Showing 99001 words to 102000 words out of 214217 words

Chapter 34 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

116

yi, da ita za'a fara fita yawon kamfel a"

"biya a dinga sawa a gidajen rediyo"" ya ciro kuWi miliyan biyu ya bawa mawa™in ya ce ""Ga sadakin ka, ina fatan wa™ar gaba tafi wannan akwai wata zabiya wai ita Kinal A Awaya"" cikin jin daWi mawa™in ya amshi kuWin ya ce ""Na san Kinal ai ta iya wa™a, ba dai ta shahara sosai bane"""

"""To sai mu saka ta shahara na ji ta yi Ali wali wa™a, ta yi sosai ta zuba kalamai na fikira harshen nata"

"akwai za™i dani kuma kawai ya dace a nemo mini ita"" ""zan kawo ta in sha Allah hon, ka yi ka gama ka karya kujerar dambu mai hawa uku Allah Ya kare ka Wan Majilisa kai ne da nasara Hon"" ""zaka iya tafiya sai na jika"""

"""Akwai taliya da atamfa da su Omo suger, a tabbata duk local government Win da aka je kamfel an basu,"

"a kuma Wauki photo da bidiyo za a bawa ΄an social media su baza shi ko'ina. Sai sauran magana na siyan ™uri'u za ku yi da p.a you can leave Musbah"" Musbah ya mi™e tsaye ya fice sai a lokacin ya juya ya kalli"

Moh dake tsaye fuskarsa duk rauni

"""Nan ai ba jeji bane, ni kuma ba naman jeji bane ba have a seat"""

"""Bana zama"""

"""Saboda me?"""

"""Tsaro, yi magana"""

"""Shi wanda kakewa aikin baya kula da lafiyarka ne dubi fuskarka Mutallab"""

"""Ka kira ni da Moh ko Mai dawa sai mu yi magana"" Hon MaWatai ya jinjina kai ya ce ""Ina son sanar maka"

"na haWa hannu da Dr Abraham, ta yiyuwa ya janye mu™amin da yake nema ™ar™ashin jam'iyyarsa idan haka ta gaske zamu kai Ali wali ™asa ne, ka haWa hannu dani lallai za ka ji daWi"""

"""Me ka shirya yi wa matasa idan kaci zaSen?"" Hon MaWatai ya Waga kai ya kalli Moh sai kuma ya yi"

murmushi ya ce

"""Inganta ilimin su, rage musu kuWin makaranta samar musu da ayyukan yi cusa musu ra'ayin noma da"

"muhimmanci yinta"""

"""Su kuma ΄an daba fa? Wanda kuke anfani da su wajan cimma burikan ku, bayan yaran ku na keSe kuna"

"tattalin tarbiyar su ba ruwansu da sabgar siyasa sai mu ΄a΄an talakawa ΄an wahala kuma ΄an daba mashaya mune ΄an bangar siyasar ku a yau, a gobe a manta damu jibi kuma a neme mu shine ko?"" Hon MaWatai ya yi murmushi ya ce ""Mutallab kenan, duk wata nasara da muka samu ai daku zamu rabata ni mulki da siyasa tamkar don su ne aka haifan, ina da kyakkyawan tanadi akan ku ba za a bar rayuwarku"

"haka ba"""

"""Me kake bu™ata"""

"""An saka ka kamo Manager ta kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY ko?"""

"""Wanne kiminin ya faWa maka?"" Hon MaWatai ya mi™e tsaye yana zagayawa ya Wauki fasta Winsa ya dinga"

"kallon kansa ta ciki can ya ce ""kai yin aikin ne a gabanka, mu ΄an siyasa da idanu Waya muke bacci mun"

"raba kunnuwanmu ko'ina, ka dai sani a siyasa babu masoyi na dindin haka ma ma™iyi, iya ruwa je fidda kai kowa ya iya allonsa ya ce wanke kuma ni da Ali wali ai sahun qiwa ne ya take na ra™umi kowa da abin"

"da yake bu™ata, idan ka yi kidnaping yarinyar ka tilasata maka ta saka mini hannu domin na saka hannun"

"jari a wannan kamfanin shine abin da nake bu™ata"" Jin Mutallab ya yi shiru ya saka ya ce ""Ko baka ji ba?"""

"""Na ji"""

"""Mene ala™ar ka da makarantar FGC?"""

"""Ban sani ba, maganar kuWin aikinka sai na yi aikin zai sanar. Sai godiya"" yana cewa haka ya bar wajan."

Kasancewar Monday ce Safiyyerh ta shirya da wuri zuwa office har yanzu jikinta bai warware ba dole

"amma ya zama sai taje. Ba jimawa Md ya shigo bayan sun gaisa fuskarta dai a kame ya shafa kai ya ce ""Manager gari ya ci wuta fa"" idanunta akan wani ducoment tana juya kujera a hankali kamar ba za ta yi magana ba sai kuma ta ce ""Nawa kake bu™ata Md?"""

"""Ko dubu Wari biyar ne zan yi maleji"""

"""Zan saka accouter ya baka miliyan Waya"" ya dinga mata godiya sosai ta yi murmushi kawai ta ce ""Mene"

"ma'anar FS ni kam Md?"" Tsam ya yi da ransa sai kuma ya ce ""Ba zan iya ba ki wannan amsar ba Safiyyerh, zan dai faWa miki abin da ba ki sani ba"" ta sake juya kujerar hannunta a haSarta tana murmushi mai kyau"

"""Ina ji Md"""

"""Yatsun da kika gani kwanaki gaskiya ne, ana siyar da ™odar mutane a wannan kanfanin tare da jarirai,"

"ana kuma dillacin ™wayoyi, sauran abun ki yi bincike da kan ki za ki iya dacewa"" yana cewa haka ya fita. Kasa motsi Safiyyerh ta yi numfashinta ya tsaya cak da ™yar ta mi™e ta Wauki ruwa ta sha ta dawo saman duguwar kujera ta zauna zufa ta dinga yanko mata a hankali ta ware rolling na kanta ta rufe idanu tana"

"kiran sunan Allah. Knocking aka yi da ™yar ta ce ""In"""

"Ta buWe idanu da mamakin ganin wanda ya shigo, ya ™arasu cikin office Win ""Ba dole ki buWe idanu ba"

"Safiyyerh, idanunki kenan?"" Ta yi murmushi tana gyara zamanta"

"""I. Qasim kai ne"""

"""Ni ne Safiyyerh"""

"Ya nemi waje ya gaisa ta ce ""Yaushe gari kuma?"" Ya yi murmushi ya ce ""Zama likita a garin nan is not"

"easy Fiyya, ya batun ciwon kan ki kowa?"" Ta ce"

"""Yana nan"""

"""Ayya sorry, akwai maganganu da zan ba ki in sha Allah da allura, gudun kar ki dinga sha ba daidai ba zan"

"dinga zuwa dasu kina sha a gabana na yi miki allurar, za ki samu sau™i in sha Allah"""

"""Thank you I. Qasim na gode sosai"" wayarsa aka kira ya kalleta sai kuma ya mi™e tsaye tare da yi mata"

alama da yana zuwa. Ta bishi da idanu har ya fita.

*****

"Safiyyerh ta dinga kallon daddy kamar mahaukaciya saboda rashin fahimta ta ce ""Daddy, aure da Yaya"

"Aliyu ka ce dani kuma Safiyyerh, mu duka ΄a΄anka ne fa"" hawaye ya fara suntiri a saman fuskarta ta saka hannunta ta toshe kunnuwata tana girgiza kanta gabaWaya ta ji™a hijabin da ta yi sallah da shi da hawaye ""ruWanin da kake sani a kullum yana shirin haukatar dani daddy, ba auren ne ban yi na'am da shi ba na"

"kasa fahimta ne dani da Captain waye wanda ka haifa waye ba Wanka ba"""

"""Ku duka yarana ne Maama, idan har kin yarda ni uba ne a gare ki kuma kina so na da ™aunar farincikina"

"ki amince da auren Maama, ba zan taSa cutar dake ba ni ubana ne, uban ™warai kuma yana zaSawa yaransa abun ™warai ne ki yi mini biyayya Safiyyerh, kin ji ko?"""

"""Na amince daddy zan amince da abin da ya fi wannan ma, Allah Ya sa shine mafi alheri a gare ni"" ta faWa"

"tana rushewa da kuka da sauri kuma ta yi waje ta nufi Wakinta ta faWa saman gado ta dinga wani irin kunjin kukan kamar ranta zai fita wai wanne irin abu ne haka? Ta shiga uku meke faruwa aure fa, auren ma da Captain innalillahi wa'inna ilaihirraji'un addu'a take Allah ya yafe mata komai ta fahimta da ™yar"

bacci ya Wauke ta ko abinci bata ci ba. Cikin dare ta farka ganinta ta yi rufe da bargo ta yi saurin buWe ido

don bata san kwanciya a duhu gashi an kashe mata hasken Wakin babu mamaki Yaya J ne. Gani ta yi

"wajan Waya da rabi ta mi™e ta Wauki Wan makullin mota da wayarta ta saka hijabi har ™asa, ™ofa ta buWe ta sauka downstairs ba kowa ta buWe ™ofa ta fita mota ta shiga mai gadi ya buWe mata cikin sauri ta nufi kamfani gari shiru sai hasken fitilo na titi ta dinga duban hanya ba wanda ke biye da ita a haka ta isa kamfanin ta ajjiye motar a waje, ciki ta shiga wajan mai gadi sun jima suna magana ya ce ""Ana shigo da mata cikin dare ana kuma fita da su, na yi bincike abin da ya saka ke iya Sangaren abinci kika sani to"

"akwai asibiti a cikin wannan kamfanin"" ta ce ""Ka Wauki number motar ko haddacewa?"""

"""A'a ranki ya daWe"""

"""To shikenan na gode Baba, ga wannan"" ta Wauki kuWi ta bashi a cikin aljihun rigarta. Tana ™o™arin buWe"

"gate Win kamfanin ta fita kawai ta ji ™arar dingowar mutane, ta juya da sauri suka haWa idanu da Darma"

da kuma Goje da Mangal wani irin mummunan faduwar gaba ne ya sameta lokacin da idanunta ya shige cikin nasa shi bai kai ga dingowar ba yana zaune saman katangar shima Win ita yake kallo babu ™iftawa...

MUTALLAB PAID BOOK ne a jerin littafan bright pens. We're still on free pages kar ki bari a yi bake.

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 via WhatsApp only.

DOMIN INGANTA NONO

Assalama alaikum

Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani

Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai

silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da

magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana

karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull

"[10/18, 9:23 PM] Nanameera: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*"

Page 11

*Bright pens.. 2nd batch*

"Ya ™ura mata idanu yana daga zaune saman katangar a hankali yake girgiza ™afarsa, fuskarsa rufe da"

"ba™in ™yalle a lokacin duniyar ya ji tana masa daWi yana jinsa kamar a cikin jirgi ana juyawa dashi, shi ya sa ya™i sakkowa ™asa daga katangar, shi kansa bai san wacce irin ™waya Mangal ya kawo masa ba. Fiyya ma shi take kallo ganin shi kaWai ne ya rufe fuskarsa Goje da Darma da Mangal suka zagaye ta, ta juya ta"

kalli securityn da yake on duty ranar ta nuna masa Goje

"""Su kuma waWannan fa security?"" Kai tsaye ya bata amsa da ""Ban san su ba, amma Hajiya akwai hatsari"

"bamu san me suka zo nema ba"" Goje ya matsa kusa da ita yana kallon ta"

"""Mai dawa wannan ce ™uruciyar? A hotun kamar bata kai haka girma ba, ΄ar firit da ita kamar benu, nan"

"kuma an ci kuWin jama'a an sha madara da milo an yi SulSul"" sai ™arewa Fiyya kallo yake ita kuma ta yi tsaye tana jin yadda warin wiwi ke dukan hancinta kamar za ta yi amai amma ta™i matasa saboda taurin kai irin na Safiyyerh Abdu Marafa da rashin tsoro. Tsaki ta yi kawai ™asan zuciyarta kuma tsoro ne fal ga"

™irjinta dake bugawa kamar zai fito waje sai buWe manyan idanu waje take yi.

"""And what is my business with you? Me kuke nema a wannan kamfanin kun zo sai warin ganye kuke"

"mini"" Mutallab ya sake buWe manyan idanunsa jin sautin muryarta za™wai a cikin kansa ya kalli bakinta dake motsawa cike da masifa duhun dare ne amma kamfanin haske tar tar ko'ina. Mangal ya lailayo ashar ya dannawa Safiyyerh ""ke dan ™aniyarki mune muke warin ganyen, su waye sila idan baku ba, ΄ar"

"wahalar yarinya idan ban bawa tiger namanki Wanye ya cinye ba"""

"Safiyyerh ta juya ta kalli tiger daya hauro ya zauna kusa da Moh, yana zaro harshe waje ta nuna karan da"

"hannu ta ce ""abin da ya fi namana Wanye, banda rainin hankali jikin nawa zaka Wauka ka bawa shegen karan naku, idan kuWi kuke bu™ata na baku don nasa na yin caji kuke nema, stupid"" Goje ya juya ya kalli"

"Mai dawa ya ce ""ba zamu rage wa yarinyar nan tsayin harshe ba kuwa? KauWinta ya yi over, ka je ka"

"zauna matsalar idan ka sha wannan ™wayar baka gane komai yanzu babu mamaki jinka kake a saudia"""

Moh ya lumshe idanunsa ya sake buWe su a kan Fiyya duk motsin da take yi a kan idanunsa sai dai ba

"wani fahimta yake ba muryarsa a cunkushe mai ban tsoro ya shafa kan tiger ya ce ""shiit"""

Tiger ya diro shima ya diro ya tsaya a kan ™afafuwansa hannunsa Waya yana murza gashin kansa wanda

ya zama wani iri ba kyan gani na shegun shahararrun ΄an daba Win nan.

"""Mai jeji ™irit ka ankare ba lokaci ka Wa™kota a kafaWa mu fece kafin kwalawa su kawo kai dan akwai"

"kimini a nan wancan mai fararen kayan"" ya nuna securityn wajan wanda shi kaWai ne kawai ya rage. Safiyyerh ta ja baya tana juya idanunta ta ce ""ban gane ya saSo ni kafaWa ba kamar wata ΄ar iska ko mara gata, kai naga alamar kai ne shugabansu ko? To wallahi ba wu™a ba ko bindiga ce bana tsoro kana taSa ni sai na raba ai an ce ba wani ™wari ne daku ba"" ta ™are maganar tana kallon cikin idanun Mutallab"

wanda tun Wazo shi take kallo shi kuma ya™i furta komai.

"""Ki iya harshenki ΄ar kanzagi ko na fitar miki da jini yanzu na shata miki bille a wannan fuskar kamar"

"gwada"" juyawa ta yi ta ce ""Baba wai where are the securities? Where are the rest ka kira su yanzu"" kafin"

"baban ya motsa Mangal ya saka ™afa ya kwarfe shi zuwa ™asa, ya sake saka ™afa ya danne masa baki. Darma ya zaro wu™a ya ce ""Ke fitsararriya ce ko? Ba wata uwar muke nema ba ke muka zo Wauka, don ke muka cikin wannan kamfanin ke za mu yi kidnaping yanzu kin fahimta kin gane ko, ki shige salin alin ko"

"na Wauke ki yanzu na haura dake wallahi"""

Fiyya ta buWe idanu tana kallon wu™ar dashi kansa Darma Win ta yi murmushi zuciyarta kuma bugawa

"tsoro ya shige ta, ™o™arin danna recoding take a wayarta hannunta ya shiga rawa ta dake a ™asan zuciyarta tana kiran sunan Allah da ™yar ta furta ""kidnaping kuma ni, ni Safiyyerh Abdu Marafa za ku sace,"

"ni Safiyyerh matar soja guda kuna hauka ne ko kuna tunanin mijina zai bari hakan ta kasance?"""

"Jin furucin Safiyyerh ya saka Moh sake kallonta da sauri yana hana zuciyarsa abin da yake ji, haka kawai"

"ya dinga jin tafasar zuciya ya nufi wajan Safiyyerh jikinsa na rawa idanunsa suka fito waje kamar zasu faWo da muryar mai ban tsoro mafi muni ba muryar ba ita kanta fuskarsa abar tsoro ce tsaf mutum zai dinga mafarkin ta. Hannunsa ri™e da wu™a yana kallon cikin idanunta da kyau dab da ita ya ce ""Ba mijinki ba ko ubanki Abdu Marafa aka bani umarnin da™™owa ko kashewa sai na yi balle ke"" ya cije bakinsa ya feshi ya cilla mata ™atuwar ba™ar kunama ta shige ™irjinta kai tsaye, zufa ta dinga yanko mata saboda"

"tsananin azaba ta kasa ihu ko kuka ga warin da yake yi yana neman kashe ta, idanunta ya juye ya yi ja ta"

"zuba masa idanu tana kallon fuskarsa data yaye,ta mi™a hannu da nufin shafo fuskarsa ta ji ya caka mata"

"wu™ar a gefen cikinta ta yi wata ™ara tana buWe idanu duk yadda jikinta ke rawa ga jini na zuba mai hanata sake kai hannunta ta shafo fuskarsa ba, daidai nan ya yun™ura zai saSata a kafaWa suka ji shigowar motoci na jami'an tsaro, bai niyyar barinta ba yadda Goje ke jan shi da ™arfi ya saka kawai ya"

sake ta a wajan yana furta  Mutallab

Šaya bayan Waya suka kama katangar suka haure daman kuma kaf kamfanin ita ce ™aramar katanga

wacce babu kwalabe jikinta.

Securities kala biyu ne dana fararen kaya da masu uniform sai shi da yake sanye da wando three qauter

"da farin takalmi da riga ba™a ko p.cap Win kansa babu, ya nufe ta sauran suka nufi wajan baba suka fara Waukan statement ""Baba kwantar da hankalinka babu abin da zai sameka in sha Allah, bayan waWannan ΄an daban da suka zo, an bamu tabbacin a daidai yanzu Scorpion ma yana wajan nan ko kuma ya zo"" a hankali Aliyu ya juya ya kalli baban jin tambayar da ake masa, sai kuma ya Wauke kai ya saka hannu ya Wauki Fiyya zuwa cikin mota bayan ya kwantar da ita ya tsaya yana kallon wanda ke Waya motar a tsaye"

"da yake ce masa ""Ya akai kuka barta ta fito cikin dare haka? Macace ita fa"""

"""Sir ™uruciya, thanks for the call"""

"""Anything for you Captain Aliyu"" suka shiga mota duk suka bar wajan ya rage sai jami'an F.i.d kawai da"

suke tambayar baba.

"Su Goje cikin kwalabati suka shige suka Soye suna zare idanu da muzurai a hankali ya ce ""Akwai matsala"

"jami'an tsaro ne fal yasin, baka dai bar sheda ba kuma me ya saka ka caka mata wu™a idan ta mutu fa?"""

Moh ya yi shiru can ya ce

"""Ba zata mutu ba"""

"""A ciki ka soka mata wu™ar fa? Baka kalli yadda jini ke zuba bane da zaka ce wai ba zata mutu ba?"" Kai"

"tsaye Moh ya ce ""ba zata mutu ba"""

"""A buge kake shi ya sa, askira ka caka mata fa na Wauka tsoratar da ita kawai za ta yi"""

"A firgice ya kalli Goje idanunsa kamar za su faWo ""Goje, idan ka sake maimaita mini cewa na saka mata"

"wu™a zan maka jahilci yanzu wallahi zan iya kashe ka"""

"""Kashe ni mana daman ai daba babu wata amana a ciki dole na faWa, Wa™kota aka ce kawai ka yi ba kashe"

"ta ba"" Mutallab ya wani juya cikin zafin nama ya dam™o wuyan Goje cikin sauri Darma ya shiga tsakiya ya ce ""Sai godiya kar a yi haka akwai amana, kai Goje ka iya bakinka idan ba farkawa kake so ka yi ka ganka a ™iyama ba"" Moh ya cije bakinsa kansa na wani irin sara masa yana girgiza kansa ya kalli sama ""duk sanda na sake ganinta sai na kashe ta don uwarka"" duk sukai masa shiru sun daWe a wajan kafin jami'an tsaron su bar wajan suka fito tare da barin wajan suma kallo Waya za ka yi wa Moh ka Wauke kai saboda"

yadda yake huci ya fiddo da ™arin jikinsa neman inda zai sauke kawai yake.

The following days.

"I. Qasim ya ce ""Tunda ta bar I.c.u ai Allahamdulilah, she will soon recovering"""

"""Dr Qasim ba dai abin ku kuke mana na likitoci ba, ya jikin Maama don Allah ita ce kawai last hope Wina"""

"Dr Qasim ya yi murmushi ya ce ""Safiyyerh zata ji sau™i in sha Allah, ba'a caka mata wu™ar inda za ta yi"

"mata illa ba ta zubar da jini sosai ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login