Showing 147001 words to 150000 words out of 214217 words

Chapter 50 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

114

da sauri ya fara jansa zuwa Waki yana shiga ya cilla

Muhammad ciki tare da janyo ™ofar ya sanya mata password. AA MAJ ya sauke numfashi

shima nasa idanun a juye kansa na juyawa yana jin kamar lokaci ya yi kamar kuma da

saura Win cikin sauri ya fita ya samu Aafiyyah zaune cikin motar ta kifa kanta a

cinyoyinta bai kula ta ya yi wa motar ke a hankali ya fice daga cikin gidan

bakiWaya, har suka isa ba wanda ya kula Wan'uwansa duk da kasancewar su miji da

mata na sunna.



Aafiyyah ta samu Ummi zaune a parlo tana waya, ganin waya take yi sai ta nemi waje

ta zauna har ta kammala kafin ta ce "Maamah sai yanzu?" A hankali Aafiyyah ta ce



"E. Barka da yamma Ummi"



"Yawwa Maamah je ki yi sallah ki ci abinci ina bu™atar ganinki ok?"

Ta jinjina wa Ummi kai kana da nufi upstarts. Handbag Winta ta ajjiye wajan ajjiye

bags Winta ya ajjiye takalmin da komai, a gurguje ta yi wanka kana ta Waura alwala

ta gabatar da sallah sai ta samu kanta da yin addu'a mai tsayi tare da ro™an Allah

ya bayyana mata abubuwan da suke Soye ya cire daga hijjabin makkuwa da take ciki,

ya bata ikon yin abubuwan da suka dace ta ji tana bu™atar yin azumi akan wannan

dalilin don haka da ™udurcin Waukan azumi a daren yau Win duk da cewa tana yin na

Alhamis da Litinin. Kiran Kinal ta gani kamar za tabi bayan kiran sai ta share,

haka ta ji zuciya ta janta zuwa ga pictures Win wayarta a hankali ta shiga ta fara

gani, wasu tana gadon asibiti wasu kuma tana cin abinci wasu jingina da bango wasu

tana kwance jikin J. Sai ta dinga tunanin yaushe ne ta yi wannan picture Win me

kuma ya same ta har haka tana ™o™arin shiga picture Win da I. Qasim kimiyya ya tura

mata na makarantar Fgc sai ta ajjiye wayar ta nufin zata je ta dawo. Mi™ewa tsaye

ta yi jikinta sanye da silk body short mai Wan sulSi sumarta ta sauka a baya kanta

ta zubawa idanu ta cikin madubin dake bedroom Win nata. Komai da komai nata take

kallo daga sumar kanta da take ja zuwa girarta idanunta ya sauka akan siririn

hancinta zuwa madaidacin bakinta mai Wauke da pech Win lips idanunta ya sauka saman

™irjinta ita sai ta dinga ganin kamar ba haka ™irjin kowa yake ba, musamman nata

dake cike sosai a ™irjinta ita har Wan damunta suke yi har tunani take ko mene

amfanin su? Sai kuma ta yi murmushi idan ta tuna wani abu sosai. Duk dauriyarta a

wannan karan tana rasa ™warin zuciya dana qwwia idanunta na cika da hawaye amma ta

kasa zubar dasu tun ranar data kama Scorpion take jinta da rashin walwala zuriyarta

a cunkushe tun kafin hakan ma tunda ta tsinci kanta a Safiyyerh ta yanzu takan rasa

meke damunta meke going a zuciyarta, da farin sai ta ji ™uncin zuciyarta baya rasa

nasaba da auren Ashraf idan ta yi auren zuciyarta ke faWa mata kamar bata kyauta

ba, bayan banu Ashraf sai ta ji auren Maj kamar wani babban zunubi da kuskure ne a

gare ta, yanzu gabaWaya ta rasa meke damun zuciyarta ta rasa ™arfin qwwia.



"Safiyyerh who are you? Wace ni?" Ta tambayi kanta a hankali tana rungume ™irjinta

tare da zagaya bedroom Win a hankali kuma ta nemi waje bakin gado ta jingina da

frame Win bed Win cikin rashin sani wani baccin ya sake Wauke ta a nan.



A hankali ya turo ™ofar bedroom Win nata cikin nutsuwa da niyyar yin magana da ita

sai yaga bacci take yi. Ya zuba mata idanu sosai,ya hango ramarta a fili sai ya ji

ko ™awa zuci ne irin na iyaye ke damunta? Paaahh ya dinga kallon ΄ar tasa cike da

tausayawa kafin a hankali ya gyara mata da kwanciya ya ja mata duvet ya Wan zauna a

gefen gadon yana kama hannunta da yawan lokaci ya kan rasa me Aafiyyah take so? Me

kuma take bu™ata a rayuwarta wanda ya gaza yi mata shi? Mene damuwar Maamah? Me

take so? Ya sauke numfashi a hankali ya ce "I am sorry Safiyyerh i am sorry Maamah

will you forgive your father?" Ya jima zaune yana kallon ta kana ya kalli wayarta,

wayar ya Wauka ya fara duba pictures Win wata iriyar zabura ya yi lokacin da

idanunsa ya sauka akan photon Fgc tsinannen sunan daya tsana a rayuwa fiye da

komai, da sauri kuma ya mi™e jikinsa na rawa soaai ganin pictures Win Aafiyyah

sanye da kayan makarantar Fgc gasu Kinal da kimiyya wajan pictures uku zuwa huWu

innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Paaahh ya dinga maimaitawa a zuciyarsa ina ta

samu pictures Win nan? Bayan ya toshe dukkan wata hanya da zata saka ta fahimta ta

haWa alaka da Fgc Win balle mutanen cikinta? Ba dai Aafiyyah taga wannan pictures

Win ba? Wata zufa ce ta fara tsasttsafo masa a jiki ta zallar tashin hankali domin

a yanzu abin da Dig Abdul-Johar Marafa ke tsoro da gudu shine dawowar Maamah cikin

hayyacinta ta koma old Safiyyerh Win data nemi kassara zuciyoyinsu a kanta

zuciyarsa ta kusan bugawa a kanta ya zubar da hawaye a kanta Ummi ta samu hawan

jini akan ta dukkan wata walwala ta Marafa's family ta tsaya cak sun shiga tashin

hankalin mafi ™oluluwa.



Cikin sauri Paaahh ya goge pictures Win tas ya ajjiye wayar da sauri ya fita yana

kiran Dr Hash suka ci karo a main parlor dawowarsa kenan daga asibiti Paaahh ya ce



"Meet me at my room"



Ya ce yana tafiya da sauri kana ganin yanayinsa a yanzu ya sauka daga asalin jami'i

Dig Abdul-Johar ya koma Professor Abdul-Johar. Dr Hash ya marawa Paaahh baya yana

shiga ya ce "Gani Daddy"





"Hashim!"



Paaahh ya kira sunan Dr Hash a ™agauce hannunta goye a bayansa ganin yanayin na

Paaahh ya saka Dr Hash cewa "Ba dai Maamah ba?"



"Ita" Paaahh ya furta idanunsa jajur yana haWiye damuwar a zuciyarsa sai Dr Hash ya

ce "Daddy mu yi magana opening ta fahimta mana?" Shi dai Paaahh bai ce komai ba

idanunsa zube akan Dr Hash "As long as za'a cigaba da yi wa Maamah wannan allurar

za'a iya cigaba da rasa tunaninta gabaWaya har abada ba zai yi recovering ba, hakan

yana nufin zata iya samun matsalar tunani dana ™wal™walwa" murmushin takaici kawai

Paaahh ya yi ya ce



"Kana son ka ce na bar Maamah ta dawo tunaninta? Kasan me hakan yake nufi? Kasan

wanne abu hakan zai janyo Hashim?"



Dr Hash couldn't speak kallon mahaifin nasa yake kawai. Paaahh ya jinjina kai ya ce

"Wannan fara'ar da nake yi ta dole ce, wannan murmushin da nake yi na dole ne. A

cikin ™irjina nake jin zafi da raWaWin halin da Maamah ta shiga da halin da muka

shiga, Ubangiji ne kawai ya kawo mana mafita a lokacin da muka rasa mafitar wallahi

wallahi zuciyata kullum cikin kuka take idan na tuna wacece Maamah akwai raWaWi da

zafi a zuciya ka ji cewa kamar ΄ar daka haifa da cikinka tafi ™arfin ka. Ba don

bana son Maamah ba, ba don bana ™aunar ta ba, i will do this saboda ita, i will do

this for her love, i will do this just to save her life. Allah idan Maamah ta yi

recovering zan iya jin kamar zan sallamata ne, wallahi sai tafi ™arfinmu sai

jikinmu ya faWa mana. Maamah stubborn ce mai tsananin wayo ko a yanzu akwai abin da

yake damunta wanda na rasa mene"



"Ask Junaid, zai iya sani" Dr Hash ya ce a sanyaye na jin tausayin mahaifin nasu. A

hankali Paaahh ya juya ya kalli frame Win huton Aafiyyah ya yi Wan jim kana ya ce

"Har abada uba ba zai taSa cutar da jininsa ba, ba zai taSa zaluntar abin da ya

fito daga jikinsa ba, ban yi haka don na cuce ki ba Maamah don Allah ki fahimce as

your father, mu iyaye ko zamu rasa wani abu mukan rasa ne domin cigaban yaranmu mu

dai burinmu yaranmu su yi nasara"



"Daddy mene benefit Win barin Maamah cikin halin mantau?"



Paaahh ya juyo ya kalli Dr Hash idanuna na cika da ™walla muryarsa na rawa alamar

karaya ya ce "Hashim tambaya kake yi? Ka manta cewa Maamah ciki ta yi? Cikin

haihuwa ko ka yi makkuwa ne? Ta ya zan so ta san cewa ta yi ciki? Duk wanda ya san

wannan ba zai taSa auren Wiyata ba, ba ina nufin cewa zan zalunci wani bane, ka

duba girman da ake bani musamman matasa, ka duba yadda nake hani ga shaye-shaye da

wanne idanu zan kalli jama'a idan suka ji labarin cewa ΄ar cikina ta yi ciki kuma

ta yi shaye-shaye? Ba zan iya ba, ba zan iya ba wannan abin ya yi mini nauyi a

zuciya da harshe" ya sunkuyar da kansa a hankali ya ciro hanky ya goge hawayen

idanunsa. ya jima yana share hawaye kafin ya Wago kai ya yi murmushi ya ce.



"Tell me something Dr Hashim Abdul-Johar Marafa, da gaske na zalunci rayuwar

Safiyyerh ne? Na kasa fahimta wallahi"



"Daddy don Allah ka daina zubar da hawaye akan Maamah"



"Astagafirulla! Ta ya zan zubar da hawaye domin ta bana fatan hakan domin azaba ce

a gare ta, mikin dake zuciyata ne ya tashi. Wannan dalilin ya saka na haWa aurenta

da Aliyu, na san zai faruwa Maamah asiri...,"

Maj Aliyu da Ummimi da suke bakin ™ofa suka kalli juna, idanun AA MAJ kamar ya

zazzago ™asa jiyiyon kansa sai harbawa suke yi jikinta na wani irin rawa ya yi

yun™urin buWe ™ofar Wakin Ummimi ta yi saurin ri™e masa hannu tana girgiza masa kai

idanunta hawaye ne kawai yake zuba ciwonta na neman tashi "Ni ne ba jinin Daddy ba?

Ni ne... Da gaske ni ne?" Ummimi ta kasa magana halin da ta ji cewa wai Maamah ta

shiga yafi girgiza zuriyarta fiye da tambayar da Gadanga ke jefa mata. Maj ya yi

saurin barin wajan tare da fita daga gidan bakiWaya. Kuka sosai Ummimi ta yi a

bakin ™ofar me ya saka ta bar Maamah hannun Paaahh? Shin ita Win wacce irin uwa ce?

Me za ta cewa Maamah innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Sai kuma ta mi™e da sauri

ta buWe ™ofar Wakin a gigice Paaahh da Dr Hash suka kalli juna cikin gigita dr Hash

ya yi saurin Soyewa a bayan paaahh



Baki Paaahh ya buWe zai yi magana sai Ummimi ta buWe idanunta ta ce



"Kamarya?"



"Zahiyerh Please ki saurare ni....,"



Sai ta katse shi da cewa "Kamarya?" Nan ta fara magana cikin turanci domin idan

tana son magana mai tsayi da turanci take yi ko German language idan ta yi ta yi

sai ta nuna Dr Hash da jikinsa ke rawa. "Don Allah don Allah don Annabi Zahiyerh ke

saurare ni ta ya za ki fahimta baki saurara ba we need to talk please"



"Maimaita mini kamarya? Ka cuce ni Abdul-Johar ban san me zan ce maka ba.." ta juya

ta Dr Hash ta ce "Kai kuma zan saka a Waure mini kai...," kuka ta fashe da shi

sosai sai ta fara tari tana ri™e kanta saboda dishi dishi take gani ta cikin

idanunta kafin ta yanke jiki ta faWi a wajan.



*

Alhaji Wada na zaune gaban tsohuwa Abbasa yana yi mata bayanin abin da yake tafe da

shi kafin ya Wora da "Muna bu™atar wannan kujerar muna tsananin son ta dubban

al'umma sun dogara gamu, idan har Eng Ali wali ya ci zaSe ba ™aramin tashin hankali

za'a shiga ba, muna so duk yadda za'ayi a san cewa Hon MaWatai shine ya yi galaba,

kana a sawa mutane soyayyarsa a zuciya, a kuma rufe idanun mutane daga ganin

aibunsa wannan shine burinmu" Abbasa kanta a ™asa ta jibga wani babban buzu a kanta

hannunta ri™e da sanda Waya hannun tana jan wani carbi mai dubu zan™alele ta™i Wago

kan nata.



Haya™i Alhaji Wada ya gani yana fita ya cikin bakinta tare da mamaye bukkar

gabaWaya kafin ya fara jiyo kukan jarirai na tashi tun yana ji a hankali har ya

fara ji da ™arfi. Ihu ya fasa ganin jariri a hannunsa jikinsa da jini face-face ji

ya yi wani irin fitsari na bin wandonsa ya ce



"Mene wannan? Don Allah ki cire mini shi ki rabani da shi"



at! Jinjirin ya Sace dashi da jinin jikinsa gani ya yi tsohuwa Abbasa ya Wago

kanta ai bai san sanda fitsarin ya ™arasa fitar da kansa daga jikin mararsa ba. Sai

ta ™ya™yace da dariya kafin wani kuka ya cika bukkar kuka mai kama da kukan neman

taimako carbin hannunta ta ajjiye ta ce



"ZaSi Waya"



Hannunsa na rawa ya Wauki Waya, ya mi™a mata ta amsa ta sake cewa ya Wauka sai da

suka yi sau uku ta yi saurin sakin carbin a gigice kana ta shafa ™asa da zana a

yatsu biyu can ta ce "Ya naga ganshi a gidan shaWaya bayan Šan'adam baya zuwa gidan

shaWaya. Zunubi roma"



Shi dai Alhaji Wada ya kasa motsi ta ce "Ubangidan naka yana da wani amini can a

baya wanda a yanzu basa tare, wannan aminin ya taSa tarayyar aure da matarsa

Laylerh wannan dalilin ya saka Ali wali yake ™o™arin yin galaba akan Madatai domin

samun daidaito dole ne MaWatai ya kwanta da yarinyar ΄ar wajan Ali wali mai suna

Sabrina Noor" Jikin Alhaji Wada rawa kawai yake yi ya buWe baki zai yi magana

tsohuwa Abbasa ta buga masa tsawa ya ce



"Šan matsiyaci mai mugun halin masifa saurarawa tsohuwa Abbasa ta gama jawabinta ga

hallakakken bawa mai son duniya fiye da lahira lallai sai samu nasara domin samun

nasara dole ya kwanta da Noor ΄ar Ali wali sauran bayani zan saka fulani ta kawo

maka" Alhaji Wada ya ce



"A'a don Allah bana bu™atar ganin wata Fulani kiwa Allah ki mini rai kar ki turo

mini Alhaja"



"Kaga jinin fir'auna da hamana kaga jinin ibni salu baka ji tsoron Allah ba sai na

Fulani tashi ka fice ka bawa tsohuwa Abbasa waje" ta bugawa Alhaji Wada tsawa ya

fice da rarrafe jikinsa ji™e da fitsari.



*

˜arfe goma daidai Saudat na cikin banWakinsu sanye da ™aton hijabin Mama Zaituna

sai murmushi take yi yau ma zata ci abinci kuma harda tsire shi ya sa ma da Mama

Zaituna ke yi mata faWan ta je gidan Hanne ko zata samu ™anzon awara ta ™an™are ta

ci sai bata damu ba domin ta san Šan'yaro zai bata. ˜ofar banWakin waje na

alamjirai ta ji ana buWewa tana tsaye har ya buWe ya shigo, jikinsa sanye da

jallabiya hannunsa ri™e da ba™ar leda kasancewar banWakin kuma a bushe yake Saudat

ta share tas sai babu wani ™azanta.



"My Saudat na Oyoyo?"



Murmushi ta yi ta ce "Kai yaya"



Sai ya Wan Sata rai ya ce "Bani son yayan nan da gaske Saudat" ya ce yana Wan kashe

mata idanu ta hasken wutar nepa gidan shiru iyaye na can baki sake suna bacci.



"To shikenan"



Ya Wan kamo hannunta yana murzawa murmushi ™asa-™asa ya ce "Ya tsiren jiya to

Saudalana?"



"DaWi sosai, yau ma da shi ka kawo mini ne?" Ya jinjina mata kai ya ce "E, har da

rufaida mai sanyi amma yau tukucina bana iya sumbata bane,kiss Win nan zautar dani

yake da gaske Saudat ina bu™atar ™ari" Saudat ta Wan shagwaSe fuska ta ce "Uhm to

mene? Me kake so?"



"Ina bu™atar runguma mai sanyi, ina bu™atar matasan ™irjin nan, ki mini shafa a

waje na musamman ni kuma na yi al'™awarin zan siya miki rangaWeWiyyar atamfa da

takalmi" wani irin daWi Saudat ta ji domin rabon data saka sabon tufafi a rayuwa

har ta manta, Malam ba ya yi Mama bata yi musu sai ta ji muryar Šan'yaro yana cewa

"Samawa kan ki lafiya da hijabin nan Saudat, barni na miki kallon ™urilla" ya saka

hannu





ya zare hijabin nata sai ga jikin Saudat ya bayyana tsirara ™irjin nan daidai ma

sha Allah, ta yi saurin dira ™afa ta ce "Ba kaya jikina fa?"



"To nima ai yanzu za mu yi anko ai" bata ankare ba taga ya zare jallabiyar jikinsa,

ihu ta kusan yi tana rufe idanunta ganin namiji haihuwar uwarsa ba kaya abinda

tunda take a rayuwa bata taSa gani ba, cikin sauri ya janyota jikinsa yana rufe

mata bakinta da hannu daidai lokacin aka Wauke wuta a hankali ya ce "Ya za ki buWe

mini hijjabin sirri

Saudat, idan bakya so shikenan sai na rabu dake kinga ki yi ta zama da yunwa har ya

suWe miki kayan ciki ki mutu tunda iyayenki babu mai baku abinci" cikin sauri ta ce

"A'a don Allah ka rufa mini asiri na tuba yunwa tana wahalar dani sosai"



"To zo ki ji"



Kissing Winta ya fara, yana shafa ™irjinta wani irin abu ya kewa Saudat wanda

tunaninta da hankalinta bai kai ga sani ba, amma babu yadda ta iya ganin yana tura

abu ta ™arfin gaske yana danna mata marasa ya saka ta saki kuka ta ce "Wayyo yaya,

wayyo gabana baffi zai cire ba zan iya ba wayyo Allah" ta fita hankalinta sosai ya

ri™o ta ya ce "Raguwata Saudala ba yi zan ba, titi zan fara sharewa sannu a hankali

har motata ta samu nutsa kai cikin lungu ta shimfiWa titi,



kar ki yi kuka idan na yau na yi gobe da jibi gata sai na shiga fada, ina sake

gargaWi da kar ki faWawa kowa kin ji ko?" Tana shasshe™ar kuka ta Waga masa kai ya

shafa kanta ya ce"Yawwa gonata daina kukan to minti biyu" Shiru ta yi hawaye na bin

fuskarta azaba take ji sosai da raWaWi har ya gama abin da zai yi ya sake ta.



Hijjabin ya saka mata yana shafo ™irjinta da yanzu kawai ya ™ara tasawa ya ce "Ya

kamata a fara sanya kayan marmarina a gidansu gaskiya" ta yi masa shiru ya Wauki

ledar daya kawo mata abu fal ya dam™a mata



"Na gode. Allah Ya amfana" ta ce muryarta na rarrabewa kamar za ta yi kuka sai ya

ce "Ya naga kina fushi ko na miki dole ne?" Ta girgiza kai ya ce "to yi murmushi

agwalumata"



Murmushi ta yi masa mai sanyi ya saka jallabiyarsa ya ce "Ki wanwanke ™afarki da

fuska kamar wanka kikai kin ji ko" ta jinjina masa kai ya buWe ™ofar waje ya fita.

Yana fita ya samu malam kishingiWe yana gyangyaWi ya ce "Šan'yaro daga ina haka?"

Ya shafa kai ya ce.



"Malam na zaga bayi ne"



Malam zai sake magana Šan'yaro ya ciro dubu Waya ya bashi sai ya fara sakawa

Šan'yaro albarka. Saudat kuka ta yi sosai a banWakin kafin ta fita zuwa Wakin Mama

tana tafiya a hankali saboda raWaWin da ™asanta yake mata duk da ba wani abu ya yi

mata ba amma ta ji zafi sosai. Tana shiga ta kashe hasken Wakin ta fara cin abincin

ta ci ta ™oshi ta tashi Zaituna ta bata bayan sun gama ta Wauki ledar ta yi waje ta

yayyafa mata kalanzir kar ma a ji ™amshin nama jakar rufaida kuma ta tura ™asan

shara ta koma ta kwanta.



*

Ta cikin idanunta take hango nasa idanun da yake ™o™arin faWa mata wani abu, ™wayar

idanunsa ta yi kama data wanda take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login