Showing 150001 words to 153000 words out of 214217 words

Chapter 51 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

72

mafarkin samu matsayin miji shine kalar test

Win mutumin da take addu'a akan shi ajjiyar zuciya ta sauke tana zagaye office Win

nata sai kuma ta tuna password Win FS daya faWa mata, ya akayi ya sani? Labarin

daya bata ya fara tunawa idan ta fara farko da ™arshen sai ta ji labarin bai cika

ba, babu tsakiya akwai abin da ya cire alabarin. Mene ya faru sanda ya shiga state

cid tsayin shekaru biyu? A ina ya san ma'anar FS?



"You missed Safiyyerh!"



Da sauri ta Wauki wayarta da jakarta I. Qasim dake shigowa ya ce "Sai ina?" Key Win

hannunta ta cilla masa ta ce "Muje Federal investigation department now" ta faWa

tana yin waje bayanta kimiyya ya bi, ya shiga wajan driver itama ta shiga ya jasu

suka Wauki hanya.



"I. Qasim kana siyasa ne?"

Ya Wan yi shiru can ya girgiza kai ya ce "A'a. mene?"



"Kasan wani me neman takarar kujerar Wan majalissar tarayya Dr Abraham?" Da sauri

ya juya ya kalle ta sai ya tuna ashe shi yana amfani da Qasim Ibrahim ne, babu

sunan kaka ma kuma Aafiyyah bata taSa ganin babansa ba koda a picture ne



"Bana jin cewa na san shi, is there any problem?" Ta ce.



"Ina son taimakonsa wajan janyo hankalin mutane izuwa kansa ina bu™atar naga ya yi

nasara?"



Ya sake kallon ta kaWan da mamaki ya ce "Ke mene tabbacinki a kansa ne? Bafa ki san

wanann dr Abraham Win ba har kike son taya shi yekowa?"



Ta yi murmushi ta ce "Qasim kenan.



"Ok. How can i help you?"



Ta yi ™asa da murya ta ce "Join me"



"Done" ya ce yana buWe hannunsa.



*

AA MAJ na zaune tun bayan faruwar abin da ya ji yake zaune a gidan computer Winsa.

Abin da ya saita da motar Aafiyyah yaga yana yin wuta ya yi saurin dubawa yaga

direction yana nuna hanyar zuwa Federal investigation department ya tuna maganar

Muhammad da yake cewa Aafiyyah har cewa ta yi bata da aure har cewa ta yi tana son

wanda ta kama Win sai ya saurin mi™ewa fuskarsa babu alamar annori ya yi waje ya

shiga mota kai tsaye shima FCID Win ya nufa. AA MAJ na fita Muhammad ya buWe ™ofa

shima ya fito har wata ajjiyar zuciya ya sauke sanda ya sha™i iskar ´anci da sauri

ya tare mai napep yana nuna masa motar AA MAJ ya ce "Follow the car"



Aafiyyah na tare da Kimiyya zuwa FCID kamar yadda Aliyu ke hanyar zuwa yayinda

Muhammad ke bin bayansa domin zuwa duk inda Aliyu za shi. Napep Win Muhammad ya

riga motar Aliyu sauka don haka ya yi saurin bin bayan Aafiyyah da yaga ta fito

daga mota, securities basu kula Muhammad ba domin tunaninsu tare suke da Madam a

haka Muhammad ya dinga bin bayan Aafiyyah har ta isa Wakin da MUTALLAB yake ciki,

tana shiga shi kuma Muhammad ya zuro kansa cikin Wakin daidai sanda Mutallab ya

Wago kansa idanunsa ya sauka akan Muhammad da fuskarsa take rufe da facemask a

hankali Muhammad ya zame takunkumin suka zubawa juna idanu shi da Mutallab lokaci

Waya kuma suka sakarwa juna murmushi....

=Ø¥ÜChapter 6: Promise me, you'll stay with me.



Zuciyar Aafiyyah ce ta buga da ™arfi jinin jikinta ya daskare ta ji gargasar

jikinta na mimmi™ewa, wani abu mai kama da shau™i yana mamaye zuciyarta. Ta jima ba

taga murmushi mai kyau a fuskar ba™in mutum kamar yanzu ba, murmushin fuskar

Blackman a yanzu shine abu na farko daya sanyaya zuciyarta ba tare data sani ba, he

is more handsome idan yana murmushi duk da yankan wu™ar dake fuskarsa da wuya da

goshi hakan bai sanya murmushin ya yi muni a fuskarsa ba. Sai ta ji jikinta na yin

sanyin kamar ba ita ce ta shigo da ™warin zuciyar tunkarar Scorpion domin jin

labarin abin da ya cire cikin labarinsa daya bata, a hankali ta ja nata idanun ta

lumshe tare da harWe hannayenta a ™irji saboda yadda ta ji zuciyarta na rawa sosai,

irin rawar data jima ba ta yi ba, sai ta ji kamar irin rawar da zuciyarta ke mata a

yanzu, irin yadda take mata ne a cikin bacci a lokacin da zuciyarta ta yi kusanci

da Yaa Muhammad Winta. BuWe ido ta yi a hankali ta juya zuwa sashen da Mutallab

yake kallo yana sake faWaWa murmushin nasa, madadin taga mutum tsaye sai taga babu

kowa ™ofa kawai ya kewa murmushin kamar wanda ya samu taSin hankali, sai ta ji

zuciyarta ta raunata ™warai.

Ganin tana ™o™arin bada kanta da gaske ya saka ta kame fuska tare da gyara murya,

ta jiran ganin Mutallab ya juyo amma sai taga ya yi ™asa da kansa kawai yana wasa

da yatsun hannunsa, ta dinga kallon shi idan ta ji kamar tana jin tausayinsa sai

kuma ta fara tunanin mutane nawa ya kashe? Ba tare da sun yi masa komai ba, saboda

wani dalilinsa wanda har yanzu basu san shi ba. A hankali ta ce



"Criminal" ta ce tana danna waya.



Babu alamar zai Wago domin kamar yana avoiding Winta ne, ganinta, maganarta, da ita

Wi kanta gabaWaya.



"Banzo nan akan cewa kana bu™atar ganina ba, na zo ne domin ka yi mini bayanin abin

da na gaza sani da fahimtar hakan". Ta Wan yi shiru kafin ta ce "labarin daka bani

ba cikakke bane, ka cire tsakiya ko ™arshen dole akwai abin da baka faWa mini ba.

Na farko me ya sa kai da ka sato abinci gidan Alhaji Wada za'a tuhumeka da cewa

anga bindiga a wajanka? Na biyu sanda Dig Johar ya keSe da kai akwai abin da kuka

tattaunawa mene shi? Na uku sanda aka kama ka da zargin kashe matarka da kaje state

cid tsayin shekaru uku mene ya faru ciki? Ya aka yi kuma ka yi free? The last

question da Safiyyerh za ta yi maka shine...,"



Shiru ta yi, tana sake ™are masa kallo haka kawai take jin kamar ta taSa ganin mai

irin ™irarsa kamar ta taSa yi wa mai irin suffar nan al'™awarin wani abu. Mene shi?

Moh shima Wago kai ya yi kamar zai kalle ta, saboda sunan Safiyyerh da ya ji sai

kuma ya yi saurin mayar da kansa ™asa, yana jin idanun Aafiyyah na bin jikinsa

kallon shi take yi, irin kallon da take yi masa tun a makarantar Fgc idan ta saka

glasses Winta, irin wannan kallon shi take masa a yanzu can ya ji ta sauke numfashi

da ajjiyar zuciya kafin ta ce "Ta ina ka san FS WORLD? Ya aka yi kasan key Win da

nake nema? And ya aka yi kasan cewa ina bincike akan Company?" Ta ce tana jingina

da jikin kujerar da take kai, tana sake kallon shi, idanunta na lumshewa tana jin

wani abu mai kamar da kwarjini na shigar mata cikin idanu da gaske kwarjini

Scorpion Win yake mata, gashi dai matsayinsa bai kai ya yi mata kwarjinin ba, yadda

take jin wani irin sanyi a saman fatar jikinta tsoro yake bata, wani irin abu take

ji mai kama da feelings emotions na motsa ta sosai fiye da yadda take tunani.



"I am talking to you!"



Kamar Moh baya wajan, ko yatsarsa bai motsa ba, bawai jinta ne ba ya yi ba, a'a;

fahimta ne kawai ba ya yi, maganarta hautsina masa kai take juya masa ™wa™walwa

take yi sosai.



"You, stupid!" Ta ce da ™arfi.



Bai amsa ba, kuma bai Wago ba, Aafiyyah kuma bata lura cewa babu sar™a a jikinsa da

hannunsa ba, bata lura da yadda jikinsa ya fara rawa ba sai ta cigaba da magana

"What nonsense! Ina magana kana yin shiru saboda ina bi da kai ta lallami? Zan iya

sawa ka yi magana ta dole zan saka a gana maka azaba criminal person kawai" ta ce

tana mi™ewa tsaye zata kira wani staff ta ji saukar muryarsa a cikin kunnenta, da

wani irin sauti mai razanarwa murya kuma a kumbure ta ji furucin ya saukar mata

cikin bazata wanda ya sata jin zafi a ™irji.



"Ko Dig Abdul-Johar Marafa ya yi kaWan wajan sanya Moh magana"



"Ubana kake cewa ya yi kaWan? Kaf cikin jami'ai a wannan team Win shine babba yana

da ikon kashe ka, babu mai cewa komai kuma a banza"



"Yarinya kenan" ya ce a da™ile.



"Ban fahimci ma'anar yarinya ba, me kake nufi da yarinya, I'm not a kids"

Sai a lokacin ya Wago kansa, a hankali ya zuba mata birkitattun idanunsa da sukai

wani irin juyewa sukai laushi sosai, tare da yin ja a duk sanda zai kalli Aafiyyah

da abu biyu zuwa uku yake kallon ta, yana manta kallo i never expected this from

you, yana mata kallon where is my child, ina yarona? Abu na ukun har yanzu ya kasa

tantance shi a zuciyarsa baya ma son ya takura kansa akan wannan dalilin sam, koma

yaya ne ya ji baya da ra'ayin ita kanta Aafiyyah Win, bashi da muradin kasancewa da

ita, da zinariya za ta yi masa adalci da bata bashi damar yi mata kishiya ba, babu

motsin kowa a zuciyarsa sai na bestie, yana jin da zata faranta masa data barshi ya

dauwama babu wata ´a mace a rayuwarsa a har sanda wa'adinsa zai yi, har sanda zai

dawo gare ta, ranar da Ubangiji ya ™addara mutuwarsa, ko ranar da jami'an FCID suka

yanke masa na mutuwa ya je lahira wajan bestie, su yi rayuwarsu a can,idan hakan

bai samu ba sai ya dauwama yana amsa sunan mijin matacciyya. A yadda yake ji a

zuciyarsa, a yadda zuciya ke ™issima masa shine ya kashe kansa, idan bai kashe

kansa ba ya samu ace ko gangar jikin Safiyyerh ya samu a kusa da ruhinsa hakan ya

wadatar da shi. Idan ya bu™aci mutuwa ta Wauke shi sai ya fara tunanin mene

matsayin wasiyyar Safiyyerh a gare shi? Wanda suka kashe masa sunci bulus kenan?. A

hankali ya runtse idanunsa yana furzar da iska ta cikin hancinsa da bakinsa.



Gaf! Gaf! Haka ha™oransa ke rawa da haWe juna ta cikin bakinsa kafin ya saka

harshensa a tsakiya ya datse.



"Ba ki ma da hankali" ya sake cewa silently yana motsa hannunsa alamar zai mi™e

tsaye amma yana nawar hakan. "Ka bani amsar tambayoyina"



Ya sake Wagowa ya kalle ta, har abada ita dai baza ta sauya ba. Mi™ewa ya yi

gabaWayansa, Aafiyyah a wannan karan ba iya zuciyarta ke jijjiga ba, hadda gangar

jikinta domin Mutallab a tsayi ya shige inda take tunani, za su yi tsayi Waya da

Muhammad, shi Muhammad kuma ya zarta AA MAJ a tsayi da Wan jiki domin yanayinsa ya

bayyana cewa yana motsa jikinsa saboda buWewar da ™irjisa ya yi, saSanin Mutallab

da wahala haWi da dabar da yake yi ce ta saka jikinsa buWewa ainun. A tsaye yake

gabanta daga shi sai wandon da sukar basa, ™irjisa zanen Scorpion daya zama tattoo

ne raWau ko yaya ya motsa hannunsa sai ta ji ™ashin hannun na ™ara damtsen hannunsa

ya rarrabe. Ya Wora hannunsa a ™ugunsa tare da karkatar da kansa gefe yana cije

lips.



"Liar...," ya ce calmly.



"Scorpion!" Ta kira shi da ™arfi.



Gani ta yi yana yin kanta ta yi saurin dakewa ta ce "akwai bindiga tattare dani, ka

matsa ni matar aure ce, ko can baya dana ce ina son ka, ko can baya dana furta zan

aure ka, ko can baya da na ce bani da aure....," sai ya yi saurin katse ta, ta

hanya Walla mata yatsa laSSanta kana ya Wora yatsarsa Waya a baki ya ce "Quiet"



"Kin ce, but you don't meant it, you listen, you don't judge great" sai ya lumshe

idanunsa yana sake watsa su a fuskarta ya Wauki minti zuwa da™i™o kafin yaja

numfashi ta ™irji kamar zai matse ta a bango ya ce "Nasan dole za ki dawo domin

bu™atarki, kuma na shirya faWa miki ba dan saboda ke ba, ra'ayin Moh ne hakan. Ba'a

taSa yin sirri da kurciya, ba'a yadda da benu Moh baya shiga sabgar masu Wankwali

amma ke na faWa dake saboda dalilina. Tabbas kin yi nasara akai ne nasarar da kika

yi kuma dalilin matata ce da ace tana raye kusa dani wallahi da ko inuwarki bata

ishi Moh ba. Kin ce kina so na yarda domin ba yau kika fara, kina so na kamar ranki

kamar ruwan shanki, kamar iskar sha™ar ki kin rayuwa da soyayya kamar yadda mutuwa

ke bibiyar Wan'adam"A fusace Aafiyyah ta ce.



"Da na yi babbar asara na so jahilin mutum kamar ka, da na yi asara na ™aunaci

Wan'daba like you "

"Kin jima da zama asararriya" ya ce a kumbure anger Winsa na motsawa.



Aafiyyah idanunta kamar za su fito waje ta nuna shi da yatsa ta ce "Da ni na so ka,

gwara na yi addu'ar cewa Ubangiji ya Wauki rayuwata, dana ™auna ce ka gwara a ce

Sarina aka yi ba haihuwuta ba, you're not my type my test kai ba irin tsarina bane"



Da ace yana da ikon sanya kansa dariya tabbas daya murmusa amma tuni wami jin daWi

da farinciki suka yi ™waura daga duniyarsa baya bu™atar dariya,baya bu™atar jin

daWi, duk wani abu da zai yi idan har babi bestie to bashi da ma'ana a wajansa

™addararsa ce ita, kamar yadda take yawan faWa masa, gashi yanzu wasu sun datsi

™addararsa ba tare da laifin komai ba. Sun raba shi da yarinyar data bashi

farincikin da iyayensa suka gaza bashi, he feels heartbroken. Huci ya dinga fesawa

Aafiyyah a fuska yana sake matsawa da kai ta ™arshen hancin ya zuba mata idanunsa

da suka gama birkice ya ce "zan tabbatar da kin maimaita abin da kika faWa, ba

™iyayyar ba za ki fara nemana ido rufe a lokacin da bakya bu™atar mijin naki. Duk

soyayyar da mace zata iya baka kanta a ba ™aramar soyayya bace kin jima da mutuwa a

kaina"



Baki ta buWe za ta yi magana ya yi saurin zare mata manyan idanunsa sai ta ji

fitsari na cika mata mara yana ™o™arin kwace mata tare da biyo cinyoyinta, dakewa

ta yi tare da shanye dukkan wani tsoro. Harara ta watsa masa ta ce "Allah wadaran

ka...," kafin ta ™arasa taga ya yi saurin Waga hannunsa sai Wauke ta da mari sai ta

yi ™wafa tana jinjina kanta ta ce "kana tunanin zaka mare ni na ™yale ka? Wallahi

kwaWa maka mari zan yi"



Hannunsa ya saka ya cafko gaban rigarta ita kuma ta Waga hannunta zata dam™o

wuyansa sai taga babu riga a jikinsa, zuriyarta na tafarfasa tasa hannu da dam™o

wandonsa ya yi saurin kallon ta. "Baka da wannan lasisin har yanzu baka san wacece

ni ba ko? Baka da wani muhimmanci a wajena kai da banza duk Waya suke wallahi" sai

ya sake ta a hankali ya fara yin baya wani irin kallo yake mata kafin da ™yar ya ce

"Muhimmancin nawa ya saka kika bani budurciki ko?" Da rashin fahimta Aafiyyah ta ce



"Are you ok? Allah Ya rufa mini asiri mutuncina sai gidan mijina ba dai Wan iska,

Wan ta'adda, Wan'daba irinka ba" sai ya Waga kafaWa ya ce.



"Shiyasa kike tsoron mijinki ya san ki? Ke kin daman. Zan ba ki amsar abin da kike

tambayana, abin da ya faru a shigata state security service ba zai faWu a nan ba,

maganar da muka tattauna da asawanki, ki je ki tambaye shi. Ya akai nasan kina

bincike akan kamfanin FS WORLD INVESTMENT wannan baiwar Moh ce. Key Win da Ashraf

ya saka ki tambaya ai na faWa miki. F tana nufin friends S kuma dukkan friends Win

nan yaran da suka haifa sunansu ya fara da S. Misali kamar Eng Ali wali sunan ´arsa

Sabrina ana ce mata Noor sai kuma ke Dig Abdul-Johar Win...." A gigice Aafiyyah ta

ce.



"Bangane Dig Abdul-Johar ba? Me zai kawo Daddy haWaka da waWannan mutanen?" Ta ce

jikinta na rawa.



"Sunanki Safiyyerh Abdul-Johar Marafa, ki je ki yi searching mutane biyar a FS

WORLD domin mutane biyar suna masu kamfanin ki cire SharfaWi a ciki amfani aka yi

dashi, shi kansa bai san masu ha™i™anin masu kamfanin ba, shi fasinja ne kawai ki

nemi wanda ya san komai"



Wata iriyar zufa ce ta dinga yankowa a fuskar Aafiyyah hankalinta ya yi mugun tashi

ta dinga nanata sunanta Safiyyerh kuma sunan ya fara da S tabbas,sai ta fara

tunanin sanda maigadin company ya ce mata daddy yaje yaga motar daddy, haka ma

accounter again ta sake tuna maganar Ashraf da yake ce mata "Daddy is here" kenan

Paaahh yana cikin mutane biyar Win? innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Paaahh?

Hannu ta saka ta dafe kanta dake mata ciwo sosai. A hankali ta kalli Moh taga ya

juya mata baya sai ta ce "Don Allah idan ka san raguwar mutane da kun ka faWa mini

tunda alamu ya nuna kasan komai" ko tari bai yi ba, balle ya kula ta idanunsa ya yi

jajir babu abin da yake bu™ata a yanzu irin sha fara kaga aljan ko ™wayar doki. Ta

girgiza kai ta ce



"Talk"



"Say something"



Madadin ya bata amsa sai ta ji da ™arfi ya ce "Out, out fita a nan"



"Babu inda zani"



Gadan-gadan ya yi kanta yana zuwa ya saka hannunsa ya dam™i wuyanta ya haWata da

jikin bango, idanunsa jajir jikinsa na rawa da kakkarwa cikin ™aramin lokaci ya

fita hayyacinsa. Aafiyyah ta kasa kwacewa numfashinta ya fara kokawa da ™arfin

gaske ji take kamar zata bar duniya ne saboda azabar da take ji. A hankali nata

tunanin ya fara kurSata sai take hango kanta sanda Mutallab ya sha™e mata wuya a

makarantar Fgc sanda ya yi mata jahilin duka ta cikin idanunta take hango yadda

yake taka mata ciki da kuma yadda take hango fuskarsa da sanda take ro™an ya daina

dukanta sanda ta dur™usa akan ™afafuwanta. Wani ihu Aafiyyah ta kurma da ™arfi

jikinta na jijjiga da dukkan ™arfinta ta ce "Please Please Yaa Muhammad"



"Zaka kashe ni Tayo, zaka kashe ni Yaa Muhammad wayyo Daddy"



Cak! Moh ya tsaya da she™etan jikinsa na rawa ya saka hannunsa ya dam™o ta ya ce

"Remember?"



Hawaye ya cika idanunta ta ™an™ame jikinta da ™arfi ya ce "Kin tuna ni?"



Slowly slowly ta buWe idanunta ta kasa magana jikinta na rawa ya sake yin kanta ya

ce "Kin tuna Fgc? Kin tuna ni? Kin tuna Safiyyerh, kimiyya, Nahyan? Kinal? Kin

tuna?" Kuka kawai Aafiyyah take yi kamar numfashinsu zai bar ™irjinta tana binsa da

idanu kanta da Wakin na juya mata da tsananin ™arfi tana ganninsa bibbiyu. Kamar

mai tsoro ko mai shirin taSa wuta ya saka hannunsa a kafaWunta ya girgiza da ™arfi

ya jijjigata kafin ya yi magana sauran team Win suka shigo a guje da ™yar suka

™wace Aafiyyah a hannun Moh da sauri ta fice daga cikin wajan. Moh ya fara buga

kansa da jikin bango sai kuma ya dur™ushe ™asan ™afafuwansa saboda wani irin

murWawa da cikinsa ya yi, ya dam™e kasan mararsa wata azaba yake ji tana ratsa

fatarsa tare da sauka a tsokar dake jikinsa tana kaiwa ™asosuwan wajan farmaki wani

irin duhu yake gani ta cikin idanunsa sai ya dinga jin muryar bestie a gefensa.



"Mai dawa na, bestie ta mai dawa"



Haka ya ji sautin muryarta cikin ™aramar muryarta mai laushi a hankali. Juyawa ya

yi a hankali sai ya hangota can gefensa jikinta sanye da fararen kaya wasu furanni

sun lulluSe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login