Showing 54001 words to 57000 words out of 214217 words

Chapter 19 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

121

ta juye musu a faranti.

Moh yana kallon yadda ruga lauma kamar mayunwata sai jan yaji suke yi ya kalli Indomien ya kalle su

"can ya mi™e ta ce ""Kai baza ka ci ba? Ni ina son yin sallah fa"" duk suka share ta, suna gama ci suka fice tare da rufo ™ofar ya rage sai ita kaWai ta haWe kai da qwwia ta dinga kuka kamar ranta zai fita har bacci ya Wauke ta a wajan."

Cikin bacci ta ji an cillo mata abu ta mi™e da buWe idanu tsaye ta ganshi ya juya baya leda ce ya cillo ta

buWe taga duguwar riga guda biyu da hijabi da takalmi ta yi ta mamakin yadda ya san size Winta ta mi™e

tsaye yana jin zata zo wajansa ya nufi hanyar fita ta sha gabansa ya yi turus ta dinga kallonsa shima yana kallonta

"""Wai kai baka yin magana ne, ko ´ar dariya babu kafin na tafi mu ™ulla mu zama abokai"" ta mi™o masa"

"hannu ya kalli hannunta mai Wauke da siririn zobe sai yatsunta zara zara da su ""Am Safiyyerh Abdu Marafa You?"" Ya sake yin shiru ta langwaSar da kanta gefe guda ta ce ""Ina son zama ™awarka fa, zan maka labarin daddyna da yadda yake so na, da labarin kamfanin da nake aiki hadda labarin Ashraf wanda zan aura ya mutu aka aura mini captain labarin Ummimi da Kinal ™awata i will tell you everything,"

"abota Frist?"" Ta sake mi™a masa hannun a karo na uku. Gefenta ya bi ya shige yana rufe ™ofar gidan ya"

bar ta tsaye da hannu a ™a™e takaici ya ishe ta shi wannan yana Wan ta'adda yana jin kansa kamar Wan gidan ™aruna saboda faWin rai ga miskilancin masifa the manager ita Safiyyerh take magana ake sharewa bai san cewa akan dole take yin maganar ba? Ta lumshe idanunta hawaye na cika cikinsu da ™yar ta yi

alwala ta fara jero salloli. Goje ne ya shigo da sauri ya ce

"""Ke kina ina fito maza taso"" ta mi™e za ta yi masa gaddama kawar Moh ya shigo ya dam™i hannunta ta"

kalli ba™in hannunsa da Wan mitsitsin nata farin hannun ya jata sukai waje mota ta gani bai tsaya jiran komai ba ya dannata a gaba Goje ya shiga baya Mangal dake tsaye ya ce

"""Waye zai ja motar yanzu? Ni ban iya ba kuma haka?"""

Moh dake shirin shiga mazaunin driver ko me ya tuna ya kalli Safiyyerh a karo na farko ta ji muryarsa a

"sake ya ce ""Dawo nan"" tsoran shi take ji ta fito ta koma wajan driver ya dawo ita ta tashi, ya cilla mata"

"key Win motar ""Muje"" bisimillah ta yi ta fara driving ta juya ta kalle shi ta ce ""Ina?"" Ya bata wayar hannunsa wacce yanzu ya shigo da ita ta duba location da ya fara driving cikin sauri har suka bar wajan."

Mintuna kaWan da barin su motoci suka tsaya a ™ofar gidan Captain ya fito jikinsa danye da uniform na

"sojoji da suka amshe shi sosai ga ™atuwar bindiga sauran yaransa suka fito a hankali ya dinga bin wajan da kallo har ya shiga cikin gidan abin da ya fara cin karo da shi ya sanya zuciyarsa bugawa ganin rigar baccin Fiyya yashe a ™asa ya Wuka ya Wauki rigar idanunsa ya sauka akan wani busasshen jini ya dinga kallon gidan a nan ya kalli ™wayoyi kala-kala da wu™a™e da gorori ya lumshe idanunsa ""Where are you"

"Wife? Ina suka kai mini mata?"""

"""Captain kuma ka tabbatar tracking Win nan ya nuna?"" Ya jinjina kai don baya jin zai iya magana. ""Sun"

"gudu, amma ya akai sukai san an yi tracking location nasu har suka gudu da wuri haka?"""

"Captain ya girgiza kai irin bai sani ba ""Ka kwantar da hankalinka matarka zata kuSuta ko kana tunanin"

"sun yi mata wani abu ne?"" Captain ya nuna masa rigar baccin Safiyyerh da jinin dake wajan mutumin ya dafe kai ya ce"

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, in sha Allah ba abin da muke zato bane muje"" fita sukai Captain ya ji a"

ransa ba zai bar abin haka nan ba.

Mutallab wani gida ya kai su madaidaici mai kyau da tsari da yake can bayan gari duk suna zaune

"Safiyyerh kanta na ™asa tana mamakin yawan shiriun bawan Allan nan, idan ya yi shiru shi kaWai sai ya"

saki ajjiyar zuciya ko ya ™urawa waje guda ido.

***Wajan sati guda babu labari akan batun sace Safiyyerh ba kiran waya babu komai Daddy ya hana a

faWi maganar ko a social media ko a gidan rediyo ya ce a bar ta tsakaninsu. Yana ™wace hannunsa ma™ale

"da ruwa muryarsa a hankali ya ce ""Aliyu waye ya saka?"""

"""She is my wife daddy"""

"""And? Šan sanda ne kai ko soja?"""

"""Zan iya amfani da uniform Wina ko babu haka ai she is my responsibilities yanzu na kula da ha™™ina zan"

"ji na zama lusari idan ban nemo Safii ba, kar ka dakatar dani daddy police su yi nasu aikin ni na yi nawa"""

"""Ka cire hannunka a ciki Aliyu"""

"""Ok zan jire akan wanne dalili?"""

"""Aliyu yanzu baka tunanin dalilin hakan su yi mata wani abu ne? Baka san su waye mutanen nan ba, duk"

"abin da zaka ji a bayan nawa dana Zahiyerh yake kar ka yi kuskuren da za su salwantar da rayuwar Maama na ro™e ka, mutanen ba mutunci ne da su ba kamar komai hannun Sp Ghali"" Aliyu ya mi™e ya nufi ™ofa ""I am sorry daddy idan kaga na tsaya to na mutu ne, idan da numfashi a ™irjina ba zan gusa ba"

"sai na dawo da Safiyyerh cikin rayuwata i am sorry"" yana cewa haka ya bar Wakin."

"Daddy ya rufe idanunsa daya cika da ™walla ya wani irin ramewa ko abinci baya ci Ummi ta ce ""Ka san"

"halin Aliyu da baka fito masa ta haka ba, gwara ka saka Ummimi yi masa magana"" daddy ya™i cewa komai. Wayarsa ta fara ™ara number ya gani sai ya yi sauri ya Waga yana kaiwa kunne aka ce."

"""Barka, ina magana da Professor Abdu Marafa na sani ko baka amsa, zan fara da yi maka ya jiki don ina"

"da ya™inin kana nan zuciyarka na ciwo bari na Wora maka da wata maganar ban sani ba ko zaka iya jure jin abin da zan faWa. Yarinyar da kake ji da ita ni na saka a sato mini ita Safiyyerh kenan ina son ka lashe aman da ka yi da kanka. Professor ni Wan siyasa ne lissafin Wan siyasa daban yake dana Malami, bana barin kota kwana daman mun saba saka jama'a a uku, wallahi ka shiga komata yanzu nine da wasan ka"

"fara lissafa ranakun mutuwar yarinyarka daga yanzu"" da sauri Daddy ya ce"

"""Waye kai?"""

"""Sarai ka Wauki ne muryarta professor, kana magana da Eng Ali wali mai neman takarar Wan majalisa, ka"

"hanani bacci yanzu lokaci ne da zaka ji abin da nake ji"". ""Ali wali me kake bu™ata me Safiyyerh ta yi maka"

"karka cutar mini da yarinyar don girman Allah kar ka taSa ta"""

"""E, ba zan taSa ta ba muddin ka yi abin da nake so"""

"""Me kake so?"""

"""Ka dawo jam'iyyata kuma tsagina ka lashe aman da ka yi ka kuma gyara Sarnar da ka mini na rusa mini"

"dukkan shirina, yadda ka Sata sunana a wajan matasa da al'umma a gidan rediyo da kai da Wan jaridar da"

"yake mara maka baya ku sake sabon lale wajan wanke ni inma kana bu™atar kuWi zan bayar hakan ba laifi bane ba"""

"""Uhm Ali wali kenan tun yanzu har ya yi sauri haka? Ni kake cewa idan ina bu™atar kuWi kaga na yi maka"

"kala da mabu™aci? Kamar dai ka manta waye Professor kana bu™atar tuni na, laaa la la dama sauran lokaci ai. And da kake batun Safiyyerh tunaninka ita ce raunina ko?"" Daddy ya tsige ruwan hannunsa da ake ™ara masa ya sakko daga saman gadonsa daman tuni ya nunawa Ummi ™ofar fita tun kafin ma ya"

Waga kiran.

"""Ka yi kuskure sosai, Safiyyerh is nothing to me kuma she never be my headache idan ka so ka saka wu™a"

"ka yankata a yanzu is doesn't matter for me, idan akan Safiyyerh ka kira ka mini warning ka makara Ali wali tunda Safiyyerh ta bar gidan nan ko da dai da rana ban taSa tunaninta ba siyasa ce kai kuma yaro ne"

"mu zuba mu gani"""

"A Sangaren Ali wali dariya shima ya yi ya ce ""Lallai prof ka cika Wan siyasa, to wallahi ka shirya ganin"

"gawar Safiyyerh a wannan daren ku tara ´an jana'izarta"". ""Idan ka haifo kuma kai cikakken Wan iska ne idan har ba zina akai ka haifeka ba na ro™e™a Ali wali don Allah ka kashe Safiyyerh nima fa wani aikin ka rage mini..,"" ™it Ali wali ya kashe wayar daddy ya saki dariya yana wani irin murmushi wata number ya kira ana Wagawa ya shige toilet yana saka key, ya jima ciki kafin ya fito ya zauna saman gado Dr Hash ya shigo da Yaya J ganin daddy zaune ya saka dr cewa ""Daddy ya jikin naka?"" Hawaye ya cika idanun daddy ya ce ""ba abin da zai tafi daidai babu Safiyyerh zuciyata zafi take my innocent Fiyya, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ina tsoran halin da Ummimi zata shiga"" ganin hawaye a idon mahaifin nasu ya saka Junaid"

ficewa dr ya zauna ya dinga lallaSa daddy da bashi bakin za a ga Safiyyerh in sha Allah.

Aliyu yana zaune a Wakinsa aka buWe ™ofa tare da shigowa ya Waga kai ya kalleta ya mi™e da sauri duk da

"babu fara'a a fuskarsa amma sai da ya saki ajjiyar zuciya. Ta juya idanunta ""Nan ka Soye?"" Ya girgiza mata kai"

"""Ka cigaba da binciken inda Safiyyerh take Aliyu kar ka saurari mahaifinka ka ji ko?"" ""in sha Allah"

"Ummimi"" ta zuba masa ido sai ta juya ya ce ""Tafiya za ki yi?"""

"""Me zan maka?"""

"""Love, ganin ki nake son yi"" ta haWe rai tana cewa ""To Wakko zani na goyaka"" ya buWe idanunsa ya yi"

"wajanta yana rungume ta ya saki ajjiyar zuciya ""I love you Ummimi, and I love Safii too"""

"Kan shi ta shafa ta ce ""Kawai ka zaSa ni ko ita"" ya lumshe idanunsa ya yi mata shiru, rungume shi ta yi a"

"jikinta ta yi shiru tunani daban daban a ranta sai kuma ta sake shi ta ce ""Fito waje"" sa™o Aliyu ya samu cikin gaggawa sunansa ya fito a jerin sojojin da za a yi posting nasu wajan aiki ya dinga kallon sa™on yaushe ma ya dawo da za a sake tura shi wani wajan bayan babu shi a sojojin da aka yi list? Sai kawai ya fita da nufin zuwa kiran da ya samu domin bata uzurin yana da wani muhimmin aiki akan nasa iyalin ya"

manta da batun a tsarin aikin sojoji babu sauyi idan har a zaSe ka.

****Mafarki ta yi mai ban tsoro ta farka a gigice tana kiran sunan TAHHB sai haki take yi fitila taga an

"kunna an hasko ta ya zuba mata idanu a ransa yana ™ara mamakin wannan hasken nata gefensa zabtareriyar addace saboda tsaro ya mi™e a hankali ya kunna hasken parlon sai a lokacin Fiyya ta lura da Goje dake cikin kwance cikin jini haka Mangal ga wu™a™e a gefen su sai numfarfashi suke yi. Ya taka ya je gabanta ya tsaya can ya du™a dab da ita baki ta buWe za ta yi ihu ya saka yatsarsa a bakinsa ""Shhhh"" ta yi"

tsit ya cake addar

"""Mene?"""

"""Ban kira ka ba wallahi"" ya zuba mata idanunsa masu kaifi ta janye nata ""sunan wa kika kira to?"""

"""Tahhb"""

"""Sunanki ne? Ko na Abdu Marafa?"" Ta girgiza kai ""Mafarki na yi a mafarkin na ji sunan, amma ban sani"

"ba ni na manta komai na mafarkin ma kai na ciwo yake i have a headache"""

"Ya Waga addar ya cake ta tsakanin ™afafuwanta sai she™i take yi ya ce ""Ko dai ki faWa mini waye Tahhb Win"

"da kika dame ni da kiran sunansa yanzu ki na Sula miki cinya"""

"""Don Allah ka yi ha™uri wallahi ban san shi ba"""

"""Ke wace?"" Moh ya tambaya ""Safiyyerh sunana"" ya cije bakinsa sosai ya ce ""Matar soja ko?"" Ta jinjina"

masa kai

"""To ni waye? Kuma ya nake a wajanki?"""

"""Wallahi ban san ka ba, kai ba kuwa bane a wajane"" idanunsa har ruwa yake ya daka mata tsawa a gigice"

"ya ce ""Waye ni? Waye ni waye tell me...."

"d'=Ø%Ý=Ø%Ý=؃Ü1 page remain ba zan taSa buWe komai ba shafi 15 is nothing nothing ku biya you'll never regret sai mun yi nutsu za ku fahimci labarin MUTALLAB bai haWa hanya da kowanne kalar labari ba, idan za ka yi kuka ka fara tun yanzu ba kuma zan taSa sauya labarina a yadda nake ba, you better shut"

up...

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385

'Yan Nijar ku turo carte airtel ta 300fcfa saman wannan layin 84506476

"[10/27, 4:07 PM] Nanameera: *The story of a thug husband MUTALLAB, as a good parents za ku bada"

"auren yarinyarki ga Wan daba Wan ta'adda? Ban ce ku fara kuka tun yanzu ba,ban ce ku ji soyayyar ciki"

kamar a ™irjinku ake wanzar da ita ba.* *The story of TIGER and MOH The destiny of CAPTAIN and FIYYA.

Finally the eternal love* *between..The love that separate them and back them togetherd'=Ø%Ý=Ø-Þ*

*d'=Ø%Ý MUTALLAB d'=Ø%Ý*

Page 15 last free episode

*Bright pens.. 2nd batch*

For more updates follow Mutallab on Arewabooks in sha Allah d'=Ø%Ý

"Page 15 shine last free pages na labarin, kar ka yi tunanin ganin wani page Win a waje ka yi payment a yi"

"naka into paid group akan 500 kacal, love Win da kuke showing yanzu ne zai yi aikiMUTALLAB."

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 'Yan Nijar tsarin

biyan zai kasance ta *Stock na airtel*. Ku yi wa wannan layin 84506476 magana sai ta ba ku lambar da za

ku turo mata stock Win. Kafin Worawa da inda muka tsaya zamu Wauki hutun zango na sati Waya tal maybe har a yi albashi ko masu mining ta fashe musu.

Godiya ga Hajja Aisha Abubakar Khadhfsum data biyawa mutane 8 ga masu business zaku iya

badawa a tallata muku idan kun Wauki nauyin page in sha Allah.

Ba zan manta da BESTIE ba I so much love her wish you all the best Aunty Nazeefah Sabo Nashe ta ce

HADARIN GABAS yana hanya. Ina son ta sosai

Gaisuwa ga ha™ar™arina uwar gidan Viper tunda mun amince Nabila ce amarya Ayushercool

masoyiya. My beb Zee kumurya sai tallafe ™irji muke muna sata a addu'a gashi zata fara yi mana

ZAYTOON a watan Nuwamba i love them sosai

"Conversation bana ce kuci kanku ba, saboda ina ™aunarku Sarautar's library Mutallab fans, Nimcy paid"

group my ArewaBooks people. Mikiya writers Association Mikiya fans AUTAR MANYAd'=Ø%Ý Ubangiji Ya

bar ™auna.

Page 15

Last free pages

"*What if I tell you, I love you?*"

"""kar ki ce ba ki sanni ba, kar ki ce haka dole ma tarihin rayuwarki ba zai taSa cika ba sai da sunana, dole a"

"same ni a cikin rayuwarki sai dai idan za ki cire wani sashi na cikin tarihin"" ya furta yana huci da gwame numfashi Safiyyerh was shocked and speechless at the same time ta kasa kallon shi wani irin tsoro shi"

take ji mai girma ya ratsa zuciyarta. A hankali ta Wago kanta zuwa gare shi hawaye na taruwa cikinsu

yana sauka akan fuskarta

"Ta ™ura masa ido da sauri kuma ta girgiza kai ta ce ""Wallahi da gaske ban san ka ba, ban taSa ganin ka ba"

"sai kwanakin nan, i don't even know your name balle kai,me ya sa zan sanka to?"" za ta sakar masa kuka ya Wora yatsarsa a baki ya ce"

"""Shhhh"" ba shiri ta yi shiru tana sauke ajjiyar zuciya shi dai har lokacin fuskarta yake kallo yana murza"

"tsinin wu™ar a ™asa. ""To kai ka sanni ne? Ni ka cire mini wu™ar nan ka ji Wan ba™i"" ta furta tana juya idanu"

ta langwaSar da kanta gefe guda.

"""Ki daina kiran sunana daga yau"""

"""Sai na dinga ce maka me to? Ka faWa mini ban ma san sunan ba ai"" ™o™arin biye mata yake wajan ganin"

ya samu abin da yake bu™ata amma a duk kalma Waya daya furta ko kafin ya furta sai ya fama hautsina kan shi kafin ya san me zai furta mata. Wu™ar ya Wauke ya cilar gefe guda ya juya ya kalli Goje jira ya ke yi safiya ta yi ya fara tunanin yadda zai samu likita ya ji ta ce

"""Kai ne ka yanke su ko? Ba kyau wallahi ka mutu a haka wuta zaka tafi babu fashi kana kallo za mu shige"

"aljanna muna jiyo ihunka a cikin lazza ko sa™ara tunda baka da wani aiki a rayuwarka sai daba da bushe- bushe cikinka ba komai sai ™waya da haya™i, gabaWaya gudanawa kake daka zaSi wannan rayuwar ne Wan ba™i? Bayan rayuwa akwai mutuwa fa karka bari ka mutu cikin wannan halin ba zaka ji da kyau"

"wajan Mala'iku ba"""

"""Kina da Wan'uwa mala'ika ne?"""

"""Subuhanallahi, kai ko wa'azin baka so kamar jinin fir'auna ni tausayinka kawai nake ji tunda baka gani"

"shikenan"" ta haWe fuska irin ta ji haushin nan har ™asan zuciyarta ita ™yamar shi take yi rayuwarsa a gurSace take babu wani abu na birgewa ko ban sha'awa a ciki deep down kuma tausayin rayuwar tasu take ji tana jin da tana da iko tabbas ba zata taSa gazawa ba wajan ganin ta taimaka musu. Ya rufe idanunsa yana daga zaunen saman kujera ya Wauki ™afa Waya ya Wora akan Waya ya fara yin fito wanda ya"

cika Wakin a hankali kuma ya zaro sigari zai kunna ta yi saurin cewa.

"""Matsalar da™i™i kenan a rayuwa, shi da kansa bature ya ce tana lalata lafiya dake babu arabi ba boko"

"ba'a gane komai ai shikenan, goodness Safiyyerh what exactly wrong with you, that's not your business"" ta faWa lokaci guda kuma tana mi™ewa tsaye sai dai bata kai ga zuwa inda ta yi niyya ba ta gan shi tsaye a gabanta hannunsa ri™e da sigarin yana zu™a da fesarwa, ta saka zata rufe hancinta ya sa hannu ya tukare jikin bango ya sata a tsakiya sigarin a bakinsa yana binta da jajayen idanu bakinta na rawa ta girgiza kai"

"ta ce ""Mene haka wai?"" Ya yi shiru yana du™awa fuskarsa dab da nata har lokacin ita Win da yake kallo"

"""Iskanci ne wannan matar aure ce ni fa, saboda ™wa™walwarka bata faWa maka daidai ko? Idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login