSa wannan tunanin.



Daga bakin ™ofa aka shigo tare da faWin "Ai gurbin ido ba idon bane, tsintacciyar

mage bata taSa zama mage, na faWa muka cewa yarinyar nan TSINTACCIYA ce ku nemi

haihuwa tun da wuri kuke Waukata matsayin sauna shasha wacce bata san abin da take

yi ba, gashi nan yarinyar da kuka dogara da ita an samu wani matsiyacin la'ananne

ya kashe ta, tsinuwar Ubangiji data Mala'iku ta tabbata akan shi"



"Haba Hajiya" cewar Uncle Musbah.



"Haba hajiyar uwarka, ji yaro Wan nema nifa shi ya saka duk wani Wan'daba nake

Allah wadai da haihuwarsa domin irin masifa ne a duniya, gashi nan duk sun hana ´an

unguwarmu sakat da shegiyar satar waya kamar Seraku"



Rai Sace Uncle Musbah ya mi™e ya fice sai Nahyan ya bi bayansa.



*

Maamah da AA MAJ zuciyoyinsu tuni sun manne waje guda, sun aminta da juna fiye da

tunanin Dig Johar da Ummimi wata soyayya suke shimfiWawa a nutse da kuma cike da

zakwaWi da shau™in juna. Har yanzu AA MAJ bai san Aafiyyah matsayin mata ba, domin

ko kiss ya zurfafa da ya yi yanzu numfashinta zai fara sama-sama tana dafe kanta,

idan ya Wauki hanyar zuwa babban fada saboda tsoro da gigita sai ta fasa ihu ko ta

suma, shi kuma yana Allah wadai da dukkan abin da zai taSa lafiyar matar Maj sai ya

ha™ura.



Dinner ta shirya tana duba agogo taga wajan 9:30 na dare lokacin ana ta sanarwa

cewa a kula da yara da matasa, a yi siyasa bada-gaba ba, a gudanar da zaSe cikin

nutsuwa

da kwanciyar hankali a guji bangar siyasa a kuma kula da yara, ana kira ga kowa

akan ya fita zaSe domin kaWawa shugaba na gari kuma adali, a je a zaSi mai taimakon

al'umma ban da siyar da ´an cin kai. Haka Wan'jaridar yake ta faWa daga gidan yari

rediyon Idon mikiya goma daidai kuma za'a fara program domin matasa wanda za'ayi da

Professor Abdul-Johar Marafa. Short skirt ne a jikinta sai wata ´ar riga iya ™irji

ko cibiya bata rufe ba, ta tufke gashin kanta kasa jiran shi ta yi ta mi™e ta nufi

™ofar bathroom Win.



Bubbugawa ta fara a shagwaSe ta ce



"Ni dai ka fito"



BuWe ™ofar ya yi, ba tare daya fito ba cikin cold voice Win shi ya ce "My towel" ta

fahimci manta shi ya yi a saman bed sai ta koma ta Wakko ta ce



"Gashi" kyakkyawan farin hannunsa ya fito da shi alamar ta bashi, sai ta mi™a masa

ya yi caraf ya ri™e hannunta ya janyota cikin banWakin da ™afarsa ya saka ya tura

™ofar, jikinta ya Wauki rawa tana ™ifta idanu ta ce "Wasssh It's so cold here"



A tausashe ya rufe ta da jikinsa sai ya saki ruwan dake zuba wanda ya kasance warm

water, ta yi saurin rufe fuskarta a ™irjinsa tana zagaya hannunta wajan ri™e

™ugunsa a daidai kunnenta ya sauke numfashi yana fesa masa ruwa ya ce "Soldier'

wife, aliyu's wife, Maj's baby"



"Uhm Yaya"



Ya saka tafukan hannunsa ya tallafo haSarta ya Wora kan shi a kan fuskarsa ta yana

Wan fiddo tongue Winsa wajan zagaye lips Winta da shi yana mata wasa romantically.

Ta zubawa fuskarsa idanu a hankali ya matse ta da ™irjinsa da yake buWe ruwa na

sauka Wis Wis Wis, cikin nutsuwa ya sutale ´ar rigar jikinta, ™irjinta ya bayyana

ta yi saurin haWe ™irjinta da nasa saboda kunyar da ta ji, tudun ™irjin Aafiyyah ta

shige tunanin Aliyu, numfashinsa ya fara neman Waukewa daga ™irjinsa, idan akwai

wani abu da AA MAJ yake tsoro bai shige lossing Aafiyyah a rayuwarsa ba, ya tabbata

Maamah ita ce rauninsa a matsayinsa na soja, mata kan iya ribatar maza musamman

sojoji da aka yi musu wannan shaidar, amma shi dukkan ™uruciya da balagarsa da

mazantakarsa bata kowa



mace sai ta Aafiyyah, wa ita kawai ya adana kwaWayinsa tsayin shekaru. Ya ja

numfashi ya dire idanunsa cikin nasa ya ce "waye ni wajanki"



"My husband"



Ta ce itama tana fiddo tongue Winta ta fara lasar nasa tongue Win da yake waje,

hannunta Waya a saman mararsa tana shafawa tare da murzawa slowly slowly. Sai ya ji

tana neman kunce masa notikan kan shi ya sake mannewa da jikinta suka ™arasa har

wajan sink madubi na hasko su ya ce "Waye ni?"



"Mijina"



"Again?" Ya ce yana zu™ar harshenta.



"Mijin Safiyyerh"



"Uhmm again Please"

"My husbbyyy"



Sai ya ™ara gudun ™arfin ruwan, jikinsu ya ji™e jagab dukkan jikinsu rawa yake yi

alamar sun shirya amsar juna da bu™atar kasancewa da juna a lokacin. AA MAJ ya

dam™i sumar kanta idanunsa rufe kamar yadda nata idanun yake rufe ya manne mararsu

waje guda ya ce



"Maa....mahhhh.... Who am i to You?"



Ta yi shiru, ya sake goga mata mararsa da ™arfi sai ta yi saurin ™an™ame shi tana

fitar da numfashi kamar zata mutu kayan S Bayero na motsa kansu a lokacin da ™yar

ta ce



"My cubbyy my husbbyyy"



"Oh i got it" ya ce.



Sai ya buWe idanunsa da suka sauya launi sosai yana mata wani irin killer smile mai

narkar da zuciya ya zaro harshe ya kaWa mata yana sake manneta da kyau sai ya

shinshina wuyanta ya manna lips Winsa a wajan ya ce "You know i love you?" Kaf kaf

kaf jikinta ke rawa saboda sarawar da kanta ya yi ta fara hangowa wani yana mata

kwatankwacin abin da AA MAJ ke mata ta fara hango lokacin da yake gana mata azaba

mai tsananin gaske ta fara hango sanda yake caka mata wu™a, bata son rana Maj abin

da yake so sai ta ji dole a wannan karan ko zata mutu ta bashi hak™in shi "Matar

Maj"



"Mijin Manager" ta furta a lokacin da take sanya hannunta a....









Ba'a nan nasu na tsaya ba, lokacin ne ya ™ure a yi Manager a yi mini uziri kuma

tausayin AA MAJ ne ya cika mini zuciya ™ila dai yau ya angwance ras=ØÞ



=Ø¥ÜChapter 12: Ume-kalsom



"Yaya stop please!"



Ta ce a ruWe.



A ™irjinsa ta sauke hannunta tana numfashi sama-sama. A nutse ya ri™o ta cikin

kwantar da murya a narke cike da wani irin fitinannan shau™in so ya ce "ki kalla,

ni mijinki ne, ke matata ce me kike tsoro?meke firgitar dake ne haka Madam? Are

okay?" Ta girgiza kai idanunta a ™asa cike da hawaye ta ce "Ka yi ha™uri, amma ba

zan iya ba, ba zan iya ba mikam" ya dinga kallon bakinta da yake maganar, laSSanta

sun yi jawur da su tare da yin wani pech yirrr musamman da ruwa ya ji™a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login