Showing 87001 words to 90000 words out of 214217 words

Chapter 30 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

58

maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani

Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai

silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull

"[10/13, 10:53 PM] Nanameera: *d'=Ø%Ý MUTALLAB d'=Ø%Ý*"

Page 8

*Bright pens... 2nd batch*

"""Daddy na ji kamar gangar jikina ta wanzu da wannan mai sunan, na ji ™irjina ya mini nauyi numfashina"

"ya taSa gauraya da nashi daddy ina jina kamar bani ba, daddy who is Safiyyerh? Daddy tell me something about me, don Allah wallahi zuciyata bugawa take i missed something very important..."

"Daddy!"""

"Ganin duk sun yi mata shiru ya saka ta girgiza daddy da hannunta biyu ""waye Mutallab daddy?"" Duk"

"suka sake yi mata shiru kamar basu fahimci me take nufi ba Dr Hash da bai jima da shigowa gidan ba saboda aikin kwana ya yi a asibiti ya nufi inda Fiyya take tsaye yana le™a fuskarta ya ce ""Mutallab kuma?"" Ta kasa magana sai bin su take da idanu daddy ya yi namijin ™o™arin wajan kama kafaWun Fiyya ya ce ""Maama waye haka? Kinga irin abin da nake faWa miki akan muhimmanci da ™arfin addu'a kina sake da"

"gaske kina wasa da azkar"""

"Sakin daddy ta yi ta nufi wajan Ummi ta ce ""daddy na san ke za ki faWa mini"" nan ma Ummi ta kama"

"hannun Fiyya ta ce ""Mamaa ban san me kike nufi kowa kike magana akai ba, kamar mai iskokai ki farka kina surutai mene haka kike safiyyerh?"" Da sauri ta saki Ummi ta nufi wajan Yaya J ganin ta nufu shi ya yi saurin juyawa ya fita da sauri yana dafe kan shi. Fiyya ta sake juyawa wajan daddy jikinta duka rawa yake da Sari kamar mazari ta kama hannun daddy ta Wora a saitin ™irjinta idanunta na cika da hawaye bakinta"

na rawa da ™yar ta ce

"""Ni ban bu™aci sanin wani abu bayan hakan ba, ban ce dole na san wani abu ba ka yi mini alfarma ka"

"faWa mini waye shi waye Mutallab? Daddy please...!"""

Kasa magana ta yi jin an tsira mata sirijin allura ta runtse idanunta ta saki daddy ta juya a hankali ta kalli

"Dr Hash ta sake nutsa ganinta cikin idanunsa ta kalli allurar hannunsa sai kuma ta yi murmushi ta sake juyawa ta kalli photon daddy dake gefen gadonta ""why? Me ya sa ake mini allura daddy i love you"" sai kuma ta lumshe idanunta jikinta ya saki ta ji kanta ya mata nauyi tunaninta na ruSanya gudun zuciyarta na ™aruwa, kamar wacce ake yi wa updating haka take jin ™wa™walwarta ganinta zata faWi ya saka daddy ya ri™ota ya jima bai ji tausayin abu ko wata halitta a duniya irin Fiyyarsa ya dinga kallon fuskarsa cike da so da ™auna a hankali ya kwantar da ita saman gado ya Wora kan ta a saman cinyarsa ya dubi Dr Hash ya"

ce

"""Hashim ya zan yi da Fiyya ta fahimta me zan yi Hashim, Awais ya ya zan yi da Maama?"" Ya faWa yana"

kallon Marafa duk suka kasa magana Ummi idanunta ya yi jajur baccin da basu koma ba kenan sukai

spending sauran lokacin wajan Fiyya sai addu'a yake yi mata. Dab da asuba ya mi™e ya fice daman shi ya yi saura ya kulle ™ofar.

Duk da nauyin da kanta ke mata bai hana ta motsa ba saboda kiran sallah wanda hakan alama ce ta

"cewa kai musulmi ne da zarar lokacin asuba ya yi dukkan wani rai a duniya daya kasance musulmi sai ya motsa, bakinta Wauke da addu'a ta ce"

 D'N R O

GDD D'P J #R N 'F' N R O

N ' #N 'N N ' %HD N G

"D'N O 1H"""

"muryarta da ™yar take fita a hankali ta ji an Wan matsa hannunta, ta motsa yatsun hannun ta ji shi sar™e"

"dana wani ta rufe ido ta san cewa Yaya J ""ni ka cika mini hannu"""

Ya buWe ido ganin yadda ta murguWa masa baki bai motsa ba a hankali ya zare yatsun shi ganin tana

™o™arin juyo da fuska zuwa ina yake ya mi™a hannu da sauri ya kashe hasken Waki the same time ya mi™e ya fice yana rufe ™ofa ta bi door way Win da kallo.

****

Ammo na zaune a cikin Waki kamar yadda ta saba kodayaushe Malam ya Waga labule yana daga tsaye ya

"kalli Ammo ya ce ""Ba dai tunanin wancan gantalallan kike ba? Kamar wacce aka ce na mutu kike takama ki yi ni Waki kwana Waki, to idan ma shine ki sawa zuciyarki ruwan sanyi da salama ki sallama shi, yanzu ke ba kifi samun nutsuwa ba da bakya ganin gilmawarsa yana saka miki faWuwar gaba"" ita dai bata tanka shi"

ba ta cigaba da aikin da take yi. Ya sake duban ta da kyau yana furta

"""Aure zan ™ara na hango wata ´ar duma-dumar bazawara fara tas sakin wawa ku yanke shawara a cikin"

"ku wa zan saka"" a sanyaye ta ce ""Allah ya sanya alheri, duk wacce ka saka babu komai ko ni Win ce"""

Malam ya juya zai fita Anty Hameeda ta shigo idanunta zuru-zuru alamar ta yi kuka gaban malam ya faWi

"ya ce ""mene kuma Hameeda?"""

"""Malam wajanka na zo da Ammo don Allah ku saurare ni"" ya yi jim sai kuma ya yi Wakin Ammo ta bi"

"bayansa gaishe su ta yi kafin cikin sanyin murya ta ce ""Ammo ke uwa ce kin Wauki cikin Mutallab watanni wajan 11 Waya yake zaune kafin ki haishe shi, kin ji zafi da raWaWin na™ida wajan haihuwarsa, kin shayar da shi kin goya shi a bayanki, kin bashi abinci, kin ™aunaci Mutallab sai dai ™aunar da yake miki kamar har ta ninka wacce kike masa, idan bashi da lafiya baya yadda kowa ya taSa shi sai ke ban san yaushe ne ko yaya ne ya zama haka ba, labarin da nake da shi akan Mutallab ba cikakke bane, zamana a Lagos ya saka ban san wasu abubuwan ba, kin ™i faWa mini yadda ya zama haka kin hana a faWa mini, shin bakya jin rauni irin na uwa? ˜auna irin ta uwa da Wanta, duka bakya jin hakan kike barranta kan ki da autanki Ammo, hannunka baya taSa ruSewa ka yanke ka yar kar ki manta kalmar da ake cewa idan ka ™i naka duniya ta so shi, idan ka so naka duniya ta ™i shi, Ammo ga duniya da bakin jama'a na rige-rige kai"

"Mutallab kabari idan kyautata zaton watarana za a kashe shi ko ya je inda ba zai taSa fitowa ba..,"""

"""Allahamdulilah da zai mutum ai da ya sawwa™a mini da ´an'sanda Mutallab masifa ya zame mini ni na"

"gode Allah da bana ganinsa cikin idanuna"" kallo malam kawai Anty Hameeda ke yi da ™yar tana haWiye abu mai Waci a ma™oshi ta ce"

"""Dukkan iyaye suna saka hannu cikin abin da ya fi gaban sanin mutane.Kowannen su yana ba da kaWan"

"daga jikinsa. Ta haka, abin da ya yi girma a cikin uwa ya zama mutum. Saboda haka, ba abin mamaki ba"

"ne, sa adda da aka haifi jariri, mutane sukan ce _mu ujizar haihuwa_ , ha™i™a, haihuwar yara ita ce"

"hak™in iyaye na farko. Da farko, jarirai suna dogara ™warai ga iyayensu, amma sa adda da suke girma,"

suna bu™atar fiye da a mai da hankali ga abincinsu kawai. Suna bukatar taimako domin su yi girma a

"tunaninsu, a motsin rai, a Wabi a, da kuma a ruhaniya."

"Domin su yi girma da kyau, yara musamman suna bukatar iyayensu su yi ™aunarsu. Ko da yake yana da"

"muhimmanci a furta kalami na ™auna, ya kamata ayyuka su tokara hakan. Ha™i™a, yara suna bukatar misali mai kyau daga iyayensu. Suna bukatar ja-gora a Wabi a, mizanai da za su bi a rayuwa. Kuma suna bukatar wannan tun suna ™an™anana zuwa gaba. Abubuwa masu Sata rai suna iya faruwa kuma suna"

"faruwa sa adda da ba a taimaki yara ba har sai da ya makara"" kukan da take dannewa ya ci ™arfinta"

"""Ammo idan Malam bai fuskanta ba ki daure ki gane don girman Allah, shi kaWai autanki Wanki tilo Waya"

"namiji da Allah Ya ba ki idan babu ranku shi ne zamu kira da sunan uba, zai mana walicci a ko'ina bai kyautu don ™addarar Ubangiji ta kitta a rayuwarsa ku ce za ku juya masa baya ko wofitar da rayuwarsa har haka ba, akwai hak™in iyaye akan yara haka akwai hak™in yara akan iyaye shin kina bu™atar Ubangiji ya tuhume ki da hak™in Mutallab? Allah da kan shi cikin hadisi mai girma ya ce; ´a´anku amana ce kuma kiwo ne a gare ku, lallai za mu tambaye ku wannan amanar da kiwon idan an ce ki faWi inda yake a yanzu ba za ki faWa ba wannan abun da kuke kun bashi dama da lasisin ™ara lalacewa ne idan yaro ya Wa™ko"

"hanyar kangara jawo shi aje jiki a nuna masa ™auna da soyayya"""

"Mi™ewa ta yi tsaye tana share idanunta ""ya zo mini jikinsa duk sara kamar korarre mara iyaye a duniyar"

"nan har na yi na gama magana bai tanka wani kuskuren iyaye ke haddasa shi"""

Tana kaiwa nan ta fice abin ta inda ta shige Inna Binta da Mama Zaituna na kokawa akan wani ™anzon

"tuwon da aka baza ya bushe sai ya yi gwanin sha'awa tana Santara da kaiwa baki ta ce ""eh, kya yi kya gama wannan ™anzon sai na bawa Mufee ke ni fa akan abinci ba wani kirki gare ni ba, ba zan zauna yunwa ta yi ajalina a gidan nan ba, tunda mai gidan zuciyarsa a mace take bai san fus na hak™in iyali ba sai auri saki da tare yara kamar ´a´an Seraye kowanne kana kallonsa yunwa zata fara maka sallama a jikinsa haba me ake da hali na..."" Da sauri ta yi shiru ganin malam tsaye ta yi mamaki da bai tanka mata"

ba ya shige.

Safiyyerh ta sakko daga saman bene tana yi tana duba wayarta ganin sa™on da Ashraf ya tura mata cewa

ya Wan yi tafiya ba ta yi reply ba ta ri™e wayar. Yaya J ta gani zaune ta juya masa manyan idanunta da

suka sake fitowa farare tas ta ce

"""Office Win kenan?"""

"""Ina ni ina zuwa office banga yadda little sis ta farka daddy's favourite"" ta girgiza kai tana Wan murmushi"

"iya leSe ta ce ""Yaya J kenan, good morning"""

"""Kin tashi lafiya sai ina?"""

"""Office, ina da meeting kuma Yaya J ka yi mini addu'a Please da wannan kyakkyawan harshen naka, zan"

"baka labari mai daWi"" ya ware hannunsa ya ce"

"""To ina jira ko na kai ki office Win?"" Ta girgiza kai ta juya tana nufar sashin daddy dake ™asa. Fiyya tuni ta"

"manta abin da ya faru ta manta wani Mutallab fresh take jin kan ta, tana ´ar wa™arta ta turanci tama"

manta ta shigo parlon daddy dake zaune ya zuba mata idanu ta yi saurin rufe ba ki ta ce

"""Ka yi ha™uri daddy i enjoying when i sing a song, don Allah ka yafe wa Maama"""

"""Sai an yi magana idan kin yi laifi kina buWe manyan idanunki kinawa jama'a turancin yaran zamani ke ba"

"kowa naki da yake bature"""

"""To babana babban laccara ne wanda ake alfahari da shi dukkan matasa ke son shi saboda ™o™ari da"

"iyawar shi"" Fiyya ta ce tana zaman ™asan ™afafun daddy ""Tiger"" sak ta yi jin sunan da ya kira ta da shi,"

lallai an taSa donganta ta sa wannan sunan na Tiger ta share kana ta gai da daddy.

Ya amsa cikin kulawa duk motsin da take akan idanunsa Fiyya na da mugun wayo dana da wani

"experience da Qualities bata yin abun da za a iya following footsteps Win ta, she is a clever girl faWanta har tsoro yake bashi ga taurin kai da miskilanci har addu'a yake Allah ya sassauta mata sai gashi Ubangiji"

ya gyara komai a lokacin da bai zato ba. Ya Wauke kai yana kallon wani gefen

"""Aliyu yaushe ka dawo?"" Idanunsa a kan waya yana dannawa, wandon uniform na sojoji ne jikinsa sai"

fara t.shirt tas wacce ta kama damtsen hannunsa ya saka p.cap ta sojoji fuskarsa kamar ya ce ya shiga uku can ya ce

"""Da daddare"""

"""Dare da yaushe? Aliyu kai kana son shigowar dare kamar mara gaskiya?"" Captain ya Wan kalli daddy ya"

"ce ""Tun 12"""

"""Kuma baka shigo ba me ya sa?"""

"""Kawai daddy"" ficewa ya yi yana cilla wayar a aljihu yana jin Fiyya na gaishe shi ko inda take bai kalla ba."

"""daddy ni ba zan iya Waukan wannan halin ba wallahi bai ishe ni kallo ba zan daina ko gaishe shi ina dalili, Safiyyerh Abdu Marafa na da class babu mai Waga mini shoulder, duk wannan abun da ya yi aure a waje ne yake soja"" Ranta duk a Sace ta mi™e tana cewa daddy ta tafi ya ce ""Allah Ya tsare Manager ya shirya safiyyerh Abdu Marafa"". Kasancewar sauri take yi ta saka ta yi driving kamar zata tashi saman bata wasa idan tana kan titi, tana isa ta buWe office ta shiga fahimtar da sabuwar envelope a table Win ya saka ta sa hannu ta Wauka tare da buWewa ta™aitaccen rubutu ne mai Wauke da jan biro wanda ke nuna rayuwarta"

na cikin matsala. A hankali ta fara duba consent Win da takardar ke Wauke da shi tana ajjiye waya.

" Jarumtarki bai kai ki tsaya bincike akan FS WORLD INVESTMENT COMPANY ba, kina iya Waukan rubutun"

matsayin wasa amma gargaWi ne da jan kunne ga yara masu rawar kai irin ki. Ki tsaya da binciken da kike you're nothing but a manager

Ta dinga juya takardar a hannu tana jin confidence nata na ™ara hakan kamar wata dama ce aka haska

"mata na nuna cewa lallai akwai ™ullalliyya a wannan kamfanin, kuma ta shirya buWe faifai ko da za su yi zubaibai ™warya ne, ko da gaskiyar da take ™o™arin bayyanawa zai yi silar barin ta numfashinta daga ™irjinta. Ta yi Addison na cikin abubuwan da take ™arawa a binciken za ta yi komai ko hakan na nufin fito na fito da surukinta ne. Zama ta yi ta fara duba files na sabbin kayan da aka kawo can ta saka aka kira"

mata accouter bayan ya shigo ba tare data kalle shi ba ta ce

"""Accouter kana bu™atar wani abu ne?"""

"""Allah Ya taimaki manager kamarya fa?"" Still bata kalle shi ba ta yi baya tana duba maganar da aka turo"

"mata yanzu a waya ta ce ""kawai kuWi idan kana so na bu™atun rayuwa"""

"""Ina jiran lokacin albashi ya yi ai nasan za a sallame mu da wuri"" ta Wago idanunta masu sanyi ta zuba a"

"kan shi sai ta cillo masa ™aramin file ta ce ""na saka hannu ka yi signature as a accouter ka cire 1m a"

"asusun kamfani na baka"" da mamaki ya ce"

"""Ni kika bawa kuWin?"""

"""E, ko baka so?"""

"""To na ga ban yi wani aikin da na cancanci 1m ba kin sa na fara jin tsoro ba zan iya cin abin da ba ha™™ina"

"ba"" ta Wan yi murmushi ta janyo files Win ta yaga ta ce ""meye cikakken sunanka ma?"" Rainin hankalin"

"Manager mamaki yake bashi sai kawai ya ce Wazeer"" da hannu ta ce ya je yana fita ta saka aka kira mata MD abin da ta yi wa Accouter shi ta yi wa Md cikin sauri ya ce"

"""Yanzu kika Wakko hanya manager da za ki ha™a ramin da za ki iya binne kan ki ciki ai duk sai na raina"

"wayonki wallahi da ajin nan naki ko mene a ™asa ba ruwanki mind your own business rayuwar nan kana kallon wasu abubuwan kake yi kamar baka sani ba, to a haka cibiya ta rai ne mu kuma yanzu hankalin jama'a da yawa na kan siyasa, matasa na neman hanyar karatu, wasu na can suna bautawa ´an siyasa, wasu sojan baka wasu rayuwar social media wasu bangar siyasa wasu kasuwanci. Safiyyerh da yawa ana yin abin da ya samu ne ko yazo hannu ba wanda kake ganin cancnatar shi ba, ba a duba capacity na abu ko a siyasa kana ji kana ganin wanda ya dace amma kake rufe idanu ka Wauki baragurbi saboda yana watsa maka hatsi mu Win kamar ka ji suka Wauke mu, think big Fiyya ke macace babu mai ce miki don me,"

"akwai kuWin da shi kan shi Alhaji Baiha™i bai sani"""

"""Kana son siyasa"""

"Md ya yi murmushi ya ce ""Safiyyerh siyasa yanzu ai kusan a jinin kowanne matashi take, kinga muna da"

"jam'iyyu uku Waya ce mai ™arfi saboda ita ke ri™e da mu™ami ma'ana ™asar a nan Hon MaWatai yake neman takarar kujera, sai jam'iyyar su Eng Ali wali sai last jam'iyya wacce mutumin cikin ta ya fi kowanne"

"nagarta kuWi masu dame shi ba, da ™yar aka taushi zuciyarsa yake mu™amin kusan matashi ne matasa na"

son shi amma kasancewar yana cikin jam'iyya ™arama kusan sabuwa ya sa ba a yin maganar shi ma kuma

"da ba musulmi bane"" Safiyyerh ta jinjina masa kai ta ce ""Ka bawa accouter ya yi signature a baka 2m, enjoy yourself MD, but sunan wanda kake bani bayani yanzu?"""

"Ya washe bakinsa ba ™aramin jin daWi ya yi ba ya ce ""Abraham Denial David, shine Wan takarar"""

"""Yana da hannun jari a nan ne?"""

"""A'a, i don't think zai saka hannun jari a nan gaskiya"" a hankali ta ce ""Me ya sa?"""

"""Kar ki zurfafa a bar maganar, za mu yi aiki tare"" sallamar shi ta yi tana jin zata yi amfani da Md da"

accouter Md zai taimaka wajan sanyawa ta san sirrin kamfanin cikin sau™i accouter zai taimaka wajan

bayyana komai. A gefe guda tana jin kamar ta shiga batun siyasar Abraham Win kawai ta ji ya yi mata she just want to help him.

****

"Su da kan su sun kwana biyu basu saka shi a idanunsu ba, ba kuma su samu labarin inda yake ba sai"

"yanzu da suka ganshi kamar wal™iya kwance a ™asa idanunsa buWe yana kallon sama Darma ya ce ""Sai godiya wanda ya ce zai bi sawunka ya wahala, Wan malam ya™i halin malam dafinka ™arinka masifa ne"

"idan ka taSa mutum da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login