Showing 105001 words to 108000 words out of 214217 words

Chapter 36 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

81

kamar baya fahimta. Ta yi shiru bayan fitar tasa, ta Wan jingina da jikin gadon thinking me ya sa abubuwa suke juyawa tare da faruwa ne? Ba wani tsanar Captain ne a zuciyarta sosai ba, kawai yadda yake abubuwansa ke ™ular da ita amma kaf yayyanta tana matu™ar so da ™aunar su. Damuwar bai shige dalilin"

"daddy na aura mata Captain ba, bayan shi blood brother Winta ne. Yanzu ita ce ba jinin daddy ba ko Aliyu?"

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!

"Da sauri ta ri™e ™irjinta jin zuciyarta na harbawa, duk yadda take ™o™arin ko a cikin bacci ta sake ganin"

"gilmar reflection Win shi ta gagara, ko sautin muryar tasa ma ta mata sai kuma tunanin mahaukacin daya"

caka mata wu™a ya faWo cikin ranta wai shi Mutallab? Who is he?

"""Who is he?"""

"Muryarta ta sauka a tsakar kanta tana nanata mata tambayar da zuciyarta ta yi mata a fili. ""To ya Wauke"

"ni ya yi mini me? Safiyyerh Abdu Marafa ai ba sa'ar yara bace, bata zama teddy ba, the whole manager anya ya san me yake ce mini? Ba sai ya sake ganin ko inuwar fiyya ba balle ya aiwatar da abin da ya yi niyya a kaina, aikin banza aikin wofi don ma dai ban san ya zaro wu™ar bane zuwa gaba Captain zan"

"lallaSa ya ara mini bindigarsa problem solved"""

Ita kaWai take ta yin mita ta zubawa madubi idanu bayan ta mi™e tsaye. Wanka ta yi tare da alwala bayan

"ta idar da sallah ta Wauki skin products mai kyau dake sa fatarta laushi ta yi ta ™yalli, tana son amfani da kayan Aisha s bayero skin care nd herbal medice, ta Wauki riga mara nauyi saboda ciwon jikin nata. Kasa bacci ta yi ta Wauki system Winta ta fara dannawa hannunta ri™e da ruwan zafi ta jima suna tattaunawa da Md da Secretary ta email kafin ta rufe system ta yi addu'ar bacci ta kwanta sai dai ciwon ya dameta"

da zafi har zazzaSi ya saka ta.

"Washegari da ™yar ta yi sallar asuba don bata yarda ta shige ta, ta rufe jikinta da duvet ta girgiza kai da"

"™yar baccin ya sake Wauke ta. Har 12 bata fito ba, sanin abin da ya faru da ita ya saka ba'a nemi ba'asin rashin zuwan nata kamfani ba."

"Wajejen ™arfe biyu ta buWe idanunta dalilin ™amshin da ta ji da kuma goshinta da ake murzawa a hankali,"

ta juya ta kalle shi taga waya ya ke yi muryarsa ™asa tana jin yadda yake magana one by one jin ana

"kallon shi cikin sauri ya ce ""i will call you later"""

"Ya juya suka haWa ido a hankali ta ce ""Ina yini?"" Ya yi mata shiru yana kallon kanta da sauri itama ta kalla"

"sai yanzu ta lura kan nata yana cinyarsa ne shi kuma hannunsa na gefen fuskarta ""Waga ni"""

"""Yaya bani lafiya fa"" ya harareta kawai ya yi shiru shima ya ji zazzaSin ta juya masa baya tana sauke"

kanta idanunta rufe zafin zazzaSin na ™aruwa ji tayi ya Wago ta zaune kamar wacce zai zaunar a cinyarsa

"ya faki idanunta ya dam™e gefen cikinta ta yi ™ara tana ri™e shi ""Ki dai na yi mini sauti haka, za ki je"

"zaman barrack lazy"" ta haWe fuska tana ji yana taSa cikinta yaga wajan ciwon na jini ya saka hannu ya"

shafi ciwon ya taSo jinin da hannu can ya mi™e yana juyawa.

"""Captain jini wajan yake yi ka fama mini na shiga uku"" idan ba kuskuren ji ta yi ba, muryarsa ta ji ya furta"

"""Allah Ya ™ara"""

Cikin dare ne yana tsaye ya fito daga cikin motarsa sanye da manyan kaya na alfarma da fuskarsa rufe da

"facemask ya dubi yaran da suke gabansa ya ce ""Ina bu™atar aiki cikin gaggawa bana son wani mistake"

"idan aka samu akasi ina cikin taraddi, kuna kallo abu ya taho lokacin na neman cimmana"" Ya buWe idanu yana sake dudduba inda yake tsaye gani yake kamar ana ganinsa za kuma a iya gane wanene shi."

"""Mai gida wanne kalar aiki ne ya fito da kai cikin duhuwar nan, faWa taka cikawa tamu sai da kai iya wuya"

"ba wani shege a baya wallahi"" ya Wan yi murmushin jin daWi yana kallon mai maganar da kana ganin shi zaka san a buge yake cikin maye kamar kullum"

"""Idanun mutane nake so, maza uku mata uku"" ya ce yana kallon wanda yake faWawa maganar ganin"

"yadda ya yi shiru kamar dai ban fahimta ba. ""Aiki ja idanun bama na mutum Waya ba? Akwai kuskure fa"""

"""Yanzu akwai wani aiki da zan iya sakawa ka yi mini da zai fi ™arfinka? Kai Win amintacce nane na kuma"

"yarda da ™warewarka ina jin daWin business da kai wallahi"" ya zaro kuWi masu yawan gaske ya mi™a masa, ya sake zaro wata ™waya kala daban-daban masu kyan gaske da tsada kana gani kasan manya ne ke shan irin ta. ""Ka fara ri™e wannan kuWin nasan kana bu™atar caji a kanka kafi yin aiki yadda ya kamata, idan ka kammala ka sanar mini zan faWa maka inda zaka ajjiye ko?"". ""Ka yi ™arko irin na dabino sai da kai wallahi yau zam dani, ko kan mutum ka ce na kawo maka a yadda ™wayar nan ke buWe mini tunani kawowa zan, ba ™aramin ilimi ne dani ba da tuni fa ni zan yi ministan kuWi nace na fasa, kaf ™asar waye bai sanni ba don uwar mutum"" sambatu kawai yake na maye ya bugu ™arshen buguwa, shi mutumin dariya kawai yake basa hakan kuma na yi masa daWi ainun. Mota ya shiga ya bar wajan shi kuma ya gangara ya shiga lungun titin da suke. Tunda ya tafi ya zauna cikin yan'uwansa mashaya yake tunanin ta ina zai fara? Ina zai samu mutane har ya ™wa™wule idanunsu hankali kwance? Ya yi shiru yana kallon sama yana ta furzar"

da iska mai Wauke da warin sholi dana bakin gabaWaya.

*****

Mutallab ya tan™washe ™afafuwansa kamar wani sarki ya kuma Wora hannunsa saman cinyarsa cikin

"kowacce ™afa, kallon Abbasa yake tun Wazo take magana ya™i cewa komai ko tari kuma bai yi ba, raunukan jikinsa ya kame sai saura, ido biyu za ka yi da shi ba zaka ™ara marmarin kallon nasa ba, babu rahama a fuskarsa nan zaka Wauka tunda Ammo ta kawo shi duniya bai taSa yin murmushi ba, ko haWa"

hanya da inda fara'a take.

"""Kalli nan"""

"Ya dubi abin da take nuna masa, zanen kamfanin ne da photon jariran sai kuma kalmar A.M.A ""Da fari"

"mu fara gano ma'anar kalmar A.M.A, photon jariran kuma mai sau™i ne ana nuna maka har jarirai da aka haifa yau ana siyar da shi a kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, abu biyu ne wanda dole za ka yi ko kusan ukun, da fari sato ita wannan yarinyar ta yiwu a samu wani haske tattare da ita, na biyu kasan yadda duk ka yi ka mallake wannan kamfanin cikin sau™i, na uku. ,"" sai kuma ta yi shiru ta dinga"

kallon Moh ciki da bai

"""Waye Mutallab, waye kai, dole ka faWa mini asalin waye kai kana ji na?"""

"""To na ha™ura"""

"Ya mi™e tsaye a hankali a lokacin ras yake sai abubuwan da sukai masa tsaye a zuciya da ma™oshi ""Dole"

"na san waye kai, ko ka faWa mini ko ba ka faWa ba, abu na uku sai ranar da asalin naka ya zo kunnuwana zan furta maka shi"" bai dai yi magana ba, hannunsa zube cikin alijun kayan da Abbasa ta basa ya sauya da ™yar yafi ™arfin minti ashirin a tsayen yana harhaWa kalmomin abin da zai ce mata ransa duk a jagole."

"""Lalacewar Moh bai kai ya sato yarinya ba"""

"""Kuma dole a yi hakan fa"""

"Ya yi waje abinsa yana yana ™o™arin ficewa daga cikin bukkar ta ce ""Baka da lokaci fa Mutallab, kuma"

"baka da ikon taSa ta a waje idan ba kana shirin komawa gidan yari bane, kasan yadda za ka yi dai wish you all the Mutallab"""

"Bai ™ara bi ta kanta ba, ya dinga Wora ™afafuwansa a ™asa kamar mai tsoron taka ™asa sai haWe fuska yake"

"yana kwaSewa duniyar ya ji ta yi maza zafi ta ko'ina, ya rasa ina zai je me kuma zai yi sai Waga yatsun ™afarsa yake wanda suke zara-zara matar nan Abbasa ta fara takura masa ko waye ya ce ta yi masa gyaran farce? Yama a ka yi ta samu mai yin aski ya wani kwashe masa suma? Bakin bishiya ya samu ya zauna ya sunkuyar da kansa ™asa, zufa ta shiga tsattsafo masa ta tsakiyar goshi ya sa yatsa Waya yana gogewa ya shafa jikinsa ba kayan garawa ko Waya yana bu™atar fita daga yanayin da yake ciki, baya son"

tunawa ko da wasa.

"_ One day i will leave you, duk son nan da nake maka _"

"Ya ji saukar muryarta a kansa ta sauka har ™asan zuciyarsa a Wan lumshe idanunsa da ya yi, ya juya zuwa"

"gefe sai yake ganin bidiyon abin da ya faru bayan kammala assembly, at that time yana can baya zaune ya yi shiru yana kallon students bai san da zuwanta ba sai ganinta ya yi ta baya kamar zata shige jikinsa ya fiddo manyan idanunsa waje yana mi™ewa tsaye hannunsa Waya zube a aljihu ya dinga kallon ta da"

"™yar ya furta ""And what is this Safiyyerh?"""

"""Bestie shi ake cewa love mana"" ta langwaSar da kai gefe yana sake kallon yaluwar fuskarta kamar"

"zabiya. ""To iskanci za ki mini?"""

"""Iskanci kuma bestie? Me ya sa kake haka ne, son ka kawai nake yi fa why are you doing this to me? Kai"

"ba'a gane maka sam? Ko murmushin masoya ne ka dinga yi mini mana, bafa ni na Worawa kai na son ka ba"" idanunta ya cika da waye tana jin zuciyarta na yi mata zafi bata ganin komai a idanunta sai fuskar Mutallab."

"""A love? Shine za a yi wa mutum fyaWe a soyayyar??"" Ta buWe idanu tana rufe baki jikinta har rawa yake"

"tana jin kamar ta idda abin da zuriyarta ke umartar ta ""To ka yi ha™uri idan dai na mutu ka huta, kuma idan baka zo gidanmu yau ba Allah a wajan Ammo zan kwana"" fuskar nan a Waure ya ja sirirn tsaki ya shige cikin class kafin ya ™arasa ya ™ara jiyo ta a bayansa tana sake yun™urin ri™e shi da sauri ta juya sai"

kuma ta Wauki school bag Winta ta fice daga makarantar tana kuka.

"*** ""i missed the hug"" ya furta ™asan zuciyarsa lokacin da bidiyon abin ya Wauke daga kusa da shi, ya yi"

shiru yana tunani har yamma ta yi lis bashi da niyyar tashi daga wajan baya son shiga cikin jama'a yana jin nan Win shine daidai da ina ya kamata ya Soyewa kwalawa. He feels uncomfortable a cikin jama'a haka nan.

Safiyyerh na zaune bayan ta dawo daga kamfani ko Waki bata shiga ba idan ta tuna yadda Hon MaWatai

"ya sake matsa mata akan hannun jarin da yake son sawa a FS WORLD INVESTMENT COMPANY sai ranta ya sake Saci, duk dukiyar da Ubangiji Ya bashi bai gode Allah ba, mutane nawa ne a wannan duniyar da basa ci, idan anci na safe ana fargabar na rana, idan na rana ya samu dare kuma sai dai a yi salatin Annabi a sha ruwa a kwanta, masifar rayuwa ta yi wa talaka dirar mikiya, yunwa na neman illata su ga lalura ga rashin aikin yi? Amma hon MaWatai shi dukiya yake nema idanu rufe ΄an siyasa da yawa kansu kawai suka sani suke ginawa, mene amfanin talaka ya je ya yi zaSen? GabaWaya sabgogin dimokuraWiyya ya lalace son zuciya kowa yake bi. Ta yi tsaki tana jin ko zata rasa kujerar Manager Win ba zata taSa bari"

Hon MaWatai ya saka hannu a kamfanin ba.

"Mi™ewa ta yi ta nufi bedroom bata Wauki wani lokaci ba ta fito sanye da wando da riga,wandon iya cinya"

"kanta ko Wan kwali babu da mamaki take kallon Captain ganin ya Wora ™afa Waya kan Waya yana danna mata system ga wayarta a hannunsa kafin ta ™arasu ya kashe system Win ya ajjiye har wayar. ""Yaya me kake nema a system Wita kuma?"" Ya yi mata shiru ta zauna kawai tana buWewa bata sake kallon shi ba, ta shiga duba dukkan ayyukan da aka fitar yau da sauri ta kira accouter da number da take amfani da shi na"

kamfanin tana girgiza ™afa a hankali cikin faWa ta ce

"""Accouter me nake gani a haka? KuWi fa kimanin miliyan 500m yanzu sun shigo account na kamfani dana"

"gani a bayanai, bayan tafiyata me aka fitar ne shinkafa ko me?"" FaWa take sosai domin ta iya faWa ajin"

™arshe ce a fannin.

"""Manager nifa kina tunawa accouter ne kawai, bani ke da alhakin saka hannu a fitar kaya ko shigowar su"

"ba, kawai ni ke saka hannu a duk wani kuWi da zai shigo ya fita, i am nothing but a Accounter"""

"Mi™ewa tsaye ta yi tana ri™e ™ugu ta ce ""Rubbish; ka tura mini ducoment na PDF via email na abin da aka"

"siya har miliyan 500m yanzu yanzu accouter"""

"""Ki yi magana da Md ni kawai kuWin naga shigowar su babu wani file daya zo officer nawa, trust me"

"manager ba zan Soye miki, na san dai bayan tafiyarki Professor Abdu Marafa ya shigo kamfanin"" ""daddy!"""

"Ta furta da ™arfi ""E, mahaifinki shi"""

"""Kamarya to?"""

"""Shine ban sani ba"" sai kawai ta kashe wayar ta ajjiye waje guda, ta sauke numfashi da ™yar ta shiga uku"

"meke shirin faruwa ya ake ™o™arin amfani da ita ba tare data sani ba?"""

"""Yaya"" bai amsa ba idanunsa a ™afarta ta ce ""Yaya bacci nake ji"" ""to ina ruwana"""

Sai kawai yaga ta Wora kanta a cinyarsa maimakon ta juya masa baya sai ta juyo wajan cikinsa ta yi shiru

"tana kallon ™irjinsa dake buWe. Ta yi shiru tana sauke numfashi shi dai bai yi magana ba, bai Wauka haka take da masifa ba yana jin ™irjinta na Wagawa a hankali kuma bacci ya Wauke ta. Cikin baccin ta ji hucin numfashi ta buWe idanu kallonsa ta dinga yi yadda ya kifa fuskarsa a tata hannunsa Waya tam™e cikin nata ""Captain"" da sauri ya buWe idanun ya ™urawa cikin idanunta ido sai kuma ya Wauke fuska yana haWe rai. Fiyya bata ce komai ba ta mi™e zaune shi kuma ya shige cikin part Winsa yana taku da sauri sai shafa"

kai yake yi.

Notification ta gani kamar wancan lokacin sa™o ne ta dm nata. Ta buWe ba wani magana mai tsayi bane

sai dai maganar dab take da rusa tunaninta ta bi sa™on da kallo inda ake cewa.

"_ bai ci a ce kin yi mantuwa mai nisan haka ba, ki tuna akwai hak™in wani kan ki Allah Yana kallon ki"

TIGER _ ta dafe kan ta to hak™in waye a kanta waye mai wannan sa™on kuma? Tsaki ta yi ta mi™e ta bar

parlon. Bata sake ganin Captain ba har dare ta yi kwanciyarta.

****

Cikin sauri take tafiya tana yi tana juyawa sauri take ta isa chemist amsar maganin ga dare ya raba mijin

"nata ya fita. Kamar daga sama taga mutane sun tsaya gabanta fuska rufe ""Su waye ku? Don Allah ku rufa mini asiri magani zan siyo"" muryarta na rawa ta yi maganar. HaWa idanu sukai sai suka Waga ta sama tare da danna ta cikin napep Win basu tsaya ko'ina ba sai wani kango a nan taga wasu mutanen kwance kamar basu da rai, kuka take tana duk addu'ar data zo bakinta ""Don Allah kar ku cutar dani don Allah ku"

"rufa mini asiri da yarana da rayuwarsu"""

Tana ji tana gani suka danneta tun tana ihu har ta kasa jini kamar an yanka rago babu imani suka cire

™wayar idanunta duk biyun tare da watsa su cikin aliju da gudu suka fice daga kangon.

"Bayan ta dawo daga wajan aiki ta shige gidan Anty Turai saboda kiran da ta yi mata, a parlo ta samu Anty"

"Turai da yaranta da kuma wasu ΄an mata zaune. ""Ina yini Anty?"""

"""Sannu matar Captain Aliyu Marafa?"" Cewar Anty Turai ita dai Safiyyerh idanunta akan waya bata ce"

"komai ba Waheeda ta ce ""Mama wai shi Uncle captain Win son ta yake yi ne? Ni banga abin so a jikin wannan zabiyar ba sam sam wallahi"" Zahiderh ta yi saurin cewa ""Ina fa? Captain ne zai ce yana son Fiyya"

"never wallahi, kawai dai auren dole aka yi masa, wannan fari ko na lalura"""

"Safiyyerh dai jinsu take Anty Turai ta ce ""Sannu Safiyyerh, ya kamfanin yanzu ai Aliyun ya bar nan wajan"

"Zahiderh ya zo ki dinga ha™uri da shi ya jaddada mini baya bu™atar ki cikin rayuwarsa bai san me zai yi da zabiya ba"" mi™ewa Safiyyerh ta yi ta ce ""To Anty a Waura masa aure da Zahiderh ni bani da wata matsala, zabiya kuma ina jira ku halitto irin kalar idan da sau™i, so kuma ba abin da ya yi mini zafi da shi zan zauna da mijina haka tunda zaSin daddy ne, wallahi babu wanda ya kai level Win Wagawa Fiyya hankali"" Anty Turai ta mi™e tana nuna Fiyya idanunta ya rufe sam bata kula da shigowar shi ba, balle ankarar da ita da"

su Waheeda suke ta Waga hannu zata mari Fiyya dake tsaye tana juya idanunta ta ji an ri™e hannun.

"Tun zuwan shi ta ji ™amshin turaren nasa, ya tsaya a bayanta Anty Turai ta kalli Aliyu ta kasa cewa komai"

"ya saki hannunta yana matsawa bayan Fiyya ya zagaye hannunsa a ™ugunta ya jata jikinsa daga baya yana sake kallon Anty Turai ""Shekararki nawa Anty yaushe na zo gidan naki kuma? And who told you bana son ta?"" Duk a dagule yake maganar yana sake haWe Fiyya da ™irjinsa kasancewarta duguwa sosai"

"so ma sha Allah. ""Aliyu ni zaka shigo gida ka faWawa haka?"""

Bai kalleta ba sai Fiyya daya kalla wacce take shirin juyawa idanunta cike da hawaye ya yi saurin ri™o

"hannunta yana ""Wait"" sai kawai ta kifa kanta a ™irjinsa tana shasshe™ar kukan da bata shirya saboda"

"ganin idanunsa ""Anty karki sake mini haka"""

"""Idan na sake me za ka yi Aliyu na ce me za ka yi?"" Ya girgiza kai ya rungume Fiyya tsam a jikinsa ya ce"

"""Ban san me zan iya yi ba, kawai dai na faWa miki, kuma i love my wife"" Fiyya ta yi saurin Wago kai ta kalle shi ya Wage mata gira ""Yes, I Iove You Safii"" yana cewa haka ya kama hannunta suka fice."

***

Suna zaune a dabarsu ya yi sauri ya mi™e tsaye Goje ya ce

"""Sai godiya, ina aka nufa don shirwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login