Showing 171001 words to 174000 words out of 214217 words

Chapter 58 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

120

ce "Akwai wata sister ta da

take da matsalar ™oda, mun nemi wacce za'a iya saka mata mai kyau da za'a iya

dacewa, ina son sister Wita sosai ko zaka iya taya ni nemo ™oda Please?" Md ya yi

shiru yana tunani Aafiyyah ta ce "Ko nawa ne zan biya, ka san kuWi ba matsalata

bace in sha Allah" sai ya yi saurin mi™ewa ya ce "Manager ai ko a wannan kamfanin

za'a iya samun ™oda, ko nawa kike so, mu je na raka ko Sangaren amma za ki bani

wani abu" ya ce cike da fara'a.



"FaWi abin da kake so"



"500k ma ya wadatar dani"



Aafiyyah ta ce "i will add you another 500k, 1m kenan ka yi farinciki"



"Thank you Maa"



Fita suka yi Aafiyyah ta ce "Amma ka yi shiru kaga basa son a san ana sabgar nan,

be quiet ok?"



Azumi take yi, amma kuzarinta na nan ma sha Allah gata da tsayi a hankali take

tafiya Black Win jallabiya ce a jikinta mai Wan faWi ta saka wani baby hijab,

wannan karan cat eye ne a idanunta, sai jakar L&G dake hannunta, yanayin tafiyarta

kamar catwalk haka take yi tana tafe tana lumshe idanunta, kafin su ™arasa can

sashin da yake kamar asibiti ta saka facemask a fuskarta. A bakin ™ofar suka tsaya

I.d cards Winta ta nuna security Win da aka saka Safiyyerh A Marafa. Manager ta Fs

world cikin sauri ya buWe mata ™ofa ta shiga,cak tsaya saboda wani irin sanyi daya

ratsa mata jiki ga wani irin warin acid da ™yar ta yi ™o™arin ™arasawa har office

Win wanda yake kula da Sangaren asibitin cikin sauri ya tarbeta ya ce "Wclm Maa, Dr

Ganash my name how can i help you"



"Sannu Dr Ganash, ina bu™atar Kidney for my sister's health"



Dr Ganash ya ce "Oh I'm so sorry ma, Allah Ya sauwa™e ok"

Ta jinjina kai kawai.



"Ina tunanin akwai sabbin ™oda ma, zan ba ki information ki duba lafiyar kowanne

kidney sai ki yi zaSa"



Aafiyyah ta ce "Aikin ka ne, kawai me lafiya nake su. Nawa ne kuWin?"



Dr Ganash ya ce "10m each"



"Ok. Details na biya?"



Dr Ganash ya yi Wan shiru sai kuma ya ce "But ba'a nan zan ba ki ba, zan faWa miki

inda zamu haWu na ba ki ok? Saboda abin namu akwai risk"



"Allah Ya taimaka. Yau ne farkon zuwana yana da kyau a zaga dani naga yanayin aikin

naku"



Fita suka yi ya fara nuna mata komai zuciyarta na bugawa da ™arfi har sashin

operation ya nuna mata wai a nan ake wa mata aiki da sauran mutane sai ta sawa

ranta cewa aikin cire ™oda ne kawai. Ta dinga kallon jariran da suke kwance akan

baby bed kyawawan gaske, ta tsaya akan wani baby sai ta dinga ganin kamar Hon

MaWatai a fuskar babyn, idanunta ya cika da ™walla amma ta yi saurin dakewa saboda

Dr Ganash sunayen Allah kawai take kira a ranta. A haka suka gama ta fito bata

saurari Md ba ta nufi motarta tana shiga ta Wora kanta a saman kan motar ta saki

wani irin kukan tashin hankali ta yi mai isarta kana ta yi shiru, amma kamar

jaririn da hon MaWatai ta tsaya mata a zuciya ainun ta ji dole ta nemo gaskiya.



"Why Ashraf?" Ta ce a hankali.



Da yana raye da tuni ta shige wajan, da ace ya faWa mata da tuni ta kawo ™arshen

matsalar sai ta ji lallai Ashraf ba mutuwar Allah da Annabi ya yi ba, kashe shi a

ka yi, sai kuma gabanta ya faWi idan ta tuna a daren mutuwar Ashraf ya ce daddy ya

je, for what reason kuma?. A hanya ta dinga yi sada™ar kuWi ta fanshi kur'ani da

yawa ta kai masallatai. Tana zuwa gida ana kiran sallar magariba, a gurguje ta yi

wanka ta yi sallah ta jima tana addu'a tare da kaiwa Ubangiji kukanta kafin ta

sakko jikinta sanye da jalbab hannunta ri™e da counter ta yi zuru-zuru. A parlour

ta same su tana murmushi ta zauna ta ce "Barka da dare Ummi, my brothers" sai suka

yi shiru suna kallon ta musamman Junaid ta watsa hannunta sama ta ce



"Kamarya? Me na yi?"



"Maamah kin ga idanunki?" Cewar Dr Hash. Sai Awais ya ce



"Wallahi kamar idanunki mage, ba kifi kilo Waya ba little sis are you okay"



Kallon su kawai take tana bubbuWe idanunta saboda da gaske bata gane ba. Dr Hash ya

ce "˜arya muka yi ne?" Kamar jira take yi ta fara watsa hannu tana nunnunasu ta yi

turanci idan ta yi ta gaji sai ta koma German language. "Quiet!" J ya furta yana

mi™ewa tsaye Awais ya ce "Baturiyar gidanmu, gaskiya an yi kuskuren kai Maamah

Germany maganar gaskiya, saboda Allah kina Hausa Fulani amma Hausa cikakkiya bata

wadace ki ba? Muma sai ki tsare mu da wannan turancin naki dake kaWai kike ganewa?

Huh!"



"Kuma azumi ta yi fa, dake yau ΄an maganar na kusa shine zata dame mu, sai ki je

wajan abokin ko mijinki"



Aafiyyah ta cillawa Awais harara ta ce "Maganarka ne zai hanaka yin budurwa

wallahi" ya yi dariya sosai ya ce "Lallai ΄a, kar ki so kiga yadda ake rushing akai

na wallahi mamas boy ne ni fa, be careful"

Ummi ta ce "Ki rabu da shi ki je ki buWe cikin nan naki dake ma™ale"



"Kai kai Ummi wannan cikin nawa watarana baby zai ajjiye fa,zan haifar miki jikoki

masu kyau irina"



Awais ya ce "Au kenan wani kyau ne dake? Or poor Maamah sorry fa"



Tana nufar bedroom Win Ummimi ta ce "Wallahi ina son babies sosai musamman maza

kyakkyawa masu halina, Allah ina ™aunar baby ji nake kamar na je na Wakko kyautar

baby na raine shi Allah Ummi"



Ummi ta ri™e ba™i ta ce "Mun shiga uku, anya kanki Waya kowa? Bama ki haifi naki

ba?" Aafiyyah ta ce "Ai na yi ™arama da samun ciki Ummi" ta ce tana shigewa cikin

Wakin Ummimi.



Gaban Ummi ya faWi kamar yadda na J ya faWi a lokaci guda, anya sun kyauta kowa ita

da Paaahh? Anya basu Wauki hak™in Aafiyyah ba?" Jikinta ne ya yi sanyi ta mi™e ta

nufi part Win Dig Johar.



Aafiyyah na shiga bedroom Win Ummimi ta ce "I so much miss you love...," saurin yin

shiru ta yi ganin AA MAJ kwance a cinyar Ummimi ya kifa kansa, magana take yi masa

a hankali cike da nutsuwa, a fuskarta zaka hango zallar so da ™auna a yayinda da

takewa Maj magana, ta ri™e hannunsa cike nata Waya hannun nata tana shafa kansa,

Aafiyyah mamaki ya cikata dama Maj yana irin wannan sangarta wani ™ato da shi, me

ya sa baya sakin jiki da kowa sai da Ummimi? Juyawa Aafiyyah ta yi zata fita Ummimi

ta ce "Ina za ki kuma? Ko maganar Wakko babyn ce ba ki kammala ba?"



Zaro ido Aafiyyah ta yi kenan duk sun ji? Kunya ta kamata domin bata yin rashin

kunyarta akan idanun Ummimi yanzu zata ci ubanta kana ta rarrashe ta. Zama ta yi

gefen Ummimi ta ce "Ansha ruwa lafiya?"



"Allahamdulillah" Ummimi ta amsa tana kamo hannun Aafiyyah ta haWa tana Maj ta ri™e

cikin nata ta ce "Shi ba ki yi masa sannu" sai Aafiyyah ta marairace fuska tana Wan

tura bakinta gaba ta ce "Ai baya azumin Alhamis da juma'a" Ummmi ta ce "Injiwa? Tun

kafin a haife ki Gadanga ke yin azumi, ban da zamani gudanawa kike ma Maamah?" Sai

Ummimi ta yi murmushi ta ce "Uhm, na daina raina matar Maj kar a saka mini bindiga

kodayake ai na ji kina maganar jikoki Allah Ya nufa na gansu idan muna raye" Maj ya

mi™e tsaye ya ce "Bari na je, a kawo mini part Wina" Ummimi ta jinjina kai.



Ta dawo kan Aafiyyah ta ce "An faWa miki gobe za ki tare a gidan mijinki ko?"

Aafiyyah ta yi shiru.



"Sha wannan" zumar S Bayero ce da sauran haWin wasu maganganu musamman na sanyi ta

bawa Aafiyyah da ™yar Aafiyyah ta shanye ta sake bata haWin wata dafaffiyar kazar

amare wacce ta yi ordered daga wajan S Bayero. Da ™yar Aafiyyah ta ci kazar tana yi

wa Ummimi rigima hadda kuka, ita dai Ummimi bata kula Aafiyyah ba bayan ta gama ta

ce "Ki Wauki warmers Win nan ki kaiwa Gadanga"



"Uhm'uhm Love wai komai ni"



Carbi Ummimi ta Wauka da gudu Aafiyyah ta Wauki warmers Win ta nufi part Win da Wan

guntun hawayenta. A zaune ta same shi yana shan coffee bayan ta ajjiye zata juya ya

yi saurin ri™o hannunta ya zaunar da ita saman cinyarsa yana ajjiye wayar hannunsa

ya ce "Muhammad nake kira ya™i Wagawa" sai ta yi shiru a hankali kuma ta juyo tana

daga kan cinyar tasa ta kalle shi ta ce



"Ka san me Maj?"

Ya girgiza mata kai yana bin fuskarta da kallo ta ce "Muhammad Win nan kamar na san

irin fuskarsa ba, da voice Win haka nake ji" ya yi ta kallon ta, sai ya tuna cewa

Muhammad ya taSa faWa masa cewa ya san Aafiyyah ya ganta da ciki a hankali Maj ya

ce



"How?"



"Haka nan fa" ta ce tana Waga kafaWa.



Game ya kunna a screen Win t..v dake cikin parlournsa, ya mi™a mata handle Waya ya

ce "Play" super mario suka fara shi Maj bai wani iya ba, Aafiyyah tuni ta manta

damuwarta idan taga ta ci game Win sai ta yi ihu ta juya ta rungume Maj ta faWin

"Yes yes I'm the winner hooo" ta yi masa gwalo, shi Maj kallon ta kawai yake yi

domin baya ma fahimtar game Win, sai ya ji nutsuwa ya fara samun hanyar sha™uwa da

ita cikin sau™i. A wannan karan bayan ta rungume shi ta buWe baki za ta yi masa

gwalo ta ji saukan harshensa mai laushi cikin bakinta ta yi saurin rufe idanunta,

jikinta na fara amsawa saboda abubuwan data gama sha, wani irin kissing Winta yake

slowly slowly kuma romantically, a hankali tafin hannunsa na yawo a wuyanta, saurin

rufe idanunta ta yi jin hannun Maj a wani wajan, ta yi saurin ri™e hannun kafin ya

yi abin da ya yi niyya, ta fara ™o™arin ta shi ya yi saurin rungumeta sosai a

™irjinta a hankali ya ce



"You want a baby right?"



"Uhm" ta girgiza kai.



Sai ya cigaba da sumbatar bakinta a lokacin daya gama cire hijabin jikinta, da kyau

ya ri™eta yana janta zuwa saman bed, ita Aafiyyah kasa jurewa ta yi, abin da take

ji na fusgarta zuciyarta na buWe, sai ta fara responding kisses Win zuwa back to

Maj, a lokacin Maj ya nunawa AAFIYYAH ™auna a zahiri duk da bai bayyana ba, sun

Wauki minti uku suna kissing juna tare da ajjiye wani good memory a lokaci.



"Do you love me?"



"I have to ask Yaya, kana so na?"



Sai ya nuna mata ™irjinsa ya ce "Nan"



Hannunta ta mi™a zuwa ™irjinsa ta Wora hannu idanunta na sauka a gargasar ™irjinsa

kansacewar fari ne shi tas, ya saka sumar ™irjinsa bayyana sosai madadin ta ji

bugun zuciyar tasa, sai ta samu kanta da shafa sumar ™irjinsa a hankali ya ce "Waya

saki?" Ta yi saurin rufe fuskarta a ™irjinsa tana murmushi ta ce kan uba ashe haka

auren yake za ta yi wasarere ai zama za ta yi ta Sarje guminta da lokacinta zuwa

nan da wata tara ta samu cute baby boy. A daren dai a tare suka kwana tana kwance a

jikin Maj tana bacci hankali kwance, shi kuma idanunsa biyu lokaci zuwa lokaci sai

yaga ta Wan zabura tana surutai, ko kuma yaga ta shafa cikinta har hawaye yake gani

a idanunta, sai ya yi mata addu'a ya sake shigar da ita jikinsa yana shafa sumar

kanta sai a lokacin ya samu damar ™arewa fuskarta kallo shi bai sai dame zai

kwatanta fuskar Aafiyyah ba sam, kawai ya san idan har mutum namiji idan ya kalleta

sau Waya zai sake juyawa ya kalle ta, duk da hasken da take da shi sosai.



A zuciyarsa ya ce



 I'm already crazily in love with you & you're making me more crazy



* Morning.

Aafiyyah ta haWa team a Soye ta shirya tsaf cikin Black suit for girls ta yi mata

kyau sosai, ta shiga motarta ta ce team su bita a baya, tana ™o™arin fara driving

ta hango AA MAJ ya fito zai fita training ta cikin motar suka kalli juna, murmushi

kawai ta yi shi kuma kallon yake kafin ta ji notification ta duba taga sa™on shi ne



"Ina za ki?"



Replied ta yi da "Aiki, good morning"



 Be careful bby ga



Dariya Aafiyyah ta yi jin ya ce baby sai ta sake replied da  I have a gun with me

sai taga ta turo emojin na dariya ya ce "Allah Ya ji ™an wanda ya yi arba da matar

Maj"



"Ni staff Win Fcid ce, ina da Paaahh and you too husband"



Wayarsa ya mayar kawai cikin aljihu yana danne murmushinsa. Motarta taja zuwa waje.

Map ta dinga nuna mata direction Win da Dr Ganash ya bata, team Winta na Fcid na

biye da ita, tashin hankalin da Aafiyyah ta gani bai shige ganin gawar Dr Ganash ba

kwance cikin jini, kamar ba'a jima da kashe shi ba, a gigice ta zaro bindigar

aljihunta ta fara kewaye wajan. "check the roads guys" dubawa suka fara yi, ita

kuma ta kutsa kanta cikin wani lungu ai kowa tana shiga ta hango wani da bindiga

kafin ta ™arasa wani ya shigo suka zama su biyu. Saita bindigarta ta yi, tana zuwa

ta saka ™afa ta taWe wani ya faWi ™asa, ya yun™ura zai tashi ta buga masa ™asan

bindiga a kansa wajan ya fashe, bai Wauka mace nada ™arfi haka ba, bai san cewa

™arfin zuciya bane. Wanda yake tsaya da bindiga fuska rufe ya saurin yin baya,

Aafiyyah ta fara yi wa team Winta inkiya, mutumin yaga asiri zai bayyana sai ya

faki idanun Aafiyyah ya harbe wanda ta kama.



"What, kana da hankali?"



Bai saurare ta ba, ya sha kwana ta bisa da gudu kafin ta ™arasa ya shiga wata mota

ta aka cire number motar kafin ta ™arasa tuni ya gudu ta yi saurin komawa. Shi kuma

gudu kawai yake yi a titi sai da ya yi nisa sosai ya buWe fuskarsa, a hankali Hon

MaWatai ya sauke numfashi gani ya tsira, yana mamakin halin yarinyar bata da tsoro

ko kaWan.



*

Moh na zaune gaban computer yana kallon ikon Allah, domin daman Muhammad ya gama

yin connected na motar Aafiyyah da computer idan har ta fita da motar yana iya

ganinta da duk inda zata. A hankali Moh ya mi™e tsaye yana sake kallon abin da yake

faruwa sai ya Wan taSe bakinsa da sauri kuma ya kashe computer Win jin motsi alamar

ana shigowa.



AA MAJ ya shigo cikin sauri yana faWin "Muhammad kana ina, how many times zan kira

ka ne?" Moh ya juya ya kalli AA MAJ kallon tsaf, shi mamakin yadda har kamminsa

suka Saci da wanda bai ba sani ba haka, har ake iya kasa gane cewa shi ba Muhammad

bane. Ya Wauke idanunsa daga kan Maj, sabon rainin da Muhammad ya tsira yana bawa

AA MAJ haushi sai ya juya yana cewa



"Follow me Muhammad"



Tsoron magana Moh yake saboda muryarsa ba iri Waya bace data Muhammad sai kawai ya

jinjina kai ya bi bayan Maj a mota ya same shi yana cewa "Wanne hospital Win? An

samu jinin ko yaya?" Can ya ce "Ok, i am coming ku jira ni" Moh ya shiga gaban

motar, tunda suka Wauki hanya bai magana ba, gari kawai yake kallo fuskarsa rufe da

facemask a haka har suka ™arasa babban hospital Win, a nan ya fahimci kamar

accident aka yi. Gaban Moh ya faWi lokacin da idanunsa ya sauka akan I. Qasim

kimiyya dake jikin Jeddah idanunsa ya yi jajur, a hankali ya fara bin mutanen wajan

da kallo, sai ya sake jin faWuwar gaba lokacin da idanunsa ya sauka akan Alhassan

da fuskarsa ta fi ta kowa nuna tashin hankali, sai kuma yaga Mimi dake sanye cikin

babban hijabi,harWe hannu a ™irji sai Moh ya ji he feels comfortable here da

mutanen wajan, gabansa nata faWuwa, musamman idan ya sake ganin kimiyya daman har

yanzu Kimiyya yana nan yana raye?" Innalillahi.



Suka mimmi™e lokacin da su kaga AA MAJ shi da wani wanda ya fi Maj Win jiki da

buWewa har tsayi yafi Maj. Kansacewar fuskarsa a rufe take sai suka kasa sanin

waye, Qasim bai motsa ba yana rungume jikin Jeddah da take rarrashinsa.



"Daman Dr Abraham tafiya ya yi? Hatsari garin yaya?" Cewar Maj.



Jeddah ta ce "Za shi Lagos ne, duba aikin da aka fara na kamfani wai daga gida zuwa

airport akace sun samu accident shi da Alhassan. Cikin ikon Allah Alhassan ba abin

da ya same shi sai bugawa aka ya™i bari ma a yi treatment Winsa, Dr kuma ya zubar

da jini sosai gabaWaya an gwada jinin Alhassan dana Qasim bai yi daidai ba, Al

Hussaini baya garin shima balle a gwada nasa, ana bu™atar jini urgently"



"Where is doctor?"



"Yana laboratory"



Maj ya juya ga Alhassan, kafin ma ya yi magana Alhassan ya mi™e ya bar wajan. Sai

Maj ya ce "Mu je Muhammad"



Mutallab kasa motsi ya yi, kallon Alhassan kawai yake yi ya ji kansa na sara masa

sosai, sai a lokacin Qasim ya lura da wanda suke tare da Maj amma bai damu ba,

hankalinsa naga mahaifinsa da kuma Mimi da haryanzu ba ta yi magana ba tun faruwar

abin ko saboda Jeddah dake wajan ne?. Laboratory AA MAJ ya nufa, Mutallab da Maj

yake tunanin Muhammad ne na biye da shi, suna zuwa Dr ya shigar da Mutallab aka

gwada jininsa da sauri Dr ya ce "Waye kai?" Sai Moh ya™i magana, haryanzu fuskarsa

a rufe sai kawai ya mi™e ya fito. Dr ya fito shima ya kalli Maj ya ce "Thank God,

jinin ya yi daidai bari a Wauka a saka masa"



"Shi waye da jininsa ya yi daidai dana mahaifina? Babu jinin wani bare da aka isa a

sawa Papi"



Cewar Alhassan yana ™arasu wajan.



Dr ya kalli Maj ya kalli Alhassan kana ya kalli Moh da yake tsaye hannunsa zube

cikin aljihu, sai wani shocked ya kama Moh jin irin muryarsa sak a tattare da

Alhassan.



"Who is he? Waye shi?"



Maj ya yi shiru yana kallon Muhammad can ya ce "Dr je ka Wauki jinin Please"



"I meant it, ba za'a sakawa Papi jinin wani ba"



Moh zuciyarsa na harzu™a shi baya tolerating irin wannan abubuwan yanzu sai sakawa

Alhassan askira a ciki ko ya yi masa Salli-Salli ina ruwansa da su ma?. Dr ya ce



"Alhassan waye wani Win?"



Alhassan ya yi poiting Mutallab ya ce



"He" Dr ya ce "Wannan Win?"



"Yes, shi" sai Dr ya yi murmushi ya ce "shi Win ai ba wani bane, shi Win Abraham's

son ne, Wan Abraham ne".........

=Ψ₯άChapter 9: Complex Tension



Alhassan ya tsare dr da sexcy eyes Winsa da ya Wan lumshe su ya buWe, ba tare daya

juya ya kalli Moh yana poiting Win shi da yatsa ya ce "liar, you're a liar ta ya

wannan zai zama jinin mahaifina? Never ™arya ne"



Alhassan ya ce "Dr ka faWa mini waye ya baka wannan kwangilar aikin? Waye ya saka

ka ce shi Wan babanmu ne? Saboda kawai jininsa ya zo Waya dana Papi? Are you

stupid?"



"Be respectful Alhassan" cewar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login