Showing 63001 words to 66000 words out of 214217 words

Chapter 22 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

77

ya Wago kansa yana buWe dara- daran idanuwansa akan Sp Gali sai da zuciyarsa Sp ta motsa saboda wani mugun jaa da idanunsa ya yi. Fuska Waure ya yi wa Sp kallon warning har lokacin bai yi magana ba dukkan naman jikinsa rawa yake

kamar zai kaiwa Sp dam™a fuskarsa baibaye da gashi kansa ma cunkus yake ba'a gane kamanninsa sosai

saboda cikar gashi.

"Sp ya duba lokaci sai kuma ya shafa kai ya ce ""SCORPIO"" nan ma ya sake Wago kai da sauri ya zubawa Sp"

"idanu ""Idan ka bari na gano cewa kai ne Scorpio """

"Ya cije baki yana mi™ewa tsaye ya furta ""Zan addabi rayuwarka, gwara ka zauna a iya wanda ya kashe"

"matarsa da dai ka kasance kai ne Scorpio. Mene asalin sunan naka?"" Ya tambaya yana juyawa kamar zai fita saukar gurnanin da ya ji ya saka ya yi saurin juyawa idanunsa ya sauka wanda ake zargi da kashe matar tasa yaga ya dafe kai da hannu bibbiyu yana jujjuyawa ya dinga haWa kansa da bango cikin sauri Sp"

Gali ya ce

"""Team"" a guje suka shigo hakan ya saka Wan ™aramin Wakin cika fuskar Sp ba wasa ya ce ""Ku danne shi a"

"karSo abin hannunsa dole mu san mene babu mamaki zamu samu hujja a ciki"" yana cewa haka ya fita yana amsa kira. Ganin sunyo kansa ya yun™ura gabaWaya ya fisu faWin ™irji da damtse amma suka rufar masa sanin cewa sarkin yawa ya fi sarkin ™arfi ya saka shi dam™e hannunsa da kyau yana Soye abun da suka karSa, kokawa suke da shi ya dinga haWa su da bango ya kama hannun Wayan ya karya bisa dole suka fice a wahale. Sp ya saka wasu manyan mutane fito da shi suka Waure shi da ankwa tare da sar™a"

tun daga ™afa har zuwa kansa.

A harabar Criminal Investigation department CID aka tsaya dashi domin tafiya zuwa kuto a rana ta

"™arshe wanda ke nuna ko a sake shi, ko a kashe shi ko kuma ya tafi gidan Wan'kande. Team guda ne masu matu™ar basira da ™warewa akan aikinsu team Win ya haWa da wanda yake Sangaren Legal section, Anti- human trafficking, Medical Staff, Legal services, NDLEA, FID Federal investigation department. GabaWaya idanunsu yana kansa kowanne yana karantar yanayinsa amma shi ko a jikinsa banda faratansa na hannu dana ™afa da aka ciccire wajan gana masa azaba babu wani rauni a tattare da shi sai matsanancin ba™i da ya yi ya zama kamar mahaukaci saboda shekarun daya Wauka a kulle daga kuto zuwa state cid zuwa Fid amma har tsayin shekarun bai buWe baki ya yi magana da kowa ba, babu kuma wanda ya damu daya tsaya masa. Suna ta surutai ™asa-™asa duk yana jinsu har sanda wani yake cewa ""Babu hanyar da za a"

"tilasta shi ya yi magana ne? Muna bu™atar muryarsa"""

"Sp Gali ya ce ""Ina zargin wani abu game da matarsa daya kashe"""

"""Wanne abu? A binciken da mukai a wajan iyayen yarinyar tun farko ita ta nuna tana son shi, shi da ita"

"class mate ne kuma age mate, tun suna shekaru 15 a secondary school suke soyayya. Me ya sa ya zaSi ya kashe ta? Sun Wauki shekaru tare bai taSa yun™urin rabata da duniya ba sai ranar da aka Waura musu"

"aure? This is complicated"" C.i.d Research ya jinjina kai ya ce"

"""Duk binciken da aka yi shine a ruwa, gwajin hannu, yatsun hannu da sahun tafin ™afa da CCTV camera"

"na kan titin unguwar da aka kai amaryar tasa duk bincika shine"""

Shiru sukai suna tunanin gabaWaya kansu ya Wauki zafi. Yana da can inda yake ya ja idanunsa ya lumshe

yana fesar da iska daga cikin hancin wacce hucinta ya sauka har saman fuskarsa  BESTIE haka ya ji saukar muryarta a kunnensa kamar yanzu ne suke tare da ita. Ya sake lumshe idanunsa yana jin saukar dariyarta sosai ya tuna lokacin yana zaune shi kaWai a cikin class ranar aka dawo hutun makaranta shi kaWai ne zaune ciki yana sanye da farar riga sai wando blue black ya Wora ™afarsa Waya saman benci tare

da yin baya.

"A hankali ta shigo cikin class Win hannunta ri™e da lunchbox da textbook sai school bag data goya, hijab"

Winta daidai da ™irjinta ita ce ta fara shigowa da mamaki take kallonsa zuciyarta na bugawa ta je ga zauna

"inda yake ta zuba masa idanu sai kuma ta ce ""Ka yi holiday assignment?"""

"Ya buWe manyan idanunsa bai ce komai ba ta sake ™asa da murya ta ce ""Na san bama ka yi ba ka daina"

"haWe mini fuska, ka naso a yi ta faWa da kai da teachers"" nan ma bai kula ta ba a hankali taci sautin da cikinsa yake yi sai ta jawo lunchbox Winta ta buWe tare da tura masa gabansa ta ce ""Your breakfast, ka ci kafin a shigo na san baka karya ba"" sai a lokacin ya buWe idanu ya juya gabaWaya yana kallonta sosai ta yi"

™asa da murya kamar zai yi faWa sai kuma a hankali ya ce

"""Kuma ga mayunwaci ko?"" Ta yi murmushi ta ce ""Da ™yar na jure ban biyoka gida ba, na yi kewar ka"

"sosai bestie"" ya yi mata shiru sai kuma ya haWe fuska sosai yana janyo abincin yaga dankali ne aka soya"

da ™wai ya yi Wan tsaki ya ajjiye spoon Win ya dam™a ya kai bakinsa ta yi saurin kama hannunsa ta ce

"""Kai baka iya komai bane? Sai a yi maka dariya cin abinci da hannu"" ya ware idanu sai kuma ya murtuke"

"fuska ya ture hannunta a hankali duk da muryarsa a kumbure take ya ce ""Ki daina kusanta kan ki dani, ni fa ba Wan iska bane"""

"""Laaa Allah Ya baka ha™uri kai duk abin soyayya baka iya ba"" a ta™aice ya ce ""Ke kika santa"" ta ja baya"

"tana Waga hannu ta ce ""Lalala to shikenan ni dai ™addararka ce, na faWa a gida a yi mini aure, ka san me"

"na ce?"" Ya girgiza mata kai kawai yana sake dam™o dankalin yana dannawa cikin bakinsa saboda yunwa"

ko gani baya yi sosai ta buWe gorar ruwa ta mi™a masa a hankali ta ce

"""Na ce su yi mini aure wallahi bana son karatun nan, na ji aure nake so kuma na faWa musu kai nake so,"

"amma wai ban isa ba karatu ya zama dole kuma shekaruna sun yi kaWan amma ai ma girma shekararmu 15 years fa, ko kai baka isa aure bane?"" Ya yi mata shiru sai ta fashe da kuka sosai ta ce ""I love you so much Bestie, don Allah ka aure ni zan zauna dakai a duk yadda kake ka taimakawa rayuwata"" ya zame hannunsa tas ta mi™a masa tissue ya goge ya ja baya yana lumshe idanunsa har yanzu students basu fara"

"shigowa ba, ta Wan yi gaba kamar za ta shige masa ya cikin tsawa ya ce ""Zan kwaWe ki kuwa"""

"""But what if i told you i love bestie? You mean the world to me, wallahi aure nake so ba karatu ba"" ta"

faWa tana shasshe™ar kuka sai a lokacin ya kalleta fuska babu walwala ya dubi yadda take kukan sosai ya

ce

"""Ke, babanki ne ya mutu? Ko uwarki ce?"" Ta girgiza masa kai ya sake haWe fuska yana rarraba idanu a"

"cikin ajin kamar mai neman wani abu can ya ce ""To kece za ki mutu kenan?"" Ta girgiza kai sai kuma ta ce ""A'a"""

"""Kukan fa?"""

"""Na soyayyarka ne bestie taSa ™irjina ka ji wallahi ni ce ™addararka ba zaka gane hakan a yanzu ba, da ina"

da ikon cire abin da nake ji a ™irjina da na yi hakan ina jin dama na mutu na huta kuma idan ban aure ka

"ba zuciyata zata iya bugawa"""

"""To gwara ta buga na huta da na ci, shekaruna 15 za ki lalata ni da batun aure, ke tashi ki ware daga nan"

"Wauki kwananki kar ki ™ara kawo mini abinci"" ta mi™e jiki a sanyaye zata bar wajan ya nuna mata"

"lunchbox Win daya cinye komai ""Ko daWi bai yi ba abincin"""

"Sai a lokacin ta kyalkyale da dariya kamar ba ita ta yi kukan ba, dimples Winta na lomawa ta ajjiye masa"

"500 ta yi waje tana cewa ""You're my darling jarumina, i love you Mai dawa da jeji"" ta faWa tana sake yin dariya tare da yin waje......."

Ya yi saurin dafe kansa jikinsa na rawa yana jin dariyar nata na yi masa amasa kuwwa a kunne kamar

"yanzu ne take yi jikinsa ya Wauki rawa sosai daidai lokacin aka tura shi cikin motar shiga babu biya, aka nufi kuto. Tun kafin a shigar da shi suka ci karo da wani sa™o daya basu mamaki ainun suka tsaya suna kallon juna sosai cike da tsoro da shakku musamman Sp Gali ya juya ya kalli wanda ake zargin a karo na"

farko yaga ya yi wani irin murmushin kefen baki wanda ya bada sauti kamat na tsaki yana murza kai gefe.

"Cikin sauri Sp Gali ya ce ""Amma wane ya yi hakan? Bayan ba a gama bincike an tabbatar da hakan ba,"

"mene matsayin ran yarinyar daya kashe ina matsayin iyayenta"" ""Sp Ghali ka yi abin da aka ce, kuto ta"

"wanke shi daga zargin da ake yi masa ku sake shi ya tafi gida baku da ikon ri™e shi"""

"Sp Gali ya girgiza kai cike da damuwa ya ce ""Sir kana nufin bashi ya kashe ta ba"" cikin tsawa ya ce ""Ko"

"shine ya zaka yi? Ka yi abin da ya dace a matsayinka na jami'i Sp Ghali karka matsa"" jiki a matu™ar sanyaye Sp Ghali ya kunce shi tas ya ce ""Congratulations. Ka sani shari'a saSanin hankali ce"" shi dai bai ce komai ba ya ciri biron gaban rigar Sp Gali ya fara yi masa rubutu a tafin hannunsa dam zuciyar Sp ta buga ganin ya rubuta kalmar SCORPIO kafin ya yi magana tuni ya juya ya fara tafiya cikin sauri duk da"

rashin kuzarin da yake dashi yana jin inda iskar ΄anci ke ratsa jikinsa yana sha™a tare da kaiwa hunhunsa.

Kano/Birget

Dambe suke yi a tsakiyar tsakar gidan mata wajan uku ne kowacce da Waurin ™irji ga tukunyar abincin

dake saman murhu. Banda sautin hayaniyarsu babu abin da ake ji hatta Malam dake waje da Almajirai yana jin yadda suke aibata juna da zagin juna hakan ya saka ya mi™e ri™e da bulala yana ajjiye allon hannunsu da yake rubutu ya yi cikin gidan.

"""Ke har kin isa ki ce za ki hana Mufeederh abinci a gidan nan? Wace ke?"" Cikin Wagawa Inna Binta ta ce"

"""Ni Binta matar malam ki faWa mini nawa Mufee ta bayar aka haWa wajan yin abincin nan? Ke uban yaran nan bai bada kuWin abinci ba, ba zai yiwuwa yara su haWa kuWi kuWi a siyo dusar awara a yi dambun nan ki ce wai na zubawa Mufee ba ΄ar banzar yarinyar da bata da kunya, kina kallo sauran ΄an'uwanta suka fita nemo kuWi ita ta yi kwanciyarta tunda ΄ar mai ce ai yanzu sai ta ci hantar ubanta Malam gashi can"

"yana zaman banza ba fuss"""

"Mama dake ™o™arin ganin ta wafcin dambun a kwano ta ce ""DaWin abin dai ba yaranki kawai suka haWa"

"kuWin ba, hadda Saudat ko Zaituna?"""

"""A'a ba ruwan Zaituna tun jiya nake ganin hazo-hazo a idanuna cikina banda salati ba abin da yake,"

"Saudat da ciwon ciki ta kwana Olser ta buge ta saboda yunwa ki yi ta kan ki kawai wannan rayuwa Allah dai ya fisshe mu, amma yunwa za ta yi ajalin rabin jama'a a wannan zamanin"" Mama Zaituna ta faWa tana turo kwanan Saudat da nufin a zuba mata ta Wan tsakura a ciki ta yafa a nata cikin. Inna Binta ta shammafe ce ta yi sama da tukunyar kasancewar ta sharifiya ta ce ""Wallahi sai Mufee ta ci abincin nan"" Mama Zaituna ta ce ""To Allah Ya isa daman kun saba cin kayan Allah Ya isa in sha Allah sai ta yi aman"

"shi"" Inna Binta ta ji an cauWa mata bulala a Wuwawu ta yi saurin dire tukunyar ta ce"

"""Kan uba wanne mai tsautsayin ne haka?...,"" shiru ta yi ganin Malam ya ce ""Kina sake magana ina ™ara"

"cauWa muku shasha kawai mara kan gado"""

"Ya juya wajansu ya ce ""Mayu marasa godiyar Ubangiji kawai akan abinci duk ma™ota da unguwa sai"

"anjiku"" Inna Binta ta ce ""Yaushe rabon da muga sisi taka banda masifar tsiya kana bamu za mu yi haka ne?"" Kan ta ya yi da bulala ta yi saurin waftar dambun a hannu ta yi Waki tana ""Ohho dai na Wiba na mai"

"da mugun miyau"""

Haushin karnuka suka ji wanda rabon da su ji shekaru uku kenan gabaWaya suka juya wani ihu Mama

Zaituna ta yi tare da fatali da dambun da ake ta yin masifa akan shi har zaninta na kuncewa zuwa ™asa ta yi saurin juyawa zata Wakko ta zame da Sawan albasa ta faWi dif a ™asa Kasancewar ™atuwa ce sosai ta fasa ™ara da jan Wuwawu ta shige Wakinta hankali tashe. Shi kansa Malam sai da zuciyarsa ta motsa saboda tsoro ya dinga kallon karnukan da idanu yadda suke Waga jela tare da zaro harshe waje jibga-

jibga dasu sai zagaye wanda ya shigo suke yi. Da ™yar Malam ya ja numfashi ya ce

"""MuWallabi Šanmalam nake gani haka? Ya suka sake ka basu kashe ka ba, ni na Wauka ma tuni ka mutu"

"wallahi, ikon Allah"" sosai kansa ke masa ciwo kamar zai rabe ga wani ciwo da jikinsa yake yana jin fatarsa"

"na rawa, ya yi ba™i sosai amma manyan idanunsa na nan kayan jikinsa duk a yage ya zubawa Malam"

idanu.

"""Kai MuWallabi ba da kai nake magana ba? Yanzu da suka sake ka me suke nufi ka kashe ΄ar mutane a"

"banza kenan? Ba zan goyi bayan gaskiya ba dole na je wajan jami'an tsaron yanzu na bi ba'asi"""

Cikin sauri Ammo ta fito daga Wakinta jin sunan wanda aka kira zuciyarta har rawa take tana fitowa suka

haWa idanu dashi ya kafe jikin bango a hankali yaran gidan suka fara fitowa ya dinga bin guntattakin

"yaran da kallo wasu duk bai san su ba. Ya nufi Ammo ta yi saurin Waga masa hannu ta ce. ""Ina jin tsoron"

"kiran ka a matsayin Wana na ji na yi dana sanin haihuwarka wallahi"""

Ya buWe manyan idanunsa sai kawai ya ja ya lumshe yana ™ara yun™urin zuwa wajanta kenan ya ji ihu a

waje kafin ya motsa Goje ya shigo da sauri yana cewa

"""Mai dawa ΄an unguwa ne Wauke da makamai wai za su Wauki fansar. "" Da sauri MOH ya Wagawa Goje"

"hannu baya son ma a kira sunanta a kusa da shi zuciyarsa buWewa take sosai. Goje ya sake cewa ""Ba ΄an"

"unguwa kaWai ba har da gajoji da cinnakun layi"" kafin Goje ya ™arasa sun ji ana cewa"

"""Ba iya Mai dawa ba har Malam da babarsa yau sai sun mutu da duka mutanen gidan sai mun Wauki"

"fansar yarinyar daka kashe tunda jami'ai sun sake shi a banza"" Mutallab ya kalli karnukansa ya musu inkiya Tiger ne ya fara zuwa ™ofar Wakin Ammo ya tsaya Rainbow ya je ™ofar gidan ya tsaya, Spider kuma ya tsaya yana kewaye Malam. Goje ya ce ""Kai ™arfe baya cinka tsine baya ratsa jikinka su Malam sune matsalar"" bai magana ba kai tsaye ya nufi waje gaban Ammo ya faWi ganin ba makami a hannun Mutallab. Inna Binta ta fito tana zunduma ihu tana jama'a su kawo musu Wauki tana le™a ΄ar ™aramar katangar gidan ganin tarin matasan da suke waje Wauke da makamai ya saka Inna Binta kurma ihu tana faWin ""Ya gafilan zanbi waya kashifal gammi "" Bata gama ba aka raWa mata gora aka ta faWo Waga"

saman katangar ta baje wanwar a ™asa Mufee ta fasa ihu tana yin wajan Inna Binta ganin haka sauran

mutanen gidan suka shige Waki banda Ammo da Malam.

Moh na fita suka yi masa ™awanya kasancewar akwai shafi a hannunsa duk wanda ya daka sai ya baje a

"wajan, suna da yawa sosai cike da rashin sanin cewa tsarin jikinsa ya karye ya shiga tsakiyar su Waya ya Wauki dutse ya buga masa aka nan take ya fashe, wani ya Waga wu™a ya soka masa a ciki nan take wu™ar ta shige Goje ya zaro idanu ganin sun yi nasara ya saka suka zagaye Moh suna kai masa sarawa, baya faWa da makami bai san kuma ya ake yi ba, kafin wani lokaci sun kai shi kasa ko'ina na jikinsa jini ke fitarwa daidai lokacin tawagar mafarauta suka ™arasu wajan tare da zugar karnuka faWan ya koma tsakanin ΄an unguwa da mafarauta cikin mawuyacin hali Moh ya ja jikinsa a hankali jin wani yana waya da ΄an'sanda ji ya yi dama layya zana na wajansa a yanzu haka? Ya dinga tafiya yana jan jiki har ya bar unguwar ya shiga cikin wani waje mai kama da gonaki kuma jeji-jeji. Tana zaune cikin bukkar hannunta"

ri™e da ™waryar nono ta ji an faWo cikin bukkar a gigice ta mi™e tsaye...

"*To ga dai shi nan ban san ya zaku amshe shi ba, amma tabbas zai zama daidai da ra'ayinku musamman"

iyayenmu mata da maza da suke wasa akan yaransu. MUTALLAB zai zo da sabon salo in sha Allah za a yi kuka sosai kuma za a yi dariya fatana kar ku yi mini zagin da kukai a MIJIN MALAMA ku amshi

labarin da hannu bibbiyu ku tayani isar da sa™on zuwa ga manya ta hanyar yin sharing saboda Allah*

08164069385

WhatsApp only

"[10/2, 8:40 PM] Nanameera: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*"

Page 2

Nimcyluv

Bright pens. Second batch

* Warning... For criminal issues*

"Cikin bukkar ya faWa jikinsa jina-jina da jini sara ta ko'ina da ™yar yake iya fidda numfashi, ya zube a"

"gabanta idanuwansa a lumshe har yanzu yana jiyu sautin ihu da kukanta, ya kasa ceton ta, ta sake mutuwa, yaushe zata ci-gaba da rayuwa tana sake macewa akan idanuwansa? Ya cije jajayen laSSansa wanda jini ya Sata sam bai damu da yadda yake shanye jinin yana koma masa ciki ba, a matu™ar fisge ya yi maganar mai sautin gurnani ya ce ""Na amince, da gaske na amince Abbasa, zan zama mata maza, ki mayar dani jinsin mace ina tunanin zama macen ya yi daidai da tafiyar ™addarata! Zan zama mata maza,"

"bana iya kwanaki ba, bana iya wa'adin sa'a ba, ba kuma iya na tafiyar sakwanni ba, ba kuma iya na"

"gilmawar kwanaki ko shuWewar watanni da nisan shekaru ba, a'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login