Showing 174001 words to 177000 words out of 214217 words

Chapter 59 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

328

AA MAJ. Domin shi baya son mutum mara kunya, zai

iya sanya ™afa ya tattaka Alhassan yanzu, ya lura sarai yaron bashi da kunya duk da

cewa shi ne babban Wa a wajan Dr Abraham Win, amma ya kasa nutsuwa till now, ya

kasa ginawa kan shi kyakkyawar makoma ko aure ya kasa yi, sai son girma, da shegen

girman kai da izza, kodayake dole ya yi izza idan aka duba asali tarihi akwai jinin

sarauta a tattare da shi, haka ma izza Win bai Wauka a ™asa ba, ko wajan kakansa an

sha fama haka mahaifinsa. Yana da kishi sosai.



Alhassan bai kalli Maj ba ya cigaba da magana with Spanish language



"Ko saboda ya shiga siyasa ake son yi masa wani sharrin? Shi ya sa bani da wani

interest akan wata siyasa, shima Papi i told him ya bar wannan siyasar kawai me ya

rasa a rayuwa? Dr wannan plan Win waye? Mene tabbacin cewa shi Win jininmu ne? Wani

mutum can wagairahun yana yawo a duniya za'a ce wai jininmu ne? No no no please,

this is complicated, set up ne kawai"



Haryanzu Moh bin Alhassan yake da gajiyayyun idanunsa, da suka soma juyewa yana

ri™e kansa da kyau, da ™o™arin ganin ya bar wajan cikin kwanciyar hankali bai yi

Sarna ba, amma baya jin za su kwashe lafiya dole ya saitawa wannan Wan wahalar

nutsuwa, sai ya saka masa tsini zai nutsu ko ya yi masa ΄an uku-uku da askira. Ya

fesar da numfashi ta cikin facemask Win tare da cije bakinsa kawai. Alhassan Win ma

kallon idanun Moh yake kafin ya ce "Dr DNA test ka yi kaga ya fito as positive? Ko

ra'ayinka kawai ka faWa?" Dr ya girgiza kai ya ce "A'a"



"Kenan me ka yi?"



"Blood Winsu ya nuna matching, blood group, da genotype are the same"



"Oh! For real?" Cewar Alhassan.



Daidai nan Qasim ya ™arasu wajan shi da Jeddah, da Mimi da Soha, Mimi idanunta akan

Alhassan domin tunda ta ji kanta na sarawa ta san Alhassan ke yin wata rigimar, da

fararen idanunta cikin babban hijjabinta kawai take kallon shi, itama Jeddah

Arabian jallabiya ce a jikinta mai kyau da tsada hannunta cikin na Qasim ita kuma

Moh Win take kallo, tsaiwarsa da cikin idanunsa tana sake gasgata tunaninta a kan

shi kafin ta tausasa kalamanta ta ce "Meke faruwa tawaye? Wannan Waga muryar cikin

asibiti akan menene?"



"Gashi nan, ku kalle shi"



Ya ce yana nuna Moh. Suka juya gabaWaya suka kalli Moh ban da Mimi, Qasim ya dinga

kallon shi sai Jeddah ta ce "Mun gani, mene?"



"Suna claiming wai Wan'uwanmu ne"



"Pardon! Ban fahimta ba?"



Soha asked, tana sake kallon Moh da kyau da idanunta masu kaifi cikin nutsuwa kuma.

Alhassan bai kalle ta ba, ya yi wa Jeddah bayani komai sai ya Wora da cewa "Rainin

wayo kawai ne wannan bai san aikin shi ba" Qasim ya yi gyaran murya ya ce "Dr wanne

bincike ka yi ne? Aikinmu Waya maybe i can help you"



"Dr Qasim ba bincike na yi ba, kamannin dana gani a fuskar yaron da kuma kamannin

Alhassan shine ya saka na ce haka, da kuma yadda jinin Dr Abraham ya yi Waya dana

wannan yaron da suka zo tare da Maj" cewar dr yana nuna Alhassan da Moh da hannunsa

yana sake jaddada kamannin sosai, domin da suka shiga wajan Waukan jini Moh ya zame

fuskarsa kaWan wanda hakan ya bawa dr damar ganin kamar.



"I am sorry, wannan ba hujja bace dr, domin Ubangiji kan samar da kamannin mutum

har sau bakwai a gari, ™asa, ko unguwa wannan kaWan daga cikin girma da kaWaitar

Ubangiji, kamar yadda hadisi da fatawar malamai suka nuna haka. Baka haWa komai da

mutum ba amma jininku na blood group kan iya zuwa daidai, ™wayar halitta ce kawai

zata nuna ainahin gaskiyar da kake ™o™arin nuna mana, sai mu yi DNA test to find

out the truth ko?"



Alhassan ya ce "Ba wani DNA test da za'ayi, hatsarin Papi set up ne, kawo wannan

yaron ma set up, useless boy" ya ce yana Waga kafaWa sama.



A hargitse Moh ya yi kan Alhassan, dif dif dif zuciyarsa na buWewa cike da damuwa

da takaici, da ya san nan za'a kawo shi wallahi da bai zo ba, har cikin ran shi shi

ya ji cewa bashi da haWi da su, ko a baya bai jure wula™anci da ™as™anci ba balle

yanzu da zuciya ke ribatar shi, da yake jin shi daban a cikin sauran mutanen tabbas

shi useless ne, bashi da wani amfani ga kowa, iyayen da suka haife shi ma basa

™aunar shi balle wasu dangi daban?. Idanunsa rufe ya dam™i wuyan Alhassan ya haWa

shi da jikin bango, jikinsa na kakkarwa idanunsa na buWe tare da watsa su a fuskar

Alhassan Win, ™o™arin kwacewa Alhassan yake daga hannun Moh, amma ya kasa, duk da

training da yake yi morning and night amma ™arfin Moh a ™irjinsa ya saukar masa.

Idanunsu cikin na juna yana sake sake sha™e Alhassan da ™arfi, Qasim baya ya yi

tare da harWe hannu, AA MAJ kallon Moh kawai yake yi da tunanin cewa Muhammad. Mimi

kuma Alhassan da Moh take bi da kallo, haka kawai ta ji gabanta ya faWi, kamar

yadda zanen tattoo yake a gefen wuyan Alhassan daga sama, haka ta hango zanen

tattoo a ™irjin Moh daya buWe saboda rigar jikinsa buWaWWiya ce wasu daga cikin

kayan Alhassan ya Wakko ya saka.



acin rai da yadda zuciya ke angiza Moh ya saka ya falle Alhassan ya faWi wanwar a

™asa, ya bisa da ™afa ya danne murya a kumbure da yadda baka iya tantance sautin ta

ya ce.



"I hate you, i hate myself, i hate your family, i hate my own family"



Ya ce yana ™o™arin ciro askira sai kuma ya dakata saboda ya tuna Muhammad baya faWa

da makami ya faki idanun mutanen ya cillawa Alhassan kunama a cikin wando kamar

walkiya kuma ya tashi ya yi wata kwana cikin wata tafiya da buWawa irin babu wani

shege da ya yi saura sai shi. Da sauri Alhassan ya tashi jin wani abu na gasa masa

cizo a jikin mazantakarsa, zafi da raWaWi ya saka ya fara haWa uwar zufa amma ya

dake gudun raini daga wajan ™annensa ya bi bayan Moh da sauri cike da zafin zuciya

kuma.



"Alhassan!" Mimi ta kira shi da ™arfi.



Cak, ya tsaya bai juya ba ta ce "Idan ka bi bayansa sai ka gane baka da wayo"

magana zai yi ta yi saurin Wora hannunta a bakinta ta ce "No agreement" sai jinjina

kai ya yi gaba yana buga ™afa. Mimi ta juya kan Qasim ta ce "Kai daman ba namiji

bane ko? Kana gani ana faWa da Wan'uwanka idan anji masa rauni fa?"



Qasim ya ce "Mimi wanann faWan na majiya ™arfi ne, matata nake lallaSawa kai na

gaskiya"

"You're right dear" cewar Jeddah.



Mimi ta sake kallon AA MAJ ta ce "Aliyu ya gida? Idanunka kenan kwana da yawa?

Fatan komai lafiya?"



"Alhamd, ya mai jiki"



Ta ce "Alhamd"



Ta Wan yi shiru sai ta ce "Meke faruwa ne Aliyu? Waye wancan Win?"



AA MAJ ya shafa kai ya ce "Kamar yadda dr ya yi faWa ne, sunan yaron Muhammadu a

wajena yake zaune kuma da gaske shi jinin Sir ne halataccen Wan shi, domin na jima

da yin DNA test shi ya sa da aka ce an rasa jinin da za'a sawa YallaSai na yi

tunanin kawo Muhammad Win ko za'a dace, and thank God ya yi"



"Unbelievable!" In ji Qasim.



"Ya aka yi hakan ta faru? Jeddah bata taSa haihuwa ni kuma ga iya yaran dana haifa

nan, dr bashi da wasu matan sai mu balle na yi tunanin Wan wata ne, i trust my

husband ba zai bi matan banza ba, balle na ce garin haka aka samu Muhammad ne. Mene

yake faruwa mene gaskiyar lamarin?" Cewar Mimi tana ™o™arin faWuwa domin a gigice

take, musamman da ya ji muryar Moh wacce iri Waya ce sak data Alhassan tsananin

kiWima da tu'ajjuji ya saka ta kasa motsawa gashi yaron a tsaye yake babu alamun

tsoro tamkar Dr Abraham yana matashin saurayi, meke faruwa? Whats going on?

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, subuhanallahi! Shi kawai take maimaitawa a

zuciyarta da fili.



AA MAJ ya ce "Zan yi bayani amma ki bari Sir ya ji sau™i a bar hospital ko"



Ta jinjina kai kawai.



Qasim ya juya ya bar wajan, hankalinsa tashe abubuwa da yawa sun yi masa yawa a

zuciya ya fara rasa ta inda zai fara ina kuma zai tsaya me kuma ya kamata ya yi? AA

MAJ ya bar asibitin shima Soha ta shiga motarta ta nufi gida domin ba'a zama a

asibitin Mimi ta kasa motsawa, Jeddah kuma na jingine da jikin bango tun Wazo tsoro

da fargabar bankaWo gaskiya ne ya cika mata zuciya ya hanata kuma sukuni.



Cikin ™aramin lokaci yanar gizo ta Wauki trending akan hatsarin Dr Abraham Denial

David Wan takarar Wan majalissar tarayya a ™ar™ashin jam'iyyar NNY New Nigerian

Youth.



*

A can federal investigation department. Muhammad na zaune idanunsa a ™asa jikinsa

ya yi jina-jina da jini yadda kwana biyu suka tisa shi a gaba wajan faWin dole sai

ya amsa cewa shi ne Scorpion kuma ya faWi dalilinsa na kashe mutanen da yake

kashewa, mene ya saka yanzu yake harin kashe ΄an siyasa hon MaWatai da Eng Ali

wali?. Ya faWi komai yadda za su sassauta masa idan har akwai gaskiya akan abin da

yake yi, idan babu kuma za su kashe shi nan take ne ko su yi masa allura ya je can

ya ™arata sannu a hankali zai haukace. Dig Johar na tsaye ya ce



"Scorpion kenan" ya ce yana jan kujera ya zauna ya girgiza kai ya ce



"Za ka yi magana kai sai na saka an cire maka yatsa guda Waya ne?"



A hankali ya Wago kan shi, cikin kwanakin da ya yi har ya fara fita hayyacinsa yana

neman gazawa amma ya daure da ™yar numfashinsa ke fita saboda wahala ga wani

zazzaSi da ya yi mai zafin gaske kwana biyu, baya iya cin abincin wajan ya saba da

abinci mai daWi, kwanciya a makeken gado, ga ac komai a wadace. Ya ja numfashi mai

zafi ya fesar kafin ya ce "Za ka iya faWa mini mutane nawa na kashe?"



"Uhm ka kashe Alhaji Sadu™u ka kashe Alhaji Lawwalli da wani Alhaji LamiWo kuma

kana shirin kashe MaWatai da Eng Ali wali"



Muhammad ya dinga kallon Dig Johar, yana tuna maganar tsohuwa Abbasa data zo Wazo

take faWa masa sai ya ce "Mene aikin su?"



"Ina ruwanmu da sanin aikin su? Mu jami'ai ne masu kare hak™in rayukan mutane da

dukiyoyinsu kuma su Win manya ne su a ™asar nan da jihar, haifaffun ΄an ™asa

Nigeria ne da cibiya Kano, suna da hannun jari a FS WORLD INVESTMENT"



Wani killer smile Muhammad ya jefawa Dig Johar ya ce "Ka je ka tambayi Hon MaWatai

da Eng Ali wali, ina ne asalin mahaifarsu? Daga ina suke, a ina aka binne

cibiyarsu"



"Silly questions! Kowa ya san ΄an Kano ne su wanann a zahiri yake"



Muhammad ya ce "Sai yanzu na tabbatar Fcid basu iya aikinsu ba, ko suma dai cin

hanci ake basu? Daga taskar su MaWatai Win?"



"Be careful yaro" Dig Johar ya ce yana zaro bindiga tare da saita kan Muhammad. Sai

Muhammad ya ™ya™yace da dariya, sai ya Wauki abin kamar yana playing game ne, yana

son funny abu yana bashi nishaWi bayan ya gama dariya ya ce



"Su Win duka Bafullatanai ne, ka je ka tambaye su mene dongantakar su da garin

RANO, sai ka dawo na baka amsar tambayar da kake mini"



Yana faWin hakan ya tsuke bakinsa, Dig Johar ya dinga magana amma ya yi shiru suka

dinga dukan Muhammad har suka karya masa hannu nan take suka sumar da shi, da sauri

Dig Johar ya fice daga cikin Wakin yana shiga motarsa ran shi Saci saboda wahala

kawai yaron ke bashi, gashi daga sama har yanzu an dagatar dasu daga kashe

Scorpion.



The following days.

Sama-sama Muhammad ya ji ana matse hannunsa, cikin sauri ya buWe kumburarrun

idanunsa da sukai masa jajur idanunsa ya sauka akan tsohuwa Abbasa da kuma Moh dake

zaune fuska kame, ya yun™ura ya mi™e zaune sai yaga tuni ta gyara masa karayar

hannunsa amma ya kasa tsohuwa Abbasa ta ce "Na ji komai, duk abin da za su ce ka yi

shiru har sai na baka damar magana ka ji ko? Mu yi ™o™arin ka fita cikin salin alin

kuma kamfani ya dawo hannun Mutallab ka ji?"



Ya jinjina mata kai.



Sai ta juya kan Moh da idanunsa ke gefe Waya ta ce "Za ka je can Fs world, matsayin

Muhammad tunda Manager ta san Muhammad a tare da mijinta, zaka je matsayin taimaka

mata ka faWa mata cewa Hon MaWatai shine Alhaji BoWejo dake cikin jerin mutanen da

suke da hannun jari a kamfanin, kuma ta yi ™o™arin gano asalin mai kamfanin sai ka

yi amfani da wannan damar wajan Wakko photon mutane biyar Win dana faWa maka, ka

bincika mana asalin su"



"Me ya sa kike so dole a amshi kamfanin?" Moh ya ce yana zare ido



"Dole zan faWa muku musamman kai, amma akwai lokaci kaWan da abin da nake jira, ya

zama dole mu kawo ™arshen abin nan cikin wannan lokacin kun ji?" Suka yi shiru

dukkansu kowanne akwai abin da yake tunani, Moh tunaninsa naga rikitaccen al'amarin

can daya baro, ya san cewa gaskiyar abin da Muhammad yake neman sani ce idanu rufe,

amma shi kansa ™ullin ya yi masa wahalar kuncewa, muryar Muhammad iri Waya data

Kimiyya, shi kuma kamarsa Waya da Muhammad da Alhassan, again muryarsa Waya da

Alhassan. Ya san cewa Maj Aliyu tunaninsa Muhammad ne shi, yanzu idan aka ce za'ayi

gwajin jini ya zai yi?"



Gyaran murya ya yi.



Muhammad ya ce "Baka da gaskiya"



Ya sake gyara muryar yana tunanin me zai ce domin maganar ta yi masa tsayi sosai

sai ya ce "Iyayenka na raye" da rashin fahimta Muhammad ya ce "Iyayen wa?" Da yatsa

Moh ya nuna Muhammad. Sai Muhammad ya yi murmushi ya ce "Ai sai iyayen mutum sun

mutu ake kai shi gidan marayu, iyayena basa duniya"



"Ok" kawai Moh ya ce.



Muhammad ya juya gefe yana cewa "Amma me ya sa ka ce haka?" Sai ya ji shiru babu

amsa, ya sake cewa "akwai wani abu daya faru ne?" Nan ma shiru babu amsa yana

juyuwa yaga wayam, babu Moh babu tsohuwa Abbasa a wajan ya lumshe idanunsa da suka

cika da hawaye, shi bashi da rabon ganin iyayensa a duniya haka ™addara ta wanzar

da rayuwarsa kuma ya amsa ya san cewa ba zai taSa mutuwa ba sai lokacin da Ubangiji

ya iyakance masa na rayuwa a duniya.



*

A gidan Malam Abdullahi yau Ammo tun safe bata fito daga cikin Waki ba, ko motsinta

ba'a ji. Malam ne ya shigo yana sababi hannunsa ri™e da butar da ya yi alwalar

sallar asar tun Wazo. Ya dubi murhu a bushe babu komai sai ya nufi Wakin Mama

Zaituna ya Waga labule ya ce.



"Yau babu abin da aka samu ne? Ba abin da za mu sawa cikinmu?"



Zaituna dake juya kwaki a kofi ta saka masa hashfatin data amso bashin na ashirin a

ma™ota ta cira kai ta kalli Malam kafin ta ce "Meka kawo balle mu Wora?" Ta ce tana

Wauke kai kanta tare da mi™awa Zaituna kwakin gabanta ta ce



"Sha, sai ki Wora da ruwa"



Malam ya ce "Ba shakka, sai na kawo za'a Wora? Duk mene amfanin yaran dana tara da

ba za su je su nemo ba? Kai Allah wadaran naka ya lalace ga yara mata can nata

neman kai suna taimakawa iyaye amma nawa yaran basa neman albarka, kai Allah

wadarai ni Abdullahi ina ganin tijararriyar rayuwa mara albarka"



"A'a,kul! Kar ka fara kar ka soma yarana duka mata ne kar ka ja musu jarfa da

wannan bakin naka na shiga uku, wallahi ba zan Wauka ba

idan kana ganin ka yi wa Wanka baki ya bi duniya ni daidai nake da zamaninka

wallahi, hakkin waye ya fita ya kawo a Wora kowa ya ci? A wacce aya ko hadisi aka

miji ya tan™washe ™afafuwa yaransa mata su fita su nema masa? Ba burinka auri saki

ba? Burinka tara yara babu tarbiyya babu kulawa banda Ubangiji ya rufa mana asiri

ai da duka yaran ne zasu lalace mu shiga uku" Mama Zaituna ta dinga sababi ta ce

"Ashe shi ya sa ake cewa ka yarda ta faWar malam amma kar ka yadda da abin da yake

aikatawa wallahi dai malam ka salala makaronin asara".



Carbi ya Wakko ya zai cauWa mata ta yi saurin matsawa gefe. Ya kalli Saudat dake

can gefe guda ta takure cikin hijjabi ya ce.



"Saudala ΄ar baba me zan samu"



Da kumburarrun idanunta take kallon mahaifin nata, bata ce komai ba ta ciro Wari

biyu ta bashi, ya yi caraf ya amsa ya ce "Yawwa ΄ar baba" bai tambayi ina ta samu

kuWin ba, tunda ba sana'a take yi ba, haka kuma bai tambayi mene dalilin kumburin

idanunta ba ya baza riga ya fice daga cikin Wakin. Saudat ta mayar da kanta ™asa ta

ci-gaba da kuka a hankali mai cin zuciya. Mama Zaituna ta ce "Saudat kukan nan ya

fara damuna, na ce me aka yi miki kullum kina cewa babu komai, kukan yau daban na

gobe daban, idan zama da yunwa ne idan da sabo ai kun saba" a hankali Saudat ta ce



"Mama babu inda za ki nemo mini aikatau ne? Ko wanki ne ko shara da wanke-wanke ana

biyana?"



"Cab, Saudat shi kan shi wannan ai sai mutum yana da hanya komai na rayuwar nan sai

da sanayya fa, da ina da hanyar samu da tuni na nema"



Mi™ewa Saudat ta yi, ba tare da ta ce komai ba ta nufi waje tana goge idanunta

zuciyarta na mata zafi.



Ammo bata ji shigowar Malam ba, sai ganinsa ta yi kawai a kanta, sai ta yi sauri ta

Soye abin hannunta ya dube ta ya ce "Na ce miki aure zan yi ko? Idan kin girka wani

abu kuma ki zuba mini kin ji?" Bata kula shi ba ta bawa banza ajjiyarsa. Ya daka

mata tsawa ya ce "Ba dake nake ba? Daman kin fara isata wallahi zunubinki ya ja

mana komai, da halin muke ciki"



Ya yi ™wafa ya ce "Daman saura igiya biyu na aurena da yake kan ki, zan tsinke

sauran ki fita ki yi naki wajan, kin san Allah ne gatanki a duniya sai ni Malam

Abdullahi, ba ki da inda ya shige gidana zama dani dole"



"Idan ka sake ni sai me?" Ta ce tana mi™ewa tsaye, idanunta yayo waje tana jifansa

da wani irin hargitsatstsen kallo, sai gabansa ya faWi saboda abin da ya fara

hangowa a cikin idanunta, a hankali tausayinsa yake warware daga cikin idanunta,

tsana ta maye gurbin so da tausayin da take nuna masa tsayin shekaru, dukkan wani

hijabin kunyar dake tsakaninsa da ita ya kau daga cikin idanunta, wannan

kyautatawar babu, wannan tausayin babu, wannan biyayya da alkunyar babu, wannan

soyayyar da mace kewa mijinta gabaWaya ya kau daga cikin idanunta. Bugawar da

zuciyarta take yi ta cikin ™irjinta a dalilin malam babu, soyayyar da ta yi mata

™atutu da ™awanya a zuciya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login