Showing 66001 words to 69000 words out of 214217 words

Chapter 23 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

79

Abbasa, a'a Abbasa ina son zama mata"

"maza ne na daidai da tafiyar agogo da adadin shekarun da zan yi a duniya"""

"Yadda furucin ke fitar da kan su, da yadda yake magana idanuwansa na fiddowa waje duka jikinsa rawa"

"yake da Sari yana wani irin tsuma bakinsa har wani haya™i yake yi jijiyoyin kansa tamkar zasu ratsa fata bakwai su keto, ganin halin daya shiga ya saka Abbasa cewa. ""Iya zubin tunanin naka kenan? Iya jarumtar kenan? Mayar da suffarka zuwa abi mafi nakasu a rayuwarka? Ka zama mace shin ko ka mace"

"da. """

"""Abbasa!"""

"Ya kira sunanta a karo na farko a tsawa ce, domin baya son tuna abinda take ™o™arin cewa ""Shikenan"

"shikenan, zaka zama jinsi biyu, mai halitti biyu"" ya girgiza mata kai yana jin amo da sautin muryarta cikin wutar da suka babbaka ta ciki ""Kawai ki nakasta ni"" ""Tabbas zaka nakasa, zaka zama kamar jaririn da aka haifa yau, zaka zama ri™a™™e zaka gagara, ubanka zai alfaharin haihuwarka duk da tsinuwarsa na tattare da kai, zaka sake yi rashi, rashi irin wanda baka taSa yin irinsa ba, zaka samu dukkan wata shahara da"

"Waukaka da kake bu™ata, amma zaka dauwama a matsayin mata maza"""

Ihu ya fasa yana ™o™arin mi™ewa tsaye da ya yun™ura gefen cikinsa yake sake buWewa saboda shafcecen

"saran da aka yi masa, jikinsa bashi da wani gurbin da babu sara.Abbasa ta mi™e ta Wakko wani farin abu a hannunta tana zuwa kan shi ta danne shi da duka ™arfin daya zo mata, ta Wauki garin abun ta fara sha™a masa a hanci yana sha™a da ™yar da sauri ya dam™i hannunta ya kifa fuskarsa da hancinsa gabaWaya,"

"yana ihu da gurnani jikinsa na rawa ya fara sambatu, Abbasa ta ce ""A me ka zo waje na?"""

"""Taya"" ya bata amsa a raunace idanunsa na lumshewa. ""Wasu sun biyo ka ne?"" Ya girgiza kai can ya ce"

"""Cinnaku, Cinnaku na fi ™arfin su"" ya dinga juyya kansa can ya ce ""Akwai Kimini a tattare dani, ya faWawa ™ashi wani abu, sun nemi asawa da Tsohuwa. !"" Ya kasa cewa komai idanuwansa har yanzu na hango"

yadda gangar jikinta take ci a wuta.

"Ita dai Abbasa ta kasa cewa komai ta zuba masa idanu, ta dinga kallon yadda jikinsa je rawa a hankali"

"kuma ya fara saki idanunsa ™ur a saman bukkar cikin fitar hayyaci da yanayi irin na maye yake sambatu tare da kiran sunayen da ita kanta mata sani ba. A hankali ta ce ""Mutallab"" bai amsa ba sai zuciyarsa kawai dake rawa ta hango hakan ne a yanayin yadda ™irjinsa ke Wagawa. Ganin ya zama kamar matacce"

"tsoro ya kama Abbasa ta tuna ashe bai taSa sha™ar abin da ta bashi ba a yanzu, maganin ™arfe dana tauri"

kawai yake sha gashi kuma zaman da ya yi na shekara uku a hannun jami'an tsaro ya sa tsarin ya karye.

˜warya ta Wakko ta ji™on wani magani tare da ruwa mai zafi ta fara danna goge masa jinin jikinsa sai a

"lokacin ta lura da gabaWaya farcen yatsun ™afafuwansa dana hannu babu ga jikinsa duk alamar an jona masa shokin akan tilasta masa amsa laifin da babu wanda yake da masaniyar komai akai, sun yi masa haka ne da nufin ya amsa laifin kashe matarsa da ya yi. Ta sauke numfashi tare da kallon bakinsa a"

hankali ta kara kunnenta a tausashe yake cewa.

"""Ina son ta, ina son ta zuciyata zata fito ita ce wajan ta uku me ya sa.... Ina jinta a ™asan zuciyata"" Tunda"

"suke bai taSa yi mata zance Wiya mace ba, haka bai taSa magana mai tsayin da ya yi a yanzu ba, duk abin da ya saka Mutallab magantuwa ba ™aramin abu bane ba. Mi™ewa ta yi ganin kamar ya samu yin bacci ta fita waje zuciyarta cike da sa™e-sa™e."

Unguwar ta yi shiru saboda zuwan ΄an'sanda wanda da ™yar suka raba tsakanin mafarauta da jama'ar da

"suka zo Waukar fansan wacce aka kashe zai ya zama kamar an saka kafiyo ne kasancewar babu wanda bai san labarin kisan rashin mutuncin da aka yi wa yarinyar ba. Tiger, spider, rainbow sune suke ta kai kawo a ™ofar gidan Malam saboda basu tsaro kamar yadda Moh ya saba musu ya raine su tamkar mutane hatta mara gaskiya suna ganewa. Da sauri suke tafiya hankali tashe gabaWaya basa cikin nutsuwa Waya"

"sai Waga hannu sama take ba'a jin maganarta sai sautin murya. ""Ki yi ha™uri"""

Sa'adah ta ce tana shafa hannunta a ™irji alamar ban ha™uri da yaran kuramen da zata gane ta girgiza kai

"tare da sunkuyawa tana buga ™asa ta Waga yatsa sama alamar rantsuwa. ""Allah Ya kyauta, da kin bari mun ™arasa gani ai ya kori ji Bafullatana"" daidai nan suka ™arasu ™ofar gidan ba kowa a rumfar Almajiran sai allonansu da rubar tadawa da ΄an rubobi na bara. Tiger ya ™are musu kallo yana shinshina su sai"

kuma ya ja da baya yana Waga ™afa ya basu hanya suka shige cikin gidan.

Da Inna Binta dake yashe a ™asa suka fara cin karo jini na zuba a gefen goshinta Wan tofinta a bankaWe

"Allah Ya sa ba yara a wajan cikin hanzari Sa'adah ta nufeta tana girgizata ta juya ta yi wa Bafullatana alama data bata ruwa bata fahimci komai sai kawai ta kinkimo ruwa bokici guda ta kwarawa Inna Binta ajjiyar zuwa ta sauke a firgice ta mi™e zaune tana furta ""Dambun Mufee, a kawo Wauki jama'a dambun Mufee ΄an ta'adda za su kashe ni"" ta ™an™ame hannunta jikinta ya ji™e jagab amma har yanzu dambun na hannunta ta mi™e ganin Sa'adah da Bafullatana sai kuma ta ja tsaki ""Irin bala'i wallahi Ammo ta haifawa unguwar Birget masifa Wai-Wai da Wai-Wai zai dinga kashe mu yana zu™e jininmu ku duba wannan"

"yarinyar ma ya kashe ta kari na uku"""

Idanun Sa'adah ya cika da hawaye amma ta Wauke kai ba tare data tanka Inna Binta ba. Inna Binta ta

"watsawa Bafullatana harara wacce ke ta ihu tana taSo Sa'adah ta ja tsaki ""Kurman banza da wofi gayya masifar, daga haihuwar kurma sai ta Wan jagaliya"" tana kaiwa nan ta shige da™inta ta samu Mufee tana bacci ta yi maza ta tashe ta, tura mata Wan guntun dambun ta yi a baki bayan ta cinye ta ce ""to sha ruwa kiji abin da kika samu sai kuma gobe, ki yi addu'a ki goge Allah ki gode Muhammadur Rasulullah. Banda ina buWe ido a gidan nan kema mutuwa za ki yi saboda yunwa kamar taki ΄ar'uwar"" sai kuma saka dariya"

"sosai ""Inna mene?"""

"""Tukunyar dambu ta kife dan ubanki da tuni ba ki lasa ba kema"" Mufee dai ta buWe manyan idanunta irin"

na Mutallab tana kallon Inna Binta.

"Ammo ta dinga bin Sa'adah da idanu ganin yadda take kuka kamar ranta zai fita, Bafullatana kuma ta"

"haWe rai sai girgiza kai take ""Ammo don Allah ina Mutallab yake? Da gaske ya dawo an sake shi? Sun wanke shi daga zargin da ake masa, yana ina?"" Ammo ta Wauke idanunta zuwa can gefe tana kallon wani waje daban a Wakin nata can ta ce ""Ki daina kira mini sunansa sallamamman yaron nan a kunnena"

"Sa'adah, ki yi hankali watarana zai iya kashe ki"""

"""Ba zai taSa kashe ni ba, duk lalacewar shi jinina ne Wan'uwana ne a wannan halin da yake ciki na Wauka"

"za ki yi murna Ammo? Za ki ja yaronki jikinki ki nuna masa kulawa gudun kar ya sake lalacewa, kar ki ce za ki yi abin da kikai a baya duk lalacewar Mutallab kece wacce kika haife shi, tun yana ™aramin kin san zuciyarsa yadda yake da zafin nama taurin kai. Kin san yadda yake da ™ulafucin uwa kodayaushe yana manne dake, me ya sa za ki yi haka?"" Mi™ewa Ammo ta yi ta nunawa Sa'adah hanya ta ce ""Tashi ki tafi gidan mijinki, banga dalilin zuwanku ba ni bani da wani Wa Mutallab kuma na sani kuskurena ya saka na haifeshi. Wallahi kika sake yi mini maganar tsinannen yaron nan sai na daina amsa gaisuwar ki har abada"" tana kaiwa nan ta fice ta bar musu Wakin, fuuu Bafullatana ta fice daga Wakin zuciyarta na yi mata zafi Sa'adah ta yi shiru ita dai tana mugun son ™annin nata ai da ba haka yake ba, ya kamata su amshi"

hakan matsayin ™addara!

Washegari Malam na zaune a rumfa yana sauraren karatun wani sabon almajirin shi. Šanyaro ne zauna

"gefe kusa da Malam yana lissafa sabbin kuWin hannunsa ΄an dubu-dubu sai she™i yake ya duba yaga dubu biyar cif ya mayar aljihu ya zaro ba™ar leda mai cike da gurasa da nama ya ya fara ci yana ajjiye lemo fanta a gefe. Ajjiye bulalar Malam ya yi ya ce ""Šanyaro ina ka samu kuWi da nama haka?"""

"""Bani aka yi Malam"" kafin Malam ya sake magana Šanyaro ya mi™awa Malam ba™ar leda guda mai"

"Wauke da gurasa a ciki da nama ya haWa masa da dubu biyu ya ce ""A yiwa su Mufee girki Malam"""

"Jiki na rawa ya amsa yana buWe bakinsa ""Da kyau yaron arzi™i, ina ka samu kuWi fal haka sana'ar me ka"

"fara?"" Šanyaro ya girgiza kai kawai can kuma ya kalli Malam ya ce ""Bana yin sana'a, kyauta ake bani kullum, bani kaWai ba har Muhajeed da Iro"" Malam ya yi sak tunani fal ransa ya sake kallon Šanyaro shekarunsa goma rak a duniya a hankali ya mi™e ya yi cikin gida."

****

A kusan tare manyan motoci biyun suka tunkaro babban gate Win ganin ya rigata kai hancin motarsa ya

"saka ta rage ta fiya, hannunta Waya a saman sitiyarin motar Wayan kuma ta Wan ri™e fuskarta a hankali ta lumshe idanunta gajiya ce a jikinta sosai da ™yar take buWe tu™a motar don dai bata san wahalar driver ne."

"""Fiyya"" Ya kira sunanta a hankali cikin muryarsa mai cike da nutsuwa ta buWe idanunta da sukai mata"

"nauyi ta kalli wayarta ta manta video call suke yi ma suna haWa idanu da shi ta Wauke kan ta gefe tana ya motsa fuska ""Fiyya na miki wani laifi ne? Kin sauya"""

"""I am sorry ina driving we'll make a call later"" ya zuba mata idanu cike da so da ™auna yana jin ina ma a"

"janyo ranar aurensu da Fiyya a ce gobe ne? Ya sauke numfashi zuciyarsa na buWe a hankali ya ce  I adore you Fiyya"" ta buWe idanu ta kalli cikin idanunsa sai kuma ta murguWa masa baki ya buWe idanu sosai sai"

"ya girgiza kai yana dariya ya matso da fuskarsa dab da camerar ""Na ji kamar ina sha™ar numfashinki """

"Ya yi shiru jin ana knocking ™ofar motar da take ciki, itama ta juya ganin wanda yake tsaye ya saka ta Wan"

"yi murmushi baya ganinta saboda duhun gilas Win motar amma murmushi mai kyau ne a fuskarsa. Ta cikin wayar ya ce ""Waye?"" Tana Waukar jakarta a ta™aice ta ce ""Yaya Junaid ne"""

"""Ok"" ya yi sai kuma ya ce ""Fiyya"" ta Wago idanunta da sukai laushi ta kalle shi dasu can ™asan ma™oshi ya"

"ce  I love you Fiyya"" da sauri ta kashe call Win tana haWe fuska ta Wauki wayar ta fita daga motar."

"""Yaya J"" yana murmushi ya ce ""Manager"" ta Wan yi murmushi kawai ya amshi jakar hannunta ""Me kika"

"zo da shi"""

"""Ba kyau bincike J"" ya jinjina kai suka nufi shiga gate J ya kalli driver ya ce ""Ka shigo mata da motar, she"

"left the key inside the car"" Fiyya ta marairai ce fuska tana mannewa jikin J ta ce ""Yaya J na gaji sosai"""

"""Sannu Manager, ko goyaki zan yi?"" Ta buWe idanu sannu yake ta yi mata har suka shiga babban parlon"

"gidan ΄an samari wajan biyar a zaune a parlon duk dawowar su daga aiki kenan. Wajan tare suka dinga cewa ""Sannu Manager"" ta shige tsakiyar su tana kwanciya a cinyar Marafa ta ce ""Thank you brothers, ku yi mini tausa akwai labari"""

"""Gulma dai ba labari ba, daka dawowa ko wanka ba ki yi ba kin zaunawa mutane a jiki ™azamar banza"""

"Shiru ta yi masa don basu fiye shiri ba sosai ta juya idanunta rufe, tana jin yadda Marafa ke ta danna mata farar ™afarta. Yaya J kallonta kawai yake with different thinking running on his mind. GabaWaya suka juya jin tafiya cikin sauri ana sakkowa daga saman bene shiru duk sukai suna binsa da idanu domin basu san ya dawo gidan ba, hannunsa Waya zube cikin aljihu farar riga ce a jikinsa ta kakin sojoji a gaban"

rigar wajan gefe an rubuta A.A MARAFA.

"""Kee!"" Ya faWa a tsawace da sauri Fiyya ta buWe idanunta lokaci Waya kanta ta sara sosai tsawar ta ratsa"

"kanta, ta mi™e zaune fuskarsa babu walwala kamar yadda itama ta yi kicin kicin da rai ""Tashi a nan, stupid kawai"" ta mi™e tsaye tana murguWa baki ko inda yake bata kalla ba ta nufi saman bene kai tsaye da™inta ta nufa idanunta cike da bacci ta faWa saman gado cikin ™aramin lokaci bacci ya Wauke ta. Firgigit ta farka jin sautin labaran W da ake faWa a gidan rediyo wacce take cikin Wakin nata, ta mi™e tsaye ta Wauki rediyon ta ™an™ame a jikinta tare da lumshe idanunta wasu hawaye masu zafi suna shiga bin idanunta. Ta cikin idanunta take hango fuskarsa a lokacin da rigima ta haWa su da ita sai take ganin"

kamar yanzu ne komai yake faruwa.

Students ne an cika sosai saboda class partyn da ake yi na kammala exam maza da mata babu teacher ko

Waya tunda ta shigo hall Win makarantar tasu take duban inda zata ganshi. Cikin sa'a ta ganshi yana zaune saman window sanye da gajeren wando fari tas sai armless Win riga wacce duk aka yanke hannunta gashin kansa rabi a aske ya zubawa wani tafkeken gidan masu kuWi idanu ta waje baya ko ™iftawa kamar an ce ya juya ya ganta tsaye ta zuba masa idanu yaja tsaki kafin ta yi magana an shigo an

"ce ""Mutallab, principal yana nemanka an kai ™arar ka wai kana son Fiyya"""

"Ya ware idanu abin da bai taSa zuwa tunaninsa ba kenan sai kuma ya cije baki ""Shi principal Win ubana"

"ne Malam Abdullahi kenan?"" Ya juya ya kalleta sosai ya ce ""Sai godiya, ni? Kuma ke hauka kenan"""

"""Kai ne mahaukaci"" furucin ya fita daga bakin Fiyya ""Kuma na yi maka nisa, kasan yadda nake da masoya"

"a makarantar nan amma ni ubana ba soyayya ya kawo ni ba, karatu zan yi ina da buri mai faWi da zan"

"cimma"" Ya mi™e tsaye yana kallonta daga sama har ™asa a ransa yana ™issima abu ""Shi uban naki can ta"

"matse masa, karatun banza kawai ka zama mai iko shine"""

"""Ba dai ubana sai dai "" Ya buWe idanu sai kuma ya fasa abin da ya yi niyya ganin hawaye a idanunta"

abin da bai taSa gani ba. Da sauri ta fice daga hall Win ta zaga baya ta dur™ushe a wajan tana fashewa da

"wani irin kuka kamar zata haWiye zuciya ""Daddy na shiga uku ina son Mutallab"""

"˜an™ame redion ta yi tana sake fashewa da kuka jikinta har jijiiga yake ta ce ""Na shiga uku Daddy, ba zan"

iya ba I can't do it ina son shi.

"Kamar daga sama haka ya faWo cikin gidan, jikinsa duk li™e da bandeji jini na Wiga kaWan-kaWan kwana"

"biyu yana jinyar raunin bai san waye ya yi masa Winki ba. Idanunsa jajur har lokacin saboda bai gama dawowa daidai ba sai muzurai yake yi ya ja ya tsaya yana kallon murhun da aka sauke abinci akai ya juya ya kalli Wanwaken dawar da Inna Binta ta yi ta shiga da™i Wakko magi ta barbaWa ko arzi™in yaji bai samu ba, yaja kwanon da hurWu-hurWu yake tura Wanwaken kafin wani lokaci ya kammala cinyewa tas ya zube a wajan ya kwanta ya rufe idanu, wata nutsuwa yake jin daya kwanta a tsakar gidan mahaifin nasa. Ya yi kamar bacci yake yana jin Inna Binta ta lailayo ashar ta ™unduma ta ce ""Wanne Wan abu takazar ne ya cinye mini abinci Mufee wanne mayunwacin ne mara godiyar Ubangiji"" tsit ta yi ganin Moh kwance hannunsa duk manja taja baki ta tsuke ta Wauke kwanan tana suWewa a zuciyarta tana jan Allah Ya isa. Har ya shiga Wakin Ammo ta bankaWa labule ta ce ""Wallahi abincin da Wan ta'addar Wanki ya cinye mini Allah Ya isa, kawai kin haifa mana jaraba ko WanWana Wanwaken ban yi bafa ya cinye"" ta dinga zagin Ammo ta uwa ta uba ta shige Waki tana sake suWe kwanon da ™yar ta samu rancen Wari biyu ta yi cefane"

da ledoji ta dafa.

Tana shiga Waki ba jimawa ta ji an bankaWo labule sai ta zuciyarta ta buga ganin shi tsaye hannunsa ri™e

"da gora ya suke askara a gefen ™ugunsa ga gori a hannunsa, ya juya ya kalli Mufee da hannu ya yi mata alama data fita cikin sauri ta fice tana fita muryarsa a da™ushe kamar dole ya ce ""Tiger spider a yi mata aiki"" manyan karnukan suka faWa cikin Wakin Inna Binta ta fara ihu tana ma™ale jikin sif ""Nafsi nafsi jama'a na shiga uku ya Allahu Ya Rahmanu, don Allah ka yi ha™uri MuWallabi zan bawa Ammo ha™uri ka rufa mini asiri kar Mufee ta zama marainiyya"" Haushi kawai karnukan suke Tiger na kai mata cafka Inna"

"Binta ta fashe da kuka fitsari na bin ™afarta ta ce ""Hal'ΰtaka hadisul gashiya ni Binta na shiga uku"""

"Moh ya ce ""Sai godiya"" gabaWaya karnukan suka tsaya cak Inna Binta na haki ta ji™e gabaWaya da fitsari"

"har lokacin tana ma™ale jikin sif kamar ba zai magana ba ya ce ""Bani ™udin nan"" jiki na rawa ta mi™a masa Wari biyar Win hannunta ya amshe ya yi waje ta sake sif Win ta fashe da kuka tana faWin ""Tsinannen yaro manta ganin yaron dake son uwarsa kamar mutuwa ba irin shi"" Moh na fita ya le™a Wakin Ammo ta Waga kai tana ganinsa ta Wauke fuska ya yi ta kallonta ya jima tsage kafin ya sauke labulan ya juya. Yana fita wani babur na tsayawa a gabansa aka cillo masa takarda da gudu aka ja babur Win tare da barin"

wajan. Ya Wauki takardar ya buWe rubutu ne bai fi layi biyu ba a hankali ya fara karantawa.

_Mai dawa baka gajiya? Sau dubu zaka kula mace sau dubu zamu kashe ta. Karo na uku kenan ga misali

akan matarka nan_ da jan biro akai rubutun ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login