Showing 204001 words to 207000 words out of 214217 words

Chapter 69 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

127

haka nan.



*

Kowanne Sangare suna tsaye dasu da jama'ar su kowa yana jiran jin sakamako saboda

saura minti biyar a faWa. Hon MaWatai na tsaye a parlournsa da sauran mutanensa

haka ma Eng Ali wali. Dr Abraham Denial David da shi da sauran family suna babban

parlour. Qasim sai tsokanar Papi yake yana cewa "Papi congratulations in advance"



"An faWi samako ne?"



Qasim ya ce "Haba Papi ina lissafai da samakon kowacce mazaSa kai ne a gaba mutane

nata celebration faWa ne kawai ba'a yi ba, amma kai ne wanda ya ci zaSe wallahi"



"Qasim Shut up!" Alhassan ya faWa cikin tsawa domin gab ake faWa sai suka mayar da

hankalinsu kan redio daidai nan kuma tv dake haska wajan faWar samakon aka samu

matsala daga can wajan, sai a redio suka cigaba da saurara sun dai ji ana hayaniya

daga baya kuma aka tsaya.



Ritanin ofisa ne ya fara magana "kamar yadda kuka sani kuke lissafe jam'iyar NNY

ita ce gaba kuma yanzu zamu faWi wanda ya haye..." Muryarsa ta fara rawa ta

rediyon. Dr Abraham ya mi™e tsaye Alhassan ma haka Mimi sai murmushi take yi,

Jeddah ma mi™ewa ta yi tana kallon Qasim tare da yin murmushi ™iris take jira a

faWa ta rungume mijin nata ta yi masa murna. Kamar daga sama suka ji an ce "Wanda

ya lashe wannan zaSe na Šan Majalisar tarayya ba kowa bane face Hon MaWatai dake

jam'iyyar New people life congratulations Distinguish"



Baya Qasim ya zai faWi Jeddah ta yi saurin ri™o shi zufa ba yanko mata.



A daidai wannan lokacin kuma Aafiyyah ta dawo hannunta ri™e da takeaway na

lafiyayyen ta ™arasa wajan Muhammad ta ajjiye abin cikin ta ce "gashi nan" sai ya

yi shiru ta saka hannu zata taSo shi ganin kamar bacci yake yi caraf ya ri™e

hannunta ya juyo da rinannun idanunsa ya fisgota da ™arfi muryarsa a sama a

tausashe kuma ya ce "Ina Wana? Ina Wana?" Jikinta ya fara rawa ta ce "kar ka raina

mini wayo kaga na yi kama da wacce ke satar yara ne? Dilla sake ni" ya sake dam™o

ta ya haWe ta da ™irjinsa ya ce "Šana wanda kika haifa a cikinki, Wana wanda ya

fito daga cikin mahaifarki shi nake magana, ki faWa mini inda Wana yake ko na yi

miki wani cikin yanzu a nan wajan wallahi" Aafiyyah was shocked ta ce





"Kai wanne irin mutum ne? Wanne Wa kake magana, do I know you before? Who are you?"



"Good, great!"



"Who are you?" Ta sake maimaitawa.



"Me ya sa kike pretending kullum me ya sa kike son nunawa mijinki ba ki san waye

Muhammad ba? Ina cikin? Ina babyna zan dalla miki mari na sake maimaita kai ne" sai

ta zama kamar statue ta kasa tunanin komai kan ta ya fara juyawa tare da yi mata

ciwo dum! Kamar an doka mata guduma ta sauri buWe idanunta tana ri™e Muhammad

muryarta na rawa ta ce "Yaa Muhammad"



"Sophie" Muhammad ya kira ta silently. Sai ta shafa cikinta ta ce



"A baby? Bani da baby babu baby" ta faWa a hargitse ya sake doka mata wata

razananniyar tsawar wacce take motsa mata tunani ya ce "betrayer, ina Wana? Sophie

my son?" Bata fahimtar komai sai Yaa Muhammad da take cewa ta ce "Babu baby" ya

dam™ota ya ce "Ok kafin ki samu cikin Maj bari a yanzu ki sake Waukan cikin Yaa

Muhammad....



=Ø¥ÜChapter 15: Critical condition



Kalaman Muhammad ta ji suna juya mata kai da hargitsa mata tunaninta. Ya sake ri™o

hannunta ya ce "Sophie ki faWa mini ina yarona da kika haifa? Ina abin da kika

haifar mini? Shi kaWai ya rage mini, shi nake kallo matsayin jinina, abin da ya

fito daga tsatsona, ina mai sake nanata miki, kuma zai zama magana na ™arshe da zan

yi miki ita ina yarona da muka sabar da cikin shi a Lagos?" Ya ce da Wan ™arfi yana

buWe mata idanunsa. Jikinta ne ya fara ™o™arin bada ita, saboda tsananta bugawa da

zuciyarta ta yi a cikin ™irjinta, tashin hankali ya bayyana ™arara a saman fuskar

Aafiyyah, ta kasa kwakkwaran motsi tunaninta ya tsaya cak, ™wa™walwar ta yi hooking

kamar zata fahimci wanne Wan yake nufi sai kuma ta kasa ta fara janye jikinta daga

gare shi da hanzari ta yi baya ta ce "Kai baka da tarbiyya ko?"



Ya Wage gira ya ce "When it comes to you, ni kam bani da wata kunya"



Hannu ta saka ta ture shi amma ko gezau sai kawai ya sake ta idanunsa a ™an™ance ya

ce "To inda za ki, ki dinga hak™in wani dana Wan da kika haifa a kan ki. Sophie kan

ki yana rawa, kan ki yana fisga, kan ki yana kai ki zuwa ga halaka, idan kin mance

cewa kina da Wa a duniya, amma ba za ki manta rayuwarki ta Fgc ba?" Ya yun™ura ya

mi™e tsaye, jikinsa sanye da sar™ar da aka Waure shi da ita, ya Waga hannunta ya

kaWa sar™ar ta bada sauti, kacaaa! Ya yi baya kaWan sai kuma ya sake juyawa ya

kalli Aafiyyah dake zaune zaman dirshen da lulu eyes Winta masu she™i idanunta ya

yi wata kala tamkar ruwa ya kwanta a cikin su, sai ya mi™a mata hannunsa alamar ta

kama ta ri™e wajan mi™ewa tsaye, ta zubawa tafin hannunsa idanu wanda suke jajur

dasu, ta kasa motsi balle kama hannun, ita kan ta, ta rasa wanne tunani take ta san

cewa ita dai bata kai arahar haka ba a wajan wasu mata balle namiji, namijin ma a

criminal person wanda ake ™o™arin kashewa ko haukatawa, wanda ya yi sanadin mutuwar

mutane wajan uku, mashayi, Wan'daba, mara cikakken ilimi da kuma asali, amma ta

kasa sanin ta™amaimai abin da ya saka ta kasa hukunta shi a hannunta har ya kai

hannunsa zuwa jikinta, is he alright? Is he even okay?



"Oh, common Sophie hold my hand"



Muhammad ya ce yana Wauke kai zuwa gefe kamar bashi ya yi maganar ba. Aafiyyah ta

ja numfashi kana ta yun™ura ta mi™e tsaye fuskarta babu walwala a dole bata son

raini daga gare shi, a dole tana jin samun girmamawa daga wajan shi. Ta juya

idanunta sai taga ya juyo zuwa gare ta, ya buWe ido ya ce "Oh! know, kika ™i ri™e

hannun nawa?" Ta yi shiru.



Ya taka gabanta ya ce "A ™alla ki tuna makarantar da ta zame miki ™addara, yana da

kyau ki tuna Fgc da mutanen cikinta, idan ma ba za ki iya tuna su kimiyya ba, ki yi

™o™arin tuna Fgc, ki tuna Fgc AAFIYYAH!"



"AAFIYYAH?" ta nanata sunan a cikin zuciyarta, ta kuma ji sunan yana nanata kan shi

a saman kanta da kwakwalwarta, ina ta taSa jin suna Aafiyyah? Wa ta taSa gani ko ji

da irin wannan sunan? Oh Allah, who is that Aafiyyah? Mene ala™arta da sunan ko mai

sunan? Mene haWinta da Fgc Win da yake magana? Ita da ba'a ™asar nan ta yi

secondary school ba, gabaWaya bata taSa shiga makarantar Fgc ba, but Fgc ai

makarantar su Kinal ce. Sai ta fara zarya a cikin Wan ™aramin Wakin, yatsarta Waya

tana shafa kanta da jan numfashi da saukewa tunani take yi da niyyar ko zata samu

hanya Waya da zata iya fahimtar meke faruwa da rayuwarta da kuma duniyarta? Ta jima

da sanin cewa ita Win ba ita bace, to ita tana ina? Mene ya samu ainahin ita Win?

Ita a yanzu wacece? Ita kuma a baya wacce, mene ala™arta da ita da baya da kuma ta

yanzu? Mene ya saka ta zama abin da ta zama yanzu? Me ya sa take tunanin wasu

mutane a baya wanda suka taka rawa a rayuwarta, where is the old Safiyyerh? Kuma

wace Safiyyerh ta yanzu? Wani abu yana tafiya ba daidai ba, akwai abin da bata sani

ba, gabaWaya ta yi missed kan ta, ta baro ainahin kan ta a baya.



Jikinta na rawa ta yi waje, hankali kuma tashe bata ganin ko gabanta saboda duhun

daya cika cikin idanunta da kuma tension Win da yake ™o™arin jikkita tunaninta da

lafiyarta gabaWaya, dole ta samu amsoshin da wasu suke jifanta da shi.



Muhammad ya bita da miskilayen idanunsa yana taune harshensa, ya ja baya ya jingina

da jikin bango ya rufe idanunsa yana sake tunanin zuwan shi Lagos da abubuwan da

suka faru, ba zai taSa mance Sophie da muryarta ba, muryarta a nutse cikin sanyin

murya yanayinta mai sauya mutuwar jiki da kassara jiki gabaWaya, sparkle eyes Winta

masu motsa zuciyar mutum tare da tunasar da mutum yana da lafiyayyiyar zuwa. Motsi

ya ji a bayansa da kuma gyaran murya sai ya yi saurin buWe idanunsa da sukai masa

laushi lumus a saman fuskarsa. A tsaye yaga Moh, kwana biyu da bai ganshi ba sai

yaga kamar ya sauya musamman cikin idanunsa, idan ka nutsu ka kalli Mutallab za

kaga ™wayar idanunsa bata normal mutane bace, kamar yadda ™wayar idanun Aafiyyah

suke sometimes.



"Kar fa su shigo su ganka" cewar Muhammad yana sake kallon Moh Win da kyau da kuma

reactions Win shi, amma ya kasa hango komai a fuskar ta Moh ba zai iya tantance

abin da fuskar tasa take faWa ko nunawa ba. Ya gyara murya ya ce "Kana ji ko, ka

faWi abin da ya kawo ka wajan nan ka tafi, a kowanne lokaci wani daga cikinsu zai

iya shigowa wajan nan" Moh ya juyo ya tsaya saman ™afarsa da kyau, hannunsa zube a

™ugunsa ya buWe jirkitattun idanunsa ya dinga bin Muhammad dasu sosai ya kuma yi

shiru bai tanka ba. Muhammad ya fidda ran Moh zai yi magana sai ya tsinkayi

muryarsa a saman kan shi yana cewa "za ka fita yanzu"



"Ban fahimta ba, wai na fita daga wajan nan? A saboda me?"



"Saboda baka da hankali" Moh ya ce a fisge kuma a da™ile.



Murmushin gefen baki Muhammad ya yi ya ce "Saboda na taSa wancan yarinyar? Shine ya

saka na zama mahaukaci? Shine dai dalili?" Moh ya™i magana sai kallon Muhammad da

yake yi. Muhammad ya juya ya kalli hanyar da Aafiyyah tabi wajan fita sai ya ce "Ba

abin da kake tunani bane" Ya Waga kafaWa yana murmushi sosai ya ce "Ka yi ha™uri na

taSa maka kayanka, na taSa maka ajjiyarka, na taSa maka yarinyarka" ya sake

tuntsirewa da dariya yana lumshe idanunsa da girgiza kai ya ce "Na Sallo ruwa, da

™yar idan ba ta yi recovering ba yau ko gobe" shi kaWai yake ta magana Moh ya yi

shiru.



"Me ka yi?"



Muhammad ya ji tambayar da Moh ya yi masa da muryarsa a kumbure sai ya juyo ya

kalle shi ya ce "Na yi mata maganar Wanka ne, da kuma makarantar Fgc da su kimiyya

da kuma sunanta na makaranta Aafiyyah, ina sane da labarin ban manta komai ba, ina

son wasa da hankalin mutane, ina enjoying kai na idan naga na ruWa mutum, tsoro

Waya dai kai ta yi tunanin ni ne kai, kar ta fara takura mini domin akwai matsala

wallahi" ya ce yana jinjina kai tare da haWe hannunsa.



Moh ya ce "Matsala ta me?"



"Yarinyar zazzafa ce, bana jin zan iya bar maka ita idan har na kamo, tsaurin

idanunta ya yi mini" jin Moh ya yi shiru ya saka Muhammad cewa "Naga baka damu ta

dawo hayyacinta ba, shi ya saka na taimaka maka wajan yin wannan abin, sorry kawai

na ri™e hannunta ne bana nufin abin da na furta a harshena. Idan da gaske kana son

late Safiyyerh ya zama dole ka cika wasiyyarta, ba neman wanda suka kashe ta bane

kawai wasiyyar har da kusanta Aafiyyah gare ka, ta yi lossing memory wannan dalilin

ya saka take zaune Uncle AA, bana son ta fara tara zuri'a dashi gwara a kawo

™arshen aurensu tun kafin ma ta dawo hayyacinta, domin definitely idan ta dawo

hayyacinta ba zata zauna dashi ba, zuciyarta da ™wa™walwarta ta baya suna tare da

kai, ta yanzu kuma tana wajan AA MAJ. Uncle AA ba zai rabu da matarsa ta sau™i bana

jin ma zai sake ta, ita kuma ba zata zauna dashi"



"So gwara a yi ending abun nan"



Moh ya ce "Zaka bar wajan nan yanzu" yana buWe ido.



A hargitse Muhammad ya ce "Wai meye kake ta damuna na fita na fita akwai wani jin

daWi a wajanne? Mene damuwata da fita wajan, gwara kai idan ka fita za ka iya ganin

wanda ka sani kuma zaka tuna kana da iyaye ni waye nake da shi ne? Ka fara takura

mini da fita Win nan, ga maganar hankali data yarinyar nan ina maka kana basarwa,

irin you don't care?"



"Mene business Wina da wacce kake magana eh? Ina business Wina a shirman ku? Da kai

da ita hankali ne baku da shi, idan kana da interest a kan ta je ka kashe mata

auren nata sai ka aure ta ok? Ka daina damuna" shima Moh Win ya ™are maganar a

fusace yana yin kan Muhammad sai Muhammad ya jinjina kai ya ce



"Goodness, kai kana son faWa mini baka da wani feelings akan ta ne? Ina first

kisses Win makarantar? Ina kwanciyar da kuka yi a Lagos, kai ne ka fara saninta a

matsayin mace, kai ne namijin data fara sani, kai ne wanda ta Wauki cikinsa har ta

haifa masa yaro....," ya yi ™wafa ganin jikin Moh na rawa shima jikin nasa rawa

yake yi zuciyarsu duka ta motsa ya sake yin ™wafa ya ce "Aafiyyah ce first love

Winka not Fiyya, Aafiyyah ka fara ™auna not Fiyya, Aafiyyah ka fara gani not Fiyya

so wannan jinkimar da nuna baka damu ba duk na mene? Mene ya kawo haka?"



"Liar.....," Moh ya ce silently.



Muhammad ya jinjina kai ya ce "Liar? Ni da kai kar ta san kar ne tun ranar daka

fara ganin Aafiyyah ranar weekend Win da kuka je makaranta ka fara son ta, kana jin

cewa tafi ™arfinka ne shi ya sa ka Wauke tunanin hakan a zuciyarka, soyayyar bestie

nufi ne na Allah, na kuma yarda kana son ta amma a second choice Win ka, bestie

plan B Winka ce kawai, kuma da Aafiyyah ce ta nuna maka soyayyar da bestie ta nuna

maka da tuni ba wannan maganar ake yi ba, shi Ubangiji da ikon shi yake tsara

komai"



Kau! Kau! Moh ya Wauke Muhammad da maruka ya kasa magana sai huci yake yi, duk da

sar™a ce a jikin Muhammad bai hana shi kai wa Moh duka ba, cikin hanzari Moh ya

dam™i wuyan Muhammad ta haWa shi da bango ya sha™e shi, kokawa suka fara a cikin

cell Win tamkar idanun Moh zai faWo ™asa, ya zaro harshensa da niyyar mugunta da

kuma sawa Muhammad kunama a jiki, sai ya runtse idanunsa haka nan ya ji ba zai iya

cutar da shi ba, ya lan™wasa harshen ya kaWa shi kana ya mayar da shi cikin

bakinsa, da murya tamkar bata shi ba ya ce "Kar ka kuskura ka aibata ruhin matata,

zan maka illa" da sauri shima ya ce "Me ya sa? Bayan matar taka ta yi kuskure, ita

da kanta ta san ta yi kuskure shi ya saka ta baka wasiyyar auren Sophie, dole ka yi

™o™arin cika umarninta ka kuma neme mata yafiya wajan Sophie"



"Quiet!" Moh ya ce yana kaiwa Muhammad duka sai kuma ya fasa.



Muhammad ya ce "Ba zaka iya ba, ai ba zaka iya cutar dani ba, kuma sai dai mu cutar

da juna wallahi"



Ya ce yana yin ™asa da kan shi, Wagowa ya yi da nufin sake yin wata maganar sai

yaga wayam babu Moh sai wata ™aramar paper daya bar masa. Ya Wauki paper Win ya

buWe.



"Ka shirya barin wajan nan, iyayenka na raye daga mahaifiyarka da mahaifinka.

Sunanka Muhammad Abraham Denial, Dr Abraham Denial David shine mahaifinka. Kimiyya

da kake magana jininka ne Wan'uwanka ne, kai da shi tagwaye ne shi ya saka muryarku

take iri Waya"



Ya gama karanta rubutun yana jin zafi a ™irjinsa, shi bashi da wasu iyaye a duniya,

idan har yana dasu suna ina? Suka bar shi ya yi rayuwa a wula™ance ya taso cikin

marayu aka haWa shi da yaran da zina ta samar dasu, ya jima da ya™inin shima ba Wan

halak bane shi ya saka suka cillar dashi, idan ma da gaske sune iyayensa ba zai

taSa accepting nasu matsayin iyaye ba zai ta yin rayuwarsa haka. Ya yi shiru yana

tunani, tabbas muryarsa data Kimiyya iri Waya ce, idan kimiyya jininsa ne shi kuma

Mutallab fa? Kamar da suke yi dashi ya shige ace kama ce kawai da kan iya zuwa

Waya, dole akwai ala™ar jini, kama, hali, ra'ayinsu kusan duk iri guda ne. This is

completely! Ya rufe ido a hankali kuma ya nemi waje ya zauna yana shafa wuyansa

inda Mutallab ya sha™e shi, har yanzu ya kasa hango soyayyar Sophie a idanun Moh,

ko da gaske ne baya son ta? Bai taSa son ta ba? Ba'a fahimtar zuciyarsa akan abin

da yake so ko yake ™i.



*

Qasim ya kasa zama ya kalli Jeddah ya ce "fake result, wannan set up ne akwai za™on

™asa a cikin abin nan"



Soha da idanunta yake cike da hawaye ta ce "Wallahi akwai abin da yake faruwa, ka

duba muryar mai faWar sakamakon, akwai tsoro a tattare shi, ba zamu yarda ba" sai

ta fashe da kuka sosai tana babbuga ™afa. Al Hussaini ya ce "Nima irin tunaninki

nake Soha, Papi suwaye a wajan ne? A mutanenku?"

Mimi ta watsawa Al Hussaini harara ta ce "tashi ka je ka gano Al Hussaini"



"I am sorry Mimi"



Jeddah ta sauke numfashi ta ce "Mimi yaran nan suna da gaskiya, akwai abin da yake

faruwa, ga rashin gaskiya ™arara ya bayyana" Mimi ta yi wa Jeddah kallo Waya ta

Wauke kai can kuma ta ce "Ni daman bana son wannan siyasar, tunda haka abin ya zama

a bar su kawai"



"A bar su? A hana talakawa abin da suka zaSa? Bayan ana ta faWa musu cewa vote for

the right and freedom, Dr Abraham al'umma suka zaSa ba Hon MaWatai ba, bana goyan

bayan cewa a rabu da su dole mu taya talakawa faWa kar wahalarsu ta tashi a banza

gaskiya"



Qasim ya ce "I support you Jeddah"



Alhassan ya mi™e tsaye daman shi baya jure zama waje guda, kamar ya rufe Qasim da

duka haka yake ji, walking slowly ya fice daga parlourn.



Yaa K ya ce "To me kuke so a yi?"



Jeddah ta ce "za mu shiga court dasu, court zata amsar mana hak™inmu"



Sai a lokacin Papi Win ya Wago kai ya kalli Jeddah da take ta Wan latsa wayar

hannunta alamar tana son yin kira amma maganar privacy ce sai ya yi murmushi ya ce

"Presidency za ki kira ko?" Ta juya idanun rashin gaskiya ta ce "bangane ba?" Da

sauri Qasim ya mi™e zai fita sai Papi ya ce "Kai, dawo" Bisa dole ya koma ya zauna

yana sunkuyar da kai ™asa.



Dr Abraham, ya mi™e tsaye ya ce "Jeddah dake da Qasim baku da gaskiya, kun kuma

raina mini wayo, sai dai tunanina da naku ba Waya bane kamar yadda kuke zato"



Mimi tana ji ta yi shiru sai counter take ja hankalinta baya ma kansu haka ta nuna.

Da rashin fahimta Jeddah ta ce "Ban fahimci bamu da gaskiya ba, saboda na nuna a

nemawa talakawa hak™in su?" Sai ya tunzura ya ce "Zan miki abin da ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login