Showing 123001 words to 126000 words out of 214217 words

Chapter 42 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

97

yi, sai a lokacin ta lura da yankan dake damtsen hannunsa ta ™arasa ta du™a ta ce ""Subuhanallahi faWa ka je ka yi haba mai sunan manya, Muhammad Mutallab fa masu sunanku salihan"

"banyi ne"""

"Ya du™ar da kan shi ™asa ta je ta Wakko kayan da Goje ya kawo ta zauna dab da shi, ta kamo hannun nasa"

"sarai ya jita amma bai kula ta ba, tunani ne ya addaba masa. Ya shiga hura masa iskar bakinsa ganin"

yankan na kumfa data saka magani ta gama yi masa treatment ta kalle shi taga ya rufe idanu mi™ewa ta

yi zata fita kamar daga sama ta ji ya ce

"""Cikakken sunanki"""

"""Safiyyerh Abdu Marafa"""

"""Cikakke"" ya sake maimaitawa ""Haka sunan yake fa Jarumi"""

"""Shi Abdu?"""

"""E, sunan daddy kenan Abdu"" ya buWe jajayen idanunsa ya watsa mata su ta yi saurin yin ™asa da nata"

"idanun ta fidda ran zai yi magana har zata juya ya ce ""˜arya, idan na tuna miki na kwaWa miki mari ko?"". ""Allah ni dai haka na sani babana ne fa"""

"""Uhmm"" ganin kamar da magana a bakinsa kuma a buge yake ta matsa ta zauna ta ce ""Jarumi, do you"

"want to say something? Say it. Ka ce wani abu Jarumi"""

"""FaWi mana Jarumi"""

"""Tiger"" ya ce a hankali ta ce ""Me ka ce? Ban ji ba"""

"""Ammm, hmm kika ce ba ki da aure?"" Ta ce ""E, bani da shi like a told you"" ya buWe ido ya zura mata"

"idanu yana ta kallon ta da ™yar ya iya cewa ""za ki so ni?"""

"""Zan aure ka na rayu da kai idan ka faWa mini labarinka waye kai?"" Ya sake yi mata shiru ""Ina ji"""

"""Zana ba ki labarina idan za ki aure ni"""

"""Ni Safiyyerh na yi maka wannan al™awarin zan rayu da kai a duk yadda rayuwa ta yi da kai Jarumi"" ya"

"mi™a mata tafin hannunsa a hankali kamar mai jin tsoro ta kalli hannun cike da rashin fahimta, jiran ba'asi take shi kuma ya yi shiru sun Wauki minti biyar da wasu da™i™o a hankali ya sake furta ""Promise"" ta dinga kallon hannun kafin ta yi Astagafirulla da tunanin Ubangiji ya yafe mata saboda igiyar auren wani ce a kanta ta Wora Wan ™aramin hannunta cikin nasa, tana sawa ya dam™e kamar abin da yake jira kenan ya yi shiru ya lumshe idanunsa muryarta na rawa ta ce ""I Promise you Jarumi"" yana ri™e da hannun bai cika ba bai kuma yi magana ba can ya sake ta, ta fara masa magana sai dai ko tari bai kuma yi ba"

tunaninta bacci yake yi ta dinga kallon shi tana son hango kyau ko ko muninsa.

A daren ranar su Goje basa nan sai shi Waya yana busa haya™i a sama yake jinsa sosai ya ji an buWe ™ofa

"an shigo, maza ne har su huWu sun rufe fuskokinsu ya dam™i wu™arsa kafin ya mi™e Waya ya cafki wajan yankan da Safiyyerh ta gyara masa ya janyo hadda naman wajan suka fara kokawa yana buga su da ™asa, cikin sauri Safiyyerh dake bacci ta farka zata fito daga cikin Wakin ya yi baya da ™arfi ya tura ta ciki ya rufe ™ofar ta taga ta le™o tana kiran shi, taga ya Waga wu™a ya sokawa Waya a gefen wuya ya ™ara soka masa a ciki ya watsar da shi can gefe yana kakari, Safiyyerh ta zaro idanu tana rufe baki saboda ihu za ta yi ganin yadda aka yi kisan kai akan idanunta, bata san mene ya faru ba taga Waya ya zaro sirinjin allura ya zirarawa Moh a damtsen shi, ya sake zaro wani ya yi masa da azama Moh ya Waga wu™ar hannunsa ya sari wanda ya yi masa hakan ya goce ganin sun yi masa allurar suka ja wanda yake kwance kamar gawa"

"suka bar gidan, a hankali ya yi baya ya zube saman kujera jini na Wiga jikinsa"

"Ilahirin jikin Safiyyerh rawa yake cikinta ya ™ulle ta shiga uku, kisan kai aka yi akan idanunta haka dabar"

"take dama? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Moh kuma minti goma ya yi yawa ya ji zufa na yanko masa jikinsa ya yi sanyi wani irin ba™on al'amarin ya fara ziyartar gangar jikinsa yana sauka a mararsa, abin da bai taSa tunani ba idanunsa ya shige ciki ya Wauki ™waya ya zura a ™asan harshen shi da tunanin zai daina ji, amma ina kan shi ya hau ciwo ya mi™e da ™yar ya nufi Waki jin tsigar jikinsa na mi™ewa da zubewa sanyi na ratsa shi komai na jikinsa ya bubbuWe al'amarin bu™atuwar wani abu. Ya kwanta ya yi shiru can ya mirgina ya yi rufda ciki ya lumshe idanunsa ya ji™e shimfiWar lokacin Waya da zufa da jinin da yake zufa a jikinsa, ya rasa ciwon ciki yake ko mara ko zazzaSi? Jijiyoyin kan shi sun mi™e raWau lallai ya ji akwai abin da yake bu™ata ya dinga juyi ya shanye sigari kwali wajan biyu amma ba abin da ya sauya ba zai ce"

tsautsayi ne ya kai shi Wakin Safiyyerh ba saboda kawai tsintar kan shi ya yi a ciki.

Safiyyerh na bacci ta ji hucin numfashin mutum a fuskarta ta buWe idanu da sauri ihu za ta yi ganin

"fuskarsa kamar zai haWe da tata ta yun™ura zata tashi ya saka hannu ya mayar da ita kwancan ""Dan Allah"

"karka mini komai ka yi ha™uri ba zan sake kula ka ba, innalillahi na shiga uku daddy ka yi na tuba don"

"Allah"" bai kulata ba yana daga dur™ushen da yake dab da ita ya mi™a hannu ya kashe wutar Wakin gabaWaya."

LAST FREE PAGES

Waye Mutallab?

Waye Scorpion?

Wace Safiyyerh?

Waye Daddy?

Mene FS WORLD INVESTMENT COMPANY?

Labarin Mutallab da tarihinsa ya fi wannan da muke ciki yanzu ai za ku zo jin wannan soyayyar ta

™uruciya ba?

Mene yake saka a fara daba da shaye-shaye?

Wanne ganganci iyaye suke yi akan yara?

Mece siyasa da cikakken tarihin dimokuraWiyya?

Za ku su sanin ya ake mulki a ™asar nan?

Har ku yi supporting yaran ku?

Soyayya na saka shaye-shaye ne ko daba? Me ya sa Mata har uku suka mutu ta sadanadin MOH me ya sa

ya kashe matarsa SAFIYYERH?

YAUSHE SAFIYYERH TA HAIFI YARO?

maza hanzarta yin payment chat with me on WhatsApp 08164069385

BRIGHT PENS... 2ND BATCH













=Ψ₯άMUŠALLAB =Ψ₯ά

B2: chapter 1: fire and ice



Dig Johar bai bawa Aafiyyah damar juyawa zuwa ga Moh dake Waure cikin sar™ar da

jami'an tsaron da suke team Win Aafiyyah suka saka mishi ba, ya yi saurin jan

hannunta zuwa waje duk da ™o™arin turjewa da take yi kanta na matsanancin sarawa.

Suna fita waje sauran team Win suka sarawa Dig Johar daya fito hannunsa ri™e dana

Aafiyyah yana murmushi saboda yau ya cika wani burinsa na tsayin shekaru. Šaya daga

cikin team Win ya kalli Aafiyyah da idanunta ke lumshewa a hankali ya sara mata

alamar salute cikin turanci ya ce.



"I congratulate you Maah"



Calmly ta ce "Thank you"



Ta faWa tana shiga bayan motar da Paaahh ya buWe mata, shima Win shiga ya yi bayan

motar bayan ya gama magana da IP Inspector of police under FCID ranks. Ajjiyar

zuciya Paaah ya sauke lokacin da driver ya yi reverse na motar tare da juyawa da

ita zuwa saman titi idanunsa lumshe wani irin daWi yake ji a cikin zuciyarsa

burinsa na kama Scorpion ya cika ta dalilin ΄ar daya haifa ashe sanya Aafiyyah

matsayin staff Winsu ba ™aramin taimako ya yi wa team nasa ba, hakan ya ™arfafa

masa qwwia ne wajan ganin how smart she is da kuma son sanya Aafiyyah cikin busy

gudun kar ta samu isasshen lokacin yin tunanin abin da zai iya recovering

tunaninta.



Ya juya ya kalli Aafiyyah a sanda suke tafiya saman kwalta cikin nutsuwa ya kamo

hannunta duk da kanta a sunkuye yake ya ce "You made it Maamah, daddy yana

farinciki da nasarar daya samu ta dalilinki"



"Abin da keke so shi nake so, nasararka tawa ce Dig Abdul-Johar Marafa, the latest

father in the whole duniya, the special professor Abdu Marafa" Aafiyyah ta ce a

hankali tana murmushi idanunta na sake lumshe tunaninta ya Wan fara daidai kawai

tana ™o™arin danne ciwon kan da take ji ne wanda yake ™o™arin Wauke duk wani

pleasure da take ciki a yanzu Win na dalilin kama Scorpion kamar yadda suke tunani.

Paaah ya jinjina kai yana sake ri™e hannunta tare da dubanta a tsanake ya ce.



"Wanne Professor?"



"Professor dai wannan tsohon laccarar da muka sani" ta ce silently.



Ya jinjina kai ya ce "Haka ne. Fuskar dana so nunawa jama'a dai, i love my job ina

son yin nasara ko ta halin yaya ne Safiyyerh. Kin san har zuwa jami'a da na yi

koyarwa duk set up ne, na yi shekaru ina zuwa a ™o™arin gano wani tsohon mai laifi,

na rayu cikin Waliban jami'ar ba tare da sun cewa ni jam'i bane, kafin na gama

aikina sai na ji ina sha'awar koyarwa domin tana Satar da asalin aikina kuma ba

kowa muka yarda yasan suwaye mu ba, sai kawai na cigaba da zama ina koyarwa as

volunteer" ya ce yana murmushi ita Win ma murmushi take yi ta ce "Oh Ya rabbi!

Wayon Dig Johar staff and manager Aafiyyah ta Wakko kenan"



Ya ce "Sure, wannan shine jinin"



"Paaahh cigaba da bani labarin"



A hankali ya ce "Dole na ai, you make me happy Safiyyerh Abdul-Johar M"



Ya Waga kai yaga sun ™arasu babban gate Win gidan nasa, cikin sauri mai gadi ya

buWe tangamemen gate Win driver ya zura hancin motar ciki, jikin Aafiyyah na rawa

ta fara ™o™arin buWe mota a lokacin hankalinta yana ga Maj Aliyu domin har yanzu

tana iya jiyo damuwa da Sacin rai a muryarsa sanda ta kira shi yake maganar babu

inda zata tunawa inda kidnappers Win suka kai ta? Kafin ta fita Paaah ya fito ya

zago ya buWe mata ta fito. Daidai nan Dr Hash ya fito daga cikin gidan kamar mai

jiran zuwan nasu, a lokacin ma J ya fito shi da Awais sai Ummi. Daman suna tare da

Paaah Win suka ga ya mi™e zumbur hankali tashe ya yi waje sai suka razana tare da

tunanin ko wani abu ya samu Aafiyyah? Shine duk suke tsaye har kawo yanzu da suka

jiyo shigowar mota.



Murmushi sosai a fuskar Aafiyyah ta kalli J ta ce "Muhammad Junaid MJ I made it, na

cika aikina" ta ce tana fari da idanunta duk da cewa ta rame kuma idanun nata ya yi

laushi sosai.



"You made what?" Awais said yana kallon Aafiyyah ya kasa shanye mamakinsa da gaza

ha™urin bayani tare da jiran ji daga bakin Paaahh ya ce "Daddy ina aka gano

Maamah?"



"Zan yi muku bayani. Dr Hash"



Ya kira Dr Hash yana masa kallo sai kuma ya kama Aafiyyah ya juyo da ita gabansa

suna kallon juna ya ce "Ki yi wanka ki sallah ki ci abinci ki kwanta ki wuta sosai"

baki ta buWe za ta yi magana ta ji saukar sirinji a ™asan wuyanta, ta ri™e hannun

Paaah da ™arfi wani irin zafi da azaba take ji a duk sanda za'ayi mata allurar

musamman da ake yi mata unexpected. Ta yi ™asa da kanta idanunta na sauya alamar

bacci na shirin Waukar ta a wajan dalilin allurar kuma. Šago kai ta yi sai kuma ta

yi murmushin nan nata ta ce.



"Ba zan tambayi dalili ba Paaahh kamar kullum kana da naka dalilin wanda ya danne

na Maamah"



Ta saki hannunsa idanunta ya sauka akan Ummimi dake mata murmushi ta kuma tsare ta

da idanu, a fili suka ji sauke ajjiyar zuciyar da Aafiyyah ta yi sai ta ji zafin

allurar ya kau a sanda ta yi tozali da Ummimi. Cikin sauri ta saki hannun Paaah

tana zuwa wajan Ummimi ta faWa jikinta tana ™an™ameta ta kasa yin kuka domin ta san

tabbas an raunata zuciyar Ummimi Win a zahirance.



"Autata always be mine" cewar Ummimi tana rungume Aafiyyah duk da nauyin idanun

Ummi dana Paaah da ta ji amma ta gaza jure ganin Aafiyyah a gabanta ba tare da ta

ji Wuminta a jikinta ba, itama Win mantawa ta yi da idanun mutanen wajan ya ri™e

Ummimi tana bubbuga ™afarta tare da nuna mata taSararta a fili wajan faWin "Uhm'uhm

na yi kewarki love, kika barni"



"Dake mu ba mutane bane ko?" Cewar Dig Johar ya faWa yana cillawa Aafiyyah harar

wasa Ummi ta ce "Tayani gani dai, wai namiji da suna hajara kinibibin Maamah"



"Kai Ummi" Aafiyyah ta ce



"Kya ji da shi, barka da dawowa daga wajan Kidnappers"



Murmushi kawai ta yi tana jan hannun Ummimi zuwa cikin gidan, shi dai J kallon

Aafiyyah kawai yake gabaWaya bashi da kuzari ko confidence Win kallonta tun ranar

da batun aurenta da AA MARAFA ya sauka a kunnensa ya ji bawai kawai favourite Winsa

bace akwai wani abu nada ban da bai sani ba, mikin zuciyarsa ™ara yawa yake ya ji

ya tsani duk wani kusancin su da AA hasalima zafin AA nake yake ji a cikin tsokar

dake rayuwa kullum a ™irjinsa tana numfashi tare da tunatar da shi Aafiyyah lil sis

Winsu ce madadin ya amshi wannan tunanin sai tunaninsa ya kurSata na son sake

kusanta zuciyarsa a dole zuwa ga Maamah Win. Rinannun idanunsa ya cire daga bayanta

ya juya kawai tare da barin gidan gabaWaya yana ji a waje zai samu nutsuwar da

cikin gidan ya kasa samar masa a kullum.



Awais, Dr Hashim cikin gidan suka nufa lokacin da suka marawa mahaifin nasu baya

Dig AM.



"Wash i feel helpless"



"Malama jeki wanka ki zo ki bamu labari kin ji ko?"



Ta Wan harari Awais tare da share shi a hankali ta mi™e tsaye tare da ajjiye vail

Win kan nata, sai lokacin ta lura da ΄ar ™aramar na'urar dake jikinta mai Waukan

sauti murya da vedio da kuma wata ta daban mai nuna location ko da za'ayi tracking

location na mutum wanda kuma ta nan ta kwashi duka bayanan da MM BLACKMAN yake

bata. Yalwatacciyar sumar kanta mai zubin jaa ta sauka har bayanta a hankali take

tafiya shap Win bayanta na juyawa gwanin sha'awa duk da bata da jiki kuma cikinta a

shafe yake amma dukkan wata ™ibarta ta tattare waje guda tare da zama a hips Winta

da kuma ™irjinta shi ya sa take yawan saka abaya ko kaya ovar size gudun bayyanar

dirin nata a fili steps Win benen take takawa har zuwa bedroom Winta. Zubawa kanta

idanu ta yi ta cikin madubin dake Wakin nata, sai ta ji wani abu mai kama da rauni

ya mamaye zuciyarta ta ji kamar bata kyauta ba, ta ji kamar kama Scorpion shine abu

mafi muni da girman laifin data aikatawa rayuwarta, ta ™ara jin kamar kanta da

kanta ta cuta tare da zalunta Win, ta dinga tuna labaran daya bata idan ta haWa

daga farko zuwa ™arshe sai ta ji akwai wani abu da ta yi missing a cikin labarin,

mene shi?.



"What is this? What did i missed?"



Ta furta a fili lokacin da take zama a gefen gadon nata, ta yi shiru sai ta ji bata

da kuzarin yin wankan ta kwanta a hankali tare da janyo teddynta ta rungume a

™irjinta tare da lumshe idanunta ciwon kan nata na sauka a hankali. Sexcy eyes

Winsa with his red lips sune suka fara mata gizau cikin idanunta, da sauri ta buWe

idanunta ta cewa "Oh! No please"



Madadin ta daina ganin ™wayar idanunsa a lokacin da yake kallonta cikin maye da

gushewar hankali yake tambayarta ina Wansa sai hakan ya faskara idanunta ya dinga

hango masa faffaWan ™irjinsa dake cike da zanen Scorpion, da cukurkuWaWWan gashin

kansa har yankan gefen fuskarsa, juyawa ta yi tana murmushi can ta yi tsaki ta ce

"You never be my headache Scorpion" tattara shi ta yi ta kwanta ko a cikin baccinta

mafarkinsa ta dinga yi, idan ya kalle ta a mamakance cikin sexcy looking Win nan

sai ya girgiza kai ko ya suWe lips Winsa, ta fara tuna sanda ya ™an™ameta a lokacin

da take kuka daya sha™eta kamar zai kashe ta.



"Maamah"



Paaah ya kira sunanta ganin ta ™an™ame teddyn jikinta kamar zata tsaga ™irjinta

tare da mayar da teddyn ciki. Ya duba agogo ta shafe wajan awa huWu da fara bacci

ashe ko wanka ba ta yi ba, ya duba sai kawai ya girgiza kai ya fice yana janyo mata

™ofar bedroom Win nata. Sanda ya sakko main parlor suka haWa idanu da Ummimi da

sauri ya Wauke nasa idanun, ba komai ke bashi tsoro ba amma yana tsananin tsoron

shirun Ummimi da kame fuskarta, Wakin ba™i ya nufa kamar yadda Awais ya sanar dashi

yana da ba™i, yana ™o™arin fita Ummi ta ce "Batun Aliyu ka yi shiru baka ce komai

ba, kuma kasan muna cikin tsoro da jimamin rashin jin nasa ko?" Ya Wan tsaya sai ya

juyo ya kalli Ummi ya jinjina kai ya ce "Aliyu yana hanya yanzu haka, ni nasa a

rufe mini shi" ya ce yana duba agogon hannunsa. "Rufewa kuma?" Ya sake cewa "Haka

ma ce" A hankali Ummimi ta Wago kai ta kalli Paaah sai bata ce komai ba. Ummi ta ce



"A bisa wanne dalilin?"



"I will explain, ki mini uzurin shigowar shi gida ok?"



"Allah Ya nuna mana" cewar Ummi furucin nata ya sake nuna rashin jin daWin abin da

Paaah Win ya aikata.

Gently ya buWe ™ofar part Win da yake amsar ba™in nasa, cikin sauri wanda yake

tsaye ya kasa zama ya mi™e tsaye tare da nufar Paaah ya ce "Ka yi mini uziri na

rashin ha™urin jiran kiran naka, wallahi Allah Ya sani i can't wait any longer, ina

tsananin bu™atar ganinka Dig Abdul-Johar" shima Paaah jinjina kai ya yi bayan sun

yi musabaha ya nuna masa kujera ya ce "Please have a seat Prof Abdulwahab" wanda

aka kira da Prof Abdulwahab Win kasa zama ya yi, idanunsa ya yi zuru-zuru Paaahh ya

ce "Don Allah zauna" sai kawai

ya fashe da kuka sosai kamar jira yake yi, Paaahh ya yi shiru sai ya juya ya kalli

sauran ba™in cikin kuka ya ce "Ya kashe mini gudaliyata, ya rabani da gudaliya he

killed my daughter"



"Subuhanallahi!"



"Na yi kuskure a rayuwata babban kuskure, na Wauka komai ya shige a sanda na dawo

Naija a kuma sanda na ruski takwarar ΄ar wajanka Safiyyerh tana cikin farinciki, na

Wauka da gaske yana son ta ashe yaudarar kai na nake, ya kashe mini gudaliyata ya

rabani da Safiyyerh" magana yake yana kuka cikin tashin hankali idanunsa ya yi

jajur bai gusa ba wajan furta "Na rasa kyakkyawar yarinyata, a lokacin da shekarun

farinciki da jin daWinta ya gama bayyana ina jin cewa i failed as a father, ni na

jawa Safiyyerh dukkan abin da ya faru da ita, ni na lalata tarbiyarta wacce ta yi

sanadin haWuwarta da mutumin daya rabata da duniya ya yi mata kisan wula™anci an

ganawa Safiyyerh azaba wajan rabata da ranta, ko zan rasa komai nawa wallahi sai an

amsar mata ha™™inta" ya ce yana sakin wani kukan har yanzu mikin abun sabunta kansa

yake a cikin zuciyar Prof.



Dig Johar ya ce "May her soul rest in peace in jannatul-firdausi"



A hankali budurwar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login