Showing 42001 words to 45000 words out of 214217 words

Chapter 15 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

100

a kurSata musu rayuwa a ™arshe kuma ko gidan yari yaro ya tafi wallahi sai dai iyayensa su yi fafutuka duk da cewa har da laifin wasu iyayen a lalacewar yaran, matasa ku haWa ™ungiya da za ku dinga taimakon juna kar ku yadda da mulkin"

"kama karya kuna kallon shekaru huWu da suka shige yadda zaSe ya kasance"""

"""Professor Abdu Marafa kenan a yayin da yake bawa matasa shawara akan su mi™e tsaye domin"

"™watuwa jiha ΄an'cinta. Professor mai ya sa duk maganar da zaka yi akan matasa ne? Da batun shaye- shaye ko daba?"" Daddy ya rantse idanunsa yana jin zuciyarsa na yi masa zafi can ya ce"

"""Šan jarida kenan baki abin magana, saboda matasa sune yau, sune gobe haka jibi matasa sune cigaban"

"™asan idan har aka tsaya musu aka fitar da iri mai kyau, shaye-shaye kuma. ,"" sai kawai ya yi shiru."

"Yakasai ya ce ""GabaWaya abin da zamu iya naWa kenan a wannan satin, zamu cigaba da bibiyar professor"

Abdu Marafa domin ganin ha™ar tasa zata cimma ruwa ko yaya ne? Ni Khalid A Yakasai nake cewa a huta

"lafiya"""

****

Numfashi Mutallab ke fitarwa a hankali jikinsa duk yanka saboda faWan da suka yi da ΄an cikin gari bai

"san adadin mutanen daya sara ya fitarwa da jini ba, bashi da tabbacin ko bai yi kisa bama rabin fuskarsa duk yanka ne wani wajan har ya zame masa tabo. Goje shima cikinsa rauni ne da ™yar yake fidda numfashi a hankali ya ce ""Sun kashe Darma fa, ni ban Wauka haka zuwa kamfel Win yake ba, wallahi sun"

"kashe Darma na yi ™o™arin kai masa Wauki amma ta kai nake"""

"""Goje"""

"""Na'am, Sarki"""

"""Nemi maSoya"" ya ce ""Idan na Soye kai fa? Naga ba zaka iya tashi ba gwara ni ma kai ma da tuni sun kai"

"ka kushewa, gashi wannan Wan jakar Mangal ban san inda yake ba, balle a jira Ali wali a faWa masa koda taimakon da zai mana"""

"""Wai baka jina idan ba ™iyama kake shirin zuwa ba ka tashi ka face Goje"" da sauri Goje ya mi™e ya yi"

"kwana saboda ™arar motar kwalawa da ya ji, Moh ya saka hannunsa a aljihu ya danna laya tuni ya Sace a wajan."

Abbasa ta dinga kallon Mutallab kamar baya numfashi ta girgiza kawai ta kalli mai yi masa treatment Win

"bayan ya gama ya mi™e ta ce ""Sannu da ™o™ari"" ya jinjina mata kai ya fice kawai. Ta yi shiru tana sake kallon Šan'malam."

"Kamar yadda daddy ya bu™ata Safiyyerh ta tare cikin part guda da yake gidan daga can baya, ita dai da to"

"kawai take binsa sai kuma idanu ta yarda ba zai zaSa mata abin da bai dace da rayuwarta ba, ta amince zata zauna da Captain Aliyu zata koyi son shi. Cikin sauri yake gudanar da komai kamar mai tsoran wani abu. A harabar gidan Aliyu na tsaye yana kallon Awais da yake cewa ""Yaya ban gane tambayar da kake"

"mini ba"""

"""Ya sunanka ma?"""

"Da mamaki Awais ya ce ""Ikon Allah Yaya ni fa ™aninka ne tsayin shekaru baka san sunana ba?"" Aliyu ya"

"haWe fuska ba wasa ya ce ""Kuma dole akai na haddace, seriously bana iya tunawa"""

"""To kai ne Baba captain Aliyu sai Junaid sai Dr Hash sai ni Awais sai Maama"" ""Ok, shi likitan wanne allura"

"ya ke yi mata ban damu na san ba a baya yanzu ina so"""

"""Wai Dr Hash da ya kewa Fiyya? Ban sani ba gaskiya Yaya why not ka tambaye shi?"" Wata tsawa ya"

"dakawa Awais yana cewa ""Get lost mumu"" fita ya yi daga cikin gidan gabaWaya."

Har Waya saura Safiyyerh na kwance a bedroom ta yi shiru tana jin ciwon na yi mata zafi ta yi kuka sosai

"na rashin sanin dalili har bacci ya Wauke ta. Cikin bacci ta ji an buWe ™ofar an shigo ta yi saurin rufe idanu yana sanye da kayan bacci farare ya ™arasu ya duba magungunan yaga ko Waya bata sha ba, ya ™arasa bakin gadon ya zauna shi gabadaya ya manta cikakken sunanta na gaskiya rashin sanin ne zai ce kawai ya saka hannu ya janyo ™afafuwanta zuwa ™asa ta matso dab da shi da sauri ta buWe idanu, suna haWa idanu"

ta tura baki tana juya fuska

"""Zan saka bindiga na harbe ki a iska kina juyawa"" ta kalle shi ta ce ""To yaya ciwona ka fama mini"" kallon"

"da yake mata ya saka ta mi™e zaune ""kin accepting auren?"" Ta jinjina kai ta ce ""Na yi kamar yadda ka yi na san daddy yana da nasa dalilin damuwata Waya na rashin sanin gaskiyar ni ce ΄ar daddy ko kai, amma aure tun kafin na zo duniya Allah Ya rubuta wanda zai zamo miji gare ni ina da sani daidai gwargwado"

"zan zauna ™ar™ashinka duk da baka so na, ko kana so na?"" Ya girgiza mata kai alamar"

"""A'a"""

"""Ni ma,sai mu koyi son juna"" ya kalleta kawai sai ya ce ""Muga ciwon"" ""Yaya a wajan ™irjina ciwon yake"

"fa"" da rashin fahimta ya kalli ™irjin ya kalleta kuma ya nisa ya ce ""Kuma mene a ™irjin?"" Ya faWa yana yaye rigar."

WE'LL SOON END OF THE FREE PAGES. Ku hanzarta biyan 500 domin karanta Mutallab posting za mu

"babu Sata lokacin ba lallai ku fahimta a yanzu wanda suka shiga paid group sune da batu ko rabin book 1 babu shiga ba. Tsakiyar labarin akwai muke, mene ya faru a farko me zai faru tsakiya ba zaku taSa sani"

ba ko a sashe.

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385

"[10/21, 2:10 PM] Nanameera: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*"

Page 12

*Bright pens..2nd batch*

"Hannunsa ta cire da sauri ta ce ""ciwon fa a wajan ™irjin yake yaya"" da mamaki Captain ya kalleta ya kalli"

"™irjin, da gaske bai san mene matsalarta da hakan ba. Ya Wauki lokaci kafin ya ce ""kuma mene special a"

"™irjin?"""

"""Baka sani ba?"" Fiyya ta bu™aci jin amsa ganin har lokacin kallon ta yake da alama processing"

"™wa™walwarsa take yi shi dai ya san wajan da aka caka mata wu™ar kawai zai gani. Bai sake cewa komai ya mi™e tsaye ya nufi fita, Fiyya ta bisa da idanu tana jinjina rainin wayon Captain yana abu kamar baya fahimta. Ta yi shiru bayan fitar tasa, ta Wan jingina da jikin gadon thinking me ya sa abubuwa suke juyawa tare da faruwa ne? Ba wani tsanar Captain ne a zuciyarta sosai ba, kawai yadda yake abubuwansa ke ™ular da ita amma kaf yayyanta tana matu™ar so da ™aunar su. Damuwar bai shige dalilin"

"daddy na aura mata Captain ba, bayan shi blood brother Winta ne. Yanzu ita ce ba jinin daddy ba ko Aliyu?"

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!

"Da sauri ta ri™e ™irjinta jin zuciyarta na harbawa, duk yadda take ™o™arin ko a cikin bacci ta sake ganin"

"gilmar reflection Win shi ta gagara, ko sautin muryar tasa ma ta mata sai kuma tunanin mahaukacin daya"

caka mata wu™a ya faWo cikin ranta wai shi Mutallab? Who is he?

"""Who is he?"""

"Muryarta ta sauka a tsakar kanta tana nanata mata tambayar da zuciyarta ta yi mata a fili. ""To ya Wauke"

"ni ya yi mini me? Safiyyerh Abdu Marafa ai ba sa'ar yara bace, bata zama teddy ba, the whole manager anya ya san me yake ce mini? Ba sai ya sake ganin ko inuwar fiyya ba balle ya aiwatar da abin da ya yi niyya a kaina, aikin banza aikin wofi don ma dai ban san ya zaro wu™ar bane zuwa gaba Captain zan"

"lallaSa ya ara mini bindigarsa problem solved"""

Ita kaWai take ta yin mita ta zubawa madubi idanu bayan ta mi™e tsaye. Wanka ta yi tare da alwala bayan

"ta idar da sallah ta Wauki skin products mai kyau dake sa fatarta laushi ta yi ta ™yalli, tana son amfani da kayan Aisha s bayero skin care nd herbal medice, ta Wauki riga mara nauyi saboda ciwon jikin nata. Kasa bacci ta yi ta Wauki system Winta ta fara dannawa hannunta ri™e da ruwan zafi ta jima suna tattaunawa da Md da Secretary ta email kafin ta rufe system ta yi addu'ar bacci ta kwanta sai dai ciwon ya dameta"

da zafi har zazzaSi ya saka ta.

"Washegari da ™yar ta yi sallar asuba don bata yarda ta shige ta, ta rufe jikinta da duvet ta girgiza kai da"

"™yar baccin ya sake Wauke ta. Har 12 bata fito ba, sanin abin da ya faru da ita ya saka ba'a nemi ba'asin rashin zuwan nata kamfani ba."

"Wajejen ™arfe biyu ta buWe idanunta dalilin ™amshin da ta ji da kuma goshinta da ake murzawa a hankali,"

ta juya ta kalle shi taga waya ya ke yi muryarsa ™asa tana jin yadda yake magana one by one jin ana

"kallon shi cikin sauri ya ce ""i will call you later"""

"Ya juya suka haWa ido a hankali ta ce ""Ina yini?"" Ya yi mata shiru yana kallon kanta da sauri itama ta kalla"

"sai yanzu ta lura kan nata yana cinyarsa ne shi kuma hannunsa na gefen fuskarta ""Waga ni"""

"""Yaya bani lafiya fa"" ya harareta kawai ya yi shiru shima ya ji zazzaSin ta juya masa baya tana sauke"

kanta idanunta rufe zafin zazzaSin na ™aruwa ji tayi ya Wago ta zaune kamar wacce zai zaunar a cinyarsa

"ya faki idanunta ya dam™e gefen cikinta ta yi ™ara tana ri™e shi ""Ki dai na yi mini sauti haka, za ki je"

"zaman barrack lazy"" ta haWe fuska tana ji yana taSa cikinta yaga wajan ciwon na jini ya saka hannu ya"

shafi ciwon ya taSo jinin da hannu can ya mi™e yana juyawa.

"""Captain jini wajan yake yi ka fama mini na shiga uku"" idan ba kuskuren ji ta yi ba, muryarsa ta ji ya furta"

"""Allah Ya ™ara"""

Cikin dare ne yana tsaye ya fito daga cikin motarsa sanye da manyan kaya na alfarma da fuskarsa rufe da

"facemask ya dubi yaran da suke gabansa ya ce ""Ina bu™atar aiki cikin gaggawa bana son wani mistake"

"idan aka samu akasi ina cikin taraddi, kuna kallo abu ya taho lokacin na neman cimmana"" Ya buWe idanu yana sake dudduba inda yake tsaye gani yake kamar ana ganinsa za kuma a iya gane wanene shi."

"""Mai gida wanne kalar aiki ne ya fito da kai cikin duhuwar nan, faWa taka cikawa tamu sai da kai iya wuya"

"ba wani shege a baya wallahi"" ya Wan yi murmushin jin daWi yana kallon mai maganar da kana ganin shi zaka san a buge yake cikin maye kamar kullum"

"""Idanun mutane nake so, maza uku mata uku"" ya ce yana kallon wanda yake faWawa maganar ganin"

"yadda ya yi shiru kamar dai ban fahimta ba. ""Aiki ja idanun bama na mutum Waya ba? Akwai kuskure fa"""

"""Yanzu akwai wani aiki da zan iya sakawa ka yi mini da zai fi ™arfinka? Kai Win amintacce nane na kuma"

"yarda da ™warewarka ina jin daWin business da kai wallahi"" ya zaro kuWi masu yawan gaske ya mi™a masa, ya sake zaro wata ™waya kala daban-daban masu kyan gaske da tsada kana gani kasan manya ne ke shan irin ta. ""Ka fara ri™e wannan kuWin nasan kana bu™atar caji a kanka kafi yin aiki yadda ya kamata, idan ka kammala ka sanar mini zan faWa maka inda zaka ajjiye ko?"". ""Ka yi ™arko irin na dabino sai da kai wallahi yau zam dani, ko kan mutum ka ce na kawo maka a yadda ™wayar nan ke buWe mini tunani kawowa zan, ba ™aramin ilimi ne dani ba da tuni fa ni zan yi ministan kuWi nace na fasa, kaf ™asar waye bai sanni ba don uwar mutum"" sambatu kawai yake na maye ya bugu ™arshen buguwa, shi mutumin dariya kawai yake basa hakan kuma na yi masa daWi ainun. Mota ya shiga ya bar wajan shi kuma ya gangara ya shiga lungun titin da suke. Tunda ya tafi ya zauna cikin yan'uwansa mashaya yake tunanin ta ina zai fara? Ina zai samu mutane har ya ™wa™wule idanunsu hankali kwance? Ya yi shiru yana kallon sama yana ta furzar"

da iska mai Wauke da warin sholi dana bakin gabaWaya.

*****

Mutallab ya tan™washe ™afafuwansa kamar wani sarki ya kuma Wora hannunsa saman cinyarsa cikin

"kowacce ™afa, kallon Abbasa yake tun Wazo take magana ya™i cewa komai ko tari kuma bai yi ba, raunukan jikinsa ya kame sai saura, ido biyu za ka yi da shi ba zaka ™ara marmarin kallon nasa ba, babu rahama a fuskarsa nan zaka Wauka tunda Ammo ta kawo shi duniya bai taSa yin murmushi ba, ko haWa"

hanya da inda fara'a take.

"""Kalli nan"""

"Ya dubi abin da take nuna masa, zanen kamfanin ne da photon jariran sai kuma kalmar A.M.A ""Da fari"

"mu fara gano ma'anar kalmar A.M.A, photon jariran kuma mai sau™i ne ana nuna maka har jarirai da aka haifa yau ana siyar da shi a kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, abu biyu ne wanda dole za ka yi ko kusan ukun, da fari sato ita wannan yarinyar ta yiwu a samu wani haske tattare da ita, na biyu kasan yadda duk ka yi ka mallake wannan kamfanin cikin sau™i, na uku. ,"" sai kuma ta yi shiru ta dinga"

kallon Moh ciki da bai

"""Waye Mutallab, waye kai, dole ka faWa mini asalin waye kai kana ji na?"""

"""To na ha™ura"""

"Ya mi™e tsaye a hankali a lokacin ras yake sai abubuwan da sukai masa tsaye a zuciya da ma™oshi ""Dole"

"na san waye kai, ko ka faWa mini ko ba ka faWa ba, abu na uku sai ranar da asalin naka ya zo kunnuwana zan furta maka shi"" bai dai yi magana ba, hannunsa zube cikin alijun kayan da Abbasa ta basa ya sauya da ™yar yafi ™arfin minti ashirin a tsayen yana harhaWa kalmomin abin da zai ce mata ransa duk a jagole."

"""Lalacewar Moh bai kai ya sato yarinya ba"""

"""Kuma dole a yi hakan fa"""

"Ya yi waje abinsa yana yana ™o™arin ficewa daga cikin bukkar ta ce ""Baka da lokaci fa Mutallab, kuma"

"baka da ikon taSa ta a waje idan ba kana shirin komawa gidan yari bane, kasan yadda za ka yi dai wish you all the Mutallab"""

"Bai ™ara bi ta kanta ba, ya dinga Wora ™afafuwansa a ™asa kamar mai tsoron taka ™asa sai haWe fuska yake"

"yana kwaSewa duniyar ya ji ta yi maza zafi ta ko'ina, ya rasa ina zai je me kuma zai yi sai Waga yatsun ™afarsa yake wanda suke zara-zara matar nan Abbasa ta fara takura masa ko waye ya ce ta yi masa gyaran farce? Yama a ka yi ta samu mai yin aski ya wani kwashe masa suma? Bakin bishiya ya samu ya zauna ya sunkuyar da kansa ™asa, zufa ta shiga tsattsafo masa ta tsakiyar goshi ya sa yatsa Waya yana gogewa ya shafa jikinsa ba kayan garawa ko Waya yana bu™atar fita daga yanayin da yake ciki, baya son"

tunawa ko da wasa.

"_ One day i will leave you, duk son nan da nake maka _"

"Ya ji saukar muryarta a kansa ta sauka har ™asan zuciyarsa a Wan lumshe idanunsa da ya yi, ya juya zuwa"

"gefe sai yake ganin bidiyon abin da ya faru bayan kammala assembly, at that time yana can baya zaune ya yi shiru yana kallon students bai san da zuwanta ba sai ganinta ya yi ta baya kamar zata shige jikinsa ya fiddo manyan idanunsa waje yana mi™ewa tsaye hannunsa Waya zube a aljihu ya dinga kallon ta da"

"™yar ya furta ""And what is this Safiyyerh?"""

"""Bestie shi ake cewa love mana"" ta langwaSar da kai gefe yana sake kallon yaluwar fuskarta kamar"

"zabiya. ""To iskanci za ki mini?"""

"""Iskanci kuma bestie? Me ya sa kake haka ne, son ka kawai nake yi fa why are you doing this to me? Kai"

"ba'a gane maka sam? Ko murmushin masoya ne ka dinga yi mini mana, bafa ni na Worawa kai na son ka ba"" idanunta ya cika da waye tana jin zuciyarta na yi mata zafi bata ganin komai a idanunta sai fuskar Mutallab."

"""A love? Shine za a yi wa mutum fyaWe a soyayyar??"" Ta buWe idanu tana rufe baki jikinta har rawa yake"

"tana jin kamar ta idda abin da zuriyarta ke umartar ta ""To ka yi ha™uri idan dai na mutu ka huta, kuma idan baka zo gidanmu yau ba Allah a wajan Ammo zan kwana"" fuskar nan a Waure ya ja sirirn tsaki ya shige cikin class kafin ya ™arasa ya ™ara jiyo ta a bayansa tana sake yun™urin ri™e shi da sauri ta juya sai"

kuma ta Wauki school bag Winta ta fice daga makarantar tana kuka.

"*** ""i missed the hug"" ya furta ™asan zuciyarsa lokacin da bidiyon abin ya Wauke daga kusa da shi, ya yi"

shiru yana tunani har yamma ta yi lis bashi da niyyar tashi daga wajan baya son shiga cikin jama'a yana jin nan Win shine daidai da ina ya kamata ya Soyewa kwalawa. He feels uncomfortable a cikin jama'a haka nan.

Safiyyerh na zaune bayan ta dawo daga kamfani ko Waki bata shiga ba idan ta tuna yadda Hon MaWatai

"ya sake matsa mata akan hannun jarin da yake son sawa a FS WORLD INVESTMENT COMPANY sai ranta ya sake Saci, duk dukiyar da Ubangiji Ya bashi bai gode Allah ba, mutane nawa ne a wannan duniyar da basa ci, idan anci na safe ana fargabar na rana, idan na rana ya samu dare kuma sai dai a yi salatin Annabi a sha ruwa a kwanta, masifar rayuwa ta yi wa talaka dirar mikiya, yunwa na neman illata su ga lalura ga rashin aikin yi? Amma hon MaWatai shi dukiya yake nema idanu rufe ΄an siyasa da yawa kansu kawai suka sani suke ginawa, mene amfanin talaka ya je ya yi zaSen? GabaWaya sabgogin dimokuraWiyya ya lalace son zuciya kowa yake bi. Ta yi tsaki tana jin ko zata rasa kujerar Manager Win ba zata taSa bari"

Hon MaWatai ya saka hannu a kamfanin ba.

"Mi™ewa ta yi ta nufi bedroom bata Wauki wani lokaci ba ta fito sanye da wando da riga,wandon iya cinya"

"kanta ko Wan kwali babu da mamaki take kallon Captain ganin ya Wora ™afa Waya kan Waya yana danna mata system ga wayarta a hannunsa kafin ta ™arasu ya kashe system Win ya ajjiye har wayar. ""Yaya me kake nema a system Wita kuma?"" Ya yi mata shiru ta zauna kawai tana buWewa bata sake kallon shi ba, ta shiga duba dukkan ayyukan da aka fitar yau da sauri ta kira accouter da number da take amfani da shi na"

kamfanin tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login